Showing 573001 words to 576000 words out of 641791 words
sauran messages din wanda zall
an cin mutunci ne da zagi, kuma ko wani message akwai kalman nan na Bazawara a cikinsa, har kiranta suka yi da er kalan sarauta, tunda ubanta bai hada komai da gidan sarauta ba kuma da dangin uba ake tunkaho ba dangin uwa ba, Khaleesat was speechless, amma
babu abinda ke yawo a ranta sai farkon aurenta da Ajay, yanda ita ma su Hadiyah suka dinga kiranta da Bazawara ita da cousins dinta har ma da iyayensu, sai gashi tun ba aje ko ina ba yayi backfiring, saurin kauda tunanin tayi a ranta cause she hold no gru
dges against Hadiyah anymore, tunda gashi saboda ta yarda da ita har tana gaya mata damuwarta, after some seconds Khaleesat ta daga kai tana kallon Hadiyah dake kallonta, a hankali tace "What's ur take on this Hadiyah?" Hadiyah ta jingina jikin gado tana g
irgiza kai tace "Don't even know what to say about this Halysaah, I am confuse, babu wanda na nuna ma message din sai Mami, kuma tace in kwantar da hankali na inyi ta addu'a" Khaleesat tace "Baku yi maganar da Hajja ba?" Hadiyah tace "Ban gaya mata ba sabo
da condition dinta, ita ma tana cikin damuwan abinda Aunty tayi a masarauta, ga kuma Walid that is paralyzed for life, ga kuma damuwar Ummina" Khaleesat dai kallonta kawai take jin tace damuwar Umminta, Hadiyah ta sauke ajiyar zuciya tace "Kin san Ummina s
un samu issue da babanmu har ya kai ga babu aure tsakaninsu a yanxu, but bayan Mai martaba da Hajja babu wanda yasan da wannan, Hajja bata son su Aunty Kilishi da sauran yan masarauta su sani don dariya zasu yi, ko da ta zo tarban Aunty Faridah ai bata tar
e da Abbana ya saketa, but she is still in Lagos up till now don kar a zargi wani abu a gidan sarki, kuma ita tayi linking dina da Khalil through one of her frnd" Khaleesat was completely speechless, ta ma rasa me zata ce ma Hadiyah, Hadiyah tace "Shi yasa
ita ma ban gaya mata issue dina da Khalil ba bana son ta kara
ɗ
aga hankalinta" Khaleesat tace "Amma me Khalil din yace concerning all this text da family dinsa ke turo maki?" Hadiyah tace "Wallahi kamar tsoron matar tasa ma yake the way I am seeing things
, yaki daukan ko wani action...." Khaleesat tace "Hadiyah zan baki shawara ki hakura kawai da Khalil, cause in har kika auresa you will live miserably a cikin yan uwansa...." Hadiyah na gyada kai tace "I thought as much, na fara zeroing mind dina tun last
week, matar tasa fa har screenshot din Whatsapp chat dinta da shi ta turo min a inda yake ce mata ai linking dinmu aka yi, shi tasan baya kule kulen mata, i was so frustrated Halysaah" Khaleesat tace "To ki ciresa gaba daya a ranki idan ma kin sa shi, don
auren irinsu ma ba shi da amfani" Hadiyah ta gyada mata kai kawai, Khaleesat tace "Me ya Jawwad ya shigo yi daxu?" Hadiyah ta kalleta da sauri tace "Yaushe?" Khaleesat ta
