Showing 516001 words to 519000 words out of 641791 words

Chapter 173 - HALYSAAH COMPLETE

03 Sep 2026

241

me tsanani haka, it was something they never saw comi

ng, shi yasa hakan ya dakesu sosai, ita kanta Aunty kukan gaske take, ta kuma shiga damuwa sosai, bata ta

ɓ

a tunanin zata ji haka watarana akan Junaid ba, ta dai san tayi attempting kashesa tun yana karami da tasa ayi poisoning dinsa amma daga baya bata sak

e yunkurin kashesa ba duk asirce asircen da take yi masa babu na kisa a ciki kawai title dinsa na Yarima take yi ma, ko babu komai Junaid a gabanta ya tashi 30 years ago ko da bata kula da shi ba tayi masa rikon tsakani da Allah komai nasa kusan a bangaren

ta yake sai ko in baya nan yaje gidan Hajja, har zuwa sanda ya girma sannan ya zama independent a nasa part din, bata ta

ɓ

a tunanin abinda Walid zai aikata ba kenan, abinda ta saka shi daban abinda yaje yayi daban, gashi ko kwarzane basu yi ma Jay din ba, h

alin da taga Sarki ya shiga ma ya karyar mata da zuciya sosai ba kadan ba, sai a yanxu kowa ya fahimci yana son

ɗ

an sa, so ba kadan ba, kawai yana kauda kai ne akan abubuwa da yawa da ake masa a gidan, rabonta da ganinsa cikin wannan yanayin tun rasuwan ma

haifin Jawwad, sai dai a sannan ai har da shi ake karban gaisuwa yana kuma zama cikin mutane sannan bai yi hawaye ba sai dai na zuci sannan yayi composing kansa da ake zaman makoki, but reverse was the case now, don kwata kwata ba a ganinsa, likitansa kawa

i ya amince ma ya shiga inda yake, masarauta ya dawo so silent.... Kilishi ta mike da hijab dinta har kasa ta fita daga parlor don zuwa sanar ma Hajja Khaleesat ta farka duk da ita ma Hajjan tana can kwance babu lafiya, Ummi na zaune gefen gadon Hajja tayi

tagumi tana kallon uwar tata, kana ganinta kasan tana cikin tashin hankali ba kadan ba kuma ta ci kuka har ta gode Allah don idanuwanta har sun kumbura, tun jiya Hajja ke Kwance ko sanin wanda ke kanta bata yi ba, sai daxun nan ta dawo hayyacinta amma kwa

ta kwata jikin ba dadi don ko tashi bata iya yi, tana farkawa daxu duk da halin da take ciki Khaleesat ta fara bude baki ta tambaya tana cewa a kula kar wani abu ya samu cikin jikinta, bayan nan likitoci suka mata alluran bacci shi ne take ta bacci har yan

xu, Ummi ta goge hawayen da ya zubo idonta wishing they were all dreaming, Hadiyah ma na zaune dakin ita ma ta ci kuka har ta gode Allah, Kilishi na shigowa dakin da sallama tayi kasa da murya ganin Hajja tana bacci tace "Dama zuwa nayi in sanar mata Halys

aah ta farka yanxu ko zata samu nutsuwa idan taji haka" Ummi ta kalleta tace "Ta farka?" Kilishi tace "Yanxun nan ta farfado" Ummi ta mike tana kallon Hadiyah cikin sanyin murya tace "Ki zauna ki dinga duba Hajja kan in dawo" Kai kawai Hadiyah ta gyada mat

a, Ummi ta bi Kilishi suka fita daga dakin ta jawo kofar ta kulle.... Jay na zaune kan gadon Mami ya tsura ma AC din dakin ido babu ko kiftawa, Mami ta shigo dakin ta karasa har edge din gadon ta zauna tana kallonsa a sanyaye, bata yi tunanin zata shigo ta

