Showing 159001 words to 162000 words out of 287295 words
ha
ɗ
u da Bilal kuwa lokuta da dama musamman idan zata tafi Umarah yawanci ta Kano take tashi dan haka a duk sanda ta shigo Kanon Hafiz take nema idan tana buƙatar wani abu, a irin haka wani lokaci ta dawo daga Saudiyya lok
acin Matar Hafiz
ɗ
in ta haihu suna tare da Bilal ta kirashi akan yazo Airport zai kar
ɓ
i saƙo wa Baby a lokacin har yace ba zaije ba sai dai kuma ya canza shawara da yayi tunani ko babu komai bai kamata ya wulaƙanta ta ba tunda ya san bashi ya
ɗ
ora mata son
sa ba daga Allah ne duk kuma irin cin kashi da tijarar daya mata a baya bata saka ta fita a sabgarsa ba shiya kawai yake jurewa yana biye mata lokutan.
Tare sukaje da Bilal
ɗ
in suka amso saƙon wannan kuma shine ha
ɗ
uwar su ta farko dukda gaisawa kawai s
ukayi sama sama suka wuce. Ba'a fi wata
ɗ
aya ba bayan nan ta sake zuwa Kano bikin wata ƙawar ta nan ma ta kira Hafiz akan yayi mata booking hotel bayan ta sauka kuma ta sake kiransa akan ta fasa can gidan bikin zata sauka dan Allah ya zo ya kaita yace ba z
aije ba, data ringa masa magiya kawai yace mata toh ya kashe wayar. Bilal da duk yaji yanda sukayi ya shiga bashi baki akan bai kamata ya ringa wulaƙanta ta haka ba duk wanda ya ga yanda take kallonsa yasan tana son sa dan haka ko baya jinta a ransa ya rin
ga nuna kulawa tunda dai abu ne na lokaci ba wai kullum ne take zuwa inda yake ba, daga ƙarshe da Hafiz
ɗ
in yace shi fa ba zaije ba shine yace shi ya bashi mota yaje ya kaita toh, haka kuwa akayi ya bashi mota da number yaje ya
ɗ
auke ta. Kwana ukun da tayi
a Kanon shi ya ringa jigila da ita yawon biki har suka gama ta tafi har sannan kuma babu wata shaƙuwa a tsakanin su kwatsam bayan nan suka sake ha
ɗ
uwa a Abuja lokacin da yaje wani workshop.
A reception
ɗ
in hotel
ɗ
in da aka sauke su ya ganta, sai da ya
yi mata dogon bayani ma kafin ta gane shi sai kuma suka shiga hira har tayi masa godiyar hidimar da yayi da ita a Kano da zata wuce ta kar
ɓ
i number sa shikenan da dare kawai ta kirashi tace ko zasu fita yaga gari kar yayi ta zama a hotel tunda yace mata ba
i san ko ina ba sai gidan su Hafiz da gidan Babban Yayansu shi kuma a lokacin ma suna Kano sunje hutu. Ranar ta fita dashi suka sha yawo tayo masa shopping kayan sakawa har da waya Iphone dan lokacin keypad ce a hannunsa bayan an ƙwace masa waya da babur.
Sai da ta jera kwana uku tana fita dashi kullum kuma haka zata yo masa siyayya kamar bata san ciwon ku
ɗ
i ba a kwana na ukun kuma ya gama abinda ya kaishi amma tace masa ya zauna ya sake hutawa mana tunda dai ba wani abu zaiyi idan ya dawo Kanon ba kuma yac
e matarsa ma tana gida taje wanka.
