Showing 273001 words to 276000 words out of 287295 words
kira cikin sa'a Zulaiha dake ta sake gwada layin Hajja taji ƙarar waya a jikinsa ta zaroshi ganin Brother ya saka ta
ɗ
aga da sauri kafin ma yayi magana ta shiga karanto masa h
alin da ake ciki.
Salati ya shiga yi jin wata sabuwa kuma take kuma ya fahimci dalilin fa
ɗ
uwar Hajjan, ya balbaleta da masifa yana cewa
"Ke mahaukaciyar ina ce da zaki kirata? Mai yasa baki nemi wani daga cikinmu ba?"
"Da Allah Malam dakata mun, i
na da number ku ne ko ya aka soma? Toh ban kira
ɗ
in ba idan kaga dama ka tsaya masifa kada Allah ya sa kazo ka taimaka masa" ta bashi amsa ha
ɗ
i da yin tsaki kafin ta kashe wayar.
Tashi tayi ta wuce
ɗ
aki ta sako doguwar riga kafin ta fita waje ta nemo w
anda zasu kama matashi kawai ta kaishi Asibitin, ta manta da mota shiyasa ma har ta tsaya neman taimako zai zo yana nema ya fa
ɗ
a mata magana.
Mamaki ya kamata ganin babu mota a ƙofar gidan, amma kuma data tuna a yanayin daya shigo sai mamakin ya gushe
tunda dai ba zai iya tuƙi a hakan ba ta yuwu wani ne ya kawo shi. Ganin motar Alhaji Zakariyya mai gidan dake jikinsu tana tahowa ta shiga
ɗ
aga masa hannu, bayan ya tsaya ta fa
ɗ
a masa abinda yake faruwa, shi ya kira masu gadin kan layin suka shiga suka
ɗ
ak
ko Bilal
ɗ
in suka sakashi a mota kamar matacce kafin ta shiga suka wuce Asibiti.
Wani private Asibiti ya kaisu dukda ta gaya amsa Aminu Kano suke zuwa amma yace gara aje mafi kusa, idan yanayinsa ya dai-daita ya fita daga hatsari sai a mayar dashi ko ma
inane. Suna tare da Alhaji Zakariyyan yana ta kwantar mata da hankali Bilal kuma yana ciki tareda likitoci har sanda Abubakar da
ɗ
aya daga cikin masu gadin ya gayawa Asibitin da Alhaji Zakariyyan yace zasuje ya isa. Ya ballawa Zulaiha harara kafin ko ya
ɗ
auke ido itama ta maka masa tata, yayi ƙwafa ya wuce suka gaisa da Alhajin yana amsa godiya sai lokacin ya wuce bayan ya musu fatan Allah ya bashi lafiya.
Ba jimawa Likita ya fito, Zulaiha ta tashi d sauri haka Abubakar ya kallesu yana cewa
"Kune yan u
wan mara lafiyar da aka kawo
ɗ
azu?"
"Eh ni matarsa ce" ta bashi amsa da sauri Abubakar ya sake hararta kafin ya ce
"Ya jikin
ɗ
an uwana likita? Mai ya same shi dan Allah?"
Office yace su bishi, a taƙaice yayi musu bayanin jinin Bilal
ɗ
in ne yayi mug
un hawa sakamakon wata damuwa ko tashin hankali daya fuskata a bazata.
"Mun bashi duk wani taimako da yake buƙata a yanzu ya kuma samu bacci zamu jira zuwa ya farka kafin kuma mu san mataki na gaba" Likitan ya fa
ɗ
a. Godiya suka masa suka fita Abubakar ya
wuce gurin biyan ku
ɗ
i ya bada abinda aka buƙata. Yana gurin Anty Amina ta sake kiransa dan suna hanyar kai Hajja Asibiti ya kirasu duka ya fa
ɗ
a musu harda Fadila da ya samu number ta cikin sa'a, suna gama waya da Zulaihan kuma ya sake kira ya sanar musu ha
lin da Bilal
ɗ
in yake ciki, akayi sa'a kuma Anty Amina tana ta gurin Asibitin Malam
ɗ
in dan haka tana zuwa tace ya tafi gurin Bilal ita da Ladidi zasu tsaya da Hajja kafin su Habiba su ƙaraso.
