Showing 423001 words to 426000 words out of 641791 words
zai tashi sama, ta bi sa da kallo babu ko kiftawa zuciyarta na wani irin bugawa, kawai taga ya juyo ya dawo parlon yana kallonta Strictly yace "Do not say anything to anyone
duk tambayar da za a maki" Yana kai wa nan yayi wucewarsa parlonsa taji yayi banging kofar, Khaleesat ta fashe da kukan tashin hankali ta zamo kasan carpet ta hade kanta da gwiwa, ita dai ta shiga uku daga wannan sai wannan all because of her, kuka kawai
take a parlon kamar ranta zai fita, daga karshe ta mike tana tafiya a hankali ta tafi parlonsa bugun zuciyarta na tsananta, ganin yana Bedroom ta karasa ta murda kofar taji ya sa makulli, ta juya hawaye na sauka idonta ta koma parlor ta zauna tayi tagumi,
knocking din kofar parlon taji ana yi ta mike a tsorace duk da kofar a kulle yake, muryar Mami taji a bakin kofar, hakan yasa ta karasa zuciyarta na bugawa ta bude kofar, Mami ta shigo tana kallonta tace "Ina Junaid din?" A hankali Khaleesat tace "Yana dak
i" Mami ta nufi cikin parlonsa Khaleesat ta bi bayanta bayan ta kulle kofar parlon, knocking kofar dakinsa Mami tayi tana kiransa, After a while ya bude kofar, ya ki kallon Mami, Mami ta shiga dakin tana kallonsa tace "What happened Junaid? Me ya hadaka da
shi haka??" Ajay yayi shiru bai ce komai ba kuma bai daga kansa ba, a fusace Mami tace "Magana nake maka ko baka ji na ne" Ya dago idonsa a hankali yace "He is just daring me in this house, dama kuma tara sa nake, ko shekaranjiya a gaban Mai martaba ya ga
ya min maganar banza" Mami tace "Shi ne zaka masa irin wannan duka Junaid? Ko dai baka da hankali ne?" Ajay ya ki cewa komai, Mami tayi shiru tana ta kallonsa, daga karshe ta juya kawai ta fita daga dakin Ajay ya mayar da kofarsa ya sa makulli, Mami na kal
lon Khaleesat tace "Me ya masa yau din yayi masa wannan duka haka?" Hawaye na sauka idon Khaleesat ta girgiza ma Mami kai kawai alamar bata sani ba tunda ya mata warning kar ta fadi komai, Mami ta nufi kofa ta fita daga
ɓ
angaren, Khaleesat ta tafi ta kulle
kofar ta fashe da sabon kuka ta sulale wajen, Walid dai tuni aka yi asibiti da shi hannu a karye. Tun bayan da Mami ta tafi Ajay bai sake fitowa daga dakinsa ba, Khaleesat dai na ta zaune parlor abun duniya ya taru ya mata yawa, tayi kukan har ta gode All
ah, ji take kamar ta gudu ta bar gidan da wannan bala'i haka, sai lokacin sallan juma'a Ajay ya fito daga
ɓ
angarensa sanye da fararen kaya kamar ba abinda ya faru zai tafi masallaci, sau daya ta kallesa ta sunkuyar da kanta, yana kallonta yace "Have you ea
ten?" Duk da bata ci ba kawai ta gyada masa kai, ina taga nutsuwar cin abinci ita kam, yana fita parlon taji ya kulle daga waje, bai je masallacin da ya san Mai martaba da mutanen gidan ke zuwa ba, yayi tafiyarsa masallaci me nisa. Bayan isha'i Ajay ya nuf
i fadan Mai martaba tare da Khaleesat dake biye da shi a baya zuciyarta na bugawa, tun safe Mai martaba ya sanar da zaman, Ajay ne karshen shigowa ya tarar da kusan duk familyn gidan zazzaune a babban parlon, hatta wa enda ke nesa duk sai da suka amsa kira
n Sarki suka zo, tun daga iyaye har 'ya ya da jikoki, Walid ma na zaune parlon da katon bandage an nannade a kansa ga hannunsa da aka daure saboda karyewan da yayi, fuskarsa duk a kumbure, ga targade kashi kashi a kafafuwansa, bakinsa ma yayi suntum, Aunty
dai na zaune idonta duk sun kumbura don kuka jira kawai take taga hukuncin da Mai martaba zai dauka kan Ajay kafin ma ta ce komai don tun safe taki magana a gidan, Ajay bai yarda ya kalli kowa a parlon ba ya zauna kusa da Mukhtar ya sauke kansa kasa, kowa
na parlon kallonsa yake banda Sarki, Khaleesat jiki a sanyaye ta tafi ta zauna kusa da Mami, ita ma aka bi ta da hararan tsana, for 5 mins babu abinda Sarki yace a parlon, ko ina was absolutely silent, in da sabo duk sun saba don sarki sai ya iya bata kus
an minti goma bai yi magana ba kamar dai yana nazarin abubuwan da zai furta before saying anything, daga karshe Sarki ya sauke ajiyar zuciya dama an riga an bude wajen da addu'a tun Ajay basu karaso ba tunda shi da Khaleesat ne karshen shigowa, Sarki ya ni
