Showing 6001 words to 9000 words out of 287295 words
Halims bak
i san yanda nake jinki a raina bane kedai kawai Allah ya kaimu ranar da zan nuna miki komai a aikace ba surutun da kike
ɗ
auka wasa ba".
Na sadda kai ƙasa ina murmushi kawai ba tareda na ce masa komai ba, ya fara cin samosa yana mun hira can yace "Albis
hirinki Halims" na
ɗ
ago na kalle shi tareda cewa
"Goro" ya kar
ɓ
i kunun aya kafin yace
"Albashin mu ya fara shiga, an turo mana na wata uku jiya". Sosai naji farin cikin albishirin
ɗ
in nada na gyara zama ina cewa "kai alhamdulillah naji da
ɗ
i sosai Allah y
asa albarka" ya amsa da
"Amin" yana cigaba da cin kayan gabansa. Hira muka cigaba ina jira naji ya sako zancen aiko sa rana tunda salary ya fara shiga amma shiru hakan yasa nace masa
"Dama ko jiya Abba yake sake mun magana nace in sha Allah idan kazo za
n gaya maka, to ashe ma jira ya ƙare tunda abinda muke tsammani ya iso".
Seya shafa kansa yace
"Eh wlh, ai Baba Malam ma yace kawunku na Galadanci ya masa magana akan akwai bikin da za'ayi acan gidan kakanninku so samu suna so a ha
ɗ
a"
"Lah bikinsu Sal
ina ya taso kenan" na katse shi se yace
"Ina ga su
ɗ
in ne, yace wai wata shida suke so a saka wancan
ɗ
in". Ɓata fuska nayi nace "har wata shida?" Seya kalleni yana cewa
"Yayi ka
ɗ
an ko?"
"Ka
ɗ
an ko dai yawa?" Na fa
ɗ
a ina
ɓ
oye fuskata. Na zata ze tsokaneni
akan abinda na fa
ɗ
a se naji yayi shiru dana
ɗ
aga kai na kalleshi se naga yayi shiru yana kallon center table
ɗ
in dake aje. Da yar damuwa nace
"Lafiya dai naji kayi shiru?" Ɗan murmushi yayi yace
"Babu komai, kawai ina tunanin yanda al'amura zasu kasance
ne. Idan son samu ne ma ni nan da wata uku ma a kawoki gida na sedai uzururrukan da suke gabana bana tunanin a shekara
ɗ
aya ma zan iya kammala su" ya fa
ɗ
a kamar zeyi mun kuka.
Da sauri na kalleshi jin abinda ya fa
ɗ
a, ya marairaice fuska yace
"Kin san
nauyin da suke kaina Halims. Yanzu fa ba tareda anyi shawara dani ba aka saka bikinsu Fauziyyah yanzu haka a yanda akayi sa ranar saura wata biyu da sati uku bikin. Daƙyar fa na lalla
ɓ
a Baba Malam
ɗ
in aka maida sa ranar wata shida a lissafi na idan akayi
nata kinga na sallameta sannan na koma kan ginina na ƙarasa se azo ayi sa ranar mu idan na samu yanda nake so ma wata
ɗ
aya ko biyu za'a saka shikenan".
Kallonsa kawai na ringayi na kasa cewa komai, ban ma gane kan lissafin da yake ba. An saka auren ƙanw
ar sa wata shida se anyi nata sannan azo a fara maganar namu a ƙalla dai shekara
ɗ
aya zuwa da rabi yake sake nemowa akan shekara biyar
ɗ
in da muka kwashe. Karo na farko da Bilal yayi wani abu da naji haushinsa har raina amma bance komai ba na sunkuyar da k
ai kawai ina jinsa yana cewa
"Kin san na gaya miki harda gadonta na ha
ɗ
a nayi sponsoring karatu na in ba dan haka ba waye ze
ɗ
ora mun wahalar aurenta ace se na mata kayan
ɗ
aki dole?"
