Showing 492001 words to 495000 words out of 641791 words
da ita to ya zo su tafi, kar yaga sun dawo lafiya da matarsa daga kawota gida kuma sai cuta" Khaleesat ta wani sauke bargon kanta tace "To ai ya sani, meye kuma za a wani gaya masa" Nenne tace "A'a ba
zan tsaya ki zageni ba er nan" Daga haka Nenne ta juya ta fita daga dakin, Aunty Farida dai sai kallon Khaleesat take, can ta sauke ajiyar zuciya ta juya ta fita daga dakin, Khaleesat ta mike zaune lokaci daya hawaye ya cika idonta ta jawo jakarta da sauri
ta ciro wayarta tayi dialing number Safiyyah, yana fara ringing Safiyyah ta
ɗ
aga, Cikin rawan murya Khaleesat tace "Sophie kin san me?" daga daya bangaren Safiyyah tace "A'a me ya faru?" Kuka ta fara yi a hankali tace "Sophie I just realized I've missed m
y period, I don't want to believe I am pregnant" Da mamaki Safiyyah tace "Ban gane ba? You don't want to believe you are pregnant like how?" Cikin kuka Khaleesat tace "To ta yaya zan samu ciki?" Safiyyah bata san sanda tayi dariya ba tace "Ban gane ta yaya
zaki samu ciki ba kina kwana da mijinki" Khaleesat ta hade rai, amma ta kasa ce ma Safiyyah tun da yayi disvirgin dinta bai sake yin abun ba, Safiyyah tace "Uhmm congratulations Besty, tun da safe na gane hakan kawai nayi shiru ne, i am so happy for you K
haleesat, kawata za a zama mother" Khaleesat tace "Don Allah ki dena cewa haka, er yarinya da ni? in 10 days time fa zan cika 21 years kema kin sani" Tana fadin haka ta rushe da kuka, Safiyyah tace "A'a ki ce ma shekaranjiya aka haifo ki mana, ni dai har n
a hango irin farin cikin da Ajay zai yi wallahi, Allah sarki dama daga shi sai shi a duniya babu Kani, babu Wa, babu uwa sai tsinannun paternal relatives da step siblings, with the exception of Jawwad, he will start his new family now, Allah Ubangiji ya sa
yan biyu ne" Khaleesat ta hade rai tace "To cire cikin zan yi bari ki ji in gaya maki, don i am not ready" Safiyyah ta bude baki da mamaki tace "Ki cire cikin?" Khaleesat tace "Ehh, let's watch and see, wanda yace min zai iya rabuwa da ni saboda biyan wan
i bukatarsa meye zan bar cikinsa a jikina? balle bana ma fatan ciki ne kawai i am just sick" Safiyyah tace "Sai yanxu na kara tabbatar da cewa hankalinki da sauki Khaleesat, yanxu idan aka ce ki cire cikin sai ki cire kenan?" Muryarta na rawa tace "To me z
ai hanani cirewa? Duk wanda ya nuna zai iya rabuwa da kai to ko ba yanxu ba wataran sai ya rabu da kai tunda yana da irin wannan mentality din" Safiyyah tayi shiru a ranta tana mamakin irin Khaleesat, can tace "Na fahimce ki, yanxu dai ki bari gobe zan zo
in sha Allah sai mu yi magana" A hankali Khaleesat tace "To don Allah ki taho da pt strip sai in duba" Safiyyah ta
ɗ
an yi murmushi tace "To zan siyo a hanya" Daga haka Khaleesat ta katse wayar, sai ga Aunty Farida ta shigo dakin, zaunawa tayi kusa da ita t
ana kallonta tace "Sannu Khaleesat, me kike son ci?" Khaleesat tayi shiru, sai kuma tayi kasa da murya tace "Wainar flawa" Aunty Farida ta mike ta fita daga dakin.
