Showing 99001 words to 102000 words out of 287295 words

Chapter 34 - KURA A RUMBU COMPLETE

abin da Bilal ya ke ji da shi yau ni ma daidai na ke da shi wlh. Aisha ta biyo ni ta na cewa

"Wai duk me ya yi zafi haka Halima?"

"Babu ruwan ki" na fa

ɗ

a ina miƙewa. Wardrobe na bu

ɗ

e na fara fito da kaya na ina ajiye wa a kan gado, ta ri

ƙ

e hannu na ta na ce wa

"Innalillahi wa inna ilaihi raji'un, wai gida ki ke tunanin tafiya Halima? To kije ki ce musu me ya ha

ɗ

a ku?"

Kamar ta zare mun kuzari haka jiki na ya yi sanyi na gagara ci gaba da ciro kayan se na koma na zauna akan gado zuciy

a ta na bugawa da ƙarfi, da gaskiyar Aisha, yanzu na je gida na ce musu me?

Ba wani sauraron maganganun da take yi na ke ba daga ƙarshe na tashi na shige ban

ɗ

aki na barta. Ka fin su tafi se da Nasir ya sake ƙoƙarin sasanta mu. Ban san me ya cewa Bilal

ɗ

i

n ba na dai ga da na fito jikin sa a sanyaye ba kamar

ɗ

azu da yake fizga kamar ze rufe ni da duka ba. Ya ringa mana nasiha da ban baki Bilal ma ya ce na yi haƙuri shi wlh ba abinda yake nufi na kenan shai

ɗ

an ne kawai ya ke so so ya yi wasa da zukatan mu. S

un tafiya na koma

ɗ

aki na kulle ƙofa ta da muƙulli dan na ƙudurce a raina a wannan ga

ɓ

ar ba zan wa Bilal da sauƙi ba rantsuwar sa akan sunan Abba ya sa ba zata sa nayi saurin yarda da shi ba.

Ina jin sa yana bugu da roƙon na bu

ɗ

e na masa banza daga ƙar

she ya ce na miƙo masa Abba idan ma ni ba zan fito ba. Ina jin yunwa amma haka nan na zauna har se da Anty Amina ta dawo cikin sa'a har sa tsarabar farfesun jelar sa ta taho da shi, shi na ci da tea na kwanta raina babu da

ɗ

i. Har ga Allah ina so na matsa d

aga kusa da Bilal na tafi gida amma ban san ya zasu kar

ɓ

e ni ba musamman ace matsala ce tsaka ni na da Bilal ta dawo da ni. Haka na raba dare na kasa bacci.

Washe gari guraren goma na safe Anty Amina ta ce na yi waya gidan mu na ce musu yau za'a kawo k

ayan barka a turo wa

ɗ

anda zasu kar

ɓ

a. Anty Labiba na kira na gaya mata ta ce

"Se kace wani abin kirki zasu kawo har da yin gayya; to se mun zo. Dama muma yau zamu kawo miki na nan gidan ai. Sun yanka abin ƙauri ne ko kuwa?" Ta ƙarasa da tambaya.

"Ni ma b

an sani ba ƙila ko a can gidan su zasu yi" na bata amsa se ta yi tsaki kawai ta kashe wayar. Bayan la'asar kuwa se ga yan gidan su Bilal

ɗ

in yan uwan Hajja da matan yayyen sa da suke uba

ɗ

aya dama babu wacce ta zo barkar da su Farisa kusan su ashirin suka

zo kawo kayan. Babbar akwati guda

ɗ

aya se leda baƙa me dan girma itama da kuma saitin bawo da net

ɗ

in jarirai.

Bayan mun gaisa na koma

ɗ

aki in da na bar su Hansa'u da suka zo mun katsahan ba zato. Ko jiya da muka yi magana ta ce mun se bayan suna zata

samu shigowa Kano kuma yau se gata. Naji da

ɗ

i sosai na riƙe yar ta da tayi ku

ɓ

ul

ɓ

ul gwanin sha'awa irin goyon da na ke so na yi kana kallon ta kasan tana samun kulawa me kyau.

