Showing 210001 words to 213000 words out of 641791 words

Chapter 71 - HALYSAAH COMPLETE

kayan gyaran jiki iri iri wanda

zai mayar da fatarki kamar Madara ta yanda duk inda kika shiga sai an kalleki, ki sai mayukan da zesa fatar ki tayi kyau, muna kuma maraba da siyan daya ko sari, i am assuring you that duk wani product dinmu is tested and trusted, ga kuma arha, for more in

formation contact Han Ash via 0902 469 2720_

HALYSAAH 66

Khaleesat tsabar yanda ta zama shock kasa cewa komai tayi a inda take zaune kamar ruwa ya cinye ta, ta shiga uku ita kam ga kuma wani da yafi Abdul tashanci, Safiyyah na huci tace "Ta shi mu je, do

n dai ban san yanda ake yi bane a kasar nan, da Nigeria ne ai daga nan police station na nufa in je in kai report, to su nan ban san ko ana haka ba" Ita dai Khaleesat ta kasa tashi don duk jikinta yayi sanyi kamar an watsa mata kankara, Ganin Khaleesat tak

i tashi Safiyyah tace "Ki tashi mu tafi don Allah kar ya sake dawowa" Khaleesat ta kalleta tace "In tafi ina? Am not going anywhere Safiyyah, haka kawai in koma apartment dina ya bi ni can?" Safiyyah na huci tace "Kuma fa haka ne" Khaleesat ta dafe kanta d

a yayi mata nauyi tace "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un" Safiyyah tace "Wannan fa kamar ya fi Abdul zama

ɗ

an daba, ni wallahi ban san haka yake ba da ko hanyar da ya bi a makarantar nan ma bazan dinga bi ba, in ba dai in danna 911 yanxu su taho ba gaski

ya" Khaleesat ta wani kalleta tace "Su taho su yi maki me? Kar kiyi dialing ki bari sai na bar nan tukunna" Safiyyah ta koma ta zauna tayi tagumi, Khaleesat ta bude handbag dinta duk jiki a sanyaye ta ciro wayarta, ta fi second talatin ta kasa dialing numb

er Ajay don ta tsani masifarsa ita kam, but did she have a choice? Haka kawai ta koma Apartment dinta Aymaan ya bi ta ko kofar a kulle yake ya balle ya shigo mata ta shiga uku, ita sai yau ma ta kare masa kallo kana ganinsa kaga someone on drug shi yasa id

onsa suka zama kamar me sexy eyes ashe tsabar shan kwaya ne, Safiyyah ta kalleta tace "Dole dai wancan mara mutuncin za ki kira, don ni wallahi bana son Ajayn nan gwara Housemate sau miliyan, ki ji fa ranan har da korata saboda kawai zai maki magana sai ka

ce bai san yanda muke da ke ba, ya maida ni kamar wata bare ranan, abinda Housemate dinki bazai ta

ɓ

a yi ba kenan yace in tashi wai zai maki magana, tun daga ranan na kullacesa a raina wallahi, ashe haka yake da baƙin hali ban sani ba, nace masa good aftern

oon wai ya amsa da evening tsabar rainin hankali, pls i don't like him" Khaleesat tace "To ina da wanda zan kira bayan shi ne?" Safiyyah tace "Yaushe Housemate din naki zai dawo ne? Gaskiya we are missing him yayi maza ya dawo" Khaleesat tace "Oho" Daga ha

ka tayi dialing number Ajay, sai da ya katse ta sake kira sannan ya daga, taji yace "What again Madam?" Hurriedly yayi tambayar as if in a haste to cut the call, ta sauke idonta a hankali tace "Zuwa yayi ya same mu a department ni da Safiyyah" Ajay yayi sh

iru, sai kuma yace "Sai aka yi yaya?" A sanyaye Khaleesat ta gaya masa abubuwan da ya zo ya fada da kuma yanda suka yi da Safiyyah daga karshe, Ajay dake ta sauraronta yace "Kin ga wannan kawar taki me shegen rawan kai sai ta ja maki bala'in da baki yi tun

ani ba a rayuwarki, who sent her to exchange words with him? Duk ba ita ta kai ki inda kika hadu da gayen ba? And meye kike son in maki da kika kirani yanxu?" Khaleesat ta katse wayarta ta ajiye, Safiyyah dake ta kallonta tace "What is he saying?" Khaleesa

t dai tayi shiru bata ce komai ba, sai ga wayarta ya fara ring ta duba taga shi ke kiranta, Safiyyah ta ta