Karfe goma saura na dare Nenne ta shigo dakin Umma tana kallon Khaleesat dake bacci kan gad
o ta rufa da bargo, ta kalli Umma dake jera ma su Islam kayan gugansu a wardrobe, ta kalli Aunty Farida dake zaune dakin, sai kuma ta karasa ciki ta duka ta bude cup din fura da nono da ta bayar tun daxu a kawo ma Khaleesat taga bata sha ba, ta bude warmer
din kusa da furan taga wainar flour shi ma ba a ci ba, sai kuma cup din kunu, Mikewa tayi tace "Kuna nufin duk bata ci abubuwan nan ba?" Aunty Farida tace "Kunun dai ta sha shi ma ba yawa" Nenne na kallon Aunty Farida tace "Anya ba ciki gare yarinyar nan
ba kuwa Parida?" Murmushi Aunty Farida tayi, sai kuma tace "Sai dai fatan Allah ya dayyaba Nenne, Allah ya bata lafiya" Nenne ta saki baki tana kallon Aunty Farida, sai kuma ta zauna gefen gado ta fashe da kuka tace "Alhamdulillahi, Allah Nagode maka da nu
na min wannan rana, dama tunda na kyalla ido na ganta nace ciki gareta amma sai yarinyar nan ta rena min hankali, to ko shi yasa ya bar ta a nan har ta gama laulaye laulayenta? Kila ma dalilin dawowarsu kasar kenan tunda duka duka kwanansu takwas ai da taf
iya, haba ni dai nasan ba halin Khaleesat bane kwanciya kamar ruwa, ashe ashe da babban dalili, to Allah Ubangiji ya raya mana cikin nan, laulayin ma Allah ya bata da sauki, don uwarta bata matsanancin laulayi, nima kuma haka, don Allah mu saka mata ido ya
yarda damu ne shi yasa ya kawo mana ita yaki kai ta masarautarsu, don haka kar mu basa kunya" Umma dai aikinta kawai take bata juyowa ba, Aunty Farida dai banda murmushi babu abinda take, Nenne tayi kasa da murya tace "Ko su Zubaida kar kuce zaku gaya mas
u, don har yau babu Allah a ransu, bakin ciki suke da Zahra'u don dai babu yanda za su yi da ita ne wallahi, don haka bari in tasheta yanxu in maidata dakina sannan in hana kowa shigo min dakin" Aunty Farida tace "To yanxu ai bacci take Nenne, sai dai ko g
obe" Nenne tace "To ana sallama asuba zan tattarata in mayar dakina, gwara mu lallaba masu cikinsu kamar kwai don yarima karami take dauke da" Nenne na kai wa nan ta goge hawayen idonta ta fita daga dakin tana kara hamdala a ranta ta tafi parlon Malam Ali
ta kai masa wannan albishir. Karfe goma da rabi na washegari Safiyyah ta zo gidan, Khaleesat na kwance ta rufa da bargo tunda ta fito wanka taji kamar zazza
ɓ
i zai rufeta, tana gama saka kaya shine ta rufe har kanta da bargo, ta sauke bargon a hankali jin m
uryar Safiyyah, Safiyyah suka gama gaisawa da Aunty Farida, bayan Aunty Farida ta fita daga dakin ta zauna gefen gado tana kallon Khaleesat tace "Sannu ya jikin kawata?" Khaleesat ta mike zaune ta jingina da gado a hankali tace "Kin siyo pt strip din" Safi
yyah tace "Na siyo" Khaleesat ta mika mata hannu tace "To bani" Safiyyah ta bude handbag dinta ta ciro ta mika mata, sauka daga kan gadon Khaleesat tayi ta shiga bandaki, Safiyyah tayi murmushi a ranta tana kara mata fatan Allah Ubangiji ya sa na yan biyu
ne cikin, not long after khaleesat ta fito daga bandakin tana tafiya a hankali, Safiyyah ta daga kai ta kalleta taga hawaye a idonta, saura kiris tayi dariya amma ta danne dariyar, tace "Ba shi bane ba ko kawata" Zaunawa Khaleesat tayi gefen gadon wasu haw