Kira tayi tana sake tambayarsa jikin Bilal
ɗ
in yace musu da
sauƙi da kuma abinda aka ce yana damunsa.
"Itama Hajjan sunce jininta ne ya hau" ta fa
ɗ
a masa, yayi ajiyar numfashi ya ce
"Nayi tunanin haka dama, amma dai babu wani abu bayan wannan ko?" Ya tambayeta. Tace
"Haka muke fata amma dai basu ce komai ba ya
nzu sun ce sai ta farka an gani"
"Shikenan, bari na tambaya nan
ɗ
in naji idan zai yuwu mu
ɗ
auke shi kawai a dawo dashi nan
ɗ
in dan nan Asibitin bai yi mun ba gaskiya" Daga haka sukayi sallama.
Gurin likitan ya koma ya fa
ɗ
a masa buƙatar sa sai likit
an yace suyi haƙuri dai zuwa ya farka idan ma zasu kaishi wani gurin.
"Ka raina kulawarmu kenan Alhaji" Likitan ya fa
ɗ
a yana murmushi, Abubakar ya ce
"Ba haka bane, mahaifiyarmu ce itama babu lafiya tana can AKTH
ɗ
in, idan aka ha
ɗ
e su guri guda hankali
nmu zai fi nutsuwa guri
ɗ
aya shine dalili"
"Haka ne gaskiya, Allah ya bata lafiya babu damuwa kuma da zarar naga yanayin jikin nasa yayi yanda za'a iya motsashi zuwa wani guri sai ayi hakan" cewar Likitan.
Zulaiha ya bari ya koma can gurinsu Hajja,
itama ya tarar tana bacci. Su Anty Habiba harda wasu daga cikin yan uwan Hajjan suna gurin Fadila ce ka
ɗ
ai babu suka wuce gida tareda Anty Amina ta
ɗ
ebowa Hajjan abubuwan da zata buƙata daga can suka biya gurin Bilal suka tarar da yan uwan Zulaihan Ummanta
da ƙanwar Umman Anty Habi sai Nuratu da Mijinta. Har sannan bai farka ba. A nan ya bar Anty Amina ya wuce ya kai kayan Hajjan, haka sukayi ta jigila tsakanin Asibitoci biyu har dare kafin yan dubiya suka wuce gidajensu sai masu jinya aka bari.
Abinda y
a saka ya
ɗ
an da sakewa Zulaiha fuska jin tace zata kwana da Bilal
ɗ
in daya ce ta wuce gida shi zai zauna tace Aa har kaya ma taje ta
ɗ
akko shima ta ha
ɗ
o masa abinda zai iya buƙata idan ya farka. Sai lokacin ya tambayeta motar Bilal
ɗ
in fa? Tace masa ita d
ai data fita nemo wanda zasu taimaka mata bata ganta a wajen ba.
Washe gari da Asuba Bilal ya farka gaba
ɗ
aya dan ya farka da yammacin jiyan amma suka sake mayar dashi bacci saboda jinin bai sauka yanda suke buƙata ba. Jikin yayi kyau sosai dan da kans
a ya tashi ya shiga ban
ɗ
aki dukda dai yaba dafe kansa da yace yana sara masa har sannan. Tarar dashi ido biyu da Abubakar yayi ya saka yace a basu transfer kawai su koma can gaba
ɗ
aya likita kuma bai
ɓ
ata lokaci ba ya basu aka
ɗ
auke shi a Ambulance shi dai
Bilal kallonsu kawai yakeyi dan tunda ya farka bai yi wata doguwar magana ba har aka kai shi
ɗ
akin da Hajja take a Retainership.
Bayan da Anty Amina taje aka
ɗ
auketa itama daga General Emergency da aka fara kaita aka mayar da ita can tunda suna da file
kuma account
ɗ
in su is loaded,
ɗ
aki
ɗ
aya aka kwanar dasu, ganin Hajja da har sannan bata ko motsa ba ya saka ya magantu ya shiga tambayarsu mai ya sameta?
