Showing 225001 words to 228000 words out of 641791 words

Chapter 76 - HALYSAAH COMPLETE

ta mike ta bude kofar dakinta a hankali ta sauko downstairs, sake danna bell din aka yi making it the 3rd time, ta karasa

har bakin kofar ta bude a hankali, kiris ya rage numfashinta bai dauke ba bayan tayi ido hudu da wanda ke tsaye bakin kofar, bata gama recovering daga matsanancin shock din da ta shiga ba kawai taga ya shigo parlon yana kallonta, wani kara tayi duk da babu

me jinta saboda ruwan da ake, ya tura kofar speaking calmly yace "Listen to me Khaleesat" Bata sake yarda ta hada ido da shi ba tsabar rudewa sai ta nufi kitchen maimakon ta gudu sama, shi dai ya bi ta da kallo yana tsaye inda yake, sai da ta shiga kitche

n din taga babu makulli jikin kofar, hannunta na rawa ta shiga call log dinta tana neman number Ajay tayi dialing, don tasan tsayawa kiran Housemate dinta ma will be a waste of time, he might not even see the call balle yayi picking, jikinta na rawa ta din

ga addu'an Ajay ya daga kiran, rikicewa tayi ganin sa a kitchen din ya biyo ta, ya karasa har gabanta ya amshe wayar hannunta yana kallonta ya kashe wayar gaba daya ya ajiye saman cabinet din kitchen din, cikin sanyin murya yace "Listen to me Khaleesat, i

promise you I am not here to hurt you" Kuka kawai Khaleesat take ta rakube jikin bango har lkcn jikinta na

ɓ

ari tana kallonsa, he look so lean kamar ba Abdul din da ta sani ba, sai dogon hancinsa da haske da ya kara, daxu tana zaune department dinsu a schl

taji exactly kamshin turaren da yake using wanda hakan sai da ya sa ta tsorata ta rasa nutsuwarta, does it mean bibiyanta yake ta yi kenan all this while? How did he even know her apartment? Ta shiga uku ta lalace, Muryarsa taji a hankali yace "Kiyi hakur

i na shigo maki apartment without permission Khaleesat, i know it's not right, bani da courage din tare ki a hanya don ban san yanda zaki yi reacting ba cikin mutane, i have no choice shi yasa har kika gan ni a nan this late, kiyi hakuri don Allah" Sai a s

annan Khaleesat ta samu kwarin gwiwan hade rai ganin how calm and soft he was speaking to her, cike da karfin hali tace "Pls i don't want to report you to the cops, ka fita ka bar min apartment dina tun wuri" A mugun tsorace ta dake take masa maganar, inst

ead sai taga ya sauke idonsa, a hankali yace "Zan fita, amma kafin nan ina son kiyi hakuri ba don ni ba kar ki sanar ma bodyguards dinki i badged into ur house, plss kar ki gaya masu Khaleesat.... Ni ba tashin hankali bane ya kawo ni i promise you.... nasa

n you are soft Khaleesat, ke mace ce me raunin zuciya sannan ke me yafiya ce, i am not using ur good characters to blackmail you Khaleesat, i am just saying the fact about you, ki dubi girman Allah da soyayyar da kike yi ma ma'aiki ki yafe min sannan ki ts

aya ki saurareni ko na minti biyar ne...." She was so shock ganin ya duka a gabanta ya sauke idanuwansa daga kallonta cikin muryarsa da baya fitowa sosai yace "Ki duba alkhairina gareki ki saurareni ba don halina ba Khaleesat, i am begging you to pls give

me a listening ear, na maki alkawarin ba dadewa zan yi ba zan fita...." Khaleesat ta dauke idanuwanta daga kallonsa tana jin hawaye na zuba idonta, alkhairansa da yace ne kawai ke ringing a kanta amma duk da haka ta dake zuciyarta, cikin rawan murya tace "

Ni dai don Allah ka rufa min asiri ka fita in kulle apartment dina bani da lokacin sauraron ka ko na minti daya wallahi, i am begging you plss ka fita" Kamar zai mata kuka yace "Baza ki saurareni ba kenan Khaleesat?" Muryarta na rawa tace "In saurareka aka

n me? Bani da lokacin sauraranka, ka tashi ka fita before it's too late" Cikin sanyin murya yace "To zan fita, amma kiyi hakuri kar ki gaya masu i am here, i came with a pure intention not otherwise, plss do not tell them i am here" Duk don ta samu ya fita

r mata a gida tace "Na ji, ka tashi ka tafi" Mikewa yayi ya juya ya nufi kofar kitchen din ta bi sa da kallo hawaye masu zafi na zuba idonta, sai kuma ta bi bayansa da sauri don tabbatar da fitan zai yi ko akasin haka, yana sa takalmansa dake bakin kofar p

