Showing 285001 words to 287295 words out of 287295 words

Chapter 96 - KURA A RUMBU COMPLETE

batayi wasa ba

a yanzu zai ita

ɗ

aura

ɗ

amarar yin wasan Kura da ita tunda ba ita ka

ɗ

ai ta iya ha

ɗ

a sharri ba ai.

Haka rayuwa ta cigaba da gurgurawa tsakanin Hajja da Zulaiha ana zaman doya da manja, ba Hajja ka

ɗ

ai ba hatta da shi kansa zama suke kamar wasu roommates na

Hostel ya rasa dalili yanzu idan zasu kwana su wuni idan ba shi yayi mata magana ba ba zata ce masa uffan ba ko maganar yayi mata ma sai taga dama zata mayar masa da mai da

ɗ

i. Idan zaman gidan ya isheta ta gaji da sababin Hajja tayi wanka ta fice tace ta

tafi gida.

Satinsu shida a gidan tace masa tace masa ita ta gaji, ko dai ya sama musu wani gidan su koma bata damu ba ko gidan haya ne mai

ɗ

aki

ɗ

aya yafi mata zaman nan ko kuma ta tafi gidansu, bata ce ya saketa ba amma zata tafi zuwa duk sanda ya samu

sarari da zai samar mata inda zata zauna sai ta dawo.

Shi kansa a takuren yake toh amma bashida halin da zaice zai nemi gidan haya a yanzu. Yan ku

ɗ

a

ɗ

en da sukayi saura da Abubakar ya bashi a ciki yacd yayo musu siyayyar kayan abinci da zasu

ɗ

an ja lokac

i sauran kuma ya rike ya juya masa tunda bayan aiki Abubakar

ɗ

in yana ta

ɓ

a kasuwanci kuma ba laifi abun ya kar

ɓ

e shi banda sabgar Bilal

ɗ

in daya laƙume masa fin rabin jarinsa dole ya ture maganar aurensa data taso a gefe yanzu yake ƙoƙarin sake farfa

ɗ

o da

jarin.

Tunani yayi ko ya kar

ɓ

i wani abu a hannun Abubakar

ɗ

in ya kama gidan sai kuma ya fasa dan har ga Allah ƙoƙari yakeyi ya gyara kura-kurensa na baya. Yanzun ya zama ba sawa babu hanawa, ba ruwansa da kowa daga gida sai masallaci tunda ta tabbata a

n koreshi daga aiki dama kuma shi ba wata sana'a ya iya ba balle yace zai yi shiyasa ma yace Abubakar ya juya masa ku

ɗ

in, idan

sai idan ka

ɗ

aici ya dameshi ya tafi Chemist Nasir na nan unguwar idan yana nan kenan dan yanzu kuzan branch hu

ɗ

u gareshi a unguw

anni daban daban, diploma da Bilal yake masa iskanci akanta wai ba abinda zata tsinana masa ya tafi suyi degree gashi da ita ya fara kuma ita ce tushen duk abinda ya samu a yanzu.

Ganin yanda Hajja da Zulaiha suka zama kamar wasu sa'anni kullum cikin k

acenace wanda yake ganin kamar da gayya Zulaihan take yin abinda ta san Hajjan zatayi magana dole ya nemi sharar Nasir akan zancen neman gida ya ce masa hakan babu laifi dama ya sani da wahala zaman ya yuwu baya ga haka akwai takura dan haka ya barta ta ta

fi gida idan ya so sai ayi ƙoƙarin a nema masa ko ƙarami ne da zasu zauna kafin kuma aga tanadin da Allah yayi a gaba.

Shikenan Zulaiha ta koma gida Hajja ta huta da surutu.

