Showing 393001 words to 396000 words out of 641791 words
nufeta tana kallonta cikin nutsuwa ta kwantar da murya tace "Khaleesat ki gay
a min menene matsalar ki da Junaid? Kar ki boye min komai ki gaya min gaskiya" Khaleesat dai ta ki dago kanta tayi shiru, Aunty Farida tace "Ina sauraron ki dota, ko kina da wanda zaki gaya ma matsalar ki da ya wuce Umma ko ni?" Hawaye ya cika idon Khalees
at, cikin sanyin murya tace "To Aunty ai ni ban ce ina son sa ba aka aura min shi fa" Calmly Aunty Farida tace "To shi cewa yayi yana sonki da aka aura masa ke Khaleesat? Shi ma ae bai ce yana so ba" Khaleesat na goge idonta tace "To tunda ba ma son juna b
a sai ya rabu da ni ba, ni kallon yaya da kuma Friend dina kawai nake masa" Still speaking calmly Aunty Farida tace "Idan ya rabu da ke kuma sai ayi yaya kenan Khaleesat?" A hankali tace "Sai in auri wanda nake so" Aunty Farida ta gyada kai ta kara kwantar
da murya tace "To wanene wanda kike son?" Hawaye sosai ke sauka idon Khaleesat taki cewa komai, Aunty Farida tace "Jawwad ko?" Khaleesat ta fashe da kuka a hankali tana gyada mata kai, kawai jin saukan wani wawan mari tayi a fuskarta, bata gama recovering
ba Aunty Farida ta kara mata wani lafiyayyen marin, gigicewa tayi ta dafe duk kuncinta ta fashe da kuka sosai zata sauka daga kan gadon ta daya side din Aunty Farida ta fincikota ta gwabje bakinta tana huci tace "Mahaukaciyar banza kawai shashasha gantala
lliya warce bata san ciwon kanta ba, dama jira nake mu kai karshen zancen kafin in ci ubanki, mu za ki kunyata ki tozarta? Tarbiyyar da aka maki kenan a gida? To je ki auri Jawwad din don ubanki tunda ke karya ce mara zuciya warce bata san darajan iyayenta
ba balle nata, banda kaddara ke har kin kai class din Junaid kike tunani da har zaki ce baki son sa? Uban me zai yi da ke banda shi din me biyayya ne ga ubansa? Wallahi yafi karfin ki ta ko ina, kuma aurenki da Junaid yayi babban taimako ne gare ki da ruf
in asirin ki, amma har kike da shegen bakin da zaki bude kice baki son aurensa, ko Jawwad din ne mijinki bazai ta
ɓ
a iyawa da mugayen halayyarki ba yanda yake da zuciya haka, ni yanxu na ma dena ganin laifin azabtar da ke da Abdul yayi a gidansa, don Allah
kadai yasan abinda kike masa lokacin, to bari ki ji in gaya maki takanas na shirya na taho America don in lallasa ki, kafin ki tona mana asiri gwara in karya ki, Muna zaune wata mata ta zo gida ta tada mana iska ta zayyano mana duk zaman da kike da mijinki
nace zan kuwa zo in gyara maki zama tunda shi Junaid din yaki fada mana cin mutuncin da kike masa, kuma in baki yi hankali ba kan in bar kasar nan sai na maki shegen duka wallahi" Kuka kawai Khaleesat take kamar an aikota tana bubbuga kafa kamar wata er y
arinya, a fusace Aunty Farida tace "Ohh daman kuka kika samu??" Gun Charger din laptop dinta ta nufa da sauri, Khaleesat na ganin haka ta fice daga dakin da gudu bata tsaya ko ina ba sai bangaren Ajay, yana zaune kan kujera a Bedroom dinsa yana kallon wani
Movie a Plasma dake dakin, hannunsa rike da cup din Coffee da yayi making a nan dakin da kettle, sai gata ta shigo har cikin dakin ganin baya parlor, ta zube masa kasan carpet ta rushe da wani matsanancin kuka, ajiye cup din hannunsa yayi ya mike da sauri
ya nufeta ya duka gabanta holding on to her shoulder yace "Kee, What happened? Me ya faru?" Jinin da ya gani kwance gefen lips dinta da fuskarta da yayi ja saboda marin da Aunty Farida ta lallafta mata yasa yayi shiru yana kallonta baya ko kiftawa, babu a
binda ya fado ransa sai ranan da ta kirasa a waya tana kuka yaje kofar gidan Maman Fu'ad a Hotoro ya sameta ta fito fuskarta da shatin marin da Abdul yayi mata sannan jini ya kwanta idonta.... Sauke idonsa yayi bai ce komai ba don ya riga ya gane ita da Au
