Showing 195001 words to 198000 words out of 287295 words

Chapter 66 - KURA A RUMBU COMPLETE

ƙarasa tana fashewa da kuka kamar wacce aka daka.

Kallonta ya ringayi cikin rashin fahimta kafin ya juya yana kallon sauran y

an uwansa kowanne da kalar yanayin da fuskarsa take ciki. A kan Hajja ya tsaida idonsa ganin yanda take kuka hankalinsa ya sake tashi, shi sam bai fahimci in da wa

ɗ

annan maganganun suka dosa ba kuma ta yaya ma Hajja zata ce wai bata morar samun sa tsakani

da Allah?

"Dan Allah Hajja kiyi haƙuri kiyi mun magana da yaren da fahimta duk mai ya kawo wa

ɗ

annan maganganun har kina kuka haka?" Ya fa

ɗ

a yana matsawa gabanta. Ta fyace hanci da gefen

ɗ

ankwalinta kafin ta ce

"Tun ina yar shekara goma sha hu

ɗ

u aka s

aka mun lalle da ubanku kuma wannan

ɗ

akin cikinsa aka kawo ni yau shekarata arba'in da biyar kenan a cikin har ubanku ya mutu aka raba gado a nan

ɗ

in dai nake zaune kuma ginin shine tun na usuli babu abinda aka canza sai yan toshe toshe da manne manne da a

kayi,

Ina zaune anan

ɗ

in nan ace

ɗ

an da na haifa na sha wahalar sa ya tafi can duniya ya samu wata uwar da yan uwan daban yana bauta musu har ka siya musu gida kuma kai kake riƙe da su kan jiki kan ƙarfi, nan da Fadila da Abubakar suka gama sakandire z

asu tafi Jami'a cewa kayi sai sai

ɗ

aya daga cikinsu ya haƙura dan ba zaka iya

ɗ

aukar nauyin su duka biyun ba amma can ba dangin iya ba na Baba a duniya ka

ɗ

auki nauyinsu har gaban abinda ya fi Jami'a ma to wlh cikin biyu dole ayi

ɗ

aya, ko dai ka saketa ko

kuma daga yau ka nemi wata wacce zaka ringa kira da uwarka amma ba ni ba" ta sake rushewa da kuka.

Ƙ

asa ya sauke kai, shi kam yau tazo masa ba'a yadda ya tsammata ba wane irin bala'i ne haka wani na bin wani?

Yana ji Anty Habiba tayi caraf ta ce

"Ai wlh tallahi Hajja ba dan Bilal yana kama da mu ba ni zan ce canza miki shi akayi a Asibiti ba

ɗ

anki bane. Ai ko

ɗ

an ruƙo ba zai yi abinda Bilal yayi ba ca

ɓ

" ta kya

ɓ

e baki tana rufe baki Anty Ladi da Hadiza ma suka

ɗ

auka. Fadila ce ta ce

"Ta

ɓ

, to ai b

aki ji komai ba ma Hajja yanzu haka in kinji miliyoyin ku

ɗ

in ya basu wai ku

ɗ

in lefe sai kun riƙe baki a haka ma kiransa take wai na zai isa ba ya ƙara musu" su ukun suka ha

ɗ

a baki suna cewa

"Kinji ko, ai wlh ba haka suka barshi ba. Ba'a fita daga masifa

r Halima ba shine zai sake jajubo mana wata"

"Ku dai ba zaku ta

ɓ

a iya zama ku tashi ba tareda kun sako Halima a ciki ba? Yanzu kuma menene nata a maganar da kukeyi?" Anty Amina da bata tsoma musu baki ba sai yanzun ta fa

ɗ

a. Hajja ta ce

"Ai duk ita c

e silar komai, tunda ya auri yarinyar nan kamar wanda aka sakawa hannu shikenan al'amuransa suka ta

ɓ

ar

ɓ

are ni dai aurenta babu abinda ya tsinana mun idan ba

ɓ

acin rai da baƙin ciki ba, wannan auren da yayi ai da saninta amma da yake muguwa ce mai baƙar zuc

iya taja bakinta tayi gum idan da ta fa

ɗ

a mun tun farko ta ina zan bari haka ta faru?"

