Showing 228001 words to 231000 words out of 287295 words

Chapter 77 - KURA A RUMBU COMPLETE

kenan ya san su

ɗ

in ba yayan arziƙi bane amma a hakan yaji ya gani ya auri Nuratun ko dai shima irin sa ne an ninke shi a baibai sai yau zai gane ainihin abinda Kawun yake maga

na a kai.

Zuciyarsa ce ta tambaye shi,

"Yanzun kai da ka sani

ɗ

in mai zakayi akai?" Sai kuma ya gagara bawa kansa amsa kawai ya sake fashewa da kuka dan shi ka

ɗ

ai ne hanyar da zai rage ra

ɗ

a

ɗ

i da nauyin da zuciyarsa take masa a yanzu.

[5/19, 22:05] B

uhainat: *KURA A RUMBU*

*LABARI/RUBUTAWA MARYAM FAROUK (UMMU-MAHEER)*

*Whatsapp 07061838488* *Arewabooks @Maryamfarouk01*

*Wattpad @MaryamahMrsAm*

*TikTok @Maryamfarouk_Ummu-mahir Novels*

*Ban yarda wani ko wata ya juya mun labari ta kowacce siga

ba tare da izini na ba*

*Ku

ɗ

in karatu yana wakiltar mutum

ɗ

aya ne, kiji tsoron Allah karki

ɗ

auki hakkina ta hanyar fitar mun da littafi*

*KURA A RUMBU littafin ku

ɗ

i ne, a biya naira 800, biya a asusun*

*7061838488*

*Opay*

*Maryam Farouk, se a tura sha

idar biya a lambar Whatsapp ta sama*

*PAGE 52*

Kwana yayi yana tunanin yanda akayi Zulaiha ta yaudareshi, tsayin shekarun da suke tare ace bai ta

ɓ

a tunani ko hasashen tana da wani hali na daban bayan wanda ya santa da shi ba. Yaran da talauci da mats

in rayuwar da suka tashi a ciki ya saka basuda kata

ɓ

us ko a cikin unguwa

ɗ

ai

ɗ

aikun mutane ne suke mu'amala da su balle makaranta.

Shigar sa cikin rayuwarsu ne ya kawo musu

ɗ

auki har suka samu yanci dukda hakan kuma suna gabatar da rayuwarsu ne cikin tak

atsantsan dan ya sha tambayarta mai yasa bai ta

ɓ

a ganinta da wata da sunan ƙawarta ba sai ta ce Ummansu ta hana wai bata so suyi ƙawaye kada zuciyarsu ta ringa ƙawata musu abubuwan da basu da halin mallaka dan haka bata da wata ƙawa daga unguwa har makaran

ta kuwa sai dai yayan yan uwa da ya kan gansu jefi jefi.

A saninsa kuma babu in da suke zuwa daga makarantar boko sai Islamiyya kuma suk inda zasu je

ɗ

in cikin shigar Hijabi harda safa da Niƙab babu wata suffa ta a tattare dasu da zata ta

ɓ

a bayar da ha

nyar da za'a zargesu da wani abu mara kyau. Ashe dai su

ɗ

in Abin tsoro ne wai KURA A RUMBU.

Kalaman Kawun su zuwan da yayi suka ringa masa yawo a kai kamar tilawa ya ringa ha

ɗ

asu da labarukan da take bashi akan sharrin da Kawun nasu yake musu dalilin k

aratun jami'ar da shi ya

ɗ

auki nauyinta amma Kawun sai ya ce yawon lalatarta kawai takeyi ba wani karatu ba da yanda ta ce mutanen unguwa suna surutu akan alaƙarsu ana cewa iskanci sukeyi shiyasa yake wahalta mata ashe duk raina masa wayau kawai ta ringayi

tsayin lokaci Allah ka

ɗ

ai ya san irin rayuwar da take yi a bayan idonsa.

