Showing 36001 words to 39000 words out of 287295 words

Chapter 13 - KURA A RUMBU COMPLETE

miki nasiha da kiyi koyi da halin Mama, na tabba har kike riƙi halayanta na gari badai a kawo ƙarar ki ba. Ina sake maimaita miki da kiyi haƙuri Halima, kiyi haƙuri kiyi haƙuri ki ƙara da haƙuri Sadiyayye. Yan

zu ba zaki gane haƙurin me nake nanata miki ba. Allah ya albarkaci rayuwar auren ki, Allah ya mallaka miki Bilal ya hane shi da yi miki butulci irin na maza" se ta fashe da kuka muka rungume juna daƙyar aka raba mu suka tafi ya rage saura ni da ƙawaye na.

Dubu hamsin abokanan Bilal suka bada ku

ɗ

in siyan baki ga ruwa da lemo katan katan da kayan shayi, a cikin ku

ɗ

in Hansa'u ta cire dubu goma ta saka mun a jakata, itama se da muka sha kuka kafin muka rabu ya rage daga ni se Habibi na cikin gidan mu. Fa

ɗ

ar

irin tarairayar dana samu a gurin Bilal

ɓ

ata baki ne, tamkar ƙwai haka ya ringa riritani yana shayar dani madarar soyayya har ya samu nasarar maida ni cikakkiyar mace jikin mu ya ƙara sa zama abu

ɗ

aya kamar yanda zukatan mu suka da

ɗ

e a tare. Washe gari ha

ka ya wuni tare dani duk da yan uwanmu da suka fara zuwa tun safe da nashi dangin be fita ba se da yamma tayi aka zo kawo gara sannan ya fita ana idar da sallar isha'i kuwa ya dawo.

Haka rayuwa ta fara miƙawa, tsakanina da Bilal a kullum so da shaƙuwar

mu ƙara karfi yakeyi. A sati guda da auren mu ina jin da ace wani kuskure ya

gifta har ya zamana ban auri Bilal ba da bazan ta

ɓ

a yafewa kaina ba. Bilal ƙarshe ne gurin iya tattalin mace, ya iya soyayya. Irin soyayyar nan me tsayawa a rai da kake wuni ciki

n shauƙi da tunani ita Bilal yake gwada mun. Se da muka kwashi sati biyu ban da sallah babu abin da yake fitar dashi daga gida tun da komai muna dashi babu ce ka

ɗ

ai ba'a sako mun a cikin garata ba har da soyayyen nama da dafaffen kayan miya da

ɗ

anye se dai

idan zan yi girki kawai na

ɗ

iba. Baƙi yan ganin

ɗ

aki ma sun haƙura saboda yanda baya kunyar idon kowa haka ze zauna a cikin su ko kuma ya riƙe ni a

ɗ

aki se dai su gaji da jira su tafi. Dake dama dangin sa ne masu zaryar ni nawa tun da aka kawo gara babu w

anda ya sake zuwa se ranar dana yi kwana biyar ne Gwaggo Habi tazo mun sallama zata koma Birnin gwari.

Ranar da muka yi sati biyu tun safe ya ce mun zamu fita. Na ringa murna dan ji nake kamar na shekara a guri

ɗ

aya, na

ɗ

auka ma da wuri zamu fitan dan

haka kafin azahar na gama girki na shirya se yace mun se da yamma. Tsaf muka shirya, tsakanin ni dashi se ka rasa tantance wanda auren yafi kar

ɓ

a. Munyi kyau jikin mu ya murje muna ta ƙyallin amarci abun mu. Muna tsaye a bakin titi muna jiran abin hawa ya

kalle ni yana murmushi yace

"Kin ga da ace Abba ya sako miki mota a kayan gara hankali kwance zamu fita muna yangar mu a titi".

