Showing 213001 words to 216000 words out of 641791 words

Chapter 72 - HALYSAAH COMPLETE

gyaran gida kuma tunda workers din are around iya dakin da take ciki kawai take gyarawa, tana saukowa downstairs ta gaida friends dinsa sannan t

a kallesa shi ma ta gaishesa, bai amsa gaisuwan ba without looking at her yace "Ina za ki je?" Ta sauke idonta tace "Zan shiga school" Still not looking at her yace "Ki yi me a school on a Saturday?" Ta

ɗ

an kallesa, sai kuma tace "Tutorial zan ma Safiyyah"

Sai a nan ya juya ya kalleta yace "As per the lecturer you are in John Hopkins ko? to baza ki je ba" Tayi shiru tana kallonsa, ya hade rai yace "Ko baki ji me nace ba?" Bata fuska tayi tana kallonsa, ya ci gaba da maganar da yake da friends dinsa, tana ja

n veil din jikinta tace "To zata iya zuwa nan?" A takaice Ajay yace "Baza ta zo, leave this parlor Madam" Ta wani tura baki ta juya ta koma sama, tana komawa daki ta kira Safiyyah, a hankali tace "Sophie i met the door locked kuma no one is around...." Saf

iyyah ta katse ta tace "Har workers din gidan?" Khaleesat tace "Kawai ki nemi wanda zai maki Tutorial din Sophie, ranan Monday before the test zan sake yi maki" Safiyyah tace "Ai shikenan, dama ban saka ran za ki zo ba, in ma Ajayn ne ya hanaki shi ya sani

don ko a jikina wallahi, dama tun ranan farko da muka je duba Housemate dinki da na fara ganinsa sam bai kwanta min a rai ba naji tsoronsa, wai don Allah yaushe Housemate din ki zai dawo ne abu almost 2 months yanxu, ko dai anyi awarding dinsa doctorate D

egree dinsa ne shi ne ya tafi yayi wasu abubuwan a Nigeria? shi kuma wancan uztaz din ko anyi cancelling work dinsa ne yake sakewa daga farko?" Ita dai Khaleesat tayi shiru bata ce komai ba, magana Housemate din nata yake mata balle tasan sanda zai dawo? K

uma kullum da damuwan hakan take kwana take tashi a ranta, ta rasa gane me yasa communicating din da baya yi da ita ya tsaya mata sosai a rai har yake damunta, well... may be he have his reasons, she is not even judging him, but deep down she knows she mis

ses him so much, she misses everything about him, wani lkcn in ta kasa hakuri takan dake zuciyarta tayi masa magana ta WhatsApp, zai kuma yi mata reply amma casually, in yayi mata haka kuma bata iya daurewa sai tayi kuka, last maganar da tayi da shi almost

a week ago ta tambayesa yaushe zai dawo, kawai yace mata soon and that was how the conversation ended, after that basu sake magana ba har yau, dama kuma ita ke yi masa, Safiyyah tace "Ni dai sai anjima, ina ta maki magana zaki min shiru katina na tafiya"

Daga haka ta katse wayarta, a hankali Khaleesat ta ajiye wayar hannunta a gefen gado. Few weeks later Khaleesat na zaune ranan friday ita kadai a haraban department dinsu, Voice call suka gama da Aunty Farida ta WhatsApp bayan ta turo mata wasu videos da t

a kasa fahimta sai kawai ta kira Aunty Faridan don tana online, tunda suka gama wayar Khaleesat ta kasa kwakkwaran motsi a inda take zaune, she looks so confuse and shock at the same time, kamar ance ta daga kai ta ga Aymaan da wata yarinya suna tafiya, ya

rinyar na ta masa labari da turanci, bata yi kama da er Nigeria ba duk da kana ganinta kasan er Africa ce yarinyar, Khaleesat ta sauke idonta tana kallon wayar hannunta har suka wuce ta, sai ga Safiyyah ta fito daga Hall din karatu da Backpack dinta a hann

u, tana isowa kusa da Khaleesat ta zauna tace "Ke baki ga Aymaan ya wuce ba yanxu?" Khaleesat dai tayi shiru don har sannan bata yi recovering daga shock din da take ciki ba, Safiyyah ta kyalkyale da dariya tace "Ni wallahi naji haushi da ya Musty ya neme

sa wai har da basa hakuri akan abinda muka masa, me muka masa in ba cowardliness irin na Musty ba? Abinda ma shi ne ya nuna mana halin jakanta, tunda uwata ta haifeni ban ta