Haka ya raba dare har asuba yana tunani, sai da aka kira sallah kafin ya tashi daƙyar saboda ciwon kai ga cikinsa daya

ɗ

aure kamar an saka masa dutse. Haka ya lalla

ɓ

a yayi alwala

, dukda haushinta da yake ji haka nan zuciyarsa ta tilasta masa zuwa tashinta. Munsharinta yayi masa maraba, sabon baƙin ciki ya turnuƙeshi. Fitilun

ɗ

akin ya kunna gaba

ɗ

aya haske ya gauraye ko ina a zatonsa irin Halima ce da duk baccin da takeyi aka kunna

fitila sai ta farka amma ina Zulaihan kamar matacciya munshari kawai take ja.

Ya matsa yana ƙarewa gadon da ya

ɓ

aci da jini sai kace wanda aka yanka kaza a kai, mamaki ya kamshi, daga ina aka samu jinin b dai daga jikinta ba? Domin shi dai ya san free

get ya wuce sai dai idan kuma shine ya zubar da jinin ba zaiyi mamaki ba. Sai lokacin ya tuna da zaiyi wanka ma yaga jinin a jikinsa amma da yake lokacin ba'a nutse yake ba bai mayar da hankali ba. A saitin kanta ya tsaya yana matse fuska, ji yake kamar y

a sharara mata mari a baƙar fuskarta da yaga tayi masa muni irin wanda bai ta

ɓ

a ganinta da shi ba.

Ya ringa kokawa da zuciyarsa dake ingizashi akan wai ya sharara mata mari ta tashi tayi masa bayanin abinda yake ci masa zuciya amma ya kasa ƙarshe ya sh

iga kiran sunanta ya ringa maimaitawa amma ko gezau baiga alamar zata amsa ba sai ya shiga dukan katakon gadon nan ma ya fi minti biyar kafin tayi juyi cikin muryar bacci take cewa

"wai meye haka dan Allah ka rabu da ni bacci nakeji"

"Ki tashi, kalli

fa cikin ƙazantar da kike kwance" ya bata amsa yana sake kallon gadon, tayi tsaki kawai tana sake gyara kwanciya, ya kai mata duka mai zafi ta zabura ta miƙe zaune kamar zata mayar da martanin dukan amma ta tsaya tana hararasa da manyan idanuwanta da yaji

shakkar kallonsu ta kamashi. Ganin ta tashi zaune ya saka ya juya yana ce mata

"Ki tashi kiyi sallah" ya fice daga

ɗ

akin haushin kansa yana kama shi.

Tsaki tayi ta koma baccinta ba tareda tayi abinda ya ce

ɗ

in ba. Bilal kuwa a kan dardumar daya yi sal

lah bacci ya kwashe shi dama ga gajiya bai farka ba sai ƙarfe tara da mintuna sakamakon bugun ƙofar da ya ringa jiyowa kamar za'a karyata.

Ya tashi zaune daƙyar yana dafe kansa da a maimakon baccin da yayi ya saka ciwon ya ragu ƙaruwa ma yayi, dai dai

lokacin Zulaiha kuma ta fito daga

ɗ

akin

ɗ

aure da towel wanda da ka

ɗ

an ya wuce mazaunanta jikinta da kumfa alamar wanka takeyi bugun ya fito da ita, suna ha

ɗ

a ido ta watsa masa wani shegen kallo kamar wacce taga kashi tayi ƙofa tana sakin ƙaramin tsaki. Ya

kira sunanta da dasasshiyar murya ta tsaya ba tareda ta waiga ta kalle shi ba, a hankali ya miƙe yana dafa kansa sai da ya isa kusa da ita kafin ya ce

"A haka zaki fita saboda bakida hankali?"

"Aa daga turu aka kwantoni ƙarewar hauka, da kana ji ashe

tsabar wulaƙanci baka tashi ka bu

ɗ

e musu ba". Tsayawa yayi yana kallonta da mamaki ita kuwa ko a jikinta ta juya

ɗ

aki tana ka

ɗ

a masa mazaune. Ya ha

ɗ

iye abinda ya tsaya masa a maƙogaro kafin ya fita jin masu bugun basu da niyyar dainawa.

