Showing 117001 words to 120000 words out of 287295 words

Chapter 40 - KURA A RUMBU COMPLETE

gama ringing bata amsa, ita ka

ɗ

ai ce bata kashe wayar ta a

gidan idan zata kwanta sai ni saboda raba dare da muke yi muna waya da Bilal lokacin da nake gida amma har Abba kashe ta sa yake yi su

ɗ

in dai su zan nema su iya kawo mun agaji a kowanne irin yanayi a kuma kowanne lokaci gashi ban same su ba haka nan na aj

e wayar na

ɗ

auke shi, sai na ji jikin sa ya yi zafi alamar zazza

ɓ

i na san azababben kukan da yake yi ne ya haifar masa da shi.

Muna da paracetamol wanda aka rubuta masa a asibiti na

ɗ

auka na bashi, haka na ringa jele da shi kamar jiya sai da sanyin asu

ba ya fara busawa kafin bacci ya sake

ɗ

aukar sa. Ina zaune dan baccin ma yaƙi zuwar mun saboda gajiyar da na yi na jiyo motsin bu

ɗ

e ƙofar Bilal, ban kawo zai shigo gurin mu ba, to me zai yi mana? Kwatsam kuma na ji an bu

ɗ

e ƙofar falon ban motsa daga in da

na ke ba har ya shigo

ɗ

akin. Na

ɗ

aga kai na dake mun ciwo kamar me na kalle shi, shi

ɗ

in ma ni yake kallo fuska ba yabo babu fallasa. Mayar da kai na na yi ƙasa cikin taushin da ban tsammaci ji daga muryar sa ba ya ce

"Mai ya samu Al'amin ya yi ta kuka

cikin dare?"

Ɗ

aga kai na yi na zuba masa idanuwa na da suka ƙanƙance saboda kuka da rashin bacci. Da zan iya da na kwarara masa ashar kafin na ce masa uban sa ne ya same shi ya ke kukan, amma harshe na ya yi mun nauyi, ba zan iya zagin miji na ba, mijin

ma kuma Bilal abin ƙaunata. Sake mayar da kai na nayi ba tare da na ce masa komai ba. Ina jin sa ya matso in da na ke ya dafa ni yana cewa

"Mai ya samu idon ki haka Halima?" Baƙin ciki da takaici suka tsaya mun a wuya ban san lokacin da na fashe da kuka b

a.

"Dan girman Allah ka fita, idan ka tashe shi wlh Allah sai ya saka mun" na fa

ɗ

a cikin kuka ina nuna masa ƙofa.

Shiru ya yi yana kallo na kafin ya ce

"Allah ya isa kika yi mun Halima?"

"Ko ban yi maka Allah ya isa ba haƙƙin kukan da

ɗ

an ka ya ring

a yi kana jin sa kayi biris ba ze barka ba. Ka fita Bilal ka fita bana son ganin ka" na sake fa

ɗ

a cikin

ɗ

aga sauti.

Kallo na ya sake yi na kusan minti

ɗ

aya dai dai lokacin kuma aka fara tayar da Iƙama a masallaci, ina jin sa ya sauke numfashi ya ce

"N

a fa

ɗ

a miki zan tafi wani aiki Abuja, Jirgin ƙarfe bakwai zan bi, idan zaki iya ki sama mun abin da zan ci kafin na fita" yana gama fa

ɗ

ar haka ya fita daga

ɗ

akin na rakashi da kallo idanuwa na na tsiyayar da hawaye. Wai duk wa

ɗ

anda suka auri Mazan da suke

so haka suke kwasar baƙin ciki kullum ko kuwa ni ce ban yi dace ba?

Ina kwance kan gado kwata kwata bacci ya ƙauracewa idanuwa na. Wani irin zafi da ra

ɗ

a

ɗ

i nake ji tun daga ƙasan zuciya ta har zuwa maƙogarona. Duk da bani da tabbacin idan ya dawo daga m

asallacin zai sake shigowa

ɗ

akin amma yana fita na rufe ƙofar da muƙulli. Bana buƙatar ganin sa a yanzu, ba dan na tsane shi ba se dan kawai zuciya ta cike take da fushin halin ko in kulan da ya nuna mana. Ko rashin zuwan sa asibiti lokacin da na haihu ban

ji haushin sa kamar abin da ya yi mun jiya ba.

Sai da na tabbatar ya bar gidan tunda ya ce jirgin ƙarfe bakwai zai bi kafin na fito daga

ɗ

aki. Akan center table na tarar da farar takarda a ninke na

ɗ

auka na bu

ɗ

e.

