Showing 213001 words to 216000 words out of 287295 words

Chapter 72 - KURA A RUMBU COMPLETE

cigaba da cewa

"Kuma wlh duk abinda kike zato ba haka bane tsakanina da Jalilah. Kawai ƙananan romance ne irin abubuwan da na so mu ringayi lokac

in da nake neman aurenki kika ƙi amma wlh ban ta

ɓ

a kusantarta ba kuma idan baki yarda ba zan kira miki ita ta fa

ɗ

a miki da bakinta".

Kallonsa nayi ina murmushin da ya fi kuka ciwo na ce

"Amma mai ka ce mun tun a sanda kake neman auren nawa akan hakan?

Wane alƙawari ka

ɗ

aukar mun?"

Shiru yayi dan shi bai tuna abinda take magana akai ba, ya san dai ƙi tayi, duk yanda ya ka

ɗ

ata ya raya ko hannunta ya kama bisa kuskure a lokacin ne ka

ɗ

ai yake ganin

ɓ

acin ranta har ta iya rufe ido ta masa rashin mutunchi

daga baya ya rabu da ita tunda bata so kuma yana samu a wasu gurin a bati ma wasu so suke ya ta

ɓ

a su.

"Kiyi haƙuri" ya fa

ɗ

a. Na

ɗ

aga kai na sama saboda hawayen da yake shirin zubo mun sai da suka

ɗ

an tsahirta kafin na kalle shi na ce

"Yanzu ni duk b

a wannan maganar nake so muyi ba... "

"Kin haƙura ko my Halims? Ni dama na san soyayyar da kike mun ba zata bari ki yarda a rabamu ba"

"Sonka, soyayyarka kullum maganarka kenan, duk idan zakayi magana sai kace son da nake maka ya saka ko soyayyar da

nake maka ba zata bari nayi kaza ba Bilal mai ka

ɗ

auke ni?" Na fa

ɗ

a ina cije le

ɓ

e na. Ya

ɗ

an yi shiru kafin ya ce

"Masoyiyata mana Halims"

"Bilal ka ta

ɓ

a so na?" Na jefa masa tambayar da take cin raina, ya zaburo zai matso in da nake na

ɗ

aga masa han

nu sai ya koma baya yace

"Ina sonki mana Halims ai kema kin sani"

"Mai ya sa duk sanda ka tashi magana baka ta

ɓ

a cewa nayi abu saboda son da kake yi mun ba sai dai kace saboda son da nake maka" na sake jefa masa wata tambayar.

Kamar an doki baki

nsa maganar ta fito

"Saboda son ki ya fi nawa yawa".

Da hannu biyu ya dafe baki bayan daya fuskanci abinda ya fa

ɗ

a. Na saki murmushin daya taho tareda hawayen da nake ta riƙewa na sake

ɗ

aga masa hannu ganin ya sakw nufoni yana cewa

"Wlh ba abinda z

an fa

ɗ

a ba kenan, cewa zanyi son da nake miki yafi wanda kike mun yawa".

"Amsar da nake buƙata kenan kuma na sameta. Nagode da alfarmar da kayi mun ka zauna dani tsahon lokacin nan albarkacin son da nake maka, nagode da duk abinda ka mun a tsayin zamanm

u.

Na san yanda zuciya takeji a lokacin da abinda bata so yake mata naci, kayi ƙoƙari daka iya kasancewa tareda ni tsayin lokacin nan, daga yau ka yantu, ba zaka sake kwanciya ka tashi da tunanin ganin wacce zuciyarka bata muradi ba.." kukan daya sarƙe

ni ya hanani cigaba da magana. Biro da takardar da na taho dasu na zaro daga aljihun rigar jiki na na

ɗ

ora akan center table ina cewa

"Gashi nan, ka datse alaƙar da take tsakanina da kai ka samarwa zuciyoyinmu yanci".

