Showing 54001 words to 57000 words out of 287295 words

Chapter 19 - KURA A RUMBU COMPLETE

akan registration

ɗ

in NYSC. Abba kansa se da ya tsokane ni yace dama gobe suke shirin zuwa ban haƙuri ace azumi har ya raba basu ga ido na ba gara suzo suji wane laifi sukayi haka.

Ina rufe fus

ka nace

"Ai kullum ina kiran ku a waya Abba"

"Haka ne, amma muga juna

ɗ

in ma ai da da

ɗ

i ko Halimatu? Ko da yake ke fa tunda kika samu Bilal shikenan kika manta da kowa" Abban ya sake tsokanota se kawai na tashi na koma

ɗ

aki dan duk se naji ban kyauta ba

na kuma ƙudire a raina zan gyara hakan ba zata sake faruwa ba. Cikin farin ciki nasha ruwa da yan uwana, can ƙasan raina ina tunanin ko Bilal ya ci abinci? Ko dame ya karya azumin sa oho? Ana idar da sallar asham Mu'azzam yace mun

"Ga matsolon mijinki ca

n a waje". Na galla masa harara kawai ba tare da nace komai ba. Tare suka shigo da Abba, a can falon ya zauna bayan sun gaisa da Mama na shiga kitchen na ha

ɗ

a masa abinci na bawa Amirah ta kai masa, se da ya gama kafin mukayi sallama muka tafi kunya duk ta

dabaibayeni jin Mama ta fahimci ina da ciki har tana tambayata wata nawa ne nace mata ban sani ba tun da bamu je asibiti ba pt test kawai nayi naga positive dan ko Bilal ma ban gayawa ba.

"Ya dai kamata kije gidan Labiba tunda kalar naki hankalin be n

una miki ba har yanzu" Mama ta fa

ɗ

a sanda ta rako ni bakin ƙofa. Tunda nayi aure ko sau

ɗ

aya banje gidan Anty Labiba ba ita ma kuma tun washe garin da aka kaini bata sake komawa ba wata tara kenan muna waya muna chat. Har ga Allah kawai ina jin kunyar abin

da na mata akan zancen aure na da Bilal ne, duk da ko a fuska bata nuna mun komai ba amma nasan Anty Labibar da na sani babu yanda za'a yi nayi aure ta

ɗ

auki wata tara bata tako gida na ba har idan ba da wani abu data riƙe a ranta ba ni kuma bana son naje

ta tayar da maganar shiyasa kawai nake gudun zuwa gidan nata. Kuma muna ha

ɗ

uwa a gida yaranta ma kusan duk sanda su Amira zasuje mun tare su ke zuwa dasu.

Amsawa Mama nayi da zanje in sha Allah na wuce tana sake jaddada mun na tabbata naje asibiti bat

a son sakarci. Washe gari nayiwa Bilal zancen zanje gidan Anty Labiba, be musa yanda ya saba ba yace duk sanda na

shirya na je, take na kirata wayarta a kashe ina hawa whatsapp na ganta online dan haka na ce mata gobe zanzo in Allah ya kaimu. Amsar data ba

ni

"Bana nan" na ringa juya maganar, bata ma tambayi ƙarfe nawa zanzo ba ko wani abu kawai tace bata nan. Da take cewa in har na auri Bilal zata yanke zumunta dani ashe dagaske take kenan? Take shai

ɗ

an ya shiga mun famfo, na watsa hannye a fili nace

"Kin

huta ai. Bilal dai da bakya ƙaunar gani na dashi shi

ɗ

in Allah ya za

ɓ

a mun muyi rayuwa tare se haƙuri". Shikenan naci gaba da sabgogina. Ganin har an kai azumi na ashirin da uku Bilal be bani ko ƙyalle da sunan na siyi kayan sallah ba na cire rai da zeyi

mun ban kuma tambaye shi ba saboda hidimar daya zo masa katsahan ƙanwar sa da akayi bikin mu tare ta haihu haihuwar kuma tazo mata da matsala ƙarshe se CS aka mata mijin dake bashi da mutunchi tunda ta kwana ta wuni tana labor washe garin ya tattaro ta ya

kawo ta gida su suka yi duk wata

ɗ

awainiyar asibiti har aka ciro mata babyn kwana uku kenan ko zuwa ganin su beyi ba. Bilal ne ya biya ku

ɗ

in aikin yayyen sa mata kuma suka ha

ɗ

a mata kayan barka da sauran abubuwan buƙata da suka tashi suka yiwa yaron hu

ɗ

u b

a da sunan Babban Yayansu da suke uba

ɗ

aya shine ya bada ragon da aka yanka masa.

