Showing 576001 words to 579000 words out of 641791 words
baki ba ya kwance towel din jikinta, tayi saurin rikewa with shock amma tuni ya fixge towel di
n ya ajiye yana kallon jikinta from head to toes da lumsassun idonsa, rungumosa tayi don kar ma ya ci gaba da kallonta tana boye jikinta a nasa, Ajay bai bar bandakin nan ba sai da ya tabbatar yasa ta tayi abinda ta dade bata yi ba, he explored every part
of her body in different angle of the bathroom, ta sakar masa jiki gaba daya ta mance da wani tsoronsa, da yayi niyyar having dinta tsaf zata bada hadin kai tsabar yanda ya gama tsuma ta a wannan lokacin, sai da ya tabbatar yayi satisfying dinta and she be
came very weak sannan ya zame bakinsa daga nata yana kallonta, ta kasa bude ido ta kallesa saboda kunya tana sauke numfashi a hankali, ya kai fuskarsa kusa da nata murya can kasa yace "Idan kin fito plss i need Irish and egg wife...." Bata bude ido ba ciki
n sanyin murya tace "Ohk" Ya mike ya fita daga ban
ɗ
akin, sai da taji ya rufo kofar sannan ta bude ido a hankali, sai a sannan ne tayi realizing she was inside the bathtub, bata ma san ya aka yi har ta dawo cikin tub din ba.... Hadiyah na ta zaune dakin da
ta shiga bayan ta koma upstairs, gashi tana son fita ta dauko wayarta a dakin da Mami take amma ta kasa fita don gudun haduwa da Jay, after almost an hour ta gaji da zama ta mike ta nufi kofa, gently ta bude kofar ta fita ta jawo kofar a hankali ta kulle,
sai ga Jay shi ma ya fito kamar hadin baki, zata gudu ta koma dakin yayi saurin bin ta ya janyota, kamar zata yi kuka tace "Innalillahi, wai don Allah menene haka" Manne ta yayi da bango ya matsa dab da ita, ta zaro ido tana kalle kallen wajen tace "Na shi
ga uku, yaya in wani ya fito fa..." Tun da ya fara bibiyanta sai a rannan ya bude baki yayi mata magana, yana kallonta kasa kasa kamar an tilasta sa yin maganar yace "Intimacy teacher kika dawo yanxu da har kika san such bad styles?" Ta kasa kallonsa tana
turasa tace "I don't know what you are talking about plss, ni ka kyaleni" Kallonta yake babu ko kiftawa, bata fasa turasa ba tace "Don Allah yaya ka rufa min asiri ka kyaleni kar wani ya fito, wai meye haka kake yi ne" Kauda kanta tayi da sauri ganin abind
a yake kokarin yi, dai dai sanda aka bude kofa sai ga Mami ta fito daga dakin da take, Jay ya sake Hadiyah bai yarda ya juya ba ya nufi stairs ya sauka downstairs, Hadiyah taji kamar ƙasa ya bude ta shige ciki don kunya, she was so very ashamed, ita ma ta
kasa kallon Mami, har sai da taji alamar Mami ta koma daki ta rufe kofa, da kyar ta daga kafarta ta bar gun ta koma dakin da ta fito don bata san ko Ajay na bedroom din Khaleesat ba, zaunawa gefen gado tayi, taji baza ma ta iya ci gaba da zama ba kawai ta
kwanta ta takure gu daya wishing this never happened, Ya jawwad ya ja mata abun kunya, yanxu da wani ido zata kalli Mami a gidan nan, sai Mami tayi tunanin sun saba haka, rufe har kanta tayi da bargo with so much shame. Khaleesat ta fito wanka har sannan j
ikinta was very weak, ta zauna gaban madubi ta busar da gashinta, sannan ta gyara ta daure gashin waje daya, shafe shafenta tayi bayan ta gama ta mike, walking slowly ta nufi gun kayanta ta fiddo wanda zata saka, bayan minti goma ta gama shiryawa sannan ta
fita daga dakin, Bedroom din Mami ta nufa bayan ta zauna tayi ma Mami sannu da zama tace "Hadiyah fa Mami?" Mami tace "Bata nan Halysaah" Khaleesat ta mike tace "Bari in duba ta" Fita tayi daga dakin ta bude dakin da take zargin zata tarar da Hadiyah, da
sauri Hadiyah ta sauke duvet din jikinta duk tunaninta Jay din ne ya shigo, ganin Khaleesat ta mike zaune, Khaleesat ta karasa ta zauna gefenta tana kallonta tace "Kin yi breakfast Hadiyah?" Hadiyah ta kasa cewa komai, ganin kamar a daburce take Khaleesat
