Showing 237001 words to 240000 words out of 287295 words
sai kuma ta tashi da sauri ta
ɗ
akko Humrar kiranyenta ta shafa sannan ta
ɗ
ebi maƙale mata a hannunta ta koma ta zauna tana murmushin mugunta, Tunda ba zaiy
i dan Allah ba toh kuwa zai yi dan dole.
Bilal kuwa daya shiga ban
ɗ
akin sakin ruwa yayi akansa dukda garin da sanyi sanyi amma bai damu ba, duk da ya san gaskiyar abinda ya sameta amma kuma zuciyarsa ta kasa kar
ɓ
ar abun har yanzu. Yana son Zulaiha tamk
ar rai, amma da zarar ya tuna cewar bai sameta a Mace ba sai yaji duniya ta masa zafi, duk sanda buƙatuwar ta ta motsa masa kuma da zarar ya tuna abun sai ya ji komai ya mutu kamar dai yanzun a matse yake ya kuma yi ƙoƙari ya kawar da tunanin amma suna far
awa abun ya zo masa take yaji komai ya mutu duk yanda ya so daya daure ko dan ganin kamar itama tana so
ɗ
in amma ya kasa.
Wani tunanin ne ya sake gifta masa wai me yasa ita bata tsoronsa?
Kashe shower yayi ya zauna akan toilet yayi shiru kamar mai jira
wani ya bashi amsar. Ya tafi tunanin farkon aurensu da Halima daƙyar sai ya matsa take iya kallonsa babu riga amma ita wannan haka take ƙure shi da ido kamar mayya har lashe baki takeyi idan da ya biye mata ma da tuni tun kafin
ɗ
inkin nata ya warke ma zat
a bashi kanta kwata kwata babu kunya ko jin nauyinsa a tareda ita ko da kuwa tayi ƙoƙarin nuna hakan bai san mai yasa yake ganin kamar na ƙarya ne ba.
Ji yayi kansa na nema ya fara ciwo dole ya kore tunanin ya miƙe ya shiga wanka, sanda ya fito tana kwa
nce akan Gadon amma ya san ba bacci takeyi ba tunda bai ji munshari ba, ya wuce gaban mirror zai
ɗ
auki wayarsa ya bar mata
ɗ
akin hancinsa ya fara shaƙo masa wani ƙamshi, kansa ya sara, kamar wanda aka ja da igiya haka ya tafi kamar kuma waccen ranar yau
ɗ
i
n ma haka ya ringa aiki tun yana na jin da
ɗ
i har ya koma na wahala sai gashi yana kuka wiwi duk kuma yanda ya so ya bari abu ya gagara sai da ita da kanta ta gaji kafin ta yakiceshi daƙyar ta gudu ban
ɗ
aki ta kulle ƙofa.
Bilal kuwa kwanciya yayi riƙe da
ciki yana juyi cikin azaba, ya gaji amma kuma so yake yayi abun, daƙyar ya lalla
ɓ
a ya fice daga
ɗ
akin ya koma nasa ya shiga wanka, sai da yayi kusan sa
ɓ
i uku har cikin hancinsa ya wanke kafin ya daina jin ƙamshin turaren a hankali kuma nutsuwa ta fara sauk
ar masa ya fita ya kwanta akan gado yana sauke ajiyar zuciya a jere. Gaskiya ba haka kawai ba akwai wani abu dan shi dai a rayuwarsa bai ta
ɓ
a gamuwa da irin wannan bala'in ba. Sai gurin ƙarfe tara ya iya tashi yayi sallar magriba da Isha'i, yana zaune ya j
iyo tana ƙwanƙwasa masa ƙofa ha
ɗ
i da kiran sunansa kamar na zai tashi ba sai kuma ya miƙe yana rangaji yaje ya bu
ɗ
e mata.
