Showing 69001 words to 72000 words out of 287295 words

Chapter 24 - KURA A RUMBU COMPLETE

ku

ɗ

i amma bata yarda ba har tana cewa wai bayarwa ne kawai bazanyi ba bata ko dubi ku

ɗ

in dana kashe na aikin Fadila ba amma dan nace ban

i da dubu ashirin take nema tayi fushi"ya ƙarasa kamar zeyi kuka dan har idon sa ya canza.

Har raina naji tausayin sa, na karanci halin Hajjan su maganar Allah mace ce me son abin duniya kuma bata da uzuri akan babu tafi so a duk sanda a buƙaci abu kawa

i ayi kusan yana daga abun da yasa nake

ɗ

agawa Bilal ƙafa dan nasan yana da nauyin daya fi samun sa akansa.

"Ki agaza mun ki samo mun aron dubu hamsin zuwa ƙarshen wata ayi albashi, akwai ma ku

ɗ

in da na rantawa Abubakar satin da za'a shiga ze fitar da ka

jin sa idan ya bani se ki mayar musu" ya sake fa

ɗ

a yana matsa hannu na. Kallon sa nayi nace

"Ni yanzu a gurin wa zan ranto maka ku

ɗ

i?"

"Haba Halims mutane da yawa mana ga yan uwanki ga ƙawayen ki ko gurin Hansa'u ai ba zaki rasa" se na harare shi nace

"Kuma kawai se na tafi cikin yan uwana ko ƙawaye neman rancen ku

ɗ

i kaga ma se a samu nayi dani ace wahala nake sha a gidan ka har na fara yawon neman rance". Se yayi shiru kamar me nazari kafin yace

"Kuma haka ne. Wlh kaina ya kulle sam na rasa mafita s

hi yasa ma wannan tunanin be zo mun ba. Ni kaina akwai gurin wa

ɗ

an da idan na tambaya zan samu amma kin san bana son raini ba kowa ne ze fahimci buƙatar matsuwa ta saka ka neman taimako ba se a samu abin gulmar ka a unguwa. Barshi kawai bari naje na bata a

bin da nake dashi idan yaso su Yaya Amina sa cika mata sauran tun da dama su suka ƙirƙiro bidi'ar yin sunan ba wani ba" ya ƙarasa yana miƙewa tsaye.

Kamar wani maraya ya fara tafiya yana waige na, na koma na kwanta ina danne zuciya ta kar tausayin sa y

ayi tasiri ya sakani yin abinda banyi niyya na amma ina na kasa. Har ya kai bakin ƙofa na tashi zaune na kira sunan sa, tsayawa yayi. Na yamutsa fuska. Dubu goman da Abba ya bayar aka kawo mun sa wadda Uncle Saleh ya bani jiya har ga Allah na gama lissafin

me zanyi dasu wasu kayan jarirai irin na turkey Hansa'u ta turo mun har na za

ɓ

i wa

ɗ

anda nake ao jira nakeyi na fita na samu wanda zan bawa ku

ɗ

in ya tura mun a account na aika mata ga wata lalukar ta fa

ɗ

o musu dukda a zahiri abin be shafe ni ba amma bazan

so ran miji na ya

ɓ

aci akan abin da nake da halin fitar dashi ba. Ba dai zan tambayi kowa ba amma zan masa komai da abinda nake dashi.

