Showing 336001 words to 339000 words out of 641791 words

Chapter 113 - HALYSAAH COMPLETE

03 Sep 2026

178

duk abinda yake aka yi masa rakiya zuw

a gidan don ya gaida mahaifiyar tasa, ba kasafai take sauka gidan nata ba don duk zuwa idan tayi a masarauta take sauka amma wannan karan taki zuwa can alamar akwai magana, tun da Ajay ya gaisheta tare da Gimbiya Firdausi da kilishi dake zaune parlon ya mi

ke zai fita daga parlon Hajja tace “A’a dawo kayi zaman ka, ina kuma zaka je Yarima” Komawa yayi ya zauna ba tare da ya kalleta ba, dai dai nan aka bude kofar parlon Jay ya shigo da sallama, Ajay ya daga kai yana kallonsa, Jay ya karasa cikin parlon ya duk

a kasa ya gaida Sarki kansa a kasa, Mai martaba ya amsa gaisuwansa sannan yace “When did you come back?” Hajja zata yi magana, Gimbiya Firdausi tayi mata alamar tayi shiru, shi dai Jay bai dago kansa ba yace “I came back yesterday ur Highness” Mai martaba

yace “Who did you tell you were leaving before you left?” Jay yayi shiru bai ce komai ba, Sarki ya jinjina kai yace “To sannu da dawowa” a hankali Jay yace “Allah ya taimake ka, tuba nake, a gafarce ni” Hajja tace “Da kayi me zaka tuba? Ai ba wani abu bane

don mutum yayi bulaguro ganin an dena yin sa a waje, gafarar me kuma zaka nema?” Mai martaba ya juya ya kalli mahaifiyar tasa da ta daure fuska, can ta gyara zama tace “To ranka shi dade ya fama da al’umma? Ya kuma bayan saduwa?” Calmly Sarki yace “Alhamd

ulillah” tace “To Madallah, na kuma ji auren da ka daura ma wannan yaron Junaid, Wanda ni ban san da daurin auren ba ma, don iya na Jawwad kawai na sani, shi ma ranan daurin auren ya samu matar ashe har kayi masa aure?” Mai martaba yace “Eh haka ne Hajiya,

dama jiran isowarki nake sai in maki bayani, shi yasa bayan daurin auren na kira ki na tambayi yaushe zaki iso” Hajja tayi wani murmushi ta juya ta kalli Gimbiya Firdausi, ita dai kilishi sai wani kallo take ma Ajay daga sama har kasa, Shekaru biyar Gimbi

ya Firdausi ta ba Mai martaba kuma Stepsister dinsa ce, sannan ita ce babba a gidan a yanxu, Jay ya mike zai fita daga parlon Hajja tace “A’a koma ka zauna Ahmad, koma kayi zaman ka Gimbiya Firdausi na kallon sarki cikin nutsuwa tace “Ranka shi dade duk mu

n samu labarin abinda ya wakana a kan auren Jawwad, and am sorry to say Mai martaba we are all highly disappointed at what happened” Sarki na kallonta ya gyada kai yace “Ohk” Gimbiya Firdausi ta ci gaba tace “Sannan duk tunaninmu ai daga Junaid har Jawwad

daya suke a wajen ka babu wani bambanci, kuma mu duk a haka muka san ka” Sarki ya girgiza kai with calmness yace “In this case, Fulani Aseeyah ta nuna ba daya bane, sannan shi ma Ahmad din ya nuna maganar mahaifiyarsa ta fi muhimmanci akan wanda ni zan yi

ko kuma akan abinda na yanke” Mami ce ta shigo parlon da sallama babu yabo babu fallasa ta nemi waje ta zauna ta gaida sarki, ya juya yana kallonta, tace “A gafarce ni, amma ranka shi dade babu ta yanda zaka ce maganata tafi taka muhimmanci a wajen Jawwad,

kan nayi masa magana sau daya ya dauka ya dau naka sau ba adadi, sannan hukunci nawa ka yanke kan Jawwad na taba daga kai na ce don me? Wannan ma kasan ai babu yanda zan yi idan ka yanke hukuncin yi masa abinda yake so” Mai martaba dai kallonta kawai yake