samesa haka ba bayan alluran baccin da aka yi masa ko minti talatin ba ayi ba, after a while ta kauda kanta saboda hawayen da suka kawo idonta, ya juya ya kalleta, ita dai bata iya ta kara kallonsa ba, tun jiya ake masa alluran bacci amma sai dai ka sames

a zaune kan gado ba um, ba um um, sallah ne kawai yake

ɗ

agasa daga kan gadon, Idonsa kawai zaka kalla kasan he is more than traumatized, A hankali ya dora goshinsa kan shoulder dinta, taji hawayensa masu zafi na zuba jikinta, rungumesa tayi tana patting ba

yansa ita ma hawayen suka fara zuba idonta, muryarsa na rawa yace "Mami... Junaid can't go just like that, he was full of life, Mami don Allah a tasheni a mafarkin nan" Mami dai ta kasa ce masa komai hawaye na zuba idonta sosai, tun daga jiya zuwa yau iya

maganar da yake ta yi kenan repeatedly tun bayan da yayi gaining consciousness, after a while Mami tayi karfin halin cewa "Kayi istigifari Jawwad, duk wanda kaga ya tafi lokacinsa ne yayi, No one can change that" Ya rungume Mami sosai muryarsa na rawa hawa

ye masu zafi na zuba idonsa yace "Noo Mami, we had so many unfulfilled missions, he even told me his wife is carrying twins, me yasa zai tafi bai ga yaransa ba...." Mami sai cewa take yayi istigifari, kawai ya kife kansa da pillow wishing he will have a la

st chance with his brother, the chance he won't ever misuse, abubuwan da suka faru watannin baya da yanda Junaid ya dinga bin sa yana ignoring dinsa ne suka dinga dawo masa, ji yayi kamar zai zauce, Mami ta mike kawai ta fita daga dakin ta dawo parlonta ta

fashe da matsanancin kuka tace "Innalillahi wa Inna ilaihi raji'un" rabonta da shiga halin nan da take ciki tun rasuwan mai gidanta, bata ta

ɓ

a tunanin akwai wani abu da zai kara girgizata haka ba a rayuwarta bayan mutuwar mijinta, ko Jay ta rasa tasan iya

abinda zata ji kenan, sai yanxu tasan ashe tana jin Junaid a ranta.... Duk wani rudani da alhinin da ake ciki a masarauta Walid na can asibiti kwance, babu wanda zai kallesa yace bai yi accident ba da gaske don duk jikinsa rauni ne, dai daikun mutane ne k

e zuwa dubasa daga masarauta, da daddare sosai Aunty ta je dubasa, tun da ta shiga ward din take dube duben ko akwai Cctv Camera, ai ko ta hango Camera din, ta kalli Walid tayi kasa da murya tace "Kayi dubara ka shiga bandaki ka jirani Walid" Walid ya nuna

mata kwankwason sa da kyar yace "Bazan iya tashi ba ai" Aunty ta kalli Wheel chair dake dakin ta matso da shi kusa da gadon, ya cire drip din hannunsa sannan yayi dubaran komawa kan Wheel chair din ya zauna da kyar, Aunty ta tura Wheel chair din zuwa band

akin dake ward din sannan ta kulle kofar tana kallonsa cikin tashin hankali tace "Walid haka muka yi da kai dama? Walid yace "Babu abinda Jay yayi min da zan kashesa, na dai sa an kashe wanda yayi min" Aunty ta fashe da kuka sosai tace "To gashi ai kana ne

man kashe uban ka, don tunda nake ban ta

ɓ

a ganin Mai martaba cikin wannan halin da yake ciki ba wallahi" Walid ya kalleta da sauri yace "Da gaske Mumy?" Tana kuka tace "Ni dai ban ce ka kashe Junaid ba, wallahi ban aike ka ba, abinda muka tsara da kai daba

