Showing 477001 words to 480000 words out of 641791 words
da shi a zuciyarta, yayi nisa tunanin da yake yaji alamar ta fara bacci, and he realized he was been selfish cause he was j
ust after his satisfaction this night without considering her's, kuma duk ita ta basa satisfaction din effortlessly, ya gyara dogon gashinta ya kai bakinsa kunnenta kama rada yace "You wanna spew out too wife?" Khaleesat ta bude ido a hankali, sai kuma ta
make masa kafada tace "Bacci" Kissing dinta ya fara yi intensely yana lalubata, yanda ta rikitasa daxu shi ma haka yayi mata yanxu don sai da ya kai ta cloud 9, he made sure she was satisfied too, after everything ta dinga boye fuskarta a jikinsa duk jikin
ta a sanyaye, yana murmushi ya dauketa straight to the bathroom su yi wanka, sai nonnoke masa take ta kasa kallonsa saboda kunya, shi kam babu ko digon kunya tare da shi sai ita ya bari da kunyan..... Bacci me dadi suka yi tare suna makale da juna bayan su
n fito wanka. Bayan sallan asuba Ajay ya juya yana kallon Khaleesat, sauke idonta tayi a hankali tace "Ina kwana" Ya matso da ita kusa da shi yana kallonta yace "How was ur night wife?" Ta gyada masa kai cikin sanyin murya tace "Alhamdulillah my prince" Kw
antar da ita yayi a shoulder dinsa kamar me rada yace "Ko a maki irin na jiya da daddare?" Da sauri ta boye fuskarta a jikinsa tana murmushi don sai da taji wani iri a duk jikinta bayan ya fada haka, yayi kasa da murya yace "Kina so ko?" kamar zata yi kuka
tace "Umm ni bana so...." Yana murmushi yace "Da gaske baki so?" Taki cewa komai tana kara shige masa jiki tana jin kamar ta narke, tabata ya fara yi in a romantic way tana noke masa, har sai gano abinda yake son ganowa, yana murmushi yayi kasa da murya y
ace "Meye wannan?" Murmushin take ita ma taki yarda ta daga kanta daga jikinsa, kawai ji tayi ya dauketa sai saman gado daga nan labari ya canza. Wajen karfe takwas na safe Khaleesat ta bude idonta a hankali, ta kusa minti daya tana kallonsa kamar zata cin
yesa daga karshe ta zame jikinta a hankali daga nasa ta sauka ta wuce bandaki, wanka tayi ta fito ta shirya, har ta gama abinda take yi bai tashi ba, bata san yana bacci da safe ba sai yau, nan ko bata san baccin samun nutsuwa bane, wayarsa da yayi haske a
lamar kira ta mike ta tafi ta dauka daga inda ya ajiye, sannan ta zauna kan kujera, tana duba wayar taga a bude yake, miss call din Mukhtar ta gani, har zata shiga call logs dinsa sai kuma ta ajiye wayar a hankali don bata ma son abinda zai yi spoiling mat
a mood dinta, tana tafiya a hankali ta tafi Frontier din dakin ta zauna kan swinging chair tana kallon surrounding din wajen ga iska me dadi na kadawa a fuskarta, ta lumshe ido feeling so refreshed, tana ta zaune har bayan awa daya sannan ta mike ta koma d
aki, dai dai sanda ya fito daga bandaki yana goge gashinsa da karamin towel ya saka bathrobe, zaunawa yayi gefen gado yana kallonta yana goge gashinsa, ta karasa har gabansa amma taki yarda su hada Ido "Let me help" Tana fadin haka ta amshi towel din ta fa
ra goge masa wet hair dinsa a hankali tana massaging gashin, ya daura fuskarsa kan cikinta yana lumshe ido, can ya zagaye hannunsa a waist dinta, har ta gama goge gashin, ya zaunar da ita a kafarsa yana kallonta yace "Kin ki saka waist bead din ko?" Ta dan
yi murmushi tace "Kana so ne?" Yace "Sure, i love it" Tace "To idan mun koma zan siye su da yawa in dinga sawa" Yace "A'a za mu nema a nan, ki saka min su tun daga nan" Ita dai murmushi kawai tayi. Restaurant suka tafi yin breakfast bayan Ajay ya shirya d
on buffet ne breakfast din, Duk shi ya debar masu abinda za su ci for breakfast a restaurant din, ita dai tana biye da shi tana kallonsa kamar zata cinyesa, in sun hada ido sai ta sauke idonta a hankali, at this point kawai taji bata gajiya da kallonsa, ba