"Anty Halima tsakani da Allah ya zaki mana haka?" Farisa da ta shigo

ɗ

akin t

a fa

ɗ

a. Na mata kallo

ɗ

aya na

ɗ

auke kai dan nasan ba ze wuce halin na ta na tsugudidi zata yi ba kuma ba zan so ta fa

ɗ

i wani abu da zata zubarwa da Bilal mutunchi a gaban ƙawaye na da dama duk ba son sa suke ba. Gefe na ta zauna tana cewa

"Ni wlh duk se n

aji kunya, muna murna mun ha

ɗ

o sha tara ta arziƙi mu taho tsaka ni da Allah a fito mana da kaya kamar za'a bu

ɗ

e shago wai na

ɓ

angaren uwa ai da se ki ce kawai kin ya fe ba se mun kawo namu ba ko

kuma a sa

ɓ

a rana". Kafin na bata amsa Khausar yar ƙanwar Abba

ce ta ce mata

"Ke kuwa takwaran Abba guda ai bama ayi komai ba wannan somin ta

ɓ

i ne, ki jira ranar suna sannan zaki tabbatar da yaro

ɗ

an gata ne kuma

ɗ

an dangin ya kuma ci sunan babban mutum"

"Ai hakan ma mun gani dan wasu kayan har ya shakara biyu m

a ba lallai su masa daidai ba" ta sake fa

ɗ

a. Ni dai tafi ki mutu ban ce ba, ba ta haƙura ba ta sake cewa

"Kuma a hakan ma fa mu karo karo muka yi kowa abin da tayi niyyar bayar wa ne Hajja ta ce a ha

ɗ

a". Wannan karon Hansa'u ce ta bata amsa ta ce

"Dama

ai haka ake yi, da abin da uban

ɗ

an ya bayar da na yan uwan sa ake ha

ɗ

ewa a yi abin da za'a yi ai ba ku ka

ɗ

ai kuke haka ba"

"Au, lallai" ta fa

ɗ

a daga nan ta tashi ta fita tun da gulmarta ba tayi tasiri ba. Tana fita Baby Bashir ta ce

"Amma duk yanda ak

ayi wannan yar uba ce" na yi dariya na ce

"Me kika ga?"

"Ai it's obvious munafunci take so ta ha

ɗ

a, irin wa

ɗ

annan fa ba'a basu fuska Halima yanda zata kwaso gulmar wasu ta kawo miki kema haka zata ringa kwasar ta ki ta kai wani gurin se kin iya takun k

i wlh" shikenan hira ta koma kan munafukan dangi masu irin Halin Farisa.

Se bayan magriba gidan ya sarara da mutane, Anty Maimuna matar yayan su Bilal na biyu da zasu tafi ta shigo

ɗ

aki ta saka mun envelope a hannu na ta ce in ji mijin ta a siya wa tak

waran sa turare. Dake da Alhaji Balarabe na san shi ban ma ta

ɓ

a sanin sunan Abba na ne da shi ba, na mata godiya sosai, ina kallon Fadila da ta biyo ta tana ta leƙen hannu na dake rigar jiki na me aljihu ce se kawai na zura envelope

ɗ

in a ciki a raina ina

raya ko nawa ne a ciki dan na ji da tudu ba laifi.

Raina ƙal ina cin gasasshen nama da aka ba

ɗ

e da yajin daddawa ina kallon Anty Labiba da ke ta faman ware kayan data hargitsa. Allah sarki Abba. Sa guda ya sa aka yanka da yammar da Baba Salamatu ta kir

a shi ta ce masa ba'a yi mun abun ƙauri ba, a al'adar gidan mu kuma har yanzu suna yi kuma suna cin sa'a mata da ake aurar wa suma in da suka zuwa ana musu dan haka sun mayar da shi kamar wani dole shi ake rabawa mutanen da suka kai kayan barka da masu kar

ɓ

a naman suna kuma ba'a ta

ɓ

awa suya me kyau ake masa a aje wa maijego tayi ta cin abun ta ta bawa wanda taga dama ƙaurin shi ake ha

ɗ

awa da yaji a rabawa dangi.

Dake yamma tayi sanda aka yi yankan se kawai ya ce a

ɗ

iba wani kaso a kai can gidan su Bilal



ɗ

in su soya su rabawa mutanen su sauran kuma aka cire

ɗ

anye na sadaka da wanda za'a gasa mun ragowar Mama ta kira masu yi mata aikin sallah su ka hau aika ce shi.

Se da ta gama ware kayan tsaf ta nuna mun wanda ta zuba a bakko ta ce

"Wa

ɗ

annan duk ba

na amfanin yansu bane can gidan Mama za'a kai su a ajiye idan lokacin buƙatar su ya yi se ku

ɗ

akko ba za'a bar su a nan ya bi dare ya kwashe ba". Ɓata fuska na yi ita kuwa ko a jikin ta ta tattare atamfofi guda biyu da lace

ɗ

aya da suka sako mun ta ce

"Wa

ɗ

annan ma dai ki

ɗ

inke su kya ƙara na jego". Wato tsabar ta raina kayan ne shine ta ke cewa wai na ƙara na jego da su, Allah ya yafewa Anty Labiba kawai. Har kusan goma sannan ta tafi tana jaddada mun har idan ina

so na yi taron suna toh fa na kar

ɓ

i ku

ɗ

in

duk abin da zan yi a hannun Bilal dan ko pure water ba sake kawo mun za'a yi daga gida ba sun yi iya bakin yin su.