"Kiyi haƙuri, ban san abin da ya hau

kaina ba jiya, bana fahimtar komai ba kuma na iya tuna komai. Ki tafi gida, sati

ɗ

aya zan yi idan kuma na haura haka bazan wuce kwana goma ba" abinda ya rubuta a takardar kenan. Sai na ji kamar ana yayyafa mun ruwan sanyi a zuciya ta.

Bana so na yarda

da gayya Bilal ya wofantar da mu jiya, na fi gasgata baya cikin hayyacin sa ne gashi kuma ya tabbatar mun yanzu, amma kuma yaushe Bilal ya fara shaye shaye? Ko kuma dama yana yi ni ce ban sani ba? Wannan tunanin sai ya kawai da yar nutsuwar da na fara samu

ta kasancewar ba wai cikin hayyacin sa ya ke ba. Na zauna na buga tagumi akan kujera. Idan ta tabbata Bilal shaye shaye yake yi na shiga uku, idan ma kuma hakan halayyar sa ce nan ma ban tsira ba. Gaba

ɗ

aya na rasa tunanin da ya kamata na yi. Ina zaune sa

i da na fara jiyo kukan Al'amin kafin na tashi na

ɗ

akko shi.

Ƙ

arfe sha biyu na gama komai na zuge jakunkunan da na zuba mana kayan da zamu yi amfani da su. Har na goya Al'amin sai kuma na koma na zauna na yi tagumi. Baba Jummai ta tafi tun shekaran jiy

a, babu wanda ya kira ni ya ji ba'asin me ya faru? Ke nan bata fa

ɗ

a musu abin da ya faru ba ne ko yaya kenan?

Da kamar wuya, kai ko da ace bata fa

ɗ

i gaskiyar abinda ya saka ta barin gidan ba dole wani abun daban ta fa

ɗ

a ƙila kuma ya fi asalin laifin zafi

shiyasa kowa yai shiru bai ce mun komai ba.

Har ƙarfe biyu ina zaune ina lissafin na tafi ko na zauna? Ban san me ta je ta fa

ɗ

a ba, ƙila shi ne dalilin da ya saka da na kira Mama cikin dare bata amsa ba kuma har zuwa yanzu bata biyo bayan kiran ba All

ah ka

ɗ

ai ya san mai ta je ta fa

ɗ

a ta ha

ɗ

ani da iyaye na. Idan na ce zan zauna, tashin hankalin kukan Al'amin ka

ɗ

ai ya isa ya zautani, ina buƙatar wanda zai tallafa mun, ƙila ma wani abun ne yake damun sa cikin daren ni ban sani ba. Ni kai na ina buƙatar ma

i kulawa da ni dan ciwo nake ji ta ko ina gaba

ɗ

aya bani da nutsuwa a jiki na da zuciya ta gaba

ɗ

aya.

Haka nan na shafawa ido na toka na tafi gida, kafin na sauka daga Adaidaitan da ya kaini ma na fi minti biyar sai da ya gaji ya mun magana Allah ya so

ni kamar an kori kowa babu mutane a layin na mu balle a samu munafukan da zasu ce na zo gida daga nan a ƙulla mun munafunci. Ɗakin Mama na wuce kai tsaye dan babu kowa a falo, bacci na tarar da ita tana yi, baccin rana ba

ɗ

abi'ar ta ba ce sai dai idan bat

a da lafiya ko kuma tsananin gajiya. Na kwance Al'amin da ke bacci shima na kwantar da shi a bayan ta sannan na fita kitchen dan yunwa nake ji kamar me ga baccin da ban yi ba sai yanzu na ke jin sa.

Zainab na tarar a kitchen

ɗ

in tana ganina ta ce

"Yan

zu Mama ta ce na yi sauri na gama abinda na ke yi zata aike ni gidanki, ashe kuna tafe". Murmushin yaƙe na mata kawai dan bani da ƙarfin yin surutu yanzu, shayi na fara ha

ɗ

awa na shanye daga tsayen da nake Zainab dai sai kallo na take yi sai bayan na shany

e kafin na ce mata taje bakin get ta ƙaraso mun da akwati na ta wuce ni kuma na shiga bu

ɗ

e kulolin da na gani na

ɗ

ebi abinci. A kan kujerar da na gama cin abincin na kishingi

ɗ

a bacci ya kwashe ni ban farka ba sai ana kiran sallar magriba.

Kaso hamsin na

abinda yake damuna ya saukar mun, na miƙe daƙyar saboda kwanciyar da nayi duk jikina ya

ɗ

a

ɗɗ

aure,

ɗ

akin Mama na shiga in duba Al'amin na tarar da ita tana sallah sai na fito na wuce kitchen in da na jiyo motsi na samu Zainab goye da shi ta ce

"Kin tashi

Anty?"

"Na tashi Zainab, tun yaushe ya farka Al'amin

ɗ

in?"