yan sun gama breakfast suka bar resort din zuwa streets din Zanzibar's tourist areas, sosai Khaleesat tayi mamakin ganin saboda waist bead suka fito daga hotel din su suka yi tafiya me nisa a mota, ai ko suka samu varieties na waist bead din masu bala'in k
yau da daukan hankali, ita dai kallonsa kawai take yana zabar mata, sai da ya siya mata kusan kala goma daban daban sannan ya biya kudi, suka tafi inda ake siyar da bikini nan ma ya siva mata su, ita mamaki ma ya bata ganin ko baya ji, ita kam sai sinne ka
i take saboda yanua ake kallonsu a wajen, don daga ita har shi ba dai kyau ba, and they are just perfectly matched as couples, bayan sun gama siyan bikini ya zaga da ita Zanzibar City, basu suka koma resort dinsu ba sai da azahar, bayan sun yi sallah yayi
masu order din abinci aka kawo masu har Villa dinsu. Da yamma Ajay ya dau waist bead din ya nufeta a inda take kwance tana danna wayarta suna chatting da Aunty Farida, daga kai tayi ta kallesa don bata san sanda ya shigo dakin ba a waje ta bar sa, ya zauna
kusa da ita yayi kasa da murya yace "Ya ake sakawa?" Dariya ya bata ta amshi Bead din a hannunsa tace "Ai sai mun koma Nigeria" Yace "Noo, I want to see it round ur waist now wife" Tayi murmushi ta sauka daga kan gadon zata shiga bandaki ya rikota yace "I
na za ki?" Ta dan bude ido tace "Bathroom in saka waist bead din mana?" Yace "No, a nan zaki saka" Ta marairaice tana kallonsa, saketa yayi yace "To tafi" Tayi murmushi a hankali tace "To yi hakuri zan saka a nan" Sauke idonta tayi har ta fara cire doguwar
rigar jikinta sai kuma ta tsaya don iya under wear ne kawai jikinta, taga ya mike ya jawota kusa da shi ya fara cire dogon rigan da kansa, lumshe ido tayi har ya sauke rigan daga jikinta ya rage daga ita sai pant and bra, ya duka yayi kissing navel dinta
kin rage ta fadi jin lips dinsa a navel din nata, kuma taki bude idonta tana jin kamar ta nutse kasa, yayi kasa da murya har sannan yana duke gabanta yace "To ya ake sakawa?" Tayi shiru idonta a lumshe, yana kallonta da idanuwansa da suka canza launi hanka
li yace "Jeeddah" Ta bude idonta slowly, as if murmuring yace "Wear it let me see plss" Bata yarda su hada ido ba saboda kunya ta amshi Waist bead din a hannunsa ta fara sakawa a kugunta, shi ya tayata har ta gama zagaye bead din, daga karshe suka gama sak
awa, Waist Bead din ya zauna das das a waist dinta kamar an jera su one by one, shi dai kallonta kawai yake babu ko kiftawa don wani irin shape me bala'in kyau take da shi with very straight legs, ga hips dinta dai dai yanda ake son na mace, uwa uba very f
lat tummy dinta da navel dinta me daukan hankall, ita dai kanta na kasa don tasan kare mata kallo yake yana duke gabanta, ya kai hannu yana wasa da waist bead din, sai kuma ya mike ya jawota jikinsa yayi kasa da murya yace "You are Beautifully made Jeeddah
, You are so beautiful" Ta rufe fuskarta a broad chest dinsa har sannan idonta a lumshe tace "Thank you my prince" yana magana a hankali yace "Do you mind going to the pool?" Tura baki tayi taki cewa komai, ya zaunar da ita gefen gado taking off her brassi
er, tana haka ta maza ta juya masa baya tana kare kirjinta, ya dagota yace "What are you hiding? Dama ba nawa bane?" Kamar zata yi kuka tace "Ni kunya nake ji plss" Murmushi yayi yace "Kunyan mijin ki?" Bai jira me zata ce ba ya manna mata kiss sannan ya m
ike ya dauko bikini da ya siya mata daxu, ta marairaice tace "Don Allah ka bari zan saka da kaina plsss" Ba komai yasa tace haka ba sai don tasan zai iya cewa shi zai sa mata, and that means making her go naked a gabansa, ya dan yi murmushi yace "Ohk, i wi
ll wait for you at the frontier" Sai kuma tace "To haka zan fita with just this?" Yace "Wa zai ganki banda ni? lya mu kadai ne a nan ai, nobody will see us from the frontier, the building is on a cliff Shiru tayi bata ce komai ba, ya mike ya cire shirt din