ɓ

a ganin matsoraci kamar Ya Musty ba, ni da nake mace ma na fi sa dakakken zuciya,

wai ka samu namiji kamar ka kana basa hakuri, wallahi ban so ace case din nan ya mutu da wuri ba na so ayi ta gwabzawa, na tsani in ga an shashantar da Case me zafi irin haka, bayan hakurin da Ya Musty ya basa naga kamar yana shakkar Ajay ma, kinsan na gay

a maki frnd dina Sulaiman ya gaya min ashe narka masa duka Ajay ya so yayi aka maza aka shiga tsakaninsu, amma duk da haka ya sha kulli wajen Ajay, to duk har da hakan ya tsoratasa ya kama kansa da mu, amma nasan zai fake da cewa Ya Musty ne ya basa hakuri

, kuma yaga Ajay ya daukeki daga apartment din ki ya maida ki gidansu, kinga ai dole ya tsorata da lamarin, Allah ya sa dai Housemate din ki ma bai ba Aymaan din hakuri ba don daga yanda ya sameni yayi min magana ta WhatsApp sanda abun ya faru har da bani

lefi wai me yasa zan yi ma Aymaan rashin kunya wallahi babu tantama shi ma Housemate din naki ya basa hakuri, ni fa na tsani in ga maza suna baya baya da case din tashin hankali kamar wasu mata, shi yasa Ajay ya burgeni da ya nuna masa hauka, wo koma yaya

ne dai can ta matse masa shege, ai kinga bai sake bi ta kanmu ba a school din nan, kaiii mun ga jalala ashe lafiyarsa qlau mutumin, sannan bai ta

ɓ

a aure ba sai yawon iskanci..." Shiru Safiyyah tayi ganin hankalin Khaleesat gaba daya baya jikinta, Safiyyah

tayi kasa da murya ta kamo hannunta tace "Me ya faru kawata? Is anything the matter? Naga lafiya na bar ki naje dauko Backpack dina, why the sudden change of mood? Ko Aymaan din yace maki wani abu ne?" Khaleesat ta kasa ce ma Safiyyah komai, sai ga hawaye

cike idonta, Safiyyah ta dire jakar hannunta a kasa tace "Subhanallahi, don Allah me ya faru? Me Aymaan din yace maki mu kira Ajay yanxu" Khaleesat na goge idonta cike da karfin hali tace "I spoke with Aunty Farida now" Safiyyah ta zaro ido tace "Me ya far

u?" Khaleesat ta sauke idonta a hankali tace "Kawai ce min tayi Housemate dina yaje can gidanmu jiya" Safiyyah ta wani kalleta, can tace "Don Allah ji yanda kika sa gabana ya fadi na zata mutuwa aka yi a gidan naku, to don ya je gidanku sai ki fara kuka? K

o dai dama akwai abinda ke damunki kike son kiyi kukan amma sai yanxu kika samu sarari?" Khaleesat ta girgiza mata kai, wasu hawayen na taruwa idonta tace "Gida wai ya siya ma Abbana" Safiyyah ta bude baki da mamaki tana kallon Khaleesat, can ta dafe kirji

tace "Gida fa Khaleesat?" Khaleesat ta kasa cewa komai wasu hawayen na sauka idonta, ta bude wayarta ta shiga chat dinsu da Aunty Farida ta tsaya dai dai wajen videos din ta mika ma Safiyyah wayar, Safiyyah was speechless for almost 2 minutes bayan ta gam

a kallon videos din gidan, wato gida ne har gida irin na zamani that is well furnished, a hankali Safiyyah tace "I am short of words too Khaleesat, wallahi ban san me zan ce ba, but just know that ur Housemate is one in a million Khaleesat...." Khaleesat t

a fashe da kuka, Safiyyah ta rungumeta soothingly tace "It's something to be happy about ba kuka za ki yi ba, yanda ya saka iyayenki farin ciki Allah Ubangiji ya dawwamar da shi cikin farin ciki na har abada, Allah ya saka masa da mafificin alkhairi, ya bi

ya masa duk bukatansa na alkhairi, yanxu kina komawa gida sai ki nutsu ki kirasa" Cikin kuka Khaleesat tace "Ko na kirasa baya picking" Safiyyah tayi shiru, can tace "May be he have his reasons Khaleesat, just compose a text for him sai ki tura masa ta Wha

tsApp, and i will also thank him via WhatsApp on ur behalf, duk wani abun farin cikin ki nawa ne nima...." Ita dai Khaleesat ta kasa cewa komai but she is soo emotional, ta kasa daina kukan da take, a haka driver ya zo daukanta, Safiyyah ta rakata har inda

yake parking ta bude mata back seat tace "Don Allah kar ki je gida kina wannan kukan, wannan ai abun farin ciki ne ba na bakin ciki ba da zaki yi ta kuka har haka" Khaleesat ta gyada mata kai kawai tana share hawayenta, Safiyyah ta daga mata hannu tace "A