"Ba zan iya sakin ki ba Halima w

lh ina sonki" ya fa

ɗ

a bayan daya rarrafo ya kama ƙafafu na. Ha

ɗ

e kai da cinya nayi na shiga rusa kuka tamkar wacce za'a rataye, jin yana

ɗ

agoni, lokaci

ɗ

aya cikin wani fushi da ban san sanadinsa ba na

ɗ

ago na wanke shi da marin da ni kaina sai da naji a ji

kina saboda ra

ɗ

a

ɗ

in da tafin hannuna har zuwa ƙasusuwan hannun suka

ɗ

auka saboda ƙarfin marin.

Yayi baya ya zauna wanwar yana kallona cikin mamaki, takardar na nuna masa na ce

"Ka

ɗ

auki takardar nan ka rubuta abinda na buƙata. Sanyin halin Halima ka

sani, kada ka bari in nuna maka

ɗ

aya

ɓ

angaren domin ba lallai idanuwanka su iya jurar kallo ba".

"Ke karki ga ina lalla

ɓ

a ki ki nemi raina mun hankali, ba dai a hannuna igiyar auren take ba? To ba zan saki ba idan kina da ƙarfi ki danne ni ki ƙwata ko

ki turo wani ya ƙwatar miki. Ƙaryar banza ƙaryar wofi kawai ni da ke mun sani Halima wlh ba zaki iya rayuwa babu ni ba gara ma ki rufawa kanki asiri mu koma tun lokaci bai ƙure miki ba" ya fa

ɗ

a cikin fushi bayan daya miƙe tsaye.

Tashi nayi nima ina kal

lon sa na ce

"Ba dan kar inyi sa

ɓ

o ba dana tsinewa ƙaddarar data ha

ɗ

a ni da kai, wlh Bilal ko ban ce komai akanka ba da sannu sai kaga sakayyar butulcin da kayi mun, kaje Allah ya isa tsakanina da kai za kuma ka gani tunda kaƙi sakina ta lallami wahala za

ta sa ka saki ko baka ƙaunar Allah" na fa

ɗ

a ina fashewa da kuka na juya zan bar falon dai dai lokacin da Nasir ya shigo da alama hayaniyarmu ta janyo hankalinsa.

"Tsaya Halima, kai Bilal menene haka? Mu da muka zo sulhu kuma zaka

ɓ

ige da rashin hankali

?" Nasir

ɗ

in ya fa

ɗ

a. Na coge a tsaye dan ya tare hanyar ina jin Bilal na cewa

"Dallah rabu da ita aikin banza laifi na ne da na zo shiyasa har ta samu damar yi mun wata fuffuka. Na fa

ɗ

a kuma ba zanyi sakin ba a saka kaina gabas a yanka. Ya ne iyayen n

aki basuyi su hanaki aure na ba amma kika nace, kina gidana sau nawa suna cewa ki kashe auren kika ƙi, sau nawa kika za

ɓ

e farin ciki na akan nasu sai yanzu ne zaki zo kina wasu maganganu? To ba'a son naki kuma ba za'a sakeki ba kiyi abinda zakiyi. Idan kin

ga dama ki dawo in ma kin so kiyi ta zama a gidan naku har duniya ta tashi ni ba matsalata bace"

ya nufi ƙofa fuuuu ya bangaje Nasir sai ganin sa mukayi kamar an chillo shi ya dawo baya ya fa

ɗ

i tim a ƙasa.

[5/19, 22:05] Buhainat: *KURA A RUMBU*

*LA

BARI/RUBUTAWA MARYAM FAROUK (UMMU-MAHEER)*

*Whatsapp 07061838488* *Arewabooks @Maryamfarouk01*

*Wattpad @MaryamahMrsAm*

*TikTok @Maryamfarouk_Ummu-mahir Novels*

*Ban yarda wani ko wata ya juya mun labari ta kowacce siga ba tare da izini na ba*

