Showing 624001 words to 627000 words out of 641791 words

Chapter 209 - HALYSAAH COMPLETE

sauka, barin wajen Jay yayi gaba daya, Ajay ya zaga ya shiga driver seat ya ja motar yayi gaba ya bar sa a wajen, Jay ya bi motar da ido, har cikin ransa yake jin ya kasa duba abinda ke ciki

n takardan maganin da ya amsa a wajen Ajay, after some seconds kawai ya kai zuciyarsa nesa ya bude takardan yana kallon abinda ke ciki, a hankali ya fiddo maganin da mugun mamaki yana jujjuyawa yana kallo. Ajay na zaune parlonsa Jay ya shigo, Ajay ya kalle

sa sau daya kawai ya ci gaba da danna wayarsa, Jay ya zauna opposite dinsa yana kallonsa, after some seconds yace "Junaid me zaka yi da maganin da ka siya?" Ajay bai tankasa ba, Jay yace "| am talking to you Junaid" Ajay ya gyara zama yace "Ni zan sha" Jay

yace "Ciki gare ka da zaka sha?" Duk da haushinsa da Ajay yake ji sai da ya basa dariya, can yace "Tunda matata na da ci duk daya ne" Jay ya girgiza kai yace "Zubar mata da' cikin z kenan?" Ajay yace "To kai fisabilillahi baka ga wahalan da take bane?" Ja

y yace "And so? Ya kake abu kamar ba likita bane?" Ajay yace "Ni bazan iya ci gaba da jure ganinta a haka tana wahala ba, , ai haihuwar ma ba dole bace" Jay yace "lkon Allah, ji wani magana

da kake kamar illiterate, to wallahi idan wani abu ya samu cikin

Halysaah you will be held responsible, daga nan kuma Mami zan je in sama tasan me ke faruwa, har Mai martaba sai na sanar masa" Ajay dake ta kallonsa yace "Why not ka shiga Masallaci ka yi amfani da mic din ciki ka hutar da kanka bin sashi sashi kana sanar

wa...." Jay yace "Ohk ka zuba ido kaga ikon Allah" Yana fadin haka ya mike, Ajay ya tare gabansa yace "Ka dai san ba da niyyar cutarwa na siya maganin ba dai ko? Ta yaya ma zan cuci matata" Jay yace "Ohk da niyyar mugunta ka siya tunda ba da niyyar cutarwa

bace? Naga dai bata ce maka bata son cikinta ba, for more than 4 months now yarinya na shan wahala sai a sanda wahalarta ya kusa zuwa karshe sannan kace zaka zubar mata da ciki?" Ajay ya sauke idonsa yace "Kusan wata na biyar kenan fa har yanxu wahalan la

ulayi take, kaga dole in tasaya mata in rabata da cikin, ni ko bazata haihu ba i won't bother as far as I have her" Jay yace

"To sannu Sarkin masu tasayin duniya, kuma kai laulayin nan da take ba gwara shi akan fitinar da ta tsiro farko farkon cikin ba, ka

ga yanxu tana kwance ba sakawa babu hanawa sai dai ace mata sannu ta gyada kai, ko bakin magana bata da shi" Ajay ya koma ya zauna yaçe "Gwara min fitinarta sau dubu akan irin wannan laulayin, i wish fitinar ta ci gaba da yi har Allah ya sauke ta lafiya" J

ay yayi murmushi yace "Fitinar da ka kasa enduring for just a day a Benue kake son a ci gaba da yi maka? Gwara dai wannan din da kake tausaya mata, amma zubar da cikin ba option bane kar ma ka sake kai tunanin ka can, nan da wani lokaci zaka ga ta dawo nor

mal kamar bata yi ba" a hankali Ajay yace "But that is taking too long, kalla fa yanda ta koma...." Jay yace "Ni da nake treating dinta nake kula da lafiyarta ban yi korafi ba sai kai me zuwa dubiya kawai, to yanxu ka shirya jin gender din babyn?" Da sauri

