Showing 114001 words to 117000 words out of 287295 words

Chapter 39 - KURA A RUMBU COMPLETE

ma sannan ban fi awa

ɗ

aya da kwanciya ba gaba

ɗ

aya.

Tun Bilal na kar

ɓ

ar sa idan na gaji daga ƙarshe ya zare system

ɗ

in sa daga jikin socket na

ɗ

auka

ɗ

aki zai

kaita ya dawo shiru shiru ban ji shi ba lokacin sha biyu har ta gota na saka dogon Hijab na sa

ɓ

a Al'amin a kafa

ɗ

a na bishi dan ba ze gudu ya barni ni ka

ɗ

ai da rainon

ɗ

an sa ba ga bacci da ke cin ido na kamar zan tuntsira, ina mur

ɗ

a ƙofar falon na fahimci y

a rufe ta da muƙulli. Bugun duniya kamar babu mai rai a

ɗ

akin ga sauro na ta cizo na har na gaji na koma ciki ina kuka Al'amin na yi, ranar naga rayuwa ban samu sararin runtsawa ba sai ƙarfe hu

ɗ

u da mintoci dan har an fara kiraye kirayen sallah a wasu masa

llatan.

Daƙyar na bu

ɗ

e ido na da na ke jin sa kamar an watsa mun barkono, ƙwaƙwalwa ta har wani yaji yaji take mun tsabar bacci da gajiyar da ke tattare da ni. In da na kwantar da Al'amin na fara dubawa a zato na ko yanzun ma kukan yake ta yi ban ji ba

irin na daren jiya amma na ganshi yana baccin sa lakadan kamar ba shi ya gama wujijjiga ni cikin dare ba. Ɗaya gefen na kalla in da Bilal ke tsaye fuska babu yabo babu fallasa, shi ya tashe ni kenan.

"Amma kin san yau Monday ko?" Ya fa

ɗ

a yana kallo na.

Rufe ido na nayi kafin na sake bu

ɗ

ewa ina ƙoƙarin tuna me za'a yi ranar Monday

ɗ

in da yake tuna mun amma babu abin da ya zo mun a ƙwaƙwalwa ta. Ya yi tsaki ya ce

"Ki tashi ki samar mun abin da zan ci fita zan yi".

Kallon sa na yi kamar ban fahimci abin d

a yake nufi ba, in tashi na samar masa abin da zai ci sai ka ce bai san yanda na raba dare ina raino ba shi kuma ya kulle ƙofa ya sha baccin sa, ƙaramin tsaki na yi na juya ba tare da na bashi amsa ba na mayar da haƙarƙari na dan ni kam bacci na ke ji. Ban

kai ga rufe ido na ba ya daka mun tsawar da na jita har tsakiyar kaina ta sake ha

ɗ

e mun da gigitaccen kukan da Al'amin ya fasa da alama kuma tsawar Bilal

ɗ

in ce ta tsorata shi shima.

[5/19, 22:05] Buhainat: *KURA A RUMBU*

*(Based on true life event, s

ome parts are fictional to spice up the story)*

*LABARI/RUBUTAWA MARYAM FAROUK (UMMU-MAHEER)*

*WOMEN OF WORDS WRITERS ASSOCIATION (WOW)*

*Whatsapp 07061838488* *Arewabooks @Maryamfarouk01*

*Wattpad @MaryamahMrsAm*

*TikTok @Maryamfarouk_Ummu-mahir No

vels*

*Ban yarda wani ko wata ya juya mun labari ta kowacce siga ba tare da izini na ba*

*Ku

ɗ

in karatu yana wakiltar mutum

ɗ

aya ne, kiji tsoron Allah karki

ɗ

auki hakkina ta hanyar fitar mun da littafi*

*KURA A RUMBU littafin ku

ɗ

i ne, a biya naira 800,

biya a asusun*

*1840175439*

*Access bank*

*Maryam Farouk, se a tura shaidar biya a lambar Whatsapp ta sama*

*PAGE 26*

Ko ba'a fa

ɗ

a mun ba na san da wahala idan jini na bai hau ba, daƙyar na lalla

ɓ

a Al'amin ya yi shiru na goya shi kafin na fita sa

mawa Bilal abin da zai ci. Bamu da komai da zai ciyu da safe ban da taliya. Ita na yi jollof da sauran miyar da ta rage na dafa masa baƙin shayi. Ya ringa kallon abincin kamar wanda na aje wa mugun abu kafin cikin fa

ɗ

a fa

ɗ

a ya shiga tambayar babu nama a gi

dan ne da zan dafa masa tsurar taliya ko me?