Ƙ

awayenta na ji

ya ne su hu

ɗ

u Suby ka

ɗ

ai ya gane a cikinsu, ya matsa suka shigo fuska a ha

ɗ

e babu ko wacce ta gaida shi suka wuce ciki da kayan da suka taho dasu kwalin Tv sai ƙananan kwalaye da bai san menene a ciki ba haka ya rakasu da ido har suka shige falon yana jiyo

yanda suka fasa ihu da alama su da Zulaihan ne abin mamaki sai kawai ya mayar da ƙofar ya rufe ya wuce

ɗ

akinsa yana sauke ajiyar zuciya kamar wani maraya.

Kwanciya yayi ya sake fa

ɗ

awa tunani, babban abinda yake damunsa, har ransa haushin Zulaiha yakej

i kamar ya kamata ua rufeta da duka har sai yaji yanda akayi tayi masa wannan cin amanar amma kuma a hakan bai ji ko

ɗ

igo

ɗ

aya na daga son da yake mata ya ragu a zuciyarsa ba. Tun daren jiya yake ayyana gari na wayewa zai ce ta tattara ta wuce gidansu ba z

ai iya zama da ita ba amma kuma zuciyarsa ta kasa bashi ha

ɗ

in kai akan hakan.

Ya

ɗ

auki wayarsa daya bari a

ɗ

akin tun daren jiyan ya kunna amma kuma ya rasa wa zai kira ya raba baƙin ciki da shi ko zai samu sauƙin abinda yakeji a ransa. Dariya za'a masa

ma, ba yan uwa ba ba abokai ba ya tabbatar muddin wani ya san halin da ya tsinci kansa sai ya shiga uku a gari.

Haka ya ringa juyi yana jiyo ihu da hargowar Zulaiha da ƙawayenta suna da sabgogi kamar ma tsakar gidan suka fito, ƙamshin ƙwai daya ringa

jiyowa ya tayar masa da yunwar daya kwana da ita. Tun yana jira yaga ta kawo masa ko tazo ta kirashi ya karya har agogo ya buga sha

ɗ

aya ba Zulaiha babu breakfast. A waya ya kirata murya kamar wacce akawa dole ta amsa da

"Menene?" Cikin tasa muryar da yu

nwa da fara

ɗ

aukewa ya ce

"Ina breakfast

ɗ

ina?" Tayi shiru kafin kuma ta kashe wayar ya tashi daƙyar ya shiga ban

ɗ

aki yayi brush ya fito yana jiranta.

Zulaiha kuwa da Asuba bayan daya tasheta baccinta ta koma bata kuma farka ba sai ƙarfe tara shima sa

boda kiranta da Suby tayi ta sanar mata gasu nan a hanya sai lokacin ta tashi tana jinta sakayau saboda kwanciya da tayi akan katifa mai kyau ba irin si

ɗ

a

ɗɗ

iyar tasu ta gida ba. Rai fes take jinta burinta ya cika ta mallaki sahibul kar

ɓ

inta Bilal ita da sh

i kuma mutu ka raba.

Tana son Bilal kusan akansa ta fara sanin menene so dukda kafin shi tayi soyayyar ƙuruciya da wani yaro Nura a tsohuwar unguwar su. Yaron babansa nada ku

ɗ

i da wannan kuma ya ringa hillatarta da yake ita

ɗ

in Allah yayita da ƙwadayi

da son cin da

ɗ

i sai dai kuma sun tashi a gidan da ci uku ma wahala yake musu a lokuta da yawa. Da wannan yaron mai suna Nura yayi amfani ya ringa siya mata kayan ƙwalama da sunan yana sonta, lokacin data shiga JS1 ya ce zata ringa zuwa gidansu ta ha

ɗ

u da ƙ

annensa a ringa yi musu extra lesson tunda ya fahimci tana da ƙoƙari da kuma son karatu.