"Yanzun ma ai bata

ɓ

aci ba Hajja yanda kikace dole ya saketa in dai yana so yaga haske a rayuwarsa. Matar da tun babu aure yake musu wannan uwar hidimar idan ta tare

kuma ai wlh janye shi zatayi ba zaki sake ganinsa ba.

Ta bakin naki mugunta ta saka Halima yin shiru bata fa

ɗ

a ba tunda ai ba zata ce bata san duk tsayin lokacin nan mijinta na tareda wata ba shine saboda tsabar munafunci ta bar gidan ai in sha Allahu

itama ta tafi kenan itama wannan kuma ka sallameta ga mace har mace irin arziƙi na binka soko ka tsaya kana bin wanda ba zasu tsinana maka komai ba" cewar Anty Habiba.

Sai lokacin Abubakar da yayi kamar baya gurin ya ce

"Wlh tallahi ku kuka da kanku s

anda haƙƙin Anty Halima zai tambayeku amma duk ba laifin kowa bane laifinki ne Hajja saboda a gidan nan yanda kika dama haka ake sha.

Duk cikinmu babu mai iya miki musu, Allah ya hore miki yayanki mutum nawa ne suke addu'a da fatan Allah ya

ɗ

ora su aka

n yayansu ta yanda zasu ringa jin maganarsu amma ke Allah ya miki wannan arziƙin a maimakon kiyi amfani da hakan ki tarbiyyantar damu ta yanda ko bayan ranki za'ayi alfahari da abinda kika haifa amma kin bari son zuciya da shai

ɗ

an sunyi tasiri a zuciyarki

suna kuma jagorantar al'amuranki".

Tsit sukayi kamar ruwa ya cinye su suna sauraronsa, ya miƙe tsaye yana cigaba da cewa

"Wlh idan har baku canza wannan hanyar da kuke tafiya akai ba nan ba da da

ɗ

ewa ba zaku fara dana sani mara amfani, abinda Yaya Bila

l yayi idan da da niyya mai kyau yayi shi ai ba aibu bane har a gurin Allah kuma zai samu lada, amma yanzu kuwa aikin banza kayi domin ka tsallake farilla ka bar dolenka a gida matar aurenka ka barta

ɗ

auke da nauyin kanta dana yayanka ka tafi kana bautawa

wasu. Kuma nan ba da da

ɗ

ewa ba zaka gane kallon kitse ka da

ɗ

e kana yiwa rogo" ya ƙarasa yana wata yar dariya mai cike da ma'anoni daga nan ya fice daga falon.

Anty Ladi ce ta ce

"Ashe ba iya Bilal ne

ɗ

an abu ta kazan uban ba, koda yake dama shiru shiru

mutum ai kaji tsoron sa idan suka tashi sai sunfi uban kowa iya iskanci toh wlh Hajja dole ma ki tashi a tsaye kina dai jin sa tun bai yi aurenba ya iya tsayawa gabanki yana fa

ɗ

a miki magana wannan ai kuma bamu san kalar matar da zai kwaso ba ƙila ha

ɗ

uwa

zasu ringayi shi da ita suna zaginki"

"Allah ya kiyashe shi da zagin mahaifiyar sa balle har ya auro wacce zasu zageta tare" Anty Amina ta fa

ɗ

a sannan ta juya kan Hajja ta ce

"Kiyi haƙuri Hajja amma gaskiya Abubakar ya fa

ɗ

a miki, idan muka gyaru kece h

aka idan muka lalace duka ke za'a zaga. Yanzu wane kallo kike so duniya tayi miki ba'a gama da Halima ba yanzu ki ce sai ya saki matar da ko tarewa ba tayi a

ɗ

akinsa ba akan me?

Babu wanda ya ce abinda yayi yayi daidai ko ya kyauta amma kuma ya rigada

ya faru tunda har ba wani aibu bane a ciki ai babu hujjar kuma ace za'a raba aure ko makamancin haka.