njima zan kira ki in sha Allah" Nan ma dai kawai kai Khaleesat ta gyada mata a haka drivern ya ja motar suka bar wajen. Bayan sun isa gida Khaleesat ta bude kofar parlor ta shiga da sallama can kasa, kanta a kasa ta gaida Ajay da ta gani zaune parlor da Sa

lem, sannan ta wuce sama, sau daya Ajay ya bi ta da kallo sai kuma ya dauke kansa, after some minutes yana kallon Salem yace "I am going up to get some rest, will you still be around?" Salem yace "Ohk i will wait har ka sakko" Mikewa Ajay yayi ya dau wayar

sa sannan ya saka House Slippers dinsa ya wuce sama, kofar dakin da take ciki ya tsaya yayi knocking, Khaleesat da ta kwanta gefen gado ta dora kanta saman pillow feeling so emotional ta mike zaune tana kallon kofar, yana bude kofar ta fara goge sauran haw

ayen idonta, ya shigo closing the door behind him yana kallonta yace "What happened?" Sauke idonta tayi bata ce komai ba, yace "Ba kya ji na ne?" Girgiza masa kai tayi a hankali tace "Ba komai" Yace "Bakomai zaki shigo ma mutane gida kina kuka?" Ita dai ta

yi shiru bata ce komai ba, yace "Sake kula ki yayi a school din ne?" Ta daga kai ta kallesa ta girgiza masa kai cikin sanyin murya tace "A'a, kawai kaina ne ke min ciwo" Daga sama har kasa ya kalleta sannan yace "Kukan ya baki magani" Daga haka ya juya ya

fita daga dakin.... Wajen karfe biyar Khaleesat ta farka daga baccin da ya dauketa tun bayan da Ajay ya bar dakin, da yake ba sallah take ba, mikewa zaune tayi ta jawo handbag dinta a hankali ta bude ta ciro wayarta, number Housemate dinta da bata kara sav

ing ba har sannan tayi dialing hoping he will pick her call today, amma har ya katse bai daga ba, ta sake kiransa nan ma bai daga ba, to yanxu me ma zata ce masa ta WhatsApp, words failing dinta kawai za su yi in ma tace tayi masa magana ta can, bata ma sa

n ta yaya zata fara ba,

ɗ

aga kai tayi ta kalli kofar dakin jin ana knocking, sai da aka sake knocking din sannan ta sauka daga kan gadon tana tafiya a hankali ta tafi ta bude kofar, daya daga workers din gidan ne rike da tray din abinci, mamaki tayi don tu

n zuwanta gidan babu worker din da ya kawo mata abinci har daki, infact ita ce ma ke girka abinda take ci a gidan, ta dai amshi tray din cikin sanyin murya tace "Thank you" Sannan ta juya ta koma daki, bayan ta ajiye tray din ta bude plate din dake rufe a

kai taga Jollof rice ne yana tiriri alamar yanxu aka gama girkin, ga wani aroma me dadi na tashi, ta bude wani plate din taga full chicken laps biyu anyi grilling dinsu, sai kuma bowl din veggies da dressing dinsu a gefe, with 2 bottles of water and a glas

s cup da can drink, still a kan tray din taga maganin ciwon kai, a hankali ta dau spoon ta goge sa da tissue din da aka yi wrapping dinsa sannan ta fara cin abincin, kuma sosai abincin yayi dadi, ya kuma yi yaji kamar a Nigeria aka yi, ta dai ci abinda zat

a ci ta ajiye sauran for dinner. Washegari still haka aka kawo mata breakfast har daki, bacci ma take tunda ba school zata je ba ta sauka kan gadon ta saka hijab sannan ta bude kofar, bayan ta amshi tray din ta kulle kofar dakin ta tafi ta ajiye breakfast

din don sai ta fara wanka.... Wajen karfe biyar din yammacin ranan Ajay na parlor tare da Salem aka bude kofar parlon, tun da ta shigo Ajay ke kallonta da wa enda ke biye da ita a baya, wato jakadiyarta da aminiyarta Hajiya Usaina, sai er aminiyarta da baz

ata wuce 25 years ba, Salem ya mike tsaye yana welcoming dinta da ladabi, ta amsa masa sama sama without looking at him, sai da ta zauna parlon bayan jakadiyarta tayi saurin gyara mata throw pillow sannan Ajay ya gaisheta, ta amsa cike da isa tace "Daga Ma

ssachusetts Boston mu ke, mun je convocation din Afrah a Havard University, we will be passing the night here before leaving for Nigeria tomorrow" Ajay dai bai tanka ta ba, ya gaida aminiyarta warce convocation din er ta suka je a Havard din, Afrah dake ta

kallonsa ta gaishesa, ya amsa without looking at her sannan ya mike ya nufi sama, shi dai Salem ya juya ya fita daga parlon, Ajay na haurawa sama direct dakin da Khaleesat take yayi knocking sannan ya bude kofar.

