Showing 216001 words to 219000 words out of 287295 words

Chapter 73 - KURA A RUMBU COMPLETE

ya mun yawa, shikenan fa na zama bazawara.

"Da wannan zaman ke ba bacci ba da tashi kikayi kika

ɗ

auro alwala kikayi

sallah sai kiji sanyi a ranki" ta fa

ɗ

a tana kallona. Na ha

ɗ

iye yawu daƙyar kafin na gya

ɗ

a mata kai alamar "toh".

Kan gado ta zaune gefen in da nake cikin taushi ta ce

"Menene matsalar ki Halima? Nayi zaton ke da kanki kika ce ba zaki koma ba ya sake k

i yanzu kuma akan me zaki takura kanki kiyi ta koke koke bayan kuma abinda kike muradi ne ya tabbata?"

Hawaye ya shiga zubo mun ta dakatar dani ta ce

"Ba kuka na ce ki mun ba ki bu

ɗ

e baki muyi magana ta fahimta kawai nake so"

"Ina jin zafin abinda

ya mun har raina Anty amma ina son sa, ji nakeyi kamar ba zan ta

ɓ

a iya rayuwa da wani namiji bayan Bilal ba" na fa

ɗ

a bayan da nayi ƙoƙari tsayar da kukan da na fara.

Ta dafa kaina ta ce

"Sai kuma me?"

"Kuma ina duba makomar yarana idan mun rabu king

a gashi yanzu har ya fara cewa zai ƙwace su"

"Da kuma me?" Ta sake tambaya nayi shiru tayi murmushi ta ce

"Ki fa

ɗ

a mun duk abinda yake ranki, ko da ban ta

ɓ

a makauniyar soyayya irin taki ba amma nima ina son mijina ina kuma da yaya, ko bisa kuskure nay

i tunanin wata rana zan iya rabuwa da shi ina jin zafi har raina dan haka zan miki uzuri har idan kina da ƙwaƙƙwarar hujja kuma na gamsu na miki alƙawarin zan wuce miki gaba in fahimtar da Mama da Abba har suma su fahimce ki".

"Ni babban abinda ya fi da

muna dama kowa sanda zan aure shi sai da ya ce suna nan zan dawo, ba iya ku na cikin gida ba dangi da mutanen unguwa duka kowa idonsa da kunnuwansa na nan kawai jira ake aji aurena ya mutu a fara yi mun dariya da Allah ya ƙara" nayi ƙarfin halin sanar mata

da damuwar da take cin raina.

Wani uban ranƙwashi ta sakar mun a tsakiyar kai kafin ta lailayo ashar ta maka mun kamar ma ta manta da tsakiyar dare ne ta balbaleni da fa

ɗ

a tana cewa

"Dan ubanki sai munyi dariyar Allah ya ƙara kuma tun daga sanda ya

fara auna miki abinci muke miki ita. Wato saboda gudun kar ayi miki dariya ya saka zaki zauna ki lalata rayuwarki ki kashe kanki ƙarshe ya

ɗ

akko ciwo ya shafa miki ya ƙara jefaki a masifar da ta fi wacce kike ciki ko? To ki kiyaye ni, kuma wlh maganar nan

ta mutu daga nan.

Na rantse da Allah kika koma gida kika ce zaki cigaba da tayarwa da su Mama hankali sai irin dukan da Mu'azzam yayiwa jakin zan saka ke ma ya miki tunda gashi nan bugu

ɗ

aya da yaji wahala ba ja in ja ya baki takardarki to kema idan ak

a miki irinsa salin alin iskokan da suke taya miki kina iskanci da layla da majnun

ɗ

in kan nako duk zasu kama gabansu".

Ni dai sosa in da ta ranƙwashe ni kawai nake hawaye ya cika mun ido amma ba damar na bari su zubo dan da alama nata mutanen suna kusa

karta mun rotse. Ashe dagaske ita ta saka Mu'azzam ya daki Bilal,

Tsawa ta buga mun ta ce

"Tashi ki

ɗ

auro alwala kiyi sallah, tunda kika auri shai

ɗ

ani ibadarki ma sai a hankali dama ta ina kike zaton zakiga dai dai a lamuranki?"