"Zaka mata mana tunda ai bata da wani yayan da ze mata bayan kai. Kaine
makwafin mahaifinta a yanzu" na fa
ɗ
a murya a ciki, se yace
"Haka ne idan ina dashi zan mata amma a halin da nake ciki yanzu nima ai ban tsaya da ƙafata ba ga kuma tawa wahalar a gabana. Se yanzu nake dana sani lokacin da Alhaji Lawan yace muyi musanye na
bashi kango na ya bani wani gida complete dana kar
ɓ
a canjin nayi wani abu dasu ƙila da tuni yanzu mun haifi Nur da Nurain ko?" Ya ƙarasa da sigar tambaya. Ɗan murmushi kawai nayi yaci gaba da surutan da duk uzururrukan sa da basa
ƙ
arewa ne kullum yana so
yayi kaza da kaza kafin ayi waye da waye jin yanda nake amsa masa maganganun yasa yace mun
"Ko kin fara jin bacci ne naji kina amsawa daƙyar?" Se kawai nace masa eh". Yayi murmushi yace
"Karki damu Halims, in sha Allahu komi ya kusa zuwa ƙarshe kinji jin
kirin kuma ze zama alkhairi".
Murmushi kawai nayi na miƙe ganin shima ya miƙe tsaye, muna tafe yana cigaba da surutansa ina binsa da toh har muka je get. Seya juya ya kalleni yana murmushi yace
"Halims menene?" Na bu
ɗ
e ido na kalle shi nace "me ka gan
i?"
"Duk yanayinki ya canza mana ko akwai wani abu da baki gaya mun ba?" Ya ƙarasa yana jingina da ƙofa tareda langwa
ɓ
e kai yayi kalar dake sake wujijji gani cikin soyayyarsa. Sena sauke kaina ƙasa dan ma karya yaudare ni. Ya cigaba da cewa
"Kici gaba d
a yi mun addu'a kinji in sha Allah zan baki mamaki"
"Toh, Allah yasa" Na bashi amsa. Yaso ya sake jan hirar amma na bashi uzurin kaina namun ciwo ya tafi. Seda na tattare sauran snacks
ɗ
in na kai kitchen kafin na samu Mama a falo suna kallo dasu Imam. Gef
e na samu na zauna ina
ɓ
ata fuska sau
ɗ
aya Mama ta tambayeni meya faru nace babu bata sake cemun komai ba.
Wayata dana saka caji ta shiga ƙara daga ringing tone
ɗ
in na gane shine hakan yasa na zareta na wuce
ɗ
aki. Sama sama na ringa amsa masa maganganu
n da duk kame kame yake can yace mun
"Seda naje aje mashin na shafa naji babu komai nace yau Halims tayi mantuwa"
"Mantuwar me?" Na tambayeshi se yayi yar dariya yace
"Baki packaging mun sauran snacks
ɗ
ina ba, sannan abincin ma an manta dashi". Dariya
da mamaki ya bani lokaci
ɗ
aya amma se kawai na bishi da cewa
"Kash aiko na manta"
"Ko na aiko a kar
ɓ
a dan kin san da zan fita ma cewa Hajja nayi kar a ajiye mun abinci" ya sake fa
ɗ
a, ban san lokacin da nace masa
"Ai kana tafiya su Imam suka cinye"
"
Kai, harda girkin da kika mun?" ya fa
ɗ
a se kawai nace masa
"Ni dama banyi maka girki ba ai iya snacks
ɗ
in nayi" ga mamaki se ji nayi yace
"Toh shikenan Allah ya tashe mu lafiya" daga nan ya kashe wayar.
Mamaki sosai ya kamani, wato dama abinci ya biyo
baya lallaima Bilal.