Ranar Juma'a yana kwance a falon Hajja bayan an sakko daga sallar Juma'a, da

zazza

ɓ

i ya tashi ranar dan daƙyar ya iya fita masallacin yana dawowa kuma shine ya kwanta. Yana kwancen wayarsa ta shiga ƙara, yayi mamakin ganin mai kiran, Hafiz ne. Ji yayi yana jin kunyar magana dashi dan haka ya kasa

ɗ

agawa har saida ta katse wani kira

n ya sake shigowa kafin yayi ta maza ya amsa.

Muryar Hafiz a sake suka gaisa yace masa yana waje. Fita yayi ya tarar dasu su uku suka shiga ciki sai da sukayi jiran Hajja dake sallah a cikin

ɗ

aki ta idar kafin ta lalla

ɓ

a ta fito suka gaisa. Damuwar Fadi

la data saka a ranta ta saka lafiya take mata wasa hawan jininta ya tsananta har ta dawo shan magani kullum.

"Idonka kenan Hafizu" Hajja ta fa

ɗ

a bayan data zauna ba kunya, yayi murmushi suka gaisheta ta tambayeshi iyali sai lokacin Bilal yaji ashe Suhail

a ta sake haihu mace.

"Ɗaurin aure muka zo can ƙasa, shine nace bari na ratso mu gaisa dan na jima ban yuwo ta nan haka ba" Hafiz

ɗ

in ya fa

ɗ

a. Hajja tace

"Allah sarki ai kuwa ka kyauta. Munji abin arziƙi da akayi ubangiji ya sa a

ɗ

auka a gaba, tun loka

cin nake cewa zamuzo har gida muyi godiya toh ka ganmu daga ni har shi

ɗ

in mun zama lafi-lafiya, yau lafiya gobe ciwo"

"Allah ya rufa asiri ya ƙara lafiya" cewar Hafiz kafin ya juya kan Bilal da yayi shiru yana sauraronsu ya ce

"Wani abokinmu ne yayi

aure, ba shiri ma fa tambaya aka zo

ɗ

azu da safe kawai iyayen yarinyar suka ce a

ɗ

aura aure. Shine yace dan Allah su bari a sakko Juma'a kafin nan ya sanarwa mutanensa na kusa aka taso mu babu shiri sai da mukaje gaisuwa bayan an

ɗ

auro auren abin mamaki na

ga ashe Halima ce amaryar".

Yanda Bilal yayi sai ka

ɗ

auka bindiga ko wuƙa aka nuna masa amma ya kasa cewa komai sai idanuwa da yake zarewa, Hajja ce ta tambayi wace Halimar ya bata amsa da

"Halima dai Maman Al'amin tsohuwar matarsa. Wlh nasha mamaki

na kuma yi masa musu murna shi da ita dan kowanne ya dace da abokin zama na ƙwarai. Halima mutuniyar kirkice shima kuma Salman babu laifi na san shi junior na ne a secondary school kafin muka zama abokai a Jami'a sama da shekara ashirin da

ɗ

ori muna tare h

ar familyn mu an zama kamar yan uwa".

Haka Hafiz ya tafi ya bar Bilal cikin yanayin da bai ta

ɓ

a zaton zai shiga akan Halima ba. Ƙasa ya zame y zauna ya saki hawayen da suka cika masa ido, Hajja kanta

ɗ

aki ta koma duk jikinta yayi sanyi. Zuwan da Halima

tayi yanda taga ta zama wata babbar mace ko makaho ya shafata ya san tana cikin nutsuwa da kwanciyar hankali sa

ɓ

anin Bilal da tunda ya rabu da ita iftila suke dirar masa daga wannan sai wannan.

Tun ranar take lissafa ta inda Bilal

ɗ

in zai fara gyaro

ɓ

a

rnar daya tafka. Dukda Abubakar yace mata wanda suka zo tare wai Mijin da zata aura ne amma bata sare ba. Iya zuwan da tayi ya isa shaidar har yanzun akwai

ɓ

ur

ɓ

ushin soyayyarsa a zuciyarta ba kuma za'a sha wahalar dawo da komai ba. Tana ganin idan har All

ah ya yarda Haliman ta dawo Bilal

ɗ

in zai samu madafa domin dai Mahaifin Halimar baze barshi haka ba sai kuma ga wannan magana wai ta

ɗ

aura aure.