arlon, Khaleesat ta karasa window da sauri ganin haske a labulen parlon, tana dubawa taga motar Ajay yayi parking a garage, ta juya da sauri ta kalli Abdul, zuciyarta na bugawa tace "My call went through, kuma gashi ya xo..." Abdul ya bude labulen dai dai

sanda Ajay ya fito daga motar, kallonta Abdul yayi and she could see the panic in his eyes, ita kanta jikinta rawa yake don ko kadan bata son ayi wani tashin hankali a gabanta, muryarta na rawa tace "Ni ban san ta inda zaka fita ba, just go upstairs before

he comes in...." sama ya nufa, within a blink of an eye ta dena hangosa, ta karasa tsakar parlor da sauri zuciyarta na bugawa ta zauna hawaye na zuba idonta, dai dai sanda Ajay ya bude kofar parlon, tsaye yayi bakin kofar yana kallonta, ita dai taki yarda

su hada ido da shi wasu hawayen na zuba idonta, ya karasa cikin parlon still looking at her yace "Why did you call my line?" Kin cewa komai tayi tana goge sabbin hawayen dake sauko mata, ya hade rai yace "Kee, baki ji na ne? Me yasa kika kirani?" Muryarta

na rawa tace "Nima ban sani ba" Tana fadin haka ta fashe da kuka sosai tana kallonsa, ya cire takalmansa going closer to her yace "Ban gane baki sani ba, What happened?" Tana shesshekan kuka ta bude masa hannu alamar ita fa bata sani ba, bin parlon ya din

ga yi da kallo, nan taji gabanta ya fara faduwa sosai, cikin rawan murya tace "May be i was just hallucinating...." Sai kuma ta rakube jikin kujera ta kwantar da kanta tana wani sabon kukan, shi dai kallonta kawai yake, can ya zauna kan kujera that is near

to her yace "What did you see?" A hankali tace "Abubuwa da yawa" Ya dinga kallonta kafin yace "Abubuwa kamar me?" Ta bude masa hannu alamar bata sani ba, yace "Ina wayarki? And why did you switch off the phone after calling me?" Ta fara kalle kallen parlo

n a hankali tace "Nima ban sani ba ai" Yace "Ina kika ajiye wayar da kika kirani?" Hanyar kitchen ta kalla tayi shiru, ya kalli kitchen din sannan ya mike ta bi sa da kallo zuciyarta na tsananta bugawa har ya shiga kitchen din, sai gashi ya fito yana rike

da wayarta dake a kashe, tuni ta lumshe ido da sauri don kar ma su hada ido yayi mata wani tambayar, ya karasa har gabanta, ita dai idonta na lumshe tana sauke ajiyar zuciya a hankali, dukawa yayi gabanta ya kai hannu forehead dinta to feel if she is runni

ng temperature, amma yaji temperature dinta is normal, kawai with the way she is breathing zaka gane a tsorace take, ta bude ido a hankali tana kallonsa, sai kuma murya can kasa tace "Bacci nake ji" Yace "Why won't you hallucinate, wani kika ba ma contract

din ya dinga maki Azkar din ki?" Ta sauke idonta bata ce komai ba, mikewa yayi ya koma kan kujera ya zauna yana ƙare ma parlon kallo, a hankali ta mike ta kwanta saman dogon kujera ta takure waje daya tana jiran taga ya tashi ya tafi, shi dai Ajay bai ma

san wani tunani zai yi ba, ta kirasa yana jin kukanta a background and before you know it kuma yaji an kashe wayar gaba daya, he tried reaching her but to no avail, tunani ya fara yi ko tana da jinnu ne, ya sake juyawa ya kalleta, ita dai idonta a lumshe y

ake, a haka bacci ya dauketa bata sani ba. Khaleesat bata yi minti sha biyar tana bacci a kan kujeran ba ta farka a gigice bayan tayi mafarkin Ajay ya ga Abdul a gidan ya kamasa yayi ta duka, kawai daga karshe ya harbesa da bindiga, rikicewa tayi bayan ta

fado daga kan kujeran ta dinga nanata "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un" jikinta na rawa, Sai bayan da ta tabbatar mafarki ne ta daga kai har lkcn jikinta na rawa tana kallon Ajay da ya durkusa gabanta yana tofa mata addu'o'i, jinginar da kanta tayi jiki

n kujera tana jin hawaye na zuba idonta, after almost 10 minutes, speaking calmly yace "Ta shi ki tafi sama kiyi alwala ki kwanta" Make masa kafada tayi tana shesshekan kuka tace "A'a ni tsoro nake ji, zan kwanta a nan" Tana fadin haka ta mike ta sake kwan