n abinda ka aikata daban, me ya maka da zaka saka a kashesa ga wanda Sarki ya nada Yarima ka bar sa yana numfashi a doron kasa?" Walid yace "Kece baki ga abinda yayi min ba, amma ni ai nasan abinda yayi min, sai me don an kashesa, dama menene amfanin rayuw

arsa? Gwara ya bi uwarsa inda ta tafi, kina gani yanxu haka ciwon da nake ji a kwankwaso na ya dawo sabo fil, ko motsawan kirki ban iya yi, tun jiya ake ta scan ana saka ni cikin wasu injina" Cikin tashin hankali Aunty tace "Yanxu idan bincike yayi bincike

aka gano kai kasa aka yi wannan aika aikan fa Walid?" Walid ya ta

ɓ

e baki yace "Binkicen me za ayi bayan yan gari sun sheda dai nayi hatsari, yanxu haka ba gashi ko motsa kuguna ban iyawa ba, ai i am too smart to be caught Mom, a yanda komai ya tafi babu m

e zargina har abada, shi kuma ya mutu banza...." Aunty tace "Wai ta yaya ma ka tsara hatsarin nan har kaji raunuka haka a jikin ka?" Er dariya yayi yace "Motar wani abokina na amsa a Lokoja, shi ne sai da na kutsa ta cikin jama'a na bubbuge teburansu na sa

na'a sannan na samu wani karfe na daka, a nan motar ta tsaya cak tana hayaki, yanxu haka motar duk tayi damage, da kyar aka ciro ni daga ciki, ina jin na kara fama wannan kwankwason nawa don ko bacci ban yi ba jiya" Aunty ta bude baki tana Kallonsa, tace "

Innalillahi wa Inna ilaihi raji'una, da ka kashe kanka garin haka fa Walid?" Yace "Ai accident din da ya faru babu shiri ne ake mutuwa, wannan ai shiryayye ne, dama kafin inyi accident din na ba su Gwaska Passport dina da wayata da zumar sun sace a scene d

in accident din, na kuma nuna masu number Jawwad da za su kira, dama nasan wawan bazai yarda Jawwad ya taho shi kadai ba sai ya biyosa shi yasa nayi using opportunity din...." Aunty ta kalli kofar bandakin da sauri jin an bude door din ward din, sai kuma t

a bude kofar toilet din tayi maza ta tura Walid a Wheel chair suka fita zuwa dakin asibitin, Walid ya

ɗ

an yi murmushi at least he is now the only son of the king, idan ma ba a basa sarauta ba shi ne dai next of kin din Mai martaba daga yanxu...." Hajiya Sh

afa'atu na zaune ita kadai parlon Mami tayi tagumi, ko zama cikin jama'a bata son yi saboda damuwa, ga hawayen da yaki tsaya mata, tunda ta sauka Masarauta daga Canada take isolating kanta a gefe, sosai abinda ya faru da Ajay ya girgiza ta, ta daga kai jin

an bude kofar parlor, Mukhtar ne ya shigo parlon shima duk ya fada saboda zirga zirga da tashin hankali, ganinta ya zauna kasa ya gaisheta, ta amsa cikin sanyin murya tace "Lafiya lau Muktar, ya karin hakuri?" Mukhtar ya sauke ajiyar zuciya yace "Mun gode

Allah Mama" Hajiya Shafa'atu tace "And his body is still yet to be found har yanxu kenan Mukhtar?" Mukhtar ya girgiza kai a hankali yace "Har yanxu shiru Mama, nasan wannan ne ma ya tsaya ma Mai martaba ya kara destabilizing dinsa, assuming his lifeless b

ody was seen an san truly ya rasu babu wani sauran magana sai dai kowa ya dau dangana, to amma rashin ganinsa yasa kowa cikin rudani... daga baya aka fara zargin anya ba ruwan suka jefasa ba, tun kwanaki biyu da suka wuce gwamnatin lokoja tayi assigning pr

ofessional responders su yi organizing search and rescue mission, to har yanzu babu wani feedback" Hajiya Shafa'atu tace "Amma in ruwan suka jefasa zuwa yanxu ai yaci an gansa at the bank of the river Mukhtar" Mukhtar yace "kin san ruwa ne babba connecting

different states" Cike da damuwa Hajiya Shafa'atu tace "Innalillahi wa Inna ilaihi raji'un, Allah mun gode maka, Alhamdulillah ala kulli halin" Tissue din hannunta ta fara goge hawayen da suka fara zuba idonta da shi tace "Har yanxu bazan iya shiga in ga