, can ya dan yi murmushi ya dauke kansa yaki cewa komai, after some minutes Mai martaba ya kalli Jay yace “Kai jawwad, the third time u came to my Chamber me kace min?” Jay dai bai dago kansa ba, Mami tace “Allah ya taimake ka, amma bazai yiwu ka saka masa

magana a baki ba, ko ma me yace maka ai kai ubansa ne baza ka daka ta tasa ba, beside all those time he was only trying to please me, Wanda da ka nuna mana bamu isa da ni da shi ba ai hakan ya zauna babu kuma yanda za mu yi, yau ace ka aura masa yarinyar

nan idan aka kawo masa ita ba dai koranta zan yi ba duk abu na” Cikin kuka Mami ta kare maganar, Sarki ya kalleta calmly yace “Ke ki ji tsoron Allah Fulani, kuma ki bude baki ki maimaita duk abinda kika shigo Parlor na kika gaya min yanxu ko kuma kowa ya t

ashi ya bar min parlon nan banda Hajiya…. Apart from Hajiya i don’t think anyone is in the rightful place to question me in the first place, since from day 1 I have known you to be a manipulator” Mikewa Mai martaba yayi yace “Duk ku fita ku bar min parlon

nan” Sai kuma ya juya ya kalli Gimbiya Firdausi yace “Yaya, zan zo in sameki a daki idan nayi magana da Hajiya, for now I need to be alone with Hajiya” Zaunawa Mai martaba yayi bayan parlon ya rage daga shi sae Hajja, Hajja ta sauke ajiyar zuciya tace “Ko

me zaka gaya min ba lallai ya shigeni ba Yusufa, jikina yayi matukar sanyi da abun nan da ka aikata wanda ni nasan ba halin ka bane tunzura ka aka yi, amma Jawwad bai cancanci haka daga gare ka ba don shi ya kamata ka duba, gashi a yanda na fahimta yana so

n yarinyar nan sosai, ko abinci yaron nan baya ci wallahi ya dau damuwar duniya ya dora ma kansa shi yasa hankalin uwar ya tashi don ba saboda Allah bane wannan tashin hankalin da ta shiga, me ya kai ka duba mahaukaciyar uwarsa Yusufa? Yanxu kenan ka fito

ka nuna ma duniya ba kai ka haifesa ba ga naka dan kenan, don kuwa babu wanda zai maka uxuri ya duba baya, mahaifinsa fa wan ka ne uwarku daya uban ku daya, har ya koma ga Allah ba shi da tamkarka kai ma ka sani, kai ma kuma baka da tamkarsa….” Mai martaba

yace “Kafin in yi ma Junaid abu daya nayi ma Jawwad babu adadi, Jawwad bai taso fully a gabana ba tunda uwar taki barin haka amma kusan duk harkokina Jawwad ne a kai ba wai don Junaid isn’t capable ba, I put Jawwad first before Junaid in everything, I tru

st jawwad more than I trust Junaid, Amma duk uwarsa bata gani saboda abinda ta dauka ta saka a ranta daban, ni kuma nasan soyayyan mahaifinsa ne na mayar kansa, yanda na so sa ko Junaid ban nuna masa wannan son ba….” Hajja ta sauke ajiyar zuciya don har ci

kin ranta taji takaicin wannan abu da ya faru kuma ita dai tasan ba halin sarki bane nuna bambanci tunxurasa aka yi, Mai martaba yace “Ban taba tunanin nada Junaid Yarima ba banda ke da su Baba Tafida da kuka sa dole nayi hakan, bond din da nake da shi da

