Showing 141001 words to 144000 words out of 287295 words

Chapter 48 - KURA A RUMBU COMPLETE

/>
ɗ

i tamkar na yi kwalli da yaji kafin na haƙurewa kaina

kukan na tashi na gyara jikina. Ranar yanda naga rana haka naga dare, ina zaune inda na idar da sallar asuba ya shigo falon, kan kujera ya zauna yana danna qayar dake hannun sa nayi masa kallo

ɗ

aya na mayar da kaina ƙasa ba tareda nace masa komai kusan min

ti biyar kafin ya ce

"Ga kaya can a kitchen ki ha

ɗ

a abin kari na mutum uku ƙarfe takwas zan fita dashi ba sai kinyi wanda za'a kai Asibiti ba" yayi maganar cikin sigar bayar da umarni. Sai na

ɗ

aga kai na kalle shi, so nakeyi nace ba zanyi ba amma kamar

wadda aka

ɗ

inkewa baki na kasa furta hakan, kusan minti goma bayan fitarsa ya sake dawowa har lokacin kuma ina zaune a inda ya barni, a gabana ya tsugunna ya kama hannayena yana murzawa cikin salon da yake yaudarar zuciyata da shi yace

"Kada ki fara abind

a ba halinki ba Halima, tun jiya na lura shai

ɗ

an yana yawo a cikin kanki idan kika biye masa zai saka ki aikata abinda zakizo kina dana sani daga baya alhalin baki da wata hujja akan hakan".

Ina aiki ina tuna maganganunsa dana kasa basu fassara

ɗ

aya har

na kammala na zauna ina bawa Sharifa dankalin dana soya Al'amin kuma yana ci da kansa. Muna zaune ya shigo cikin kwalliyar data saka zuciyata bugawa, zama yayi yace na kawo masa nasa abin karin na tafi na

ɗ

akko na ajiye masa yana ci ina kallon sa rabin han

kalinsa duk yana kan wayarsa dake kawo haske lokaci lokaci da tayi hasken kuma zai

ɗ

auka yayi yan danne danne kafin ya ajiye yaci gaba da cin abincin. Da zai fita ya ajiye mun dubu biyar yace na bayar a siyo kaji tunda akwai kayan miya cikin kayan daya shi

go dasu da dare nayi abinci na mutum ukun zai turo a

ɗ

auka. Muƙulli

ɗ

akin sa ma nan ya bar mun shi ya fita tareda su Al'amin ya

ɗ

ano su a mota kafin ya maido su ya wuce inda ban sani ba.

Ina tsaka da shiryawa bayan nayi wanka kiran Mama ya shigo wayata,

bayan mun gaisa ta ce

"Halima mai yake damunki?"

"Babu komai ko wani abun kika gani Mama?" Na bata amsa, daga can ta sauke numfashi tace

"Babu komai kika zo kina rusa kuka jiya sannan har sanda Mu'azzam ya kawo yaran nan yace kukan kike baki daina ba,

shin Halima a duniyar nan idan baki fa

ɗ

a mun damuwarki ba kinada wadda ta fini ne ban sani ba?"

Sai nayi shiru kafin a sanyaye nace

"Wani abu ne amma kawai kici gaba dayi mun addu'a Mama" na fa

ɗ

a muryata tana karyewa daga can tace

"Kullum cikin yi m

iki addu'a nake Halima, ban ta

ɓ

a kai goshina ƙasa na tashi ba tareda na nema miki taimakon ubangiji cikin lamuranki ba amma dukda haka kema sai kin miƙe tsaye kin ringa yiwa kanki addu'a Halima na sanki sarai kina da sakaci gurin addu'a kullum kuma ina tun

atar dake rayuwa ba zata ta

ɓ

a daidaitar maka ba muddin kace zakayita sakaka ba tareda ka saka Allah a gaba da komai naka ba". Nasiha ta shiga yi mun nayi shiru ina sauraronta harta gama mukayi sallama, ina aje wayar kiran Bilal ya shigo na amsa a taƙaice y

a ce mun

"Ki bar girkin nan kawai yanzu zasu wuce" yana gama fa

ɗ

ar hakan kuma ya katse wayar. Nayi shiru ina kallon screen

ɗ

in tamkar zan hango wa

ɗ

anda yake magana akansu ta ciki, la shakka nasan su JALILA ne amma kuma maganganun sa na