Yanda kika ce kin haƙura kin kar

ɓ

i ƙaddara kiyi haƙuri ki kuma bishi da addu'a shikenan amma ace da kanki kike nema ki bu

ɗ

e masa hanyar auri saki wace

riba zaki ci akan hakan?

Ni wlh na

ɗ

auka kiran da kika mana maganar Halima zakiyi, yanzu tsakani da Allah ace yarinyar nan kusan watanta biyu a gida amma babu wanda ya bi sahu ko yaje bada haƙuri ai ko shirun da iyayenta sukayi ka

ɗ

ai ya isa ya saka ku

sha jinin jikinku ayi abinda ya kamata domin dai sai dai mutum yaƙi Allah kawai ya zagi Halima baya ga haka duk mun san irin haƙurin zaman da takeyi dashi a yanzu ko a gaba wlh ba zai ta

ɓ

a samun macen da zai taka kamarta su kwashe lafiya ba kuma har idan y

ayi kasadar rabuwa da ita ban masa baki ba amma wlh ba zai maida kamarta ba ke kanki na zaki maida suruka kamar Halima ba".

"Ni idan kina magana wlh mamaki kike bani Amina har yaushe kika sauka daga tafiyar da yanzu kike kira ta rashin dai dai da har za

ki ringa yiwa mutane wa'azi?" Habiba ta fa

ɗ

a, Amina ta kalle ta tace

"Kema kika ce na sauka daga turbar

ɓ

ata na bi ta gaskiya toh Alhamdulillah tunda na gane kuma kuma fatan da nake muku kenan ku gane kafin lokaci ya ƙure muku"

"Wato mu da Hajjan ne

akan turbar

ɓ

ata?" Anty Ladi ta fa

ɗ

a ba tareda shakka ba kuma tace

"Ƙwarai kuwa, kun

ɗ

ora ranku akan son zuciya da kwa

ɗ

ayi ga gaskiya ƙiri ƙiri a gabanku ku rintse iso ku ƙi kallonta. A shekarun Hajja yanzu dama akwai abubuwan da sai an fara mata uzuri,

mu ya kamata idan ta kuskure mu nusar da ita ba kuma mu cigaba da biye mata akan abinda mun tabbatar ba gaskiya bane duniyar nan fa ba matabbata bace duk yanda ka so da sonta kuma akwai ranar da zaka barta dan haka gara mu yiwa kanmu fa

ɗ

a mu kuma yiwa gob

en mu ta ainihi tanadi. Ni dai idan har ba maganar yanda za'ayi uwargidan sa ta dawo za'a yi ba kiyi haƙuri Hajja kada a sake kirana dan ba zan zo ba" daga haka ta

ɗ

auki jakarta ta fita tana jin Ladi da Habiba na fa

ɗ

a mata maganganu amma bata tamka ba.

A hankali ba tareda ya ha

ɗ

a ido da kowa ba ya bi bayan Anty Aminan yana ko Hadiza tana cewa

"Ina zaka je kuma munafukin Allah ko an sallameka ne?"

[5/19, 22:05] Buhainat: *KURA A RUMBU*

*LABARI/RUBUTAWA MARYAM FAROUK (UMMU-MAHEER)*

*Whatsapp 07061

838488* *Arewabooks @Maryamfarouk01*

*Wattpad @MaryamahMrsAm*

*TikTok @Maryamfarouk_Ummu-mahir Novels*

*Ban yarda wani ko wata ya juya mun labari ta kowacce siga ba tare da izini na ba*

*Ku

ɗ

in karatu yana wakiltar mutum

ɗ

aya ne, kiji tsoron Allah kar

ki

ɗ

auki hakkina ta hanyar fitar mun da littafi*

*KURA A RUMBU littafin ku

ɗ

i ne, a biya naira 800, biya a asusun*

*7061838488*

*Opay*

*Maryam Farouk, se a tura shaidar biya a lambar Whatsapp ta sama*

*PAGE 45*

ALHAMDULILLAH Mun gama biki lafiya n

agode da fatan Alkhairi.