*Ku

ɗ

i

n karatu yana wakiltar mutum

ɗ

aya ne, kiji tsoron Allah karki

ɗ

auki hakkina ta hanyar fitar mun da littafi*

*KURA A RUMBU littafin ku

ɗ

i ne, a biya naira 800, biya a asusun*

*7061838488*

*Opay*

*Maryam Farouk, se a tura shaidar biya a lambar Whatsapp ta

sama*

*PAGE 49*

Kafin mu gana gane me ya faru Mu'azzam ya shigo

ɗ

akin babu kuma

ɓ

ata lokaci ya zare belt

ɗ

in jikinsa ya shiga dukan Bilal yanda ka san Allah ya aiko shi. Gefe na ja da sauri cikin tashin hankali na

ɗ

ora hannu biyu a ka na fasa ihu in

a kiran sunan Mu'azzam

ɗ

in, abin takaici Nasir da yake namiji daya kamata ko mur

ɗ

e Mu'azzam

ɗ

in yayi ya ƙwace bulalar idan ma yana tsoron kaiwa Bilal

ɗ

in agaji ya ha

ɗ

a da shi wai sai ya tsaya daga gefe yana ce masa ya bari.

Bilal kuwa kamar mace haka y

a shiga birgima a ƙasa dan ya kasa kare dukan, Anty Labiba ta shigo da alama ihu na da na Bilal be ya janyo hankalin ta tana ganin abinda yake faruwa ta shiga salati tana cewa

"Babana memene haka? Ya zaka rufe shi da duka? Bari dan Allah ko ma menene ai

bai kai ayi duka ba sai ayi haƙuri a sasanta da baki" ta ƙarasa ta riƙe Mu'azzam

ɗ

in. Dakatawa yayi daga dukan Bilal

ɗ

in ya nuna shi yana numfashi ya ce

"Ba ka ce ta ƙwata ta ƙarfi ba? Ko ta turo wanda zai ƙwatar mata? Toh wlh ko ka rubuta sakin nan ya

nzu ko kuma mun

ɗ

aura da kai daga yau duk in da na ganka sai na ha

ɗ

a maka jikinka har randa zaka gaji ka saketa".

"Da

ɗ

i na da kai wauta in ba haka ba meye naka na shiga tsakanin ma'aurata? Ita tace ka ƙwatar mata ko yaya? Idan Halima ce wlh zaka sha mam

aki yanda zata watsa maka ƙasa a ido gara ka barta dashi. Da Allah wuce muje kayi haƙuri Bilal ka san Mu'azzam da zuciya" Anty Labiba ta fa

ɗ

a tana jan Mu'azzam

ɗ

in suka fita daga falon.

Bin su nayi da kallo, daga yanda take magana kawai a jiki na naji

duk yanda akayi wannan abun shiri ne wlh da saninta. Na maida hankali kan Bilal dake kwance maganshiyyan yana jan numfashi Nasir na gefensa yana masa sannu shi

ɗ

in ma sai na ga kamar ƙunshe dariya yakeyi yana masa sannun.

"Miƙo mun takardar can" Bilal

ya fa

ɗ

a daƙyar Nasir ya tashi da sauri ya

ɗ

akko takardar ya bashi. Yana yarfe hannu saboda zafi dan ta ko ina Mu'azzam ya ringa zuga masa belt

ɗ

in duk jikinsa ya

ɗ

auka yayi gajeran rubutu ya jefo mun jotter yana cewa

"Na sake ki Halima, kije na sani soy

ayyata ba zata ta

ɓ

a bari ki zauna lafiya ba kuma ko ba da

ɗ

e ko ba jima sai kin kawo mun kanki da ƙafarki" dai dai lokacin Mu'azzam ya dawo falon Anty Labiba na biye dashi tana kiransa akan ya tsaya amma yaƙi sai da ya shigo ai kuwa Bilal ya zabura ya miƙe

sai kuma ya saki ƙara ya dafe bayansa Nasir ya riƙe shi ya nuna Mu'azzam yana cewa

"Shammatata kayi, kuma wlh baka daki banza ba zamu ha

ɗ

u a kotu sai naga uban daya tsaya maka".