tace "Me ya faru, na gan ki wani iri" Hadiyah tayi narai narai da ido tace "Kin ga inyi ta avoiding Ya Jawwad a gidan nan amma bazai dena bi na yana wasu abubuwa ba, yanxu gashi daxun nan na fita zan je wajen Mami sai gashi ya fito dakinsa kawai ya kama ni
, sai ga Mami ta fito ta same mu a haka, i am so ashame Halysaah, ban san da idon da zan kalli Mami ba yanxu" Khaleesat ta
ɗ
an bude ido kamar tayi mamaki whereas ba haka bane, bata san sanda tayi murmushi ba, Hadiyah ta wani kalleta, Khaleesat tayi maza ta
yi keeping serious face tace "Kai amma abun nan bai yi dadi ba, you mean she caught you people very close to each other, was he holding you" Hadiyah tace "It's not funny Halysaah, wallahi ji nake kamar in gudu in bar gidan nan in koma Naija" Khaleesat tace
"Ba inda zaki je, muna nan da ke, iyaka kawai very soon za ki koma dakin Ya jawwad da kwana" Hadiyah ta jefa mata wani kallo, Khaleesat ta fashe da dariya tace "Eh mana, kawai a biyo ki da sauran kayan ki dake Nigeria, sai mu raba girki, kiyi girkin kwana
biyu nima inyi na kwana biyu, you sleep in Ya Jawwad's room, and I sleep in my room" Dariya Khaleesat ta dinga yi ganin irin kallon da Hadiyah ke yi mata ta fita daga dakin ta sauka zuwa kitchen zata yi ma Ajay abinda ya saka ta..... Da yamma kamar yanda
Mami tace Mai martaba da Aunty Farida suka iso gidan, Khaleesat was so happy to see her Small Mom, barin yanda taga ta kara wani kyau tayi fresh, Hadiyah dai na makale a daki ta kasa fitowa tsabar tana kunyan haduwa da Mami.
Slm....
Good evening fans,
so sorry for not updating steady which I know is frustrating, in sha Allah we are almost there in few days, the book Halysaah wouldn't have been possible without u guys, so the credit goes to each and everyone of you, kune ku ka yi making Halysaah, and I
soo much appreciate the patronage, yau in sha Allah akwai giveaway, if you are in my WhatsApp groups fine, if you are reading from Arewa books just
say Hi via 07087865788 I will save ur digit and add you to my group... Allah Ubangiji ya maku albarka, y
a kara maku budi, ya raya maku zuri'a, sannan ya raba ku da iyayenku lafiya. Happy 2026......
HALYSAAH PAGE 200...
Hadiyah na zaune ita kadai a bedroom din khaleesat the next day da yamma, tun safe ta shiga dakin Mami ta gaisheta da Aunty Farida dake ta
re da Mamin kuma ko da wasa bata yarda sun hada ido da Mami ba a dakin, a haka tayi just 5 minute cikin dakin sannan ta tashi ta fita ta dawo dakin Khaleesat, shi ne bata sake komawa ba har zuwa yanxu da yamma, Mai martaba kuwa tun sannu da zuwan da ta fit
a tayi masa a downstairs jiya shi ma tare suka je da Khaleesat, shi ne bata sake komawa ta gaishesa ba yau, Khaleesat ta bude kofar dakin ta shigo da leda a hannunta, suna hada ido da Hadiyah ta fara murmushi ta karasa har gefen gadon ta zauna ta ajiye led
an hannunta tana kallon Hadiyah still smiling, Hadiyah tace "Meye kike kallona haka? Har kin gama girkin?" Khaleesat tace "Ba dai kin ki sakkowa mu yi ba, to har na gama, Mai martaba sai da yace me yasa babu ma'aikata a gidan, kilan yanxu za a kawo masu ai
ki" a hankali Hadiyah tace "The work is too much in this House, kuma bai kamata kina aiki ba a matsayin ki...." Khaleesat na murmushi tace "Wai ke me yasa baza ki saki ranki bane tun safe kina ta zaune a nan kamar wata mara gaskiya, kin koma gun su Mami n
e?" Kai kawai Hadiyah ta girgiza mata, kamar bazata ce komai ba, sai kuma cikin sanyin murya tace "Mai martaba na parlon sa a downstairs ne? Har yanxu fa ban je na gaishesa ba, don Allah ki rakani mu je" Khaleesat tace "Ai sun ma fita da su Ya Jawwad basa
gidan" Hadiyah tace "Tun safe suka fita?" Khaleesat couldn't stop smiling, ta girgiza mata kai tace "A'a, daxu da rana suka fita...." Hadiyah tace "Hope you are not angry ban sakko na taya ki girki ba" Khaleesat tayi dariya tace "Haushin me zan ji, ai ga w
