Showing 192001 words to 195000 words out of 287295 words
da bakin cewa ta shigo ba izini ke bakiji kunyar abinda ta kamamu muna aikatawa ba ma kenan?" Ya tas
o mata. Hannu ta
ɗ
aga masa kafin tace
"Ko da wasa kada ka sake tunanin
ɗ
aga mun murya domin ni ba tsarar ka bace, kunya kuma kai ka aikata abin kunya ba ni ba dan kai ta sani" ta ja tsaki kafin ta miƙe ta jefa masa rigarsa daya rufa mata a yanda take
ɗ
i
n kuma ƙirjinta a bu
ɗ
en ta fice daga falon.
Kasa motsawa yayi daga in da yake ya dafe kai da hannu biyu ya tafi laluben ya zaiyi? Yau da ace iya Halima ce ka
ɗ
ai ma zai iya cewa da dama dama domin ya san yanda ta iya riƙe wancan sirrin wannan ma ba zata
ta
ɓ
a tonawa ba amma yanzu harda wannan ƙanin nata da ya fi kowa tsanar sa da tsanar zamansa tareda Halimar.
Wai har tun yaushe ma suka shigo gidan har suka shigo falon bai sani ba? Shi da kunnen sa yake kamar na maciji ko yaya motsi yake zai ji amma ya
akayi har aka bu
ɗ
e gidan aka shigo bai sani ba duk bai ji ba?
"Ta ina zakaji bayan tunaninka da nutuswarka sun yi nisa a cikin aikata sa
ɓ
on ubangiji?" Zuciyarsa ta tuna sar dashi.
Hannu biyu ya zura yana barbaza gashin kansa a fili cikin sauti kam
ar zai fasa kuka ya ce
"Na kwafsa, tun farko ma mai ya sa na biyewa Jalilah gashi ta kaini ta baro waya sani ma ko ita ta shirya komai ta kira Haliman?" Shiru yayi saboda tunanin daya
ɗ
arsu a ransa, haka kawai Halima ba zata zo gidan ba ya sani dole wani
ne ya gaya mata ko dai Jalilan da kanta ko kuma wani a yan unguwar ya ganshi yayi mata waya ya gaya mata.
Ta shi yayi da sauri ya mayar da rigarsa ya fito dukda bashi da tabbacin sun tafi ko suna nan, cikin sa'a yana bu
ɗ
e ƙofar kuwa yaga mota a tsaye.
Sai da ya tattaro duka ƙarfin halin da yayi masa saura ƙafin ya shiga ƙwanƙwasa window gefen da take zaune.
HALIMA
[5/19, 22:05] Buhainat: *KURA A RUMBU*
*LABARI/RUBUTAWA MARYAM FAROUK (UMMU-MAHEER)*
*Whatsapp 07061838488* *Arewabooks @Maryamfarou
k01*
*Wattpad @MaryamahMrsAm*
*TikTok @Maryamfarouk_Ummu-mahir Novels*
*Ban yarda wani ko wata ya juya mun labari ta kowacce siga ba tare da izini na ba*
*Ku
ɗ
in karatu yana wakiltar mutum
ɗ
aya ne, kiji tsoron Allah karki
ɗ
auki hakkina ta hanyar fitar
mun da littafi*
*KURA A RUMBU littafin ku
ɗ
i ne, a biya naira 800, biya a asusun*
*7061838488*
*Opay*
*Maryam Farouk, se a tura shaidar biya a lambar Whatsapp ta sama*
*PAGE 44*
Kafin na kai ga bu
ɗ
ewa Mu'azzam ya
ɓ
alle murfin motar ya fita da sau
ri, gefe suka matsa, ina kallon su amma ban san mai ya cewa Bilal
ɗ
in ba na dai ga ya kama baki da hannu biyu cikin alamar ninkuwar tashin hankalin da ya fito dashi akan fuskarsa kafin Mu'azzam
ɗ
in ya nufo mota shi kuma ya biyo shi sai dai bai ko sake kall
on sa ba ya shiga motar ya tayar.