Haka na koma na

ɗ

ebo masa naman ina ajiyewa ya sake balbale ni da wata masifar wai ina kayan tea, na kalle shi kawai, sai ka ce ua siyo ya ajiye. Ciwon da kai na ya ke mun ba ze bar ni na yi doguwar magana b

a Allah Allah kawai na ke yi ya fita na koma na kwanta amma naga alama shi jan magana ma yake so ya yi. Wucewa na yi na koma

ɗ

aki na ba tare da na bashi amsar kayan shayin da ya buƙata ba, ban san ya ya ƙare ba dan bai biyo ni ba ina shiga na kwanta rubda

ciki da Al'amin a baya na dan ba zan yi gangancin sauke shi ya farka na shiga uku ba. Allah ya taimake ni har ƙarfe goma muna bacci kafin ya farka, ba wai baccin ya ishe ni ba amma na rage, nauyin da kai na ya yi mun ma ya ragu.

Sauran taliyar na

ɗ

umam

a na ci, babu wuta ni kuma gaskiya ba zan iya kunna ita ce ba, da ya ke garwar wankan ta mu irin wacce ake ha

ɗ

awa da gwangwani ce mara nauyi sai kawai na

ɗ

ora ta akan gas, na sake goya Al'amin da yake ƙananun koke koke na shiga gyaran gidan ina gamawa ruwa

n ya tafasa. A bokiti na

ɗ

iba da zummar na fara yi masa kafin nan sauran ya sarara sai na yi kar na sake ƙona kaina irin na jiya.

Duk abin da zan buƙata na

ɗ

akko na ajiye zuciya ta cike da tsoro na zauna, a bokitin na surka ruwan na shimfi

ɗ

a towel a ci

kin bahon wankan yanda na ke ganin turawa a TikTok su na yi ba irin wankan da Baba Jummai ta ke yi masa ta cika baho da ruwa ta saka shi a ciki ba.

Cikin ikon Allah na masa wankan ba tare da na shaƙa masa sabulu ko ruwa a hanci ba abin da na ke tsoro,

kafin na gama shirya shi ya koma bacci. Na yi hamdala, na juye sauran ruwan na yi wankan soso da sabulu kawai dan na aje wankan ganye gaskiya.

Na shirya daƙyar saboda wani irin ciwon baya da kwankwaso da suka tasar mun lokaci

ɗ

aya kamar ba wanka na yi da

ruwan zafi ba, saida na sha paracetamol sannan na kwanta baccin ni ma.

Bamu farka ba sai bayan azahar tukunna na kuma samu sauƙin gajiya da baccin da yake damuna har ciwo jikin duk na samu sauƙin su. Haka nan muka wuni ni da Al'amin mu kwanta can mu t

a shi can muka sha hotuna abun mu, da yamma ma a Gas na sake

ɗ

ora ruwa na yi wanka na fesa kwalliya tun da gida ya zama namu daga ni sai miji na Baba Jummai ta tafi balle ta fara mun kwakwazo idan na yi kwalliya.

Cikin canjin hannu na na bawa almajiri

ya yiwo mun cefane na yi masa sakwara da miyar agusi, a food processor na niƙa doyar tayi luƙai bayan na gama na gama komai na turare gidan da ƙamshi sannan na canzawa Al'amin kaya muka kame a falo abun mu muna jiran Dady. Sai da aka idar da sallar magriba

ya shigo gidan, fuska ba yabo ba fallasa ya yi sallama na miƙe tare da Al'amin a kafa

ɗ

a ta na nufe shi ina masa sannu da zuwa. Takaddun hannun sa ya miƙa mun na kar

ɓ

a shi kuma ya kar

ɓ

i Al'amin

ɗ

in na wuce

ɗ

aki jiki a sanyaye na ajiye masa su.

Duk kwal

liyar da na yi amma ko kyakkyawan kallo ban samu daga gare shi ba. Haka na wuce kitchen na

ɗ

akko ruwa da lemo na fito, ban tarar da shi a falon ba na ajiye na leƙa

ɗ

aki nan ma baya nan har can

ɗ

akin sa na leƙa duk ban tarar da su ba. Tunanin ina suka shige

na tsaya ina yi?

Daga tsakar gida na jiyo muryar sa da wani, na leƙa na gan su su uku sun nufo falon hakan ya sa na koma ciki da sauri na shiga

ɗ

aki na lalubo mayafi. Mutum biyun duk ban san fuskar su ba yanayin su da harshen su ma kamar ba hausawa ba

ko ma in ce ba Musulmai ba. Ya gabatar mun da su a matsayin abokanan aikin sa Patrick da Joshua sun zo ganin Al'amin.