ciya kan kujeran, shi dai kallonta yake, tun da bacci ya dauketa yake tsaye jikin window din parlon yana son tafiya amma bai tafi ba, kuma har lokacin ruwa ake, and before he know it 15 minutes into her sleep ta farka cikin firgici, Khaleesat ta dade bata

ji irin wannan tsoron dake zuciyarta ba, yanxu idan ya ga Abdul a gidan nan me zata ce? Ko dai kawai ta gaya masa gaskiya, to amma idan ta gaya masa kuma ya kamasa da duka har ya aiwatar da abinda ta gani a mafarki ba, Da tunane tunanen nan wani baccin ya

sake awon gaba da ita bata sani ba, cikin baccin taji an rufa mata duvet, ta bude ido da sauri sai kuma ta mike zaune tana kallon duvet din da ya rufa mata don parlon yayi sanyi sosai, tana zaro ido bata san sanda tace "A ina ka dauko?" Yace "Ban sani ba"

Tsoronta kar yaje ya shiga dakin da Abdul yake, ta koma ta kwanta a hankali tayi lamo, Ajay ya tafi ya ci gaba da tsayuwarsa a jikin window din parlon yana duba wayarsa ganin Jay ke kiransa ya maida wayar aljihu. Karfe daya da rabi Khaleesat ta kara farkaw

a a bacci, ta cire duvet din jikinta tana kallon Ajay dake zaune kan one sitter ya jingina kansa da kujeran idonsa a lumshe, amma tana mikewa zaune ya bude ido, ta fara sosa kai taki barin su hada ido tace "Fitsari zan je in yi" Bai ce mata komai ba, ta mi

ke tsaye tana tafiya a hankali ta wuce sama, waige waige ta dinga yi kamar munafuka a corridor din dakunan sannan ta bude one of the 3 rooms dake sama, taga Abdul baya ciki, ta dai san baya dakinta tunda har Ajay ya shiga dakin ya dauko mata duvet, dakin d

ake kallon nata ta bude a hankali, ta gansa kwance kan carpet at the far end of the room yana bacci, ta shiga uku ta lalace, how did she find her self in to this mess, duk don saboda tausayi, a hankali ta jawo kofar ta kulle har da makulli sannan ta cire m

akullin ta tafi dakinta da shi ta ajiye a handbag dinta, bayan kusan minti 7 Khaleesat ta sauko downstairs rike da darduma da Hijab don alwala tayi bayan ta tuna bata yi sallan isha'i ba, shi dai Ajay bin ta da kallo yake, ta shimfida darduman ta sa Hijab

din sannan ta tada sallan, bayan ta idar tayi sallan Nafila, ta dade zaune kan darduma, lkci lkci take satan kallon Ajay don idonsa biyu har sannan, ganin ta fara jin bacci ta mike a hankali ta koma kan kujera ta kwanta ta rufa da duvet, a nan ne bacci ya

dauketa wanda bata sake farkawa ba sai safe, don har gari ya fara wayewa, ta mike zaune da sauri don yaushe rabonta da makara haka, kalle kallen parlon ta dinga yi ganin Ajay baya parlon ta mike tsaye ta nufi window tana leka garage taga babu motarsa, ta f

i minti biyu tsaye jikin window din sai kuma ta juya ta wuce sama bayan ta dau dardumanta da hijab, tana idar da sallah ta fito da makullin dakin da Abdul yake ta bude kofar dakin tana tsaye daga bakin kofa ta hade rai tana kallon cikin daki, yana zaune ka

n carpet, alamar tun bayan da yayi sallah yake zaune a haka, hade rai tayi tace "Ka zo ka fita don Allah" Mikewa yayi ya nufo kofar ta matsa ta basa hanya fuskarta daure, yana kallonta yace "Good morning Khaleesat" Ƙin amsawa tayi waiting for him to go dow

nstairs, cikin sanyin murya yace "Nagode da rufa min asiri da kika yi" Yana fadin haka ya nufi downstairs, ita dai ta bi sa da kallo, sai kuma ta bi bayansa to be sure he is leaving, ko da ta sauka downstairs taga har ya bude kofar apartment din, tana tsay

e tana kallonsa har ya fita ya kullo mata kofar, ta karasa ta saka ma kofar makulli, ta jingina da kofar letting out a sigh of relief.....

*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah and u send ur evidence of payment 07087865788

👈🏻

, it's

better ki ji tsoron Allah ki sauke nauyi kiyi karatunki cikin kwanciyar hankali don littafin na kudi ne, in kika karanta with no payment i owe you 500*

We sell all kind of children school shoes, school bag, Lunch box, Readymade for children.... Atamfa,

Lagos laces, veils, Handbags, shoes, lafaya, jewelries, kitchen items e.t.c.....