Ina dafe kai na shiga

ɗ

aki na fito da rafar sababbin yan

ɗ

ari da yan hamsin biyu na ha

ɗ

a na miƙa masa, kar

ɓ

a yayi yan

a kallo na da sigar neman ƙarin baya ni. Na yamutsa fuska nace

"Jiya Abba ya aiko mun da barka da sallah wannan kuma Uncle Saleh ne ya bani, kayi maneji dasu dan gaskiya ni babu wanda zan iya tambaya wasu ku

ɗ

i yanzu"

"Allah sarki My Halims da kin bars

u ma kawai zanje nace mata ban samu ba fa

ɗ

a ne kawai zata tayi amma dole ta haƙura tun da dai bazanyi sata na basu ba" ya fa

ɗ

a yana dawo mun da ku

ɗ

in. Ban kar

ɓ

a ba na juya na zauna ina cewa

"Ka taho mun da mangwaro ko guava idan zaka dawo"

"Allah ya mai

da miki da dubun su Halims, bari naje ba da

ɗ

ewa ma zanyi ba zan dawo naji ba'asin wannan ƙyallin goshin da fa

ɗ

in kwankwason da kika ƙara kwana biyu. Yana yinki dai kamar akwai wani abu da kike

ɓ

oye mun" ya fa

ɗ

a yana kashe mun ido

ɗ

aya. Murmushi nayi tare d

a zamewa na kwanta ina

ɗ

aga masa hannu. Yana fita bacci ya kwashe ni ban farka ba kuma se da aka fara kiraye kirayen sallar magriba. A kan center table naga leda da mangwaro harda yalo fari da kore a ciki se farar takarda a ninke na bu

ɗ

e ta 'i might be lat

e, amma karkiyi bacci ki jira ni please' abin da aka rubuta kenan.

Murmushi na saki wani da

ɗ

i ya ratsani dan nasan daren yau kam ze zama na daban ne, kasala da zazza

ɓ

in da nake ji ma duk se na neme su na rasa na tashi ina idar da sallah na shiga shiri

dukda bansan da me ze zo ba.

Washe gari cikin annashuwa da farin ciki muka fita, gidan mu ya sauke ni, a cike na tarar da gidan su Anty Labiba da sauran ƙannen Mama da suka zo yinin sallah dan tun bayan da mahaifiyar su ta rasu kasancewar Mama Fauziyya

da take babbar su ba'a nan suke zaune ba se Mama ta ƙwace girma ya zama duk wani ha

ɗ

uwar su a nan gidan mu sukeyi. Se yamma lis muka leƙa gidan su Bilal suna dukda ni tun azahar na zabara zan tafi Anty Mimi cousin

ɗ

in su Mama kuma matar Uncle Mudassir ce

ta hanani. A bakin get muka ci karo zata shigo ni kuma zan fita ana yayyafi dan anyi ruwa be ƙarasa

ɗ

aukewa ba tun farko ma saukar ruwan ce ta hanani tafiya dan niyyata kamar sha

ɗ

aya haka na tafi tunda tara bata ƙarasa bama ya kaini gida naga kuma da naje

zanje

ɗ

in babu wanda yace Aa Anty Labiba cewa ma tayi ya kamata ai dana haƙura ma da zuwa gidan yau na tafi can tunda muna da suna wai ashe baƙar magana ta fa

ɗ

a mun.

"Karki kuskura ki

ɗ

auki wannan salon gaba ya dame ki, ba'a ce kar kiyi sabga da dangin

mijin ki ba amma komai ya zama da iyaka babu cusa kai babu wulaƙanci biki suna ba zancen ki tafi tun wurwuri ki zauna gara ki shiga a marmarce a gama ki kama gabanki da kina da yara ne ma wannan tun safe kya iya turasu su shiga cikin yan uwansu idan yaso

kya je daga baya amma gari ko gama tsanewa beyi ba kin zari mayafi zaki tafi kyaje ki rasa gurin zama yanda baki da aikin nan se kwanciya".

