Showing 204001 words to 207000 words out of 287295 words

Chapter 69 - KURA A RUMBU COMPLETE

ba balle yayi kuskuren ha

ɗ

a ido da wani daga cikinsu.

A duk cikin

maganganun babu abinda yafi

ɗ

aga masa hankali irin cewar da Yaya Aminun yayi wai mahaifin Halima ne duk ya fa

ɗ

a masa wa

ɗ

annan maganganun, ya akayi Abba ya san alaƙar aa da Jalilah? Yanzu dama Halima bata rufa masa asiri ba kamar yanda yake zato duk ta fa

ɗ

a musu komai?

Ya ringa share zufar dake keto masa, Yaya Aminu kuwa kamar zai aro baki tsabar masifa. Anty Amina sai ƙafa take jijjigawa dan tun a mota bayan sun baro gidansu Halima Yaya Aminun ya balbaleta da masifa akan me zata zubar masa da mutunchi t

a sako shi cikin wannan maganar bayan ta san ta'asar da Bilal

ɗ

in yake aikatawa? Ta sha mamaki har ta kasa cewa komai domin idan ba dan ta san babu wani dalili da zai saka Abban Halima yayi wa Bilal irin wannan ƙazafin ba da zata iya musawa. Ko da wasa wan

i ya ce mata Bilal

ɗ

in mutumin banza ne haka zata ƙaryata domin dai duk mugun halin Hajja da son zuciyarta tayi ƙoƙari gurin basu tarbiyya ta san kuma da saninta Bilal ba zai aikata irin abun nan kuma tayi shiru ba.

Sai dai kuma Hajjan ta shayar da ita

mamaki domin bata zaci irin amsar da ta ji daga bakinta bayan Aminun ya gama zazzaga masifarsa ba. Kuka Hajjan ta fashe da shi tana cewa

"Wannan yarinya Halima ban san me take nema damu ba, yanzu a duniya ta rasa sharrin d zata bibiyi Bilal da shi sai t

a masa ƙazafin nema mata? Wlh Allah ya isa tsakaninmu da su kuma maganar nan ba zamu barta ba sai munyi shari'a da su ba ta isa ta

ɓ

atawa

ɗ

ana suna a banza ba sai naga uban da ya tsaya mata".

A zuciya Yaya Aminu ya ce

"Wlh Hajja kiji tsoron Allah, ai d

uk abinda ya zama kece sila domin ya sani duk aje a dawo zaki san yanda zakiyi ki kare shi. Tun ba yanzu ba duk iskancin sa yakeyi da yanda ya ringa azabar da yarinyar nan kina kallo amma baki ta

ɓ

a tsawatar masa ba sai ma ƙara zugashi da kike yi kin

ɗ

auki

karan tsana kin

ɗ

ora mata saboda dama ba dan Allah kuka ƙulla auren ba kin so iyayenta su zame me muku bayi sai yanda kukayi da su da dukiyar su da baki samu haka bane shine kika uzzuraqa yar su ba kalar uƙuba da jidalin da baku mata ba amma ta jure take z

aune da shi.

Saboda shegen ƙwadayi da son abin duniya ya rufe miku ido baki ta

ɓ

a tunanin a ina ya samu ku

ɗ

i lokaci

ɗ

aya da yake buƙatu da suka zarce samunsa ba, ke dai kawai tunda yana kawo miki baki damu da ina yake samowa ba. Wlh da ace Mahaifin mu z

ai dawo doron duniya sai yayi ala wadai da irin tarbiyyar da kika

ɗ

ora yaran nan a bayan babu shi.

Abin takaici abin baƙin ciki

ɗ

an ki ya zama karuwa, bama shi yake neman matan yana kashe musu ku

ɗ

i ba saboda mutuwar zuciya shi yake biyawa mace buƙata t

ana bashi ku

ɗ

i wlh tallahi kayi asara Bilal ka kuma zubar da ƙima da mutunchinka a idon duk wanda suke maka kallon mutumin kirki".