Mun saba a ƙalla koda yazo zance idan ya tafi kafin kwanciya bacci se munyi doguwar waya har se na fara bacci haka da Asuba shi ze tashe ni amma yau har na gama shirin tafiya makaranta banji wayarsa ba. Dake ban saba ba duk se abin
ya dame ni na manta ma da fushin da na farayi hankali na ya sake tashi dana kira layinsa naji a kashe. Gaba
ɗ
aya wunin ranar sururu nayi shi kowa ya ganni seya tambayi ko bani da lafiya ne haka dana dawo ƙarshe kawai nacewa Mama kaina ke ciwo na shige
ɗ
ak
i naci gaba da kiran wayar Bilal amma har sannan ƙarfe biyar a kashe. Hansa'u na kira dan dama bata shiga makaranta ba ita bayan mun gaisa nace mata tazo dan Allah idan bata komai,
"Wlh lalle aka samun na
ɗ
auka kema zaki zo ai ko kin fasa" ta bani amsa.
Shaf na manta gobe za'a fara bikin Zainab dake tunda mukayi fa
ɗ
a da Hansa'u ta ara ta yafa ni kuma da muka shirya banma bi takanta ba tunda
tun asali dama ai shishshigi yasa ta shigarwa ƙawata fa
ɗ
a bayan munfi kusa. Ko ankon dan dai mun rigada mun siya ne
amma da bazan ba.
"Kina ina?" Na tambayeta ta bani amsa da tana gidansu Ummi me lalle se kawai na zura hijabi na Mama na mitar lallen se yamma sakaliya zan tafi me yasa bazan bari se da safe ba tunda bazani makaranta ba nace mata ai baƙi za'a mun ba ja
ba. Naji da
ɗ
i da na samu Hansa'un ita ka
ɗ
ai sauran duk an cire musu sun tafi kangon da za'ayi Hennah party, tas na kwashe yanda mukayi dashi jiya na gaya mata ta gama saurarona tayi shiru nace
"Baki ce komai ba"
"To me zance Halima? Ni da kika ce in ci
re baki na daga sabgarki da Bilal yanzu kuma in ce wani abu ki canza mun ma'ana?" Ta bani amsa. Se nayi tsaki nace
"Ke matsalarki ruƙo wlh ba komai ya rigada ya wuce ba kuma? Dan Allah ki bani shawara me ya kamata nayi? Wlh ji nake kamar nayi ta kurma ihu
wlh ko abinci wlh daƙyar na iya shan tea ji nake komai ya tsaya mun"
"Lallai kinyi nisa to Allah ya taro ki" ta fa
ɗ
a tana cire lallen hannunta. Zanyi magana wayata tayi ƙara, seda na sauke wawiyar ajiyar zuciya kafin na tashi daga kusa da ita inaji ta
na cewa
"Ai dama kin ƙarasa zubar da ajin ya taka wlh, ai dai Halima kin bada mata Allah ya yafe miki kawai".
Gefe can na koma na amsa, shiru nayi ina jinsa yayi sallama seda ya maimaita sau biyu kafin na amsa.
"Ina kika tafi?" Ya tambayeni kamar wa
ni Babana. Na tura baki nace
"Gidan lalle"
"Ya miki kyau, to gani a ƙofar gida ya za'ayi yunwa nakeji na taso daga aiki naje gida kawai naga wai tuwo Hajja tayi da miyar kuka fa" ya fa
ɗ
a. Sena rasa me zance masa ma, wato saboda anyi abinda baya ci a gid
ansu shiyasa ma ya kirani da haka nan ne baze kira ba yake nufi ko me?
"Hello" ya fa
ɗ
a jin nayi shiru sena sauke ajiyar zuciya nace
"Ina zuwa toh" na miƙe ban ko cewa Hansa'u na tafi ba na wuce gida. Yana jingine jikin lifan
ɗ
in sa kamar kullum cikin g
ayu irin na yan birni idan ka ganshi da yanayin shigarsa zaka ce
ɗ
an wani hamshaƙin mai ku
ɗ
i ne. Wuce shi nayi na gida, ta ƙofar kitchen ta baya na shiga. Muma tuwon mukayi amma da lafiyayyar miyar
ɗ
anyar ku
ɓ
ewa data ji naman rago. Seda na
ɗ
umama miyar kaf
in na zuba a flask na ƙulla manshanu a leda da yajin daddawa sannan na shirya komai cikin basket me murfi na ha
ɗ
a masa da kwalin exotic
ɗ
aya da robar ruwa. Ina zuge basket
ɗ
in Mama ta shigo kitchen
ɗ
in, kallo
ɗ
aya tamun ta girgiza kai kawai ta fita nima su
m sum na fice kamar wadda aka kama tayi sata, koda yake satar ma nayi ai.