"Dama na cewa Mama magagin bacci kike yi, ya farka tun la'asar har ma na tashe ki kika bashi nono kika ce na duba jakar ki na

ɗ

akko paracetamol na bashi amma Mama ta hana" cewar Zainab.

"Hmm

m" kawai na ce na juya na fita. Sai da na yi wanka na sake cin abinci lokacin Mama ta idar da lazumin ta kafin muka gaisa. Irin kallon da ta ringa mun ya sa na ji duk na tsargu, na fa

ɗ

a mata Bilal ya yi tafiya shine na taho gida yanda ta amsa da Tohh kamar

bata yarda ba ya sa na fara mata rantse rantsen da gaske na ke yi ba wata matsalaba ce tafiya ya yi.

"Ni nace matsala ce ta kawo ki gida Halima? Haka kawai ma idan mutum ya bushi iska ya kan je gida ya huta ai balle ke da dalili. An dai yi rashin sa'a

mu ma tafiyar zamuyi jibi zamu tafi Umarah, in da kin yo waya kafin ki zo da sai in ce kiyi zamanki kawai tun da kin kori yar zaman wankan ta ki ko kuma ki tafi can gidan su Bilal

ɗ

in ki zauna kafin ya dawo. Amma yanzu ma bata

ɓ

aci ba, sai ki koma, idan ku

ma zaki iya zama ke ka

ɗ

ai shikenan dan har da su Imamu zamu tafi Zainab kuma gida zata tafi har mu dawo dama kulle gidan zamuyi".

[5/19, 22:05] Buhainat: *KURA A RUMBU*

*(Based on true life event, some parts are fictional to spice up the story)*

*LABA

RI/RUBUTAWA MARYAM FAROUK (UMMU-MAHEER)*

*WOMEN OF WORDS WRITERS ASSOCIATION (WOW)*

*Whatsapp 07061838488* *Arewabooks @Maryamfarouk01*

*Wattpad @MaryamahMrsAm*

*TikTok @Maryamfarouk_Ummu-mahir Novels*

*Ban yarda wani ko wata ya juya mun labari ta k

owacce siga ba tare da izini na ba*

*Ku

ɗ

in karatu yana wakiltar mutum

ɗ

aya ne, kiji tsoron Allah karki

ɗ

auki hakkina ta hanyar fitar mun da littafi*

*KURA A RUMBU littafin ku

ɗ

i ne, a biya naira 800, biya a asusun*

*1840175439*

*Access bank*

*Maryam Fa

rouk, se a tura shaidar biya a lambar Whatsapp ta sama*

*PAGE 27*

Na

ɗ

auka da wasa Mama take yi sai washe gari da safe bayan mun yi wanka na koma rage baccin da ban yi ba cikin dare saboda Kukan Al'amin ban jima da kwanciya ba Zainab ta tashe ni akan

Mama tana kira na. A falon Abba na same ta, muka sake gaisawa sai Abba ya ce

"Mamanku ta ce mijin ki yayi tafiya ko?"

Ba tare da na kalle shi ba na amsa ha

ɗ

i da gya

ɗ

a masa kai dan haka kawai kuma kunyar Abban na ke ji yanzu, ni dai jiki na bai bani aka

Baba Jummai bata basu labarin abin da ya faru ba yanda kuma suka mun shiru ya saka duk na sha jinin jiki na.

"Baki sanar mana da wuri ba kin ga da mun

ɗ

aga tamu tafiyar zuwa lokacin da ze dawo, ke kuma a yanayin da kike babu damar ace za'a tafi tare da

ke" Abban ya sake fa

ɗ

a. Da sauri na

ɗ

ago da zummar in ce masa mai zai hana daga nan har bangon duniya zan je balle kuma Saudiyya da nake ta cin burin zuwan ta har yau Allah bai kira ni ba. Duk cikin mu ni ka

ɗ

ai ce ban ta

ɓ

a zuwa ba, Mu'azzam har aikin Hajj

i ya yi Imam da Amirah sun yi Umarah sau bibbiyu ni kuwa kamar wadda aka sawa hannu duk idan tafiya ta taso ko dai na rasa visa ko wani dalili mai ƙarfi ya gifta da ina ji ina gani a tafi a barni yanzu ga wata damar ta samu ina zan yi wasa da ita?

