Showing 381001 words to 384000 words out of 641791 words

Chapter 128 - HALYSAAH COMPLETE

03 Sep 2026

234

tana kalle kallen cikin parlon, Laptop dinsa dake parlor a bude take kallo, kamar ance ta juya tayi ido hudu da Legend da yayi saurin shigowa parlorn alamar yaji motsin an shigo, tun bai fara haushi ba ta zaro ido tana ko

karin bude kofar da sauri zata fita amma tsabar rudewa yasa ta kasa, da gudu karen ya nufota yana haushi, ta fasa ihu tayi wurgi da takalman ƙafafuwanta har da makullin hannunta da waya ta tattare hijab dinta tun bai karaso kusa da ita ba ta nufi up stairs

da gudu yana ganin haka ya bi ta, bata san sanda ta isa part din Ajay ba kawai ganinta tayi a cikin parlonsa ta nufi Bedroom dinsa a guje ta bude kofar jikinta na rawa, Ya fito wanka kenan ko gama goge jiki bai yi ba ya dau rigar pajamas dinsa dake ajiye

gefen gado zai saka akan short din jikinsa ya fita saboda haushin da yaji Legend ke yi kawai ta afko cikin dakin ta tafi da gudu ta kankamesa ta baya jikinta na rawa tana cewa "Na shiga uku, wallahi cizo na zai yi, don Allah ka taimake ni ka koresa" Ajay b

ai gama recovering daga rikon da tayi masa ba bayan ya sake pajamas din hannunsa yana kokarin regaining posture dinsa a kusa da gadon da suke tsaye sai ga Legend har cikin dakin yana haushi, ai kuwa karen na ganin yanda ta rike Ajay ta baya yayi tunanin at

tacking dinsa ta shigo yi, ya doka wani uban tsalle ya nufi har inda suke tsaye ya cafko dogon hijab dinta, ihu ta dinga kurmawa tana kara makale Ajay at the same time ta tube hijab din jikinta ta cillar, Ajay da duk tayi confusing dinsa yayi saurin juyo d

a ita suna facing juna ya rufe bakinta da hannunsa cause she is disturbing the peace of the neighborhood with her shout gashi dare ne, ai ko ta kara kankamesa as if that's the only way she will be saved from the barking dog, loosing stamina dinsa yayi all

of a sudden sai ga su tim sun fada saman gado, lokaci daya ya fara kokarin banbareta daga jikinsa yana komawa baya ta yanda she won't cross boundary ita kuwa sai sake kankamesa take, kasa kora Legend dake ci gaba da haushi yayi don ji yake kamar an zare ma

sa strength din yin komai, amma yana ganin shi ma karen hayowa saman gadon yake kokarin yi still wanting to attack her kawai yayi karfin halin sa kafa ya hauresa sannan ya jawo duvet dinsa dake saman gadon ya rufeta da shi yana rungume da ita jikinsa duk d

a yayi using arm dinsa as a barrier between them, tsit Legend yayi ya fasa hawa gadon ya fara komawa baya yana kallonsu, Ajay yayi masa alamar ya fita with his other hand, juyawa karen yayi ya fice daga dakin da gudu yana waigosu, everywhere became absolut

ely silent banda breathing dinsa that was rapid, ita kuwa sai ajiyar zuciya take saukewa jikinta na rawa, rufe idonsa yayi jin rate din heartbeat dinsa na increasing, after few seconds Khaleesat ta bude ido a hankali jin shiru karen bai kara haushi ba, she

sshekan kuka ta fara yi, ya fara rabata da jikinsa zai tashi amma ta rikesa gam cikin kuka tace "Nooo plsss" sai kuma ta leko daga cikin duvet din tana zare ido hawaye ca

ɓ

a ca

ɓ

a a fuskarta, ganin karen baya dakin ta daga kai ta kalli Ajay with fears writte

n all over her face, sae a sannan taga she was clinging onto his bare body all this while, komawa gefe tayi da sauri ta jawo duvet din ta rufe har kanta da shi ta takure waje daya, har sannan zuciyarta bai dena bugawa da sauri ba, Ajay ya kasa mikewa daga

kan gadon, can ya juya ya

ɗ

an kalleta ta gefen ido yaga she is still covering her head with the duvet, komawa karshen gadon yayi, yayi using switch din wajen ya kashe wutan dakin gaba daya, sai a sannan ya mike ya shiga bandaki, bai fito bandakin ba sai ba

yan minti arba'in, cikin duhun ya samu ya fita zuwa parlor ya kwanta kan carpet ba tare da ya shimfida wani abu a kai ba ya rufe idanuwansa don kansa yayi masa nauyi sosai. Karfe biyu Ajay ya mike zaune daga kwancen da yake duk da ba bacci yake ba, ya tash

i walking slowly ya shiga Bedroom dinsa zai dau Jallabiyansa ko sallah ne ya samu yayi, wutan dakin mara haske ya kunna ya

