Showing 129001 words to 132000 words out of 641791 words
his father, he felt dejected, and it's been like this for so many years, he have no one to stand for him, a hankali ya juya yana kallon wayarsa dake vibrate, Number Aunty Farida ya gani a gaban screen din wayar, ya kalli agogo yaga kar
fe shidda da minti biyar na safe, request din Khaleesat na jiya da ta kirasa ya tuna, hakan yasa har kiran ya katse bai daga ba knowing she might be the one calling, kiran ya sake shigowa ya kalli screen din nan ma bai daga ba har ya katse, sau hudu kiran
na shigowa continuously, hakan yasa ya maida attention dinsa kan wayar ya
ɗ
an yi jim with different thought running his mind, ganin kiran ya katse an sake kira making it the 5th time of calling yasa ya dau wayar ya daga ya kai kunne yayi shiru waiting to h
ear who is on the line, a hankali ya mike jin abinda Aunty Farida ke ce masa ta wayar, bai san sanda ya zame wayar daga kunnensa ba rate din heartbeat dinsa na karuwa, da sauri ya nufi kofarsa ya bude ya fice daga dakin ya murda kofar dakin Jay yaji a kull
e, knocking ya dinga yi non stop kafin Jay ya bude kofar da mamaki yana kallonsa yace "What is it?" Ajay ya shiga dakin yana shafa gashin kansa da wani expression yace "He tracked her to Lagos" Still Jay yayi a inda yake tsaye ko kwakkwaran motsi baya yi y
ana kallon Ajay, Ajay ya ja numfashi sannan ya zauna kan kujeran dakin ya lumshe idanuwansa ya jinginar da kansa jikin kujeran trying to calm himself, Jay was speechless and shock at the same time, da kyar ya ja kafa ya zauna gefen gadonsa ya dafe kansa da
yaji yayi masa nauyi, kamar an tsikare Ajay ya mike yace "Book us ticket to Lagos" Daga haka ya fice daga dakin.
*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah and u send ur evidence of payment 07087865788
👈🏻
, it's better ki ji tsoron Allah
ki sauke nauyi kiyi karatunki cikin kwanciyar hankali don littafin na kudi ne, in kika karanta with no payment i owe you 500*
Akwai wani abu da yake iya fa
ɗ
akar da tunani tun daga nesa...
Wani ƙamshi da yake sa zuciya bugawa da sauri...
Wani
ɗ
an
ɗ
ano ma
i narkar da zuciyar masoyi...
Wannan shi ne ƙamshin *Scent Palace*
*Scent Palace*, da ke cikin birnin Gombe, shine gidan turaruka na musamman da ke kawo muku turaruka masu inganci daga cikin gida da waje masu
ɗ
orewa, masu da
ɗ
in shaƙa, kuma masu burgewa
I
dan kina son turare da zai saka masoyinki ya ƙara zurfafa soyayyarsa gare ki ko kuma turare da zai sanya ki zama abar misali a wajen jama’a to *Scent Palace* shine mafita.
Abubuwan da muke da su sun ha
ɗ
a da:
Turaren jiki (body spray/perfume) na mata da
maza
Turaren gida da
ɗ
aki
Turaren mota
Turaren wuta na gargajiya da zamani
Eid Gift Boxes an tanada musamman domin ku da masoyanku
Me yasa *Scent Palace*?
