Showing 639001 words to 641791 words out of 641791 words

Chapter 214 - HALYSAAH COMPLETE

03 Sep 2026

162

ko da suka isa kasar suka tarar da Mami da Gimbiya Firdausi da Hajiya Sumayya wanda su ma 2 days earlier suka sauka kasar, sai Mai martaba da ya iso a ranan da su Khaleesat suka sauka. Twins din Aunty Faridah farare tass da su

don complexion din uwarsu duk suka dauko, ga uban gashi a kansu, kana ganin Mai martaba kasan yana cikin farin ciki sosai, murna gun Nenne ma ba a cewa komai don bakinta har kunne, haka aka haifo mata Islam da Noor gwanin ban sha'awa da su, kwana uku sark

i yayi a kasar Dubai ya koma Nigeria kamar bazai koma ba, bayan ya koma da few days Jay da Ajay da Mukhtar suka taho Dubai ganin kannensu, su ma kwana biyu kawai suka yi suka koma Nigeria, bayan sati daya Gimbiya Firdausi ta koma Nigeria, Mami da Khaleesat

da Umma suka yi kusan 3 weeks a kasar before leaving for Nigeria suka bar Nenne da Aunty Farida sai masu aikinta da jakadiyarta, still Khaleesat suna dawowa Nigeria suka tafi Ethiopia tare da Ajay da little Jay gun dangin mahaifiyarsa, daga Ethiopia kuma

suka tafi ƙasa me tsarki sannan suka dawo Nigeria, bayan sun dawo Bauchi sai da suka yi sati daya a masarauta kafin Ajay yayi deciding za su koma gidansa da zama. Ajay ya bude mota ya sauka bayan driver yayi parking a space din parking din babban compound

din gidan yana dauke da Little Jay, tafiyar kusan minti arba'in suka yi daga Emirate kafin su iso gidan cause it's very far away from the Emirate, hannu ya mika ma Khaleesat ta kama hannunsa ta fito daga cikin motar, shekaranjiya kusan yini suka yi a sabon

gidan ita da Hadiyah da su Iklima da Baby da suka rakosu kawo kaya, don tun a shekaranjiyan suka gama parking duk kayansu daga Emirate zuwa sabon gidan, gida ne me girman gaske, kana ganin gidan kasan an kashe uban kudade ba kadan ba wajen gininsa, masu a

iki biyu dake cikin gidan suka fito har compound jin shigowar motoci, Jakadiya na biye da Khaleesat da Ajay hannunta rike da karamin box din little Jay suka shiga cikin gidan, Ajay felt so much relief after finally leaving the Emirate for good, sai dai kum

a ya kai ziyara ya gaida mahaifinsa, but deep down yasan zai dinga missing din Eeeman dinsa. Khaleesat na bedroom dinta wajen goma da rabi na daren tana ta yi ma little Jay wasa a saman gado yana murmushi, da Eeeman ce da ta fara babbaka maka dariya shi ku

ma sai dai yayi ta murmushi kawai, kana kallon yaron kasan Ajay ne ubansa don babu abinda ya bari na Ajay kamar an tsaga ƙara har gashin kansa irin na Ajay ne, duk wanda ya kalli yaron sai ya sake kallonsa saboda kyau he so much look like half cast, Ajay y

a shigo dakin ya tsaya yana kallonsu, can ya rungume hannunsa yace "Baza ki dena ce masa Housemate ba dai ko" Dariya tayi don ta riga ta saba Housemate take kiran little Jawwad, ta langwabe kai tace "To ai Housemate dina ne fa, kuma ai bazan iya kiran suna

nsa ba" Ajay yace "Saura School mate, kawai ki je ki bata ma yaro suna wai Housemate" Tana murmushi tace "To na bari, zan dinga ce masa Junior yanxu...." Mikewa tayi ta dau yaron tace "Bari in kai ma Mama Amina shi" Ya bi ta da kallo har ta fita daga dakin

ta tafi side din Jakadiyarta zata kai mata little Jay, ko da Khaleesat ta dawo dakinta bata ga Ajay ba, kawai ta shiga bandaki tayi wanka ta fito, bayan ta gama shiryawa ta saka hijab dinta har kasa ta nufi bangarensa, yana tsaye gaban mirror wearing just

short yana combing gashinsa alamar wanka ya fito, ya

ɗ

an juya ya kalleta, walking slowly ta nufesa ta rungumesa ta baya ta kwantar da kanta a bayansa ta lumshe idonta, ya zagayo da ita zuwa gabansa ta juya masa idanuwanta tana kallonsa, tuni ta kashe masa

jiki ya cire hijab din jikinta ya rungumeta ya kai bakinsa kunnenta yace "I love you so much wife" Cikin sanyin murya tace "I love you too Abban Junior" kissing dinta ya fara yi yana laluba bayanta