"Dan girman Allah Anty Amina kiyi mun wannan alfarmar, wlh nayi duk dabarata amma taƙi saurarona, idan naje gidan bata fitowa haka idan na kira wayarta bata amsawa. Ɗazu da safe suka zo ba dan na kulle gidan ta ciki ba ma da tun

i sun kwashe kaya.

Ke shaida ce ina son Halima duk abinda kuma ya faru sharrin shai

ɗ

an ne da kuma Hajja amma wlh ba a son raina bane" ya fa

ɗ

a bayan da ya tsayar da Anty Amina a ƙofar gida.

Kallonsa ta ringayi har ya kai aya kafin ta harare shi ta c

e

"Kaine shai

ɗ

an

ɗ

in ai ba wani ba zancen Hajja kuma ko da da gaske da saka hannunta ai kai ba mahaukaci bane; da zaka ringa biye mata idan dama ba gangara kake nema ba ai ka san ta yanda zaka lalla

ɓ

ata ka zauna da matarka lafiya. Karma ka raina mun wayau

na san kana sane yanzun ma Allah ka

ɗ

ai ya san abinda yake ƙasan ranka da kake so ka sake janyota ka cigaba da gasa mata aya a hannu, to ni dai babu ruwana; yanda sanda ka koreta bakayi shawara da kowa ba yanzu ma sai ka san ta yanda zaka bi idan itama bat

a gaji da uƙubar da kake mata ba sai ta dawo" ta fa

ɗ

a tana ƙoƙarin bu

ɗ

e motarta.

Riƙe murfin yayi tamkar zai fashe mata da kuka harda rage tsayi ya ce

"Na rantse da Allah bani na ce ta tafi ba haka kawai ta ha

ɗ

a kayanta kuma babu yanda banyi da tayi h

aƙuri mu zauna mu sasanta koma menene ba amma ta ce ita tafiya zatayi".

"Lallai Bilal, wato har yanzu bakayi laushi ba ka iya kallon tsabar ido na ka shirga mun ƙarya har kana rantsuwa da Allah ko?

Ka san ko jikina kunnuwa ne ba zan ta

ɓ

a yarda haka na

n Halima ta sa ƙafa ta bar gidanka ba domin a baya ka mata abubuwan daya kamata ta tafin amma ta shanye sai yanzu zaka ce haka nan ta tafi?

To bari kaji, babu ruwana; yanda baka godewa ni'imar da Allah yayi maka ta aurenta ba yanzu sai ka godewa azabar

sakacin da kayi har ka rasata" ta fa

ɗ

a tana fizge murfin motarta. Ƙasa ya zube ya kama ƙafarta yana cewa

"Dan girman Allah Anty karki ce haka; ke ka

ɗ

ai nake saka ran zaki fahimce ni kuma ki mun uzuri na kuma san itama ba zata ƙi sauraronki ba. Dagaske

laifi nayi mata amma wannan tsakaninmu ne kuma na san yanzu ta haƙura. Dan Allah ki tayani rarrashinta wlh na miki alƙawarin har idan ta dawo ba za'a sake jin kanmu ba".

Ganin masu giftawa sun fara tsayawa suna kallon su ya saka ta daka maza tsawa ta c

e

"Dallah tashi karka tara mun mutane" ya miƙe tareda riƙe hannunta, ta balla masa harara sai ya saketa ya zare key

ɗ

in motar dGa hannunta yana cewa

"Muje na kaiki dan Allah"

"Ka kaini ina? Kaga Bilal ka bani key

ɗ

in motara na tafi; tunda kake shuka

mata tsiya banje na tayata ƙwatar yancinta ba sai yanzu da ta tasarwa kanta kake so naje saboda goyon bayan rashin gaskiya na ce ta dawo taci gaba da zama da kai? To ba haka nake ba" ta fa

ɗ

a cikin muryar dake nuna ba wasa take ba.

Hannu biyu ya dafe ka

nsa kafin ya juya ya kalli

ɗ

ai

ɗ

aikun yan unguwa dake satar kallon su ya ce

"Idan na fa

ɗ

a miki laifin da na mata zaki tayani bata haƙuri?"