✔
Ingantattun turaruka daga ƙasashen waje
✔
Farashi mai sauƙi da rangwamen Sallah
✔
Kyaututt
uka da aka shirya cikin kwali na alfarma
✔
Nationwide delivery
*Scent Palace* ba kawai turare ba ne ƙamshi ne da ke ƙarfafa soyayya, da
ɗ
i, da kima
Tuntube mu yau don odar ki:
📍
Gombe
📞
08038888936
Instagram/Facebook/WhatsApp:08038888936,08154812224
*Scent Palace* Ƙamshin da ke bayyanar da ƙima! Ƙamshi ba wai kawai ƙamshi ba magana ce ta zuciya
HALYSAAH 41
Aunty Farida ta share hawayen da yaki tsaya mata tana kallonsu Ajay da kyar tace "Wallahi ban san ko har su nawa bane a motar, ban ma san ya m
otar take ba tunda ina cikin gida sanda abun ya faru, yaran makota dake diban ruwa a bakin rijiyar tare da ita ne suke cewa kawai suna diban ruwa sai ga motar ta shigo street din, wasu mutane suka sauka a motar suka ja ta zuwa cikin motar suka tafi da ita,
a sannan an idar da sallahn subahi kenan kun ga gari bai waye ba ai" Ajay was speechless, bai ta
ɓ
a zama confuse haka a rayuwar sa ba don ya ma rasa abun cewa, likewise Jay dake jingine jikin mota tun da suka iso unguwan dama shi bai ce komai ba, Ajay ya d
aga kai after some seconds ya kalli Aunty Farida a hankali yace "Amma yana da number ki ne Aunty?" Aunty Farida tace "Ba shi da wannan number tawa gaskiya sai tsohon layi na, kwanaki Maman Khaleesat tayi rashin lafiya sai na tafi kano dubata to a hanya na
yar da wayata, da na zo kano sai na siya sabon layi kafin inyi welcome back din tsohon layin, to har yanxu ban yi welcome back din ba" Ajay yayi shiru yana nazari, Aunty Farida na hawaye tace "Tsautsayi yasa ta fita deban ruwan yau, amma tunda ta xo wallah
i ni ke diban ruwana bana barin ta dibar min tunda har yanxu gata nan ne dai bata dawo dai dai ba, wani lkcn ma da daddare idan na dawo kasuwa nake yi tunda ana wahalar ruwa a season din nan don yawanci rijiyoyi kafewa suke yi sai ana bari ruwan na taruwa
sannan a diba, gashi ba a samun wuta balle a samu ruwan pampo, a jiyan nayi girki me yawa ne na wani biki duk sai na gaji ban deba ruwan da daddare ba, da na tashi kuma sai nake jin zazzabi, kun ji dalilin fitarta ta debo mana ruwa kenan" Ajay ya jingina d
a motarsa ya lumshe ido ya bude, gaba daya ƙansa ya gama kullewa, bai yi zaton Abdul ya wuce yanda yayi zatonsa ba, the guy is really something else ko wani salon tactics na mugunta ya san sa gashi har yau yaki kunna wayarsa balle a san inda yake, ko by mi
stake baya kunna layin, shi dai Jay dama bai ta
ɓ
a underrating Abdul ba dai dai da rana daya duba da irin actions din da ya dinga portraying, kawai dai tracing din Halysaah har zuwa Lagos is the least thing da yayi zaton Abdul zai yi, tunda bashi da access
da Aunt dinta, but like seriously how did he even find his way, bayan bashi da active line din Aunty Farida sannan bai san unguwan da take ba, ya sauke wani boyayyen ajiyar zuciya yana tunanin ta inda za su fara billo ma wannan lamari, tunda dai babu ta ya
nda za su ce yayi kidnapping Halysaah da ke a matsayin matarsa ta sunna. Khaleesat na zaune at the far end of the large room ta hade kanta da gwiwa, zuwa sannan ta hakura da kukan da take don ba ma ta da strength din kukan amma tana jin zuciyarta na mata z
afi ga wani azababben ciwon kan da take ji da kishin ruwa da ya dameta, tafi awa sha biyu zaune a dakin ba ci ba sha, don tunda aka shigo da ita har zuwa sannan babu wanda ya sake zuwa dakin, infact bata ji motsin kowa a gidan ba alamar ita kadai ce a ciki
, bandakin dake cikin dakin take shiga tayi alwala ta fito tayi sallah duk da ba sanin lokaci tayi ba kawai tana amfani da instinct dinta ne, at this point in time tasan bata da wani sauran gata sai wajen Allah, domin kuwa tasan Abdallah ne kawai zai sa a
zo ayi mata irin wannan daukan, wasu hawaye masu zafi suka zubo idonta tana tausayin rayuwarta, all she could remember vividly was that tana bakin rijiyan dake kusa da gidansu Aunty Farida tana diban ruwa wasu mutane biyu suka zo a mota, lokaci daya kuma s
uka yi leading dinta zuwa motar tasu, at first turje masu tayi ta fara kokarin raising alarm tana ihu, yaran dake bakin rijiyan duk suka gudu suka shige gidajensu, tana kururuwa daya mutumin ya rufe fuskarta da wani Handkerchief da sauri, taji ta shaƙi wan