sa yace "Nothing much to be said, nasan ko wannen ku na da labarin abinda ya faru a gidan nan yau da safe, which is so unfortunate, bana kuma tunanin akwai wani abu da Ahmad zai fada da zai yi justifying abinda yayi ma
ɗ
an uwansa ignoring my few days ago w
arning akan duka a cikin gidan nan, don haka Ahmad is not and will never be capable of ruling this Emirate one day one time, babu ta yanda za ayi a ba madambaci mulkin masarautar nan, shi ne naga yana da kyau in tara ku nan in fara sanarwa tun daga cikin g
ida cewar Ahmad Junaid Yusuf is hereby dethroned as the prince of this great Emirate, daga rana irin ta yau na sauke sa a matsayin Yariman wannan masarauta...." Ajay ya daga kai a hankali yana kallon Mai martaba babu ko kiftawa kamar yanda kowa na parlon k
e kallon Sarki with utmost shock, Khaleesat ta daga kai hawaye cike idonta tana kallon Ajay, Aunty sai gyara Alkyabbar jikinta take tana kara kallon sarki da idanuwanta kamar za su fito don sai taga kamar mafarki take ba daga bakin Mai martaba hakan ya fit
o ba ko kuma ita ce bata ji da kyau ba, Jay ma sai kallon Mai martaba yake babu ko kiftawa, Mami ta sauke idanuwanta a hankali, the announcement came as a shock to everyone in the parlor babu wanda ya kawo wannan hukuncin sarki zai yanke kan Ajay, Sai da s
arki ya bari kowa ya gama processing abinda ya fada sannan ya ci gaba cikin nutsuwa yace "And from tomorrow in sha Allah Ahmad Jawwad will be crowned the Prince of this great Emirate through all proper rite" Sai da numfashin Aunty ya dauke na yan dakiku, t
a dinga kallon sarki babu ko kiftawa, duk tunaninta Walid zai nada sabon Yarima tunda Walid ne second blood son dinsa, kowa na parlon was in a state of serious shock again, Jay ya dinga kallon sarki jin abinda yace, Mami became confuse tana girgiza kai tac
e "Amma Allah ya taimake ka...." Dakatar da ita Sarki yayi yace "Ban bukaci Opinion din kowa ba, and this is disrespect to the king Fulani Aseeyah" Mami tayi shiru, Hadiyah ta kalli Ummi da farin cikinta ya kasa boyuwa sai kallon Mai martaba take unbelieva
ble, hawayen farin ciki ne ya hau sintiri fuskar Hadiyah ta dinga ganin abun kamar a mafarki wai mijinta ne Yariman Masarautar nan yanxu, Mai martaba ya ci gaba yace "Na saka Makama ya sanar ma masu sarautu, tun daga Hakimai, dagatai da sauransu duk su hal
lara a fada gobe su shaida wannan sauyi da aka samu sannan a nada sabon Yarima, and mind you all... no one is in the rightful place or position to question the decision of the King in anyway, and as for you Ahmad Junaid bana son ganin ka a duk inda kasan z
a mu hadu a gidan nan, keep a reasonable distance from me, idan ba haka ba you will be surprise at my next action toward you...." cikin kakkausar murya Mai martaba ya kare maganar sannan ya mike ya bar parlon, Ummi ta daga hannu sama da karfi tace "Alhamdu
lillah Ya Allah Nagode maka, Alhamdulillah" Jay ya daga kai yana kallon Mami da ta kasa ma dago kanta, su Gimbiya Firdausi da Kilishi sai kallon Aunty da hawaye ya cika idonta suke, can Aunty ta mike ta fice daga parlon don kar ma ta fashe da kukan takaici
a parlon, Ajay ya mike walking slowly ya fita daga parlon Jay ya bi sa da kallo, hawaye kawai ke zuba idon Khaleesat kamar an bude pampo, she felt guilty don komai ya faru ne saboda ita, Mikewa tayi ta bi bayansa da sauri hawaye na zuba idonta, Mami dai t
a bi ta da kallo, Khaleesat na shiga Bedroom dinsa taji yana bathroom ya bude shower, komawa parlor tayi ta cire hijab din jikinta ta hade kanta da kujera tana kuka sosai, she is feeling really bad, she cried for 20 minutes a parlon, daga karshe ta mike ta
goge hawayen idonta ta shiga cikin dakinsa, zaune ta gansa gefen gado ya dafe kansa bayan ya fito wankan ko goge jiki bai yi ba, wasu hawayen suka taru idonta ta karasa har gabansa ta tsaya, ya dago kansa a hankali yana kallonta, bata san sanda ta rungume
sa ba ta dora kansa a kirjinta tana shafa wet hair dinsa hawaye na zuba idonta, lamo yayi a kirjin nata yana sauke numfashi a hankali, sai kuma taji saukan hawayensa a kirjin nata, daura lips dinta tayi a gashin kansa giving him Kisses.