Ta kafe shi da ido kamar mai nazari kafin ta ce

"Idan ka cancanci yafiya zan ga abinda zan iya". Saida ta zagay

a ta zauna a kujerar mai zaman banza ya rufe mata ƙofar kafin ya koma mazaunin direba ya tada motar suka bar layin, can gefen titi ya samu guri yayi parking, sun fi minti biyar yana saƙa abinda zai gaya mata da zata yarda ita kuma tana danna wayarta kafin

yayi ƙarfin halin cewa

"Wayata ta

ɗ

auka ta bincika shi ne ta ga chats

ɗ

ina da Zulaiha da kuma Jalilah. Ba tareda ta buƙaci wani ƙarin bayani ba kawai ta hau zagina tana gayamun baƙaƙen maganganu; na fa

ɗ

a mata ba abinda take tunani bane duk su biyun aure

n su zanyi amma taƙi fahimta ta ringa zagina har da kama mun wuyan riga wai na saketa ni kuma na zuciya na mareta shikenan ta ha

ɗ

a kayanta ta tafi gida".

Yanda yayi maganar sai ka rantse da Allah gaskiya ya fa

ɗ

a, Anty Amina da tayi shiru tana kallon sa

ta ce

"Ka fa

ɗ

a mun abinda hankali zai

ɗ

auka in kuma ba haka ba ka daina

ɓ

ata mun lokaci ka rabu da ni na tafi".

Wata rantsuwar ya sake kwasowa ya dire yana tabbatar mata da iya gaskiyar abinda ya faru kenan.

"Gaskiya ƙarya kakeyi, Halimar dana sani

b zata zageka ba balle har ta kama ka da kokawa" ta sake fa

ɗ

a, ya marairaice fuska ya ce

"Amma Anty kin san dai ƙarya ba hali na bace kuma ke macece akan lamarin kishi kin san ba abinda ba zaku iya yi ba. Ni kaina wlh idan wani ya ce mun Halima zata ai

kata hakan zan ƙaryata amma ya faru na san kuma ba lallai duk wanda zan fa

ɗ

awa ya yarda ba shiyasa kawai nayi shiru na bar maganar ina so mu sasanta a tsakaninmu amma kuma hakan yana nema ya faskara. Wlh ina son matata kuma ni bana so ace Zulaiha ta tare b

ata nan balle hakan ya bu

ɗ

e hanyar da zata fara rainata shiyasa ma nayi shiru ko Nasir ban fa

ɗ

awa ba balle maganar ta fita har taje kunnen yan uwan Zulaihan".

Hararar sa Anty Amina tayi ta ce

"Na nawa kuma? Kaf dangi da yan unguwa wanene bai san bata

gidanka ba?"

"Ai dai su can basu sani ba" ya bata amsa, kafin tayi magana ya ruƙo hannunta ya sake cewa

"Na san ina da laifuka a gurinta amma yanzu a shirye nake da na gyara komai ba iya alaƙata da Halima ba da kowa ma duk wasu kuskure nawa ina so na g

yarasu amma dawowarta rayuwata shi zai jagoranci komai dan Allah Anty ki taimaka mun".

Yanda yayi sai da ta ji zuciyarta ta sosu amma ta dake bata nuna masa ba ta ce

"Ni dai na gaya maka ba zan shiga ba dan yarinyar nan na ganin mutunchi na haka kawai

ban ma san gaskiya ka fa

ɗ

a ko ƙarya ba a xe ma gaskiya ne in shiga ta haƙura ta dawo ka cigaba daga inda ka tsaya ai kaga nima ka mayar da ni mutuniyar banza a idonta"

"Yanzu baki yarda nayi nadama dagaske ba?" Ya fa

ɗ

a kamar zai fasa kuka. Tayi gajeran

tsaki ta ce

"Zan maka abu

ɗ

aya, zan kira Yaya Aminu na fa

ɗ

a masa, ko zata dawo gara ayi komai da shaidu ta yanda ko ka cigaba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login