Sai yammacin ranar Hajja ta farka wannan ya saka hankalinsu ya sake kwanciya sai dai bata ko yi a
wa
ɗ
aya ba jiki ya sake rikicewa kuma aka rasa abinda ya sameta sai daga baya wata nurse ta lura da kumburin da guiwarta tayi baby
ɓ
ata lokaci aka wuce da ita X-ray, ashe fa
ɗ
uwar da tayi ne karayar da tayi a guiwar wancan lokacin ƙashin ya sake gocewa dan
dama lalla
ɓ
a ƙafar kawai takeyi tun lokacin ba wai ta koma dai-dai bane. Sabon
ɗ
ori aka sakeyi mata sannan aka raba musu
ɗ
aki da Bilal saboda yan dubiya da likitan yace surutansu zasu dameta, shi kansa Bilal
ɗ
in sun ƙi su barshi ya samu isasshen hutun da y
ake da buƙata balle ita da aiki ya dawo sabo.
Sai da suka kwana uku a Asibiti kafin Fadila da Mijinta sukaje. Allah ne kawai ya
ɗ
orata a kansa, duk irin kuka da kururuwar data ringayi bayan Abubakar ya kirata a waya ko kallonta Ahlan
ɗ
in bai yi ba daga
ƙarshe data ishe shi ya kamata ya mata shegen duka wanda dama ya riga ya zame mata tamkar abinci, idan bata ci da safe na zata ci da rana ko da dare sai dai idan Allah bai saka tayi kuskuren da yaga ba zai iya
ɗ
auke ido ba.
Tunda yan rakiyarta suka gam
a ficewa daga gidan ta tashi ta gyara kwalliya tayi amfani da duk wasu abubuwa da aka bata saboda lokacin ta fita falon saman ta zauna tana jiran Ango da sai da dare ya fara nisa kafin ya shigo gidan ya kuma fara da kwance mata jakar tsabar rashin mutunchi
da tijarar daya tanadar mata.
Bai ko iya jira gari ya waye ba, a daren tana na
ɗ
e kan kujera tana dakon zuwan Habibinta su murji soyayya cikin aminci. Burinta ya cika tayi irin auren da take fata, ta samu matashin mai ku
ɗ
i kuma kyakkyawa ga gida na nun
awa sa'a da kayan alatu cike duk masu yi mata dariya da cewar alhakin Umar tsohon mijinta ne yake bibiyarta gashi nan tunda suka rabu ta kasa samun miji shi kuwa tuni yayi aure har matarsa tayi haihuwa biyu basu san tanadin da Allah ya mata ba yanzu sai su
banbance tsakanin ita da shi waye yafi wani samun cigaba?
Tana tsaka da wannan tunanin ta ji ana kwarara mata kira kamar yaƙi daga ƙasa, da fari bata
ɗ
auka muryarsa bace sai da ya fara hawowa saman sukaci karo a bakin ƙofa zata fito yana shirin shiga y
a kuwa kwaso ashar ya watsa mata yana tambayar shi
ɗ
in sa'an uwarta ne da tana ji yana kiranta amma tayi masa banza?
Mamaki ya saka ta cewa
"Lafiyarka kuwa Ahlan? Mai kasha haka?" Take kuwa ya na
ɗ
e hannun riga ya gwada mata aikin marasa lafiya na gaske
. Ya mata dukan tsiya sannan ya tanka
ɗ
a ƙeyarta ciki ya kwanta da ita cikin mafi ƙasƙancin yanayi sai kace wata dabba kafin ya tsallaketa yayi ficewarsa bata sake sanya shi a ido ba sai washe gari da yamma zuwa lokacin tayi kuka har idanuwanta suna neman s
u daina gani ba kuma ta jira wani ya biya mata karatun ba ta fahimci in da kwa
ɗ
aiyi da son zuciyarta data mahaifiyarta ya jefo ta.