Murmushi kawai nayi ba tare da nace masa komai ba, gidansu muka fara zuwa tamkar zasu cinye ni saboda ƙauna. A can mukayi s

allar Magriba kafin muka wuce gidan mu Hajja nata mu tsaya mu ci tuwon dare yaƙi, a cikin dubu goman da Hansa'u ta cire mun na bata dubu biyar ta ringa murna kuwa. Har goma muna gidan mu saboda Abba be dawo da wuri ba. Na lura da yanda Mama take ta bi na d

a kallo kamar na canza mata, se da muka shiga

ɗ

aki take tambaya ta komai lafiya dai nace mata ƙalau.

"Haka ake so aji, Allah ya baku zaman lafiya ya ka

ɗ

e fitina. Da go be su Imam suke cewa zasu zo amma tun da kun zo yau se su bari se wani sati" na mairai

raice nace

"Haba Mama zuwan mu daban nasu daban ai, dama goben ya ce zeje wani

ɗ

aurin aure jigawa nasan kuma zeyi yamma kinga sa tayani hira". Da zamu tafi Mama ta ha

ɗ

a mun su kuka daddawa da ku

ɓ

ewa wanda dama tace se daga baya za'a kawo harda dambun nam

a da kilishi. Abba ne ya ce Mu'azzam ya kaimu tun da dare yayi, naso ace mun biya gidan Anty Labiba amma tun kafin mu fita daga gida da na yiwa Bilal maganar cewa yayi ba yau ba, da muka fito kuma dare yayi shiyasa kawai na haƙura se wani lokacin. Da yake

mun ci abinci wanka kawai mukayi muka kwanta rungume da juna kamar ko yaushe.

Washe gari da wuri ya shirya saboda

ɗ

aurin abokinsa da yace tare sukayi karatun university. Khalil na da kirki sosai, tun daga Maiduguri ya zo mun biki kin ga ai ba naƙi zuwar

masa ba nan dai da Jigawa" ya fa

ɗ

a. Ina gyara masa zaman hularsa nace

"Ai kam dai ka kyauta, ba dan yanda kake ta nanata amincin ki dashi ba bazan yar da ka tafi wani guri yini guda ba tare da ni ba". Se da yaja hanci na ni kuma na shagwa

ɓ

e fuska kamar z

anyi kuka se ya rungumeni yana cewa

"You have no idea on how much I'm going to miss you sugar, na fa

ɗ

a miki kawai dan Khalil ne badan haka ba yau Sunday dai

ɗ

aurin aure ko a ciki garin Kano ne se dai a mun haƙuri". Nema mukayi mu lalace a tsaye da

soyayya

se da wanda zasu tafi ya kira shi kafin ya sake ni duk ya kashe mun ya saka mun shauƙin son kasancewa tare dashi.

Se da na raka shi get ina masa addu'oi kafin na koma cikin gida, minti uku tsakani wayata ta shiga ƙara na amsa ganin shine yace

"Babe k

in san guy

ɗ

in nan wai motar sa babu mai se yanzu yake fa

ɗ

a mun?" Nace

"Toh, Allah ma ya sa kun sani da wuri ai ba se da kuka hau hanya in da babu gidan man ba".

"Haka ne, amma yayi yawa ai, me yasa tun tuni be fa

ɗ

a ba kawai yace mana za'a tafi a motar

sa? Ai se yace dama zamu ha

ɗ

a ku

ɗ

in mai kinga da se musan da lissafin sa" Ya sake fa

ɗ

a. Se nayi murmushi nace

"To yanzu dear kwata kwata nawa ne zeyi muku full tank da kake wannan mitar, ka bad ku

ɗ

in a saka man ku tafi mana kaga fa lolaci yana ta ja kar

ku makara kuma"