ani aikin nan na kawo maki...." Tana fadin haka ta matsar da ledan hannunta kusa da Hadiyah tace "Shan su ma kadai aiki ne, ba sai kin taya ni girki ba" Hadiyah tace "Meye wannan" Khaleesat tace "Dubawa zaki yi ai" Hadiyah ta bude ledan tana kallon abinda
ke ciki, wani kallo tayi ma Khaleesat tace "Meye haka kuma?" Dariya sosai Khaleesat ke yi har da Kyakyatawa, Hadiyah ta hade rai tana ta kallonta, sai da wayar Khaleesat dake hannunta ya fara ringing sannan ta hadiye dariyarta ta kalli wayar don ganin me k
iranta, Hadiyah ma kallon wayar take don saving din number tayi da Mi Vida, Khaleesat tayi picking call din ta kai kunne, after some seconds ta shagwabe murya tace "Na gama mana, ka zata abincin bai yi dadi bane, in kayi order ya za ayi da wannan da na daf
a din?" A hankali tace "Ohk tohm sai kun dawo" Daga haka ta katse wayar, Hadiyah dake kallonta tace "Cewa yayi za ayi order din abinci?" Khaleesat tace "Wai yana ganin kamar girkin zai min yawa, bai san har na gama ba" Hadiyah tace "Tuntuni basu ce za ayi
order ba sai bayan da kika gama girkin" Khaleesat na murmushi tace "Ni dai ba wannan ne damuwata ba, kin ga damuwata nan....." Ta fadi haka tana nuna ma Hadiyah ledan gabanta, Hadiyah tace "Wai inyi me da wannan abubuwan?" Khaleesat tace "Abinda ake yi da
su mana, za su maki amfani" Hadiyah ta dinga kallon Khaleesat, Khaleesat sai gintse dariyarta take, amma sai da dariyar ta kubuce mata ta mike ta bar kusa da Hadiyah tayi dariyarta me isar ta sannan da kyar tace "Toh wallahi matsayina daya dake yau in gaya
maki a gidan nan" Tana fadin haka ta fice daga dakin still laughing, Hadiyah was lost, ta dinga kallon kofar dakin babu ko kiftawa trying to understand what Khaleesat meant by her words, dai dai nan Aunty Farida ta shigo dakin da sallama, Hadiyah ta kasa
amsa mata har sai da ta karaso cikin dakin ta zauna tana kallonta tace "Hadiyah" Hadiyah ta sauke ido da kyar tace "Ina yini Aunty" Aunty faridah tace "Lafiya lau" Ledan gaban Hadiyah take kallo tace "Ledan meye wannan?" Da sauri Hadiyah tace "Wallahi Haly
saah ce ta zo ta ajiye yanxu, ban san ko na meye ba...." Aunty Farida ta dau ledan ta ajiye kan bedside drawer tana kallon Hadiyah da ta kasa kallonta, Calmly Aunty Faridah tace "Za mu koma Nigeria gobe da ke in sha Allah, get ready" Hadiyah ta gyada mata
kai cikin sanyin murya tace "To Aunty" Aunty Faridah ta mike ta nufi kofa ta fita daga dakin, Hadiyah ta bi ta da kallo babu ko kiftawa, a ranta kuwa she is still shock at why Khaleesat will bring such package to her, har tana cewa matsayinsu daya yanxu, h
awaye taji sun fara taruwa idonta cause she is not a child and she is not dumb, mikewa tayi ta dau package din ta tafi ta bude gun kayan Khaleesat ta dungurar a nan sannan ta koma ta zauna, ba a dau lokaci ba sai ga Khaleesat ta dawo dakin da fruits, da ma
maki ta karasa kusa da Hadiyah tace "Ina package din da na ajiye a nan?" Hadiyah kamar bazata ce komai ba amma ganin kallon da Khaleesat take mata yasa tace "Aunty Faridah ta dauka, don ni ban san me yasa za ki ajiye min kayan mata ba ni ba miji ba, in yi
meye da su??" Hadiyah na fadin hakan ta mike ta fara hada kayanta tana cewa "Aunty Faridah said we are leaving for Nigeria early tomorrow morning" Khaleesat tace "Nigeria kuma?" Hadiyah bata tanka ta ba, hakan yasa ta juya ta fita daga dakin ta sauka downs
tairs ta dau wayarta ta fara kiran Ajay, wayar na fara ringing ya daga, ta zauna gefen kujera a hankali tace "Kasan mene, wai fa tare za a koma Nigeria da Hadiyah" Ajay yace "Says who?" Tace "Haka Hadiyah ta gaya min yanxu, wai Aunty Farida tace ta hada ka
yanta" Calmly Ajay yace "We are almost home dear, idan na dawo za mu yi magana" Alamar dai bai son magana saboda suna tare da Sarki, Khaleesat ta mike bayan ya katse wayar ta wuce kitchen, abinci ta dauka ta kai ma su Mami Upstairs, Mami na kallonta bayan