Da yammacin ranar kuma ya ƙarasa warware mata komai, kamar yanda ya sanar mata shi tun farko bai yi niyyar aurenta ba, ra
shin amince masa da batayi a waje bane ya saka ya canza shawara dan tunda yawunsa ya tsinke to fa ba zai ha
ɗ
iye ba sai ya
ɗ
an
ɗ
ana shiyasa ya yanke shawarar aurenta da niyyar ya saketa bayan burinsa ya cika amma kuma bayan faruwar komai yaji tayi masa yanda
yake so dan haka ya fasa ba zai saketa ba sai dai ta sani babu soyayya a zamansu, zata zauna ne kawai a matsayin abun biyan buƙatarsa domin ita
ɗ
in bata kai ya kirata da matarsa ba.
"Shara
ɗ
in zaman lafiyarki a gidan nan na farko ban yarda wani daga cik
in makwa
ɗ
aitan danginki ko uwarki suzo gidan nan ba, balle aje kan ƙawaye ko wasu tarkace hakanan kema ba zaki fita ko ina ba" ya fa
ɗ
a mata. Ya lissafa mata sauran Sharu
ɗ
an sa, ta ringa kuka tana roƙonsa daya taimaka mata ya sawwaƙe mata amma yace bai san
zance ba ko tana so ko bata so sai fa ta zauna dashi kuma ya ƙwace wayarta. A
ɗ
an lokacin nan taga bala'i ganin idonta, babu rashin ci babu na sha ga muhalli mai kyau Ac har ta isheta kuma bata isa ta kashe ba idan ya so mugunta haka zai ƙure sanyin duka A
c gidan idan kuma yan iskansa suna kusa yace ta cire kayanta tayi ta yawo tsirara yana kallonta bata isa kuma tayi ko jimm kafin ta aikata abinda ya umarceta ba zai rufeta da duka duk ya canza mata kamannin fuska saboda mari da hauri da ƙafa.
Yau
ɗ
in m
a tayi mamakin yanda tana zaune kawai ya shiga yace ta shirya suje duba Hajja. A hanya toshe kunnuwanta kawai tayi saboda cin mutunchi da zagin da ya ringa mata da iyayenta kuma bata isa ta yi ko tari ba balle ta mayar da martani.
Kallonta suka ringayi
kamar sunga wata baƙuwar halitta, ga dai Lace har Lace a jikinta da mayafi na garari amma sai tayi daban a cikin kayan kai idan ba wanda ya mata mugun sani ba ma ba lallai a kallo
ɗ
aya ka gane Fadilan bace. Hajja dai sai ido, duk inda Fadilan ta motsa sai
ta bita da kallo kawai ko sannun da take mata ta kasa amsawa. A
ɗ
ar
ɗ
ar Fadilan ta ringa gaishe su tana satar kallon Ahlan
ɗ
in daya kame a gefe yana kallonsu a
ɗ
age kamar yaga kashi, sai da ya mula kafin kuma ya musu gaisuwar jam'u kuma ta raini wai
"Sann
unku" sai kace ba yayyen matarsa ba harma da iyayenta dan akwai ƙannen Hajja biyu da matan Baba Sani a gurin.
Daƙyar ta iya tambayar Yaya Bilal suka ce mata yana
ɗ
akin dake kallon wannan, ta saci kallon Hajja wadda da alama mamaki ne ya kulle mata baki
kafin cikin murya tsantsar ladabi ta ce masa suje can
ɗ
akin su duba Bilal. Rafar yan dubu-dubu guda biyar ya zaro ya ajiye akan drawer dake gefen gadon kafin ya juya cike da taƙama ya fice daga
ɗ
akin duk suka rakashi da ido itama ta bishi simi simi kamar m
arainiyar kyanwa.
"Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un mun shiga uku dama haka mijin Fadilan yake?" Anty Habiba ta fa
ɗ
a tana tafe hannu, nan ta bu
ɗ
ewa masu jira fili suka fara sakin maganganun da suka cika musu baki, Anty Amina ta miƙe tana cewa
"Amm
a dai kun san nan ba gurin mayar da zance bane ko? Dan Allah ku fita, dama ai sun ce anyi yawa a ragu haka ko ta samu ta koma bacci ta huta".