ɗ
an yi murmushi tace "Ai sau biyu ina ganinsa a dakin nan" Hadiyah bata sake yarda su
hada ido da Khaleesat ba, can tace "Don't mind him" Daga haka ta gyara kwanciyarta tace "Ni na ma fara jin bacci" Khaleesat dai kallonta kawai take tana murmushi, tace "Amma ki gaya min tsakaninki da Allah, do u still have feelings for Ya Jawwad?" Hadiyah
taki cewa komai at first, can kuma dai ta kalli Khaleesat tace "Ni fa na hakura da shi" Khaleesat tace "Nasan har yanzu kina son Ya Jawwad, shi ma kuma yana son ki, tunda gashi yana bibiyanki" Hadiyah tace "To da ya bibiyeni me yace min? Ko na yarda zan
koma ma Ya Jawwad fa wallahi bazai ta
ɓ
a ganin value dina ba bayan duk abubuwan da suka faru, shi baya da mantuwa, zai iya dinga amfanin da past mistakes dina against me, shi yasa na hakura da shi har cikin raina....." Khaleesat tayi shiru don ita dai Jawwa
d da ta sani ba lallai yayi using past mistakes din Hadiyah against her ba, shi dai bar shi da shariya ko ya banzatar da kai, kallon Hadiyah tayi taji ta bata tausayi har ranta, they were quiet for close to a minute, Hadiyah ta kalli Khaleesat tace "Me yas
a baki tafi bangaren mijin ki ba" Sai da gaban Khaleesat ya fadi kawai wannan maganar da Hadiyah tayi, ta sauke idonta tace "Ai tare suke da Ya jawwad, yana can part din kin san he is still recovering...." Hadiyah tace "Ok na gane, Allah ya bashi da lafiya
" Khaleesat tace "Ameen, amma don Allah kar kisa ma kanki damuwa Hadiyah, kamar yanda Mami tace kiyi ta addu'a kawai, Allah zai kawo maki mafita" Hadiyah ta gyada mata kai tace "In sha Allah, duk karfe biyun dare ma nake tashi inyi sallah" Khaleesat tace "
Allah Ubangiji ya kawo maki mafita" Hadiyah tace "Ameen Nagode Halysaah, i feel relieved voicing out my problem to you" Khaleesat tace "Thanks for trusting me, nima kuma zan taya ki da addu'a er uwa" A haka suka kwanta bacci. Karfe biyu da rabi na dare Had
iyah na zaune kan darduma aka bude kofar dakin gently, juyawa tayi suka yi ido hudu da Ajay da ya shigo dakin, tace "Yaya" Yana kallonta yace "Ashe kina sallan dare" Ɗan murmushi tayi tace "Ina yi mana Yaya" Mikewa tayi ta dau wayarta da darduma yace "Ina
za ki?" Tace "A'a zan je wani daki ne" Yace "Don't worry, ci gaba da sallan ki, just came to check on her ban san kina nan ba" Tace "Ko in tasheta?" Yace "Kyaleta" Daga haka ya juya ya fita daga dakin ya kullo kofar, Hadiyah ta karasa kusa da Khaleesat ta
duka tana tashin ta, Khaleesat ta bude ido ta mike zaune, Hadiyah tace "Yaya Junaid just came in now" Khaleesat ta hade rai tana murza ido bayan ta gama bin dakin da kallo tace "To me zan masa?" Hadiyah tayi murmushi tace "Oho ta yaya zan sani, ki je dai k
iji ko da wani abu" Khaleesat tace "Wani abu kamar me?" Hadiyah tace "Uhmm, May be he needs you by his side mana" Khaleesat tace "A'a Ya jawwad is by his side, ni babu abinda zan masa kuma" Hadiyah tace "Ai shikenan, amma da kin je wallahi" Khaleesat bata
