Showing 165001 words to 168000 words out of 287295 words

Chapter 56 - KURA A RUMBU COMPLETE

ubangiji ya hore maka komai a rayuwa ka kasance mai godiya a gareshi kuma ka cigaba da yi masa naci da roƙon ya taya ka tattala abinda ya baka ba kuma shikenan idan buƙatarka ta biya sai kuma sanda

ka sake fa

ɗ

awa cikin wata damuwar ne sannan zaka tuna da Allah ka sake roƙon sa ba shiyasa sai ya barmu da iyawarmu muga idan zamu iya yiwa kanmu.

Abu na farko da zaki fara shine ki gyara tsakaninki da mahaliccinki, kinga addu'a Halima tasirinta yawa n

e dashi. Addu'a ta kan canza ƙaddara daga mummuna zuwa kyakkyawa, hatta da Bilal addu'a zata iya canza miki shu. Ubangiji yana son bawa mai naci da ƙasƙantar da kai akan buƙatar sa. Wani kuka ko ajiye abu a rai ba zai ƙareki da komai ba abinda yafi miki sh

ine ki dage kiyita roƙon Allah karki gaji lokaci ya wuce da zamu kwanta muyita bacci da cewar ai komai daga Allah ne haka ne amma kuma ba zaka ta

ɓ

a ha

ɗ

a nasarar rayuwarka data wanda ya hana idonsa bacci ya roƙi ubangiji ba tamkar ka kwanta a

ɗ

aki ne kana t

sammanin ayi ruwan sama abinci ya fa

ɗ

o ka

ɗ

auka kaci ba tareda ka fita kayi aikin da zai samar maka da ku

ɗ

in da zaka siyi abincin ba.

Kada kuma ki

ɗ

auka a sanda kika so a lokacin addu'ar ki zata kar

ɓ

u ko kuma idan baki samu biyan buƙatar ki ba a lokacin

kice kin dena Aa, shi Allah ba haka yake ba. Ubangiji yafi mu sanin kawunanmu yafi mu sanin abinda yafi zama alkhairi a rayuwarmu.

Wani lokacin mu kan nacewa abinda ba alkhairi bane a tattare damu shi kuma Allah sai ya barmu dashi domin hakan ya zame m

ana izina idan kuma muka laƙanci kuskurenmu muka koma masa sai kiga ya canza mana da abinda tun farko yake shine alkhairinmu amma muka guje masa.

Kina son Bilal kuma ni ba zance ki rabu dashi ba dukda ba zan miki ƙarya ba har raina zanyi fatan hakan am

ma kuma bamu ke da rayuwarmu ba ba kuma mu isa mu kaucewa ƙaddara ba dan haka addu'ar dai ita zakiyi ki kuma yi ƙoƙarin gyara tsakaninki da mahaifanki domin fushinsu ba ƙaramin masifa bane a tattare dake shi ka

ɗ

ai ya isa ya hana addu'ar ki yin tasiri ki ne

mi yardarsu sai kiga komai yazo miki cikin sauƙi.

Abu ma ƙarshe da zan gaya miki shine koda Allah ya ƙaddara cigaban zaman ki da Bilal, dukda dai kin rigada kin yi gini da tubalin toka amma lokaci bai ƙure ba da zaki iya rush ginin nan ki faro shi da sa

bon foundation. Idan kin fahimci abinda bake nufi duk abinda zakiyi kiyi shi bisa gaskiya, aure ibadah ne ba wai soyayya ba Halima sannan a cikin biyayyar auren kanta zaki iya kai kanki wuta a maimakon Aljanna dan haka dole ku saka Allah ku kuma

ɗ

ora auren

ku bisa doron shari'a domin samun dacewa".