Sum sum ta wuce ta ajiye try
ɗ
in data shiryo masa kayan abinci akai, ba tareda ta kalle shi ba ta miƙa masa wayarsa tana cewa
"T
un
ɗ
azu ake kira" ya kar
ɓ
a yana kallonta sai kuma ya ji tausayinta yana ratsashi babu dalili. Abincin data zuba masa ya jata jikinsa suka shiga ci, jollop
ɗ
in shinkafa taji nama ga kuma peppered chicken daban a gefe da salad sai lemon exotic babban kwali m
ai sanyi sosai. Sai da ya kai geji kafin ya shiga tantance abincin. Ɗan
ɗ
anon da ƙamshi harda yanda aka shirya abincin ma bai yi kama da girkinta ba.
Zulaiha bata iya girki ba bai kuma yi mamakin hakan ba domin ya fi kowa sanin daga gidan daya
ɗ
akkota, y
ayi gyaran murya ya ce
"Daga ina aka kawo abinci?" Ta kalle shi a shagwa
ɓ
e ta ce
"Ni na girka mana"
ɗ
an murmushi yayi ya ce
"Ai nasan bamu da ingredients
ɗ
in da zakiyi irin wannan girkin, ya kamata ma a samo fridge gaskiya saboda ajiyar nama da kayan
miya na gaji da siyan guntu guntun nan" daga haka ya
ɗ
auki wayarsa ya shiga duba missed calls ita kuma ta kwashe kwanuka ta fita da su ranta ƙal.
Kiran Kamalu ya fara bi dukda yaga missed calls
ɗ
in Hajja kusan guda goma, basu wani ja gaisuwa mai tsayi b
a Kamalu ya ce masa
"An ce kayi ta zuwa nemana Allah ya sa lafiya dai"
"Eh wlh kuma nayi ta kiran layinka kullum a kashe, dama maganar shagunan nan ce na bawa lawyer na takardun ya duba amma ya ce fake ne" Bilal ya bashi amsa.
"Fake kuma?" Kamalu
ya tambaya cikin mamaki Bilal ya amsa masa da
"Haka ya ce, nima nayi mamaki amma kuma dana ha
ɗ
a su da wasu takardu na ga banbancin da ya ce akwai tsakaninsu da original
ɗ
in".
"Gaskiya toh bansan a inda aka samu matsala ba dan kai shaida ne takardun nan
hannu da hannu yanda aka bani su take na miƙa maka ban ko tafi dasu wani guri ba balle ace ni na canza su" Kamalu ya fa
ɗ
a.
"Ai ba ina zarginka bane Alhaji Kamalu nima abun ya bani mamaki ne kaga kenan daga can gurinsu da suka siyar mana sune macutan,
sun kar
ɓ
i ku
ɗ
in mu ƙila zasu sake siyarwa da wasu kuma"
"Gaskiya a sanin da nayiwa Alhaji Balarabe ba zai ta
ɓ
a yin haka ba, na fi shekara goma sha biyar muna harkar ƙasa da shi ba'a ta
ɓ
a samun sa
ɓ
ani ba, amma abinda zai faru gobe idan Allah ya kaimu kaz
o office ka sameni sai muje gurinsa duk ma abinda ya faru sai a warware" Kamalu ya sake fa
ɗ
a daga haka sukayi sallama.
Dukd dare ya farayi haka ya tafi gidan Hajja tareda Zulaiha, sai da ya tsaya a hanya yayi mata siyayyar toshiyar baki kafin suka isa
gidan. Fadila na falo tana kallo ita da Abubakar shi kuma yana cin abinci suka shiga, ta gaishe shi ba tareda ta ko kalli Zulaihan ba Abubakar dai tamkar bai ji shigarsu ba sai da Bilal
ɗ
in yayi masa magana kafin ya
ɗ
aga kai tareda yi masa sannu a taƙaice
ya cigaba da cin abincin sa.
Ɗ
aki ya wuce da Fadila ta ce masa Hajjan ta kwanta, ya zauna daga gefen ƙafarta yana gaisheta dan ba bacci takeyi ba kafin ta miƙe zaune fuska ba yabo ba fallasa ta ce
"Ashe kuma ka saki Halima"
Kai a ƙasa yana shafa ƙ
eya ya ce
"Kotu suka ce zasu kai ni Hajja ni kuma naji tsoro kar su fitar da waccen maganar shiyasa kawai na saketa".