i abu kamar dust, lkci daya kuma ya cire handkerchief din a fuskarta, daga nan kuma ko kokarin ihun bata sake yi ba
cause she became weak, ita dai tasan all through the ride she was conscious but not fully, gashi ta kasa tabuka komai don duk jikinta ya mut
u, kanta yayi mata nauyi idonta suka dinga juya mata.... Da sauri Khaleesat ta dago kanta ta mike tsaye jin ana ƙoƙarin bude kofar dakin ta waje da makulli, gabanta ya dinga bugawa da karfi idonta na kan kofar har ya bude ya shigo, she wasn't expecting any
one but him dama, ta sauke kanta bayan sun hada ido, wasu sabbin hawayen suka fara zuba idonta, muryarsa taji ya daki kunnenta cike da isa da gadara yace "Har yanxu Body guards din naki basu biyo bayanki bane? Ai yaci ace sun iso zuwa yanxu don naga It's a
lmost 12 hours now, how comes basu zo cecen ki ba duk capacity din su" Sai a sannan Khaleesat ta daga kai ta kallesa cikin rawar murya tace "Ka ji tsoron Allah...." Kasa ci gaba tayi ta fashe da matsanancin kukan takaici, shi dai yana tsaye yana kallonta d
a wani murmushin mugunta kwance fuskarsa, ta dago kai da sauri jin yana takowa har zuwa inda take tsaye, mannewa tayi da bango tana jin kamar bangon ya tsage kawai ta shige gabanta na bugawa da karfi, sai da ya zo dab da ita cikin kwantar da murya yace "Me
kika ce?" Ta girgiza masa kai da kyar gabanta na ci gaba da faduwa muryarta na rawa tace "Kaji tsoron Allah Ya Abdul, kaji tsoron...." Bata rufe baki ba taji saukan lafiyayyen mari a fuskarta wanda sai da taga taurari, ta dafe kuncinta tana kallonsa babu
ko kiftawa, cikin husky voice dinsa yace "You still have the guts to repeat what u just said saboda baki da kunya ko? Ni zaki gaya ma in ji tsoron Allah? To tsoronki zan ji ko tsoron uban ki dake Mariri idan ban ji tsoron Allah ba?" Da kyar Khaleesat ta da
ke tace "Ka zageni amma kar ka sake zagar min uba" Still bata rufe baki ba ya sake sauke mata wani wawan marin a other side of her face, this time around sai da dakin ya juya mata don ba marin wasa yayi mata ba, ya fixgota yana mata wani irin kallon da ya
gigitata don tuni idonsa yayi jajur yana huci yace "Ina magana kina mayar min how dare you poor wretched girl?" Ta fashe da matsanancin kuka tana jin dama Allah ya dau ranta kawai ta huta a wannan lokacin, zata durkusa kasa ya hadeta da bango yace "Yau ina
body Guards din naki dake goya maki baya kina min iskanci? Tell me where they are today? Da aurena a kanki kike hulda da wasu banzayen gardawa saboda ke jahila ce warce bata san me take ba" Tana kuka sosai bata san sanda tace "To wai ana aure dole ne dama
Abdul? Nace bana son auren, bana son ka, gwara kawai ka kasheni duk mu huta" Da karfi ya bugata da bango har sai da taji numfashinta ya dauke na few seconds, yana mata wani mugun kallo yana huci yace "Dama ke baki san aurena wajibi ne a gare ki ba ko kina
so ko ba kya so? Dama shi ubanki bai gaya maki hakan ba ko mantawa kika yi saboda kin fara bin maza? Wallahil Azeem kin ji rantsuwar musulmi ko? Duk ranan da kika sake yunkurin guduwa ko kuma yin wani silly act to rayukan twin siblings din ki za su zama f
ansar aurena idan kika kuskura kika min jakanci, ko kina so ko baki so lallai dole ki zauna da ni ko kuma in salwantar da ran kanninki i am promising you this Billahil Azeem, kuma babu abinda zai faru don tamkar na kashe banza ne daga ke har iyayenki babu
abinda za ku yi, su kansu Body guards din naki ba kyalesu nayi ba don sai na dau revenge din intruding da suka yi a sabgata, i will teach them a lesson kina ji kuma kina gani" Khaleesat ta kasa cewa komai don sama sama kawai take jin numfashinta kalmansa n
a cewa zai salwantar mata da siblings dinta ya sa jikinta ya fara rawa, ya juya cike da isa ya tafi ya bude closet din dakin wanda duk kananun shegun kaya ne yace "All this are your wears, in kin yi sallah kin shirya ki zo ki sameni a dakina which is 3 roo
ms away from this, ina jiranki at exactly 7pm and this is just 6:30pm" Yana kai wa nan ya fice daga dakin yana rike da key din dakin, a hankali Khaleesat ta sulale kasa tana sauke numfashi tana jin wani abu ya tsaya mata cak a zuciya, gashi ba ta ma da str