ɓ

e baki tace "Allah sarki Housemate gaskiya yana kokari da wannan Ajay din ashe haka yake? Wallahi yanda kika san Malamin islamiyya haka nake ganinsa

ni dai yanxu, kullum a fusace yake, ki daga kar ya katse, ni yanxu na gaya ma Mustapha wannan magana ai zai gano na tafi Party bayan ce masa nayi baki da lafiya zan je apartment din ki daga schl ranan" Khaleesat tayi picking call din ta kai kunne taki cewa

komai, yace "Kashe min waya kika yi?" Tace "To me zan yi idan ban kashe ba, kawai kayi ta ma mutum masifa kullum" Yace "Sai ki je kiyi sorting self din ki out" Daga haka ya katse wayarsa, Safiyyah tace "Tirrr, anya wannan zai iya zama da mace kuwa? Ina ga

a world din da ya tashi iya maza ne kawai suka yi surrounding dinsa, amma sam bashi da sympathy wa mace, kawai tashi zaki yi mu tafi gidan Yaya Mustapha don nima ban baki goyon bayan zuwa apartment din ki ba, Aymaan drugs din da yake sha basa gaya masa ga

skiya" Ita dai Khaleesat bata ce komai ba, gaba daya taji zaman America din ma ya fita kanta har ma da karatun, shikenan ita daga wannan sai wannan a rayuwarta, hawaye taji ya cika idonta, Safiyyah tace "Ke kuma matsalata dake kenan, komai sai kice kuka ka

mar wata er yaye, Meye abun kuka kuma? Ni fa ina da strong mind yanda bakya zato" Ita dai Khaleesat goge hawayen idonta kawai take don ta gaji kuma haka, Safiyyah ta tabe baki ta koma gefe, haka suka zauna for almost 10 minutes a wajen kowa da tunanin da y

ake a ransa, murya can kasa Safiyyah tace "Kin ga kuma gashi can zuwa, wannan mutumi dai bashi da alkibla" Khaleesat ta daga kai tana kallon inda Safiyyah ke kallo, lkci daya ta dauke kai fuskarta a daure, A hankali Safiyyah tace "Ni dai kinga tafiyata....

" Daga haka ta dau handbag dinta kamar munafuka ta bar wajen kan Ajay ya karaso, har Ajay ya iso wajen Khaleesat bata sake kallon direction dinsa ba, Yana kallonta yace "Rashin kunyan ki har ya kai ki dinga katse ma mutane waya yanxu?" Ta wani kallesa amma

taki cewa komai, sai kuma ta kauda kai, yace "Ba magana nake maki ba?" Bata fuska tayi tana shirin kukan da ya tokare mata a makogwaro yace "Sai dai kiyi ma kanki kuka ba ni ba, and in case u don't know.... work load dake kaina yafi karfin duk wani kananu

n issues din ki, Jay ne yake iya combining both ni kam bazan iya ba, i will be taking you home ki zauna can har sanda Jay zai dawo ku ci gaba daga inda ku ka tsaya, i don't have much time to be fighting with a tout because of you" Ita dai bata ce komai ba,

ya hade rai yace "Baza ki tashi ba?" Mikewa tayi without looking at him, ya juya ya bar wajen ta fara bin bayansa tana hararansa, can apartment dinta ya fara kai ta, bayan yayi parking yace "Kar ki bata min lkci ki shiga ki dauko duk abinda zaki bukata fo

r now, don't waste my time" Bude motar tayi ta sauka ta nufi apartment din, sai da ta

ɓ

ata kusan minti ashirin a cikin gidan bata fito ba, patient dinsa ya kare ya dau waya zai kirata kenan ya ga motar da ya tsaya dai dai apartment din, kallon motar ya din

ga yi don ya gane motar waye, wanda ke cikin motar na ganin motarsa sai yayi gaba ya wuce apartment din yana driving slowly, Ajay ya dinga kallon motar da mamaki, wato uban fist din da yayi masa banda frnds dinsu sun shiga tsakani bai ishesa ba kenan, few

a cikin abokan Aymaan are also his frnds shi yasa matter din ma bai yi escalating ba har suka shiga tsakaninsu suna ba Ajay hakuri, amma fa Aymaan ya sha kulli kafin abokan su yi intervening, haushin hakan yasa yaje ya samu su Khaleesat a department dinsu,

sai kuma yanxu gashi ya sake biyota gida, Ajay ya gyada kai, ya ci sa'a ba a Nigeria suke ba, wayarsa ne ya fara ring ganin Jay ke kiransa ya daga, daga daya bangaren Jay yace "Yarima me yasa baza kayi respecting title din da kake holding ba pls, why are

you like this? menene ya kai ka fada da Aymaan? A America ku ke fa ba Nigeria ba Bruh" Ajay dake sauraronsa yace "Ai ba mu yi fada ba, kilan dai nan gaba za mu yi, don sai na karya masa hannu in bai yi hankali ba, dama naga ba shi da Stamina bugu daya ya t

afi kasa don haka karyasa ba wahala zai min ba..." Jay ya ja tsaki yace "Can you hear ur self plss? I will report you to Abba in dai baza ka dena wannan abun da kake yi ba, kai bini bini ka kai fist kamar wani