"Zan

iya mana Abba a tafi da ni kawai" na fa

ɗ

a. Mama ta harare ni ta ce

"Saboda kasuwar kurmi kika ji an ce za'a je ai dole ki ce a tafi da ke. Ke matsalata da ke rashin lissafi, idan ma ƙalau ki ke ai dai kin san ba motar Zaria ba ce balle ki ce a tasha ake

yankar ticket sai an nemi Visa kuma passport

ɗ

in ki ma tun yaushe ya yi expire, ko yana nan ma da wane tsarkin zakiyi ibadar?". Hawaye na fara matsowa ina cewa

"Amma ai Abba kai ka ce in dai za'a sake yin tafiya da ni za'a je"

"Haka na ce, amma wannan

tafiyar babu shiri ta zo kiyi haƙuri idan Allah ya kaimu azumi lokacin abokina yayi ƙwari sai koma tare da Maman ku kuma in sha Allahu daga bana za'a fara kiran ki Hajiya Halima, shikenan dai ko?" Abba ya fa

ɗ

a yana dafa kaina. Baki na kamar ya tsage sabod

a murna, Mama dai ta girgiza kai kawai ta yi murmushi tare da taya ni yin godiya. Har na miƙe zan tafi na fara baza labari Abban ya dakatar da ni ya ce

"To yanzu zaki iya zama a nan gidan idan ya so a samo miki wata a Galadanci ku zauna tare ko kuma can

gidan Antyn ki zaki tafi?"

Yanda Mama ta kalle shi sai na ga kamar ba haka suka tsara ba da alama ya sauka daga layin maganar da suka ƙulla kafin shigowa ta. Da sauri na ce

"Eh Abba, ko Baba Salamatu ma ko Innar su Salaha tun da babu abin da suke yi kum

a ga Zainab sai mu yi zaman mu".

"Daga haka ta koma gidan ta mana sai su je can su taya ta zaman menene amfanin zaman ta a nan bama nan?" Mama ta fa

ɗ

a, na marairaice fuska ina jira na ji Abban ya ce Aa sai ji na yi ya ce

"Hakan ma babu laifi ai, sai ki

kira Yaya Salamatun kiji idan zata yarda taje can gidan nata, na san halin ta dai zata ce gidan siriki ba zata zauna ba shi yasa na ce ta zo nan

ɗ

in su zauna"

"Ni fa kulle gida na zanyi na gaya maka Zainab ma garin su zata tafi dama akwai bikin yayan t

a da za'a yi wani satin, Yaya Salamatu kuwa ba za'a

ɗ

ora mata hidimar Halima tana fama da kanta ba, iya kukan

ɗ

an ta kai kanka raba dare kayi jiya kana zarya balle ita da ba cikakkiyar lafiya ba. Gara ta koma can gidan ta ta gaya masa ya samo mata wata cik

in dangin sa su zauna kafin ya dawo tun da ai sati

ɗ

aya ta ce zai yi ba wai da

ɗ

ewa zai yi a can ba" Mama ta sake fa

ɗ

a sai Abba ya ce

"Gara da kika tuna mun, Halimatu maza ki shirya ki tashi Ibrahim ya kaiku asibiti, bari na kira Dr Lawal kafin ku isa ku

kan da yaron nan ya ke yi bai yi kama da na lafiya ba".

"Mantawa dai kayi, ita sanda aka haife ta ba haka ta ringa kukan ba sai da muka kusan yada wanka kafin ta daina shima na lokaci ne zai dai na" Mama ta fa

ɗ

a. Bai saurareta ba ya zaro wayar sa yana cew

a

"Duk kukan da ta ke yi jikin ta baya

ɗ

aukar zafi irin yanda na sa ya yi kuma har ƙaƙƙafewa idanuwan sa na ga suna yi kamar wanda zai suma". Sum sum na fice ina jin wani iri a zuciya ta. Daren jiya hatta da Mu'azzam da ke bacci kamar gawa Al'amin na fa

ra kuka ya farka haka suka ringa kar

ɓ

a kar

ɓ

a dan cewa Mama ta yi na kwanta amma na kasa yin baccin. Na tuna yanda shi Bilal ko a jikin sa amma su duk hankalin su ya tashi ba su samu nutsuwa ba sai da ya samu bacci dagaske dai ita soyayyar jini ba ta da mah

a

ɗ

i.

Haka muka tafi asibitin a raina ina tunanin yanzu Mama zata yarda na zauna a gidan ko kuwa dai korata za ta yi?

Dr da muka gani ya gama jagwalgwala shi ya ce lafiyar sa ƙalau babu wani abu da yake damun sa ciki da kunne da cibiya da kai da duk sa

uran guraren da zasu iya masa ciwo ya duba amma bai ga komai ba. Har ƙafafun sa da hannaye da su baya ya duba wai ko da a garin

ɗ

auka an gur

ɗ

e masa wani guri still dai komi lafiya. Paracetamol ya rubuta mana kawai ya ce a ringa bashi sau biyu safe da dare

ko gajiya ce ta ke saka shi koke koken.

Muna hanyar komawa gida Suhaila matar Hafiz ta kira ni wai su na ta bugun ƙofa ko bacci na ke yi na sanar mata ina gidan mu ai, address ta ce na tura mata, bayan na tura ta sake kira

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login