Ƙ

aramin tsaki yayi kafin yace

"Ni fa 2k kawai na fita da ita shima saboda ba'a son tafiya babu ku

ɗ

i. Kuma ATM

ɗ

ina jiya na manta shi hannun Abubakar dana bashi ya ciro ku

ɗ

i, amma bari mu dawo na gani na san bazan rasa yan canji dana ba

ri a gida ba" daga nan ya kashe wayar. Tunanin kar su sake

ɓ

ata lokaci yasa kawai na cire dubu biyar cikin ku

ɗ

in da Abba ya bani jiya na riƙe a hannu na, ina jin tsayuwar mota na yafa mayafi na na fita muka ci karo a bakin get na miƙa mishi ina murmushi se

ya kar

ɓ

a tare da pecking goshi na ya juya yana

ɗ

aga mun hannu.

Dake su Imam da Amirah harda Inayah d Amir

ɗ

in Anty Labiba sun zo tare muka wuni muna ta sabgogi se la'asar Mu'azzam ya zo ya

ɗ

auke su, na basu kilishin da na taho dashi jiya daga gida su

kaiwa Anty Labiba tun da nasan tana so kuma Mu'azzam yace su ze fara saukewa a gida bayan sun tafi na hau gyaran gida kafin wani lokaci na gama komi nayi wanka, ina da miya dan haka couscous zan dafawa Bilal idan sun dawo.

Dab da sallar isha'i ya shigo g

ida, se da na ha

ɗ

a masa ruwan wanka na fitar masa da duk abin da ze yi amfani dashi kafin na barshi a

ɗ

aki na koma kitchen na ƙarasa ha

ɗ

a abinci. Har da fruit salad nayi dan nasan shi daga zarar an ci abincin dare ze fara mitar bakin sa na masa motsi yana

so yaci wani abu kuma ya gaji da cin kayan gara. Mun cin abincin yana mun hirar yanda

ɗ

aurin aure ya kasance, ashe mota ce ta lalace musu a hanya shiyasa ma sukayi dare. Bayan mun gama na kwashe koma na kai kitchen sannan na dawo na zauna akan cinyarsa ina

jan gashin gemun sa, ya

ɗ

ora kan sa a kan ciki na yana cewa

"Har yanzu baki fara jin komai a nan bane?" Dariya nayi na ture shi ina cewa

"Haba sarkin kazallaha, 2 weeks fa yau me zan fara ji?"

"Ki dai zauna wasa yarinya ni nasan na da

ɗ

e da yin aika aik

a". Haka muka ringa hira cikin nisha

ɗ

i ha

ɗ

i da wasannin soyayya. Ƙarfe goma yace mun na kawo masa wani abun ya

ɗ

an ta

ɓ

a bakin sa na masa motsi, se na

ɗ

akko fruit salad

ɗ

in da na sakawa madarar gari da condensed gashi yayi sanyi gwanin da

ɗ

i na ha

ɗ

o da ruwa.



Se da ya fara shan fruit salad

ɗ

in kafin ya ce na kawo masa kilishi.

"Ai ko

ɗ

azu na bawa su Inayah su kaiwa Anty Labiba na san ta da son kilishi" na bashi amsa, se naga ya dakata da abin da yakeyi ya wani kalle ni fuskar sa kamar da fushi yace

"Kil

ishin kika bayar? Da izinin wa? Wato ita gata sarkin son cin kilishi ni kuma da bansan da

ɗ

i ba shiyasa zaki

ɗ

auke mun abu ki bayar na tare da nayi miki izini ba".

Mamaki maganganun sa suka bani, kilishin da a gidan mu aka bani dan nayi kyautar sa shine

ze fara tada jijiyar wuya yana fa

ɗ

ar maganganu akai? Kai tsaye nace masa

"Yanzu saboda na bawa ƙanwar Mamana abu shine kake wannan fa

ɗ

an? Kuma fa kilishin nan naga daga gidan mu na taho dashi, nawa ne meye laifi idan nayi kyaitar sa ga wanda naso?"