ayen suka cika idonta cikin rawan murya tace "Ni ban san ta yaya haka ya faru ba" Sai kuma ta fashe da kuka, Safiyyah ta bude ido sosai tace "Ikon Allah, baki san ta yaya me ya faru ba?" Dariya tayi tace "Ke rainin hankalinki ma da yawa yake matar nan, to
a abincin da yake baki kika dauka tunda baki san ta yaya kika samu cikin ba" A fusace Khaleesat tace "To ni dai cirewa zan yi, er karamar yarinya da ni, where will I start from?" Tana magana hawaye na sauka idonta, Safiyyah ta mata wani kallo tace "Sanda k
ike makale masa a daki baki san ke karamar yarinya bace ba kenan, kiri kiri na tashi na tafi wajenki kika dinga gantalar da ni a parlor ki shige dakin mijinki...." Dariya Safiyyah tayi bayan ta tuno irin azababben walakancin da Khaleesat ta dinga yi mata a
Bauchi, Komawa Khaleesat tayi ta kwanta ta fara tunanin yanda zata yi, ita kanta har yau ba a so ta a gidan sarautarsu ba balle abinda zata haifa wataran, Safiyyah ta kwantar da murya tace "Allah ya maki kyauta amma ki dinga nuna baki so Khaleesat? Kinsan
mutane nawa ke neman wannan kyautar desperately amma ya zabe ki ya baki? Wasu sai su fi shekara ashirin suna neman haihuwa, wasu ma har su mutu Allah baya basu, Uhmm kema kin san ni kadai iyayena suka haifa a duniya, kinsan what they went through before s
uka sameni? Su yaya Musty, ya Shuaib, Aunty Salaha, Aunty Naja, ya Ahmad, duk a gidanmu suka taso ake sponsoring dinsu ba don iyayensu basu da shi ba, tun ba a haifeni ba suke gidanmu because of my parent desperation na samun yara amma Allah bai basu ba, s
hi ne suke rike yaran yan uwansu, har Allah ya basu ni bayan sun ma cire rai, to shine ke Allah ya baki da wuri zaki ce bakya so? Don wannan da Allah kike yi not ur Husband tunda shi yaga dama ya baki" Khaleesat ta rufe fuskarta da pillow ta fara shessheka
n kuka cikin rawan murya tace "Cewa fa yayi zai rabu da ni Safiyyah, what's the need of the pregnancy da zan bari..." Safiyyah tayi tagumi tana kallonta, can tace "Ke kina tunanin Ajay zai iya rabuwa da ke? Ya gaya maki duk abinda ya gaya maki ne out of co
nfusion da frustration Khaleesat" A fusace Khaleesat ta
ɗ
ago kanta tace "Sai yaje yaji da confusion din nasa da frustration, ni kuma ya bar ni in ji da rashin son cikinsa a jikina, in ma na yarda na haifi cikin babu abinda yaron zai yi da ya wuce yayi baki
n jini a masarautar nan irin yanda shima yake da bakin jini, yanda ba a son uban cikin haka zalika baza a ta
ɓ
a son cikin ba, ni kuma bazan haifi abinda za a zo a tsana a saka shi a gaba ba duniya tayi masa zafi wataran idan babu ni, har yaji yana da ya san
in haifosa da aka yi duniya" Safiyyah ta
ɗ
an yi murmushi tana kallonta, a hankali tace "You are telling the sad story of ur husband, sai naga kamar you are mocking him Khaleesat, amma nasan bai ta
ɓ
a da ya sanin haifosa da mahaifiyarsa tayi zuwa duniya ba,
ko ba komai yana bin mahaifiyasa da addu'a kullum, haka zalika
ɗ
an da za a haifar masa ma bazai yi da ya sanin haifosa duniya ba, in sha Allah
ɗ