nty Farida ce, baƙin ciki da takaici ya sa Khaleesat ta kara sautin kukan da take yi ganin yaki ce mata komai, bata san sanda ta tura hannunsa daga shoulder dinta ba a fusace tace "Idan baza ka ce min komai ba ka dena kallona" Tana fadin haka ta mike tana
kara sautin kukanta zata tafi kan kujera tayi ball da cup din tea da ya ajiye bata sani ba, wani ƙara tayi ta zaro ido tana yarfe hannu tace "Wayyo kafana, na shiga uku...." Lokaci daya ya mike ya tafi kusa da ita da sauri yana kallon kafar yaga coffee din
ya zubar mata a kafar, ya ja ta zuwa bandaki ya kunna pampo ya tara kafar a bakin tap din, gaba daya ta cika masa kunne da kuka kamar wata yarinya, kawai gani tayi ya dauketa bayan ya gama wanke kafar suka fita daga bandakin, nan da nan ta dena kukan da t
ake ta turo baki tace "Ni ka saukeni" Bai ajiyeta ko ina ba sai saman gadonsa ya hade rai yace "Zaki sha mari" Gaban mirror dinsa ya tafi ya dauko ointment ya dawo ya duka gabanta sannan ya bude ointment din yana kallon kafarta, gently ya fara shafa mata s
alve din in a circular motion a dai dai inda ruwan shayin ya zuba, tayi saurin janye kafarta jin kamar an hadata da electric tsabar wani irin shock da taji, ta fara komawa baya a hankali tace "A'a ni bana soo" Ya wani hade rai yace "Ina wasa da ke ne?" Haw
a saman gadon yayi ya fixgo kafarta, tayi saurin hade laps dinta waje daya kar taje ya ga inner wear dinta, bai ma san tana yi ba don idonsa na kan kafarta da yake shafa ma ointment din, a hankali ta koma ta rufe fuskarta da pillow still joining her laps t
ightly together, har sannan kuma bata dena jin shock da take ji ba, can ya
ɗ
aga kai ya kalleta ganin yanda take yi da laps dinta, ya dinga kallon laps din.... Wani ƙara Khaleesat tayi ta bude ido da sauri jin hannunsa a lap dinta, ya daure fuska yace "Har
nan shayin ya zuba ne?" Bata tsaya basa amsa ba ta fara kokarin sauka daga kan gadon da sauri don ta tsorata, yayi hanzarin fixgota ya mayar da ita ya kwantar yana kallon kwayar idanuwanta, nan da nan ta gigice masa ganin wai lap din zai yi separating tace
"Nooo, don Allah ka bari mana, wallahi ba abinda ya zuba a nan, don Allah stop it, ta ya shayi zai zuba nan??" Yana kallonta da idanuwansa da suka koma lumsassu cikin husky voice yace "Ta sama" kunya yasa taki yarda su hada ido ta fara masa magiyan ita ba
komai a laps dinta amma duk magiyanta bai sa ya fasa abinda yayi niyya ba don sai da yayi, ai ko tayi saurin rungumosa jikinta taki basa access din ganin abinda yake son gani, hakan da tayi yasa kirjinta yayi distracting dinsa daga can, cikin zafin nama y
a sauke rigar kasa, jikinta ya dau rawa ta fara rokonsa wai zata je bandaki, amma ko sanin abinda take cewa bai yi ba, outburst dinta ma sai yafi nasa a wajen:’
HALYSAAH 12
4
Tsaye Khaleesat tayi bakin kofar shiga parlon gidan bayan ta tuno da Legend, na
n fa taji hankalinta ya tashi don gaba daya ta ma mance da karen, hakan yasa taki bude kofar tana ta tsaye wajen cike da fargaban kar ta bude ta shiga su hadu, ta kalli Bell push taki dannawa, daga karshe kawai tayi shahada ta bude kofar a hankali tana lek
a cikin parlon sannan ta shiga ta bar kofar a bude ta fara surveying ko ina da idonta in case zata ga karen tayi ficewarta da gudu daga parlon, amma bata ga alamarsa ba, hakan yasa ta tura kofar ta rufe sannan ta wuce sama da sauri, direct bangaren Ajay ta
nufa ta tarar da kofar parlonsa a bude, fuska daure ta shiga parlon amma ta tarar ba kowa ciki sai TV dake aiki, tana tafiya a hankali ta karasa cikin dakinsa ta bude nan ma bata tarar da kowa ba, but the room was very chill sannan dim light ya kunna, ga
wani daddaden kamshi da dakin yake, ta kalli wayarsa da yayi haske saman gado alamar shigowar sako ta tafi ta dau wayar ta zauna gefen gado tana dubawa, call logs dinsa ta fara shiga ta dinga scrolling tana kallon duk calls dinsa har da kiran da yake ma Sa