Ummansu wacce ita ce sila ko ace musabbabin lalacewarta ta goyawa abun baya dukda mahaifinsu ya nuna ƙin amincewa amma tayi masa tatas kamar yanda ta saba duk sanda

magana ta tashi akan yaran sai ta ce yanda ya barta dasu baya tsinana musu komai karya kuskura yace zai ringa tsoma musu baki a sabgoginsu. Shikenan ta fara zuwa extra lesson wanda ba karatun sukeyi ba

ɗ

akinsa yake kaita tun bata son abinda yakeyi mata ha

r ta saba ya zama ko bai kirata ba ko ba ranar lesson

ɗ

in ba zatayi ƙaryar zuwa wani guri ta tafi gurin Nura, tun a lokacin kuma mutane da yawa sun sha kaiwa Ummansu maganar saboda ba a iya gidansu ba har shagunan abokansa suke zuwa amma duk wanda ya fa

ɗ

a

mata zagi da cin mutunchi ne zai raba su tace an yiwa yarta ƙazafi.

A haka suka kwashe kusan shekaru biyu da Nura kafin ya tafi ƙasar waje karatu tun daga nan kuma har kawo yau bata sake ko jin labarinsa ba dan dama ba yan Kano bane daga baya suka bar c

an unguwar tun ma kafin su Zulaihan su bari. Rabuwarsu da Nura ta saka ta rasa abubuwa da yawa wa

ɗ

anda yakeyi mata, babu tsoron Allah Ummansu ta ce ai ba zasu zauna haka ba, tunda dai ko da batada fuskar da zata burge maza dukda ƙananan shekarunta da yake

tana da garin jiki ai ba zata gagara nemo musu abinda zasu ringa kaiwa bakin salati ba.

Daga nan ta fara zuwa gurin masu shaguna, wasu su biye mata su bata ku

ɗ

i ko abin amfani masu tsoron Allah su kai ƙara gurin mahaifinsu wanda yake tamkar hoto dan ko

ya fa

ɗ

a ba ji zatayi ba tunda uwarta ta tsaya mata. A haka Bilal ya shiga rayuwarsu zuwansa kuma ya kawo sauƙi cikin al'amuran domin kan jiki kan kar

ɓ

i yake tallafa musu kuma shi yayi fafutuka ya samawa Babansu motar haya da yake direba ne yake hawa abind

a yake samowa da wanda Bilal

ɗ

in yake basu ya taimaka ƙwarai har Zulaihan ta hau saiti ta mayar da hankali kan karatu.

Sai dai kuma daga sanda ta shiga shekarun budurci na sosai a lokacin mahaifin su ya samu hatsari ya gamu da jinyar da bai warke ba har

ya koma ga mahaliccinsa sai ya zamana Bilal ne ka

ɗ

ai madogararsu dan haka ta sake komawa ruwa har tayi nasarar jan ƙanwarta Nuratu da hu

ɗ

ubar Ummansu wacce kullum take mata tilawar ba zai yuwu ta zauna yar uwarta ta nemo a ci da ita ba tunda itama tana da

abin bayarwa idan ta zauna duk idan aurenta ya tashi kada tayi kuka da kowa ta kuka da kanta.

Tafiyar kuma ta canza salo sanda ta shiga Jami'a ta ha

ɗ

u da gogaggun da suka fita ido a harkar, haka ta ringa zuba sharafinta cikin takatsantsan kuma Allah y

a ara mata lokaci musamman da suka koma unguwar da babu wanda ya sansu suka fara sabuwar rayuwa.

Kullum ƙawayenta suna mata mitar basuga amfanin ku

ɗ

in da take samu ba domin dai kullum ka ganta tana nan kalar tausayi cikin tsumma ba sutura mai kyau mayuk

an gyaran fata da turaruka ma saboda ƙorafin mazan da take ta'ammali dasu ya saka ta fara siya saboda ta gyara jikinta duk a salon kada a fahimci halin da take ciki ya saka take takatsantsan da gudun mallakar duk wani abu da zai janyo hankalin mutane kanta

, suna dai cin da

ɗ

i a cikinsu amma abubuwan more rayuwa dole ta haƙura da su saboda gujewa zargi sai dai tayi ta tara ku

ɗ

in idan sunyi yawa ta siyi wani abu kamar zobe ko fili ta ajiye.