"Ai shikenan, yanzu yaushe zaka kar
ɓ
o yaran toh?" Hajja ta sake fa
ɗ
a. Da sauri ya kalleta ya ce
"A kar
ɓ
o yara kuma Hajja?"
"Da ba
r mata su zakayi shikenan an rabu kake nufi ko me?"
"Aa ba haka nake nufi ba, da niyyata dai a barsu su ƙara tasawa tunda yanzu idan an
ɗ
akko su nan idan aka kawosu wahala zasu zamar miki" ya sake fa
ɗ
a kai a ƙasa. Hajja dake kallonsa ta ce
"Au, ni k
ake zaton zan riƙe maka yaran ma kenan? Ita waccen
ɗ
in daka auro menene amfanin ta? Da zuwa kawai tayi ta samu guri taci arziƙi kenan ko me?"
"Ba haka nake nufi ba Hajja" ya fa
ɗ
a a hankali ta katseshi da cewa
"Ka saurareni da kyau dole ka kar
ɓ
o yara
n nan saboda ta hakane zaka ƙuntata mata da ita da iyayen nata kuma zamu samu damar jansu a ƙasa yanda muke so a dalilin yaran sannan itama wannan yar matsiyatan daka
ɗ
akko ba zaman banza zatayi ba dole tayi maka wahalar yaya".
Shiru yayi ya kasa ce mat
a komai, Hajjan ce ta sake cewa
"Wai ina Hafizu ne kwana biyu?"
"Yayi tafiya ne kusan wata uku baya ƙasar" ya shata mata ƙarya, ta ta
ɓ
e baki ta ce
"Yanzu saboda mugunta da hassada ƙiri ƙiri kaƙi kayi masa maganar Fadila ko? Tunda kai kayi mana baƙi
n ciki Allah ya kawo mana mai taimakonmu har gida amma ka kwa
ɓ
ar da damar shine itama kake mata baƙin ciki karta samu in da zata huta har muma mu mora"
"Amma Hajja na gaya miki maganar nan ba mai yuwuwa ba ce ba, mutumin nan da matarsa yana sonta bai ta
ɓ
a kallon Fadila a matsayin wacce zai iya so ba kina gani saboda rashin hankalinta ta ringa shige masa har sai da ya fahimci abinda take nufi in da yana ra'ayi ai da zai amsa amma daga haka mai ta janyo? Janye jikinsa yayi ya daina zuwa gidan nan kuma shin
e kike so ni na tallata masa ita gaskiya ba zan iya ba" ya bata amsa ba tareda ya kalleta ba.
Tayi ƙwafa ta ce
"Ai shikenan nan"
"Kiyi haƙuri idan na
ɓ
ata miki rai Hajja" ya sake fa
ɗ
a cikin sigar rarrashi,
"Yanzu ita yaushe zata dawo ayi maganar au
ren?" Ta sake soko masa wata maganar, ya fahimci wa take nufi amma ya waske da tambayar wacece
"Ita shai
ɗ
aniyar yarinyar nan mana" ta bashi amsa a fusace. Ya marairaice fuska ya ce
"Yanzu Hajja ko ni na dage zan aureta dan Allah sai ki barni nayi?"
"Akan mai zan hanaka? Dama ai abinda ya kamata kenan ko kuwa kana nufin taci banza ta lalataka sannan taƙi aurenka? Toh wlh ba zai yuwu ba" ta bashi amsa. Ya bu
ɗ
e baki zai sake magana wayarsa ta shiga ƙara dan haka ya dakata ya zarota gabansa ya yanke y
a fa
ɗ
i ganin international number ko ba'a fa
ɗ
a ba kuma ya san Jalilah ce.
Ji yayi zufa ta fara keto masa ya danna wayar a silent ya mayar da ita Aljihu ya miƙe yana kallon Hajja ya ce
"Bari naje Hajja sai gobe" ta amsa masa da
"Allah ya tashe mu lafiy
a" tana karantar sauyin da yayi lokaci
ɗ
aya.