Ɗ

aki na shige jin sun mun caa ashe wai duk shiru kawai sukayi kowa da magana a bakin ta. Ni dai na kasa nutsuwa g

ani nake ban kyauta ba ace ana sunan ƙanwar miji na a matsayi na na matar wanta da suka

ɗ

aki

ɗ

aya nasan yanzu duk faccaloli na wanda mazajen su suka ha

ɗ

a uba da su Bilal ai sunje se ni ka

ɗ

ai ce bazanje da wuri ba. Haushin dalilin daya sa ban fara tsayawa a

can ba naji yanda kasan wadda tayi laifi haka na kasa tsaye na kasa zaune daga ƙarshe ban wa kowa sallama ba na bi ta ƙofar kitchen na fice surutu ne dai zasuyi su gama kuma duk da zasu ce kar naje naga kowa idan sabgar dangin mijin ta ya tashi sune a gaba

har ma su gayya ce mu shine ne za'a koya mun na wulaƙan ta nawa na kuma kashe wayata dan karma su kira ni.

Aiko abin da na guda ina zuwa yan gidan su Bilal suka mun caaa wai se yanzu harda Hajjan kuwa da yan uwanta, abin takaici gurin zama me kyau ma

na rada duk da gidan ba'a cike yake ba iya su ne yan

ɗ

akin su se yan uwan Hajjan da yayan su ko wa

ɗ

an da suke uba

ɗ

ayan mutum

ɗ

aya na gani Farisa sauran sun ce ruwa ya hana su fito. Haka na ringa ra

ɓ

e ra

ɓ

e daga wannan bangon zuwa wancan ga babu fuska hatta

mejegon wani gani gani naga ta mun ba abun na koma gida ba na tarar da surutan su Anty Labiba a daddafe na jira akayi la'asar suma ban musu sallama ba na kama hanyar gida na.

Daga yanayin yanda Bilal ya shigo gidan na gane ba lafiya ba, be dai ce mun

komai ba har na dafa masa Indomin daya buƙata. Ina shafa mai bayan na fito daga wanka ya shigo

ɗ

akin ya zauna kan bedside drawer yana kallo na yace

"Ƙarfe nawa kika je gidan sunan ne?"

Se naji gaba na ya fa

ɗ

i dukda cikin sanyi yayi maganar, a hankali ni

ma nace

"Kasan anyi ruwa ga zazza

ɓ

i kuma a jiki na se da akayi sallar azahar ruwan ya tsaya sannan na tafi". Kai ya gya

ɗ

a kawai jin yayi shiru se na cigaba da shiri na ina satar kallon sa, har na kammala na shimfi

ɗ

a sallaya zanyi shafa'i da wutri ya sake

cewa

"Ke ka

ɗ

ai kika je kenan?"

"Eh ni ka

ɗ

ai na tafi, sun ce na jira mu tafi naga lokaci na ƙurewa shine na tafi"

"Hajja tayi zaton tare zaku je da su Mama ai ta zaunar da mutane akan su gaisa kuma basu je ba shine wai taji babu da

ɗ

i" ya sake fa

ɗ

a. Ya

nayin yanda yake maganar se naga kamar yana so yayi fa

ɗ

a ne se dai kuma rashin hujja ko dalilin yin fa

ɗ

an yasa yake fadar maganganun a sanyaye. Ban bashi amsa ba na tayar da sallaha ta dan jikina duk ciwo yake mun dan ma nayi wanka, washe gari da la'asar s

alaliya kuwa se ga Farisa dake akwai ƙanwar mijinta bayan layin mu itama ta haihu yau ne sunan shine ta ratso.

"Ai in gaya miki jiya karki so kiga tijarar da Hajja ta dasa a gida mara dalili. Bafa ayi girki ba banda na safe har se sanda kika zo

ɗ

in nan

fa kikaga ana kiciniyar

ɗ

orawa ga guri ya jiƙe ni dai ana kiran sallar magriba na tafi lokacin abinci ya sauka jama'a dai sunyi wunin yunwa a gidan suna".

Farisa data gama kora zo

ɓ

o me sanyi ta fa

ɗ

a. Ƙanwar Bilal ce da suke una

ɗ

aya ita ka

ɗ

ai mamanta ta

haifa a gidan dan haka ta zama bakin ganga bata

ɓ

angaren su Bilal

ɗ

in bata gefen yan

ɗ

aya

ɗ

akin. Tana da kirki matsalar ta na lura ta fiya gulma da tsegumi ta

ɗ

akko zancen wancan ta kai can aikin ta kenan.