A lokacin ta fito fili ta fa
ɗ
a masa ita fa tunda bata samu Hafiz ba zatayi madadi dashi domin duk abinda take so a gurin Hafiz yana dashi har ma yafi Hafiz iya kalaman soyayya, da aure tazo masa dan da ace ya amince t
un a lokacin da ƙila kafin Halima ta dawo daga wanka zai auri Jalila amma sai yaƙi ya kawo mata uzurin bai jima dayin aure ba yasan ba lallai mahaifiyar sa ta yarda ba da sauran uzuri dai amma ta bashi wata shida zuwa shekara
ɗ
aya zuwa lokacin ya sun sheka
ra uku da aure ya san babu wanda zaiyi wani surutu dan yace zai ƙara wata matar. Ta yarda da hakan, musamman da itama ya yarda da nata Shara
ɗ
in na yi mata duk abinda take so duk ya ce ba zai ta
ɓ
a kusantarta ba har sai an
ɗ
aura musu aure amma kuma duk
ɗ
aya
domin shigarta ne kawai bayayi bayaga wannan babu kalar abinda baya mata, haka suka dilmiya cikin ƙazamar rayuwar da suka za
ɓ
awa kansu, ta sakar masa bakin aljihu tana jiƙa shi da ku
ɗ
a
ɗ
e wanda koda wani lokacin yaji rashin dacewar abinda sukeyi ya fara jan
ye mata tunda ta fahimci shi
ɗ
in masoyin ku
ɗ
i ne alert
ɗ
aya zata masa ta girgizashi ba ma sai tace ya taho ba zai kama hanyar Abuja yaje gurinta ko kuma ita tazo Kano dan har gida ta siya da sunan sa akan idan sunyi aure zata zauna a ciki dan haka idan taz
o can take sauka baki alaikum ba sai sunje hotel ba.
Haka suka cigaba da tafiya a sirrance dan daga shi har itan babu wanda yake so Hafiz yasan abinda yake tsakaninsu musamman Bilal dan hatta yan uwansa da duk sanda tazo Kano sai tayi nacin ya kaita su
gaisa amma saidai yayi ta bata uzurin yau gobe a haka har ta gama kwanakinta ta wuce. Shammatar sa tayi ta kai kanta gurin Hajja ta kuwa yi mata shatara ta arziƙi ta gabatar mata da kanta a matsayin budurwarsa shikenan Hajjan ta gigice ta ringa fa
ɗ
in ga
arziƙin gaske ya tarar dasu har gida amma da yaje ya kwaso musu yar masu ku
ɗ
in cizo dan abinda Jalilan ta kai mata a zuwa
ɗ
aya ya fi duk hidimar da Halima ta mata tun daga neman aurenta har zuwa yanzu.
Shikenan ta samu nayi kullum zancen ta yaushe zai
tura ayi maganar aurensu ai yanzu ne zai yi mata yarinyar jinin larabawa wanke hannu ka ta
ɓ
a ga tarin arziƙi kuma hannunta a bu
ɗ
e dan ba'a rufa wata ba tareda tayowa Hajjan aike ba ta hannun sa wani sa'in kuma ta tasha zata turo musamman idan kayan amfani
ne haka kwana bibbiyu zata kirata a waya su gaisa kati kuwa da data duk zalamar Fadila sai dai ta gaji ta ajewa Hajja wayar ta dan basa ta
ɓ
a yankewa ita Jalilan ce ma ta saka aka bu
ɗ
ewa Hajja Whatsapp a sabuwar wayar data siya mata wai ai batayi tsufan da
za'a ce ba zata riƙe babbar waya ba.
Haka nan suke, yana jin da
ɗ
in mu'amalar sa da Jalila domin kuwa ta sake masa ku
ɗ
i yanda ya kamata ba sai ya tambayeta ba yana zaune kawai zaiga alert kuma bata ta
ɓ
a tura masa ku
ɗ
i ka
ɗ
an haka kyaututtuka kusan tun da
suka fara mu'amala zai ce bai sakw siyan sutura ko wani takalmi ko agogo ko turare ba ita take siya masa kuma masu asalin tsada da kyau, bayan gidan da ta siya da sunan sa a yanzu haka ya mallaki filaye biyu Manya da gona itama babba y siya babu da
ɗ
ewa sab
oda yana so ya fara noma.