sake tanka ta ba ta koma ta kwanta tana rufe har kanta da bargo, tabb ko cewa aka yi ba shi da lafiya yanxu iyaka ta kira masa 911, har yanxu she is uncomfortable down there, Hadiyah tayi murmushi a ranta ta fara tunanin to ko yanda Jay ke takurata a harka
r Bedroom yake wahal da ita babu sararawa, ko ita ma Khaleesat hakan ne ke faruwa da ita, just this thought alone made her miss her Ex Husband so much, duk da wahalan da yake bata a harkan ita ma dai tana benefiting cause sai ya tabbatar ya kai ta cloud 9,
ko yanxu ma da yake bin ta ita kadai tasan yanda take ji, da sauri ta kauda tunanin a ranta for the sake of her ablution ta mike ta koma kan darduma tana ci gaba da addu'o'inta. Washegari da safe a tare Khaleesat da Hadiyah suka je gaida Mami a dakin da t
a sauka, suna cikin dakin Ajay da Jay suka shigo gaida Mami su ma, Khaleesat taki yarda ta hada ido da Ajay kuma bata gaishesa ba don kar Mami ta gane ba wajensa ta kwana ba, ta dai gaida Jay, Hadiyah kuma ta gaida Ajay, shi ma Jay din Hadiyah ta gaishesa
without looking at him, ta gefen ido Jay ke kallonta, shi ko Ajay lokaci lokaci yake kallon direction din da Khaleesat ke zaune, Mami tayi breaking silence din tace "Mun yi magana da Mai martaba daxu, yau da yamma in sha Allah za su shigo garin nan" Jay ya
kalli Mami yace "Amma kin fasa tafiyar taki?" Mami tace "A'a yana nan, ai sai gobe ko jibi zan yi tafiyar" Mami na kallon Khaleesat tace "Akwai Coffee gidan nan kuwa Halysaah?" Khaleesat ta gyada mata kai tace "Akwai Mami" Mami tace "Make me some, but wit
h no sugar pls" Sai da Khaleesat taji gabanta ya fadi, ta dake tace "To Mami" Mikewa tayi tana tafiya a hankali ta fita daga dakin kiris ya rage tace Hadiyah ta rakata amma bata yi hakan ba, bayan fitar ta da just 5 minute Ajay ya kara wayarsa a kunne as i
f zai yi answering call ya fita daga dakin, Khaleesat har ta gama hada ma Mami coffee din taji kamar kamshin turarensa da sauri ta fito daga kitchen, tana jin alamar ana saukowa downstairs ta maza ta shige laundry room ta tura kofar gabanta na faduwa duk d
a babu key jikin kofar, yana shiga kitchen yaga bata ciki ga mug din Coffee a ajiye saman kitchen Island yana ta tiriri ya juya ya fita daga kitchen din ya nufi Laundry room, bude kofar yayi ta mike da sauri daga durkusawan da tayi a dakin wankin tana yarf
e hannu tace "Don Allah kayi hakuri plsss, Mami ce fa ta sani aiki" Ya rufe kofar ya jingina jiki ya rungume hannunsa yana kallonta da lumsassun idanuwansa yace "Duk me kike gudu haka ne?" Ta kasa cewa komai gabanta na faduwa, yayi kasa da murya yace "Aiki
n lada kike gudu wife?" Ta dake tana masa wani kallo tace "Meye aikin lada?" A hankali yace "To bari a nuna maki" Yana fadin haka ya cire jallabiyan jikinsa.