ɗ

an dambe? who does that pls, haba wannan zuba

r da class dinka kake wallahi" Ajay yace "To wa ya jawo? Ba kai da wannan brat din bane ku ka ja har nake fada? Da baka bar ni da ita ba hakan zai faru ne?" Jay yace "A'a dama can hannunka kaikayi yake, stop using us to cover ur foolishness, sannan ni ban

bar ka da ita ba because i know she is old enough to care for her self with no supervision kai ne dai ka maida care dinta hannunka voluntarily for reasons best known to you, Kuma ni ba gashi nayi ma Aymaan din magana ba kuma ya fahimce ni, amma kai komai s

ai ka sako hargagi ciki kamar jira kake ka fara dambe" Shiru Ajay yayi, kawai sai yayi ignoring wasu daga maganganun Jay yace "Ohk, kayi masa magana shi yasa naga motarsa yanxu a kofar apartment dinta ko?" Jay yayi shiru, sai kuma yace "Kai me ya kai ka ap

artment dinta?" Ajay ya katse wayarsa ya ajiye, sosai yaji Jay ya bata masa rai, and he was boiling from inside, ji yayi kamar ya ja motarsa yayi tafiyarsa ya bar ta da faith dinta a gidan tunda dama ba idea dinsa bane dawowarta America, har ya fara revers

e amma kuma sai ya kasa tafiya, ya sake kallon direction din da Aymaan ya bi yaga babu motarsa alamar ya tafi, Jay ya dade bai

ɓ

ata masa rai kamar haka ba, kawai ya dau wayarsa ya shiga contact dinsa ya danna masa block sannan ya ajiye wayar, sai ga Khalee

sat ta fito daga apartment dinta, ko kallonta Ajay bai yi ba har ta gama saka duk abubuwan da ta dauko a back seat don taga bai bude booth ba babu kuma alamar zai bude, bayan ta kulle seat din ta bude front seat ta shiga motar ta kullo kofar a hankali, ita

ma bata kallesa ba kamar yanda shi ma bai ko kalleta ba ya fara reverse din motar. Har suka isa gidan ba abinda yace mata ita ma haka, yayi wucewarsa ciki ya bar ta da kayanta, haka nan ta dauka kayan bit by bit tana shiga da su gidan, har sannan yana tsa

ye parlor waiting for her to finish, sai da ta gama shigo da kayan babu yabo babu fallasa yace "Meet me in the kitchen" Daga haka ya nufi kitchen din ta bi bayansa, Utensils da aka kebe a kitchen din ya nuna mata wajen da suke a takaice yace "That is a no

go area, duk ma me zaki ta

ɓ

a a kitchen din nan banda su" Yana kai wannan ya fice daga kitchen din ta dinga kallon Utensils din ba ma sae an gaya mata ba ta gane iya shi ke amfani da su, can ta tabe baki ta juya ta fita, bayan ta kai duk abubuwan ta dakin d

a ta sauka jiya taji wayarta dake jaka na vibrate, ta dau jakan ta bude ta ciro wayar, sosai gabanta ya fadi ganin number Housemate dinta, duk da tayi deleting number amma tsaf yana kanta don special digits ne bbu wahalan haddacewa....

*Halysaah is 500

via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah and u send ur evidence of payment 07087865788

👈🏻

, it's better ki ji tsoron Allah ki sauke nauyi kiyi karatunki cikin kwanciyar hankali don littafin na kudi ne, in kika karanta with no payment i owe you 500*

http

s://chat.whatsapp.com/I7uDGV8V2DQDVS5RHRi0St

wa.me/2347031524695

Kina neman inda zaki samu ingantattun kayan gwanjo wato thrifts ma yaran ki kwantar da hankalin ki yar uwa oumokasha thrifts store ta kawo muku kala kala kaya na fita kunya akan farashi mai

sauki tun daka kan overalls jumpsuits bodysuit bibs jeans tops blouses da sauran kaya na kece raini from 0 to 15 years