Haka na tashi na y

o alwalar kuma da na fara sallar musamman dana tattara hankalina sai na ji nutsuwa ta fara saukarmun hatta ciwon kai da jirin da nake ji kafin na idar da sallolin duk sun ragu, kamar gaske lokacin da Hansa'u ta zo har addu'oi ta bani da wurudai ina yi kuma

sosai na samu nutsuwa a lokacin ban san yanda akayi na watsar na sake komawa yar gidan jiya ba.

BILAL

Asibiti Nasir ya ce zai kai shi bayan sun bar gidan amma yaƙi ya ce ya kai shi gida.

"Amma dai da munje, ba fa ƙaramin duka ya maka ba wlh kar kaj

e ya bugeka a in da zai iya maka illah" Nasir da har ransa da

ɗ

i ya ji na dukan abokin nasa da akayi ya fa

ɗ

a. Cikin sauƙi Allah ya ƙwatar mata haƙƙinta dukda yaga alamar Haliman kamar kurarin banza kawai takeyi kamar dai har yanzu tana son abokin nasa.

"

Ni dai ka kaini gida, kuma wlh idan na ji maganar nan a bakin wani Nasir ba zata mana da da

ɗ

i ba" Bilal ya fa

ɗ

a da ƙyar dan yana jin jiki. Nasir ya guntse dariyar sa ya cigaba da tuƙi yana satar kallonsa.

"Wlh sai na nuna masa shi ƙaramin mahaukaci ne,

sai ya san ya dakeni" Bilal

ɗ

in ya sake fa

ɗ

a shi dai Nasir bai ce komai ba har suka isa gidan ya shigar masa da mota ya rakashi ciki ya tambaye shi ko akwai abinda yake buƙata ya ce babu daga nan ya masa sallama ya wuce gida akan zai dawo da safe ya duba s

hi.

Kwana yayi yana saƙa da warwara akan matakin daya kamata ya

ɗ

auka akan Halima domin duk ita ta shirya komai, yayi ƙwafa ya

ɗ

auki wayarsa ya kunna. Message

ɗ

in Zulaiha ya shigo dama kuma saboda itan ya kashe wayar suna fitowa daga gidansu dan karta

dame shi da kira yana gurin Haliman bai ko karanta ba ya lalubo number Halima ya aika mata da saƙo akan karma ta

ɗ

auka ta ci galaba akansa kuma zai kar

ɓ

i yaransa, maganar yaran ya san ita ka

ɗ

ai ta isa ta sake zargo masa wuyanta dan ya san ƙulafucinta akan

yaran ba zata ta

ɓ

a yarda a raba su ba.

Yana gama turawa ya latse wayar zai sake kashewa sai ga kiran Zulaiha ya shigo, ya amsa, cikin asalin muryar da ya santa da ita mai laushi cike da kunya da kuma nutsuwa ta masa sallama.

Ya saki ajiyar zuciya, a

binda yake akanta ya motsa masa sai ya gyara kwanciya yana cije baki saboda yanda duk jikinsa yayi tsami a hakan ma dan ya gargasa da ruwan zafi sannan ya shafa Aboniki kuma ya sha pain relief.

Ta gaishe shi abinda rabon da ta masa tun randa aka

ɗ

aura m

usu aure.

"Ashe

ɗ

azu kazo Yaya Bilal" ta fa

ɗ

a. Ya bu

ɗ

e ido da mamaki kafin ya ce

"Bangane ba? Ba kina gidan ba sanda muka zo?"