fiyyah ta duba minutes din taga baya wuce minti daya maganar tasu, can kuma sai ta shiga text messages dinsa ma tana dubawa, bayan nan ta bude WhatsApp dinsa, da message din Inteesar idonta ya fara cin karo, ta bude message din taga screenshot din assignme
nt ta tura masa yayi mata cause she is also studying medicine, a hankali Khaleesat ta ci gaba da scrolling sama tana duba chat dinsu, taga wasu tsadaddun gown da takalma da ya tura mata ta zabi wa enda take so a ciki, Khaleesat ta dinga kallon kayan babu k
o kiftawa, can dai ta ci gaba da scrolling chats din taga inda yake tambayarta ko cramps din yayi mata sauki, ta tura masa sticker din kuka, sai yayi mata video call, Khaleesat ta dinga kallon mintocin da suka dauka suna vid call din, dai dai nan Ajay ya s
higo dakin ya tsaya daga bakin kofa yana kallonta da mamaki wondering how she got there don yana kitchen bai ji shigowarta ba, ta ajiye masa wayarsa bayan ta fita a Whatsapp din ta mike zata fita daga dakin without looking at him, ya bi ta da kallo yace "K
e... Me kika zo yi nan?" Taki kallonsa zata fita ya fixgota kamar jira take ta fashe da matsanancin kuka zata kwace kanta, ya dinga kallonta yace "Are you okay?" Kuka kawai take tana kokarin kwace kanta amma yaki saketa, kawai ya jawota jikinsa ta dinga ku
ka sosai tana tura sa, shi dai kallonta kawai yake, can yayi kasa da murya yace "Saboda ba a tambayeki ya exams ba kika zo nan kiyi kuka? Why not cry at ur apartment since your friend is there to tell you sorry, meye sai kin zo nan kin min kuka?" Turasa ta
yi da karfi zata fita daga dakin yace "Legend na parlor ai, tafi ku hadu" Dawowa tayi da sauri jin abinda yace, ta fada saman gadonsa tana ci gaba da rusa kuka kamar er yarinya, shi dai yana tsaye yana kallonta babu ko kiftawa, can ya dauke idonsa daga kan
ta, after some minutes ya juya ya fita daga dakin ya kullo kofar gently. Wajen karfe takwas Khaleesat ta mike ta shiga bandakinsa zata yi wankan tsarki don tun bayan la'asar ta ga period dinta ya dauke gaba daya, bayan ta fito daga bandakin daure da towel
dinsa ta bude inda ta ta
ɓ
a ganin ya ajiye mata hijab dinta a press dinsa, nan taga rigar baccinta da under wear, daukar inner wear din tayi ta saka, duk da ba saka rigar baccin zata yi ba don kayan jikinta zata mayar amma shima ta daukesa daga wajen kayans
a sannan ta tafi gaban mirror tana goge gashinta da wani karamin towel dinsa, bude kofar dakin taji an yi, ta daga kai ta kallesa ta mirror duk da dakin babu haske sosai, can ta juya ta tafi gefen gado zata dau kayanta da ta cire ta maida, ya karasa cikin
dakin ya tsaya a bayanta har tana jiyo saukan numfashinsa a jikinta, kasa composing kanta tayi zata bar wajen da sauri, ya riketa underneath his breathe yace "Dama tare na siya mana towel dake a gidan nan?" Taki juyowa balle ta basa amsa ta fara kokarin sa
ka rigar hannunta ya fixge, har lokacin yana rike da ita yace "Bani amsar tambayata" Ta turo baki tace "Ai cire maka zan je inyi in tafi daki in dau nawa" Yace "To cire..." Ta wani juya ta kallesa, kawai ganin hannunsa tayi a kirjinta zai kunce towel din,
ta rike da sauri tace "Aaa meye haka, ka bari inje dakina in cire mana" har sannan yana magana kasa kasa yace "Da baki san da dakin naki ba kika min wanka a nan?" Juyowa tayi tana facing dinsa ta bata fuska tana rike da towel din gam don yaki sakewa tace "
Don Allah ka bari mana, cirewa fa zan je in yi" Yana kallonta a hankali yace "A nan zaki cire min kayana ko in cire da kaina" Da sauri tace "To naji sakeni zan cire...." Ya cire hannunsa a chest dinta yana kallonta babu ko kiftawa, guduwa zata yi yayi saur
in rikota ya fara kunce towel din duk da yanda take kokuwa da shi, ta marairaice masa tace "Wayyo don Allah, kar ka cire plss" Makalewa tayi jikinsa bayan taji kamar ta nutse kasa don kunya da ya fixge mata towel din daga jikinta, ba don komai ta makale ma
