Showing 60001 words to 63000 words out of 287295 words
ta fara zuwar mun se kuma Hansa'u amma duk su biyu dana tuna basa son Bilal se naji be kamata na kai kuka na kan abin da ya shafe su gurin sa ba daga ƙarshe na yanke shawarar na shanye
ɓ
a
cin raina ni ka
ɗ
ai tun da dama cikin nasihohin da aka mun an jaddada mun muhimmancin riƙe sirrin gidan aure na.
Rashin cin abinci da
ɓ
acin ran da nake ciki suka haifar mun da ciwon kai da ciwon ciki me tsanani. Shida saura Bilal ya dawo, sama sama nake
jiyo muryar sa da alama waya yakeyi yana ta raha amma dana
ɗ
aga kai bayan daya turo ƙofa ya shigo gani nayi ya ha
ɗ
e rai tamkar be ta
ɓ
a dariya a rayuwar sa ba. Tsayuwa yayi a kaina yana kallo na, nayi kamar bacci nakeyi ina jin sa ya saki tsaki kafin ya wu
ce yana ƙunƙuni se na bishi da kallo hawaye na gangarowa ta gefen ido na, kitchen ya shige, daga can naji ya fara kiran suna na ban amsa ba se gyara kwanciya da nayi na bada baya ina goge hawayen da suka
ɓ
alle mun.
"Wato baki ma
ɗ
ora mun abin shan ruwa
ba ko? Na lura nema na kike yi da fiti na Halima. Iya asarar da kika mun bata ishe ki ha yanzu kuma hora ni kike so kiyi da yunwa ko? shikenan kiyi yanda kika so" ya fa
ɗ
a ni dai ban juyo ba ya wuce
ɗ
aki be
ɗ
auki lokaci ba ya fito ya sake shiga kitchen ina
jin sa yana ha
ɗ
a tukwane yana gwarawa ƙarar tana shigar mun har tsakiyar kai. Ina kwance a gurin aka kira sallah na yunƙura na tashi da ƙyar ina dafe da kaina ga ciki na daya fara yamutsawa dalilin ƙamshin suyar ƙwai daya fara tasowa daga kitchen
ɗ
in.
A hankali na kalli Bilal ya fito daga kitchen da plate me
ɗ
auke da ƙwai da cup
ɗ
in shayi. Kan center table ya ajiye su ya wuce cikin
ɗ
aki, ganin ƙwan da ƙamshin daya sake kusanto ni ya hautsina mun zuciya. Da ƙarfin da ban san in da na same shi ba na miƙe
muka ci karo a bakin ƙofa yana shirin fitowa ni kuma zan shiga ganin yanda na tafi zan kifa ya ruƙoni kafin na ƙwace aman da nake dannewa ya fi ƙarfi na na shiga kwarara masa a jiki. Irin kallon da yake mun ka
ɗ
ai naji gara ya rufe ni da masifa ko ya doke
ni yafi wannan kallon. A ƙasa na kwanta ina juyi cikin aman saboda wani irin yanayi da nake ji da bazan iya fasaltawa ba. Bansan ko imani ne ya shige shi tausayi na ya kama shi ba ya tsugunna dukda kallon da yake mun wanda daga baya na fahimci na ƙyamar ƙa
zantar aman da nayi ne be bar fuskar sa ba ya shiga kiran sunana yana tambayata menene. Da hannu na nuna masa kaina da ciki na, tashi yayi ya cire rigar jikin sa ya ajiye a gurin sannan ya
ɗ
auke ni, se da ya
ɗ
auraye mun jiki da ruwan
ɗ
umin da nake jin kama
r ruwan dalma yake watsamun take zazza
ɓ
i ya rufe ni.
Yana tsaki kamar ze katse harshen sa ya gyara gurin aman tsaf ya goge ya fesa room freshener sannan ya
ɗ
auraye kayan sa da nawa da suka
ɓ
aci kafin ya gama bacci ya kwashe ni ban zan ya ya ƙare ba se
cikin dare na farka yunwa na neman yin ajali na. A kan center table na samu sauran jallop
ɗ
in shinkafa daya ci ya rage na cinye na ha
ɗ
a da sauran wacce na gani a tukunya sannan na fara gane kaina. Ƙarfe uku da kwata lokacin, a falo nayi sallar magriba da i
sha'i da banyi ba ina lazumi Bilal ya fito daga
ɗ
aya
ɗ
akin. Kallo
ɗ
aya ya mun ya wuce kitchen, zuciya ta ta shigan bugawa ina jira na ji ya fara masifar abincin da naci amma naji shiru se gashi ya fito da cup da ruwan zafi ya ha
ɗ
a tea a kan dining ya zauna
yasha da ƙaton bread
ɗ
in sa bayan ya gama ya koma
ɗ
aki ya canzo kayan jikin sa ba tare da yayi mun magana ba ya tayar da sallah nan kusa da in da nake.