Su Fadila kuwa
ɗ
akin da Bilal yake suka shiga, ita ta fara shiga ya tsaya yana amsa waya. A nan ta tarar da Abu
bakar, sai da tayi dagaske gurin danne kukan daya so ƙwace mata dalilin ganin wanda take ganin shi ka
ɗ
ai zai iya cetota daga bala'in da take ciki amma bata isa ta fa
ɗ
i wani abu a yanzu da suke tareda Ahlan
ɗ
in ba. Gaban gadon da Bilal ke kwance ta isa tana
amsa sannu bayan ta gaida Abubakar daya zuba mata ido cike da mamaki yana kallonta, ta gaisa Zulaiha dake zaune gefensa dai-dai nan Ahlan
ɗ
in ya shigo
ɗ
akin da sallama kamar bashi ba.
Fuska a sake ya miƙawa Abubakar hannu suka gaisa kafin ya matsa gab
an gadon yana yiwa Bilal dake kallonsa kamar ya samu Tv sannu.
Gyara tsayuwa yayi kafin ya shammaci Zulaiha da ganinsa ya saka tayi suman zaune ya mintsineta a gefen ciki. Ba ƙaramin ƙoƙari tayi gurin hana kanta yin ihu ba, sai ta mike da sauri ta fice da
ga
ɗ
akin ya zauna a inda ta tashi yana sake yiwa Bilal sannu ya gya
ɗ
a masa kai alamar amsawa.
"Baya magana ne?" Fadila ta tambayi Abubakar, ya ce mata
"Yana yi amma ba sosai ba"
"Wai mai ya same su Yaya?" Ta sake tambaya idanuwanta suna kawo ruwa, Ab
ubakar ya ce
"Hawan jini ne dai duk su biyun, silar sa kuma bamu sani ba har yanzu tunda itama Hajjan kinga bata magana gara shi yana yi kawai yaƙi fa
ɗ
ar abinda ya same shi ne"
"Toh fa hawan jini duka su biyu toh Allah ya basu lafiya ya mayar musu kaf
fara kuma" Ahlan ya fa
ɗ
a yana miƙewa. Ganin ya nufi ƙofa Fadila ta bishi ya dakatar da ita yana cewa
"Waya zanyi ina zuwa" ya fita.
Can nesa ya hango Zulaiha ya nufeta, a firgice ta waiga ta kalleshi ta shiga zare ido tana dubawa ko wani yana kallonsu
kafin murya na rawa tace masa
"Yanzu dama ƙanwar Mijina kake aure amma shine...shine" sai ta kasa ƙarasawa saboda tashin hankalin daya mata rubdugu har muryarta ta bayyanar da hakan.
Gira ya
ɗ
age mata yana cewa
"Shine akayi me?"
"Wlh idan ka kash
e mun aure Allah ba zai barka ba" ta fa
ɗ
a hawaye na
ɓ
alle mata. Yayi dariya kafin ya ce
"Sai dai idan ke kika so ki kashewa kanki aure, tun ranar dana fara ganinki na san alaƙarki da wacce nake shirin aure a lokacin. Kin mun, da ace kuma baki da aure na
gaya miki da zan aureki, tunda kuma mun samu sararin da zamu mori junanmu menene aibu a ciki? Ni dai maganar nan ba zata ta
ɓ
a fita daga bakina ba idan har wani ya jita to sai dai daga gurinki. Kuma mijin naki da kike magana akai kina zaton ko kamamu yayi
zai
ɗ
auki wani mataki akan hakan ne? Kafin kiyi shi ya fara ko baki da labarin abinda ya rabashi da matarsa ne?
Ni yanzu ki san yanda zaki zille muje mu dawo dan wlh tun waccen ranar kin barni da kewarki ko yi nawa zanyi da ita bana jin na ƙoshi sam bat
a da juriya kamarki" ya ƙarasa yana
ɗ
age mata gira cike da iskanci.