ɗ

an kalli saman gadon ya ganta same exact position din da take kwance tun daxu gashi ta takure waje daya kuma har sannan tana rufe da

duvet, ya gama saka jallabiyansa ya karasa saman gadon ya bude duvet din jikinta yana kallonta, hannu ya kai forehead dinta jin yanda duvet din ya dau hucin zafi, bai san sanda ya zauna kusa da ita ba ya dagota yace "Are you alright?" Sosai ya ji jikinta

yayi zafi, ta bude ido da kyar zata koma ta kwanta yaki saketa yana kallonta yace "Me yake damun ki?" Bai jira amsarta ba ya fara tattara mata tulin gashinta that was scattered all over don babu hula a kanta, ya jawo pillow ya dora kanta a kai sannan ya ci

re duvet din jikinta ya mayar gefe, kamar zata yi kuka tace "Sanyi nake ji" Ya mike ya dau remote ya kashe AC din dakin, ya dawo kusa da ita ya zauna yana kallonta yace "What's wrong with you?" Ita dai bata ce komai ba don duk jikinta ke mata ciwo, tashi y

ayi ya tafi ban

ɗ

aki ya jiko karamin towel ya fito ya dawo kusa da ita ya dora mata a forehead dinta don ko pain reliever babu a gidan, ta matsa daga kusa da shi da sauri bayan ta cire towel din daga goshinta, sai kuma ta juya masa baya a hankali tace "Bana

so, ni bacci nake ji" Kallonta ya dinga yi, after some seconds ya mike ya mayar da towel din bandaki ya fito, jin saukan numfashinta alamar ta koma bacci ya kashe wutan dakin ya fita ya koma parlor ya kwanta saman kujera ya lumshe idanuwansa. Da Asuba Aja

y ya sake komawa dakin, ya kunna wuta ya koma kusa da ita yana kallonta, baccinta take comfortably ga dogon gashinta duk yayi scatterring all over the pillow, ya duka ya kai hannu kusa da forehead dinta yaji temperature dinta is normal babu zafin jiki, bin

ta da kallo ya dinga yi don red Chemise din jikinta is just above her knees, dai dai sanda ta bude idonta a hankali suka hada ido, ta wani

ɓ

ata fuska tayi stretching din hannunta tana miƙa kamar mage, ya dauke idonsa a kanta sai kuma kawai ya fita daga da

kin, zaro ido;;tayi ta jawo duvet ta rufe jikinta da shi ganin kayan bacci ne kawai jikinta

HALYSAAH

PAGE 119

Bayan fitar Ajay da minti goma Khaleesat ta daure gashinta ta sauka daga saman gadon ta shiga bandaki, kallon set din tsadaddun oral hygiene pr

oducts dinsa dake bandakin ta dinga yi, duk sai da tayi using mouthwash din da ta gani a wajen ta kuskure bakinta sannan tayi wanka da daya daga set din Body wash din da ta gani, bayan ta gama ta bude inda yake ajiye set of towels dinsa tana ta kallo kamar

ta dauka kamar kuma kar ta dauka, can dai ta tura baki ta dau daya ta goge jikinta sannan ta shanya a bandakin, ta mayar da kayan baccinta ta dauro alwala ta fita daga bandakin, tana ta zaune gefen gado don babu hijab din da zata yi sallah bayan abinda ka

re yayi mata da hijab dinta jiya, bata ma ga hijab din a dakin ba, gaba daya incident din jiya ya dinga dawo mata lokaci daya jikinta yayi sanyi zuciyarta ya dinga bugawa, to me tayi ma karen nan ne haka da ya tsaneta baya son ganinta, hawaye taji ya kawo

idonta ta fara gogewa a hankali, ganin lokaci na ta wucewa bata yi sallah ba ta dau duvet dinsa ta lulluba da shi saboda kayan baccin jikinta that is very light and translucent, ta nufi kofa tana leka parlon kamar munafuka, zaune ta samesa kan kujera ya ji

nginar da kansa jikin kujeran hannunsa rike da Glass din soft drink ya lumshe idonsa, ta jingina da kofar Bedroom dinsa a hankali tace "Ina son zan yi sallah, ka dauko min wani hijab a can dakin pls" Sai a sannan ya bude idonsa jin muryarta amma bai kalli

direction dinta ba, har yaji kamshin Body wash dinsa, wato wanka ma tayi masa a bandaki, after almost 30 seconds ya juya ya kalli inda take tsaye, marairaicewa tayi tana kallonsa, shi kam ya dinga kallon farin duvet dinsa da ta lullube da shi har yana jan