ɗ

azu sunyi tasiri

a ƙwaƙwalwata da har naji nauyin da ƙirji na yayi mun ya sauka, ko da bai fito ƙarara ya fa

ɗ

a mun ita

ɗ

in ba yanda nake zato bace a gurinsa amma abunda ya fa

ɗ

a na karna aikata abinda zanzo ina dana sani daga baya alhalin bani da hujja akai ya warwaremun d

uk wani ƙulli da nake buƙatar amsa akai. Dukda haka walwalata bata dawo gaba

ɗ

aya ba haka nayi wunin ranar ko da wasa kuma banma kawo da na koma Asibiti gurin Hajja ba abinci ma tunda yace kar nayi na safe da su banyi tunanin da rana nayi ba kuma shima day

a dawo da yamma bai yi zancen ko an kai musu abincin ba har ranar litinin tukunna da yamma yace idan akayi sallar magriba mu shirya za muje can gidan ashe ma an sallamota yau da rana.

Nayi mamakin ganin motar ranar nan a ƙofar gida sanda muka fito zamu

tafi gidan Hajjan a zatona ai ta su Jalilan ce kuma sun tafi da abarsu musamman da ban sake ganinta yazo da ita gidan ba tun waccen ranar. Da kansa ya bu

ɗ

e mun gidan gaba na shiga na zauna ya zuba su Al'amin a baya, maigidan dake jikin namu ya fito suka g

aisa ina jinsa yana yi masa Allah ya sanya alkhairin motar ni dai ban ce masa komai akai ba har saida muka hau titi sosai kafin ya kalle ni ya ce

"Ni ko kina ciki baƙi da kyautar da Allah yayi mun ne?"

Sai na juya na kalle shi cikin rashin fahimta, ya

wani ta

ɓ

e baki ya ce

"Mota na siya har mutanen waje suna mun Allah sanya alkhairi amma ke kinyi tamkar ma baki gani ba ko a jikinki". Dariya ma maganar sa ta bani dan haka nayi murmushin da iyakar sa le

ɓ

e kafin na ce

"Ashe kana da ku

ɗ

in da zaka iya siy

an mota"

"Au da kallon matsiyaci kike mun kenan?" Ya fa

ɗ

a yana kallona, sai na girgiza kai nace

"Ko kusa, amma a yanda muke da kai banyi zaton kana da halin da zaka iya siyan ko keke ba a yanzu balle aje ga batun mota. Allah ya sanya alkhairi ya tsare k

a daga sharrin ƙarfe".

"Hmmm Halima kenan, shi mallakar abun duniya ai zuciya ne ba wai arziƙi ba, kuma su ku

ɗ

i ai basa magana. Kin san akwai masu arziƙin da sai na kusa da su ne zai bayar da labarin alkhairin su akwai kuma ku

ɗ

in da duniya ta san su am

ma ku

ɗ

in cizo ne gasu da baƙin ciki da hassadar wani ya ra

ɓ

e su har yaci arziƙin su. Mungode wa Allah daya ha

ɗ

a mu da masu arziƙin bayarwa" ya sake fa

ɗ

a, na kalle shi kawai nayi murmushi nace

"Masha Allah, Allah ya ƙaro ire irensu ya kuma ƙara yalwata a

rziƙi mu kuma Allah ya ƙara mana wadatar zuciya, dama ai hannun da yake bayarwa baya ta

ɓ

a rasawa" sai ya ce

"Idan ma magana kike fa

ɗ

a mun dama kika samu ki fa

ɗ

a son ranki yarinya lokacin ki ne. Kuma ita rayuwa ai kayi fatan Allah ya ha

ɗ

a ka da mutanen da

zakayi benefiting da su ba wa

ɗ

anda zasu zame maka liability ba. Ni shiyasa kika ga duk wani mutum da zanyi mu'amala dashi sai na duba ta ina zai iya taimako na a rayuwa? Dan ba zan

ɓ

ata lokaci da wanda bashi da wani role da zaiyi playing cikin rayuwata ba"

.