an nan ne zai zama strength din Ajay a duniya, and Ajay will be proud of him...." Aunty Farida ce ta shigo dakin
, Khaleesat tayi saurin goge hawayen idonta, ta karaso kusa da gadon tace "Khaleesat ashe yau za ku koma Bauchi, Junaid din na waje tare da Jawwad" Khaleesat ta daga kai ta kalli Aunty Farida tace "Kwana biyu fa zan yi, kuma ya sani" Aunty Farida tace "A'a
tunda suka zo tafiya dake ki tashi kawai Khaleesat" Sai ga Nenne ta shigo dakin tace "Duk yanda aka yi daga masarautar ce za ace su dawo da ita, banda haka meye laifin zamanta a nan har ta samu sauki, a gaskiya zan ce ma Ahmad su ce bazata iya zaman mota
ba kurum, haka kawai a mayar da ita su bata mugun abu mu shiga uku don ma dai na yarda da kakar nan tasu Hajja" Aunty Farida tace "Don Allah ki rufa mana asiri Nenne, tun da suka zo tafiya da ita ta tashi su tafi kawai, ba mu da ikon hanata tafiya" A fusac
e Nenne tace "Muna da iko wallahi tunda er mu ce, wa yace maki ana wasa da batun ciki, cikin ma karami haka? Yanxu ko hanya da za su bi da ita ai hatsari ne babba tunda hanyar garin nasu rubabbiya ce ba wai hanya bace sambal" Safiyyah ta bude baki tana kal
lon Nenne, Aunty Farida ta dauko handbag din Khaleesat da Hijab har kasa ta mika mata tace "Tashi ki saka Safiyyah ta rakaki waje Khaleesat" Wani zagi Nenne ta kundumo tace "Zan ga ko ke kika haifar min Ali har ya haifota, ko Zahra'u bata isa ta nuna min i
ko da Khaleesat ba balle ke karan kada miya, in kuma bakin ciki ku ke da karamin cikin jikinta ne sai in sani, shi Junaidun ba likita bane ko kuma zai ce bai san illan bin hanya ga mai ciki karami ba, duk yanda aka yi flanning haka yi ta dawo su lalata cik
in tunda sun ga matar Yarima me jiran gado zata haifo karamin yarima" Khaleesat dai ta jingina da gado tana kallon Nenne, wato har yanxu bata san an
HALYSAAH
PAGE 166..
.
Karfe goma saura na dare Nenne ta shigo dakin Umma tana kallon Khaleesat dake bac
ci kan gado ta rufa da bargo, ta kalli Umma dake jera ma su Islam kayan gugansu a wardrobe, ta kalli Aunty Farida dake zaune dakin, sai kuma ta karasa ciki ta duka ta bude cup din fura da nono da ta bayar tun daxu a kawo ma Khaleesat taga bata sha ba, ta b
ude warmer din kusa da furan taga wainar flour shi ma ba a ci ba, sai kuma cup din kunu, Mikewa tayi tace "Kuna nufin duk bata ci abubuwan nan ba?" Aunty Farida tace "Kunun dai ta sha shi ma ba yawa" Nenne na kallon Aunty Farida tace "Anya ba ciki gare yar
inyar nan ba kuwa Parida?" Murmushi Aunty Farida tayi, sai kuma tace "Sai dai fatan Allah ya dayyaba Nenne, Allah ya bata lafiya" Nenne ta saki baki tana kallon Aunty Farida, sai kuma ta zauna gefen gado ta fashe da kuka tace "Alhamdulillahi, Allah Nagode
maka da nuna min wannan rana, dama tunda na kyalla ido na ganta nace ciki gareta amma sai yarinyar nan ta rena min hankali, to ko shi yasa ya bar ta a nan har ta gama laulaye laulayenta? Kila ma dalilin dawowarsu kasar kenan tunda duka duka kwanansu takwas
ai da tafiya, haba ni dai nasan ba halin Khaleesat bane kwanciya kamar ruwa, ashe ashe da babban dalili, to Allah Ubangiji ya raya mana cikin nan, laulayin ma Allah ya bata da sauki, don uwarta bata matsanancin laulayi, nima kuma haka, don Allah mu saka m