Na waiwaya ina kallon Bilal da ya bi motar da kallo cikin tashin hankali kafin na rufe ido na hoton ganin da na musu tar tamkar a lokacin abun yake faruwa take na sake fashewa da kuka har muryata na sarƙewa. Ci kanki M
u'azzam bai ce mun ba sai gudu da yake fellawa a titi kamar zamu bar gari hakan ka
ɗ
ai kuma ya isa ya sanar mun da ransa a
ɓ
ace yake.
Na
ɗ
auka a yanayin da nake zaiyi tunanin mayar da ni gida ne amma akasin haka sai naga ya
ɗ
auki hanyar Jambulo, daƙyar
na iya ce masa
"Ka mayar dani gida" ai kuwa kamar yana jira ya taso mun yana cewa
"Iya abinda kika gani yanzu ya isa idan har ba dusace a cikin kanki ba ki gane ya kamata ki nemawa rayuwarki ma'ana ko dan saboda gobenki" ya ja tsaki mai ƙarfi kafin ya
mayar da hankalinsa kan tuƙi.
Ban sake cewa komai ba na mayar da kaina tsakanin cinyoyina ina jin wani abu na mun yawo tsakanin maƙoshi ga amai dake taso mun haka kaina yanda kasan ana ki
ɗ
an ƙwarya a ciki kai gaba
ɗ
aya duniyar ma juyamun takeyi. Da muk
a isa ban ko yi yunƙurin motsawa ba dan bana jin akwai sauran ƙarfin da zai iya riƙe ni a tattare da jikina.
Uncle Mudassir ya kira a waya, ban san mai ya ce masa ba ya fita ya shiga gurin shi ka
ɗ
ai ya
ɗ
an jima kafin suka fito tareda wani mutum babba.
Ƙ
ofar
ɓ
angaren da nake ya bu
ɗ
e na
ɗ
aga kai daƙyar na kalle su, mutumin ya ce
"Subhanallah, mai yasa zaku fito tana jin jiki haka? ai da ya kirani kawai ya gaya mun idan ya so daga baya sai ta zo".
Baki Mu'azzam ya ta
ɓ
e ya ce
"A hanya rashin lafiyar ta
sameta ai"
"Ikon Allah, toh Allah ya bada lafiya amma ya kamata ku wuce asibiti daga nan gaskiya" mutumin ya sake fa
ɗ
a kafin ya juya ciki tareda Mu'azzam
ɗ
in. Bai jima ba ya fito, a jikina ya watsa mun posting letter da state ID card
ɗ
ina suka zube nan ƙ
asa ban ko bi ta kansu ba nima dan ta kaina nakeyi. Har muka je gidan bai sake ce mun komai ba, sai da ya gama daidaita parking kafin na kalle shi daƙyar hawaye na ziraro mun na ce
"In roƙe ka alfarma?"
"Idan ma
ɗ
aukar ki zaki ce nayi wlh ba zan ba" ya
fa
ɗ
a na girgiza kai lokaci
ɗ
aya ina fashewa da sabon kuka na ce
"Dan girman Allah kada ka fa
ɗ
awa kowa abinda ya faru".
Bu
ɗ
e baki yayi yana kallo na cike da mamaki, na kamo hannunsa ina cigaba da kukan na ce
"Dan Allah ka rufa mun asiri, kada ka duba
ni ko shi ka duba Al'amin da Sharifa kada ka janyo...." Fizge hannun sa yayi da ƙarfi ya bu
ɗ
e motar ya fita, ban san ta inda na samu ƙarfin da na fita na bishi da sauri ina kiran sunansa ba amma ko tsayawa bai yi ba. Dab da zan shiga falo na taka step na f
arko ina
ɗ
aga ƙafa zan taka na biyu juya ta
ɗ
ebe ni lokaci
ɗ
aya wani duhu ya mamaye idanuwana ji da ganina suka
ɗ
auke a lokaci
ɗ
aya daga nan ban sake sanin mai ya faru ba kawai na farka na ganni a gadon asibiti.