Bamu sake cewa komai ba har muka isa gidan Hajjan can cikin kaina dai ina ta nanata maganar da yace shi duk wanda zai yi mu'amala dashi sai ya tabbatar da akwai rawar da zai taka a rayuwar sa. Maganar Mu'azzam ta zama gaskiya kenan tunda gashi ya nan

ata hakan da bakinsa shima, kenan shi baya burin ya taimaki wani sai dai shi a koda yaushe a taimake shi kenan.

Ko da mukaje babu ma wanda yabi ta kaina suna ta zancen mota kuma a hirar tasu na tsinci kamar dai Hafiz ne ya bashi idan ma ba kyauta ba toh

rabin kyauta ya masa dan da alama ba wasu ku

ɗ

i ya bayar masu yawa ba aka bashi motar wadda in har siyanta zaiyi Bilal

ɗ

in da na sani bai isa riƙe irinta ba. Bamu jima sosai ba muka tafi abun Allah sai gashi har Rufaida ya kaimu kuma muka shiga tare yace n

a

ɗ

auki abinda muke so muka zauna a gurin muka yi ciye ciyen mu muka yi hotuna kafin muka wuce gida. Kafin mu isa duk wani sauran ƙunci dake cikin zuciyata yabi sanyin yoghurt da ice cream ya zirare na ware na koma asalin Halimata muna ta raha har muka isa

gidan. Daren sa

ɓ

anin dararen da suka gabaceshi munyi shi cikin walwala da farinciki. A nan

ɗ

akinsa na part

ɗ

ina muka kwanta bayan da muka gama shan soyayyar mu bansan ƙarfe nawa ya bar

ɗ

akin ba dan ni dai na farka ƙarfe hu

ɗ

u da mintoci na tarar baya nan d

a fari na

ɗ

auka ma ko yana ban

ɗ

aki na zauna ina jira ya fito na shiga jin shiru yayi yawa yasa na tashi na ƙwanƙwasa kafinna bu

ɗ

e naga babu kowa.

Saida nayi uzurina na fito kafinna fita falo na tarar dashi kwance kan kujera yana bacci waya kare a kunne

nsa, mamaki ya kamani, wace waya ce haka cikin dare har kuma yayi bacci a haka? Matsawa nayi kansa na kai hannu zan zare wayar na duba yayi firgigit ya farka ha

ɗ

i da fizge wayar, nayi baya saboda yanda ya taso kamar zai makeni ya shiga matse ido kafin yayi

ƙaramin tsaki ya kalleni ya ce

"Na gaya miki ki dena mun irin haka kar wata rana na kai miki dukan da zan ji miki ciwo". Na tura baki, yana yawan gaya mun baya son yanda nake masa idan yana bacci nace zan gyara masa pillow ko na kar

ɓ

i wani abu a hannun

sa ina razana shi. Tashi yayi ya wuce

ɗ

aki na bi bayan sa ina cewa

"Toh dawa kake waya a daren nan har bacci ya

ɗ

auke ka baka sani ba?"

"Ni nace miki waya nakeyi ko kinji da kunnenki ina magana da wani?" Ya fa

ɗ

a bayan daya kwanta akan gado. Nayi tsay

e ina kallon sa yayi ƙaramin tsaki bayan daya tura wayar ƙasan pillow daya kwanta akai kafin ya rufe ido alamar bacci zai koma.