Jotter data fa

ɗ

i kan ƙafafu na Mu'azzam

ɗ

in ya tsugunna ya

ɗ

auka kafin

ya kalle shi ya ce

"Allah ya taimake ka sai kaje ka cigaba da karuwancin da hujja kuma wlh ko da wasa ka kuskura naga ƙafarka a hanyar gidanmu da sunan kazo biko sai ka gane baka da wayo"

Haka Nasir ya ja Bilal sa bakinsa bai mutu ba suka fice Mu'azza

m ma ya fita ya rage ni da Anty Labiba dake ta faman mun magana amma ko kusa bana jin ta balle na gane abinda take cewa.

Kalmar "Na sake ki Halima" da Bilal ya ambata ce ka

ɗ

ai take mun amsa kuwwa a kunnuwana. Da ƙarfi ta jijjigani abinda ya maido ni ha

yyaci na na kalleta ina zare ido ta ce

"Tunanin me kikeyi Halima?"

"Bacci nakeyi ko Anty?" Na tambayeta cike da fatan hakan ta kasance.

"Bacci? Aa mutuwa kikayi kika dawo" ta mun ba'a. Kallon falon na shiga yi komai yana nan a yanda yake, hular

Bilal da na hango a gefe ta saka na fahimci dagaske abinda ya faru a zahiri bane ba mafarki nakeyi ba. Hannu biyu na

ɗ

ora a kai sai dai kamar an sace mun murya ihun da nayi niyyar yi yaƙi fitowa sai hawayene suka shiga wanke mun fuska tamkar an bu

ɗ

e famfo.



Anty Labiba ta bu

ɗ

e baki tana kallo na ta ce

"Wai kuka kike saboda ya sake ki? Toh Allah ya duba miki, ki wuce ciki ki samu guri mai kyau kiyi kukan nan za'a gyara Baban Amir zai yi baƙi yanzu" ta wuce ta barni a gurin.

A kan gadonta na zube na s

higa kuka kamar wacce aka gama jana'izar iyayenta, na kasa yarda wai Bilal ya sake ni dukda ga takardar sakin da rubutunsa

ɓ

aro

ɓ

aro akai Mu'azzam ya ajiye mun bayan da yayi snapping a wayarsa sannan ya wuce gida.

Anty Labiba ta shigo

ɗ

akin tana kallo

na fuskarta fes yanda kasan babu wani abu daya faru ta kama baki tana cewa

"Wai har yanzu kukan kike?"

"Aure na ne fa ya mutu Anty ba zanyi kuka ba?" Na fa

ɗ

a cikin kukan ina tashi zaune. Ta gyara fuska da gani dariya ce ta taso mata kafin ta matsa ga

ban mudubi tana cewa

"Gaskiya dai abin kuka ne ya sameki gara kiyi". Sai na ha

ɗ

e kai da guiwa ina cigaba da kukan na ce

"Ban ta

ɓ

a zaton akwai tsananin da zai saka Bilal ya iya sakina ba"

"Ai yanzu gashi kin gani da idon ki ba wai tunani ba, kuka

kuma ba zai miki maganin komai ba kamata yayi ki tashi kiyi alwala kiyi sallah ki roƙi ubangiji Allah ya sa hakan ya zame miki alkhairi a rayuwarki ba koke koke ba" ta sake fa

ɗ

a sai na miƙe na fa

ɗ

a jikinta ina cewa

"Wlh ina son sa ba zan iya rayuwa babu

Bilal ba Anty ki taimaka mun"

"Ai kuwa sai dai ki mutu dan ubanki dan wlh ko zakiyi hauka ba zaki koma gidansa ba" ta fa

ɗ

a tana tureni daga jikinta. A ƙasa na zauna na cigaba da sheƙa kuka sai da naji na fara jin jiri daga zaunen da nake alamar Bp na y

ayi high kafin na lallashi kaina na koma sauke ajiyar zuciya. Takardar na janyo na saka karanta abinda ya rubuta a ciki.

"Ni Bilal na saki matata Halima saki biyu bisa tirsasawar iyayenta".

