Showing 324001 words to 327000 words out of 641791 words
2023
Kurkukun Kaddara Takun Farko Chapter 72 By Hafsat Bature
2, March 2024
Asanadin Makwabtaka Book 2 Complete Novel Txt
Asanadin Makwabtaka Book 2 Page 38 Complete Novel
28, January 2025
My
Uncle Page 4 Complete Hausa Novel
2, July 2025
Kanwar Maza Complete Novel Document Txt
Kanwar Maza Page 55 Complete Novel By Ayshercool
30, December 2024
Follow us
Facebook
Twitter
WhatsApp
Google news
You might like
Masallacin Ka’aba da kuma wasu Gine-g
ine 10 mafiya darajar kudi a duniya
22, April 2023
Mijin Hanifah Hausa Novel Document
22, April 2023
Matar Taj Book 2 Complete Romantic Hausa Novel Document
30, April 2024
Tubali Book 2 Page 7 Complete Novel
22, April 2023
Wasu Hanyoyin Da Zaki Tsaftace
Gabanki
11, May 2023
So Da Buri Page 52 Complete Novel
7, June 2025
Halysaah Page 19 By Khaleesat Haydar
23, May 2025
NIHAAD Chapter 25 By Khaleesat Haiydar Complete Novel
1, December 2023
Ku kalli Ka
ɗ
an daga cikin shirin kwana casa’in zango na 6
22, Apri
l 2023
Wace Ce Ita (Who Was She) Chapter 73 Complete Hausa Novel
26, April 2023
Maganin Ciwon Sanyi Sadidan Na Mata
28, April 2023
Kurkukun Kaddara Takun Farko Chapter 39 By Hafsat Bature
24, January 2024
Yadda za ki kula da jikinki lokacin sanyi
22, Ap
ril 2023
DODON JATAU By RAZ Complete Document
22, April 2023
Ga Mata Masu Bukatar Kiba Ga Hanyar Da Zaku Bi Cikin Sauki
22, April 2023
Hadin Karin Ni’ima Don Ma’aurata
6, December 2023
Duk wani musulmi kuma wanda yake jin hausa ya kamata ya mallaki wanna
n
22, April 2023
Halysaah Page 67 By Khaleesat Haydar
22, July 2025
Asanadin Makwabtaka Book 2 Complete Novel Txt
Asanadin Makwabtaka Book 2 Page 68 Complete Novel
15, February 2025
Raina Kama Book 1,2&3 From www.aihausanovels.com
22, April 2023
Hattara: K
ada Ka/Ki Karanta Idan Baka/Ki Da Aure – Yadda Zaki Gamsar Da Mijinki
22, April 2023
Direban Gidanmu By SaNaz Deeyah Complete Document
22, April 2023
Pi Network Is False But Not Fraud – 3 Reasons From Crypto Currency Experts
22, April 2023
Abban Sojoji Ta
kun Karshe Book 3 Chapter 122 Complete Novel
29, October 2023
Maganin Hips Cikin Sauki Ga Mata
22, April 2023
Daudar Gora Page 6 Hausa Novel By Bilyn Abdull
22, April 2023
YARIMA SUHAIL Complete Hausa Novel Document By Aihausanovels
22, April 2023
Yadda za
ku cike sabon tallafin karatu zuwa kasashen waje daga ma’aikatar ilimi ta kasar Nigeriya.