Ina zaune gurin ya dawo daga sallar asuba, kan kujera ya kwanta ya har
ɗ
e hannunsa biyu bayan kansa
yana kallon sama, na shafa addu'a na gyara zama ina kallon sa kamar me tsoro na shiga gaishe shi. Nayi mamakin yanda ya amsa ba yabo ba fallasa har ya tambaye ni jiki na na sanar masa babu abunda yake damu na a lokacin.
"Naga dankali da doya da wasu kaya
a
ɗ
akin can" ya fa
ɗ
a bayan daya tashi zaune, kaina na ƙasa na ce
"Eh, Abba ne ya aiko da su shekaran jiya"
"Shine baki fa
ɗ
a mun ba?" Ya fa
ɗ
a cikin sautin daya fi na farko taushi. Se na
ɗ
aga kai na kalle shi maganganun daya ya
ɓ
a mun jiya suka shiga dawo
mun take ido na ya ciko da hawaye na sadda kaina ƙasa ba tare da nace komai ba.
"Zan kwanta, idan ƙarfe bakwai tayi ban farka ba ki tashe ni" ya fa
ɗ
a yana komawa cikin kujerar ya kwanta. Hakan da yayi ya nuna mun ya huce daga fushin jiyan, amma ni kum
a cin mutunchin da ya mun fa? Shikenan a ganin sa komai ya wuce?
"Amma Bilal abinda ka mun jiya kana ganin ka kyauta?" Na fa
ɗ
a murya ta na karyewa. Se ya tashi zaune yana kallo na yace
"Kin sani bana son dawo da abinda ya wuce karki
ɓ
ata mun rai Halima
" daga haka ya miƙe ya shige
ɗ
aki ya barni a zaune na rakashi da ido. Duk yanda naso na ƙarfafi kaina na nunawa Bilal jin zafin abin da ya mun na kasa, ganin ya sakko kawai se na lallashi zuciyata nima na haƙura. A haka azumi ya fara ja har an kai na goma.
Daƙyar nayi guda hu
ɗ
u saboda yanda lafiya tayi mun ƙaranci. Ciwon mara da ciwon kai suke damuna ga amai ba dama na shaƙi ƙamshin abinci ko banyi aman ba nayi ta kakari kenan. Munje chemist da Bilal suka rubutamun magungunan malaria harda allura ta kwana u
ku an mun amma banji sauƙi ba. Ganin lokacin al'ada ta ya wuce yasa na fara zargin ko ciki ne dani.
Ranar da aka kai azumi na goma tun yamma dama yace mun idan an sha ruwa zamu je gidan su mu gaishe su haka yasa dana tashi yin abin shan ruwa nayi da
ɗ
a
n yawa zan
ɗ
ibar wa Hajjansu. A raina na raya se yayi magana dan kullum ne se yayi mitar ina dafa abinci yana yin yawa da zarar yaga kwanuka ze fara bu
ɗ
e bu
ɗ
e yana mitar duk cikin mu zamu cinye wannan a hakan ma ba wani abin kirki nakeyi ba saboda bana jin
da
ɗ
i baya wuce abu biyu me dan sauƙin saraffawa na bu
ɗ
a baki se kuma abinci da za'a sake ci da kuma lokacin sahur amma haka ze yi ta surutun nayi da yawa kuma a hakan ze cinye tas har ya ringa cewa beyi sahur me kyau ba. Dama ƙiri ƙiri ya hanani yin kunu
da ƙosai na sadakar da nayi niyya wai da me zanji?
A kwando na jera kwanukan abincin dana zuba, ina jin kamar zazza
ɓ
i ze rufe ni amma na daure, a sabon mashin
ɗ
in daya bu
ɗ
e shekaran jiya muka fita. Tun lokacin biki yace mun ya siyar da mashin
ɗ
in sa se
yanzu ya sake siyan wani. Muna tafe muna hira gwanin sha'awa har muka isa gidan a raina nayi gulmar yanda bece komai ba daya ga basket
ɗ
in abincin,
kamar Hajiyar su zata goya ni haka ta ringa nan nan da ni. Taji da
ɗ
in abincin dana kai mata, ina zaune ta
soya mun ƙosai tace tasan da yawan mutane sun fi son ƙosai da an sauke daga mai shiyasa da yace zamu zo ta ajiye ƙullin. Sosai kuwa naci ƙosan da kunun tsakiya a nan take gaya mun ai geron da waken ma daga gidan mu aka kawo musu harda buhun shinkafa dana
sugar da pastar mangya
ɗ
a. Se gurin goma saura muka bar gidan, a hanya naga gurin gasa tsire tun daga nesa naji raina ya biya dan haka nace masa dan Allah ya tsaya ya mu siya ba musu kuwa ya tsaya ya siya muka wuce gida.