Tabbacin abinda ya kawo sa kenan ina miƙa masa basket
ɗ
in ya
ɗ
ora a gaban mashin
ɗ
in ya hau ba tareda yace mun komai ba ya amsa key ya bar gurin, tsabar mamaki da al'ajabi kawai n
a bishi da kallo se naji zuciyata ta karye banma sani ba ashe hawaye sun
ɓ
alle mun seda na fara ganin dishi dishi kafin na ankara.
[5/18, 13:05] Buhainat: *KURA A RUMBU*
*(Based on true life event, some parts are fictional to spice up the story)*
*L
ABARI/RUBUTAWA MARYAM FAROUK (UMMU-MAHEER)*
*WOMEN OF WORDS WRITERS ASSOCIATION (WOW)*
*Whatsapp 07061838488* *Arewabooks @Maryamfarouk01*
*Wattpad @MaryamahMrsAm*
*TikTok @Maryamfarouk_Ummu-mahir Novels*
*Ban yarda wani ko wata ya juya mun labari t
a kowacce siga ba tare da izini na ba*
*Ku
ɗ
in karatu yana wakiltar mutum
ɗ
aya ne, kiji tsoron Allah karki
ɗ
auki hakkina ta hanyar fitar mun da littafi*
*KURA A RUMBU littafin ku
ɗ
i ne, a biya naira 800, biya a asusun*
*1840175439*
*Access bank*
*Maryam
Farouk, se a tura shaidar biya a lambar Whatsapp ta sama*
*PAGE 3*
Ranar ina idar da sallar isha'i nayi bacci saboda
ɓ
acin rai seda na farka da asuba sannan naga missed calls
ɗ
in Bilal guda biyu ya kirani tun ƙarfe tara na dare. Duk yanda nake cike da
haushin abinda yamun jiya amma haka nan zuciyar dake sonsa ta angiza ni nabi kiran nasa. Murya ƙasa ƙasa muka gaisa ya shaida mun yana masallaci idanya fita ze kirani. Ko yasan ina fushi dashi ne se gashi bayan ya fito masallacin ya kira mun da
ɗ
e muna hir
ar soyayya nan da nan kuma na ware daga fushin na manta da komai. Har Mama seda ta lura da sauyina kan yanda na kwanta jiya na tashi cikin walwala wunin ranar kuwa haka nayi shi ga farin cikin gobe juma'a zamu kammala jarabawa. Safiyar Juma'a tun ƙarfe shi
da na shirya cikin rigar da mukayi ta graduation. Nayi kyau matuƙa ina kallon kaina a mirror a raina ina yarda da maganar Bilal da yake yawan fa
ɗ
in ni kyakykyawa ce dukda ba wai ina da irin shahararren kyau
ɗ
in nan bane na fitar hayyaci komai nawa ya dace
da zubin halittata I'm just too cute.
Nayi mamakin tarar da Bilal a ƙofar gidanmu ba dan dama yana kaini makaranta idan yana da lokaci amma dake munyi magana na tambayeshi ko zeje mun sign out yace aa shiyasa nayi mamaki dana ganshi jingine jikin mashi
n
ɗ
insa yana ta buga mun murmushi. Ina ganin Hansa'u sun taho da Zainab Amarya data rufe fuska da niƙan yau zamuyi final exam kuma yau ne kamun bikinta gobe
ɗ
aurin aure na
ɗ
ane Lifan ina
ɗ
aga musu hannu muka wuce. Bilal be tafi ba seda muka fito, shi ya fa
ra mun signing a farar rigata ta sign out muka sha hotuna sannan ya tafi muka cigaba da budurinmu har zuwa ƙarfe sha biyu kafin muka wuce gida.