*If you know u read this book without payment kuyi kok

ari ku sauke hakki don ba free book bane, kun kuma san menene hakki, Allah kuma baya yafe hakkin wani, duk inda za aje a dawo you must definitely pay for it one day koma a ina ne*

07087865788

HALYSAA

H

*If you know u read this book without payment kuy

i kokari ku sauke hakki don ba free book bane, kun kuma san menene hakki, Allah kuma baya yafe hakkin wani, duk inda za aje a dawo you must definitely pay for it one day koma a ina ne* 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah, ur evidence via 07087865788

8 ye

ars later.....

😍

Ajay na zaune parlor yana jin Khaleesat a sama tana fama da yara kamar zata ari baki sai masifa take, after a while ya

ɗ

aga kai jin motsi a sama, little Jawwad ne ke kokarin durowa daga second flour through the rail of the stairs kamar ya

nda ya saba in ba kowa a parlor, yana ganin Ajay ya fasa abinda zai yi ya fara saukowa stairs din, Ajay ya dinga yi masa wani mugun kallo har ya sauko kasa, yaki kallon uban nasa, bai yarda ya tsaya a parlon ba ya wuce next parlor, Sai ga Aryaan (Yusuf) da

Arham (Aliyu) that are almost 7 years old su ma suka fara saukowa downstairs suna sanye da kaya iri daya just like the twins that they are suna ganin Ajay a parlor suka yi tsit daga fadan da suke so su fara tun daga sama, bayan sun sauko sai ga Sudais (Mu

hammad) that is 5 shi ma ya sauko sanye da farin jallabiyarsa da Ghutrah da aka dora agal a samansa, yana rike da iPad dinsa a hannu, shi ko fara'a baya yi a duk yaran, Ajay ya bi sa da kallo don yasan

ɗ

aga ma Khaleesat hankali yaron yayi sai an sa masa wa

nnan kayan, in dai za a fita to shi uniform dinsa kenan, bayan mintina biyar Khaleesat na rike da hannun Little Jeeddah me shekaru uku suka sauko downstairs yarinyar na kuka, ita kadai ce ta dauko complexion din Khaleesat a duk yaran, ga dimples ga gashint

a har gadon baya kamar twins din Aunty Faridah Hanan and Farha, amma duk mazan sak babansu, Khaleesat ta wuce dining area zata dibar mata cake din da tayi mata a takeaway don fita za su yi kuma bata cin abinci sai cake idan bata ga dama ba, Ajay yayi mata

alama da ta zo, ta make kafada ta bi uwarta tana kuka, wani shegen kallo khaleesat tayi mata cikin tsawa tace "Matsa kusa da ni kar in wurgar dake, don ban san inda kika yi gadon kukan banza ba, you are stressing me" Sai da Ajay ya saki baki yana kallon Kh

aleesat jin abinda tace, sosai ta basa dariya, Little Jeeddah kuwa kamar an kara tunzurata ta dinga rusa kuka tana bubbuga kafa a kasa, Ajay ya mike ya tafi ya dauketa yana kallon Khaleesat yace "Kika ce baki san inda tayi gadon kukan banza ba Momy?" Ko ka

llonsa Khaleesat bata yi ba ta gama packaging abinda take tayi tafiyarta ta bar su tsaye a dining din, dama haushin yanda ya bar ta tana ta fama da yara tun daxu a sama take ji, bayan kuma yasan fita za su yi, yayi kissing little Jeeddah yace "Yi hakuri Um

mina, kyale Momy kin ji, we will not play with her again" Khaleesat ce tayi driving dinsu har Emirate, Ajay na zaune gaban mota da Little Jeeddah a jikinsa, duk shi ya kara sangarta yarinyar don son abarsa yake kamar ya maida ta ciki, irin son da yake ma E

eeman yake ma little Jeeddah, tsabar yanda ya sangarta Jiddah a dakinsa ma take kwana kuma in yana gida baya yarda a dole ta, mazan kuwa idan yana waje ko motsin kirki basa yi, kamar yanda yanxu ma suka yi tsit kamar babu su a motar, he is so strict with t