"Idan baka daina jifan

ɗ

ana da mugayen kalamai ba Aminu wlh idan na tashi kai ƙara harda kai zan ha

ɗ

a, dama ai ba ƙaunar m

u kukeyi ba. Tunda ubanku ya mutu aka raba gado a cikinku waye ya sake waiwayarmu sai yau da yake sharri ne shine zaka zo kana tada jijiyoyin wuya kana fa

ɗ

ar maganganu son ranka toh wlh ka kiyaye ni" Hajja ta taso masa. Sai lokacin Baba Sani ya ce

"Wann

an shine babbar matsalarki Hajara ƙin gaskiya kuma ban san lokacin da kika zama haka ba"

"Eh ai dama zaka fa

ɗ

i haka tunda ka gama lasa a nan yanzu ka koma gindinsu zaka cigaba da maula a haka dai zaka ƙare karen farauta kawai" ta zaburowa Baba Sanin.

Aminu ya miƙe yana cewa

"Tun da sauran mutunchi ka rubuta takarda ka aika musu da ita dan mahaifinta ya ce idan ka bari satin nan ya wuce baka sakar masa yar sa ba ƙarar ka zaiyi, wlh kayi asara, kuma haƙƙin wannan yarinyar ka

ɗ

ai idan kayi wasa ba zai

barka ka zauna lafiya ba domin karamchi ba kalar wanda ita da iyayenta basu maka ba amma ka butulche musu ka za

ɓ

i hanyar banza ta sa

ɓ

awa ubangiji" daga haka ya sa kai ya fice daga falon ba tareda ya saurari Hajja dake zaginsa ba.

Baba Sani ma tashi ya

yi ya bi bayansa ba tareda ya sake cewa komai ba. Suna fita Hajja ta miƙe ta rufe ƙofa harda saka sakata kafin ta koma ta zauna tana kallon Bilal da yake nan zaune kamar mara rai ta ce

"Menene gaskiyar abinda suka fa

ɗ

a?"

Sai lokacin ya

ɗ

aga kai amma

ba duka ba ba tareda ya kalleta ba ya ce

"Kiyi haƙuri Hajja"

"Ba haƙuri zaka bani ba Bilal cewa nayi ka gaya mun gaskiya akan maganar da suka fa

ɗ

a, da gaske ne matan banza kake bi a waje ko sharri sukayi maka?"

Sai da ya rintse ido kafin ya ce

"Gu

da

ɗ

aya ce, Jalilah. Kuma wlh ba abinda suke zato bane kawai yan ƙananan abubuw....." Bai kai ƙarshen maganar ba ta katse shi ta hanyar sharara masa marin da sai da yayi baya saboda bai shirya masa ba. Kuka mai ha

ɗ

e da gunji ta fashe da shi tana cewa

[5/1

9, 22:05] Buhainat: *KURA A RUMBU*

*LABARI/RUBUTAWA MARYAM FAROUK (UMMU-MAHEER)*

*Whatsapp 07061838488* *Arewabooks @Maryamfarouk01*

*Wattpad @MaryamahMrsAm*

*TikTok @Maryamfarouk_Ummu-mahir Novels*

*Ban yarda wani ko wata ya juya mun labari ta ko

wacce siga ba tare da izini na ba*

*Ku

ɗ

in karatu yana wakiltar mutum

ɗ

aya ne, kiji tsoron Allah karki

ɗ

auki hakkina ta hanyar fitar mun da littafi*

*KURA A RUMBU littafin ku

ɗ

i ne, a biya naira 800, biya a asusun*

*7061838488*

*Opay*

*Maryam Farouk, se

a tura shaidar biya a lambar Whatsapp ta sama*

*PAGE 47*

"Ashe baka da mutunchi kai mutumin banza ne ban sani ba? Ban ta

ɓ

a zaton haka kake ba, ashe abinda kake aikatawa kenan a bayan idon mu kana can kana zubar mana da mutunchi kana tozarta kanka; m

atan banza kake bi Bilal?"