BILAL
Ya fi minti biyar a tsaye yana ka
llon hanya dukda tuni motar su ta
ɓ
acewa ganinsa. Yanda kasan wanda yake gaban tandar waina haka zufa take keto masa saboda sabon tashin hankalin da ya riska bayan wanda yake ciki.
"Shawara
ɗ
aya zan baka shine ka fita daga rayuwar yar uwata, idan kuma
ba haka ba ka kuka da kanka domin ina da hoto da kuma video abinda muka tarar da kai kana yi zan kuna watsa shi a duniya kowa ya gani dan ba zai yuwu yar uwata ta cigaba da shaƙar baƙin ciki ita ka
ɗ
ai ba" abinda Mu'azzam
ɗ
in ya fa
ɗ
a masa kenan daya fito da
ga motar bai kuma tsaya ya bashi damar cewa wani abu ba ya juya ya tafi.
Shi yanzu ina zai tsoma rayuwar sa yaji sanyi? Idan ta tabba Mu'azzam ya
ɗ
auke hoton su ai ya gama yawo domin ya san yaron farin sani bashi da mutunchi kuma dama can ba ƙaunar sa
yakeyi ba tsaf zai aikata masa abinda ya ambata. Komawa yayi ciki yana jan ƙafa kamar wanda ya sauka daga iskokai, a falon Halima ya zauna kan kujera ya dafe kai da hannu biyu cikin tsananin tashin hankali da rashin sanin madafa.
Duk Jalilah ce ta jany
o masa, shiyasa tun jiyan data kira shi kwata kwata bai yi farin ciki ba jikin sa kuma ya ringa bashi kamar akwai wani sharri dake tareda ita ilai kuwa gashi nan ta jefa shi a masifa.
Ya shafe sama da awa biyu a zaune a gurin yana sharce zufa dan tunan
in sa ma ya ƙi tsayuwa guri
ɗ
aya balle ya nemi mafita, Jalilah ko tana cikin
ɗ
aki tana bacci abunta tamkar babu abinda ya faru. Ana ƙwala kiran Azahar ya jiyo ana buga get. Zabura yayi ya miƙe, abinda ya fara zuwar masa yan gidansu Halima ne suka zo kwashe
kaya shikenan ta faru ta ƙare wai an yi wa mai dami
ɗ
aya sata.
Kasa fita yayi ya bu
ɗ
e sai da ya ji bugun na ƙaruwa nan kuma ya shiga tunanin idan Jalilah ta farka wani sabon case
ɗ
in ne dan haka ba shiri ya fita. Wayar sa ya
ɗ
auka a bayan pillow daya
ɓ
oyeta kafin ya fita ya tsaya daga baya yana tambayar waye?
Muryar Fadila ya ji ta saka shi sauke ajiyar zuciya mai ƙarfi hankalin sa ya
ɗ
an kwanta, amma kuma daya tuna lokaci da kuma irin bugun da takeyi ya san ba haka kawai ta kawota ba, to ko yan gi
dansu ya turawa? Amma kuwa da ya gama dashi. Har wasu maiƙon hawaye yaji a idon sa saboda tunanin da yayi, amma kuma ai cewa yayi idan ya sake takurawa Halima yanzu kuma shi ko bin su bai yi ba ma ai.
Cigaba da buga ƙofar da tayi da ƙarfi ya saka ya zu
ra muƙulli ya bu
ɗ
e, tare hanya yayi ganin tana ƙoƙarin shiga ya ce
"Ke meye haka? Ina zaki je?"
"Dan Allah ka matsa na shiga ni na gaji ka san uwar ranar dana kwaso kuwa? Sannan minti na nawa a tsaye ina bugu baka bu
ɗ
e ba" ta bashi amsa tana ƙoƙarin r
a
ɓ
e shi ta shiga amma ya hanata. Babu wasa ya ce
"Ke baki da hankali ko kwai mace a gidan ne da zaki ce zaki shiga ne?"