Sabbin hawaye suka

ɓ

alle mun sai na cukuikuye takardar na j

efa ƙasan gadon Anty Labiba dai dai lokacin ta turo ƙofa ta shigo

"Bata ko kalle ni ba ta wuce ta zauna gaban mudubi ta fara cire sarƙa da

ɗ

ankunnen da tayi kwalliya da su. Murya a dashe na tambayeta ta paracetamol saboda ciwon da kaina ya

ɗ

auka ta bu

ɗ

e

drawer ta janyo ta wullo mun na

ɗ

auka na miƙe daƙyar ina dafe bango na fita kitchen. A can na tsinci wayata da na bari sanda nake shiryawa su Bilal abinci na

ɗ

auka bayan da na sha maganin na zauna na bu

ɗ

e ganin alamar message akan screen

ɗ

in

"Wlh Halim

a sai kinyi dana sanin cewa na sakeki, kuma ki ha

ɗ

a kayan yarana gobe za'a zo a

ɗ

auke su ba kuma zaki sake ganinsu ba har abada" abinda saƙon ya ƙunsa kenan.

Ɗ

akin Anty Labiba na koma muka ci karo a hanya tana shirin fitowa jiki na yana rawa na bata waya

r ta duba message

ɗ

in kafin tayi tsaki ta ce

"Da uban waye ya ce masa za'a riƙe masa yaya? Ai dama ko bai fa

ɗ

a ba mayar masa da su za'a yi dan ba'ayi zaman mutunchin da har za'a masa wannan karar ba" ta fa

ɗ

a ai kuwa na fashe da kuka ina cewa

"Wlh bab

u wanda zai rabani da yarana, kun san ba zaku riƙe su ba akan me zaku kashe mun aure? Toh wlh ba zan yarda ba in dai ba za'a riƙe ni da su ba sai dai a barni in koma"

"Ki dai nemi wanda ya kashe miki aure tun dare bai miki ba kome kuma ai kina da dama w

ata uku cir kan kiyi iddah idan kin so ma yanzu maza ki bishi ku sasanta daga can ku wuce gobe in Allah ya kaimu sai a tattaro miki kayanki da yaran naki a biyo ki da su, ai duniya ce Halima gaki gata babu wanda zai sake ce miki kiyi ko ki bari" Anty Labib

an ta fa

ɗ

a cikin sautin daya nuna ranta ya fara

ɓ

aci da al'amarin nawa. Zama nayi niyyaryi a bakin ƙofar zan fara tijara ina cewa

"Ni gidanmu zan tafi"

Uncle Saleh ya daka mun tsawa kafin ya balbaleni da masifa yana cewa

"Ke wace irin yarinya ce ma

i shegen taurin kai ne haka Halima? Da kika san kina son zama da mijinki da halinsa tun farko waya ce ko taho gidan? Ki kama kanki, idan ba haka ba wlh zan sa

ɓ

a miki tunda naga alamar raini da iskanci ne abun naki da kunne na naji kina cewa ya sake ki ba z

aki koma ba sannan yanzu zaki zo da haukan ƙarya kina cewa sun kashe miki aure to in sake ji zakiga yanda zanyi da ke kuma babu in da zaki je a nan gidan zaki zauna har ki gama iddah wawuya kawai kin girma har kin haihu amma bakiyi hankali ba" ya ƙarasa ya

na zare mun manyan idanuwansa irin na Nufawa.

Tsaf na ha

ɗ

iye kukana dan sosai tsawar da yanda yayi maganar cikin fushi da garga

ɗ

i suka shigeni. Uncle Saleh bashi da da

ɗ

i ba kuma shi da sakewa dan ko doguwar hira ba'ayi da shi idan ko kaji dariyarsa to

da matar sa ne ita kanta kuma duk buyaginta tana shakkar sa.

Haka na raba dare ina kuka amma ba mai sauti ba dan ina jiyo magangan sama sama daga falo da alama mugayen miji da matar basuyi bacci ba kafin ya lafta mun mari da hannunsa mai kama da na maƙ

eri.

Gurin ƙarfe uku Anty Labiba ta sake shigowa

ɗ

akin lokacin ina zaune a ƙasa na rafka tagumi hannu bibbiyu abin duniya duk ya taru

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login