hem barin yanda suke sa matarsa ciwon kai, yanxu haka duk murna suke za su tafi hutu Emirate wajen Jay da suke ce ma Abbanmu tunda shi bai takura masu ba, shi ma Ajay ya kagu ya kai su Emirate din matarsa ta huta, duk da akwai masu aiki a gidan amma kwata

kwata yaran basa yarda masu aikin su yi masu komai sai dai uwarsu ko kuma Yakumbo idan tana nan, tun 5 years ago Ajay ya tafi har garinsu Yakumbo yayi bincike aka kuma nemo masa ita a kasar Nijar mahaifan babanta, Yakumbo ta dawo ne kamar er uwa ta jini ya

nxu don yanda Ajay ke ji da ita zaka zata Kanwar mahaifiyarsa ce ita din, ita kadai su little Jawwad ke yarda ta yi masu abu a gidan idan ba uwarsu ba don shegen kyankyami ne da su balle Yayansu Jawwad don ko Hajja baya cin abu idan ta basa wai saboda her

hands are wrinkled a cewar sa, tun da suka yi hutun makaranta bakin Khaleesat bai huta ba don Yakumbo bata nan, ga hidimar su, ga raba dambe, ga judging case, ga girki, ga hidimar ubansu duk ita kadai, gashi su yi ta dukan mata yarinya suna cin zalinta now

and then, duk Little Jay ya fi bata wahala a yaran wani lokacin ji take da ma akwai boarding din yara ta sa uban ya kai sa kawai, suna isa Masarauta yaran suka sauka daga mota suka nufi fada da gudu zuwa gun Mai martaba, Hadiyah na gyara ma last daughter

dinta gashi Khaleesat ta shigo parlon da sallama, Maleeyha ta sauka daga jikin mamanta ta tafi wajen Khaleesat, Khaleesat ta dauketa ta rungumeta tana kissing dinta, sa'ar Little Jeeddah ce yarinyar kuma sunansu ma daya, Hadiyah tace "Kika sa nayi ta kallo

n hanya jiya amma shiru baku zo ba, har cake nayi ma Little Jeeddah gashi su Maleeyha sun cinye tass" Khaleesat na murmushi tace "Sai yau Allah yayi wallahi, ina Ikhram da Eeeman?" Duk yaran Hadiyah uku mata ne Allah ya bata, and she love them so much, Had

iyah tace "Ikhram na wajen Mami" Ta kwalo ma Eeeman kira ta fito daga daki da iPad dinta, tana ganin khaleesat ta tafi ta rungumeta da murna tace "Momy ina Daddyna?" Khaleesat tace "He is outside dear" Jay ya shigo parlon yana dauke da little Jeeddah fuska

kaca kaca da hawaye, takwaransa Jay da twins da Sudais na biye da shi a baya kamar sojoji, idan ka tambayesu waye babansu Jay suke nunawa tun ma basu kai haka ba, Ajay kuma Uncle suke ce masa dama, Khaleesat ta gaishe da Jay tana murmushi sannan ta fita z

ata je gaida su Mami da Aunty Farida, Hadiyah ta bude ma Little Jay hannu tana murmushi, ya tafi ya rungumeta yace "Momy good afternoon" Ta zaunar da shi gefenta tana kallonsa tace "Afternoon my love, how are you?" Yace "Fine" Tunda Eeeman taga Little Jay

ta hade rai ta zauna gefen uwarta ta kai bakinta kusa da kunnenta tayi kasa da murya tace "Mom.... is Junior also staying here for the holiday?" Hadiyah na kallonta tana murmushi ta shafa dogon gashinta tace "Yes my love" Hawaye suka cika idon yarinyar ta

kara kai bakinta kunnen uwarta tace "I don't want him to stay here, yana duka na a school, i don't like him" Ashe little Jay na jin ta ya wani kalleta yace "I don't like you too Eeeman" Hadiyah ta hade rai tace "C'mon bana son in sake jin haka from both of

you" Eeeman ta mike ta fice daga parlon zata tafi wajen Ajay don ita kuma shi take ce ma Babanta ba Jay ba..... Throughout ranan Khaleesat tare da Hadiyah suka wuni a bangarenta, a nan suka yi deciding ankon da za su yi iya su biyu na bikin Khadijah yarin