*Halysaah is 500
via 3276052019 fcmb Hauwa Bello J
iddah.
HALYSAAH
A hankali Ajay yayi wrapping hannunsa round her waist ya lumshe idonsa yana sauke ajiyar zuciya, har sannan kansa na kwance saman kirjinta tana shafa gashinsa hawaye na sauka idonta, they were like that
for many minutes har sai da numfashinsa ya dawo dai dai, ta sauke kanta a hankali tana kallonsa taga idanuwansa a lumshe suke, karamin towel din da ya ajiye gefen gadon ta dauka gently ta fara goge masa wet hair dinsa dai dai nan aka yi knocking din kofar
parlor, ta dai ci gaba da abinda take har ta gama ta ajiye towel din tana kallonsa, slowly taga ya janye jikinsa daga nata ya kwanta kan gado ya lumshe ido, jin an sake kwankwasa kofa ta dau towel din ta shiga bandaki ta shanya sannan ta fito ta nufi kofa
r dakin ta fita zuwa parlor ta dau hijab dinta dake kan kujera ta saka ta tafi kusa da kofar parlon ta bude, ido hudu suka yi da Jay dake tsaye bakin kofar, ta dauke idonta ta koma gefe ta tsaya, yana kallonta calmly yace "Where is he?" Still not looking a
t him a takaice tace "Yayi bacci" Jay bai ce komai ba, after some seconds ya juya ya bar bakin kofar ta kulle kofar, ta tafi ta zauna kan kujera wasu hawayen na taruwa idonta ta rufe fuskarta da hijab tana kuka a hankali, tayi kukanta me isarta sannan ta m
ike tana share idonta ta bude kofar parlon ta fita zuwa dakin dake kallon entrance din parlon, wanka tayi bayan ta gama shafe shafenta ta shirya zuwa nighty sannan ta fito daga dakin ta shiga kitchen ta bude fridge ta fiddo fresh berries tasa a bowl ta aji
ye a sink ta zuba gishiri ta wankesu sosai, ta zuba su a wani bowl ta fita daga kitchen din ta koma parlornsa sannan ta nufi Bedroom, har sannan yana kwance ta samesa, ta zaga har inda yake facing ya daga ido ya kalleta, sauke nata idon tayi ta zauna kan g
adon kusa da shi har sannan tana rike da bowl din berries din a hankali tace "I brought you some fruits" ya mike zaune ya jingina da gadon ya kai hannu ya dau daya ya fara sha slowly yana kallon press din dakin babu ko kiftawa, ita dai kallonsa kawai take
don kana ganinsa kasan tunani yake, can ta sauke idonta ta dau berry daya ita ma tana sha taji bai mata dadi a baki ba saboda how hurt she is, and she assume that is how he is also feeling the taste, bai wani sha sosai ba taga bai kara dauka ba, tana kallo
nsa a hankali tace "Ya ishe ka?" Ya gyada kai not looking at her, ta ajiye bowl din kan bedside drawer sannan ta sauka daga kan gadon ya bi ta da kallo, Press din kayansa ta bude ta dauko masa pajamas ta dawo kusa da gadon ta zauna suka hada ido, sauke ido
nta tayi cikin sanyin murya tace "Wannan yayi ko in canzo wani?" Jin bai ce komai ba ta koma kusa da shi sosai ta zauna tana kokarin ganin hawayen da ya fara taruwa idonta bai zubo ba tana kallonsa cikin sanyin murya tace "I'm... I'm sorry, i am sorry it's
all because of me, I am sorry you have to go through all this for me...." Muryarta na rawa ta karasa, hawaye na zuba idonta, taga ya sauke kansa kasa as if bai son taga hawayen nasa idon, bata san sanda ta jawosa jikinta ba hugging him tightly, ta kasa ce
wa komai hawaye na zuba idonta sosai, sai kuma ta lumshe idonta, sun kusa minti biyar a haka taji hannunsa a kan shoulder dinta ya sauke hannun rigar baccin jikinta a hankali, ita dai tana rungume da shi har sannan idonta a lumshe tana sauke ajiyar zuciya,
yayi ma daya hannun rigar ma haka sannan ya sauke rigar gently zuwa waist dinta, ta bude ido suka hada ido da shi a nan taga ya maida wutan dakin zuwa mara haske through switch din dake jikin gadon, da sauri ta mayar da idonta ta rufe ya mannata jikinsa,