Tsayawa tayi ta kalle shi daga sama har ƙasa ta ce
"Lallai ma Yaya Bilal sai kace ni
ɗ
in ba muharramarka bace ko kuwa ma yau na f
ara zuwa gidan Haliman bata nan?"
"To na canza tsari daga yanzu ba zaki sake shiga ba sai matar gidan ta dawo" ya bata amsa yana sake babbake ƙofar. Shiru tayi kamar mai nazarinsa kafin ta ce
"Sai dai idan kuma wani abun kake
ɓ
oyewa a ciki da baka so
a gani"
"Ke ni kike gayawa haka dan ubanki sa'anki ne ni?" Ya taso mata. Tayi baya tana magana ƙasa ƙasa ta ce
"Zancen gaskiya dai ai ga alamun rashin gaskiya nan sun bayyana a tareda kai"
"Bar nan kafin na sa
ɓ
a miki" ya fa
ɗ
a yana nuna mata hanya,
ta harareshi kafin ta ce
"Toh Hajja ce ta aiko ni in kira mata kai kuma tace kazo yanzu yanzu take son ganinka tun safe akw ta neman ka a waya ka kashe har Yaya Hafiz ta kira ya ce baka je Office ba shiyasa ma tace na zo gidan ƙila kana nan".
Cikin gid
an ya koma bayan yace ta tafi zai zo kafin ya mayar da ƙofar ya rufe Wallet
ɗ
in sa ya
ɗ
auka da key
ɗ
in mota, sai da ya leƙa Jalilah dake bacci kamar a gadon Mamanta kafin ya fita daga gida bai
ɗ
auki motar ba ma gudun kar ƙarar ta ta tashi Jalilar.
A ba
ki titi ya tarar da Fadila tana jiran abin hawa fuskar nan da ta sha mai tayi jajir saboda rana shi sai lokacin ma ya lura, cikin sa'a yana zuwa suka samu Adaidaita. Bayan ya zauna ya kunna wayarsa tamkar Zulaiha na jira kuwa ko gama kamawa batayi ba kiran
ta ya shigo.
Ya
ɗ
aga, mita ta dasa masa akan katse wayar da sukeyi
ɗ
azu da yayi kuma ya kashe gaba
ɗ
aya daya sake kira bata same shi ba ya bata haƙuri kafin ta fa
ɗ
a masa ainihin dalilin kiran wai taji shiru cikon ku
ɗ
i.
"Ina ganin 2m da yawa sai da muka
shiga kasuwa sai kaga yan kayan da muka siyo da ita. Ni wlh da na san haka ne gara ka ha
ɗ
a mun lefena da kanka na san sai ka fi sakin jiki ka zuba mun kaya masu kyau da tsada" ta fa
ɗ
a cikin shagwa
ɓ
a.
Mamakin maganarta ya kamashi amma dai bai nuna ba ya
ce zai aika mata da saƙon kawai saboda Fadila data baza kunnuwa dukda tayi kamar bata sauraronsa amma yasan hankalinta yana kansa. Suna sauka daga Adaidaitan kiran Jalilah ya shigo wayarsa, sai da gaban sa ya fa
ɗ
i dan bai zaci zata farka da wuri ba.
W
aje ya tsaya ya amsa, cike da izza da kuma muryar bacci kamar wata uwarsa ta ce
"Ina ka tafi?"
"Na
ɗ
an fita ne daga nan zan biya na siyo miki lunch" ya bata amsa, shiru tayi kamar na zata sake magana ba kafin ta ce
"Karka zauna, Chinese rice nake so da
grilled chicken kuma ka san ta inda nake so"
"Na sani ranki ya da
ɗ
e ai dama can zan je" ya fa
ɗ
a cikin lallashi, tayi gajeran tsaki kafin ta kashe wayar. Ajiyar zuciya ya sauke a ransa yana ayyana kalar rashin mutunchin da zai mata daga sanda ya kammala
shirinsa akanta.