Ya dafe in da ta mare shi ba tareda ya bari sun ha

ɗ

a ido ba ya ce

"Ni wlh ba wasu mata da nake bi Hajja sharri kawai suka mun". Wani marin ta sake kai masa ya goce ta ce

"Yanzu kake da bakin kare kanka kenan? Ni zaka kalla

ka ce sharri ake maka saboda ka raina ni mai ya sa a gabansa baka ce ƙaryar aka maka ba?

Karka

ɗ

auke ni shashasha, ko da kaga a gabansu na kareka ina sane, na kuma san uban Halima ba zai maka ƙarya ba idan ma ƙaryar yake babu yanda za'a yi Aminu ya ya

rda da maganar nan ba tareda ya samu hujja ba dan ni na raba ku da su suna ƙaunar ku ba yanda za'ayi kuma a ha

ɗ

a baki da shi ayi maka irin wannan ƙazafin" sai ta rushe da kuka tana cewa

"Ba yanda banyi akan ka auri yarinyar nan ba amma duk in na tayar d

a maganar sai ka kawo wani uzurin ka kauce alhalin ita burinta kenan kuyi aure yanzu da ace tun farko auren kukayi wane

ɗ

an iska ne zai samu abun fa

ɗ

a akanmu?

Amma yanzu ka lalata mana zuri'a ka kuma janyo mana abin gori a gari wannan wane irin tozarci

ne? Tsabar lalacewa kuma har gidanka na aure kake kai macen banza ai dole Halima ta bar gidan baiwar Allah muna nan muna

ɗ

aukar haƙƙin ta ashe ita ka

ɗ

ai ta san baƙin cikin da take ƙunsa bayan gallazawa da azabtarwar da kake mata".

Yanda ta dage tana mas

a fa

ɗ

a ba shi ba hatta Anty Amina ta sha mamaki domin ba zaka ta

ɓ

a zaton Hajjan da take

ɗ

aure masa ƙugu yana duk iyashegen daya ga dama bace wannan yanzu ta shiga tashin hankali har da kuka akan maganar da ta ji ba.

Shi dai Bilal kansa na sunkuye yana

tsiyayar hawaye ya kasa sake cewa komai, Anty Amina ta kalli Hajja ta ce

"Duk wannan maganganun da kikeyi ihu ne bayan hari Hajja domin ke kika bashi ƙofa tun farko kika bashi goyon baya akan duk abinda yake aikatawa. Tun farkon ganina da yarinyar sai d

a na ce bata mun ba,

Zubin ta da wayewarta tafi ƙarfin kula namiji irinsa ga uban hidimar da take masa sai dai idan tana da wata manufa akan hakan. Amma me kika ce? Ɗan ki ya isa kowacce mace ta so shi ta kuma yi sha'awar aurensa, babu tunanin komai ke

da shi kuka mayar da ita saniyar tatsa tayi ta kashe muku ku

ɗ

i, kin san ba shi da wani dalili na zuwa Abuja amma kullum yana hanyar can idan anyi ƙoƙarin nusar dake ki ce muma hassada zamu masa.

Ko sau

ɗ

aya baki ta

ɓ

a tunanin ita

ɗ

in a ina take samun k

u

ɗ

in da take bashi sannan aikin me yake mata da zata ringa masa irin wannan wadaƙar kamar a bishiya take tsinko ku

ɗ

in.

Na sha miki magana Hajja, babu inda son zuciya zai kaiki ƙarshe sai dai ya janyo miki

ɓ

acin rai amma baki ji ba tun akan Hafiz, yanda

kika ringa biye masa kina zubar da girman ki kuna roƙon yaron nan har sai da kuka ƙure shi ya janye jikinsa sannan ya sake kamo muku wani kifin kuka juya kanta. Ki godewa Allah ma da ya zama ƙwadayin nasa iya bin mata ya kai shi ba maza ba da..."