sa da bai yi buttoning ba ya fita zuwa inda Swimming pool din yake, ya kwanta kan sun bed yana jiranta, kasa fita Khaleesat tayi bayan ta saka string bikini din saboda wani azababben kunya, ta ya zata iya zuwa wajensa da wannan abun, gwara ma pant da bra a
kan dan iskan bikini din, ko ba komai za su suturta ka amma banda Bikini din nan, tana ta tsaye sai gashi ya taho bakin kofar dakin ya tsaya yana kallonta babu ko kiftawa, she look so sexy in the bikini ga hasken rana da yayi reflecting a jikinta, ko digon
spot dava babu a skin dinta dake wani irin glowin karasa har gabanta ya dago kanta don sunkuyar da kai tayi da ta gansa, suna hada ido taji gabanta ya fadi sosai, bata san sanda ta kwantar da kanta a kirjinsa ba ta lumshe ido, ya zame hulan kanta a hankal
i ya cire ribbon din gashinta sai ga gashin ya sauka har kusan bayanta, yana rike da hannunta suka fita zuwa Frontier inda pool din yake, ta makale jikinsa kamar zata yi kuka tace "Idan akwai sanyi fa?" Kamar me rada yace "Babu, the water is warm my lady"
Shi ya fara shiga ruwan sannan ya juya ya mika mata hannu yana kallonta, ta sauke idonta ta shiga ruwan ita ma ai ko taji sa da dumi sosai maimakon sanyin da tayi tunani, rungumota yayi jikinsa, ita kuma tayi wrapping hannunta a bayansa tana kallonsa, koma
wa yayi kamar wanda ake controlling ganin irin kallon da take masa, ya hade goshinsa da nata cikin sanyin murya yace "I love you so much Jeeddah" Yana fadin haka ya fara kissing dinta a hankali, ta manne da jikinsa suna rungume da juna cikin ruwan, maimako
n Swimming da yace su yi sai ya buge da wani abu daban a pool, and she didn't stop him duk da zare igiyan bikini din chest dinta da yayi, sai ma kara shige masa take idonta a lumshe tana jin wani son sa na shigarta, tas suka gantalar da bikini me tsada cik
in pool.....
HALYSAAH
Khaleesat na zaune kusa da Ajay tana kallonsa har suka gama magana da Ammi sannan ya mika mata wayar, Ta amsa ta ƙara yi ma Ammi ta'aziyya daga haka suka yi sallama, Khaleesat bata mayar masa da wayar ba, shi dai kallonta kawai ya
ke ganin ta shiga contact dinsa, cikin few seconds ta rubuto sunan da yayi saving numberta da shi don yana nan a ranta sannan ta nuna masa tace "What's the meaning of this?" Bai san sanda yayi murmushi ba, yace "Kamar ya?" Ta wani kallesa tace "Meye wannan
ka rubuta?" Rungumota yayi har sannan yana murmushi ya lumshe idonsa yace "Me kika ga an rubuta?" Tace "Kai zan tambaya ai" Ya kai bakinsa kunnenta murya can kasa yace "Slushie" Tace "To meye shi din?" Yace "Baki san Slushie ba?" Tace "Wanda na sani wani
frozen drink ne...." a hankali yace "That was how I froze ur love in my heart for many months Milady, you are my Slushie" Khaleesat ta
ɗ
aga manyan idanuwanta ta kallesa, tayi murmushi tace "Since when did u save it that way?" Cikin sanyin murya yace "Few m
onths after you became my wife" shiru tayi bata sake cewa komai ba, ya bude wayarsa ya shiga wani private folder ya mika mata wayar, amsa tayi taga hotuna ne a wajen, Khaleesat ta dinga kallon wani hoton ta tana tsaye kitchen a sabon apartment dinta kamar
girki take yi, tana sanye da doguwar riga mara nauyi, and she was backing the camera kuma hoton ya fito ras, ta daga kai ta kallesa da mamaki tace "How?" Yayi shiru at first yana ta kallonta, can yayi kasa da murya yace "You were cooking that day" Tace "Sh
i ne ka daukeni hoto?" Yayi murmushi yace "Yea, na je bakin kofar kitchen din baki sani ba, and I snapped you" Tayi murmushi tace "May be that is because of the aroma of the food, if not ai kana zuwa waje nake sani saboda kamshin turaren ka" shafa gashinta
yayi shi ma yana murmushi ya tafi hoton gaba, Khaleesat ta zaro ido tana kallonsa wondering how he snapped the picture cause she was looking at the camera, tun bata ce komai ba ya dora fingers dinsa biyu a lips dinta alamar kar ma tace komai, haka ya ding