Na ha

ɗ

o ruwa da lemo na kawo musu, har zan tafi

ɗ

aki kuma na fasa na koma kitchen

ɗ

in na zubo nama na sake kai musu. Ban kawo komai a

raina ba da irin kallon da naga Bilal ya yi mun na kar

ɓ

i Al'amin da ya fara gungini nawuce

ɗ

aki na bar su.

Shiru shiru ina jiran ya kira ni ya ce zasu tafi na ga har takwas ta yi babu alama sai ma tashar Ball da suka kunna, sakwarar da na yi bata da y

awa sosai leda uku ce kawai amma akwai sauran doyar da na dafa na ga tayi yawa na saka a fridge, fito da ita na yi na mayar kan wuta ta sake tafasa kafin na niƙa ta na ha

ɗ

a kayan abincin na jera musu akan dining. Daga yanda Bilal ya watso mun ido sanda na

musu tayin abincin na san na kwafsa, ina kallo ya yi ƙwafa ha

ɗ

i da

ɗ

auke kai gefe. A raina na ce ikon Allah, ni a haka ma ina gudun ya ce ban karrama su ba shi yasa na ƙara yawan abincin amma naga alamar kamar laifi na yi a maimakon na yi gwaninta. Su da b

asu san dawar garin ba kamar dama jiran abincin suke suka tashi suka zubo, ina tsaye suka gama duk suka kwashe manyan naman cikin miyar haka dai na zubawa Bilal sauran na

ɗ

akko ƙaramin try na

ɗ

ora masa akai na kai gaban sa na ajiye.

Indomie na koma na

dafa na soya ƙwai kamar na san za'a yi haka da zan yi aiken na bada aka siyo mun na wuce

ɗ

aki na ci. Ko sallama bamu yi da baƙin ba na dai ji sanda suke sallama da Bilal

ɗ

in bai kira ni ba nima ban fita sai da ya kullo ƙofa ya dawo ya fara kwarara mun kira

tun daga tsakar gida.

"Da izinin uban wa kika

ɗ

auki abinci na kika basu?" Ya fa

ɗ

a dai dai ina fitowa daga

ɗ

aki. Shiru kawai na yi ina kallon sa dan ban san me ya kamata na ce masa ba, hakan ya sake harzuƙa shi kamar zai rufe ni da duka ya sake cewa

"

Ina miki magana wato ga mahaukaci shi ne zaki mun shiru ko? Saboda baki da hankali baki san dai dai ba, nan yan uwa na jini na suka zo gidan nan ku ka hana su abinci amma yanzu wasu kattin banza ba dangin iya babu na Baba sun zo jikin ki na rawa kin

ɗ

ebo r

uwa da lemo kin basu, bai ishe ki ba kin sake kawo musu nama sannan abincin baki ko bari ma na ga kalar abin da kika girka ba kin kawo musu tsabar kin mayar da ni banza shashasha sauran da suka rage zaki zuba ki kawo mun. Sai ki zo ki kwashe tsiyar ki dan

ni ba mahaukaci ba ne da zaki bani sauran arna na ci. Wace tsiyar kika ga sun kawo mana balle ki

ɗ

auki abinci na ki basu?"

Kallon sa kawai na ke yi yanda ya fitittike yana masifa sai kace wanda na aikatawa wani zunubi, daga na karrama baƙin sa shikenan

cibi ya zama ƙari? Maganar sa ta ƙarshe ta saka na fahimci ainihin dalilin fa

ɗ

an na sa, mamakin sa ya nunku a raina. Ban tsammaci a fili na furta

"Yanzu saboda basu kawo komai ba ne ya saka kake wannan masifar ashe" sai kuwa ya yo kaina yana cewa

"Kika

zage ni sai na na

ɗ

a miki duka a cikin gidan nan Halima daga ni sai ke babu mai ƙwatar ki a hannu na". Da sauri na ja baya zuciya ta na bugawa da sauri. Da gaske na tsorata da yana yin sa, lokaci

ɗ

aya idanun sa suka riki

ɗ

a suka yi jaa. Ya nuna kan sa yana

cewa

"Saboda ba su kawo

ɗ

in ba ne, ai ni ba

ɗ

an iska ba ne da zasu zo su cinye mun abinci su tashi ko kuwa kin ga gida na yayi miki kama da sansanin gajiyayyu da zan ringa ciyar da mutane kyauta?

Wannan ya zama karo na farko kuma na ƙarshe da wani

ɗ

an i

ska ko yar iska zasu sake zuwa gidan nan ki

ɗ

auki wani abu ki basu ba tare da izini ni na ba, idan kuma kin cika ke bakya jin magana ki sake" ya fa

ɗ

a yana ka

ɗ

a yatsunsa biyu a fuskata.

