Showing 111001 words to 114000 words out of 287295 words

Chapter 38 - KURA A RUMBU COMPLETE

zo ki kashe mun aure, ko meye ha

ɗ

in ta da Abban da zata fi ni

ɗ

aukar zafi saboda an zage shi? Ai dai ba Bilal ne ya zage shi ba. H

ajja ce, fa

ɗ

an iyaye ne za ta wani tsoma baki ta janyowa mutum masifa" na yi tsaki na kwance Al'amin ma kwantar da shi na fita falon. Sauran naman da su Hajja suka bari na

ɗ

auke na kai kitchen, kashi uku Baba Jummai ta yi dama, nawa, na dangi na da kuma na

Bilal da nasa dangin bayan Hajja ta gama fisajin rashin mutunchi da kanta ta shiga kitchen ta ha

ɗ

e kashi biyu ta tafi da shi a roba ko murfi bata tsaya an bata ba.

Sai da na gama gyaran kitchen zuwa cikin falon kafin na koma

ɗ

aki na kwanta kaina yana

sara mun saboda kukan da na yi. Motsin ta

ɓ

a ƙofa da na ji ya sa na miƙe zaune da sauri ina raba ido ƙirji na na bugawa kamar zuciya ta zata faso ta fito, ban san ya Bilal ze tarbi zaman da na yi ban tafi gidan mu kamar yanda ya ambata ba.

A yanda ya fu

sata

ɗ

azun ta yuwu zama na ya sake fusata shi. Ta shi na yi da sauri na bu

ɗ

e wardrobe

ɗ

ita na fara ciro kaya ina ajiyewa akan gado, ina jin an ta

ɓ

a ƙofar

ɗ

akina na saki kayan hannu na na haye kan gado da sauri na matsa can ƙarshe gado ha

ɗ

i da cusa kai na t

sakanin cinyoyi na da sauri dai dai sanda ya shigo

ɗ

akin, saurare kawai nake ya rufe ni da duka ko makamancin haka musamman da na ji takun sa yana kusanto in da na ke, tsoro na ya nunku har jiki na ya

ɗ

auki rawa. Ga mamaki na se ji na yi ya kira sunana kam

ar a rikice ya ce

"Kaya kike ha

ɗ

awa Halims da gaske kenan zaki iya tafiya ki barni?"

Tsam na yi a gurin ba tare da na

ɗ

ago ba har sai da ya sake maimaita kiran suna na kafin na

ɗ

ago kai na rabi ina jam

ɗ

ankwali na rufe rabin fuska ta, so na ke yi na t

abbatar da gaske ne maganar da yake yi ba wai yaudara ta ya ke so yayi na

ɗ

ago ya rufe ni da duka ba. Shammata ta ya yi ya rungume ni, lokaci

ɗ

aya kuma ya fashe da kukan da sai da zuciya ta ta tsallake bugu. Sake tsananta rungumar da ya yi mun ya yi cikin

kukan da ya ke yi ya ce

"Yanzu ashe zaki iya bari na Halima?"

"Kai fa ka ce na tafi, kai ka ce na bar maka gidan ka fa" na fa

ɗ

a ina fashewa da kuka ni ma, sai ya ƙara ƙarfin rungumar da ya yi mun yana cewa

"Kiyi haƙuri ki ya fe mun Halima babu yanda

zan yi ne amma har zuciya ta ba abinda nake nufi ba kenan kuma na ji da

ɗ

i da baki tafi ba ki ka jira har na dawo da ace ban tarar da ke a gidan nan ba da ban san ya zan yi ba" ya ƙarasa cikin kuka me tafe da shassheƙa.

Wani irin da

ɗ

i na ji ya mamaye n

i, da na biyewa Baba Jummai shikenan da tuni ta saka ni a uku ni dama na san da wasa Bilal ya ke yi se dai ya fa

ɗ

i haka dan ya farantawa Hajja ba wai har ransa ba.

Kukan shagwa

ɓ

a ha

ɗ

i da kissa na koma yi ina ture shi daga jiki na na ce

"Amma ai da ta ke

zagin iyaye na baka ce komai ba"

"Mahaifiya ta ce fa Halima ya kike so na yi? Kin dai san halin Hajja idan ranta ya

ɓ

aci bata tauna magana tsaf za ta iya yi mun baki idan na saka mata baki a cikin maganar ta shi ya da na yi shiru amma ni ma ban ji da

ɗ

i

n abin da ta yi ba kwata kwata" ya fa

ɗ

a yana sake riƙe ni a jikin sa, se na kwantar da kaina a ƙirjin sa na ci gaba da kuka ba tare da na sake cewa komai ba shi kuma yana ta aikin rarrashi na da fa

ɗ

a mun kalamai masu da

ɗ

i irin wa

ɗ

an da na ke da burin saura

re daga bakin sa a koda yaushe.

