Showing 189001 words to 192000 words out of 287295 words

Chapter 64 - KURA A RUMBU COMPLETE

kamar an ƙara bugun da zuciyata take yi, na yi taku biyu da niyyar in

basar amma naji ba zan iya ba. Komawa nayi waje, ba tareda na kullo ƙofar gidan ba na bu

ɗ

e mota na shiga.

Mu'azzam ya kashe wayar da yake ansawa yana kallo na ya ce

"Har kin

ɗ

akko?"

"Yana gidan ba zan iya shiga ba" na bashi amsa ina dafe ƙirji na d

a hannu biyu saboda yanda bugun da zuciyata yakeyi na ke jinsa kamar numfashi na zai

ɗ

auke. Tsaki yayi ya kashe motar ya fita yana cewa

"Muje, dukanki zai ko me da zaki ce ba zaki iya shiga ba?"

Sai da ya shiga gidan kafin nayi ƙarfin halin bin baya

n sa. Banyi mamakin ganin ƙofar falon a bu

ɗ

e ba tunda ga motarsa a gida, babu kowa a ciki ko ina tsaf tsaf hakan kuma ba sabon abu bane a guri na tunda na san wanene Bilal gurin tsafta. Ɗaki na na wuce Mu'azzam kuma ya tsaya, nayi turus ganin kan gadon a h

argitse alamar ba'a jima da tashi daga bacci ba ga kuma wani ƙamshi da nake jin kamar ma sanshi a wani guri.

Bugun zuciya ta ne ya ƙaru sai dai ban bari tsoro da firgicin dake taso mun sunyi tasiri ba na wuce in da na ajiye ledar kayan tun ranar da na j

e camp na

ɗ

auka na bu

ɗ

e su har sun fara warin ajiya dama ga warin sabuntaka suna yi.

Kayan jikina na cire na saka KHAKIn, yanda ka san kyanwa haka nayi wata yar tsurut a cikinsu. Dama sunyi mun yawa tun ranar dana dawo na duba naga over size ne, nayi n

iyyar na bayar a rage mun sai dai kuma ban samu damar hakan ba abinda ya faru ya wakana. Cikin kayana na bu

ɗ

e komai yana nan yanda na barshi na

ɗ

akko Abayar da na tanada saboda fita da Khaki na saka sannan na

ɗ

akko farin PLAIN VEIL cikin wa

ɗ

anda na siya gu

rin *MARYAM ALL IN ONE EMPORIUM*. Hansa'u ce ta ha

ɗ

a ni da ita lokacin da muka ta

ɓ

a yin hira nace mata ina so na fara gwada kasuwanci tace mai zai hana na gwada siyar da mayafi musamman *PLAIN CHIFFON VEILS* da kasuwar su take ci a yanzu gurin yammata da m

atan aure. Shine ta bani number ta na siyi half dozen na amfani na kafin na samu ku

ɗ

i na saro wanda zan fara siyarwa.

Na yaba da kyawun yadikan da kuma quality domin idan ba an fa

ɗ

a maka ba zaka iya

ɗ

auka irin na Egypt ne. Abinda ya fi burgeni sauƙin f

arashinta domin har tambaya nayi naji yana ƙasa da na kasuwa kuma ya fi shi kyau ga colors irin wanda sai kayi zuwa nawa kasuwar ma baka samo su ba ƙarin da

ɗ

i tana delivery zuwa ko ina a fa

ɗ

in Nigeria abinda kuma ka siya shi za'a kawo maka.

(Yar uwa mai n

eman sana'ar da zaki gwada kin san dai yanda kasuwar mayafai take ci a yanzu musamman PLAIN CHIFFON, ga in da zaki sara a

ɗ

inkensu anyi packaging sai dai kawai ki tallata ki siyar ba ruwanki da wuni a sabon gari ko kwari gurin sarin mayafi.