Bilal kuwa

ɗ

aki ya koma ya kwanta yana jinyar jiki da zuciya. Bayan sallar isha'i yana zaune in da yayi sal

lah ya jiyo Hajja na ƙwala masa kira, yanda take kiran kamar ba lafiya ba ya fita da sauri a tsakar gidan ya tarar da ita da rarrafe ta fito daga

ɗ

akin tana haki tace yayi maza ya nemo mata Adaidaita sahu da zai kaita gidan Fadila.

Taƙi ta masa bayanin

komai dole ya fita ya taro mashin

ɗ

in kafin yazo ya kamata suka kama hanya ko gidan bai rufe ba saboda yanda duk ta firgita shi. A hanya take ce masa "Kirana tayi tana kuka azo a taimaka mata zai kasheta saboda ya kawo karuwa gidan tace yaji tsoron Allah s

hine ya hau dukanta ya turota ta fa

ɗ

o daga bene har yana cewa ni uwarta nice mazinaciya ba, tana can cikin jiini kuma wai ciki ne da ita" Hajjan ta fa

ɗ

a tana rushewa da kuka.

Ranar da Halima ta bu

ɗ

e wayarsa ya tuna har ya mareta ya kuma danganta mahaifi

yarta da zina ce ta dawo masa, ya runtse ido ba tareda ya ce komai ba. Da suka isa suna tura ƙofar gidan ta bu

ɗ

e suka shiga yana riƙe da Hajja dan bata ko taho da sandunanta ba saboda ki

ɗ

ima. A falon ƙasa ta zauna suka ringa kiran sunan Fadila shiru tace y

a hau sama ya dubo mata yarta. Haka nan ya ringa jin gabansa yana fa

ɗ

uwa duk taku

ɗ

aya da yayi akan benen, ƙofar falon saman ma a bu

ɗ

e take an turo bata ƙarasa rufewa ba dan haka yana hango mutum biyu Mace da Namiji dake zaune Namijin yayi matashi da cinya

r Macen.

Tura ƙofar yayi, dai-dai da gama bu

ɗ

ewa gaba

ɗ

aya kuma idanuwansa sukayi kyakkyawan gani, irin ganin da Halima tayi masa a cikin gidanta shi yayiwa matarsa Zulaiha da Mijin ƙanwarsa.

Kwanansa uku a Asibiti kafin aka sallameshi tunda ya yank

e jiki ya fa

ɗ

i bayan kyakkyawan ganin da yayi. Zulaihan ce tayi jinyar sa dan bayan da aka kaishi Asibiti ita Hajja tace a kira tunda ta gudu yanzu da wahala tazo sai ta dawo tayi jinyar Mijinta. Da ace Hajja ta ganta a gidan Fadilan iya kumburin da idanuw

anta sukayi ya isa ya sa ta fahimci mai ya faru dan Ahlan da Fadilan ce mata sukayi yana shiga falon ya yanke jiki ya fa

ɗ

i tunda kuma ta san dama bashi da lafiya suka tafi bata musa ba.

Daga Asibiti bayan an sallame su ya cewa Zulaiha ta wuce gida, shi

da ita ne a

ɗ

akin ta fashe da kuka ha

ɗ

i da durƙushewa a gurin tana cewa

"Wlh tilastani yayi. Cewa yayi idan ban amince ba zasu mayar da kai gidan yari dan girman Allah kayi haƙuri karka sakeni ina sonka kum wlh iya abinda ka gani ne kawai babu abunda ya

shiga tsakaninmu banda wasannin daka gani".