Ajay yace "A'a, nace maka bana son jin komai, don't say anything about that to me pls...." Jay yayi murmushi yace "To mata biyu kake son zubarwa bari kaji in gaya maka, I can't hide it from you anymore" Ajay ya dinga kallonsa babu ko kiftawa yace "Da gask

e don Allah Jawwad?" Jay na murmushi yace "Gashi yau na gaya maka, dubu dari kawai nake so as tukuici na" Ajay yayi shiru ya kallon Jay, deep down he was grateful to God da bai basa daman aikata abinda yayi niyya ba na zubar da cikin, Jay dai kallonsa kawa

i yake cause he could see how his mood ligten up all of a sudden, Jay na murmushi ya zauna yace "Kasan me nayi tunanin

ka siya a pharmacy din nan?" Ajay Kallonsa kawai yake cause he was filled with excitement jin wannan labari me dadi da Jay ya gaya masa

yanxu, Jay yace "All my thinking Prophylactic ka shiga ka siya a pharmacy din fa" Ajay ya dan bude ido yana kallon Jay yace "Iskanci na fara kenan kake nufi?" Jay yayi dariya yace "To na sani? Tunda yau wata nawa rabon ka da mace" Ajay yayi murmushi kawai

yaki tanka Jay don farin cikin da yake ciki ma bazai sa ya biyesa ba, kawai ya dau wayarsa yayi masa transfer din katin dubu darin da yayi requesting as tukuici.

4 months later....

Khaleesat na kwance parlor bayan isha'i, suna cikin chat da Aunty Farida da

bata kasar bacci ya dauke ta, a haka Ajay ya shigo parlon ya sameta, ta bude ido jin budewar kofa tana kallonsa, ya zauna kusa da ita yana yana gyara mata gashin kanta a hankali yace "Kin ci abincin kuwa wife?" Ta gyada masa kai tace "Na ci, don Allah gob

e zaka kai ni asibitin da safe?" Ajay yace "She is been discharged" Kokarin mikewa zaune ta fara yi, ya dagota tana zaro ido tace "Da gaske an sallameta?" Yace "Yea tare muka dawo gida yanxu" Tana murmushi tace "Tana part dinta ne?" Yace "A'a tana bangaren

Hajja" Dafa sa tayi ta mike tsaye da kyar with his help, tace "Zan je can" Yace "Za ki iya kuwa?" Wani kallo ta masa, ta dau hijab dinta ta saka ta fita daga parlon shi dai ya bi ta da kallo yana murmushi, Khaleesat na isa part din Hajja taga su Hajiya A'

isha dukkansu zaune a parlor sun shigo barka, ta gaishesu gaba daya, suka amsa, Kilishi tace "To dai saura ke, Allah Ubangiji ya sauke ki lafiya ke ma haka" Ita dai tana murmushi ta nufi dakin Hajja don taga alamar a ciki Hadiyah take, su Hajiya A'isha duk

suka bi ta da kallo, sai da ta shiga dakin Kilishi tayi kasa da murya tace "Na ji dadin 'ya macen da Hadiyah ta haifa har cikin raina, dama har addu'a na dinga yi ta haifi macen, ita kuma Halysaah ina rokan Allah ya bata namiji sai in ga ta yanda zuri'ar

Maimuna za su gaji sarauta a gidan nan, in Halysaah ta haifi namiji tsaf Jawwag maida shi magajinsa wallahi, uwar Hadiyah kuma bazata so ba, da yake taji mace aka haifo ai kun ga har yanxu bata kamo

hanya ta zo gidan ba" Kilishi tayi kwafa tana wani murmus

hi tace

"Akwai Film a gidan nan fa nan gaba" Hajiya Habibah tace "Wallahi

nima naji dadi da Allah ya bata mace, in ta kara wani cikin ma Allah

yan son mulki, yanxu da buzuwar nan Farida ke auren sarki ai mun samu 'yan ci a gidan nan, takanas take sa Sarki

yayi mana kyauta me gwabi wanda bamu saka rai ba, sam bamu ki buzaye su amshe masarautar nan ba ma" Hajiya Sumayya ta wani kalli Hajiya Habibah, shigowar Mami parlon ne yasa duk suka yì shiru, Khaleesat na zaune gefen Hadiyah a dakin Hajja tana ta kallon