Mai martaba ba Mukhtar?" Mukhtar ya sauke idonsa yace "Nima rabona da shi tun jiya Mama, He said he wants to be alone, likitansa ne kawai ke shiga dakin nasa" Hajiya Shafa'atu ta girgiza kai tace "Amma na rasa me yasa jikina ke bani Junaid bai rasu ba, wal

lahi zuciyata taki yarda da cewa he is dead har yanxu....." Mukhtar ya kalleta yace "A kirji fa suka harbesa Mama" Hajiya Shafa'atu ta girgiza kai tace "To amma dai zuciyata taki amince min ne, ko don ba a ga gawarsa bane ban sani ba, i am still not convin

ced Junaid is no more" Mukhtar bai sake cewa komai ba, Hajiya Shafa'atu tace "Kuma har yanxu babu labarin wa enda suka aikata wannan abun?" Mukhtar yace "Babu gaskiya ana dai ta bincike, sai dai Walid shi ne suspect number one na hukuma tunda da wayarsa ak

a kira Jawwad har suka kama hanyar lokoja, although jami'an tsaro basu gaya ma Mai martaba Walid suspect dinsu bane kawai suna aikinsu ne, don da kaina na basu phone number din Walid suna wani bincike duk da yace masu an sace wayar a scene din da yayi acci

dent, but they still requested for his phone number from me, to daxu kuma ake sanar min babu wani call that is suspicious da line din nasa, bai kira baƙon number ba da wayar a ranan, duk kiran da aka duba kuma normal call ne da family members, shi ne suke

tambayar ko yana da wani layi daban nace da wannan kawai muka san shi baya amfani da layi biyu" Hajiya Shafa'atu ta ci gaba da goge hawayen da suka ki tsaya mata da tissue din hannunta......

H

ALYSAAH

Mami na tsaye Bedroom dinta da Hajiya Shafa'atu waj

en karfe tara na dare suna kallon Jay da yaki ce masu komai kansa a kasa duk da yana jin su, Hajiya Shafa'atu ta zauna gefen gado tana kallonsa a hankali tace "Jawwad" Ɗaga idanuwansa yayi yana kallonta, lokaci daya jikinta yayi sanyi ganin yanda ya koma,

zaka ce yayi watanni ne bashi da lafiya tsabar yanda ya fita hayyacinsa ya dawo kamar ba shi ba, juyawa Mami tayi ta fita daga dakin jin hawaye sun fara taruwa idonta, tun bayan faruwan wannan abu Jawwad yayi bankwana da bacci da abinci, sallah ma don ya z

ame masa dole ne, Hajiya Shafa'atu tayi karfin halin cewa "Kayi hakuri ka daure ka je kaji Jawwad...." ita kanta hawayen take kokarin avoiding a moment din nan, Jay ya kasa cewa komai, tace "Ta shi mu je" Da kyar ya girgiza kai cike da karfin hali yace "B

an san me zan ce mata ba Mama, ko naje ban san me zan ce mata ba" Yana fadin haka sai ga hawaye idonsa, ya sunkuyar da kansa yana kokarin controlling kansa, Hajiya Shafa'atu was so emotional, ta kamo hannunsa tace "Tunda tana son ganinka ka tashi mu je, ka

ga bata dade da farfa

ɗ

owa ba, consider her condition Jawwad, muna lallabawa ne kar wani abu ya samu juna biyun da take dauke da, kayi hakuri ka daure, if you are not being strong ita ya kake son tayi?" Hajiya Shafa'atu na fadin juna biyun da Khaleesat ke d

auke da shi Jay ya maza ya sauka daga kan gadon, haka nan ya bita yana tafiya a hankali yana jin kamar iska zai kadesa ya fadi, suka fita daga dakin, tun da aka dawo da shi masarauta sai yanxu ya fito daga dakin Maminsa, kansa na kasa har suka isa part din