Ɓ

oye fuska ta nayi a jikin sa ina ci gaba da gunjin kuka amma a zahiri zuciya ta fal farin ciki ji na ke yi kamar na tashi na taka rawa. Mun fi minti talatin yana rarrashi na kafin na bar kukan da na ke. Kiran sallar la'

asar ya saka ya fita ya bar ni bayan da ya kwashe kayan da ma fito da su duka ya mayar, na ringa tsalle ina juyi a

ɗ

akin bayan ya fita. Ba saban ba. Wai yau ni Halima Bilal ya ke yiwa kuka ya na bani haƙuri kamar a film

ɗ

in India.

Ringing

ɗ

in waya ta n

e ya mayar da ni cikin hankali na, sai lokacin tunanin me Baba Jummai zata fa

ɗ

a idan ta je gida ya zo kaina, ƙila ma har ta je ta kitsa ƙaryar ta, Allah ka

ɗ

ai ya san me da me ta fa

ɗ

a kuma. Ba Mama ke kira ba kamar yanda na yi tunani number ce babu suna dan

haka na mayar na ajiye ba tare da na amsa ba. Al'amin da ya farka na

ɗ

auka na shiga shayar da shi bayan ya ƙoshi ganin baccin bai ishe shi ba na goya shi na shiga kitchen dan na ga abinda zan sama mana mu ci da dare cikin raina kuma ina ta zullumin yanda

har sannan shiru babu wanda ya kira ni daga gida. To ko gidan Mama Fauziyya Baba Jumman ta wuce kai tsaye? Amma kuma ko can

ɗ

in ta je duk da Maman ba kamar Anty Labiba sarkin masifa ba ce na san zata iya kira ta ji ta baki na akan abinda Baba Jumman zata f

a

ɗ

a mata, sai dai idan kuma ba ta ce musu komai ba wanda na ke fatan hakan.

A can gida kuwa da kuka wurjanjan Baba Jummai t shiga bayan mai adaidaita sahu ya sauke ta. Amirah na alwala a bakin famfo tayi maza maza ta ƙarasa kafin ta nufi Baba Jumman ta

na tambayar ta me ya faru?

"Kada ki ga irin tijara da wulaƙancin da yar uwar ki ta mun saboda na tsaya mata a gaban sirikar ta da ta tasa ta gaba ta na zagin iyayen ku shi ne ta kore ni wai zan kashe mata aure" Baba Jumman ta fa

ɗ

a tana sake rushewa da ku

ka. Bakin Amirah har kunne ta kar

ɓ

i jakar Baba Jumman ta na cewa

"Mu je, kin kuwa ci sa'a Abba ya na nan" ta wuce falon Abba Baba Jummai ta bi ta. Tiryan tiryan tun daga zuwan ta gidan da abubuwan da ta gani da wanda ta ji har zuwa yau

ɗ

in da rashin kunya

r da Haliman ta yi mata duk babu wanda ta manta bata zayyanawa Abba da Mama da ke sauraron ta ba.

Amirah ta ce

"Alhamdulillah, sanda na fa

ɗ

a ta ce ƙarya na ke yi yanzu ai ba ta gurin balle ta dake ƙarya ta wa. Ai wlh dama ni na san tun da aka yi na far

ko ya ga an masa shiru..."

"Baki da hankali ko Amirah? Wa ya kira ki gurin nan ma da farko balle har ki bu

ɗ

e baki waaa kina magana se kace kin ga sa'an ki a nan? Wu ce kafin na kwa

ɗ

a miki mari a gurin" Mama ta katse ta cikin tsawa, baki ta tura ta tashi

tana waigen su. Ita da ta so ta sake ƙarawa abun gishiri ta yanda Abba ze fusata kawai ya kashe wannan ƙaddararren auren na Halima kowa ma ya huta amma Mama ta kora ta waje.

Bayan fitar Amirah Abba ya dubi Baba Jummai da ke aikin goge hawaye ya ce

"K

iyi haƙuri Hajiya Halima ba ta kyauta ba kuma se na sa

ɓ

a mata akan hakan ki je cikin gida nagode". Kallon Mama ta yi Maman ta gya

ɗ

a mata kai alamar ta yi abin da Abban ya ce dan haka ta miƙe ta fita. Ta

ɗ

auka a yanda ta zayyana musu abin da yake faruwa da

Haliman za su birkice ne take su kira waya su ce ta taho ko kuma ma takanas a tashi wani ya je ya taho da ita amma sa

ɓ

anin haka sai ta ga kowannen su kamar ma basu kama abubuwan da ta fa

ɗ

a ba ko dai ma sun

ɗ

auka ƙarya kawai ta shirga musu ne shi yasa Abban

ya ce ta tafi cikin gida.