a shiga pictures dinta wanda duk unaware yake mata su, gasu very clear, kuma duk yawanci a apartment dinta ne sauran kuma can gidansu dake Maryland, tunani ta dinga yi sau da nawa sau da nawa ma suke haduwa da shi har ya samu yi mata wannan pictures din ma
su uban yawa a wayarsa, wasu tana kitchen, wani parlor, wani stairs, Kai har da wani tana compound din gidansu kamar driver take jira, a dakinta ne kawai bata ga ya mata hoto ba which was because babu ta yanda za su hadu a daki tunda baya shigar mata dakin
, Khaleesat ta sauke boyayyen ajiyar zuciya bayan ya gama nuna mata duk hotunan ta, ta kwantar da kanta jikinsa ta lumshe ido a hankali tace "But, let me ask you...." Ya daura fuskarsa a gashinta murya can kasa yace "I am all ears Milady" Tace "Tell me, ho
w did you feel when i was in a relationship with ur brother and almost married to him" Ajay yayi shiru kamar bazai ce komai ba, har sai da ta dago kanta, lumshe ido yayi yace "I don't know what to say Jeeddah, i feel i don't even want to talk about it, why
not forget about the question My queen" Ta girgiza masa kai tace "No plss, tell me" Ya bude idonsa a hankali yace "I won't lie to you, at a point I gave up totally and nursed my heart.... Sai nake ganin kamar sharrin shaidan ne ta yaya zan ji ina ci gaba
da sonki bayan ga Jawwad, but Jawwad bai nuna yana son ki da wuri ba, don sanda ku ke old apartment dinki I was like ta yaya zai yi betraying Hadiyah bayan ya saka mata rai sannan ya zo yana kula wata, and he swore babu abinda ke tsakaninku kawai Housemate
dinsa ce ke, bai ta
ɓ
a saninki from anywhere ba sai a wannan apartment din, and he is just being nyc to you, no strings attached after that, and I believed him don nasan bazai min karya ba, may be wannan ne yasa har zuciyata ta yaudareni na fara sonki, don
da tun asali nasan akwai wani abu tsakaninku da Jawwad my heart will never start loving you, shi yasa ma har na nuna he is betraying Hadiyah don inji me zai ce game dake, sai da zuciyata ta kamu da sonki sannan ya nuna yana sonki shi ma, before then da ka
nsa yake gaya min how nice and lovely you are na dinga ignoring dinsa, he even gisted me about ur Ex and how he is maltreating you, like he is trying to create a bond between us amma naki bada fuskan hakan don bana son ya gano ni da wuri, akwai sanda yayi
min text mu hadu a eatry ashe tare da ke zai zo, he want me to see you...." Khaleesat dai kallonsa kawai take babu ko kiftawa, Ajay yace "Still at that I tried my best to ignore what i am feeling about you in my heart, don ni ban gane so bane at first, I w
as confuse, har sai sanda kika zauna dakina na few days and u left ur ribbon, I do look at that ribbon every morning at the front of my mirror before I begin my day...." Matse ta yayi a hankali yace "Shi ne kika dauke ribbon din ko?" Ta zaro ido tana dariy
a tace "To ba nawa bane? kawai ganinsa nayi na dauka ai" Ya lumshe ido yana jin wani sabon sonta na shiga ransa cikin sanyin murya "Jay queried me for that ribbon, but i have no choice than to pretend i know nothing about it, and you know what Milady?" Gir
giza masa kai tayi tana kallonsa, cikin sanyin murya yace "Till the end I ignore my feelings for you Jeeddah, ban ta
ɓ
a nunawa ba saboda Jay ya riga ni nuna sonki, and I supported Jay back to back wajen neman auren ki...." Shiru yayi for almost a minute Kha
leesat ta daga kai ta kallesa a hankali tace "Ina jin ka" Murmushi yayi yace "Za mu ci gaba wani lokaci, for now, let's go to bed" Yana fadin haka ya dauketa sai saman gado. Khaleesat and Ajay's 8-days stay in Zanzibar will forever be a memorable one to th
em, don soyayya me sanyi da sanyaya zuciya babu wanda basu gwada ma juna ba kamar zasu hadiye juna, wani irin closeness ne ya shiga tsakaninsu a yan kwanakin nan, they became so obsessed with each