"A'uzu

billahi wace irin magana ce wannan mara da

ɗ

i Amina? In sha Allahu ba zanga wannan baƙin cikin a zuri'ata ba" Hajja ta katseta. Anty Amina ta ta

ɓ

e baki ta ce

"Ƙwadayi da son duniya su suke kai mutane ga halaka sai daga baya su zo suna dana sani mara amfa

ni, yanzu dai ƙwai ya fasu kowa ya ji warin, Halima kuma da a kullum baku da abin zagi da aibatawa sai ita kinga irin abinda ta shanye ta rufawa

ɗ

anki asiri.

Ita kuma wacce kike haƙilon ya auro mikin ku cigaba da shan romo anyi walƙiya yanzu kun san wac

ece ita. Kuma na san harda haƙƙin Halima da ya fara bibiyarku, Fatana

ɗ

aya ubangiji ya rufa maka asiri ya sa ita wacce ka wulaƙanta uwargidanka akanta ka kashe duk ku

ɗ

in haram

ɗ

in da ka samu akanta da iyayenta karta zame maka kara da kiyashi dan wlh jiki n

a bai bani kayi dacen mace ba" ta ƙarasa tana miƙewa tsaye da alama ta gama abinda ya kawota.

Daga Hajja har Bilal

ɗ

in kallonta kawai suka ringayi har ta nufi ƙofa kafin ta tsaya ta waiga ta kalle shi ta ce

"Karka

ɓ

atawa kanka lokaci kace zaka koma ka

bawa Halima haƙuri ko iyayenta domin ba zasu saurareka ba. Ka kuma fi kowa sanin mahaifinta kaifi

ɗ

aya ne, yanda ya toshe kunnensa a sanda kowa yake fa

ɗ

in baka dace da yarsa ba ya

ɗ

auke ta ya baka haka a yanzu da ya buƙaci ka sakar masa ita bana zaton ko

duniya zata taru akansa akwai wanda zai saka ya haƙura ya barka da ita. Yanda ya ce ka kai masa takardar sakinta salin alin kayi idan kuma ka shirya tonuqar asirinka wa duniya baki

ɗ

aya ne toh kayi gardama" daga haka ta bu

ɗ

e ƙofar ta fita ta barsu.

Hajj

a ta kalle shi ta ce

"Ko me za'ayi karka kuskura ka saketa kaji na gaya maka". Sai ya

ɗ

aga kai da sauri ya kalleta, sai kace ba Hajjan da bata da wani buri illah na ta rabashi da Haliman ba amma kuma bai san dalilin ta na canza ra'ayi a yanzun ba dan haka

ya ce

"Amma me yasa kika ce haka Hajja bayan baki da wani buri illah na ganin na rabu da Halima a yanzu?"

"Ko a da ina so ku rabu yanzu na canza shawara. Ba zaka saketa ba, saboda idan suka samu abinda suke so zasu tona maka asiri ne su watsa labar

in a duniya, idan kuwa kuna tare dole su yi shiru domin sirrinka sirrin yar su ne idan kuma suka fitar ba iya kai ka

ɗ

ai zasu zubarwa da mutunchi ba" Hajjan ta fa

ɗ

a. Ya bu

ɗ

e baki da niyyar magana dai dai lokacin Abubakar ya shigo daga tsayen da yake ya ce

"Tamkar ba ke kika gama kuka yanzu kina masa fa

ɗ

a ba Hajja. Wai menene jin da

ɗ

in ki akan rayuwar ƙunci da baƙin cikin da Halima takeyi a gidan sa? Me yarinyar nan ta tsare miki?"

"Ai duk ita ce sila, idan da ya samu abinda yake buri daya aureta a ina

zai je ya ha

ɗ

u da wannan tsinanniyar yarinyar harta koya masa abinda ba halinsa ba? Dan haka yanda ta zama silar

ɓ

acin sunan sa haka zasu zauna tare su kwashi baƙin ciki ba ta isa ta rabu da shi ba wlh" Hajjan ta bashi amsa sai Abubakar ya watsa hannu irin

ko oho

ɗ

in nan ya ce

"Ai kuwa sai ku shirya kwasar baƙin ciki ke da shi domin ko yaƙi Allah sai ya sakar musu yar su, kuma tun yanzu ku fara tattara duk abinda kuka san kunci na waccen matar dan wlh ba zata barka ba, kada ka

ɗ

auka ka fita wayo, ka yaud

areta kayi aure sannan ka salwantar mata da dukiya kaci banza na san kallonka kawai take kuma zata yi lokacinka nan ba da da

ɗ

ewa ba".