Masu siyan

ɗ

a

i

ɗ

ai muna maraba da ku muna da kowanne size daga smalla, medium har big bayan haka muna sa sauran kalolin luxury mayafai sai iya wanda kika za

ɓ

a. Muna Kano muna aika kaya ko ina a fa

ɗ

in ƙasar nan da yardar Allah a tuntu

ɓ

e mu kai tsaye akan *09064960666*).

Na ninke kayan dana cire na saka su a leda, already dama na siyi farin cambass shi na

ɗ

akko kan shoe rag na saka dan wa

ɗ

anda aka bani duk sunyi mun yawa. Wayata ta shiga ƙara na duba naga Mu'azzam ne na san zaice na da

ɗ

e dan haka ban

ɗ

auka ba na fita d

aga

ɗ

akin.

Yana ganin na ya juya fita dan dama tsaye yake a bakin kofa, na waiga ina kallon falon kamar bana so na fita daga cikin sa har hawaye ne ya tarar mun. A garin kalle kallen na hango can ƙasan kujera.

Ji nayi kamar an doka mun guduma a ts

akiyar kaina, na saki ledar hannu na a ƙasa kafin na nufi gurin da sauri dan tabbatar da zahiri nake gani ko kuma gizo ido na yake yi mun?

Ɗ

auka nayi na shiga ƙare mata kallo tsabar yanda zuciyata take bugu tamkar zata fito ta baki, ko a lokacin da nake

shayarwa duk yanda ƙirji na yake cika ban ta

ɓ

a saka girman wannan size

ɗ

in ba balle na yi tunanin ko tawa ce na, kai ni ban ma ta

ɓ

a ganin irin design

ɗ

in ba dan ko da nake a rikice tar na gane designer ce mai tsada ga kuma irin ƙamshin da na ringa ji a ci

kin

ɗ

aki na nan a jikinata.

Sakinta nayi a ƙasa dai dai sanda na sakeyin wani mugun ganin,

ɗ

an kunne, agogo harda zobe na mace akan center table. Da baya na ringa tafiya ina jin kamar ana zare mun laka, kaina ya cushe ta yanda na gagara tuna komai da y

a kamata nayi a lokacin.

"Bilal ya ƙara aure" maganar Hafiz ta shiga dawo mun. Yaraf na zube kan kujera na dafe kaina da naji ya mun wani yammm kamar an barba

ɗ

a mun yaji.

Ban san tsayin lokacin da na

ɗ

auka a zaune ba, nesa nake jiyo muryar Mu'azzam

yana mun magana amma ban fahimci komai ba sai bin sa da na ringayi da kallo, can kuma kamar an tsikareni na miƙe na fice daga falon da sauri ya biyo ni yana kiran sunana amma ban tsaya na sai da na dangana da falon Bilal.

Taimakon da ubangiji yayi mun t

sayuwar Mu'azzam

ɗ

in bayana na tabbata ba dan haka ba yanda na tafi idan da ace na samu nasarar kaiwa ƙasa tabbas a wannan karon babu lallai in warke domin da wahala idan ban samu paralyze ba. Dukda yanda nake jin jikina tamkar an saka mun shocking haka na

fizge daga riƙon da Mu'azzam ya mun na juya baya domin na hana idanuwana cigaba da arangama da mummunan ganin da nayi.

Bai sakeni ba sai rungumeni da yayi lokaci

ɗ

aya na fashe da kukan da komai dakewar zuciyar mai sauraro sai ya tausaya mun. Idanuwana

a rufe suke amma hoton mugun abinda na gani yana nan tar tamkar a lokacin nake kallo, Bilal kwance kan cinyar wata mace da ban san matsayinta gare shi ba tana shayar dashi tamkar jariri.

A yanda nake a jikin Mu'azzam ya ringa tafiya da ni har ya sakani

a mota, yanayin sa ka

ɗ

ai ya bayyanar da shima ya shiga shock da abunda muka gani. Sama da minti goma muna zaune a motar ni ina kuka ahi kuma ya riƙe ha

ɓ

arsa ya zurawa gaban motar ido.