kasa, can ya kalleta yace "Kee, wai uban me ya kawo ki gidan nan?" Ta turo baki taki cewa komai, ya ajiye Glass cup din hannunsa ya mike yace "Koma ciki ki dauko duk wani property dinki ki zo ki koma inda kika fito" Ta hade rai kamar zata yi kuka tace "Ni

wallahi bana son apartment din, bazan iya zama a can ba ni kadai" Ajay ya mata wani kallo yace "Dole kuwa za ki zauna tunda dama can ke kadai kike zama, fito ki tafi" Kamar zata fashe da kuka ta juya ta koma dakin tana cewa "Ni wallahi babu inda zan je, ba

na son apartment din kuma, kawai ni kadai a katon gidan nan" Tana fadin haka ta tura kofar Bedroom din ta rufe, Ajay ya shafa kansa yana kallon kofar dakin, sai kuma ya koma ya zauna ya tallabi chin dinsa, after almost 10 mins sai gata ta sake lekowa daga

cikin dakin ta marairaice tace "Don Allah ka dauko min wani Hijab a daki na, kaga har gari ya fara wayewa ban yi sallah ba fa" Ya wani kalleta yace "Ni zan dauko maki hijab saboda baki da hankali ko?" Tace "To ae saboda karen ne" Yace "Kin ta

ɓ

a ganin karen

a sama?" Shiru tayi tana kallonsa, zata fito ya wani hade rai yace "Idan baki koma kin ajiye min duvet ba zaki sha mamaki yanxu" ta tura baki ta juya ta koma dakin ta ajiye masa duvet dinsa da take lullube jikinta da shi saboda kayan baccinta, bandakinsa

ta shiga tana kallon farin towel dinsa da ta shanya, can ta dauka ta fito, duk da yanda gabanta ke faduwa haka ta dora towel din a kirjinta tana tafiya kamar mara gaskiya ta fita parlor, da mamaki Ajay ya bi ta da kallo babu ko kiftawa ganin yanda ta maida

masa daki public room, ita kuwa taki yarda ta kallesa ta nufi kofar fita daga parlon da sauri gabanta na faduwa, a haka har ta fice daga parlon, tana isa corridor ta hango legend downstairs yana zarya a parlor, duk da bai ganta ba haka ta kwasa a dari da

sittin kamar mahaukaciya ta koma part din Ajay tana shiga parlon ta nufesa da gudu ta zauna kusa da shi cikin gigicewa tace "Wallahi i saw it" Sai kuma ta fashe da kuka kamar er yarinya tana kallonsa, shi dai kallo daya yayi mata ya dauke kai don ba tare d

a towel din ta dawo parlon ba, ita kanta bata san ta gantalar da towel din a wajen gudu ba, ganin yaki kulata ta mike zata wuce dakinsa ya bi ta da kallo, within few seconds ya dauke idonsa ya maida wani direction daban after seeing what he wasn't prepared

to see, Sai da Khaleesat ta koma cikin dakinsa ta hango kanta ta madubi ta zaro ido with shock ganin babu towel a jikinta, ta tafi edge din gado ta zauna da sauri tana zumburo baki, after 10 mins ya bude kofar dakin ya jefa mata hijab din hannunsa without

looking at her ya juya ya bar wajen.... Bayan ta idar da sallah ta gama azkar dinta sannan ta kalli wayarsa dake ajiye kan bedside drawer, mikewa tayi ta tafi ta dau wayar da sauri ta duba taga babu Password jiki ta koma kan darduma ta zauna ta bude wayar

ta shiga call logs dinsa, kallon yanda yayi saving numberta ta dinga yi babu ko kiftawa, can ta wani tura baki ta fara scrolling taga uban miss calls din da tayi masa and it is not as if baya picking sauran calls dinsa, nata ne kawai baya picking, ta hade

rai ta shiga WhatsApp dinsa, taga last messages da aka turo masa was from yesterday night alamar rabonsa da bude data tun jiya da daddare, tayi searching contact dinta sai gashi ya fito, ta shiga ciki, babu ko kiftawa ta dinga kallon screen din wayar gani

n blocking dinta yayi ta WhatsApp din ashe, after some seconds ta kunna data dinsa messages dinsa duk suka shigo, wani number da taga anyi saving da Pinky ta bude message din da aka turo tun karfe biyun dare taga an rubuto "Good Morning Aristocrat, hope u

slept well, jiya nayi bacci sanda ka kira, idan na dawo school zan kira direct call, have a nice day, bye" Khaleesat ta maimaita message din a zuciyarta yayi sau uku, ta kalli WhatsApp call da yayi ma number wajen karfe takwas na daren jiya, scrolling chat