Cikin ku

ɗ

in da Abba ya tura mun tun washe garin da naje gida na siyi lace guda biyu na ha

ɗ

a da atamfofi biyu cikin na lefe da ban ta

ɓ

a komai a ciki ba na bada

ɗ

inki. Na s

an Mama bata san ya bani ku

ɗ

in ba dan haka ni ma ban mata zancen ba, da sauran ku

ɗ

in nayi sauran buƙatun da nake dasu ciki harda zuwa asibiti na bu

ɗ

e file na anti natal dan da na yiwa Bilal magana ina so naje asibiti cewa yayi me zanje yi bayan ga magungun

a nan an bani kuma na samu sauƙi tun da a zahiri babu abinda yake damu na banda amai se zazza

ɓ

in dare gari na waye wa kuma zan shiga sabgogi na idan naji garau nayi azumi idan naji bazan iya ba na sauke. Saboda ina so nayi masa ba zata akan cikin se kawai

nace masa ulcer se ta tasar mun ya siyo mun Omeprazole da gestid a chemist yace na ringa sha.

Cikin ikon Allah azumi ya ƙare anyi sanarwar ganin watan sallah ya tsaya, kasancewar sallah ta ta farko a gidan aure yasa naji ina sha'awar nayi abincin salla

h nima yanda naga anayi. Dake tunda Fadila ta haihu Bilal suke ta zirga zirga tsakanin gida da asibiti wata ran se tara yake dawowa yau

ɗ

in ma yana gida aka kira shi jikin yaron ya rikice dake da jundice aka haife shi shine ya fita suka mayar dashi asibiti

. Har mamaki nakeyi yanda ya damu sosai da lafiyar ƙanwar tasa ba kuma ya ƙyashin kashe ku

ɗ

i, da na tambaye shi ina mijin ta da suke ta

ɗ

awainiya da ita haka ma cewa yayi shi ba ta mijinta su keyi yanzu ba dan idan ta mutu su suke da asara ba mijin ba jira

sukeyi ma a ƙare azumi suyi ƙarar sa ya saketa ba zata koma ba. Ban tsawwala da jin dalili ba nace Allah ya rufa asiri kawai muka bar zancen.

Dake muna da kaji da jan nama ba'a fi kwana uku daya siyo su ba kajin guda hu

ɗ

u ne manya manya se naman shima

da

ɗ

an auki se na

ɗ

ibi kaji uku na samu yaro ya yiwo mun cefanen miyar taushe na jiƙa farar shinkafa akan zanyi waina da sinasir. Tun daren na ha

ɗ

a miyar ya rage ganye kawai zan zuba na saka ta a freezer na kwa

ɓ

a meat pie shima na ha

ɗ

a na de

ɓ

i ka

ɗ

an na so

yawa Bilal na saka sauran a fridge. Ina da samosa da spring rolls dama nace se na ha

ɗ

a da safen na soya su tare. Na gaji lilis se goma saura na gama gyaran gida da wanke wanken abubuwan dana

ɓ

ata dan har zo

ɓ

o na ha

ɗ

a, ina wanka Bilal ya dawo daga ganin fus

kar sa na san babu lafiya nan yake sanar mun

ɗ

an Fadila ne ya rasu. Na taya su jimami har nace zan

kira ta lokacin yace na bari se da safe, haka nan muka kwana yanda Bilal ya damu kamar

ɗ

an cikin sa ya rasa. Na ringa ayyana yanda zeyi farin ciki idan ya sa

n ya kusa samun nasa

ɗ

an shima.

Washe garin da wuri ya shirya dan zasuyi jana'izar yaron kafin lokacin sallar idi. Nima kafin ƙarfe tara na gama abincin sallah na, na zuba na gidanmu harda na Anty Labiba na ware na gidan su Bilal sannan na fitar da na

maƙwafta. Sayyadi almajirin Maman Yusuf na bawa ku

ɗ

in Adaidaita ya kai na gidan mu dan ya san gidan ina aiken sa, se gurin sha

ɗ

aya Bilal ya dawo tare da abokanan sa su uku. A falon sa na aje musu abinci suka ci se da akayi azahar suka tafi yace mun na shr

ya daya dawo daga sallah zamu tafi can gidan. Tsaf naci kwalliya da

ɗ

aya daga cikin laces

ɗ

in dana

ɗ

inka. Yaron cikin jikina yasa fatata ta goge nayi shar dani ga yar ki

ɓ

ar dana ƙara ta sake fito da albarkatun jikina. Hijab daya dace da kayan na saka dan k

ar suce suna zaman makoki ni kuma nayo kwalliya. Yana shigowa ya

ɗ

aga ni ya rungumeni, se da yayi kissing goshi na ya ha

ɗ

e hanci na da nasa yana kallon cikin ido na yace

"Kin san me yasa name ƙara sonki kullum?" Na girgiza masa kai alamar aa, se ya maid

a kaina ƙirjin sa yace

"Baki ta

ɓ

a bani kunya ba. Duk sanda zan cika baki akanki se kin aikata fiye da yanda na kwarzantaki. Kasada kawai nayi da su Mansur suka ce zasu biyo ni suci girkin amarya. Nasan ba muyi zancen za kiyi abincin sallah ba amma sanin d

a nayi tunani na dana Halims a tare suke tafiya banyi shakku akan zaki fitar dani kunya ba se gashi harda snacks. Ke dai Allah yayi miki albarka ya barmu tare kinji my Halims" ya ƙarasa yana brushing lips