ata ido ya yarda damu ne shi yasa ya kawo mana ita yaki kai ta masarautarsu, don haka kar mu basa kunya" Umma dai aikinta kawai take bata juyowa ba, Aunty Farida dai banda murmushi babu abinda take, Nenne tayi kasa da murya tace "Ko su Zubaida kar kuce zak
u gaya masu, don har yau babu Allah a ransu, bakin ciki suke da Zahra'u don dai babu yanda za su yi da ita ne wallahi, don haka bari in tasheta yanxu in maidata dakina sannan in hana kowa shigo min dakin" Aunty Farida tace "To yanxu ai bacci take Nenne, sa
i dai ko gobe" Nenne tace "To ana sallama asuba zan tattarata in mayar dakina, gwara mu lallaba masu cikinsu kamar kwai don yarima karami take dauke da" Nenne na kai wa nan ta goge hawayen idonta ta fita daga dakin tana kara hamdala a ranta ta tafi parlon
Malam Ali ta kai masa wannan albishir. Karfe goma da rabi na washegari Safiyyah ta zo gidan, Khaleesat na kwance ta rufa da bargo tunda ta fito wanka taji kamar zazza
ɓ
i zai rufeta, tana gama saka kaya shine ta rufe har kanta da bargo, ta sauke bargon a han
kali jin muryar Safiyyah, Safiyyah suka gama gaisawa da Aunty Farida, bayan Aunty Farida ta fita daga dakin ta zauna gefen gado tana kallon Khaleesat tace "Sannu ya jikin kawata?" Khaleesat ta mike zaune ta jingina da gado a hankali tace "Kin siyo pt strip
din" Safiyyah tace "Na siyo" Khaleesat ta mika mata hannu tace "To bani" Safiyyah ta bude handbag dinta ta ciro ta mika mata, sauka daga kan gadon Khaleesat tayi ta shiga bandaki, Safiyyah tayi murmushi a ranta tana kara mata fatan Allah Ubangiji ya sa na
yan biyu ne cikin, not long after khaleesat ta fito daga bandakin tana tafiya a hankali, Safiyyah ta daga kai ta kalleta taga hawaye a idonta, saura kiris tayi dariya amma ta danne dariyar, tace "Ba shi bane ba ko kawata" Zaunawa Khaleesat tayi gefen gado
n wasu hawayen suka cika idonta cikin rawan murya tace "Ni ban san ta yaya haka ya faru ba" Sai kuma ta fashe da kuka, Safiyyah ta bude ido sosai tace "Ikon Allah, baki san ta yaya me ya faru ba?" Dariya tayi tace "Ke rainin hankalinki ma da yawa yake mata
r nan, to a abincin da yake baki kika dauka tunda baki san ta yaya kika samu cikin ba" A fusace Khaleesat tace "To ni dai cirewa zan yi, er karamar yarinya da ni, where will I start from?" Tana magana hawaye na sauka idonta, Safiyyah ta mata wani kallo tac
e "Sanda kike makale masa a daki baki san ke karamar yarinya bace ba kenan, kiri kiri na tashi na tafi wajenki kika dinga gantalar da ni a parlor ki shige dakin mijinki...." Dariya Safiyyah tayi bayan ta tuno irin azababben walakancin da Khaleesat ta dinga
yi mata a Bauchi, Komawa Khaleesat tayi ta kwanta ta fara tunanin yanda zata yi, ita kanta har yau ba a so ta a gidan sarautarsu ba balle abinda zata haifa wataran, Safiyyah ta kwantar da murya tace "Allah ya maki kyauta amma ki dinga nuna baki so Khalees
at? Kinsan mutane nawa ke neman wannan kyautar desperately amma ya zabe ki ya baki? Wasu sai su fi shekara ashirin suna neman haihuwa, wasu ma har su mutu Allah baya basu, Uhmm kema kin san ni kadai iyayena suka