Location kaduna and abuja

Nation wide delivery

🚚



wa.me/2347031524695

HALYSAAH 67

Khaleesat ta zauna gefen gadon dakin tana kallon sc

reen din wayarta, zata yi picking call din ya katse, it took her almost 2 minutes before returning the call amma har ya katse bai daga ba, ta dinga kallon wayar waiting to see if he will call back amma har bayan minti goma bai kira ba, hakan ya sa ta ajiye

wayar a hankali ta mike ta fara gyara dakin, ta sauka downstairs tana dube duben inda zata ga abun shara da goge goge na gidan, har ta fidda rai da samu sai gashi ta gani a under stair storage din gidan, bayan ta gama gyaran dakin da take ciki da Babban c

orridor din sama sai kuma ta sauko downstairs ta fara gyaran babban parlon hade da goge goge, it took her almost 2 hours kafin ta gama aikin gidan gaba daya, kitchen kuma bata ga abinda zata gyara ba cause it was very neat and tidy alamar yana gyarawa a ko

da yaushe, ta maida Household cleaners din da tayi amfani da su a under stair storage din da suke sai gashi yana saukowa downstairs ya canza kayan jikinsa, yi yayi kamar ma bai san me tayi ma gidan ba ya dau makullin motarsa da ta ajiye saman Centre table

ya nufi kofa ya fita daga parlon, tabe baki tayi ta tafi sama don ta gaji sosai ba kadan ba, sai da tayi gyaran gidan sannan ta kara tabbatar da girman gidan. Khaleesat na zaune a daki da laptop dinta a gabanta tana studying wani course dinsu da za su yi

test dinsa ranan monday, it was a Saturday afternoon, ta juya ta kalli wayarta dake vibrate, sau uku kenan Safiyyah na kiranta taki picking don tasan me zata ce, can dai ta jawo wayar tayi picking ta kai kunne tayi shiru, daga daya side din Safiyyah tace "

Haba mana Khaleesat don zaki koya min abu sai kiyi ta min walakanci gashi test za mu yi ranan Monday, is it fail that you want me to fail?" Khaleesat ta sauke wani ajiyar zuciya tace "To ya kike son inyi Sophie? i said u should be coming kin ki" A fusace S

afiyyah tace "A'a wallahi bazan zo wannan gidan ba kinji har na rantse, haka kawai in zo ya koreni, shi ba wai kara garesa ba balle ince zai ji kunyan korata, gaskiya bazan zo ba don zan iya zaginsa idan ya koreni" Khaleesat tayi dariyar da bata yi niyya b

a tace "Wai ban gane ya kore ki ba, why will he do so bayan yasan wajena ki ka zo" Safiyyah tace "In dai baza ki zo school din ba shikenan kawai i will look for another person to teach me, ni kinsan ba gane lectures nake a aji ba sai in an min bayani dalla

dalla gani ga mutum" Khaleesat dai tayi shiru tana jin ta, Safiyyah tace "Sai anjima don Allah...." Khaleesat ta

ɗ

an yi murmushi tace "To let me see if i will be able to come, kin ga karfe biyu da rabi yanxu fa, da tun jiya sai ki gaya min ai, kina school

ne?" Safiyyah tace "Eh mana, tun 12 na shigo schl ai" Khaleesat tace "Ohk, i will be coming now" Katse wayar tayi, ta sauka daga kan gadon ta canza kayan jikinta ko rigar sanyi bata sa ba don sanyin ya ragu sosai yanxu, ta dau backpack dinta bayan ta saka

laptop ciki ta kashe wutan dakin ta fito, downstairs take leke daga passage way din da take tsaye, ta ga Ajay zaune parlon da wasu turawa biyu alamar frnds dinsa ne ga wine a gabansu, she can't even remember the last time da suka hadu a cikin gidan da shi

, it is more than a month now da take gidan amma zata iya kirga sau nawa suka yi crossing part da shi a gidan, yawanci yana bangarensa take fita school da safe, kuma daya daga ma'aikatan gidan ne ke dropping dinta sannan ta gaya masa sanda zai je ya daukot

a kamar dai yanda aka basa instruction yayi, in kuma aka dawo da ita gidan bayan ta gama lectures zata ga babu motar Ajay a compound alamar ya fita, tunda a daki take zama bata sanin sanda yake dawowa gidan, the next day kuma the same process will repeat i

t self, girki kuwa tunda tayi sau uku da shi taga duk bai ci ba don ko kusa da abinda ta dafa baya zuwa kawai sai ta dena sai dai tayi nata ita kadai, but tayi noticing anyi restocking foodstuffs irin na Africa a kitchen din probably because of her, don it

a duk wani ciman turawa ba damunta yayi ba, may be yayi noticing hakan ne yasa ya siyo mata irin wanda take so,

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login