22, April 2023
Sadiya Haruna Ta Kammala Hukuncin Wata Shida A Makarantar Islamiyya
22, April 2023
Nancy Isime: Portraying female entertainers as promiscuous damages y
oung girls
22, April 2023
Load More
Advertisement
Categories
Uncategorized1,259
Hausa novels769
Novel Document105
Sirrin Rike Miji100
Labarai62
Zafafa 202351
Kannywood39
Zamantakewar Aure26
Kimiya da Fasaha18
Mallama Juwariyya17
Job15
Health13
Education13
Daga Malamai6
Fassarar Mafarki4
Kalaman Soyayya4
Waka1
Litattafan Yaki1
Search for:
Search …
Abban Sojoji Complete Asanadin Makwabtaka Complete Billyn Abdul Hafsat Bature (Boss Lady) Hausa Novel Hausa Novels Hot Romantic Hausa Novel Kannywood Kanwar Maza
Complete Novel Khaleesat Haiydar Ma'aurata Maganin sanyi Matar Damisa Complete Novel Sirrin rike miji Tusar gaba warin gaba warin kashi Zafafa 2023
Install AihausaNovels App
Trending update
1 hour ago
Mijin Marigayiya Page 22 Hausa Novel
1 hour ago
Mijin
Marigayiya Page 21 Hausa Novel
2 hours ago
Mijin Marigayiya Page 20 Hausa Novel
2 hours ago
Mijin Marigayiya Page 19 Hausa Novel
23 hours ago
Mijin Marigayiya Page 18 Hausa Novel
About Us | Terms and Conditions | Privacy Policy
©
️
2025, Aihausanovels | All
Rights Reserved. Designed by JobTech
Facebook
Twitter
WhatsApp
Telegram
Back to top button
HALYSAAH
PAGE 100
Washegari da safe yaran Mama Zubaida kanana suka shigo parlor da gudu suna sanar ma Nenne manyan motoci har hudu suna kofar gida wai a bude
masu gate za su shigo, Nenne ta kalli su Aunty Murja da wata hamshakiyar makociyarsu na nan Tudun Yola dake zaune parlon, makociyar tasu me suna Hajiya Zaliha tace “To a bude masu gate din mana” Nenne dai sai zazzare ido take, can tace “Ina Parida?” Aunty
Murja tace “Tana kitchen kamar” Da sauri Nenne ta mike ta nufi kitchen din ta samu Aunty Farida da Mama Shatu sun gama dama kunu a babban bokiti dan ko break fast ba ayi ba, Mama Zubaida da Sha’awa da wata makociyarsu na can Mariri kuma na backyard din ki
tchen din suna ta suyan kosai, Nenne na gwala ido ta tsaya kusa da Aunty Farida tayi kasa da murya tace “Ke Parida kin ji wai su Munzali suka shigo yanzu suke cewa ga can manyan motaci a waje suna jiran a bude masu get din gidan nan su shigo, su shigo su m
ana me? anya la fiya kuwa Parida? Ko aika su aka yi su kwashe mu?” Aunty Farida tayi shiru tana kallon Nenne da mamaki ita ma jin abinda take gaya mata, can tace “Bari inje in ga su waye tukunna Fita tayi daga kitchen din Nenne ta bi bayanta da sauri, sai
da Aunty Farida ta dauko gyale sannan ta fita waje, nan ta tarar da Labibah ta shigo daga kafar gidan ita ma taje ganin matocin, Labibah tace “Wai kaya za su shigo da Nenne da duk ta gama tsurewa tace “Kayan me kuma? Labibah ta zauna Balcony tace “Oho” Aun
ty Farida dai ta nufi gate din gidan ta bude ta fita, gaisawa tayi da mutumin dake tsaye shi kadai jikin motar farko, don motoci ne hudu a jere kofar gidan kuma duk manyan motoci, mutumin na kallonta with calmness yace “Sunana Mukhtar, daga masarautan Bauc
hi muke, kaya ne za a sauke, ban san ko ba a sanar maku da zuwan mu ba Aunty Farida tace “Ачча, sannun ku da zuwa, bari a bude gidan Daga haka ta juya ta koma ciki, su Labibah ta sa su bude gate din bayan Nenne ta dubo makulli don duk makullan na wajenta d