ta shiga dakin tace "Sannu da aiki Halysaah, girkin gidan nan ai yayi maki yawa ke kadai, amma an ma yi employing ma'aikata za su fara aiki daga gobe idan Allah ya kai mu" Khaleesat dai murmushi kawai take, sai kuma ta kalli Aunty farida dake kallonta tace
"Aunty wai gobe za ku koma in ji Hadiyah?" Aunty Farida tace "Amma sai mun dawo Los Angeles don anjima za mu tafi can in sha Allah" Mami ta kalli Aunty Farida tace "Flight din magrib za ku bi kenan, Karfe nawa za ayi taron da sarki zai je?" Aunty Farida t
ace "Goma na safe ne, amma before 2pm muna garin nan in sha Allah" Mami tace "Allah ya kai mu lafiya, nima gobe da safe zan tafi Canada" Aunty Farida tace "Baza mu same ki ba gobe kenan idan mun dawo Mami" Mami na murmushi tace "Ina ga daga can Canada din
ma zan tafi Nigeria nima, kuma kwana uku kawai zan yi a can" Mikewa Khaleesat tayi ta fita daga dakin. Ajay da Jay suna tsaye har sarki ya shiga parlor tare da fadawansa biyu, Jay zai shiga parlon Ajay ya fixgosa yana kallonsa daga sama har kasa yace "You'
ve got no choice than to be respecting me from henceforth Man, ta yaya zaka riga waliyin ka shiga gida, it's not done that way, aure fa nayi maka...." Yana fadin haka ya shiga parlon walking majestically Jay ya bi sa da wani kallo, can kawai yayi murmushi
ya bi bayansa ya shiga parlon... Mai martaba na zaune downstairs Mami ta sauko ta karaso cikin parlon ta zauna kasa tayi masa barka da dawowa da ladabi sannan ta gaishesa, ya amsa yace "Amma kin daga tafiyar taki zuwa Canada har mu dawo LA ko Fulani?" Mami
ta
ɗ
an yi murmushi tace "Ai ko har na siya ticket amma zan yi rescheduling kawai ranka shi dade" Mai martaba yace "Ohk, an daura auren daxu, did you speak to ur daughter about it?" Mami tayi murmushi tace "A'a ban mata magana ba kam, ina ce zaka yi mata m
aganar da kanka ranka shi dade" Mai martaba yace "Ok I will do that when I am back tomorrow, don yanxu za mu tafi Airport ne" Mami tace "Ko kuma tunda tare za ku koma Nigeria da ita kawai ina ga a bari idan mun koma gida gaba daya sai a sanar mata ranka sh
i dade, nima ba dadewa zan yi a Canada ba in sha Allah" Mai martaba yace "Ba laifi Fulani, Allah Ubangiji ya basu zaman lafiya da zuri'a dayyaba" Mami tace "Ameen ranka shi dade" Karfe bakwai saura Ajay da Jay suka tafi yi ma Mai martaba da Aunty Farida ra
kiya zuwa airport za su tafi LA. Khaleesat na bude wajen kayanta taga inda Hadiyah ta ajiye mata kayan matan da ta bata, dariya ta fara yi ta ciro su, wato ta ajiye mata su a wardrobe ta karata da su, Khaleesat ta fita daga dakin ta tafi dakin da Hadiyah t
a makale tun daxu, kwance ta sameta tayi nisa tunanin da take a dakin, Khaleesat ta zauna gefenta tace "Dama cikin kayana kika ajiye wannan ledan Hadiyah" Hadiyah taki ce mata komai, Khaleesat tace "Kawai fa na cleansing din Mara ne ba wai wani abu ba, Mam
i ce ta taho min da su, ai ni bana wani shan kayan mata, ko sanda Ya Junaid bai nan fa tana bani" Hadiyah ta ta
ɓ
e baki bata dai kulata ba, Khaleesat tace "Plss be serious mana Hadiyah" Hadiyah tace "Ni nace maki ina bukata ne wai?" Khaleesat tace "Allah id
an baki sha ba bazan ji dadi ba, kenan baki yarda da ni ba, it's not what you are thinking fa" Hadiyah ta mike zaune tana kallonta tace "Don Allah ki gaya min what's going on a gidan nan Halysaah kar ki boye min komai plss" Khaleesat ta sauke ajiyar zuciya
, sai kuma ta tallabi kuncinta tace "Ya Junaid ne ya gaya min za a maida auren ku da Ya Jawwad, shi yasa ma za a koma Nigeria tare da ke, don a can za a maida auren" Hadiyah ta sauke idonta jin abinda Khaleesat tace, lokaci daya ta yarda da maganar ta, a h
ankali tace "But me yasa baza aji nawa view din ba, to ni dai idan mun koma zan ce a'a ni bana so a maida auren, since he still haven't said anything to me, sai girman kai yake min, ta yaya za a maida aure bayan yaki ya min