Ajay, lokaci daya yaji kansa na juya masa don duk wani waje da Ajay ya zauna ko kuma dai ya bar wani abun nasa to definitely sai kaji kamshin turarensa a wajen, parlon sai kamshin tsadadden turarensa yake, Jay ya zauna kan kujera a Main parlor yana jin wa

su hawayen na taruwa idonsa ya rike kansa da suka masa nauyi, Hajiya Shafa'atu na kallonsa a hankali tace "She is inside the room Jawwad, ka tashi mu karasa can" After a while ya

ɗ

aga kai da kyar yana kallonta cikin breaking voice yace "Wallahi Mama i don'

t know what to say to her...." Kasa ci gaba yayi ya rufe fuskarsa with tears rolling down his cheek, he was really heartbroken, a wannan moment din ji yayi ina ma tare kawai aka harbesu a wajen da Ajay, he wish they left the world together, Yakumbo dake za

une can karshen parlon da carbinta a hannu sai goge hawayen dake zuba idonta take, a kwanaki biyun nan duk a wajen zaka sameta zaune sallah ne kawai ke tada ta, babu ci babu sha idonta duk sun kumbura tsabar kuka, Maryam da Khadijah dake parlon su ma haway

en suke gogewa, yawanci duk a parlon suke zama yanxu, Kilishi dake tsaye corridor duk tana kallon Jay ta karaso parlon tace "Kwantar mata da hankali kawai zaka yi Jawwad, that is what she needs right now, da bata da juna biyu ne sai ayi ta mata alluran bac

ci to calm her brain down ta dinga processing abun gradually har ta yi accepting reality din abinda ya faru, amma yanxu kam babu alamar zata yarda da duk abinda aka gaya mata, shi yasa ma ba a barin baƙi su shigo bangaren nan..." Jay dai bai dago kansa ba,

shi kansa har yanxu ganin abun yake kamar a mafarki, he still can't fathom the whole situation amma kuma a gabansa aka yi komai, he saw how Ajay gave up after struggling, bayan wasu sakwanni yayi karfin halin mikewa, Hajiya Shafa'atu ta fara tafiya zuwa s

econd parlor, kansa a kasa ya bi bayanta walking slowly har suka tafi parlon Ajay, Jay yaki dago kansa cause he is trying so hard to control himself, gani yake kamar zai ji muryar Ajay a part din, Hajiya Shafa'atu ta bude kofar bedroom din sannan ta juya t

ana kallonsa, still not raising his head ya karasa bakin kofar dakin, Hadiyah dake zaune can karshen gado ta daga kai ta kallesa, sai kuma ta sunkuyar da kanta a hankali, tun bai karasa ciki ba yake jin kukan Khaleesat tana ce ma Dr din da ke kokarin saka

mata drip "Ni wallahi lafiyata qlau, kawai ni dai a kai ni wajen mijina, shi nake son gani, babu abinda yake damuna, don Allah ku taimakeni kawai a kai ni wajensa" yana jin haka yayi halting yana son juyawa cause he can't stand it, amma tuni Khaleesat ta g

ansa ta sauka daga kan gadon da sauri ta nufesa da gudu, hakan yasa ya kasa juyawa kawai ya tsaya amma kansa a kasa, tana isa gabansa ta sakar masa kuka sosai tace "Don Allah Ya Jawwad ka gaya min inda yake, ai tare ku ka

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login