ama, daya bayan daya duk motocin suka shiga compound din suka yi parking don akwai enough space, ita dai Aunty Farida na tsaye Nenne ma ta yafo tsadadden mayafinta ta fito ta tsaya tana kallon ikon Allah, Aunty Murja ma Nenne ta dauko mata hijab din Aunty
Farida gogagge har kasa ta bata ta saka ita da wata er uwarsu, Hajiya Zaliha ma ta fito duk suna tsaye compound din gidan, Hajiya Shafa’atu ce ta sauko cikin shiga ta alfarma tare da wata da zata girme mata a shekaru, da fara’a fuskarta ta fara gaida su Ne
nne, Aunty Farida ta karasa har inda take ta gaisheta, Hajiya Shafa’atu ta amsa tayi mata side hug tace “Sai dai mun yi maku shigowar safe kuma babu notice, fatan mun same ku lafiya?” Aunty Farida tace “Alhamdulillah, Sannun ku da zuwa Har gaban Nenne Haji
ya Shafa’atu taje ta kara gaisheta da ladabi, sannan ta kara gaida Hajiya Zaliha da ita ma ta sha gwala-gwalai, ita dai Hajiya Sumayya da suke tare da Hajiya Shafa’atu dama daga inda take tsaye tayi gaisuwanta bata karasa ba tana danna waya, tuni mazan dak
e ko wani mota suka sauko daga matocin suka fara sauke akwatunan cikin motocin, Nenne tace “To Bisimillan ku mu shiga ciki, Sannun ku da zuwa A haka duk suka karasa parlor suka zauna, a nan Hajiya Sha fa’atu ta gabatar masu da kanta da Hajiya Sumayya a mat
sayin kannen Mai martaba, Nenne ta kara masu maraba cikin mutuntawa, tuni su Mama Zubaida suka sauke kaskan kosai suka dawo parlor da Mama Shatu da Sha’awa don ganin me ke faruwa, Aunty Farida ta ma rasa me zata kawo ma su Hajiya Sha fa’atu, kawai dai ta t
afi ta dauko masu ruwa da lemo bayan ta ajiye tana kallon Hajiya Shafa’atu tace “A hado maku breakfast ne ranki shi dade?” Hajiya Shafa’atu tace “A’a wallahi mun yı breakfast, ruwan ma ya isa, mu da ba a ma san muna hanya ba, ai ba komai ruwan ya wadatar m
aa sha Allah Aunty Farida ta tafi dakin Umma tayi mata magana ta fito su gaisa, Sai da mazan nan suka shigo da tsadaddun akwati daddaya har ashirin da hudu parlon su Mama Zubaida da Mama Shatu na kirgawa a zuci, Hajiya Zaliha sai cewa take “Maa sha Allah”
few bozes aka bude ana duba uban kayan ciki sama sama, Hajiya Zaliha ta ja Aunty Farida zuwa kitchen tana kallonta tace “Farida ko dai snacks din da nayi nace za a rarraba ma jama’a kawai a dauko a ba ma bakin nan don bai kamata a bar su haka ba duk da ba
a san da zuwan su ba, amma gwara a fito kunya ka yaya kika ce Aunty Farida tace “lo Aunty hakan ma yayı, ni dama duk jikina yayi sanyi wallahi ban san me za a basu ba Hajiya Zaliha tace “Bari in kira Mai aikina kawai su kawo snack din dama har anyi packagi
ng a foil an rufe, sai a biyo da shi ta kitchen kawai, akwai ruwan goran da yawa ne a gidan nan?” Aunty Farida tace “Pure water ne, na goran bai wuce pack biyu ba” Hajiya Zaliha tace “Toh bari in yi waya su kawo min, sannan kun san fa ana bada tukuici, shi
kuma ya za ayi?” Aunty Farida tace “Toh, kamar ya kike ga za a bada Aunty?” Hajiya Zaliha tace “Wannan kaya haka Maa sha Allah kyau ace ko Miliyan daya ne a basu, amma kar a takura kai, ko dubu dari biyar ce sai a basu in zai ywu Aunty Farida tace “lah ak
war cash dama na ciro sai ayi hatan Hajiya Zalsha tace “To ki koma parlon bari ingi waya yanzu Aunty Farida tace “Tah” Juyawa tayi ta koma Parlon don har taji sanyi wannan solution da new neighbor din tasu ta kawo, mata me kirki, Hajıya Zaliha tayi wayar d