Haushin kan ta ne ya kamata, ita da ta san da Haliman da iyayenna ta duk jirgi

ɗ

aya ya kwaso su ba wani damuwa suka yi dan an ci zarafin su ba ina zata haƙiƙan ce ta tare musu fa

ɗ

a? Bata shiga cikin gidan ba kamar yanda ya ce

mata ta

ɗ

auki Jakarta da Amirah ta aje mata a tsakar gida ta yi tafiyar ta, gara ta je ta fa

ɗ

awa uwar

ɗ

akin ta ta yuwu ita ta fisu kan gado ta kuma fi su hangen matsalar da Haliman ta ke ciki tunda taga su abun be wani shalle su ba.

Bayan fitar Baba J

umman Mama ta sauke ajiyar zuciya ta ce

"Gaskiya na gaji da lamarin auren nan na Halima, zan

ɗ

auki komai amma ban da wulaƙanci da kuma tozartawa. Idan wancan karon Amirah ce ta fa

ɗ

a ta ƙaryata ta yanzu ai Baba Jummai ba zata mata ƙarya ba to gaskiya ba za

'a yi na uku da ni ba babu dole a ciki, su da suke da abun zagi ba'a zage su ba banga dalilin da mu zasu ringa zagin mu ba" ta ƙarasa tana huci. Murmushi Abba da ke kallon ta ya yi ya ce

"Yanzu me kike so a yi Amina?"

"Gida zata taho tun da ba daina so

n ta muka yi ba da zamu bar musu ita suna gallaza mata, shi ya mata yan uwan sa su mata uwar sa ta yi abun ya yi yawa ai ba zan

ɗ

auka ba" ta bashi amsa a fusa ce tana laluben lambar Halima a wayar ta. Gyara zama Abban ya yi ya ce

"Amma yanzu da kunnen k

i kika ji ta ce shi Bilal

ɗ

in ya ce ta taho gida, kin ha ta taho

ɗ

in? Hakan ya nuna miki tana son zama da Mijin ta a kowanne yana yi. Ni ba goyon bayan Halima nake yi ba ban kuma ƙarya ta abin da Amirah ko Jummai suka fa

ɗ

a ba amma ki sani ba zan ta

ɓ

a yanke

wa Halima hukunci akan abin da ya shafi rayuwar ta da shaidar wasu ba. Ita take zaman aure, da da

ɗ

i babu ta za

ɓ

i haka ba kuma ta ta

ɓ

a zuwa ta ce ya mata wani abu ba dan haka na sakawa raina tana zaune lafiya da Mijin ta.

Son da take masa ya saka na aminc

e na aura masa ita kuma duk ranar da ta nuna bata da ra'ayin ci gaba da zama da shi zan wuce mata gaba na rabata da shi"

"Yanzu dai me kake nufi Abba?" Mama ta fa

ɗ

a tana kallon sa, sai ya miƙe tsaye ya ce

"Ki cire idon ki da kuma kunnuwan ki akan abin

da wani ko wata yake kawo miki akan Halima. Har idan ba ita ta zo ta fa

ɗ

a mun matsala ba, a guri na lafiya lau ta ke zaune dan haka babu wata magana da zan saurara" yana gama fa

ɗ

ar haka ya shige

ɗ

akin sa.

"To ke me ye naki a ciki Mama? Ai kamar yanda A

bban ya fa

ɗ

a ne, tun da dai ita bata ga aibun abin da ake mata ba ko ta kawo ƙorafi ba kin ga ai lafiya lau ne a gurin ta, sai ki bar ta ki ci gaba da yi mata addu'a kawai tun da haka ta za

ɓ

awa kanta. Dan Allah yan da ya bar maganar ke ma ki shafe ta kamar

bata faru ba. Idan da ta ji zafin abin da aka mata kafin ma ace ta tafi zata yankewa kanta hukunci amma an ce ta tafin ma taga guri ta zauna se mu cigaba da bin ta da addu'a Allah ya shiga lamarin ya kawo rangwame" amsar da Anty Labiba ta bawa Maman kenan

bayan da ta kira ta ta na mata ƙorafin yanda Abba ya bagarar da maganar da Baba Jummai ta kawo akan Halima.