Jawwad babu wannan Bond din tsakanina da Junaid wallahi, don ma Allah yayi Junaid mai hakuri da kauda kai sannan he have a clean heart, dai dai da rana daya bai taba kishi da dan uwansa ba ko yaji haushin why I put Jawwad first always” Hajja ta sauke wani

ajiyar zuciyan tace “Wannan gaskiya ne don a baya can na sha kawo maka rashin jin dadin yanda ake banzantar da Junaid a Masarauta komai ace Jawwad duk da har cikin raina ina son dukan su, shi Junaid ko uwar da zai gani yaji dadi ma ba shi da ita ga Matarka

bata ja sa jiki ba shi yasa nake matukar tausayin sa, Jawwad kuwa gata garesa kaca kaca ta ko ina, Yarima da muka tilasta maka ka nada Junaid a maimakon Jawwad da kake da ra’ayi ba don komai yasa na dage ayi hakan ba sai don Aseeyah, sam bata ganin kowa d

a gashi a masarautar nan kai ma sai taga dama take raga maka, dubi yanda ta maka magana yanxu ba da’a, kuma ace ga dan ta na jiran gadon sarauta ai mun banu kuma sai yanda muka ga, idan ba ayi hankali ba ma ita ce zata yi mulkin don juyasa zata yi ta yi ak

an mulki, shi yasa kaga muka hade maka kai lallai ka ba Junaid don dama shi ne asalin me jiran gadon” Mai martaba yace “A cikin maganganun da ta gaya min har cewa tayi ni na kashe dan uwana saboda mulki, tunda ni ne mutum na karshe da ya bar parlonsa, and

he was hale and hearty then, Ina raga ma Aseeya saboda abubuwa da yawa Hajiya” Hajja da ta bude baki tana kallonsa tsabar shock ta kasa cewa komai, can ta girgiza kai tace “To Allah ya wadaran ta, wallahi banda Jawwad da tuni mun yi watsi da matar nan don

ba matar kirki bace, wannan magana kuma kayi hakuri ka bar sa a ranka ba sai ka kara gaya ma kowa ba, ka kyaleta da halinta ta ci gaba da cin albarkacin dan ta, sannan ina son sanin dalilin da zai sa ka aura ma yarinyar Junaid a maimakon a fasa auren kawai

Yusufa?” Mai martaba yace “Saboda babu wanda zai maida ni karamin mutum don girma na, shi ma Junaid din ban yi shawara da shi ba nayi abinda nayi saboda ina ga na isa da shi, yau ace Walid na kirki ne shi zan aura ma ko don in cusa ma Fulani Hafsah takaic

i, don sarai nasan ita ke kara zuga Aseeyah, kuma ita ma zan yi maganinta nan ba da dadewa ba kuwa….” Hajja ta sauke ajiyar zuciya tace “To amma dai kam ka bar baya da kura, ko ka mance tsakanin Jawwad da Junaid ne?” Tun da Ajay yayi attempting yi ma Jay m

agana ya ga yaki tsayawa balle har ya sauraresa ya shige daki ya kulle kofar, Ajay ya bar gidan ya koma palace, zai tafi part dinsa sai ga Jakadiyar Aunty tare da Khaleesat a walkway din suna tafiya, sau daya Khaleesat ta kallesa ta kauda kai, Jakadiyar ta

duka tana gaishesa cikin girmamawa, har zai wuce sai kuma ya tsaya yace “Ina za ki da ita?” Da ladabi Jakadiya tace “Fulani ta ce a taho da ita bangarenta ranka shi dade” Zagayowa yayi gabansu yace “Ki ce mata zan kawo ta when I am ready Daga haka ya kall

i Khaleesat da ta hade rai yace “Juya mu tafi” Jakadiya ta risina tace “To ranka shi dade, bara in je in sanar mata, Allah ya ja zamanin ka Daga haka ta bar wajen da sauri, ya daure fuska yana kallon Khaleesat yace “Baza ki juya mu tafi ba” ta juya masa ba

ya tace “Ni dai kawai ka kyaleni, just leave me alone” hannunta ya fixgo ya fara tafiya zuwa part dinsa, tana zaro ido tace “Meye haka, ni ka sake min hannu, do you want me to fall down” Har ya isa bangarensa bai sake hannunta ba kuma bai fasa jan ta ba, y