sai da taji kamar an hadata da electric shock saboda skin to skin contact don shi ma babu komai jikinsa sai short, ya lumshe ido yana shafa lallausan bayanta yana kara kankameta zuwa jikinsa breathing dinsa ya fara canzawa, kawai jin lips dinsa tayi a wuya
nta giving her kisses all over at the same time yana cuddling chest dinta a nasa kirjin, narkewa ne kawai Khaleesat bata yi a wajen ba, cause the sensation was something else, kawai ya hade goshinsa da nata yana kallon dogon hancinta, a hankali ya lumshe i
do ya daura bakinsa kan soft lips dinta, kiris ya rage numfashinta bai dauke ba jin bakinsa cikin nata, ya fara kissing dinta hungrily yana cuddling chest dinta da hannunsa, lokaci daya ya sauko da fuskarsa kan chest din nata ta rungumosa da sauri don har
sai da suka fada kwance saman gadon, her outburst was something else at that moment don kara rikitasa tayi gaba daya, ya dinga snuggling dinta romantically tana kara rungumosa, gaba daya ta sakar masa jikinta yayi yanda ya so a wannan lokacin, sai da taga
ya fara wuce gona da iri yaje har inda bai ta
ɓ
a attempting ba yasa ta
ɗ
an fara dawowa senses dinta amma duk da haka bata yi stopping dinsa ba sai
ɗ
an nonnokewa da take yi a tsorace tana turjewa, shi kuma bai fasa abinda yake ba duk da yanda take turje masa
, it's just like his life depends on that area, duk ya karasa birkice mata don nan kuma gaba daya attention dinsa ya tafi sabanin inda yake concentrating a baya, cikin kankanin lokaci ya sake lulawa da ita cloud 9 ta mance da wani tsoro don deeply yake rom
ancing dinta duk ta sakankance, lokaci daya Khaleesat ta sake dawowa hankalinta jin wani sharp piercing pain, nan ta fara turasa da sauri at the same time hindering him from doing what he was about doing, cikin tsoro muryarta na rawa tace "No plssss, don A
llah ka tsaya" Riketa yayi cikin wata irin murya yace "Plss... Don't say no plss Jeeddah...." Fashewa tayi sosai da kuka tana turasa da duk karfinta ganin ba daina abinda yake zai yi ba ga wani irin azaba dake tsirgan mata tun daga tsakiyar kai har toes di
nta, cikin tashin hankali tace "Na shiga ukuuu, don girman Allah ka tsaya, don Allah ka tsaya, wallahi bazan iya ba...." Ya dakata yayi kasa da murya ya marairaice mata don kawai consent dinta yake so yace "Why pls Jeeddah?" Bata fasa turasa ba tana kuka t
ace "Wallahi bazan iya ba, Allah bazan iya ba, it's soo painful, don Allah kayi hakuri" Muryarsa na rawa yace "But the pain is experienced just once in a lifetime, you will feel nothing again Jeeddah, you will feel no pain now i assure you" Duk yanda ya so
daurewa sai da amincewarta kawai ya kasa don har wani
ɓ
ari jikinsa yake duk ya fice hayyacinsa jin abinda bai ta
ɓ
a sanin da shi ba, yayi ignoring duk wani rokonta da magiya ya kara attempting for the second time ta kwala masa wani azababben kara da ya ji
har tsakiyar kansa, duk tunaninsa kawai don ta dade without intimacy ne and this made her tight from the outside har yasa take raki, yayi saurin rufe bakinta da nasa don kar ma ta samu daman kara wani ihun and he kept going further....
*Oum Aabid luxury
scents*
Hajjaju wai ko kinsan shi kamshi Rahamane?
Ko babu ko sisi aljihunki kiyi kokari ki rika kamshi, kamshin turaren wuta ya kama gidanki hajia....
Munada kabbasa set (VIP Halut and spray)
Munada turaren wuta na VIP Halut 2in1 ne Zakiyi kabbasa dashi
Kuma ki turara gida 4k
Akwai Exclusive Humrah 1500
Akwai turaren wuta na couscous masu dadin kamshi 3500
Akwai kabbasa spray 1500
Akwai turaren wuta nayin kabbasa 1500
Kayanmu sunada dadin kamshi, kamshin yangayu yan uwan masu kudi
😆
*Yi maza kisa order
mu Aiko maki cikin aminci. Ana bada sari ko na nawa....*
Muna kano muna aikawa ko ina da izinin Allah.
*Tested and trusted*
WhatsApp 08178586888
Call 08105542816 (Nambobin me turaren wuta ne)
*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah, u