dinsu ta dinga yi tana karantawa, har sai da ta kai dai dai inda aka turo masa hotunan Birthday tana duba hoton taga Inteesar ce, ta dinga kallon hoton for almost a minute, sai kuma ta ci gaba da scrolling chat din nasu, bude kofar dakin aka yi tayi sauri

n cusa wayar cikin hijab dinta tayi keeping straight face tana kallon wani wajen daban, ko kallonta bai yi ba ya tafi zai dau wayarsa inda ya ajiye amma yaga babu wayar a nan, tana ganin haka tayi dubara ta cusa wayar a kirjinta don rigar baccin jikinta na

da tight-fitting daga chest dinta, Yana ta tsaye for like 15 seconds yana kallon wajen da yasan ya ajiye wayarsa, can ya kalli other side din nan ma bai ga wayar ba, ita dai Khaleesat taki yarda ta kallesa fuskarta a daure, ya juya ya fita daga dakin zai

duba parlor duk da shi dai yasan wayar a bedroom dinsa ya bar sa, amma ya gama duba parlon gaba daya bai ga wayar ba, har kasa sai da ya sauka yana duba wayar, can dai ya dau other phone dinsa yayi dialing number wayar, Khaleesat na jin vibration din wayar

a kirjinta don ma it's very low amma bata fito da wayar ba, bayan minti goma sai gashi ya dawo dakin yana mata wani kallo yace "Bani wayata kar in sa ki kuka yanxun nan" Tayi kamar bata san da ita yake ba don ko kallon inda yake tsaye taki yi, bude kofar

dakin yayi sosai yana kallon parlor ya

ɗ

aga murya yace "Hey Legend" Wani uban tsalle ta doka sai ga ta kusa da shi tana zaro ido a tsorace tace "Don girman Allah kayi hakuri, wallahi zan baka" Ya daure fuska yace "Bani" Sai ga Legend ya shigo parlon da gud

u wai har yaji kiran da yayi masa, Khaleesat ta kurma ihu ta makale gefen Ajay tana rirrikesa cikin rawan jiki tace "Don girman Allah kace ya tafi wallahi zan baka, send it away plsss" Ajay ya tura kofar dakin slightly, ya juya yana kallonta yace "Where is

it?" Ɗaga hijab dinta tayi da sauri tana zaro ido zata ciro wayar ya dinga kallon kirjin nata, tana ganin haka ta hade rai ta sake hijab din ta juya masa baya taki ciro wayar, bata ankara ba sai ji tayi ya fara fixge hijab din ta bayanta, ta rike da sauri

tana zaro ido taki bari ya cire tana cewa "Nooo, don Allah ka tsaya zan baka wallahi" Kokuwa ta fara yi da shi taki yarda ya cire mata hijab din ganin da gaske cirewa zai yi, Legend ya

ɗ

an leko dakin saboda noise din da yake ji, Khaleesat na ganinsa da ka

rfi tace "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un" Ajay ya

ɗ

agata sama da hannu daya ya tafi yayi dumbing dinta kan gado ta kwanta tana jawo duvet dinsa da sauri zata rufa da shi, kwace duvet din yayi sannan ya fixge hijab din gaba daya daga jikinta yana kallon

chest dinta da ta cusa wayarsa, dama tana ganin Legend a bakin kofa ko yunkurin hanasa cire hijab din bata sake yi ba sai ma jawosa da take yi cikin tsoro tana son ya boye ta tana cewa "Plss send it away, shigowa zai yi, don Allah ka koresa" tsit tayi gan

in ya fado kanta kawai daga jawosa, ta kasa kwakkwaran motsi don ji tayi kamar duk weight dinsa ya sakar mata, nan ta fara turasa da kyar tana zaro ido don ko magana ta kasa, amma kamar tana tura Rock don ko gezau, da wata irin muryar da bata san sa da shi

ba yana kallonta directly in the eyes yace "Me kika yi da wayata?" Tana numfashi da kyar tace "Wallahi ba komai, ka duba ka gani" kawai ji tayi ya zura hannunsa ta kasan rigar jikinta a hankali, ta zaro ido cikin gigicewa bata san sanda ta kankamesa ba do

n sai taji kamar an hadata da naked electric wire cikin rawan murya tace "Na shiga uku, ba ta nan yake ba wallahi yaya, ka tsaya in ciro da kaina plss" ashe all this while ba duk weight dinsa ya sakar mata ba don tana kankamesa yayi collapsing gaba daya a

kanta, hakan kuma bai hanasa kutsa hannunsa dake cikin rigarta har

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login