Yanda take magana ya tuna masa da kansa sai dai a maimakon nadamar daya gani tattare da ita shi a lokacin cikin izza da nuna isa yake nasa bayanin. Dama tun ranar daya fahimci shine wanda ya gani tareda Jalila

h jikinsa ya bashi hatta da auren Fadila shirinta ne, ashe ba Fadila ka

ɗ

ai ba harda matarsa cikin tarkon nata wannan ne abinda take zata masa da har ya mutu ba zai ta

ɓ

a mantawa ba kenan gashi kuwa tayi nasara domin har ta mutu ba zai ta

ɓ

a goge wannan mugun

ganin daga idanuwansa ba kamar yanda ya barwa Halima tunani mafi muni irin wannan akansa. Wai ta yaya ma har Halima ta iya sake kallonsa da idanun rahma? Lallai ta cika jaruma. Haƙƙin ta ne, yaga sakayya tun a duniya yana fatan kuma ya zama iyaka hukuncin

sa ba zai tafi lahira da haƙƙin Halima ba.

"Ki fa

ɗ

a mun gaskiya kada ki

ɓ

oye mun komai hakan ne zai saka na yarda dake ko akasin haka, bayan shi sai kuma wa kike kulawa" ya fa

ɗ

a da ƙyar dan wani abu yaji ya tsaya masa a wuya shi bai fita ba kuma bai kom

a ciki ba.

"Wlh tun bayan da mukayi aure babu abinda ya ha

ɗ

ani da wani Namiji shi ka

ɗ

ai ne kawai kum dole ya mun" ta fa

ɗ

a cikin tsananin kuka, ya girgiza kai ya ce

"Halinki ne ba dole yayi miki ba Zulaiha. Na da

ɗ

e ina zargin haka amma a koda yaushe zuc

iyata tana cikin yi miki uzuri kwatankwacin uzurin da Halima ta ringa yi mun akan laifukana. Ki tafi gida ba zan sakeki ba domin idan na rabu dake akan laifin da nima na aikata bansan wace kalar jarabar ubangiji zai ƙara

ɗ

ora mun ba. Ki tafi kawai har zuwa

lokacin da zan nemeki amma ina so wannan maganar ta zama sirri a tsakaninmu bana fatan wani ya jita.

MURFI

A ba zata saƙon

ɗ

aurin aurena da Salman ya iskeni domin ko da ya samar mun a safiyar Juma'ar iyayensa zasu zo tambayar masa aurena kamar yanda A

bba ya buƙata a wasa na

ɗ

auki al'amarin, a lokacin da Mu'azzam ya shigo yayi kirana kawai na amsawa Baba Salahu cewa na amince a

ɗ

aura mun aurene badan na yarda da gaske hakan ce zata faru ba sai dai amincewar da nayi ta zamo hukuncin da bana nadamar yinsa

, kuma idan ana sake aure sau dubu toh tabbatas Salman zan za

ɓ

a.

Ya zame mun Mijin, Aboki, Yayan da duk wani matsayi da wani

ɗ

an adam yake iya takawa a rayuwa. Rayuwar auren dana ringa mafarki wacce ta zamemun Fantasy a gidan Bilal comes to reality baya

n dana auri Salman. Ya gatatani, ya riritani, yan uwansa sun ƙaunace ni tamkar jininsu, har bayan shekaru goma da aurenmu daya ƙaro mun abokiyar zama domin ni ba kishiya aka yi mun ba na cigaba da kasancewa lamba

ɗ

aya a duniyar Salman.

Na gasgata zance

n Mama Fauziyya da tace akwai sanda za'a wayi gari na manta da Bilal tabbas hakan ta kasance domin sai da takai a wasu lokutan na kan manta da cewar ba Salman ne uban yarana biyu na farko ba saboda kyakkyawar alaƙar daya gina tsakaninsu bai ta

ɓ

a banbantasu

da yaya ukun dana haifa masa bayan su ba. Na godewa Allah na kuma godewa dalilin da yayi silar barina rayuwar da bani da gurbi a cikinta.

ALHAMDULILLAH

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login