ength din da zata yi kuka sosai ko zata ji relieve don tun jiya rabonta da abinci, she was just weak and helpless, ga idonta da taji ya fara ciwo saboda marin da yayi mata don dama ba warkewa idon yayi gaba daya ba lkci lkci tana jin yana damunta, tsoro da
fargaban kada ya sake dawowa dakin yayi mata fiye da abinda yayi mata yasa Khaleesat tayi karfin halin mikewa da
ɗ
an sauran strength din ta da ya rage tana tafiya da kyar ta shiga bandakin dake cikin dakin ta tara ruwan pampo tana sha ko zata ji saukin ab
inda take ji a zuciyarta, bayan ta sha ruwan ta dinga kallon fuskarta da yayi ja ta madubi, a hankali ta zame kasan bandakin ta jingina da tile din bangon hawaye masu zafi na zarya a fuskarta, tafi minti goma a haka lokaci daya ta yunkura ta mike bayan ta
tuna time din da ya bata kar ya sake dawowa, she wish akwai makulli a jikin kofar bandakin don da kulle bathroom din kawai zata yi in ma mutuwa ne tayi a haka don yafi mata kasancewa da Abdul, cikin rashin kuzari ta cire hijab dinta da kayan baccin dake ji
kinta ta fara wanka da shower gel din dake bandakin, komai na bukatar mace akwai a ban
ɗ
akin everything is just set, after a while ta gama wankan ta wanke bakinta ta fito sanye da dogon hijab dinta with different thoughts running her mind, tunda ya bar kofa
r dakin a bude ko dai ta samu ta lallaba ta fita and find a way for her self, duk da tasan Abdul will never be that stupid da zai bar kofa a bude har ta samu ta fita, infact in ma ta fita daga building din gidan tasan definitely akwai mai gadi a bakin gate
kuma babu ta yanda zai bar ta ta fita, kilan ma Abdul din ya sanar masa in zata fita kar ya bude mata gate, but still ita dai burinta ta samu ko daki me makulli ne ta shige ciki ta kulle kofar sannan ta bar key din a jiki yanda ko spare key idan aka saka
za a bude kofar bazai budu ba sbda key din da ta bari a jiki, da wannan tunanin ta nufi kofa gabanta na faduwa ta bude kofar dakin a hankali zata fita suka kusa cin karo da shi, rikicewa tayi ta juya da sauri zata bar bakin kofar ya fixgota, bakinta na raw
a tace "I am very thirsty" fuskarsa babu wani rahama yace "Follow me" Bata iya ta masa musu ba tunda taga kiris yake jira ya mareta a ko da yaushe, at every slight opportunity marin ta kawai yake, tana biye da shi zuciyarta na bugawa suka shigo Main parlor
din gidan, karshen haduwa gidan ya hadu amma ita ko lura da hakan bata yi ba don ta kanta kawai take, tana biye da shi ya kai ta har kitchen din gidan, ya juya ya kalleta a takaice yace "Gashi nan ki dafa abinda zaki ci don bani da time din fita in siya m
aki komai tunda kina da hannun girki, after that ki dafa min
lipton ki kai min dakin da nace" Ita dai Khaleesat na rakube jikin kofar kitchen din gaba daya hankalinta baya jikinta, taga yayi ficewarsa ya bar mata kitchen din, ta bi sa da kallo har ta dena
ganinsa, ta zame kasa ta hade kanta da gwiwa cikin rawan murya tace "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un, na shiga uku na lalace" ta kusa minti biyar a haka kafin ta yunkura ta mike tana goge hawayen da yaki tsaya mata, tana tafiya a hankali ta nufi kofar p
arlon ta murda taji a kulle kuma babu makullin a jiki she wasn't surprise don tasan dole zai kulle gidan, haka duk sai da ta bi dakunan dake gidan ta murda su taji a kulle kuma babu makullansu a jiki, a sanyaye hawaye na bin fuskarta ta koma kitchen din, d
uk da rabonta da abinci tun jiya amma ko yunwan bata ji tsabar tashin hankali, kawai jikinta ne yayi weak taji strength dinta duk ya kare, wnn yasa ta
ɗ
an hada shayi kadan a cup zata sha, shi ma dai ta kasa sha don bata da appetite, haka nan ta zubar ta da
u black tea din da yace ta dafa masa ta fito daga kitchen din, dai dai san da ya shigo parlon, sunkuyar da kai tayi rate din heartbeat dinta na karuwa cause he is just wearing short and singlet, cike da karfin hali tace "Ga tea din" Babu yabo babu fallasa
taji yace "A nan nace ki bani tea?" Ita dai bata ce komai ba amma kana ganinta kasan a mugun tsorace take, tana hade hanya ta