Tun aure na da Bilal take so mu ƙulla mu'amala

da na fara sake mata dana fuskanci halin ta se na janye ko a whatsapp ta mun magana se na ja kwanaki ban amsa ba dukda haka bata haƙura duk sanda tazo gidan ƙanwar mijin ta dana fahimci suna shiri se ta ratso ko ita ƙanwar mijin nata ma taso ta ha

ɗ

a mu zu

wan ta uku ban je mata ko sau

ɗ

aya ba dake me hankali ce se ta janye ta rabu da ni.

Shiru nayi ban tanka mata ba ta sake cewa

"Ban da son zuciya dai irin na Babar mu, ashe ke ake ta jira zaku kawo abinci, kin san haihuwar ƙarshe da Ummi tayi bikin ku

saura sati biyu Anty Murya Amaryar Yaya Khamis ce ta

ɗ

auki nauyin abincin da aka ci a gidan sunan nan se kinga abu, shine suka saka rai kema zaku musu haka. Se

gashi da kika tashi zuwa sungup ance ko abin barka baki bayar ba. Ni dai nace ko ita Ummin da ku

ɗ

in Yayanta aka mata ba wai a aljihun ta ita Anty Murjar ta zare tayi ba wlh. Haka dai aka watsa taro yan fadar Hajja marasa tsoron Allah sun tafi dake a baki har ana cewa arziƙi beyi rana ba wai ana wa Yaya Bilal murna ua samo yar masu hannu da shuni ashe

duk ƙaryar banza ce babu abin".

[5/19, 22:05] Buhainat: *KURA A RUMBU*

*(Based on true life event, some parts are fictional to spice up the story)*

*LABARI/RUBUTAWA MARYAM FAROUK (UMMU-MAHEER)*

*WOMEN OF WORDS WRITERS ASSOCIATION (WOW)*

*Whatsapp 0

7061838488* *Arewabooks @Maryamfarouk01*

*Wattpad @MaryamahMrsAm*

*TikTok @Maryamfarouk_Ummu-mahir Novels*

*Ban yarda wani ko wata ya juya mun labari ta kowacce siga ba tare da izini na ba*

*Ku

ɗ

in karatu yana wakiltar mutum

ɗ

aya ne, kiji tsoron Allah

karki

ɗ

auki hakkina ta hanyar fitar mun da littafi*

*KURA A RUMBU littafin ku

ɗ

i ne, a biya naira 800, biya a asusun*

*1840175439*

*Access bank*

*Maryam Farouk, se a tura shaidar biya a lambar Whatsapp ta sama*

*PAGE 16*

*Nayi kuskuren rubutu a p

age 13, ajizanci ne, abinda ke raina daban abinda alƙalamina ya rubuta daban. Ina fatan zaku mun uzuri*

Na ringa juya zancen Farisa a raina bayan ta tafi har sanda Bilal ya dawo sau biyu ina bu

ɗ

e baki da niyyar tambayar sa gaskiyar abin da ta fa

ɗ

a mun s

e na kasa daga ƙarshe na tattara zancen na watsar har ina ganin baike na dana yarda da maganar tata har na saka a raina. Ta ya ma haka zata yuwu? Kawai dai ha

ɗ

a guri ne irin na Farisa amma kuma idan tayi ƙarya ta ƙulla abu mara da

ɗ

i tsakani na da dangin Bi

lal ribar me zata ci?

Ganin ba ni da wani takamaiman wanda zan tambaya na ji gargar

ɗ

in maganar yasa na barta a bata faru ba naci gaba da sabgogina.