Haka ta tafi ta barni cikin tunani, Tabbas na yarda da sakaci na gurin addu'a, ina ƙoƙarin kiyaye sallolina na farilla idan na idar kuma zanyi yan gajerun addu'oina shikenan bana

ɗ

orawa da nafila. Tun ina gida

Mama tayi iya ƙoƙarin ta gurin

ɗ

ora mu a hanya a duk sanda zata tashi cikin dare zata zo ta tashe ni wani lokacin nayi sallar ido cike da bacci wani lokacin data fita zan maida kai na kwanta, haka azumin litinin da Alhamis haka nan tun ina kirawa kaina ulc

er ƙarya dan kar inyi har ta gaske ta kamani, a hakan ina lalla

ɓ

awa da kuma na koma hannun Bilal sai komai ya sake ta

ɓ

ar

ɓ

arewa domin dai shima baya ga sallah biyar ta farilla ban ce yana wata nafila ba haka azumi nasha in ce masa mu tashi da azumi ranar Al

hamis ko Juma'a yaƙi wani lokacin ma ni zan

ɗ

auka ƙarshe sai ya saka na karya shi. Kai ko sallah nayi na zauna ina doguwar addu'a muddin yana kusa sai ya san yanda ya tayar dani har cewa yakeyi wai idan mace tana doguwar addu'a da wuya ba ƙarar mijinta tak

e kaiwa gurin Allah ba, da sakaci irin nawa da rashin ƙarfafawa dana samu daga gareshi duk ya sake ta

ɓ

ar

ɓ

ara komai nawa ya zama sai a hankali.

Lissafina, rayuwata gaba

ɗ

aya Bilal nez ko addu'ar zanyi shine, bani da wani buri a koda yaushe sai yanda zany

i na burge Bilal na samu soyayyar ta yanda bani da wata addu'a sai tasa ban kuma ta

ɓ

a banbacewa ba domin zuciyata ta rigada ta amince shi

ɗ

in shine alkhairi gashi kuma ubangiji ya mallaka mun shi sai dai kuma mallakar tasa bata zamemin komai ba face fitina

domin duk wani abu mata kyau da zai sameni yana da nasaba da Bilal, a tarayyata dashi baki

ɗ

aya zan iya cewa Al'amin da Sharifa su ka

ɗ

ai ne abun ƙwarai da zan

ɗ

aga nace na samu a silar Bilal bayaga haka sai tarin nadama da dana sani.

Kwana nayi ina sa

ƙ

a da warwarar mataki na gaba, barin Bilal ko kuwa cigaba da zama dashi? Kamar yanda tace za

ɓ

i na ne duk kuma abinda na

ɗ

auka babu mai ce mun saboda me domin ni nasan da

ɗ

i na kuma san wahalar dake tattare da zama dashi amma kuma dole na tsaya nayi tunani m

ai kyau ko saboda goben yayana.

BILAL

[5/19, 22:05] Buhainat: *KURA A RUMBU*

*LABARI/RUBUTAWA MARYAM FAROUK (UMMU-MAHEER)*

*Whatsapp 07061838488* *Arewabooks @Maryamfarouk01*

*Wattpad @MaryamahMrsAm*

*TikTok @Maryamfarouk_Ummu-mahir Novels*

*

Ban yarda wani ko wata ya juya mun labari ta kowacce siga ba tare da izini na ba*

*Ku

ɗ

in karatu yana wakiltar mutum

ɗ

aya ne, kiji tsoron Allah karki

ɗ

auki hakkina ta hanyar fitar mun da littafi*

*KURA A RUMBU littafin ku

ɗ

i ne, a biya naira 800, biya a as

usun*

*1840175439*

*Access bank*

*Maryam Farouk, se a tura shaidar biya a lambar Whatsapp ta sama*

*PAGE 38*

Madallah da mutane masu karamci. Nagode ƙwarai dagaske, ina lafiya wani aiki ne ya

ɗ

auke ni tsayin kwanaki amma Alhamdulillah mun kammala

na kuma gode ƙwarai da haƙurinku ina fatan har mu kammala babu wani uzuri da zai sake gifta mana