A haka aka ƙara azumi biyar, tun
washe garin da muka je gidan su nake jira naji yace na shirya muje gaida nawa iyayen amma shiru. Har Mama se da ta gaji ta mun magana akan yaushe zamu zo? Na ce mata bani da lafiya ne amma zamu zo, Allah sarki uwa washe garin da mukayi maganar kuwa se ga
Imam da Amira da Nabila yar ƙanwar Abbanmu Anty Surayya da tazo hutu gidan Mama tace su zo su dubani. Ran da aka kai azumi na sha biyar
ɗ
in tun asuba na masa zancen se yaushe zamu je gidan mu ne?
"Akwai abin da nake jira ne kin ga ai ba da
ɗ
i muje musu
hannu haka babu wata tsaraba" amsar daya bani kenan. Se nace masa
"Yanzu ita Hajja ba haka muka je muka gaishe ta ba bamu kai mata komai ba suma gaisuwa ce ai ba wani abu aka ce dole se an kawo ba". Kamar baze yarda ba har na fitar da rai kuma bayan la'as
ar ina ƙoƙarin
ɗ
ora abin shan ruwa yace na shirya kawai ya kaini gidan. Sosai naji da
ɗ
i, da muka je be shiga ba ya ce mun se ya dawo
ɗ
auka ta tukunna yanzu sauri yake ana jiran sa a wani guri. Mama na kitchen da Nabila suna aiki ta ringa kallo na da mamaki
na rungumeta cikin jin da
ɗ
in ganin ta dan rabo na da gidan tun zuwan da nayi akan registration
ɗ
in NYSC. Abba kansa se da ya tsokane ni yace dama gobe suke shirin zuwa ban haƙuri ace azumi har ya raba basu ga ido na ba gara suzo suji wane laifi sukayi hak
a.
Ina rufe fuska nace
"Ai kullum ina kiran ku a waya Abba"
"Haka ne, amma muga juna
ɗ
in ma ai da da
ɗ
i ko Halimatu? Ko da yake ke fa tunda kika samu Bilal shikenan kika manta da kowa" Abban ya sake tsokanota se kawai na tashi na koma
ɗ
aki dan duk se
naji ban kyauta ba na kuma ƙudire a raina zan gyara hakan ba zata sake faruwa ba. Cikin farin ciki nasha ruwa da yan uwana, can ƙasan raina ina tunanin ko Bilal ya ci abinci? Ko dame ya karya azumin sa oho? Ana idar da sallar asham Mu'azzam yace mun
"Ga
matsolon mijinki can a waje". Na galla masa harara kawai ba tare da nace komai ba. Tare suka shigo da Abba, a can falon ya zauna bayan sun gaisa da Mama na shiga kitchen na ha
ɗ
a masa abinci na bawa Amirah ta kai masa, se da ya gama kafin mukayi sallama muk
a tafi kunya duk ta dabaibayeni jin Mama ta fahimci ina da ciki har tana tambayata wata nawa ne nace mata ban sani ba tun da bamu je asibiti ba pt test kawai nayi naga positive dan ko Bilal ma ban gayawa ba.
"Ya dai kamata kije gidan Labiba tunda kalar
naki hankalin be nuna miki ba har yanzu" Mama ta fa
ɗ
a sanda ta rako ni bakin ƙofa. Tunda nayi aure ko sau
ɗ
aya banje gidan Anty Labiba ba ita ma kuma tun washe garin da aka kaini bata sake komawa ba wata tara kenan muna waya muna chat. Har ga Allah kawai
ina jin kunyar abin da na mata akan zancen aure na da Bilal ne, duk da ko a fuska bata nuna mun komai ba amma nasan Anty Labibar da
na sani babu yanda za'a yi nayi aure ta
ɗ
auki wata tara bata tako gida na ba har idan ba da wani abu data riƙe a ranta ba ni
kuma bana son naje ta tayar da maganar shiyasa kawai nake gudun zuwa gidan nata. Kuma muna ha
ɗ
uwa a gida yaranta ma kusan duk sanda su Amira zasuje mun tare su ke zuwa dasu.