BILAL

Bacci rabi da rabi yayi saboda alarm

ɗ

in daya saita tun ƙarfe

hu

ɗ

u domin baya son wani dalili da zai janyo har tsautsayi ya gifta gari yayi haske bai fitar da Jalilah daga unguwar ba. Tun kiran farko yayi wanka ya zauna yana jira a kira sallah, ana fara kira kuwa ya shiga

ɗ

akin ya fara tashinta amma tayi masa banza

sai ma gyara kwanciya da tayi, cikin ƙufula da halinta ya ce

"Dan Allah ki tashi, kin san dai yanzu zakiga gari yayi haske idan kuma ba so kikeyi ki makara ba". Bata amsa ba ya gaji da tsayuwa yana mitar ta tashi jin har an tayar da sallah ya sa ya fita

yana sakin ƙwafa, shi yanzu ya ke tunanin kamar ma da biyu tace sai a nan zata kwana saboda taja masa wani bala'in a unguwa. Hawa uku ya murzawa Get muƙulli kafin ya tafi, yana idar da sallah kuwa bai zauna ba ya fito da sauri ya koma yana tafiya yana sat

ar kallon mutane gaba

ɗ

aya ya tsargi kansa gani yake kamar kowa ya san mace ta kwana a gidansa a haka ya shige ya sakw kullo ƙofar ta ciki.

Duk yanda yayi da Jalilah akan ta tashi tayi sallah ta shirya su tafi taƙi ƙarshe ta balbaleshi da masifa akan y

a fita ya bata guri saboda tazo gidansa ne zai uzzura mata ya hanata bacci ai ta san da tafiyar babu kuma sisinsa cikin ku

ɗ

in data biya balle yace idan ta rasa jirgi zata ja masa asara.

"Aikin banza kawai saboda na zo wannan akurkin gidan naka shine za

ka ringa mun ihu akai in tashi to ba zan tafi ba idan kana da ƙarfi ka

ɗ

auke ni a wuya ka fita dani kuma wlh idan ka ishe ni sai in tashi na fita ƙofar gida ka san ni sarai tijara zan maka nace ka kawoni kwanan gida ka hanani ku

ɗ

i na idan ya so sai naga ƙa

ryar iskanci" ta fa

ɗ

a tana balla masa harara.

Tsaf ya zuge bakinsa domin baya shakku zata aikata abinda ta fa

ɗ

a

ɗ

in haka ya wuce yana waigenta tamkar zaiyi kuka ya koma falo ya zauna yana kallon agogo. Har ƙarfe bakwai ta gota bata fito ba ita da tace

jirginsu ƙarfe takwas, shahada yayi ya sake komawa

ɗ

akin ya tsaya daga bakin ƙofa yana kallonta ta tashi tana zaune tsakiyar gadon waya kare a kunnenta.

Murmushi ta sakar masa hakan ya bashi ƙwarin guiwar matsawa kusa da ita, da Mamanta take waya sai b

ayan ta kammala ta bu

ɗ

e masa hannu alamar ya zo, haka ya ƙarasa ya rungume ta ta

ɗ

ora kanta a ƙirjinsa tana cewa

"Jikina duk yayi tsami kazo kayi mun wanka".

"Jalilah bakwai ta wuce fa kada ki makara" ya fa

ɗ

a yana ƙoƙarin janyewa sai ta sake shige mas

a tana cewa

"8pm ne fa flight

ɗ

in ba morning ba". Yanda kasan ya kurma ihu saboda takaici, duk yanda ya so ya cigaba da pretending sai da fuskarsa ta nuna ya zameta daga jikinsa yana cewa

"Amma tsakani da Allah me yasa zaki mun haka?"