Tun da ya ga takalma da yawa a ƙofar
ɗ
akin Hajjan hankalinsa ya sake tashi amma haka ya daure ya shiga da sallama, gaba
ɗ
aya yayan
ɗ
akin su su shidda shi na bakwai suna zaune sai kuma Hajja. Idanuwa suka zuba masa kamar sunga bakuwar h
alitta hakan ya sake jefa shi cikin tashin hankali amma yayi namijin ƙoƙari gurin
ɓ
oye firgicinsa ya samu guri can nesa ya zauna kai a ƙasa saboda harar da Hajja take aika masa.
Daƙyar ya bu
ɗ
e baki ya fara gaisar da Hajjan ta dakatar da shi tana cewa
"Ni na isa? Riƙe gaisuwarka yau kwananka nawa rabon da ka tako gidan nan balle ka kira ni a su wa Bilal?"
Ƙ
asa ya sakeyi da kai bugun da zuciyarsa take yi kuma ya ragu dan ya
ɗ
an samu nutsuwa daga maganar Hajjan ya fahimci wani abun daban ya saka ta k
irashi ba wanda yake tunani ba. Anty Amina ce ta ce
"Amma dai koma menene tunda ya gaishe shi da kin amsa Hajja" ai kuwa ta taso mata tana cewa
"Ba zan amsa ba uwata Amina na ce bazan amsa ba idan ya so ki tsine mun in bi duniya saboda ban amsa gaisu
war Bilal ba"
"Allah ya baki haƙuri" Aminar ta fa
ɗ
a tana gyara zama, Hajja tayi ƙwafa ta ce
"Ba tareda
ɓ
ata lokaci ba zan gabatar da abinda ya saka na taraku, ba kuma wani abu bane illah ku zame mana shaida tsakani na da Bilal". Da sauri ya
ɗ
aga kai
ya kalleta cikin rashin sanin mai yayi mata da har zata kawo shaidu kuma?
Ta zaro takarda da biro daga saƙon kujerar da take zaune ta jefa masa tana cewa
"Gashi nan ka rubuta komai da zan fa
ɗ
a maka". Gabansa ne ya yanke ya fa
ɗ
i, tsakanin Halima da Zula
iha gaskiya babu wacce zai iya saki a yanzu idan ma abinda Hajjan take buƙata kenan sai dai tayi haƙuri.
"Na
ɗ
auki cikinka tsayin wata goma dan sai da ka haura wata tara a ciki na ka samu guri ka bararraje. Duk yayan dana haifa babu wanda na sha wahala
r laulayi da naƙudar haihuwarsa kamar kai. Fa
ɗ
ar hidimar da nayi ta sunanka kuwa
ɓ
ata lokaci ne saboda akanka na fara haifar
ɗ
a namiji. Tun da ka fara taka ƙafarka ban huta saboda jaye jayen jidali, ka shiga
ɗ
akin Saude kayi mata
ɓ
arna haka zata yi ta surf
a bala'i tana mun gori banida kayan jere irin nata shiyasa nake turaka san ka lalata mata.
Sai da na daina gaisawa da kowa a unguwar nan saboda kai dan baka da aiki sai neman tsokanar yara a unguwa ko a makaranta kai ko kallon banza yaro ya maka ka fa
ɗ
a mun har gaban uwarsa nake takawa naje na rama maka balle kuma mutum ya ta
ɓ
a ka" ta fyace majina tana cewa
"Ai na san Amina da Ladi ba ku manta ba har a cell
ɗ
in yan sanda sai da na ta
ɓ
a kwana saboda Bilal, kaje ka daki wani yaro ashe Babansa
ɗ
ansanda
ne suka zo zasu tafi da kai na hana ƙarshe ni suka tafi dani. Ban huta da jidalinka ba saida ka tafi Jami'a. Duk wani tanadi na da abinda nake dashi sai da ya ƙare akanka bayan rasuwar mahaifinku saboda yanda ka
ɗ
auki rayuwar jin da
ɗ
i da ƙyale ƙyale, daga
sanda ka gama makaranta ka samu aikinyi a maimakon ni da na sha wahalar ka ace ni zan mori samunka sai labari ya sha banban" ta