ɗ

in sa akan nawa. Na ringa murmushi kamar wawuya ji

n ya yaba abinda nayi. Se da muka

ɓ

ata lokaci a nahiyar soyayya dan se da ta kaimu da canza wanka kafin mukayi sallar la'asar mukayi sabon shirin fita. Cewa yayi cikin sa ya zazzage wai dama ba wani abin kirki yaci ba duk su suka cinye. Na sako masa sinasi

r guda

ɗ

aya yana ci yace

"Wato yarinyar nan ku

ɗ

i ne dake, kikayi

ɗ

inki sallah Allah sarki ni da tsohon kaya naje idi ga kuma daƙwalen kaji kin zuba mana a miya ai se ki bani barka da sallah kuma na samu na zuba mai a mashin". Se da nayi far da ido kafin

nace

"Ka so tsokana dai kawai da kayan da kajin naga duk kai ka siya, ni sarrafa su kawai nayi". Be sake magana ba daga yanda naga fuskar sa ta canza lokaci

ɗ

aya kuma nasha jinin jiki na se dai duk son na hakaito me ze kawo

ɓ

acin ran sa lokaci

ɗ

aya hak

a na rasa se kawai na kama kaina nayi shiru nima. Sanda muka isa gidan su lokacin Abubakar ya dawo shima ya sauke kwanukan abincin da na bashi ya yiwo musu gaba dashi,

"Duka kajin kika dafa kenan?" Ya fa

ɗ

a a saitin kunne na daidai sanda Hajja ta bu

ɗ

e fla

sk

ɗ

in miya.

[5/18, 14:41] Buhainat: *KURA A RUMBU*

*(Based on true life event, some parts are fictional to spice up the story)*

*LABARI/RUBUTAWA MARYAM FAROUK (UMMU-MAHEER)*

*WOMEN OF WORDS WRITERS ASSOCIATION (WOW)*

*Whatsapp 07061838488* *Arewabo

oks @Maryamfarouk01*

*Wattpad @MaryamahMrsAm*

*TikTok @Maryamfarouk_Ummu-mahir Novels*

*Ban yarda wani ko wata ya juya mun labari ta kowacce siga ba tare da izini na ba*

*Ku

ɗ

in karatu yana wakiltar mutum

ɗ

aya ne, kiji tsoron Allah karki

ɗ

auki hakkina

ta hanyar fitar mun da littafi*

*KURA A RUMBU littafin ku

ɗ

i ne, a biya naira 800, biya a asusun*

*1840175439*

*Access bank*

*Maryam Farouk, se a tura shaidar biya a lambar Whatsapp ta sama*

*PAGE 14*

Afuwan kun jini shiru. Wadanda suke cikin com

ment section group na bayar da uzuri.

A

ɗ

arare na ƙarasa yinin cike da taraddadin yanda zamu kwashe da Bilal idan mun koma gida. Se da akayi magriba ya turo mun text a waya in fito mu tafi. Jikina ya sake yin sanyi, haka nayi sallama da Hajja da sauran

yan gidan su tana ta mun godiyar abin arziƙi da tace an kawo musu daga gidan mu cikin azumi ga kuma turmin atamfa dana kai mata dama yanzu kuma na kaiwa mejegon itama Atamfa da wani lace cikin

ɗ

inkunan biki da aka mun sakawata

ɗ

aya ranar naje gidan dashi t

ace ya mata kyau ni na manta ma da munyi maganar se bayan data haihun ta roƙe ni in bata tayi fitar suna dashi.

Tare da Nasir na same su tsaye jikin motar Nasir

ɗ

in, muka gaisa a mutunche Bilal ya shiga mzaunin gaba hakan yasa na fahimci Nasir

ɗ

in ne ze

sauke mu gida. A hanya suna ta hira da zarar Nasir ya sako ni se naji Bilal ya

ɗ

auke wuta gane hakan yasa ko da Nasir

ɗ

in ya sake tsomani cikin maganar nayi kamar ban ji shi ba. Ni ka

ɗ

ai na sauka ya miƙa mun muƙulli ba tare da ya kalle ni ba na wuce ciki

ina tunanin ina kuma zasu je kuma har se yaushe ze dawo amma babu fuskar da zan iya tambayar sa. Be shigo gidan ba se goma da kwata, ina zaune a falo naji tsayuwar mashin

ɗ

in sa, ban motsa ba nasan cikin biyu ko dai ya buga ko ya kirani a waya tun da be fi

ta da key ba ilai ko se ga kiran sa a maimakon yanda na saba daya kira in tashi naje na bu

ɗ

e Get

ɗ

in tunda nasan kiran na menene se kawai na amsa wayar.