🙏🏽🙏🏽🙏🏽

*KURA A RUMBU littafin ku

ɗ

i ne 800, yake mai jira nayi posting ki fitar kiji tsoron Allah dakw da wacce take jira ki turo ta karanta a bati ku

guji haƙƙin komai ƙanƙantarsa. Duk wacce ta shirya sauke nauyi ta tura mun ku

ɗ

i na a asususun 7061838488 Opay Maryam Farouk. Nagode*

BIlal

Tun barin sa gidansu Zulaiha komai ya sake jagule masa, tunanin sa ya tsaya kwata kwata ya kasa tantance mai ya

kamata yayi. Batun ace ya haƙura da Zulaiha ma bai taso ba domin kuwa hakan ba mai yuwuwa bane ba amma bai ta

ɓ

a zaton za'a masa titsiyen aurenta irin haka ba musamman a wannan lokacin da yake cikin tsaka mai wuya tsakanin sa da Halima. Tabbas yana son Hal

ima tana kuma da matsayi na daban a zuciyarsa domin yasan halacci ya san kuma a zamanin yanzu samun mace da zata so shi tsakani da Allah irinta ta kuma kyautata masa da jikinta da aljihunta abu ne mai matuƙar wahala.

Kawai shima bai san dalilin da ya s

aka ya kasa kwatanta mata kyautatawar da take masa ba, yanzun kuma wannan abun daya gifta duk ya sake lalata komai tunda har kuma ta iya tafiya gida da kanta ya san tabbas ta kai ƙarshe ne dan haka zai bata lokaci domin ya san fushin ta ba zai

ɗ

ore ba ƙila

ko bai bi ta bama idan ta sakko da kanta ita zata nemeshi kamar yanda suka saba fatansa kawai shine ta rufa masa asiri kada ta furta wani abu da zai jawo zubewar mutunchin sa a idon yan gidansu musamman Abbanta. Haka ya shirya ya tafi Abuja saboda Jalilah

da take ta kiran sa har tana iƙirarin idan bai zo ba ita zata taho. Satinsa biyu acan a tsayin kwanakin da yayi kuma har ita kanta saida ta fahimci baya cikin nutsuwarsa.

Bai tsammaci zai damu da tafiyar Halima haka ba kuma ya kasa kiranta saboda zuci

yar sa dake raya masa idan ya kirata zai bu

ɗ

e ƙofar da zata sake zuwar masa da wani rainin gara ya rabu da ita da kanta idan ta huce yasan zata neme shi su daidaita sai dai kuma wani

ɓ

angaren na zuciyarsa yana raya masa rashin kyautuwar abinda yakeyi

ɗ

in.

Ya mata laifi kuma kamata yayi ya rarrasheta ya nuna mata ya kar

ɓ

i kuskurensa ba wai ya wofantar da ita haka nan ba.

A bakin Hajja yaji ashe ma bata da lafiya har ta kwanta a Asibiti ya kuma ji babu da

ɗ

i sosai dan a ranar har sai da ya kira wayarta amm

a yaji ta a kashe kuma dai ko giyar hauka yasha ba zai fara kiran wani daga cikin Ahalinta da sunan ya tambayi halin da take ciki ba dole ya haƙura ya bar damuwarsa a ransa akan sai ya dawo tukunna yaje ya dubata yanzun yanda zai samu ya shawo kan Hajja da

ta kunno masa wuta akan zancen Jalila har ta samu Kawu Sani ta gaya masa ya sanarwa Yayyensu Bilal da suke Uba

ɗ

aya za'aje nema masa aure tuni har ta fara shelantawa dangi da maƙwafta da suke ta surutun an ce baƙin cikin Bilal ne ya

ɗ

orawa Halima ciwon zuc

iya ya kuma korata gida can iyayenta suyi jinyarta labari na isketa ta ringa sababi tana tijara wai sun

ɓ

atawa

ɗ

anta suna saboda sun rufa mata basu fa

ɗ

i abinda tayi har ya koreta gidan ba shine su zata bibiye su da sharri?

Ba tsoron Allah ta ringa shirg

awa mutane ƙarya akan wai aure zai ƙara shine ta nemi ta illata shi da nata samu nasara ba shi ne ta ci shinkafar

ɓ

era shine dalilin da ya saka ya mayar da ita gidansu karta mutu a laƙa masa sharri.