Jakata kawai na aje na
ɗ
auki yan abubuwan da zanyi amfani dasu nayiwa Mama sallama muka wuce gidan kwalliya
dan ma mun kama layi dama ƙawar mu ce me kwalliyar. Kusan mu bakwai mukaje, seda mukayi sallar azahar muka ci awara kafin aka farayi dake mutum biyu ne kafin karfe hu
ɗ
u ya rage ni da Hansa'u kawai. Muna zaune saurayin Baby Isma'il ya kirata a lokacin ita a
keyiwa kwalliyar dan haka ta saka wayar a speaker. Na ta
ɓ
e baki jin muryar saurayin da take mana kuri dashi, daga muryarsa na hasaso garan ƙauye ne. Uzuri ta bashi akan ana mata make up ne yace
"Zakije kwalliya amma baki gaya mun ba?" Se ta bashi amsa da
"kayi haƙuri, munyi magana jiya ai na gaya maka yau kamun Zainab ko ka manta"
"Anyi haka, yanzu a ina kuke kwalliyar na gani ko zan samu zuwa na kaiki gurin bikin?" Ya tambayeta ta gaya masa daga nan sukayi sallama bayan yace ze sako mata ku
ɗ
in kwalliyar
yanzu. Suna aje wayar ko minti biyu
ba'a yi ba wayarta tayi ƙara alamar shigar saƙo, Zulaiha dake
ɗ
aukar hoto da wayar tayi ihu tana nuna tace
"Dubu hamsin ya tura miki" nan suka riki ce da ihu tace
"Duk kunci albarka ci zan biya muku harda amarya" dama
kwalliyar tamu 2k ce ta amarya dubu biyar gaba
ɗ
aya in akayi total ku
ɗ
in ya kama dubu goma sha uku kenan suka shiga mata godiya ban da ni da seda Hansa'u ta ta
ɓ
a ni kafin nace nagode.
Ko a jiki na, ba rainawa nayi ba ko hassada nake mata Aa kawai tunda
mukayi fa
ɗ
a da Hansa'u suka bi bayanta shikenan nima naja baya dasu, badan itan bama yanke alaƙa zanyi dasu dan duk wanda ya nuna baya so na da Bilal babu ni babu shi balle kuma naga suna wani fariya akan su samarinsu masu ku
ɗ
i ko da zamu taho daga makara
nta saurayin Zulaihan ne ya dawo damu tana ta wani kau
ɗ
i bayan idan da naga damar kula samari saboda abin hannunsu kaf cikinsu babu wadda ta isa ta goga kafa
ɗ
a dani ko a yanzu alhamdulillah babu abinda Abbana be tsare mun ba shiyasa wani abun hannun samari
baya burgeni su suka dogara dashi da har suke kula mutanen da kana gani kasan badan so bane ba. Niko Allah ya rufa mun asiri na samu me sona ina sonsa zamu mori ƙuruciyarmu tare.
Tsaf muka gama kwalliyar mu, munyi kyau sosai aka mana hotuna kafin muka
fita inda motar da ango ya turo ta
ɗ
auki amarya ke jira. Saurayin Baby ya iso dan haka ta shiga motarsa Zulaiha ma saurayinta ne yazo
ɗ
aukar ta se ni da Hansa'u ne muka shiga motar amarya muka tafi. Bayan an sauke mu kowacce seda saurayinta ya bata ku
ɗ
in
da zatayi liƙi dashi har Hansa'u muna hanya da Alhaji Bala ya kirata seda yayo mata transfer ku
ɗ
i masu nauyi kan tayi kwalliya da liƙi haka akayi kamu aka tashi suna ta wanke amarya ni dai dana liƙa abinda na tanada dama na koma gefe na zauna seda aka tash
i zamu tafi gida kafin har raina naji babu da
ɗ
i ganin still kowacce saurayinta ne ze maida gida suna ta zuzutun kwalliyar su. Kira uku nawa Bilal yace mun ze zo amma gashi har aka tashi shiru dana sake kiransa