Da murya kamar me bacci nayi sallama, ina jin sa yaja tsaki kafin yace

"Zo ki bu

ɗ

e" daga nan ya kat

se wayar. Se da na koma

ɗ

aki na ƙara turare kamar me fita zance sannan na saka hijab na fita. Ban san na ƙarawa kaina laifi ba, ina bu

ɗ

e ƙofar ƙiris ya rage ya ture ni da tayar mashin

ɗ

in ya shigo ciki, se da na kulle ƙofar na bi bayansa yana kafe mashin

ɗ

in ya juyo kamar ze rufe ni da duka yana cewa

"Tsabar kin mayar dani

ɗ

an iska na kiraki amma kiyi zamanki se yanzu kika ga damar zuwa ki bu

ɗ

e kofar ko?"

Kallon sa kawai nayi takamaimai ni ban fahimci dalilin wannan hasalar tasa ba. Fuuu ya wuce

ɗ

akin s

a, har na bi shi se kuma na juya na shige falo ina ƙarfafa kaina akan bazan bi ta kansa ba tun da dai ba wani abu na masa ba. Sinasir

ɗ

in dana

ɗ

umama na saka masa guda

ɗ

aya da yar miya a bowl na ha

ɗ

a da tea dana rigada na dafa masa na

ɗ

ora komai a try hard

a ruwa na wuce

ɗ

akin nasa. Ban same shi a falo ba, se na aje kayan na wuce cikin

ɗ

akin ƙarar saukar ruwa da kayan daya cire dake kan gado yasa na

gane wanka yake yi dan haka na koma falon na zauna. Kusan minti goma ya fito ya shirya cikin jallabiyya yana t

a zuba ƙamshi. Bilal ba dai tsafta da gayu ba, komai sanyi ko ruwa baze kwanta ba tare da yayi wanka ba. Na kan tuna Anty Labiba da take cewa duk buge ne gayun nasa waya sani ma ko tsaka tsami yakeyi ya fesa turare gashi dana zauna dashi na tabbatar da tsa

ftar tasa ta gaske ce in dai

ɓ

angaren tsafta ne na sarawa Bilal abinda kuma yake ƙarawa abin armashi bashi da son jiki. Yanda baya son ƙazanta baya ta

ɓ

a bari in da yake wani abu ya kasance da datti ba kuma ya jiran wani ya masa da ya ga guri be masa yanda

yake so ba ze tashi ya gyara.

Kamar ma be lura da ni ba ya zauna kan kujera yana wani cin magani, nayi murmushi na matsa in da na ajiye kayan abincin ina cewa

"Ga abinci". Ban damu da shirun da yayi ba dan idan ba ze ci ba nasan ze ce Aa, na bu

ɗ

e miya

r na tura masa try

ɗ

in gaban sa, kwanon miyar ya

ɗ

auka ya kalla kafin ya watsa mun wani kallo yana cewa

"Shikenan naman da yayi saura?"

"Pieces biyu ya rage na saka maka

ɗ

aya na aje

ɗ

aya zan ci da safe" na bashi amsa ina tsiyaya masa shayi a kofi. Ko da

ban

ɗ

aga kai na kalle shi ba jiki na ya bani kallo na yake yi ko ma na ce harara ta. Ina jin sa yayi ƙwafa, se lokacin na

ɗ

aga kai na kalle shi duk kuma yanda naso da in share kar na tanka masa na kasa, tsautsayi yasa na furta

"Ko in

ɗ

akko maka ne naji k

aja ƙwafa karma naci nayi amai tunda ba'a bani ba".

Ban san Bilal ya ƙware a iya sharri ba se da ya dire kwanon miyar hannun sa ya miƙe tsaye yana nuna kansa yace

"Ni kika cewa maye Halima?"

Ban san sanda na miƙe ba nima na dafe ƙirji tare da fito da

idanu nace

"Yaushe? Ni nace maka maye Bilal a ina mukayi haka?"

Be amsa mun ba illah kallo na da yakeyi kamar me neman gurin da ze fi masa sauƙin hallaka ni a jiki na kafin ya juya ya shige

ɗ

aki yana cewa nanata

"Ni kika cewa maye ko? Zaki san ni kika

alaƙanta da maita Halima". Gaba

ɗ

aya se hankali na ya dugunzuma, babu alamar cewa wasa yakeyi akan fuskar sa ko furucin sa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login