A falo Zulaiha ka
ɗ
ai ya tarar tana ganinsa kuwa ta miƙe yayi gaba ta bi bayansa. Sai da suka zauna a mota kafin ta ce masa tana so taci Shawarma ta fa
ɗ
a masa kuma ta inda take so. Ya kalleta da mamaki jin in
da ta fa
ɗ
o
ɗ
in, kallon daya mata ya saka ta gane ta kwafsa dan haka tayi saurin cewa
"Saurayin Zahra ne yake siyo mata ya kai mata School, na ta
ɓ
a ci sau biyu tayi mun da
ɗ
i sosai shiyasa na riƙe sunan gurin". Bai amsa mata ba suka tafi, tana ta sako mas
a hira dan ta kawar masa da tunani amma da Eh ko Uhm yake amsa mata kawai. ATM
ɗ
in sa ya bata ya ce taje tayi order dukda yanda gurin yake cike da Maza amma yana buƙatar space
ɗ
in ne saboda number
ɗ
azu da ake ta sake kiransa da ita. Tana fita kuwa kiran ya
sake shigowa, saida ya kashe motar kafin ya
ɗ
aga murya can ƙasa kamar mai bacci yayi sallama.
Muryar Jalilah ta sauka ra
ɗ
au a kunnensa
"Yau dai Allah yayi na sameka a waya" ta fa
ɗ
a, ya sake narke murya ya ce
"Nayi kewarki Babe, mai nayi miki? Kin to
she duk wata hanya da zan iya samunki phone call, Whatsapp, IG duk kinyi blocking
ɗ
ina what have i done to deserve such punishment Jalilah?"
"Nayi blocking
ɗ
in ka ko kayi blocking
ɗ
ina?" Ta bashi amsa da sauri ya ce
"Sa
ɓ
o kikeyi kema kin san hakan ba
zai ta
ɓ
a zama gaskiya ba ya za'ayi nayi blocking
ɗ
in ki?"
"Ai shikenan dai, kwana biyu? Nayi missing
ɗ
in ka sosai" ta rage murya ta fa
ɗ
a. Ya gyara zama yana cewa
"I missed you more Lily, yaushe zaki dawo?"
"Ya kamata ace jiya zan dawo sai kuma n
a wuce gurin Mom bata jin da
ɗ
i" ta bashi amsa
"Subhanallah, mai ya sameta? Amma da sauƙi ko?" Ya fa
ɗ
a a cikin rikicewar ƙarya ta amsa masa
"Da sauƙi, kaya fa har sun kamo hanya kuma ba zasu da
ɗ
e ba dan ƙila ma su rigani isowa dan haka ka saka a gyara
gurin da kace zamu mayar dashi store kafin na dawo a fara loading kamfani, sai kaga kayayyakin da muka samu abubuwa da yawa ma basu tura mana ba sai da nazo na gansu na so tare muka zo kaima na san da ka sake ganin wasu abubuwan da zamu iya ƙarawa da su".
Window aka buga ya sauke Zulaiha ta ziro kai tana cewa
"Menene pin
ɗ
in?" Ya danne speaker wayar kafin ya gaya mata ta koma Jalilah ta ce
"Baka gida kenan?"
"Aa, eh mai kika ji?" Ya fa
ɗ
a a duburce. Ta ce
"Naji muryar Mace"
"Halima ce Shawarma za
ta siya" yayi saurin bata amsa sai ta ce
"Allah sarki ta dawo kenan?"