Kallon banza t

a watsa masa kafin ta miƙe tana banƙarewa ta sigar miƙa ya yi saurin

ɗ

auke idonsa daga kanta, toilet ta wuce abinta tana wata tafiyar iyashege. Ya zauna gefen gadon yana cika yana batsewa a ransa yana ayyana yanda zai yi da ita su rabu ƙalau dan ya lura a

shirye take data yanka masa nata rashin mutunchin.

Tashi yayi ya matsa bakin ƙofar toilet

ɗ

in jin tana kiransa, ƙaramin kit

ɗ

in ta tace ta miƙe mata ya wuce ya

ɗ

akko shi yana bu

ɗ

e ƙofar da niyyar ya bata ta ja shi ciki duk kuma yanda ya so da ya noƙe

ko a jikinta sai da ya mata abinda take so kafin ta barshi ya fito tayi wankanta. Haka take kamar mayya in dai ta so abu to fa sai ta same shi ko ta da

ɗ

in rai ko aka sin haka.

Falo ya koma ya zauna bayan yayi wanka a

ɗ

ayan

ɗ

akin ya dafe kansa da yaji k

amar yana so ya masa ciwo. Allah ya sani tun sanda Halima ta banka

ɗ

o sirrin sa komai ya fita a ransa kuma yayi alƙawarin dainawa amma kuma ya rasa yanda zai yi da Jalilah dukda ya fara janye mata kuma lokaci ka

ɗ

an yake jira dama wannan tafiyar da zasuyi ce

target

ɗ

in sa na ƙarshe da zarar sun shigo da kayyakin an bu

ɗ

e company zai yi duk mai yuwuwa ayi rubutu ta yanda zai mallaki kaso mai tsoka cikin shares

ɗ

in kamar yanda tayi masa alƙawari idan ya so ko sun rabu ya san ya tsira da abinda zai cigaba da riƙe

shi.

Kusan yanzu duk wasu ku

ɗ

a

ɗ

e da yake da su a hannu sun ƙare sai canji ga hidima kuma a gabansa dan bayan ya gama da Zulaiha yana so ya yiwa Hajja gyaran gida dan har ya saka an fara duba masa gidan haya da zata koma shekara

ɗ

aya kafin a gama aikin

gidan sannan idan ya samu yanda yake so duk a shekarar nan yake so ya biya musu shi da ita aikin Hajji. Wa

ɗ

annan burikan da sauransu ya saka ko ya ji yana so ya kawo ƙarshen mu'amalarsu da Jalilah nan kusa sai ya sake ƙara mata lokaci.

Wayar sa ya zaro

daga aljihu, tun daren jiyan ya kasheta saboda kada a samu tsautsayi Zulaiha ta kira shi baya kusa a sake maimaita abinda ya faru tsakaninsa da Halima. Kunna wayar yayi, tana gama booting kuwa messages

ɗ

in Zulaihan biyu suka diro na farko ƙorafi tayi ta k

ira wayar sa a kashe sai kuma wanda da alama yanzu da safen ta turo tana roƙon idan ya ga saƙon ya kirata ko hankalinta zai kwanta.

Kiranta yayi, ringing biyu ta

ɗ

aga cikin muryar bacci.

"Ban lura na sam a ƙoƙarin na rage volume ashe wayar na kashe gab

a

ɗ

aya" ya fada mata bayan da suka gaisa. Motsin bu

ɗ

e ƙofar da ya ji alamar Jalilah zata fito ya saka shi saurin yi mata sallama dan dama ya ce mata har ya fita office ma yau yana da uzurin sassafe. Sake latse wayar yayi ya kasheta ya turata ƙasan pillow g

anin ta nufo shi tana murmushi.

Ya kasa

ɗ

auke idonsa daga kallon adonta, Jalilah ta iya kwalliya duk kuma kamewar namiji in dai ta giftashi sai ya ƙara mata kallo

ɗ

aya, Allah ya mata wannan baiwar ba namiji ba ko mace da wahala ta mata kallo

ɗ

aya ta

ɗ

au

ke kai dan bayan kyau na zahiri da take dashi tana da kwarjini da jan hankali.