*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hau

wa Bello Jiddah and u send ur evidence of payment 07087865788

👈🏻

, it's better ki ji tsoron Allah ki sauke nauyi kiyi karatunki cikin kwanciyar hankali don littafin na kudi ne, in kika karanta with no payment i owe you 500*

Shin ke yayar amarya ce ko

kanwar ta, ko kawarta ko ma Amaryar ce da kanta, to matso kusa, ina yannen da kannen Ango! Albishirinku!!! Muna sayar da Latest Designs na kayan amarya da duk wani abu da amarya ke sawa, kuma muna fitar da UNIQUE ANKO wanda be cika gari ba, ba nan muka tsa

ya ba, muna bada haya wato (renting) na kayan amare na kowane events, ina nan a sokoto, kuma ina tura kayana kowane gari. Domin shiga group dina a ga kaya iri -iri, a danna wannan link na kasa.

https://chat.whatsapp.com/I5vo38MH2jH8pDvzVF0Q4w

HALYSAAH 68

Khaleesat dake karatu da Laptop dinta ta juya tana kallonsa, a takaice yace "Don't look at me that way, ki dau duk wani abinda zaki bukata yanxu zaki koma dakin Jay don muna da baki a gidan...." Ko rufe baki bai yi ba aka bude kofar dakin, ta madubin daki

n yake kallonta don tsayuwa tayi bakin kofa tana kallon Khaleesat with mouth agape, Khaleesat ta sauke idonta a hankali tace "Ina yini...." Aunty ta karaso cikin dakin da mamaki tana kallon Ajay tace "Junaid? Wacece wannan kuma?" Ba tare da Ajay ya juya ya

kalli inda take ba a takaice yace "Kanwar Salem" da wani expression Aunty tace "Kanwar Salem? Me take yi a gidan nan? Kuma a cikin daki zaune a saman gado?" Sai a sannan Ajay ya juya, looking at her in the eyes yace "The apartment she was staying was sold

out yesterday, and she is homeless, so she is here for today before moving to her new apartment tomorrow...." Aunty tace "Da iznin wa kayi hakan? Dama gidan ka ne nan din da zaka yanke hukunci kanka tsaye kamar me gidan? I can't remember his Highness sayi

ng this house is urs in anyway Junaid, baka da right, sannan iyayenta da suka turota karatu basu nema mata wani alternative ba sai kai sarkin Hausawan Nigeria dake Baltimore? Beside ban ga ta inda take kama da Salem ba, Salem da yake baki me ya hadasa da w

annan farar yarinyar? karya kake yi daya daga matan banzan da kake iskancin ka da su ne a kasar nan, ka zata duk bamu san abinda kake yi ba ne?" Calmly Ajay yace "You can say whatever, kawai dai ni dai i also can't remember Abba saying we are to share this

house with you and ur visitors, saboda ni da Jawwad Abba ya siya gida a garin nan ba don kowa ba, don haka ban ga dalilin da za ki dinga zuwa da wasu mutane can babu notice ba ki maida mana gida gidan saukan baki, kaf Massachusetts babu hotels da dole sai

kin taho Maryland za ki samu masauki? Beside all this... u are not even in the rightful place to tell me what to do and what not don da sunana da na Jawwad Abba ya siya gidan nan, don haka babu ruwanki da duk wanda zan kawo gidan, since you can't do witho

ut intruding, ki zo kiyi intrusion dinki in peace kiyi tafiyarki without questioning me...." Aunty da ta bude baki tana kallonsa tace "Zagin nawa da ka saba zaka yi Junaid? Ni kake gaya ma bakaken magana? Rashin kunyan da ka saba yi min zaka yi a nan ma?"

Ajay yace "Whatever, all i know is that u can't just be appearing in here without notice tare da wasu mutane can kina inconveniencing din mu kina sa mana ido" Wani murmushi kawai tayi ta kalli Khaleesat sannan ta juya ta fita daga dakin, gaba daya jikin Kh

aleesat yayi sanyi ta kasa motsi a inda take, after few seconds ta sauka daga kan gadon tana kallon Ajay da ya kafe ma dressing mirror ido yasan fitar da tayi Abba zata je ta kira, cikin sanyin murya Khaleesat tace "Why will u speak to her that way Ya Juna

id?" Ya dakatar da ita fuska daure yace "Ba ruwanki Malama, kin san ta

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login