"Eh ta dawo" ya sake bata amsa. Zancen kaya ta cigaba dayi masa yana sauraronta yana kuma kallon hanya dan kar Zulaiha ta taho bai lura ba kusan minti goma kafin ya cewa Jalilan zai
kirata idan sun isa gida ya ajiye wayar ganin Zulaihan tareda wani ya ruƙo mata ledar abinda ta siya. Kallonsu ya ringayi, da farko
ɗ
auka yayi ko yaron shagon ne sai da suka matso yaga Normal kaya ne a jikinsa ba rigar ma'aikata ba kuma magana yakeyi mata
dukda fuskarta bata nuna sauraronsa takeyi ba amma yanda suka jero kamar ma jikinsa na gugar nata ya harzuƙa shi bai san sanda ya bu
ɗ
e motar ya fita ba dai dai lokacin da suka ƙarasa ta nuna Bilal
ɗ
in tana cewa
"Ga Mijina nan tunda na fa
ɗ
a maka baka yar
da ba shi sai yayi maka bayani" ta fizge ledar ta shige mota ta barsu a tsaye. Haƙuri mutumin ya shiga bashi kafin ya juya da sauri ya bar gurin shi kuma ya koma motar cikin fushi ya ce mata
"Akan me kika tsaya kika kula shi?"
"Ni a yaushe na kula sh
i? Kuma idan da mun fita tare da kai ai babu wanda ya isa yayi mun magana amma kayi zamanka a mota ka turani tsakiyar maza saboda baka kishina" ta ƙarasa idonta na kawo hawaye. Tsaki yayi ya tayar da motar har suka isa gida bai ce mata komai ba.
Part
ɗ
in sa ya wuce yana fita itama ta sakawa falon muƙulli ta fitar da Shawarmarta da Smoothie ta shiga ci bayan ta kunna kallo, wayarta tayi kara, tayi murmushi ganin mai kiran ta
ɗ
aga. Mutumin da suka ha
ɗ
u
ɗ
azu ne, ba tayi niyyar kulashi ba dan daya mata maga
na kai tsaye tace masa ita matar aure ce amma bai yarda ba da zata biya ku
ɗ
in siyayyar da tayi ya ce ta barshi taƙi shine ya zuba mata cash
ɗ
in da sai da tazo gida yanzu taga dubu
ɗ
ari biyu ce a ledar. Ta san ba zai wuce a gurin Teejay
ɗ
aya daga cikin yara
n gurin ya samu number, Ahlan da ta gani a true caller kuma ya saka ta gane shi ne dan sunan da yake kan complement card
ɗ
in daya ha
ɗ
a mata da shi kenan.
Ba tsoro ko fargabar komai ta shiga yin wayarta kamar yanda ya ce aurenta ba matsalar sa bace in da
i ta yarda su ƙulla alaƙa. Har sha biyu da wani abu kafin sukayi sallama ta wuce ta kwanta ba tareda ta bi ta kan Bilal ba wanda yake can shima yana sheƙe ayarsa da Jalilah dan daga waya ta fara hillatarsa da abinda yayi rantsuwar ba zai sake ba ya tuba sa
i gashi bai san sanda yayi unblocking nata a Whatsapp ba da kansa kuma ya kirata Video call sukayi abinda bayan sun gama kuma yayi bacci dan sai lokacin yaji ya samu nutsuwa. Duk da
ɗ
ewar da yayi da Zulaiha wuya kawai ya ci amma yanzu a
ɗ
an lokaci ya samu n
utsuwar da ya da
ɗ
e bai sameta ba.
Tunani ya ringayi ko dai ta Hajjan ya yarda ya auri Jalilah ne? Aurensa da ita riba biyu ne, ga ku
ɗ
i ga kuma jin da
ɗ
i domin ita
ɗ
in ta san ta kan duniya amma kuma kishi ba zai ta
ɓ
a bari ya zauna lafiya da ita ba dan zu
ciyarsa ba zata samu nutsuwa ba zai yi ta zargi da hasashen tana kula wasu a bayan idonsa wannan ya saka ko yaji zuciyarsa na son kwa
ɗ
aita masa auren Jalilah da abinda zai samu a silar hakan zai kore tunanin domin dai bariki ta ha
ɗ
a su a nan kuma zasu rabu
.
Washe gari kamar yanda sukayi da Kamalu yaje ya same shi sun tafi gurin Alhaji Balarabe mamallakin plazar da Jalilah ta siyi shagunan. Alhajin ya kar
ɓ
i takaddun take kuma ya kira Lawyer da wanda aka