"Ni

kike fa

ɗ

awa haka Halima? Ni kike yiwa gori akan kilishi?" Ya fa

ɗ

a yana miƙewa tsaye.

Tsayen na miƙe nima ina cewa

"Karka canza mun magana ni ba gori na maka ba kawai na tunatar da kai ne kuma ba da wata manufa nayi magana ta ba".

Ikon Allah, ƙaramar

magana ta zama babba. Daga dai zancen kilishi kamar dai dama Bilal yana neman hanyar da ze tijara ni ne se gashi ya samu nan ya ringa fisaji yana rashin mutunchi da fa

ɗ

ar maganganu tamkar ba Bilal

ɗ

ina ba. Har yana cewa wai dama tun da muka yi aure ya lura

na ke masa wani gani gani, duk abin da zan bashi se in bashi ka

ɗ

an, ko kuma idan ya

ɗ

akko da kansa in ringa kallon sa wato taƙama ta daga gidan mu aka kawo shiyasa to daga yau baze sake cin komai daga abinda ya fito daga gidan mu ba balle na goranta masa,

maganganu dai marasa da

ɗ

i marasa ma'ana ya zubar mun da fruit salad

ɗ

in akan carpet yayi wucewar sa

ɗ

aki yana ci gaba da tijara.

Kuka na zauna ina yi, ni banga abin laifi duk a cikin wannan abun ba, idan ma beji da

ɗ

in abin da nayi ba a zato na ai ba ta

haka ya kamata ya nuna mun ba se muyi magana cikin lumana amma ya za'ayi ya fara fa

ɗ

a har yana cewa baze sake cin abinda aka kawo daga gidan mu ba. Na zata daya shiga

ɗ

akin ze fito ya lallashe ni tun da ya barni ina kuka amma har agogo ya buga ƙarfe sha b

iyu ina zaune ban sani ba, na share fuska ta na tashi a raina ina tuna nasihohin da Mama tayi mun akwai in da take cewa

"Karki kuskura kiyi kyauta da abun mijin ki ko da ƙwayar zarra ba tare da izinin sa ba, sata ce, har kuma be yafe miki ba Allah se ya k

ama ki" 'Amma kuma wannan ai ni aka bawa' na raya a zuciyata, 'ko da yake tunda an kawo gidan ina ganin ya zamu namu kenan ni dashi' wata zuciyar ta tunasar dani.

A hankali na tura ƙofar

ɗ

akin da ya shiga, akan gado na hango shi yayi

ɗ

ai

ɗ

ai yana bacci

abun sa, wani abu ya tsaya mun a rai. Wato ko a jikin sa bacci ma kwanta yana yi. Sabbin hawaye ne suka

ɓ

alle mun, hakan nan na canza kaya na kwanta kusa dashi ina cigaba da

ɗ

auke hawayen daya ƙi tsaya mun dan banyi zaton Bilal ze fara mun haka ba. Da asu

ba be tashe ni ba kamar yanda muka saba yayi ficewar sa masallaci daya dawo kuma

ɗ

ayan

ɗ

akin ya shiga ya kwanta. Ban farka ba se kusan bakwai na safe saboda rashin kwantawa da wuri ga kuma ciwon kan da kuka da damuwar dana kwana dasu suka saka mun. Nayi ma

makin ganin rana tarwai kuma babu Bilal a gefe na, haka dai na watsa ruwa nayi sallah bayan na gama addu'oi na na fita ganin baya falo se nayi tunanin to ko fita yayi?

Yan ayyukan da zanyi na fara na sake gyara falo na saka turare kafin na wuce kitchen

na shiga fere doya. Har na gama ha

ɗ

a abin karyawa be shigo ba,

ɗ

aki na koma na

ɗ

akko wayata na shiga kiran sa ga mamaki na se na jiyo ƙarar wayar daga

ɗ

ayan

ɗ

aki na. Katsewa nayi na nufi

ɗ

akin, na mur

ɗ

a handle

ɗ

in ƙofa naji shi a rufe da key, mamaki ya sa

ke cika ni, a hankali na shiga ƙwanƙwasawa, nafi minti biyar a tsaye ina buga ƙofar amma ko motsi ban ji ba balle na saka ran ze bu

ɗ

e mun.