Amsawa Mama nayi da zanje in sha Allah na wuce tana sake jaddada mun na tabba
ta naje asibiti bata son sakarci. Washe gari nayiwa Bilal zancen zanje gidan Anty Labiba, be musa yanda ya saba ba yace duk sanda na shirya na je, take na kirata wayarta a kashe ina hawa whatsapp na ganta online dan haka na ce mata gobe zanzo in Allah ya k
aimu. Amsar data bani
"Bana nan" na ringa juya maganar, bata ma tambayi ƙarfe nawa zanzo ba ko wani abu kawai tace bata nan. Da take cewa in har na auri Bilal zata yanke zumunta dani ashe dagaske take kenan? Take shai
ɗ
an ya shiga mun famfo, na watsa hanny
e a fili nace
"Kin huta ai. Bilal dai da bakya ƙaunar gani na dashi shi
ɗ
in Allah ya za
ɓ
a mun muyi rayuwa tare se haƙuri". Shikenan naci gaba da sabgogina. Ganin har an kai azumi na ashirin da uku Bilal be bani ko ƙyalle da sunan na siyi kayan sallah ba n
a cire rai da zeyi mun ban kuma tambaye shi ba saboda hidimar daya zo masa katsahan ƙanwar sa da akayi bikin mu tare ta haihu haihuwar kuma tazo mata da matsala ƙarshe se CS aka mata mijin dake bashi da mutunchi tunda ta kwana ta wuni tana labor washe gari
n ya tattaro ta ya kawo ta gida su suka yi duk wata
ɗ
awainiyar asibiti har aka ciro mata babyn kwana uku kenan ko zuwa ganin su beyi ba. Bilal ne ya biya ku
ɗ
in aikin yayyen sa mata kuma suka ha
ɗ
a mata kayan barka da sauran abubuwan buƙata da suka tashi suk
a yiwa yaron hu
ɗ
u ba da sunan Babban Yayansu da suke uba
ɗ
aya shine ya bada ragon da aka yanka masa.
Cikin ku
ɗ
in da Abba ya tura mun tun washe garin da naje gida na siyi lace guda biyu na ha
ɗ
a da atamfofi biyu cikin na lefe da ban ta
ɓ
a komai a ciki ba
na bada
ɗ
inki. Na san Mama bata san ya bani ku
ɗ
in ba dan haka ni ma ban mata zancen ba, da sauran ku
ɗ
in nayi sauran buƙatun da nake dasu ciki harda zuwa asibiti na bu
ɗ
e file na anti natal dan da na yiwa Bilal magana ina so naje asibiti cewa yayi me zanje y
i bayan ga magunguna nan an bani kuma na samu sauƙi tun da a zahiri babu abinda yake damu na banda amai se zazza
ɓ
in dare gari na waye wa kuma zan shiga sabgogi na idan naji garau nayi azumi idan naji bazan iya ba na sauke. Saboda ina so nayi masa ba zata a
kan cikin se kawai nace masa ulcer se ta tasar mun ya siyo mun Omeprazole da gestid a chemist yace na ringa sha.
Cikin ikon Allah azumi ya ƙare anyi sanarwar ganin watan sallah ya tsaya, kasancewar sallah ta ta farko a gidan aure yasa naji ina sha'awar
nayi abincin sallah nima yanda naga anayi. Dake tunda Fadila ta haihu Bilal suke ta zirga zirga tsakanin gida da asibiti wata ran se tara yake dawowa yau
ɗ
in ma yana gida aka kira shi jikin yaron ya rikice dake da jundice aka haife shi shine ya fita suka
mayar dashi asibiti. Har mamaki nakeyi yanda ya damu sosai da lafiyar ƙanwar tasa ba kuma ya ƙyashin kashe ku
ɗ
i, da na tambaye shi ina mijin ta da suke ta
ɗ
awainiya da ita haka ma cewa yayi shi ba ta mijinta su keyi yanzu ba dan idan ta mutu su suke da asa
ra ba mijin ba jira sukeyi ma a ƙare azumi suyi ƙarar sa ya saketa ba zata koma ba. Ban tsawwala da jin dalili ba nace Allah ya rufa asiri kawai muka bar zancen.
Dake muna da kaji da jan nama ba'a fi kwana uku daya siyo su ba kajin guda hu
ɗ
u ne manya m
anya se naman shima da
ɗ
an auki se na
ɗ
ibi kaji uku na samu yaro ya yiwo mun cefanen miyar taushe na jiƙa farar shinkafa akan zanyi waina da sinasir. Tun daren na ha
ɗ
a miyar ya rage ganye kawai zan zuba na saka ta a freezer na kwa
ɓ
a meat pie shima na ha
ɗ
a
na de
ɓ
i ka
ɗ
an na soyawa Bilal na saka sauran a fridge. Ina da samosa da spring rolls dama nace se na ha
ɗ
a da safen na soya su tare. Na gaji lilis se goma saura na gama gyaran gida da wanke wanken abubuwan dana