HALYSAAH
Khaleesat ta marairaice tana komawa baya a laundry room din tana kallonsa, da sauri
ta makale jikin washing machine ganin ya nufota ta hade hannunta cikin rawan murya tace "Plss Noo, aiki fa Mami ta saka ni, don girman Allah kayi hakuri ka bari in kai mata Coffee dinta" Bai tanka ta ba har ya isa inda ta makale, ya jawota jikinsa yana kal
lonta yayi kasa da murya yace "Me ya sa kike gudu na tun jiya...." Da sauri ta girgiza masa kai zuciyarta na bugawa tace "A'a ni ba gudu nake ba wallahi, kaga yanxu aikena Mami tayi kar ta ji ni shiru" kallonta ya dinga yi, ya kai finger dinsa a hankali ka
n eyebrow dinta yana shafawa gently yace "Baki son ana yin abun ne?" Ta daga idanuwanta ta kallesa har sannan gabanta bai dena faduwa ba, but seeing how gently he was speaking, ta gyada masa kai kamar zata yi kuka, yace "To me kike son a dinga yi kenan? Ga
ya min" Sauke idonta tayi bata ce komai ba, a hankali yace "Jeeddah" Ta kasa kallonsa, yayi kasa da murya yace "Toh tunda baki so baza a sake yi ba kin ji, amma idan kin kai ma Mami shayin come to my part kin ji?" Don dai ta samu ya kyaleta ta gyada masa k
ai kawai, yana rike da hannunta suka fito daga room din, ta zame hannunta a hankali daga nasa ta nufi kitchen ya bi ta da kallo, Khaleesat na shiga kitchen ta sauke wani ajiyar zuciya, ta dau Coffee din don har sannan da zafinsa ta fito daga kitchen din ta
tafi ta kai ma Mami. Har karfe tara saura Khaleesat tana daki tare da Mami da Hadiyah taki zuwa bangaren Ajay, cause ko kadan bata yarda da shi ba, tasan kawai ya lallabata ne taje part dinsa daga nan labari ya canza shi yasa ko attempting zuwa bata yi ba
, karfe tara na yi Khaleesat ta kalli Hadiyah tace "Hadiyah mu je ki tayani let's make breakfast" Hadiyah tace "Ohk" Mikewa tayi suka fita daga dakin tare suka sauka downstairs, before 10 am suka gama komai suka kai ma Mami breakfast daki, sauran breakfast
din suka bari a dinning table, Mami na shiga bandaki Khaleesat ta kalli Hadiyah dake danna wayarta, a hankali tace "Plss let's go to my bedroom, Ina son inyi wanka" Hadiyah ta kalleta, sai kuma tace "Tell me what u are running away from Halysaah" Khaleesa
t tayi dariyar yake tace "Ni fa haka nake, bana son zama ni kadai a daki, cause I am always afraid" Hadiyah tace "Afraid of what?" Khaleesat ta bude ido sosai tace "Kawai dai ina da tsoro ne, ban iya zama ni kadai ba sai inji kamar zan bude ido in ga wani
abun tsoro" Hadiyah tayi murmushi, ita dai tasan a Emirate tsaf Khaleesat ke zama ita daya a part din Ajay, yanxu kuma ta kirkiri cewar ai tana da tsoron zama ita kadai, Hadiyah tace "Ke dai zaki fadi gaskiya, gudun Ya Junaid kike ko? To saboda me?" Khalee
sat ta daburce ta rasa abun cewa, amma ta wayance tace "Gudun sa na me kuma?" Hadiyah na murmushi tace "To in dai tsoron kasancewa ke kadai a daki kike, ki tafi part dinsa mana ai yana can shi kadai, kinga baza ki ji tsoro ba" Khaleesat ta mata wani kallo,
sai kuma tace "Ni dai don Allah ki tashi mu je ki rakani" Hadiyah bata fasa murmushin da take ba ta mike tace "To mu je" Khaleesat ta mike ta bi bayanta suka fita daga dakin suka kullo ma Mami kofa, suna shiga bedroom din Khaleesat Hadiyah tace "Wai don A
llah ki gaya min gudun menene kike yi, har da wani cewa in kwana dakin ki jiya" Khaleesat tace "Ohh baki yarda ina jin tsoro ba?" Hadiyah tace "Na yarda kina tsoron mijin ki mana" Khaleesat tayi murmushi ta zauna gefen gado, kamar bazata ce komai ba, sai k