"Yanzu Umma take gaya mun da duk abinda Kawu ya muku, dan Allah kayi haƙuri, na rasa mai muka tsarewa Kawu a duniya da kw

ata kwata baya ƙaunar mu kullum bashi da wani buri illah na ya tozarta mu mu da mahaifiyarmu" ta sakw fa

ɗ

a cikin shirin yin kuka. Da sauri ya tare ta da cewa

"Me aka ce yayi mana? Ni ai babu wani na rashin jin da

ɗ

i daya faru amanarku kawai ya bamu ya c

e baya son kawo ƙara duk abinda ya faru muyi hukunci da kanmu in dai ba abun yayi girma bane"

"Kawai ba zaka fa

ɗ

i gaskiya bane amma Umma ta gaya mun ya ci muku mutunchi sosai" ta fa

ɗ

a tana sakin kuka. Duk sai ya diririce ya ringa mata rantsuwa akan shi

wlh ba abinda Kawu ya musu idan ma yayi toh hankalinsa baya gurin bai fahimta ba.

"Shikenan toh tunda ka ce haka, ya Anty Halima? Ya su Al'amin kwana biyu ko motsinsu bana ji" Zulaihan ta sake fa

ɗ

a bayan ya gama lalla

ɓ

a ta tayi shiru. Ya sauke numfashi

ya ce

"Yau suna can gidansu sun je yini zanje na

ɗ

akko su kuma kaina ya fara ciwo shine kawai na ce su kwana acan" ya lafta mata ƙarya. Tayi wani miskilin murmushi ta ce

"Allah sarki, Anty Halima dai akwai haƙuri gaskiya ko sau

ɗ

aya banji kace tayi r

igima irin yanda mata sukeyi idan za'a musu kishiya ba, ko dai bata sani bane?"

"Waya gaya miki? Tayi abunta mana kawai dai ba da yawa yanda mata sukeyi ba; kin san na fa

ɗ

a matata ta dabance ita" ya bata amsa. Ya ji sauyi a muryarta ta ce

"Allah sa

rki mu da ba na daban ba"

"Ke kuwa ai kece asalin ta daban ma" ya fa

ɗ

a ta ce

"Hmm" kawai.

"Amma

ɗ

azu kika ce bakya nan muka zo bayan kuma na ganki har magana munyi?" Ya canza akalar maganar, sai ta ce

"Wlh kwana biyu na rasa mai yake damuna. Tun b

ayan da aka

ɗ

aura mana aure ni dai sai in ringa ganin abubuwa suna faruwa kamar mafarki nakeyi. Umma ta ce kamar wai iskokai ne suke ta

ɓ

a ni wani lokacin sai na canza nayi ta abubuwa kuma daga baya idan na dawo hayyacina ba zan tuna mai ya faru ba" ta fa

ɗ

a

. Bilal yayi shiru yana juya maganganun a ransa kafin ya ce

"Amma dama kina da matsalar jinnu ne tsayin lokacin nan ban ta

ɓ

a sani ba?"

"Wlh nima ban sani ba amma Umma ta ce wai ƙila na gado ne itama haka suka mata sanda aka mata aure amma tana tarewa

shikenan suka barta dan ko magani ba'a nema mata ba Kakarsu tace idan aa mata magani za'a gayyato mata wasu ne dan su wa

ɗ

annan

ɗ

in da kansu zasu tafi ko ba'a musu komai ba toh shine yanzu da Anty Habiba har ta ce muje Ɗanfodiyo Umman ta ce a dakata dai zu

wa in tare idan basu rabu da ni ba sai muje"

"Da aljanun zaki tare kenan?" Ya fa

ɗ

a kamar a tsorace. Tayi dariya ta ce

"Bafa a jikina suke ba kawai shafata suke yi"

"Duk

ɗ

aya ai, kin san yanda kike birkicewa kwana biyun nan kuwa? Harfa zagina kikeyi"

"Subhanallah zagi?" Ta fa

ɗ

a cikin rawar murya, jin zata saka masa kuka yayi saurin cewa

"Wasa nakeyi amma dagaske dai in zai yuwu gara a fara neman maganin tun yanzu dan gaskiya bana jin da

ɗ

in yanda kike canzawa har na fara tunanin ko dama dai haka

halinki yake

ɓ

oye mun kikayi?"