An gama bikin sallah ta wuce ta bar wawa da bashi kamar yanda hausawa suke fa

ɗ

a, ranar data kama kwan

a bakwai dai dai da yin sallah tun da safe Bilal yace mun zamu fita da yamma. Yanda yake ta zirgilli da rawar ƙafa akan fitar yasa na ringa mamakin in da zamuje dan be gaya mun ba. Ana la'asar ya shiga azazzalata da na shirya mu tafi ni kuma gaba

ɗ

aya naji

jiki na ya mun nauyi, ina ta so na koma asibiti ma amma shauni da shiririta ya hanani. Haka dai na ƙoƙarta na shirya, atamfa na saka Holland riga da zani dan kayana sun fara matse ni da alama dai cikin ki

ɓ

a ze saka ni, ina tsaka da

ɗ

aura

ɗ

ankwali na ya sh

iga

ɗ

akin yanda kasan me shirin tafiya dinner haka ya sha kwalliya da sabuwar shadda cream color se ƙyalli take yi.

Kallon sa na ringa yi kamar yanda shima yake kallona hanci a

ɗ

age kafin cikin fa

ɗ

a fa

ɗ

a yace

"Meye Halims? Wane irin kaya ne wannan kik

a saka kamar wadda zata je cin kasuwar ƙauye?"

Kallon kaina nayi sama da ƙasa ko zan ga abinda yayi kama da shirin tafiya ƙauye a jiki na amma ban gani ba dan haka na mayar da kallona kan sa nace

"Ban gane ba, me shigar tawa tayi?"

Ba amsa ni ba ya

wuce gaban wardrobe

ɗ

ina ya bu

ɗ

e ya shiga birkito kayan ciki yana cewa

"Malama ki cire wannan kin san in da zamuje da zakiyi wannan shigar salon ki zubar mun da mutunchi?

Hannu na har

ɗ

e kawai a ƙirji ina kallon ikon Allah. Lace

ɗ

in da nayi kwalliyar ka

mun bikin mu ya janyo daga ƙasan kaya ya ware shi kafin ya watsa kan gado ya bu

ɗ

e in da mayafai na suke yana cewa

"Wannan zaki saka". Se ma ya bani dariya, na matsa gefen gado ina cewa

"Wai ina zamuje Bilal?"

"Siyar da ke zanyi, malama ki yi abin da na

ce kawai kar ki

ɓ

ata rai da lokaci" ya fa

ɗ

a yana aje mayafin daya

ɗ

akko kan kayan. Se na

ɗ

aga rigar nace

"Kasan dai yanzu wannan kayan baze shige ni ba, ka fa

ɗ

a mun in da zamu je se na duba wanda zasu dace da fitar na saka"

"Walima zamu je" ya bani amsa

a daƙile". Har na bu

ɗ

e baki zan sake tambayar sa tame? Koma waye ya gayyace mu se dai yanda ya ha

ɗ

e girar sama data ƙasa yasa na kama kaina na shiga lalubo wasu kayan tunda ya kushe atamar dana saka.

A motar Nasir daya kar

ɓ

o muka fita, se da muka fara

tsayawa a kantin Baby dream. A mota ya bar ni ya shiga bayan wasu mintuna ya fito hannu biyu riƙe da ledoji shaƙe da kayan jarirai ya ajiye su a back sit. Mamaki fal rai na baki na cike da magana amma babu fuska dole na ha

ɗ

iye na zubawa sarautar Allah ido.

Can cikin nasarawa gra ya kaimu wani gida. Daga get

ɗ

in farko ma zuwa cikin gidan tafiya ce ta misali, yanda ya gaisa da masu gadin get

ɗ

in na gane akwai sanayya a tsakanin su amma dukda haka a tsorace na ringa kalle kalle har muka isa in da ake ajiye mot

oci.

Kamar mara gaskiya na ringa bin bayan sa har muka isa entrance

ɗ

in gidan ya dannan door bell, mun kusa minti bakwai a tsaye kafin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login