Da ke da Baba Jummai me aikin Mama Fauziyya aka taho Anty Amina se ta tafi gida. Ban ga Bilal ba se washe gari da safe dan har Anty Labib

a ta tafi bai shigo gidan ba ni kuma tafiyar ta ba jimawa nayi bacci sai bayan na fito daga wankan safe na tarar da shi a falo da Abba na a hannun sa. Fuska

ɗ

auke da murmushi kamar bamu samu wani sa

ɓ

ani ba ya ringa kallo na ni kuma na

ɗ

auke kai na shige

ɗ

a

ki. Se da Baba Jummai ta kar

ɓ

i Abba zata yi masa wanka kafin ya biyo ni, ina ƙoƙarin zage zip

ɗ

in riga ta ya rungume ni ta baya ya

ɗ

ora kan sa a kafa

ɗ

a ta yana cewa

"Wai yaushe kika koyi fushi haka Halima. Ban za na masa ina ƙoƙarin janye hannayen sa da

yake yawo da su a jiki na.

"Na fa baki haƙuri me kuma kike so na yi ki dena share ni dan Allah?" Ya fa

ɗ

a a marairaice mun.

"Ni ka rabu da ni" na fa

ɗ

a ina cigaba da ture shi, be sake ni ba se ma jefa ni kan gado da ya yi ya bi baya na. Yanda kasan ana k

a

ɗ

a mazari haka jiki na ya

ɗ

auki rawa saboda yanda ya birkice mun yana neman canza layi, ko da ban samu ƙaruwa ba amma karen hauka bai cije ni ba da zan yarda ya kusance ni. Saboda rikicewa na manta ai bani da tsarki, na riƙe hannayen sa ina girgiza kai lo

kaci

ɗ

aya hawaye ya

ɓ

alle mun amma na kasa bu

ɗ

e baki na masa magana. Muryar Baba Jummai ta cece ni, salati ta rafka dan a bu

ɗ

e ƙofar ta ke ta juya a sukwane tana sake jan dogayen salati sum sum Bilal ya

ɗ

aga ni ya fice daga

ɗ

akin ni ko sai da na kwashi kus

an minti goma kafin nayi ƙarfin hali tashi na shiga ban

ɗ

aki na gyara jiki na. Yinin ranar kasa ha

ɗ

a ido na yi da Baba Jummai, me lalle da kitso Anty Labiba ta turo mun dama ta ce mun na wanka kaina da nayi wankan safe na wanke dan haka tana zuwa ta fara sa

ka mun han lalle bayan ta gama ta hau mun kitso.

Tun da Bilal ya fita be sake dawowa ba, gashi babu waya a hannun sa balle na kira shi dan har lokacin ba muyi zancen taron suna ba, bai ce mun komai ba nima kuma da ta ce na yi masa maganar ban masa ba.

Abin da ya sa ban wani damu sosai ba saboda akwai ku

ɗ

in da Yayan Bilal ya bayar aka kawo mun dana duba rafar yan dubu dubu ne sababbi dubu

ɗ

ari cif sun ishe ni nayi duk wata hidima kuma tun da na ji Anty Labiban bata sake yo waya ta tambayi yanda muka yi f

a shi ba nasan a can gida ma ba zasu kasa yin wani abu ba da zasu kawo.

[5/19, 22:05] Buhainat: *KURA A RUMBU*

*(Based on true life event, some parts are fictional to spice up the story)*

*LABARI/RUBUTAWA MARYAM FAROUK (UMMU-MAHEER)*

*WOMEN OF WORD

S WRITERS ASSOCIATION (WOW)*

*Whatsapp 07061838488* *Arewabooks @Maryamfarouk01*

*Wattpad @MaryamahMrsAm*

*TikTok @Maryamfarouk_Ummu-mahir Novels*

*Ban yarda wani ko wata ya juya mun labari ta kowacce siga ba tare da izini na ba*

*Ku

ɗ

in karatu yana

wakiltar mutum

ɗ

aya ne, kiji tsoron Allah karki

ɗ

auki hakkina ta hanyar fitar mun da littafi*

*KURA A RUMBU littafin ku

ɗ

i ne, a biya naira 800, biya a asusun*

*1840175439*

*Access bank*

*Maryam Farouk, se a tura shaidar biya a lambar Whatsapp ta sama*

*PAGE 23*

Se bayan sallar isha'i Bilal ya shigo gidan lokacin ina wanka saboda kitso da lallen da bamu gama da wuri ba se lokacin. Leda na ga ni da kuma ƙaramin kwalin biscuit a ajiye, sai bayan da na shafa mai na saka kaya kafinna nufi falo muka gam

u a bakin ƙofa yana shirin shigiwa dan haka na juya.