Hatta wannan motar ita ta bashi ku
ɗ
i miliyan shida cis tace ya siyi mota, da farko cewa tayi ya za
ɓ
i wacce yake so zata siya masa sai kuma yayi tunanin rana tsaka a ganshi da mota zai zama abin surutu wannan ya saka yace kawai
ta bashi ku
ɗ
in ta kuma bashi sai ya raba biyu da niyyar ya siyi kamar ta 3m haka amma da yayiwa Hafiz magana shine ya cika masa yace ya
ɗ
auki wannan
ɗ
in a gurin siyar da motocinsu. A hakan ma ya sha surutu koma yace yana kan sha dan yanda yake dai da aiki
nsa kowa ya san an
ɗ
an lokacin nan bai kai ya tara ku
ɗ
in siyan mota haka ba amma duk wanda ya cewa ubangidan sa ne ya bashi shikenan tunda da yawan abokanan sa sun san Hafiz
ɗ
in sun kuma san yana da sararin da zai bashi fiye da ita ma shiyasa yayi dabarar
jona shi cikin zancen motar tun farko.
Matsalar daya fara fuskanta da Jalilan yanzu, a farkon tarayyarsu bata damu da Halima ba, ta gaya masa ita ko mata uku yake dasu bata da matsala zata shiga a ta hu
ɗ
u amma kuma da tafiya ta fara nisa sai zance ya c
anza ta fara nuna masa ita fa ba zata iya ha
ɗ
a shi da wata ba dan haka idan lokacin auren su yazo sai dai fa ya za
ɓ
a ko ita ko Halima wanda wannan abunda ta
ɓ
ullo dashi yana daga dalilin daya saka neman nasu yin tsaho domin yace ba zai iya sakin Halima hak
anan ba dan babu wani laifi da zai iya danganta cewa tayi masa da zai saketa akan hakan amma ta bashi lokaci zai
ɓ
ullo da hanyoyin da ita da kanta zata gaji ta nemi rabuwa dashi.
Sai dai fa a zuciyar sa kwata kwata ba son Jalila yakeyi ba kwa
ɗ
ayin abun
hannunta yakeyi. Dama a wannan tsukin yake tunanin samo hanyar rabuwa da ita cikin sauƙi domin har ransa bashi da burin aurenta, a lamarin aure yana buƙatar macen mai tarbiyya wacce zai fa
ɗ
awa magana taji irin Halima ba wacce zata zama ita ce mijin shi ku
ma matar ba balle kuma ita da ya rigada ya san halinta kuma sun gama tamba
ɗ
ewa ai babu zancen mutunchi ko zaman lafiya ma a tsakanin su idan su kayi aure.
Yana da burin ƙara aure nan kusa kuma ZULAIHA yake so ita ce za
ɓ
in sa tun asali kuma ita zai aura
kuma ko a yanzun rabin abinda yake samu daga gurin Jalila ita yakeyi wahaltawa yake kuma yi mata tanadin bayan auren su gashi yanzu garajen Halima na nema ya rusa masa lissafin daya shiryo.
Wayarsa dake ajiye gefe ta
ɗ
auki ƙara abinda ya maido shi daga
duniyar tunanin daya lula. Sunan DUNIYATA dake yawo akan screen ya saka shi sauke ajiyar zuciya kafin ya
ɗ
auki wayar ya amsa ha
ɗ
i da sakata a speaker. Daga can tayi sallama cikin muryarta me sanyi da sautin shagwa
ɓ
a, amsa sai taci gaba da cewa
"Habibi la
fiya kake kuwa yau kwana uku ina kiran wayarka sai dai tayi ta ƙara amma baka amsawa kuma baka biyo baya ba?" Ta ƙarasa kamar zatayi kuka. Ya sauke ajiyar zuciya mai ƙarfi kafin ya ce
"Banida lafiya ne".