A silar Nuratun asirinsu ya tonu har yan uwan mahaifinsu suka san h

alin da suke ciki dukda suna ji a jita jita wanda kuma da yawa Bilal da kowa ya san yana wahalta musu har gida ya siya musu shi mutane sukewa kallon abokin shashancin nata domin dai a rayuwar da muke ciki yanzu haka kawai wani bare ya ringa maka hidima kwa

tankwacin wacce yake musu tabbas abar dubawa ce dukda na Allah basa ƙarewa a duniya.

Ciki Nuratun tayi wanda baƙin cikin haka shine silar ajalin mahaifinsu. Ita bata kai wayewa da bu

ɗ

ewar idon Zulaihan ba kusan ma tursasawata sukayi ta shiga rayuwar da

ba tata ba, bata ma san da tayi cikin ba har saida ya bayyana kansa fallasa kansa tukunna aka sha gurmi da dangin Babansu duk kuma yanda Umman da Zulaiha suka ka

ɗ

a suka raya tace ba zata zubar ba iya zunubin data kwasa harta same shi ya isheta ba zasu

ɗ

or

a mata wani ba da Allah kuma ya nufa ba mai taka ƙasa bane tayi

ɓ

ari dukda da saka hannun su Zulaihan daga nan kuma ta tuba ita kanta Zulaihan daga lokacin ta rage abubuwa da yawa musamman kuma da Bilal ya fara taso da maganar aurensu ta shiga tsoron kar m

aganar ta koma masa a samu matsala dukda dai na Nuratu ne ya fito fili ita aka san bata ji amma ta san hakan zai iya shafarta shiyasa ta tattara hankalinta guri

ɗ

aya ta saki harkar dama kuma tayi alƙawarin daga sanda aka saka musu rana zata bari to hakance

ta kasance ta dena zuwa gurin kowa sai dai yan dabaru na waya data cigaba domin cigaba da samun ku

ɗ

in riƙe kai zuwa sanda zatayi auren.

Sai da ta cire Bedsheet

ɗ

in da

ɗ

aure shi a leda domin ba zata iya wankewa ba dama kuma amfaninsa kenan bata shimfi

ɗ

a

wani ba ta shiga wanka a gurguje sai dai tana sa

ɓ

a sabulu ta jiyo bugun ƙofa ta kasa kunne taji ko Bilal data leƙa falo ta ganshi a kwance zai tashi ya bu

ɗ

e amma shiru shine ta zuciya ta fito da kumfa a jikinta zataje ta bu

ɗ

e musu.

Wankan ta koma baya

n sun gama iyashegensu suna tsokanarta wai amarya suka ringa dariyar da su suka san dalilinta sanin yana gidan kuma ya saka suka kama bakunansu dake cike da maganganu da son jin ya aka ƙare, abubuwan da suka kashe ku

ɗ

i tayi dan ta lullu

ɓ

e rayuwarta ta baya

sun ci ko kuwa an samu akasi?

Wanka ta koma ta barsu suna ha

ɗ

a TV da suka biya suka kar

ɓ

o mata, Asmy ta ce bata karya ba gashi dan wulaƙanci bata ajiye musu sauran kaza ba kamar yanda ta ce sun cinye dan haka ta duba kitchen babu komai sai kayan shayi

da burodi, ganin akwai ƙwai da mai babu albasa dai haka ta fitar da camping gas tsakar gidan suka

ɗ

ora ruwan tea bayan ya tafasa aka soua ƙwai dan ma Suby ta taho mata kayan spices garda garlic powder da yayarta ta bata gudummawa shi suka saka a ƙwan da s

uka fashe kusan rabin creat suka baje a falo suka karya tareda amarya bayan ta yi sallah ta fito.

Suna tsaka da jin labarin yanda akayi ya kirata, tayi tsaki bayan ta kashe wayar ta ce

"Banda rashin Imani ya raba dare yana sukuwa akaina yanzu gari ya

waye ya ce wai in bashi abin kari maimakon shi ya dafa mun".

Sadiya ta ce

"Maganar gaskiya ba shiya kamata ki ha

ɗ

awa abinci harda farfesu ma saboda ya mayar da jinin jikinsa dan abinda kika zuƙe ya fi ƙarfin ruwa ma" gaba

ɗ

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login