a bude kofar parlon ya turata ciki yana kallonta yace “Silly Brat”…

Halysaah Page 103 By Khaleesat Haydar

Related Articles

Asanadin Makwabtaka Book 2 Complete Novel Txt

Asanadin Makwabtaka Book 2 Page 36 Complete Novel

27, January 2025

Asanadin Makwabtak

a Book 2 Complete Novel Txt

Asanadin Makwabtaka Book 2 Page 65 Complete Novel

12, February 2025

So Da Buri Page 19 Complete Novel

16, May 2025

Asanadin Makwabtaka Book 2 Complete Novel Txt

Asanadin Makwabtaka Book 2 Page 42 Complete Novel

31, January 2025

Yanda Zaki Hadadden Hadin Gumban Matan Aure Don Samun Ni’ima Hadida Dandano

6, January 2025

NIHAAD Chapter 58 By Khaleesat Haiydar Complete Novel

11, January 2024

Follow us

Facebook

Twitter

WhatsApp

Google news

You might like

Kura-kurai 4 Da Aka Yi A Ci

kin Shirin Labarina Season 5 Episode 4

22, April 2023

Yaro Ne Page 10 Complete Hausa Novel

7, July 2025

Yadda Ake Hada Sabaya Don Murjewar Jiki Da Kuma Tayar Da Nonon Da Ya Zube Ko Ya Kwanta

20, June 2023

HOTUNA: Yadda Aka Gudanar Da Maulud Sheikh Ibrahi

m Inyass A Abuja

12, February 2024

Bakan Gizo Complete Hausa Novel Document

22, April 2023

Kanwar Uwa ce ko Kishiyar Uwa By Billy Abdull Complete Document

22, April 2023

Kurkukun Kaddara Takun Farko Chapter 9 By Hafsat Bature

21, December 2023

Tayi Min K

ankanta Complete Hausa Novel Pdf

13, July 2024

Wasu Cututtuka Guda 4 Da Mutum Zai Iya Kamuwa Dasu A Dalilin Sumbata “kiss”

22, April 2023

Abban Sojoji Chapter 40 Book 2 Complete Novel

22, April 2023

Makauniyar Soyayya Complete Document

13, December 2024

B

urin Abbana Hausa Novel

22, April 2023

Kurkukun Kaddara Takun Farko Chapter 15 By Hafsat Bature

26, December 2023

Kwankwason Jimina Complete Novel Txt

Kwankwason Jimina Complete Novel

31, October 2024

ALJANAR FATIMA Complete Document By Aihausanovels

22,

April 2023

Asanadin Makwabtaka Book 2 Complete Novel Txt

Asanadin Makwabtaka Book 2 Page 58 Complete Novel

8, February 2025

Matar Damisa Book 2 Complete txt

Matar Damisa Book 1 Chapter 23 Complete Novel

9, November 2023

Rainon Soja Book 1 Complete Documen

t By Maman Teddyt

11, January 2024

Kanwar Maza Complete Novel Document Txt

Kanwar Maza Page 68 Complete Novel By Ayshercool

6, January 2025

SHAWARWARI 60 GA YAN MATA DA MATAN AURE

22, April 2023

Disastrous Love (Masifaffiyar Kauna) Complete Hausa Novel Doc

ument

22, April 2023

Cuta Ta Dau Cuta Chapter 39 By Billyn Abdull Complete Novel

18, January 2024

Gargadar So Complete Novel Document txt

Gargadar So Complete Novel Document

1, October 2024

Kanwar Maza Complete Novel Document Txt

Kanwar Maza Page 9 Comple

te Novel By Ayshercool

5, December 2024

Yadda Zaki Magance Rashin Sha’awa.

22, April 2023

How to apply for student loan as portal opens today, by NELFUND

24, May 2024

Abban Sojoji Book 1 Complete Novel Document

6, August 2023

Kalli Zafafan Hotunan Jarum

a Maryam Yahaya da suka jawo cece-kuce

22, April 2023

Labarinsu Complete Novel Document Txt

Labarinsu Complete Novel Document

25, January 2025

Matar Damisa Book 2 Complete txt

Matar Damisa Book 1 Chapter 9 Complete Novel

4, October 2023

Load More

Advertise

ment

Categories

Uncategorized1,259

Hausa novels787

Novel Document105

Sirrin Rike Miji100

Labarai62

Zafafa 202351

Kannywood39

Zamantakewar Aure26

Kimiya da Fasaha18

Mallama Juwariyya17

Job15

Health13

Education13

Daga Malamai6

Fassarar Mafarki4

Kalaman Soyay

ya4

Waka1

Litattafan Yaki1

Search for:

Search …

Abban Sojoji Complete Asanadin Makwabtaka Complete Billyn Abdul Hafsat Bature (Boss Lady) Hausa Novel Hausa Novels Hot Romantic Hausa Novel Kannywood Kanwar Maza Complete Novel Khaleesat Haiydar Ma'aurata Mag

anin sanyi Matar Damisa Complete Novel Sirrin rike miji Tusar gaba warin gaba warin kashi Zafafa 2023

Install AihausaNovels App

Trending update

9 hours ago

Mijin Marigayiya Page 36 Hausa Novel

9 hours ago

Mijin Marigayiya Page 35 Hausa Novel

9 hours ago

M

ijin Marigayiya Page 34 Hausa Novel

1 day ago

Mijin Marigayiya Page 33 Hausa Novel

4 hours ago

Halysaah Page 101 By Khaleesat Haydar

About Us | Terms and Conditions | Privacy Policy

© 2025, Aihausanovels | All Rights Reserved. Designed by JobTech

Facebook



Twitter



WhatsApp



Telegram

Back to top button

Welcome to Aihausanovels

Unlock more content

Take action to continue accessing the content on this site

View a short ad

Site-wide access for 24 hours

HALYSAAH

PAGE 10

4

Khaleesat na goge hawayen da suka k

i tsaya mata a hankali ta bi bayan Hajiya Shafa’atu ta maida ta har part din Ajay, sallama aka kai ta tayi ma su Aunty Farida za su koma Kano ranan, zaunawa tayi a parlon ta sunkuyar da kanta har sannan hawaye yaki tsaya mata, Hajiya Shafa’atu tace “Kiyi h

akuri, it’s always like this for every lady, Allah ya baku zaman lafıya da mijin ki” Ita dai Khaleesat bata dago kanta ba tayi shiru, Hajiya Shafa’atu tace “Allah ya maki albarka” Daga haka ta fita daga parlon, Khaleesat ta jinginar da kanta jikin kujera t

ana kuka a hankali, tayi minti goma zaune inda take taji an bude kofa ta daga kai da sauri, hada ido suka yi da Junaid, ta sauke idonta ta mike a hankali ta wuce cikin daki ta tura kofar, sai a sannan ta fashe da kuka sosai, Ajay ya zauna parlon not for an

ything but because of Aunty, bai son yana nisa da bangaren nasa don kar ma ta shigo, jinginar da kansa yayi da kujera yana jin kansa na masa ciwo sosai, message ne ya shigo wayarsa ya juya yana kallon wayar da ya ajiye a gefe, message din Jay ne, hakan yas

a ya zauna da kyau ya dau wayar, hours ago yayi masa message sai yanxu yayi masa reply har ya cire ran reply dinsa, ya fi minti uku kamar dai yana kokarin gano menene a message din kafin ma ya karanta, daga karshe dai ya shiga cikin message din a hankali,

it took him 2 minutes to read and understand the long text, yayi ta kallon screen din baya ko kiftawa still re-reading the message, daga karshe ya ajiye wayar a hankali ya mayar da kansa ya jinginar da kujera. Hajiya Nafisah na zaune tare da Aunty a dakint

a tana kallonta tace “Ki kwantar da hankalin ki Fulani, wallahi waje uku duk magana daya ake gaya min, an tabbatar min lallai auren Junaid bazai je ko ina da yarinyar nan ba, yanxu haka jin sa yake kamar an dora masa jalala, ba shi da yanda zai yi da ubans

a ne, ai ba wai lalacewa aikin ki na baya yayi ba kamar yanda kike tunani, aikin na nan daram bai lalace ba, wannan ba auren da zai je ko ina bane wallahi” Aunty tace “Ni duk ba wannan nake son ji ba Nafisah, ke irin wannan santaleliyar yarinyar under same

roof tare da shi me kike tunanin zai

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login