"Subhanallah, mai ya sameka?" Ta tambaya a
ɗ
an r
ikice, sai ya sake yin ƙasa da murya kamar mara lafiyar gaske yace
"Zazza
ɓ
i nakeyi da mura"
"Wayyo Allah ya baka lafiya Habibi ni dama na san sai dai ba lafiya ba shine ka
ɗ
ai abinda zai saka ka kasa amsa kirana, to yanzu ya jikin naka? Amma dai da sau
ƙ
i ko kasha magani?" Ya amsa mata da
"Eh da sauƙi kuma nasha kada ki tayarda hankalinki dama yanzu nake so idan nayi wanka na kiraki nasan zaki damu kwana biyu baki jini ba".
"Wallahi ko na damu sosai tun waccen ranar da Umma tace mun kaje tareda Mama
n Al'amin na kira kace kana driving zaka kirani shikenan fa da na sake kira da daddare ka amsa bakayi magana ba har naji tsoro ko zuwan da kukayi da ita ya haifar da wata matsala ne yasa kake avoiding
ɗ
ina" tayi maganar kamar zatayi kuka, sai ya saki murmu
shi yace
"Wace matsala zuwan Halima zai haifar? Kin san dai yanda nake sonki ko duniya zata taru babu wanda ya isa ya shiga tsakanina dake ko?"
Murmushi mai sauti tayi daga can itama tace
"Haka ne, toh yanzu yaushe zaka zo?" Ya
ɗ
an yi jimm kafin yace
"Ina da uzuri yau da yamma zan tafi Abuja idan na samu jirgi amma kwana biyu zanyi zuwa asabar da yamma ko lahadi da safe za dawo sai nazo". Shiru tayi bata ce komai ba, cikin kulawa yace
"Akwai wani abu ne?"
"Toh ai kana da uzuri kaga kuma ba zaka ba
ri saboda ni ba" ta fa
ɗ
a cikin rawar murya, sai yayi saurin miƙewa zaune daga kishingi
ɗ
en da yayi dan alamun kukan da yaji a muryarta lokaci
ɗ
aya ya tayar masa da hankali yace
"Ki fa
ɗ
a mun menene naji kamar zakiyi kuka ko ku
ɗ
i kike buƙata? Kayan abincin
da aka kawo sun ƙare ne?"
Maimakon ta bashi amsa sai kawai ta fashe da kuka daga nan kuma ta kashe wayar gaba
ɗ
aya. Ji yayi duniyar gaba
ɗ
aya ta masa duhu hankalinsa ya tashi ba shiri ya tada mota ya cillata titi ya nufu gidan su Zulaihan dan jin ba'a
sin kukan da takeyi. Daya isa bai ko jira an masa iso ba bayan da yayi sallama ya fa
ɗ
a gidan, suna zaune a
ɗ
an ƙaramin falon su ita da ƙanwarta Jidda sai Ummansu jigum jigum ya samu guri shima ya zauna.
"Magana daka sani ce dai Bilalu ba wata ba, babu j
imawa Yayan mahaifinsu ya fita daga gidan nan sai kaga irin cin mutunchi da tozarcin da yayi mata ya kuma yi rantsuwa akan ranar sadakar Arba'in
ɗ
in Malam kowaccen su ta kawo miji a
ɗ
aura mata aure idan kuma ba haka shi zai za
ɓ
a musu wanda yaga dama ya
ɗ
au
ra auren a ranar" Ummansu ta fa
ɗ
a bayan da suka gaisa tayi maganar tana share hawaye da Hijabin jikinta.
Yayi shiru a ransa yana ayyana "wata sabuwa kenan". Duk sai ya rasa mai zai ce musu, ranar Arba'in
ɗ
in Babansu nan da kwana Ashirin fa kenan ake nu
fi yanzu ta ina zai fara gyaro
ɓ
arakarsu da Halima, Ya yakice Jalila, sannan a auri Zulaihan duka a kwana Ashirin?