Motsin da Al'amin ya yi ya sa na yi firgigit na kama jiki na guri

ɗ

aya a tsorace kafin na fahimci shi ne na nutsu ina sauke ajiyar zuciya. Na kasa yarda lafiyar Bilal ƙalau, abin da ya faru yanzu ya saka mun kokwanto a zuciya ta, an ya kuwa Bilal baya shaye shaye? Gaskiya akwai abin da yake afawa a

ɓ

oye da yake gotar masa

da saitin kan sa dan dai abubuwa da yawa da yake yi basa kama da na wanda yake fully oriented.

Ban da ma sharrin ƙwaya, na ga daga abincin da yake masifar akai har zuwa naman da ruwan da lemon babu wanda aka siya da sisin kobon sa. Cikin ku

ɗ

in da na s

amu na suna na yiwo cefane na, gishiri ne kawai ban siyo ba amma hatta mai da maggi sai da na siya. Komai na mu ya ƙare Macaroni ce leda shida da Taliya biyu sai shinkafa da nake zaton ba zata haura kwano

ɗ

aya da wani abu ba shikenan abun da ya yi mana sau

ra. Niyya ta idan ya dawo ya ci abinci muka nutsu na yi masa zancen kayan abincin ga kuma a yanda ya dawo gidan.

Ina so na je na bashi haƙuri na tambaye shi ko na dafa masa indomie ya ci kuma ina tsoron kar na je bai gama hucewa ba na sake tada wani bal

lin daga ƙarshe dole na haƙura na bari sai da safe zuwa lokacin duk ma abin da ya sha ya sake shi, sai da na wanke kwanukan da suka

ɓ

ata. Har na yi shirin bacci amma zuciya ta ta gagara nutsuwa, ko da ace wani abun ya sha da gaske bai kamata na barshi shi

ka

ɗ

ai ba. Irin fushin da na gani tattare da shi kar ya je ma ya yiwa kansa wani abun ina zaune ban sani ba. Wannan tunanin da na yi ya saka na zabura na tashi na goya Al'amin na saka Hijab na tafi

ɗ

akin sa.

Ta window na hango shi

ɗ

ai

ɗ

ai akan kujera da

waya kare a kunnen sa, duk da ya bani baya ne amma daga yanayin gefen fuskar sa na fahimci dariya ya ke yi. Wannan ya bani ƙwarin guiwar ƙarasawa na murza hannun ƙofar sai na ji ta a rufe, ƙwanƙwasawa na yi a hankali tun da ya na kusa na san zai ji amma b

ai amsa ba, na sake bugawa karo na biyu still yana zaune ko motsi bai yi ba hakan ya saka na ƙara ƙarfin bugun ko wayar da ya ke yi ce ta

ɗ

auke masa hankali sai kuwa ga shi ya taso, na

ɗ

auka bu

ɗ

e mun zai yi ga mamaki na sai gani na yi ya kashe fitilun falo

n dan switch

ɗ

in a kusa da ƙofar suke sannan ya koma ya yi kwanciyar sa akan kujerar.

La shakka na san ya san da tsayuwa ta hakan da ya yi kuma yana nufin kar ma dame shi ne ko kuma baya buƙata ta a gurin kenan. Na rasa me zan yi, haushi ya kamata na j

i ko kuma dariya zan yi oho, haka nan na ja ƙafafu na na koma

ɗ

aki, ina sauke Al'amin Bismillahi ya ce dawa Allah ya ha

ɗ

a mu. Ashe kukan da ya yi jiya nafila ne. Yanda kasan wanda ake yankar naman jikin sa haka ya ringa zuga kuka, duk yanda zan yi na lalla

she shi na yi abu ya ci tura daga ƙarshe na kwantar da shi kawai nima na fashe da kukan yana yi ina yi. Idan na tuna Bilal ya na cikin gidan yake tsala kukan da na tabbatar har maƙwafta suna jiyo shi amma bai leƙo ya tambayi ba'asi ba sai na ji duniyar ta

sake yi mun zafi.

Daƙyar ya yi shiru guraren ƙarfe

ɗ

aya bacci ya

ɗ

auke shi, ina durƙushe gaban gadon nima a haka baccin ya

ɗ

auke ni bana jin an yi ko minti goma cikakke ya sake farkawa da kukan da ya fi na farko.

Bani da wani za

ɓ

i da ya wuce na

ɗ

au

ki waya na kira Mama a lokacin tun da in sake komawa gurin Bilal ma

ɓ

ata lokaci ne tun da ai shi

ɗ

in ba kurma bane balle na ce bai ji duk kukan da yake yu ba ne. Kira uku na yiwa Mama har wayar ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login