Da ya nuna rashin jin da

ɗ

in maganar da suka ƙulla haka

nan take kuwa ta rufe shi da fa

ɗ

a tana cewa

"Ka fita daga ido na Bilal in kulle, ko ka shirya ko baka shirya ba ni na shirya aure zaka ƙara dan ma kaji da jinka kuma zanje in samu Sani yau

ɗ

in nan ba sai gobe ba su shirya su tambayo maka auren ayi kowa y

a huta. Banda ƙaddara dama ai Halima ba matarka bace iya zaman da akayi ya isa ka aika mata da takardarta kawai in san kun rabu gaba

ɗ

aya mu tattara hankalinmu akan wani abun kuma". Ko kafin ya sake cewa wani abu ta katse wayar ta shiga mitar duk yanda aka

yi wani baƙin asirin aka yi masa ake so a kautar da hankalinsa toh kuwa muddin tana raye Bilal ya gama zama da Halima domin aurenta bai musu ranar da suka tsammata ba. Nan yayan ƙawayenta da suke auren yaran masu ku

ɗ

i tana kallon yanda ake sauke musu ka

ɓ

ak

in arziƙi. Kayan azumi, turamen sallah masu tsada haka da babbar sallah a gwangwaje su da tiƙa tiƙan raguna Hajji da Umarar nan duk an kaisu amma ita komai shiru saboda baƙin hali ita kanta yar tasu ma mugunta suke mata suna jira sai dai miji ya mata toh i

na dalili? Gara dai kowa ya kama gabansa can ga irin wacce ta dace dashi ya samo wadda abun hannunta bai rufe mata ido ba kuma ba yar gari ba balle a samu munafukainsu zugeta yanda aka zuge Halima tunda itan ma ai farko ba haka take ba.

Da yammacin ran

ar ta kama hanyar gidan Kawu Sani ƙanin mahaifinsu Bilal

ɗ

in, matarsa Suwaiba mutuniyar Hajja ce dan tare suke yawon biye biyen Malamansu ko yanzun ita take mata yawace yawacen saboda ciwon da taji a can kuma aka gaya mata ai Jalila ita ce matar arziƙin Bi

lal ba Halima ba kamar yanda Malamin ya fara fa

ɗ

a musu a farko ya kuma ce musu ba zai yuwu su zauna tare ba sai dai ya saki Halima in dai yana so taurarinsa su haska dan ita take danne shi.

Sanda taje Malam Sani baya nan amma Suwaiba ta gaya mata ba ni

sa yayi ba dan haka suka ƙule a

ɗ

aki suka cigaba da tattaunawa, sai bayan Magriba ya dawo, dake Suwaiba ta rigada ta gama karanta masa ƙarya da gaskiya akan abinda ya faru haka ya ringa fa

ɗ

a har yana cewa sun ha

ɗ

u da Alhaji Aminu a masallaci ya masa kallon

banza shi dama tun farko dan dai sun dage ne amma bai ga abinda suka hanga a tattare da gidan Alhaji Aminun ba. Kan ta tafi ta jaddada masa ya san yanda zai sha kan yayyen Bilal

ɗ

in da suke uba

ɗ

aya su tafi neman auren tare tunda gidan manyan mutane za'a

je kuma yan boko ya kamata shima su san ba banza bane yana da tsayayyu.

"In zai yuwu ma ni a

ɗ

auro auren kawai ba sai an tsaya jeka ka dawo ba tunda naga yanzu ai haka akeyi ko?" Ta fa

ɗ

a tana zura takalmi daga nan sukayi sallama ta wuce tana sake jadda

da masa kar a wuce satin nan fa ba tareda an je neman auren ba.

Sati biyu yayi ya dawo da ku

ɗ

a

ɗ

e masu nauyi wanda Jalila ta bashi akan za'ayi gyaran gidan da zata zauna. Sun gama magana akan nan da wata biyu za'ayi komai da komai na auren su saboda Dad

ynta baya nan dan haka da zarar ya dawo za'ayi komai na auren su a wuce gurin. Ransa fes da samun ku

ɗ

in domin kuwa zasu ishe shi yayi duk hidimar aurensa da Zulaiha dukda ba wani biki za'ayi ba ko da ba haka ya so ba amma a yanda auren ya zo dole ya haƙura

da duk wani buri da ya ciwa lokacin auren nasu.