Shirun da yayi ya saka Umman cewa
"Ai na san abu ne da kamar wuya amma shi kawun nasu ka sani mutum ne mai wuyar sha'ani babu yanda banyi
akan na fahimtar dashi ba amma daga ƙarshe sai cin mutunchi ne ya biyo baya kuma na sanshi da magana
ɗ
aya tunda yayi rantsuwa babu abinda zai saka ya karya ina ganin tunda abun ya kasance da haka sai dai ayi haƙuri kawai a kar
ɓ
i ƙaddara a yanda tazo, kai
ka haƙura ita kuma ta kar
ɓ
i duk wanda Allah yasa ya za
ɓ
a mata tunda ita Jiddah yaron da yake aurenta dama a shirye yake tana kiran sa ta gaya masa yace babu komai gobe iyayen sa zasuje ayi magana to ai kaga ba kamar kai ba da kake da uzuri kuyi haƙuri kawa
i".
Tashi Zulaihan tayi cikin kuka ta fice daga falon, Bilal ya bita da kallo yana ha
ɗ
iye yawu daƙyar kafin ya mayar da kallonsa kan Umman tasu. Ya ma za'ayi ace ya haƙura da Zulaiha? Yarinyar da ya raini soyayyar ta a zuciyarsa tun bata kai munzalin da
ta mallaki wani abu da zai kalla ya burgeshi har ya so ta saboda shi ba?
A sanyaye yace
"Aa in sha Allahu Zulaiha rabona ce Umma, kawai dai nayi zaton zaiyi haƙuri tunda wata hu
ɗ
u ya rage ta kammala karatunta sannan sai a taso da maganar aure amma tund
a hakan ta kasance babu abinda zai gagara in Allah ya yarda zanje nima na samu nawa iyayen". Albarka ta ringa saka masa har ya tashi ya fita, a soro ya tarar da Zulaihan tana kuka nan ya tsaya ya ringa rarrashinta da fa
ɗ
a mata kalamai masu da
ɗ
i bai bar gid
an ba har saida fushinta ya yaye tayi dariya sannan suka fita tare ya siyo mata Ice cream da Shawarma ya mayar da ita gida nan ma ya da
ɗ
e suna hira kafin ya mata sallama ya wuce yana jin kaso tamanin na damuwar daya wayi gari da ita ya yaye.
Shekararsu
kusan goma sha biyu tareda Zulaiha tun tana JSS1 lokacin da yayi TP a makarantar su a lokacin Allah ya ha
ɗ
a jininsa da yarinyar saboda ƙoƙarinta har kuma bayan daya gama gama saboda ita yaci gaba da zuwa duk sanda ya samu lokaci kafin daga baya zumunchin s
u yayi nisa ya zama har gidansu yake zuwa a hankali ya zama kamar wani babban yayansu kasancewar su uku iyayensu suka haifa duka mata yayarta
ɗ
aya sai ƙanwarta
ɗ
aya. A sannu sannu shaƙuwar su ta fara riki
ɗ
a zuwa soyayya duk kuwa da cewa Zulaihan bata da wa
ta suffa ko dalili da zai saka ya sota kasancewar kowa ya sani shi mutum ne wanda tsarinsa na auren mace yar gayu ne kuma wayayyiya wadda ta fito daga babban gida ita kuma Zulaiha cikin suffofi ukun babu wadda ta mallaka.
Babanta Talaka ne liƙis wanda b
ai aje cin yau ba balle na gobe haka nan bata da wani kyau na azo a gani domin bata ko kai Halima ba balle ta kama ƙafar Jalila, tana dai da dirin jiki shima ba can ba, sanyinta da baiwar murya mai cike da shagwa
ɓ
a da Allah ya bata shine ka
ɗ
ai abinda za'a
iya cewa zai ja hankalin namiji gareta sai dai shi duk ba dan haka yake sonta ba gamon jininsu daga Allah ne.
Shi yayi
ɗ
awainiyar karatunta tun daga junior secondary ya mayar da ita private daga ta gwamnati data fara har zuwa yanzu kuma da take ajin ƙar
she a Jami'a shi yake cigaba