"Yanzu tsahon shekarun da muka

ɗ

auka Yaya Bilal har akwai wani hali nawa da zai

ɓ

oyu ace baka sanshi ba?" Ta fa

ɗ

a cikin kuka. Yayi tsaki ya ce

"Kin san ba abinda na tsana kamar kukanki kuma ni ba cewa nayi kin

ɓ

oye mun

wani abu ba cewa nayi na fara zato amma yanzu da kika fa

ɗ

a mun sanadi kinga ai na fahimta ko?"

"Toh yanzu wai yaushe za'a je ganin gida in ji su Anty Habiba?" Ta tambaya bayan da ya gama lalla

ɓ

ata tayi shiru, ya ce

"Idan suna da lokaci ko jibi sai a

zo"

"Har jibi? Yau fa litinin, saura kwana biyar fa tariyar ya kamata ace zuwa yanzu ma an yi jere kaga fa gobe za'a fara jeren Nuratu ita tub wancan satin aka ga gida" ta fa

ɗ

a cikin shagwa

ɓ

a. Ya

ɗ

an yi shiru, nan gidan ya so ya bata amma yanzu Halima t

a wa kanta ya fasa kaita sabon gidan nan

ɗ

in zata dawo bayan ya gama koya mata hankali. Numfashi ya sauke ya ce

"Goben toh sai suzo, ke ma ki shirya idan naji dama dama gobe ko da daddare zanzo na

ɗ

auke ki muje ki gaida Hajja" daga haka sukayi sallama

bayan tace Allah ya nuna musu goben.

Washe gari da wuri dukda yanda yake jin jikinsa ba da

ɗ

i haka ya lalla

ɓ

a yaje gidan Hajja dan ya gaya mata zancen zuwan yan jeren Zulaiha.

"Tazo ta ha

ɗ

e kayayyakinta ne ko a ina zaka sakata?" Tana nufin Halima. Ya

ce

"Ai ba gida

ɗ

aya zan ha

ɗ

a su ba, akwai gidan da Hafiz ya bani aro kafin muga yanda hali zai yi" ya mata ƙarya. Ta ta

ɓ

e baki ta ce

"Ai shikenan"

"Yanzu me zan bayar na abinci da sauran abubuwan da za'a yi? In Allah ya kaimu ranar Asabar zata tare

". Banza ta masa har kuma ya gama surutunsa bata sake ce masa komai ba dama kuma tunda ya shiga ya lura a fushi take ya zata kuma maganar jiyan ta wuce ai tunda kafin ya tafi harta koma tsohon saitinta bai sani ba yanzun kuma fushin me takeyi.

Gida ya k

oma, kamar ya kira Anty Amina sai kuma ya fasa daya tuna ita ba Hajja bace abinda ya aikata ba zai ta

ɓ

a gogewa a idonta nan kusa balle ta sake sauraron sa ba. Ƙarshe Anty Habiba ya kira, bai yi mamaki ba da yaji bata masa zancen abinda ya faru ba da alama

Hajjan bata gaya musu ba kuma ya godewa Allah domin ko da suke ciki

ɗ

aya ya san muddin maganar ta wuce Anty Amina toh kamar duk jama'ar gari sun ji ne.

Da dare ya lalla

ɓ

a yaje ya

ɗ

akko Zulaiha, yan uwan nata basu je ganin gidan ba ranar sai da ya je ya

ɗ

auketa a hanyar dawowar su daga gidan Hajja wacce tunda suka gaisa ta shige

ɗ

aki bata sake fitowa ba sallama ma Zulaihan ce ta leƙa ta ce mata zasu tafi tace a gaida gida haka Fadila sai da Bilal ya mata tsawa kafin ta gaisheta Abubakar kuwa ko kallon arz

iƙi bai musu ba daga ita har Bilal

ɗ

in suna shiga ma ya fice daga gidan ya barsu.