Damuwar sa bata wuce

ɗ

aya zuwa biyu ba, ta farko yanda zai shawo kan Hajja ta amince da al'amarinsa da Zulaiha sai kuma Halima duk da ita ya san ba wata matsala bace sosai amma kuma har ransa yan jin yan

da zata kar

ɓ

i auren da zaiyi itama. Ganin lokaci yana ƙurewa domin bai fi saura kwanaki biyar ya rage cikar kwana arba'in da rasuwar mahaifin su Zulaihan ba kuma kamar yanda Kawun su ya sha alwashi yace ranar zai aurar dasu dan haka ya yanke shawarar zuwa

ya samu Baba Sani kawai kuma cikin ikon Allah daya ha

ɗ

o gabas da yamma ƙarya da gaskiya ya fa

ɗ

a masa akan shi ba waccen yarinyar ta Abuja yake so ba Hajja ce kawai take so ya aureta saboda yar masu ku

ɗ

i ce amma shi wannan ita yake so tun ma kafin Halima Ha

jja ce taƙi, ya gama kawo masa bayanai wanda Kawun kuma gamsu dasu ya tabbatar masa da ya kwantar da hankalinsa.

"Ni na rasa me yake damun Hajjaju, ita dai ku

ɗ

i kawai bata duban mutunchi. Yanzu idan da gidan talakawan da suka san ƙima da mutunchi kayo a

ure ta ina haka nan yarinya zata kwashe kaya ta tafi gidansu dan za'a mata kishiya kuma dake iyayenta ba dattijai bane a rasa wanda zai biyo sahu yaji dalili aa suna jira mu mu bisu kenan muji me akayi mata da tayi fushi ta tafi ai wlh ka burgeni da ka rab

u da ita idan sun gaji da kansu zasu magantu ai tunda dai ba uban da zai so yarsa ta dawo gabansa da sunan zawarci a wannan lokacin da muke ciki, rimi rimi lokacin auren nan kai kace mutanen kirki ne yanda akayi harkar girma da arziƙi ashe abun bai kai zuc

i ba" cewar Baba Sani. Shi dai Bilal bai sake cewa komai ba dukda he felt guilty yanda ya kawo sukar Halima domin wanke kansa kuma gashi Baba Sanin ya hau yayi daram akai amma ya zaiyi?

Bai bar gidan ba sai da ya aje masa ku

ɗ

in aure da sadaki da zasu k

ai ya kuma yi masa ihisani mai tsoka ya kuwa ringa saka masa albarka yana jaddada masa karya ji komai yaje yayi shirye shiryensa kawai Hajja kuma ya barshi da ita ya san yanda zaiyi mata. Hankalin sa ya kwanta domin ya gama da wannan

ɓ

angaren, nan ya shiga

gyaran gidan Jalilah domin dai ba zai ha

ɗ

a Zulaiha da Halima gida

ɗ

aya ba.

Hankali kwance ya shiga irgen kwanakin da suka rage gefe

ɗ

aya kuma yana shirya yanda zai tunkari Halima itama bayan ya gama da sabgar Zulaiha.

HALIMA

Ina kwance a

ɗ

aki ida

nuwana rufe ina latsa digital counter dake hannuna la

ɓɓ

ana suna motsawa a hankali, tunda na zubar da komai na koma ga Allah na durfafi Istigfari, hailala, salatin annabi da wurudin Hasbunallahu wani'imal wakeel na samu sauƙi sosai cikin al'amurana. Nauyin

da nakeji a ƙirji na ya ragu haka fa

ɗ

uwar gaba da cushewar tunani ha

ɗ

i da

ɗ

imuwar da nake shiga duk sun barni.

Cikin abinda bai kai sati ba nutsuwa ta saukar mun sosai hatta da gangar jikina kuma ta nuna hakan kuma ko jiya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login