Kan ƙafarta ta zaune tareda saƙale hannayenta a wuyansa babu

ɓ

ata lokaci ta ha

ɗ

e bakinsu guri guda shima kuma bai yi mata musu ba sai da ta sake shi dan kanta kafin ta narke

fuska tana shafa cikinta ya fahimci yaren yunwa take ji dan haka ya tashi suka shiga kitchen tana zaune tana masa hira har ya gama ha

ɗ

a musu abin kari suka dawo falon suka ci.

Bai san me ya saka duk motsin da tayi a falon sai Halima ta fa

ɗ

o masa ba ko d

an gurin ya da

ɗ

e babu mace a ciki ne oho?

Zama sukayi ya kunna Tv ta kwanta ha

ɗ

i da yin matashi da cinyarsa suna kallo abun su yanda kasan wasu sababbin aure, Mamanta ta sake kiranta sai da suka gama magana tayi

ɗ

an danne danne a waya kafin ta kalle shi

ta ce

"Wai ina wayarka ne?"

"Tana can

ɗ

aki na" ya bata amsa ba tareda ya kalleta ba, ajiye tata wayar tayi ta gyara kwanciya ta fuskance shi ta ce

"Mom ce ta tura mun da ku

ɗ

i yanzu kaima na aika maka da 5m". Yanda kasan wanda ta ce ta xdxdqq ko nawa

ne.

Ha

ɗ

uwar sa da Jalilah ta bu

ɗ

e masa ido har ya fara raina abinda Hafiz yake masa wanda a baya yake ganin kamar yanke talauchi yake bashi. Ganin fara cire

ɗ

an kunnenta ya saka ya fahimci abinda take nufi,

ɗ

azun ya gama raya ba zai sake biye mata ba

amma kuma abinda ta masa dole itama ya bata tukuici me zafi.

Har ta fara cire undies

ɗ

in ta sai kuma ya dakatar da ita ya ce su koma can part

ɗ

in sa. Ashe ƙaddara da rabon ayi ne suke tafe, suna tsaka da masha'arsu yayi nisa gurin yiwa Jalilan abinda y

a san zai faranta mata rai yana tsaka da tsotson ƙirjinta kawai yaji ta ce

"Wace ce wannan kuma?" Ya

ɗ

aga kansa yayi mummunan gani Halima tsaye a kansu a wannan lokacin ta kuma same shi cikin yanayin da ko shi yafi kowa iya lauya zance a duniya bai isa ya

kare kansa ba.

Da saurin gaske ya tashi zaune tareda jan rigar sa ya jefawa Jalilan akan jikinta, ya sake kallon in da Halima take tsaye sa

ɓ

anin

ɗ

azu da take kallonsu ta juya baya sai kuma a lokacin ya lura ba ita ka

ɗ

ai bace harda Mu'azzam.

Kansa

ya dafe da hannu biyu a fili ya shiga furta

"Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un shikenan na shiga uku"

"Ka shiga uku da me? Wai su waye ma wa

ɗ

annan da zasu shigowa mutane kai tsaye haka ba tareda an basu izini ba? Kuma baka rufe gidan ba ko a ciki suk

e dama?" Jalilah ta fa

ɗ

a cikin yanayin da babu wata damuwar ko tashin hankalin halin da aka tarar dasu a ciki.

"Halima ce" ya bata amsa yana kallon Halima da Mu'azzam suka bar falon, sai ta ta

ɓ

e baki irin ko a jikinta ta ce

"Kuma sai ta fa

ɗ

owa mutane

haka nan don tana taƙamar gidan ta ne ko me?"

"Dallah Malama ki rufewa mutane baki, ke wace irin mace ce? Baki ganin abinda kika sakamu a ciki har kina

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login