Jin tayi shiru tunda suka fito ya saka ya ce mata

"Masu zuwa kafi ashe basu je ba"

Ta muskuta ta ce

"Basu je ba wlh matsala aka samu"

"Wace irin matsala kuma?" Y

a tambaya, tayi rau da ido ta ce

"Sai sa aka je

ɗ

ebo kaya gurin kafinta wai tsabar mutumin nan bashida mutunchi ya ce wai wasu kaya kuma za'a

ɗ

auka? Tariyar ma dai ina ga da wuya idan zata yuwu a wannan satin sai dai a sake saka lokaci"

Cikin rashin f

ahimtar zancen nata ya ce

"Ban gane me kike nufi ba?"

Sai da ta ja hanci kafin ta ce

"Wai fa ku

ɗ

in da aka bashi miliyan uku na kayan gadonmu da kujera mu biyu duka ya ha

ɗ

a yayi aikin Nuratu da su, ni dama tunda na ga kayan na cew Anty Habiba sun fi ƙar

fin na ku

ɗ

in da aka ce ayi tace ba haka ba, sai da aka je

ɗ

akko nawa wai ai shi da duka ku

ɗ

in yayi amfani yayi wancan kayan bai fahimci na mutum biyu ake nufi ba" cikin kuka ta cigaba da cewa

Ni tun farko dama abinda nayi gudu kenan na ce kawai na haƙur

a da lefe kayi mun kayan

ɗ

aki kamar na san wannan matsalar zata faru".

Shiru yayi yana juya maganar a ransa. Ta yaya za'a yi a bawa mutum aiki na mutum biyu ya ce ya

ɗ

auka na mutum

ɗ

aya aka ce? Ba su suka za

ɓ

i abinda suke so akayi lissafi suka biya ku

ɗ

i

ba?

Kukan da takeyi ne ya fara rikita masa Lissafi dan haka ya ce mata

"Ke komai sai ki fara kuka, yanzu toh ya akayi? Wace matsaya aka samu akan kayan?"

"Wace matsaya kuwa? Dama ai an kwashe na Nuratun tun wancan satin toh aka ce za'a mayar mas

a ya bayar da guda biyun wai ba zai kar

ɓ

a ba tunda za

ɓ

ar design

ɗ

in akayi yayi su ba wai a ajiye suke dama aka

ɗ

auka ba. Har ma an kai gidan nata yanzu sai Umma ta ce nayi haƙuri abinda aka samu na gudummawa idan Nuratun ta tare sai a ha

ɗ

a ayi mun wasu"

"Wannan ai ba magana bace, kenan ke ba zaki tare ba ko kuma zaki tare babu kaya ne?" Ya fa

ɗ

a a

ɗ

an fusace. Ta sake fashewa da kuka ta ce

"Toh ya kake so nayi? Ka san dai ba zance aa ba dan ko nawa ne zan iya

ɗ

auka na bayar saboda asirin yar uwata ya r

ufu. Kana kallo wanda zata auran

ɗ

an manyan mutanene masu ku

ɗ

i idan aka kaita babu kaya ai abin gori zai zamar mata".

Kallonta ya ringayi jin abinda ta ce, wato shi da yake

ɗ

an talakawa shi yasa zata tare masa babu kayan

ɗ

aki ko kuma a

ɗ

aga tariyar har

sai randa suka samu ku

ɗ

i kenan ko me take nufi? Kamar ta shiga zuciyarsa tayi saurin cewa

"Karka fassara maganata da wata ma'ana naji kayi shiru, na san kai ni kake so ka kuma sha fa

ɗ

ar ko da tabarma aka kawoni gidanka baka da matsala dukda hakan ma ba

zata faru ba. Shi kuwa Faruk har tausayin Nurati nakeji dan wlh ni dai banji a jikina tayi dacen miji ba"

" Ya zaki ce haka? Ni dai ganin da na masa banga wani aibu a tareda shi ba yana da nutsuwa sannan yana son ta" cewar Bilal, ta ce

"Hmmmm" irin

ba zaka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login