All at affordable prices

Akwai adashin kayan kitchen, kayan yara and atamfa with laces if interested....

Follow this link to join my WhatsApp community: https://chat.wha

tsapp.com/B5uR4Jfj6fZIIN0EIIHegM

HALYSAAH 72

Wajen karfe tara Khaleesat ta sauko downstairs bayan tayi shirin tafiya makaranta, zaunawa tayi kan kujera ta jinginar da kanta jikin kujeran tana jin kanta na mata ciwo, banda suna da test da baza ma taje sch

l din ba don har a lkcn she was still stunned at what happen yesterday, gaba daya a dar dar take cikin gidan, ko appetite din yin breakfast bata da shi, ganin it's almost 10am ta ciro wayarta a jaka tayi ordering Uber da zai kai ta school din, bayan ya iso

ta mike ta dau jakarta ta nufi kofa, tana isa school taga Safiyyah bata iso ba, kiranta ta fara yi a waya amma baya shiga, dab da za su fara test din sai ga Safiyyah, bayan sun fito Safiyyah ta sauke wani ajiyar zuciya tace "Kawai daga na

ɗ

an sake ma yaro

fuska uwarsa bata da lafiya shine ya kai ni ya baro Khaleesat" Khaleesat ta kalleta amma bata ce komai ba, Safiyyah ta gyara zama tace "Gaba daya ya lalata min jakunkuna da jambakin uwarsa, duk ya goggoga, daga in shiga wanka in fito, ai ko ni dai na doke

sa in ma uban ya kullace ni shi ya jiyo, jakunkuna na masu shegun tsada sai kace uwarsa ce ta siya min" Khaleesat dai ta

ɗ

an yi murmushi kawai without saying anything, Safiyyah na kallonta da kyau tace "Me kuma ya faru na gan ki haka?" Khaleesat ta bude ja

karta ta ciro zoben da Housemate ya bata ta mika mata, Safiyyah ta amshi box din ta bude, zaro ido tayi with awe tace "Oh my God, who got u this Khaleesat? diamond ne fa, don Allah wa ya baki, kamfanin Forevermark fa...." Ganin Khaleesat taki bata amsa Saf

iyyah ta hade rai tace "Don Allah ki min magana, where did u get this from?" A hankali Khaleesat tace "My Housemate gave me" Mikewa Safiyyah tayi baki bude tana zaro ido tace "Don't tell me he proposed to you?" Khaleesat bata san sanda tayi dariya ba tace

"Ko ba propose ba, he just gave me as a gift Sophie" Safiyyah tayi wani ƙara tace "Omg, wallahi proposing yayi maki amma saboda sense is far from you kinga ai baki gane ba, ya salam luxury brand ne fa Forevermark, to da ya baki me kika ce masa? Kuma ta yay

a ya baki, kuna zaune ne ko kuna tsaye sanda ya baki?" Safiyyah ta koma ta zauna kusa da Khaleesat looking so excited tace "Don Allah how did u react da ya baki?" Khaleesat tace "Bai ma jira nayi masa godiya ba kawai ya wuce" Safiyyah tace "A apartment din

ki ya baki?" Khaleesat tace "A'a, he took me out for dinner yesternight, bayan da muka dawo shi ne ya bani a mota" Safiyyah ta kyalkyale da wani shegen dariya tace "Yanxu fa sai kice har yanzu baki gane Housemate dinki is in love with you ba ko? Duk sai k

ice he is just being kind ko?" Khaleesat ta wani kalleta, Safiyyah na dariya tace "Ae ba abun mamaki bane kice baki gane yana sonki ba har yanxu, amma wallahi Housemate dinki na bala'i son ki kawata, don wannan care din is extra ordinary, ko kanwarsa da su

ka fito ciki daya bazai dinga yi mata irin wannan hidimar da yake maki ba, kai budurwar da saurayinta zai mata haka ma ba karamin musulmin sonta yake ba, yan mata nawa ne yanxu ko Naira biyar baya hadasu da samarinsu kuma a haka wai aurensu za ayi, ke dai

wallahi you are very lucky om earth, Allah ya kashe ya baki kawai, ni kuma zan baki shawara kar kiyi misusing privilege din nan, cause it's a privilege to you wallahi, bai duba wai kin ta

ɓ

a aure ba kawai shi tsakani da Allah yake son ki a zuciyarsa, come

to think of who he is, daga gidan sarauta fa ya fito, in zaki ajiye kunya ki nuna masa kema kina sonsa to zai dai

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login