"Amma dai ka san babu kyau aje waya a ƙasan pillow ko" na fa

ɗ

a yayi saurin katse ni da cewa

"Dan Allah Halims ki barni bacc

i nake ji". Fita nayi naje na duba Al'amin da Sharifa ina shiga tana farkawa dan dama dai dai lokacin farkawata kenan na ha

ɗ

a mata shayi na bata dan na dena bata Nono da dare saboda ina so na yayeta kafin a fara Azumi, sai da ta koma bacci kafin na sake mu

su addu'a, jin an fara kiraye kirayen sallah sai kawai na

ɗ

auro alwala dan bacci ya bar idona. Ina tura ƙofar

ɗ

akin Bilal dan dama ban rufeta da kyau ba sanda na fita da sauri ya kife wayar sa, dukda na rigada na ganshi amma bance komai ba na wuce na

ɗ

auki

Hijabi na na fita na ja masa ƙofar.

Sallah nayi raka'a biyu kafin na

ɗ

auki alƙur'ani da tsakani da Allah na kwana biyu banyi karatu da shi ba. Badan bana karatun alƙur'ani ba aa, na kan yi tilawar surorin dana haddace ko nayi amfani da wayata musamman

idan zan tisawa Al'amin karatu. Ni da kaina naji nutsuwa sosai a ruhi da gangar jikina zullumin daya cika mun zuciya akan me Bilal yake a waya da yake

ɓ

oye mun ina fara karatun ya barni. Sai da aka kira sallah kafin ya fito ya wuce masallaci daya dawo ina

lura da yanda ya kame fuska ta yuwu yayi zaton zan masa maganar waya da kuma yaji banyi ba har na shirya Al'amin zan fita kaishi makaranta yace na bari zai kaishi suka fita harda Sharifa kafin su dawo nayi maza nayi wanka nayi kwalliya.

Bayan mun kary

a ya ce mun ranar Alhamis zai tafi Abuja kuma zai iya yin sati

ɗ

aya zuwa kwana goma acan

ɗ

in.

"Anty Sa'ada bata da lafiya

ɗ

azu dana fita mukayi waya da Hajja take gayamun har an kwantar da ita a Asibiti jiyan dan haka Fadila zata tafi can ta zauna da ita

kafin ta samu sauƙi" ya fa

ɗ

a. Cikin fuskar jimami na ce

"Allah sarki Allah ya bata lafiya shiyasa bata zo duba Hajja ba ashe" ya amsa da Amin kafin ya ce

"Kinga idan Fadila ta tafi gidan zai zama babu kowa sai Abubakar kuma itama Hajjan jikinta ga yan

da yake kusan komai sai an taimaka mata takeyi saboda ciwon ƙafarta"

"Abinda zanyi magana kenan dama nace toh Hajja fa idan Fadila ta tafi tunda itama tana da buƙatar ta" na fa

ɗ

a, ya goge hannunsa da tissue kafin ya ce

"Na gaya mata zata dawo nan gidan

ta zauna kafin Fadilan ta dawo".

[5/19, 22:05] Buhainat: *KURA A RUMBU*

*LABARI/RUBUTAWA MARYAM FAROUK (UMMU-MAHEER)*

*Whatsapp 08142548705* *Arewabooks @Maryamfarouk01*

*Wattpad @MaryamahMrsAm*

*TikTok @Maryamfarouk_Ummu-mahir Novels*

*Ban yard

a wani ko wata ya juya mun labari ta kowacce siga ba tare da izini na ba*

*Ku

ɗ

in karatu yana wakiltar mutum

ɗ

aya ne, kiji tsoron Allah karki

ɗ

auki hakkina ta hanyar fitar mun da littafi*

*KURA A RUMBU littafin ku

ɗ

i ne, a biya naira 800, biya a asusun*

*

1840175439*

*Access bank*

*Maryam Farouk, se a tura shaidar biya a lambar Whatsapp ta sama*

*PAGE 33*

Banji komai dangane zaman da ya ce Hajja zatayi ba dukda nasan ba jituwa mukeyi da ita ba amma kuma abinda yake so ne kuma wanda zai faranta masa

ni kuma burina a koda yaushe kenan. Har ya fita ya kirani a waya yace na shirya gashi nan dawowa zamu fita tare, da nace masa Al'amin fa kar lokacin tashin su yayi bana nan sai ya ce ai ba jimawa zamuyi ba dan haka nayi maza na canza kayana na shirya Shari

fa ina jin horn

ɗ

in mota na fita. Raina fes na kame a gaban mota ina jin wani farinciki na ratsani.