yar Aunty, warce aka sa mata rana da Salem, kuma ba kowa yayi mata miji ba illa Ajay don ya yarda da tarbiyyan Salem dari bisa dari, and Jay was also in support of that don duk sun san wanene Salem, Khaleesat felt so much relief bayan sun dawo gida da Ajay

da daddare sun bar yaran duk a masarauta har little Jeeddah za su yi hutun sati uku, ko ba komai bakinta zai yi shiru na sati ukun, Hadiyah kuma ta banu da bari bari har hutun ya kare tunda basa yarda su zauna wajen kowa a masarautar sai wajenta, don ma t

wins din Aunty Farida a wajen Umma suke hutun su always, su ma su je can kano su hadu da yan biyun Noor that is Married to Abdul 6 years ago, ita Islam kuma a UK take ita da mijinta Haiydar with her two kids amma ba twins ba, sai duk karshen shekara suke z

uwa Nigeria, Khaleesat ta fito wanka kenan daure da towel Ajay ya shigo dakinta, da biyu dama ya tura yaran masarauta su yi hutu don idan suna gidan basa bari ya sake yanda yake so da matarsa, ya jawota ya cire towel din jikinta yana kare mata kallo ya dau

keta sai saman gado yayi kasa da murya yace "It's been long you gush out Slushie" dariya ya bata tace "Baka fa ci abinci ba Abban Junior" Yana lumshe ido yace "Gashi a gabana yanxu" Lokaci daya ta zaro ido, sai kuma ta lumshe idanuwanta cause he took her u

naware.....

Hmmm *HALYSAAH*

*Alhamdulillah a nan na kawo karshen littafin HALYSAAH, kurakuren da nayi a ciki Allah ubangiji ya yafe min, I dedicate the book HALYSAAH to my Husband Barr Ibrahim Abdullahi, thank you for sparing me all of ur time, thank

you for bearing with me, thank you for the encouragement and prayers always, Gaisuwa ta musamman zuwa ga mahaifiyata Hajiya Hajarah she is my everything on earth, thank you for molding me to who I am today mum, Allah ya raya maki ni da kannena, My lovely A

unties thank you for supporting me always, special greetings to all my sweet siblings and Cousins, I love you all so much..... My greetings goes to you Meenah parrot and Oum Aayaan thank you so much for the support now and then

😥

Mom twins, Aunty Zahrah,

Chamo, Aunty Maryam, Aunty Zeenat, Aunty Amzaj, Oum Sultan, Damsel, Ummu Zainab, Mom Fa'iq, Oum Nabila, Oum Janan, Maman Faruk, sis Asmy, da ma duk wanda ban ambato ba from Khaleesat's palace, Billah you all have a special place in my heart, Ina yin ku fiy

e da zaton ku, thank for always supporting me through thick and thin, Khaleesat's Citadel ku ma ina alfahari da ku, i am glad I got a chance to interact with such beautiful souls

🥹

And finally Halysaah conversation group, Ya Subhanallah, Halysaah conversat

ion is the best conversation group among all of my books so far, naji dadin mu'amala da ku, kuma zan yi kewan ku fiye da tunanin ku, Sis Sumy, Mrs Muhammad, Sis Rukky Bjw, Sis Salaha, Maman Zahrah, Sis Maryam, sis Bebeji, Ma'ani, Amina Mas'ud, Moon, Sis Ra

bi'ah, sis Kulthum, sis Fatima Nata'ala, sis Jamila Abdulhamid, sis Rufa'atu, Sis Rukayyah, sis Lailah, Mrs S, sis A'isha Mai gari, I wish I can mention all ur names here sai dai i can't because of how I do save contacts ku gafarceni

😥

, thank you soo much

my people for being patient with me daga farkon Halysaah har zuwa yau da muka yi page din karshe, i will soo miss you guys billah, my special greetings to sis Bebeji for all the beautiful AI images for the book HALYSAAH, thanks for ur contribution dear, my

lovely fans from My paid groups and Arewapen/Arewa books, har ma da Vip's dina thank you soo much for patronizing meeee, Allah Ubangiji ya kara maku budi, yayi maku albarka ya sa ku gama da iyayenku lafiya, ya albarkaci zuri'arku*

🥹



*Halysaah will be my

favorite for now, ban ta

ɓ

a jin na gaji da rubuta littafin ba har na gama, duk wanda na

ɓ

ata ma rai ta dalilin littafin nan ina rokan yafiyar sa, nima kuma duk wanda ya bata min rai na yafe masa*

*Khaleesat Haiydar is dropping her pen and saying good bye*



👋

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login