a zata yi, tana ta tsaye kitchen har sai da mai aikinta da yan matan ta biyu suka taha da snacks din, meat pie, cup cake, samosa, Doughnuts, Spring rolls, duk haka aka yi packaging dinsu separately kuma ba laiți suna da Clan yawa, nan suka dire su a kitche
n din, Mai aikin ta koma dauko pack din ruwa da lemo da tace su taho da, ko da Aunty Farida ta dawa kitchen din kasa cewa komai tayi don ita bata zata Small chaps din sun kai haka ba da Neighbor din tasu tay, gadiya ta fara yi mata, Hajiya Zaliha tace “Nag
a jiya an saya kaji, in da inda za a dibar masu shi ma a diba masu A Cooler me dan girma Aunty Farida ta dibar masu kajin ta cika shi dam, sannan suka fita da snack din parlor da Hajiya Zaliha don har suna shirin tafiya ne za su koma Bauchi wai a ranan, so
sai Hajiya Shafa’atu ta nuna jin dadin snacks din da carton din ruwa da Lemo me dan dama da aka ajiye masu banda Hajiya Sumayya da ko uffan bata cewa a parlon, a haka aka kai masu packaged snack din da drinks da coolern nama zuwa mota, Nenne na kallon Haji
ya Shafa’atu cikin nutsuwa tace “To Hajiya, da yake bamu san ya tsarin gidan naku yake ba, shi ne nace yanzu can Bauchin za aje yi mata Jere ko kuwa ya abun yake Hajiya Shafa’atu tace “A’a kaka, in ma jere ne idan ya bude gidansa na nan Kana sai a baku mak
ulli a kai kayan nata can, ai yana da gidansa a nan, barin kayan a nan Kano zai fi sauki akan ace sai anje kai su Bauchi, balle yanzu dole masarauta za a kai ta, kun ga ai babu abinda za a bukata a can, in dai ba gidansa na Bauchin ba” Nenne tace “To Madal
lah, hakan ma ba laifi Hajiya” a haka su Hajiya Zaliha da Aunty Farida da Nenne da ma sauran mutanen parlon suka masu rakiya har zuwa gun motocin su ana masu Allah ya kiyaye hanya, bayan sun bar gidan Nenne ta kalli Hajiya Zaliha tace Lallai kin fidda mu k
unya Zaliha, da sai dai a kulla masu koko da kosai a leda, sai da nace ma Parida ayi su cin cin da alkaki da dublan tace ta bada ayi a duniya yau za a kawo wai yanzu haka ake yi an dena ba kai wahala, to har yanzu ban ga idon cin cin ba balle Alkaki, da ya
za mu yi da kunya yau ni Dije, lallai kin rufa mana asiri wallahi, Allah Ubangiji ya maki albarka ya raya maki zuria, mu ina muka san haka ake yi banda ke Hajiya Zaliha dai murmushi kawai tayi tace “Haba dai, babu komai Nenne” nan suka fara duba kayan lef
en Khaleesat a tsanake a parlon, Hajiya Zaliha taga duk kayan babu na banza, kaya ne masu suna kaya ga uban yawa, har da tsadaddun Alkyabba biyar da lapaya babu adadi, Nenne har da hawaye ta ma rasa abinda zata ce don farin ciki da murna, da ta tuna irin y
anda Abdul ya auri Khaleesat a gantale ko akwati daya basu gani ba a sunan lefe sai ta rushe da kuka, su Mama Shatu suka hau bata hakuri, ita dai Aunty Farida duk jikinta yayi sanyi sosai ko don saboda yanda aka daura aure babu nutsuwa ita kam bata yi expe
cting za a kawo wani lefe ba, tafi tunanin may be a bar mata a dakinta a can masarautar, a karamin kit Hajiya Zaliha taga dala dubu biyar, tana kallon su Aunty Farida tace “Wannan duk yanda aka yi kudin dinki ne suka saka” Nenne tace “Amma naga ba irin kud
inmu bane ai ko kuskure aka yi” Hajiya Zaliha tayi dariya tace “In kika ji nawa ne wannan idan aka canza ai sai kin kama baki Nenne” Nenne ta saci kallon su Mama Zubaida sai kuma tace “Toh yi shiru Zaliha, Allah Ubangiji ya nuna na yan baya haka, kema Alla