[5/18, 13:09] Buhainat: *KURA A RUMBU*

*(Based on true life event, some parts are fictional to spice up the story)*

*LABARI/RUBUTAWA MARYAM FAROUK (UMMU-MAHEER)*

*WOMEN OF WORDS WRITERS ASSOCIATION (WOW)*

*Whatsapp 07061838488* *Arewabooks @Maryamfarouk01*

*Wattpad @MaryamahMrsAm*

*TikTok @Maryamfarouk_Ummu-mahir Novels*

*Ban yarda wani ko wata ya juya mun la

bari ta kowacce siga ba tare da izini na ba*

*Ku

ɗ

in karatu yana wakiltar mutum

ɗ

aya ne, kiji tsoron Allah karki

ɗ

auki hakkina ta hanyar fitar mun da littafi*

*KURA A RUMBU littafin ku

ɗ

i ne, a biya naira 800, biya a asusun*

*1840175439*

*Access bank*

*

Maryam Farouk, se a tura shaidar biya a lambar Whatsapp ta sama*

*PAGE 10*

Ɗ

aki na koma dan bazan iya karyawa ni ka

ɗ

ai ba na fara sabawa tun da mukayi aure da Bilal bamu ta

ɓ

a raba kwano ba, yanzu bama na jin cin abincin raina duk babu da

ɗ

i. Tun ina sa

uraron jin ya bu

ɗ

e ƙofa ya fito har bacci ya kwashe ni a kishingi

ɗ

en da nake. Ban farka ba se da naji ana ƙwala kiran sallar azahar, nasha mamakin irin baccin da nayi. Se da sake watsa ruwa saboda jiki na da naji duk ya

ɗ

aure sannan nayi alwala na fito ina

jina fayau ciki na a rarake. Sallar na farayi sannan na gyara fuskata na saka kaya dukda yanda nake jin yunwa dan Anty Labiba ta hora ni da kasancewa tsaf tsaf ko da yaushe. Daga yanayin falon na gane ya fito yayi abinda ze yi. Dana duba kan dining kwano

ka

ɗ

ai na tarar an cinye doya dana soya tas ga kuma cups biyu da aka sha tea, kwashe kwanukan na farayi na kai kitchen sannan na dafa indomie naci ina mamakin me yayi zafi haka ne da Bilal yake wannan abun?

Ranar haka na wuni ni ka

ɗ

ai a gida, se da yamm

a ne ma maƙwafta na mutum hu

ɗ

u suka shigo mun, biyu gidan su

ɗ

aya matar wa da ƙani ne Hafsa Maman Salim da Amina ita amarya ce tsiran mu sati biyu kamar yanda suka ce gidansu shine a farkon layi se Zubaida Maman Yusuf da gidan ta ke kallon nawa da kuma Bin

tu ita ce muke katanga

ɗ

aya. Har gab da kiran magriba muna ta hira kafin suka yi mun sallama suka tafi na rakasu na dawo na gyara gurin da muka

ɓ

ata. Zuwan su ya rage mun kewa ya kuma

ɗ

auke mun hakankali daga damuwar in da Bilal ya tafi yini guda na kuma k

ira wayar sa sedai tayi ta ƙara baze amsa ba daga ƙarshe ma ya kashe ta gaba

ɗ

aya.

Har nayi sallar isha'i babu shi babu dalilin sa, zuwa sannan hankali na ya tashi na fara tunanin ba lafiya ba. Ƙarfe tara na kira Mama ina kuka

na gaya mata tun safe Bil

al ya fita ina ta kiran sa kuma baya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login