****************

Farar shinkafa na dafa tun da akwai sauran stew, sai da na gama jere abincin a dining kafin na tuna da ban yi wankan yamma ba

shima Al'amin ba'a masa ba. Ganin Bilal be dawo ba har na gama se na fita na shiga kiciniyar hura wutar dan ma ita cen busasshe ne kuma garin akwai iska, ruwan ma ka

ɗ

an na saka dan ya yi saurin tafasa na koma ciki na zuba abinci na ci dan yunwa nake ji so

sai, sai biyar da rabi sannan Bilal ya dawo lokacin har ruwa na ya tafa sa dan haka na kwantar masa da Al'amin na yi shirin wanka na fita. A bokiti na ringa

ɗ

iba ina juyewa a babban bahon da ke cikin ban

ɗ

akin tsakar gidan, wani ruwan da zan zuba a flask da

na wankan Al'amin na ƙara sannan na shiga wankan a raina ina mitar Baba Jummai da take cewa zan ga idan tana da amfani a guri na ko kuma ba ta da shi yanzu da ta tafin menene ban yi ba? Girki ko kula da Al'amin

ɗ

in ko kuma saka ruwan wankan? Wankan ma gas

hi zan yi da kaina dama ai na mugunta ta ke yi mun ta yi jibga mun ganye idan nayi magana ta balbale ni dama masifa wai so na ke ta ringa mun jiƙa jiƙa na lalace ace ita ta cuce ni.

Ina wannan mitar a raina na ciro ganyen da na bari a ruwa ya juƙu gashi

da ma ya yi laushi da safe da muka yi wankan na ji ta na cewa se an

ɗ

ebo sabo da yamma, ba tare da na ko girgije shi ba na yi bismillah na lafta a gadon baya na. Lokaci

ɗ

aya na fasa ihu saboda wani azababben zafi ya ziyar ci fatata take baya na ya

ɗ

auki r

a

ɗ

a

ɗ

i na jefar da ganyen a gefe na shiga tsalle ina shafo guraren da nake jin zafin a jikin fata ta. Bilal dake zaune falo yana wa Al'amin wasa jin ihu na ya fito da gudu dai dai nan kuma aka buga gidan. Ban

ɗ

akin ya shigo yana tambayar lafiya ba bakin maga

na sai kawai na fashe da kuka ina nuna masa bayana yanda ya rafka salati bayan da ya duba bayan ya sa na sake fashewa da wani kukan ya ce

"Gurin ya yi jaa, ƙonewa kika yi?"

Zani na na ja na

ɗ

aura kawai na fito ina cigaba da kuka shi kuma ya tafi ya bu

ɗ

e ƙofa da ake ta bugawa. Hajiya Inna ce Surukar Maman Yusuf, ina durƙusa gaban kujera ina kuka dan sosai baya na yake mun ra

ɗ

a

ɗ

i suka shigo falon tare, wai ashe idan an kwashe ruwan ya kamata na bari ya

ɗ

an sarara kuma se an girgije ganye kafin a fara bug

awa tana ganin ganyen kuma ta ce ai dole na ƙone saboda ganye ya gama dafewa. Daga ƙarshe da towel ta mun wankan ni dai har dare baya na be dai na mun ra

ɗ

a

ɗ

i ba.

Ni na ce mata ba se an yiwa Al'amin wanka ba saboda yanayin garin akwai sanyi sanyi dama b

a'a son raina ake masa wanka biyun ba se mura ta zo ta kama shi a barni da wahala, da zamu kwanta na goge masa jiki na saka masa kayan bacci kawai. Tsabar yanda yan ayyukan da na yi suka gajiyar da ni dan na kwana biyu ban ba ina kwanciya bacci ya kwashe n

i. Cikin dare azababben kukan da Al'amin ya ke ya farkar da ni, na bu

ɗ

e ido daƙyar ina kallon Bilal dake duƙe kai na ya na tashi na, daƙyar na yunƙura na zauna ido na ko bu

ɗ

uwa da kyau ba sa yi ya miƙo mun Al'amin

ɗ

in ya na cewa

"Wane irin bacci kike yi

haka Halima sai kace wacce ta mutu kusan minti ashirin yaro a kusa da ke yana kuka amma baki farka ba".

Kar

ɓ

ar sa na yi na fara ƙoƙarin bashi nono amma yaƙi kar

ɓ

a sai ƙara ware murya ya ke yana canyara kuka kamar wanda ake wa wani abu, tun ina lallashin

sa daga zaune har na miƙe na fara jele a cikin

ɗ

aki sai lokacin na ga ashe ƙarfe goma da rabi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login