h ya kawo ma yan matan ki mazaje na gari” Hajiya Zaliha na murmushi tace “Ameen Nenne” Nenne ta gyara zama tace “Kin san daga inda kayan nan suka fito?” Hajiya Zaliha tace “A’a” a hankali Nenne tace “Masarautar garin Bauchi” Da mamaki Hajiya Zaliha tace “K
ai haba Nenne?” Nenne tace “Kwarai kuwa, dan sarki ne mijin nata” Hajiya Zaliha tace “Ikon Allah” Mamaki ba kadan ba Hajiya Zaliha tayi, daga baya kuma taga meye ma abun mamaki a dai yanda Khaleesat take wanda ya fi dan sarki ma zai iya fitowa yace yana so
nta don haka ba abun mamaki bane, ita kanta tana admiring komai na Khaleesat, tun da Hajiya Zaliha ta ji gidan da za a kai Khaleesat ta kebance da Aunty Farida tace “Farida ina ga gaskiya baza a fara taba masu duk abinda suka saka a lefe ba, probably idan
aka kai ta Bauchin in suna da wani event da za ayi a can sai tayi using na lefen, in ma da event din definitely an ajiye mata kayan da zata yi using, amma dai daga nan gwara a canza kudin nan da suka sako a shiga kasuwa a siyo mata duk abinda zata yi amfan
i da shi na kece raini in za a kai ta, hakan ma kamar an kara kankaro mata mutunci ne, hatta Alkyabba baza a taba na lefen ba tunda ga kudi gwara a siya kawai, amma dai ban san yanda ku kuka tsara ba gaskiya, ina magana ne bayan na duba gidan da za a kai t
a Kinsan irin wannan babban gida ba dai kananun zance ba, gwara su ga bata taba komai a kayansu ba hakan zai fi armashi” Aunty Farida ta sauke ajiyar zuciya tace “Wannan gaskiya ne Aunty, sai a je kasuwan kawai, nima nayi wannan tunanin wallahi, duk da akw
ai lapaya uku da na siyo mata da takalma da jaka, sannan akwal kayan dinkin ta da aka kawo jiya, amma gwara a karo mata wasu masu tsadan” Hajiya Zaliha tace “Amma sai kin yi shawara da Nenne da mahaifiyarta, wannan abu dai abu ne sau daya in a life time, s
o gwara ayi mata abinda ya kamata duba da inda za a kai ta ma” Aunty Farida tace “Toh ba damuwa bari in masu magana Aunty Ajay ya kira Jay for the countless time but he still can’t reach him, shi damuwarsa kawai yasan inda yake so they can talk, he needs t
o speak to him badly, shi dai yasan bai san ta yaya ba but probably they might arrive at a solution together idan suka hadu duk da bai ma san wani irin solution din ba at this point, gaba daya kansa a kulle yake tun jiya yake nazarin yanda zai billo ma al’
amarin amma ya kasa arriving at any solution, duk tunanin da yayi sae yaga ba mafita bane cause he might end up disappointing his father, ko baccin kirki bai samu yayi daren jiya ba, har yanxu kuma kamar mafarki yake ganin al’amarin, ya kasa gane ta yaya M
ai martaba ya iya switching comfortably without even considering the consequences after, a iya rayuwarsa bai taba zama confuse and lost kamar haka ba, bai ma san ko Jay zai yarda he knows nothing about the sudden switch ba, he don’t even know if he will be
lieve him, ba a good 5 minutes Jay bai fado masa a rai ba and he is just restless, in his wildest dream he never saw this coming, bude kofar parlonsa aka yi ya daga kai da sauri, Mami ta shigo parlon kana ganinta kasan tana cikin tashin hankali matuka, tun
da ya kalleta sau daya ya dauke kai, ta karasa har tsakiyar parlon cikin rawan murya tace “Amma ka bani mamaki Junaid, wallahi ka ban mamaki, ban yi tunanin zaka yi ma Jawwad haka ba, baka duba irin son da yake maka ba da irin goya maka bayan da