"Ga shi nan na suna ne se ki bawa wa

ɗ

an da za su zo da safe" ya fa

ɗ

a yana nuna mun kayan daya ajiye

ɗ

in.

"Har yanzu baka ce komai ba na

ɗ

auka ma ai ka manta gobe ne sunan" na mayar masa da amsa ina

kallon sa, se ya ce

"Kamar ya na manta go be ne suna?"

"Toh ai ban ji ka tambaye ni me zamu yi na taron sunan ba ne" na sake fa

ɗ

a,

"To ni menene nawa a cikin abinda zaki yi na taron suna?" Ya fa

ɗ

a, na kalle shi, da alama daga baya ya fahimci maganar da

ya fa

ɗ

a ba ta kamata ba se na ji ya kuma cewa

"Ina nufin ai taron ku ne na mata ni menene nawa a ciki?"

"Amma ko da taron mu ne na mata ai haƙƙin ka ne da ka bayar da abin da za'a ci da wanda za'a yi sauran hidima da shi" na fa

ɗ

a ina kallon gefe.

"Ha

lima, amma dai bakya buƙatar na sake maimaita miki abin da ya same ni ko? Ni a yanzu ba ni da wasu ku

ɗ

i da zan baki kiyi hidimar suna da su yanzu ta lafiya ta na ke yi dan ko da kika ga ina fita ba wai na gama warwarewa ba ne ba nan ƙafata kawai daurewa na

ke yi ina takata jira na ke yi a yi salary na je asibiti na sosai a duba ni" ya fa

ɗ

a. Na yi shiru kawai ina kallon sa, na tuna ranar da aka kai lefe na a leda, da ya zo yana lalla

ɓ

a ni har yana cewa na biyo shi bashi in sha Allahu zai biya ni da dozen ran

da na haifar masa Bilal junior ko little Halims. Hannu biyu na saka na fara share hawayen da suka

ɓ

alle mun, ya ja tsaki ya ce

"Daga magana se ki fara yi wa mutane kuka, gaskiya ta na fa

ɗ

a miki, in ba sata kike sona yi na baki ba ya kike so na yi? Ni b

an hana ki kiyi ba idan kina da ku

ɗ

i, amma ni dai bani da abin da zan baki. Ban da ma bakya tsoron Allah duk ku

ɗ

in da ake baki ki na

ɓ

oye wa ni ban saka miki ido na ce ki bani ba shi ne har zaki iya bu

ɗ

e baki ki tambaye ni wani abu. To ba ni da su, idan ma

saboda yan uwana na da zasu zo ya sa ku dafa tsiyar ku ku cinye su ma za suyi na su a gida babu lallai ma kowa ya zo, Ni ta ku

ɗ

in ragon suna na ke yi ba wani can shirmen abinci ba" ya sa ke jan tsaki kafin ya fice daga

ɗ

akin yana ci gaba da mita.

Ha

ɗ

e

kai na yi da guiwa na shiga risgar kuka na ma rasa takamaiman tunanin me zan yi? Me ya canza Bilal haka? Ko kuwa dama can haka ya ke

ɓ

oye mun asalin halayyar sa ya yi se bayan da mu ka yi aure tukun na?

"Kiyi haƙuri uwata, wannan kukan ba ze kawo miki

mafita ba sai dai ki sake jefa kanki cikin wata damuwar" Baba Jummai ta fa

ɗ

a, ban san sanda ta shigo

ɗ

akin ba amma yana yin yan da ta yi maganar a sanyaye jikina ya ba ni duk yan da akayi ta ji yan da mu ka yi da Bilal tun da ba a hankali yayi maganar ba k

uma ƙofa a bu

ɗ

e ta ke. Hannu na sa na shiga share hawayen amma suka ƙi tsayuwa, ta zauna gefe na tare da da fa ni ta ce,

"A kwana biyun nan na fahimci abubuwa da yawa dangane da zaman ku uwa ta. Ina yawan jin zancen mijin ki a bakin Hajiya tun ma kafin k

uyi aure amma na

ɗ

auka kawai dan basa son ha

ɗ

in ku ne amma yanzu na fahimci sun fi ki gaskiya.

Magana ta domin Allah, a

ɗ

an zaman da nayi da ku na fahimci mutumin da dangin sa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login