uma a hankali tace "He is stressing me so much Hadiyah" Hadiyah ta karasa ta zauna gefenta tace "Wani irin stress?" Khaleesat ta sauke idonta ta kasa cewa komai, after few seconds cikin sanyin murya tace "Baya bani breathing space kwata kwata, ina shan wah
ala sosai, and he is always not tired" Hadiyah ta sauke idonta tace "Na gane, but kinsan me, i passed through this phase too while married to Ya Jawwad, sai nake ganin ma naki nafila ne akan what i went through, and I had nobody to talk to sai nayi ma cous
in sis dita magana cause I was always in pain a lokacin" Khaleesat ta kalleta a sanyaye tace "I am in so much pain too, I can't endure anymore...." Hadiyah tace "You will endure, since I also endured too, har ya kai ya kawo na dena jin pain din, although i
t's exhausting but no pain, ba tonan asiri ba Halysaah ina ga ke wani lokacin mijinki na
ɗ
aga maki kafa, Ni fa kwata kwata babu wannan zancen a lokacin, i really suffered, and you know one thing about men, idan kika zama me korafi always akan bangaren nan
da nuna rashin juriya to haushin ka za su fara ji, su dinga ganin kamar raki ne, whereas da gaske kai kadai kasan abinda kake ji, but i will tell you the scope I used da har na fara sabawa na zama me juriya" Khaleesat dai bata yarda sun hada ido da ita ba,
a hankali tace "Ko za ki rubuta min kawai?" Hadiyah na murmushi tace "Ohk, get me a pen and paper" Mikewa Khaleesat tayi ta dubo mata takarda da Biro ta mika mata, Khaleesat tace "Pls har in fito wanka kar ki je ko ina don Allah ki jira ni" Hadiyah tayi e
r dariya tace "To zan jira ki" Daga haka Khaleesat ta mike ta shiga wanka, Hadiyah ta fara rubutu a takardan hannunta, babu abinda ta boye akan irin styles na kwanciya dake saka mace kar taji wani discomfort ko pain a yayin mu'amala, tayi rubutu har kusan
rabin takardan taji an bude kofar dakin,
ɗ
aga kai tayi suna hada ido da shi ta mike ta bar kusa da gadon pouting her mouth, ya karasa cikin dakin yana kallon takardan da ta bari kan gado ya dauka zai duba abinda take rubutawa, tana ganin haka ta nufesa da
sauri zata fixge, yaki barinta tayi hakan ya saka takardan a aljihunsa yana kallonta, kamar zata yi kuka tace "Stop pls, don Allah ka bani abu na" Hakan yasa yaji yana son karanta abinda take rubutawa, ya nufi kofa ta zaro ido ta bi bayansa da sauri tace "
Noo pls, don Allah ka bani" Ko kadan bata son ya ga abinda ta rubuta don har taji kunya ya rufeta, tuni ya fice daga dakin kuma bata fasa bin sa ba, dai dai sanda Ajay ya nufo corridor din, kallonsu kawai yake, Jay dai tunda ya kalli Ajay sau daya ya wuce
dakinsa ya shige, Hadiyah ta kasa bin sa, ta jira Ajay ya karaso inda take tace "Yaya ka yi breakfast, mun ajiye maku a dinning table" Ajay yace "Ohk...." Downstairs ta sauka, ya bi ta da kallo sannan ya bude kofar dakin Khaleesat ya shiga, Yana tsaye daki
n har Khaleesat ta bude kofar bathroom din ta fito tana daure da towel, zaro ido tayi ganinsa, tun kan ta koma bathroom din ta rufe kofa ya bi ta ciki, tayi narai narai da ido tace "Na shiga uku" Ya kulle kofar yace "Ya muka yi da ke?" Rikicewa tayi tace "
Yanxu fa nake son zan je, Mami ce ta sa ni aiki ban gama da wuri ba, shi ne bayan na gama na shigo inyi wanka sannan sai inje part din ka" Yace "Ba sai kin je ba, na riga na zo ai" Kuka ta sakar masa amma babu hawaye tana rike da hannunsa cause he is stand
ing very close to her tace "To don Allah kaje daki ka jira in fito" Jawota yayi yace "Wai ke me wayo ko?" Ta marairaice fuska tace "Ni dai ka fita pls" Bata rufe