Na da

ɗ

e ina hakaito irin haka nida Bilal

ɗ

ina mu ringa zagaya gari a mota nasan duk inda muka gilma sai an kallemu an kuma yaba dacewar mu dan sau tari

na sha yin yunƙurin yiwa Abba magana akan ya siyamun mota sai kuma na kasa toh gashi lokaci yayi ya mallaka da ku

ɗ

in sa ma. Murmushi nayi ina kallon yanda yake murza sitiyari yayi irin zaman nan na yan birni sai ya ƙara kyau ha

ɗ

i da kwarjini a idona. Na ƙa

ra rungume Sharifa da ta fara bacci kafin na karyar da murya na ce

"To yanzu yaushe zaka fara koyamun mota?" Yi yayi tamkar nai ji ni ba har saida na sake maimaitawa kafin ya mun gajeran kallo ha

ɗ

i da murmushi ya ce

"Ke da kika tashi gidanku cike da mo

toci har kyace baki iya tuƙi ba?"

"Idan da na iya ai tuntuni zaka sani" na bashi amsa ina kallonsa, sai ya

ɗ

an ta

ɓ

e baki ya ce

"Shiyasa ba'a ha

ɗ

o miki da mota a gara ba kenan ko a siya miki daga baya". Yanda yayi maganar ya saka nayi shiru ba tareda n

a sake cewa komai ba tun kafin hirar ta canza akala zuwa abinda zai haddasa mana

ɓ

acin rai. Ban sake crwa komai ba shima haka har muka isa Unguwar su Anty Labiba, sai da muka gota gidanta kafin murnar da na farayi ta koma ciki dan na

ɗ

auka bazata zaiyi mun

yau dai muje gidanta da ni da shi. Layin daya koma bayan su ya shiga na kalle shi na ce

"Na

ɗ

auka gidan Anty Labiba zamuje" ba tareda ya kalleni ba yana ƙoƙarin tsayar da motar a ƙofar wani madaidaicin gida na masu rufin asiri ya ce

"Ai saiki sauke".

Ban fita daga motar ba bayan ya sauka sai da ya mun magana dan ban san ina muka zo ba balle nayi garajen fita, ina tsaye ina ƙarewa layin kallo, duk gidajen gurin ƙanana ne na masu ƙaramin ƙarfi ba kamar can kan layin su Anty Labiban ba. Kofar wani gida ma

i

ɗ

an dama dama akan sauran ya nuna na rufa masa baya, ya jera sallama sau biyu kafin daga ciki aka amsa tareda bayar da izinin shiga sannan ya shiga na bishi a baya ina ƙarewa gidan kallo.

Ƙ

aramin gida ne dan gaba

ɗ

aya

ɗ

akuna uku ne a ciki falle falle

sai ban

ɗ

aki da kitchen duka a tsakar gidan da rijiya amma tun daga waje zaka yabawa tsaftar mazauna cikinsa domin hatta da kwatar su tsaf take an yasheta haka tsakar gidan daya sha fasassun tiles tsaf yake babu ko tsinke banda tabarmar da wata mata mai ma

tsakaicin jiki take zaune sanye da hijabi tana jan carbi da alama sallar walaha ta idar.

Cikin fara'a ta shiga yi mana maraba, na zauna gefen tabarmar Bilal kuma yaja kujerar tsugunno dake gefenta ya zauna yana sunne kai tamkar wanda yake a gaban suruk

ai.

"Sannunku da zuwa" ta sake nanatawa cikin fara'a na gaisheta ta amsa tana jan Sharifa amma taƙi zuwa Bilal ma ya gaisheta ha

ɗ

i da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login