sa ba sai don kar ya samu daman kallonta a haka, duk da rashin hasken Bedroom din bai fasa kallon bayanta ta madubi ba da dogon curly wet hair dinta, hannunsa taji deep down her wet hair yana caressing din gashin a hankali, wani shock taji da yasa ta kara
kankamesa, kawai yaji kafafuwansa na neman betraying dinsa but he was still struggling to stand firm, kamar me rada taji yace "Me ya kawo ki gidan nan?" Ita dai taki dago kanta tana kara boye jikinta a nasa at the same time tana cusa kanta saman broad ches
t dinsa wanda bata ma san tana yin hakan ba, bai fasa shafa gashinta ba yayi kasa da murya da kyar yace "Answer me..." kamar zata yi kuka tana juya kanta a saman kirjinsa tace "Kawai don kaga bani da kowa a garin nan sai baza kace min ya Exams ba kuma kasa
n final exams dina ne, kuma ai ni ba ni kadai na zo garin ba da zaka tura min ticket in koma ni kadai bayan ba hanya na sani ba, kuma Safiyyah da kake kira ai ba group exams muke yi tare ba, kowa da exams dinsa, bayan ita tana ma da yayan da yake kiranta k
ullum ya tambayeta ya exams, kawai don kaga bani da wanda zai tambayeni ya jarabawa" Tana kai wa nan ta fara shesshekan kukan, gaba daya muryarta da yanda take maganar ne ya sake birkitasa har kafafuwansa suka yi failing dinsa and they landed directly on h
is bed, turasa ta fara yi da sauri duk da yau bai sakar mata nauyinsa gaba daya ba, yana sauke numfashi underneath the breathe yace "Meye hadina dake da zan kira ki?" Bai jira ta gama processing abinda yace ba ya fara exploring kirjinta hungrily, tun tana
iya turasa har strength dinta ya kare cause she became very weak, iyakarsa chest dinta, sai lap da neck dinta da yake smooching, lokaci daya hankalinta ya dawo jikinta zuciyarta ya fara bugawa ganin yayi migrating daga lap ya koma sama cikin zafin nama, a
tsorace ta fara turesa tana jawo duvet zata rufe jikinta tace "Nooo, ni dai zan tafi gida Sophie zata fara nemana yanxu" a hankali taga ya fada gefenta ya kife kansa da pillow yana sauke ajiyar zuciya da kyar, ita dai ta matsa daga kusa da shi da sauri har
sannan zuciyarta na bugawa, lokaci daya ya mike ya shiga ban
ɗ
aki, hakan yasa tayi maza ta jawo wayarsa ta kunna Flash zata dau kayanta da Hijab ta fice daga dakin kafin ya fito, jinin da ta gani kan bedsheet ne yasa ta haska jikinta da sauri, nan taga jin
i na gangaro mata har ya
ɓ
ata laps dinta, ta haska duvet dinsa taga shima yayi staining, sauka tayi daga kan gadon ta dau hijab dinta da kayanta ta fice daga dakin. Washegari har karfe goma na safe Khaleesat na ta baccin da ta dade bata yi irinsa ba saboda
karatun exams, bude kofar dakin aka yi ta bude ido a hankali suka yi ido hudu da Safiyyah dake turo akwatunan ta biyu zuwa cikin dakin, Safiyyah ta tura mata akwatunan har kusa da gadonta tace "To ga dai shi na biyo ki da kayan ki ba sai kin je kwaso su b
a, sauran ma suna parlor yanxu zan hauro da su...." Khaleesat ta kasa cewa komai amma kana kallonta kasan ta ji kunya sosai ba kadan ba don da tasan Safiyyah ce ma ta bude kofar da bazata bude idonta ba, duk tunaninta Ajay ne don sau uku yana bude dakin tu
n da gari ya waye ganin bata fito ba, but seeing her sleeping yasa ya kyaleta duk da a ranan za su bar Maryland, hade rai Khaleesat tayi tsabar borin kunya tana kallon Safiyyah, Safiyyah na gyara yafin gyalenta tace "Ai tun da naji shiru nace kai duk yanda
aka yi kun hadu da Ajay wajen cire kudin nan don wannan season din kowa na bukatar cash a hannu tunda tafiye-tafiye ake an gama jarabawa, shi kuma da yaga dare yayi kawai sai ya taho dake nan kar ya bar ki a gantale a titi ke kadai ki rasa abun hawa, ai k
o ya kyauta don ko ba komai kin samu ladan zuwa wajen miji ki kwana" Khaleesat ta tsuke fuska tace "To meye na kawo min akwatuna na bayan a can apartment din nake? Ba cramps bane yasa ban koma ba jiya" Safiyyah tace "Wai kar ki rasa abinda za