Sai da cikin Bilal ya juya ya zurawa Abubakar ido zuciyarsa na bugawa fat fat kamar zata huda ƙirjinsa ta fito. Yanda

Abubakar

ɗ

in yake magana kamar yana da masaniya akan gidan Jalilah daya siyar da shagon ta da yake shirin siyarwa a yanzu.

Ya sadda kai ƙasa yana jin Hajja na cewa

"Idan ta fasa yin lokacinsa bata ƙaunar iyayenta, roƙon ta yayi ko me? Dan Allah karta

fasa ta kuskura ta zo nan ta ce zata yi mana wani hauka taga yanda akeyi shegiya karuwa mai lalata yaran mutane" ta cigaba da sababi.

Abubakar dai fita yayi ya basu guri Bilal

ɗ

in ma jiki a mace kamar wanda ya sakko daga iskokai ya miƙe da niyyar barin

falon. Hajja ta ce

"Ka dai ji abinda na gaya maka ko kotun ƙoli zasu kaika kada ka kuskura ka saki Halima, sannan itama waccen ta tare a satin nan dan karma tsautsayi ya saka magana ta fita su ce wani abu dan wlh basu isa ka gama wahalta musu wani abu ya

gifta su ce za'a warware auren nan ba ko zaka saketa sai mun fanshe wahalar da ka musu sun maido maka da komai tukunna".

Shi dai ya fita mamakin Hajja na neman kashe shi. Sai kace wahainiya. Kwantar da sit yayi bayan da ya shiga mota ya kwanta ha

ɗ

i da r

ufe idonsa yana jin ina ma yana da damar maido da lokaci?

Ya da

ɗ

e yana hasashen irin wannan lokacin na tonuwar asirinsa sai dai bai ta

ɓ

a zaton zai riske shi ba saboda yanda yakeyin komai a tsare, a nasa wayon kuma ya zata zai iya yin komai har ya gama c

ikin sirri ba tareda wani ya san mai ya aikata a rayuwarsa ba.

Halima ce ta fara kawo masa cikas, da ace bata duba wayarsa a waccen ranar ba da duk haka bata faru ba amma ko da akayi hakan bai ta

ɓ

a zaton cewa zata iya tona masa asiri ba.

Zuciyarsa ce

ta raya masa

"Idan kai ne ka ganta a irin yanayin data kamaka jiya zaka iya cigaba da rufa mata asiri?"

Kai tsaye ya bawa kansa amsa da ba zai iya ba, ya sani idan da ace ita ce a matsayinsa tun a ranar data fara duba wayarsa daga lokacin dukkan wata

alaƙa zata yanke a tsakaninsu baya jin kuma akwai wani abu da zai saka yayi dakon irin wannan baƙin cikin a zuciyarsa da sunan rufa mata asiri ba tareda ya amayar dashi tuntuni ba kuma ba wai dan baya son ta ba Aa, ya sani ba shi ba babu wani namiji da za

i iya wannan juriyar sai dai matan daman kuma daban Allah yayi zuciyarsu ya hore mata ƙarfin da zata iya

ɗ

aukar abubuwa da yawa ba kamar ta namiji ba.

Amma me yasa Halima ta za

ɓ

i tozarta shi haka? Mai yasa bata fito kai tsaye ta fa

ɗ

a masa rabuwa take s

o suyi ba ya bata takardarta tunda ko da yana son cigaba da zama da ita mutunchinsa da martabarsa ta fiye masa zama da itan amma ta za

ɓ

i fallasa shi a gurin iyayenta?

Da sauri ya

ɗ

auke ƙwallar da ta ziraro masa jin ana ƙwanƙwasa window motar, sai da ya

dai daita

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login