kyakkyawan babyn da Hadiyah ta haifa, sai take ganin kamar Mami jaririyar ke kama da, amma dogon hancinta sak irin na Jay, Ita dai Hadiyah na kwance ta juya baya bata cewa komai, Khaleesat ta kalleta ganin kamar she is not in the mood to talk yasa bata ce

mata komai ba tun bayan da tayi mata barka, Hajja dake zaune dakin ta kalli Khaleesat tace "Kina shan maganin da na aiko maki da shi kuwa Jiddah?" duk da Ajay ya hanata shan maganin gargajiyan ya ma dauke daga kitchen da ta ajiye amma haka ta gyada ma Hajj

a kai tace "Ina sha Hajja" Hajja tace "To Allah Ubangiji ya sauke ki lafiya ke ma" Khaleesat dai ta sunkuyar da kanta, mutsu mutsun da babyn ke yi a hannunta har da kuka ne yasa ta mika ma Hadiyah tace "Ko yunwa take ji Hadiyah?" Hadiyah bata juyo ba tace

"Ki ba Hajja" Hajja ta tashi don bata son Khaleesat tayi stressing kanta, ta amshi jaririyar daga hannunta, har karfe goma Khaleesat na dakin Hajja ga ciwon mara ya dameta, tana son tashi ta tafi amma ta kasa mikewa tsaye don duk jikinta yayi mata nauyi so

sai, dama yawanci idan zata tashi Ajay ne ke dagata tunda cikinta ya tsufa, to yanxu bai kusa da ita balle mata haka.

Dan Allah ku taya ni addua Allah ya bani saa exams dina in samu A’s duka

😩

End of Book

HALYSAAH PAGE 218...

Ajay ya bude kofar daki

n Hajja ya shigo, Khaleesat ta

ɗ

aga kai ta kallesa feeling so relieved da ganinsa, shi ma kallonta yake ya karaso cikin dakin ya zauna kan kujera ya gaida Hajja, sai kuma ya maida dubansa kan Babyn dake hannun Hajja, Hajja tace "Ko a baka ita ne?" Murmushi

yayi ya mika hannu ya amshi Babyn, tun da aka haifeta bai gajiya da kallon yarinyar, he just realized he truly have a soft spot for female babies a zuciyarsa, sosai new born din ta shiga ran sa, ya daga kai ya kalli Khaleesat yaga kallonsa kawai take, ala

ma tayi masa da cewa she is tired da fuskarta, amma sai da ta saci kallon Hajja taga ba kallonsu take ba, after some seconds Ajay ya mike ya nufi crib din babyn ya kwantar da ita bayan yayi pecking cheeks dinta, ita dai Hadiyah idonta a rufe suke duk da ba

bacci take ba duk tana jin abinda ake yi a dakin, Ajay ya karasa kusa da Khaleesat ya dagota, yayi ma Hajja sai da safe, Khaleesat dai bata yarda su hada ido da Hajja ba ita ma tayi mata sai da safen, Hajja tace "To Allah ya tashe mu lafiya Jiddah...." Ba

yan sun koma part din su Khaleesat ta tarar har yayi mata shimfida a kasa inda take kwanciya, tun da ta dena kwanciya saman gado shi ma yanxu a kasa yake kwanciya kusa da ita, wani lkcin tayi occupying duk space din sai dai ya sauka kan carpet, he is alway

s making sure she is fine, yanda yake lallabata yake riritata ta cikin ne kawai ya rage bai mayar jikinsa ba, zaunawa tayi kan shimfidar da yayi mata tana kallonsa a hankali tace "Ko dai Hadiyah bata ji dadi da ban je hospital na dubata da Babynta bane, ka

ga tun asuba fa ta haihu amma ban je ba, shi yasa nace ka bar ni inje ka ki, yanxu gashi kamar bata ji dadin hakan ba" Ajay ya zauna kusa da ita yace "Haka ta ce maki bata ji dadi ba?" Khaleesat ta girgiza kai tace "A'a kawai dai naga mood dinta wani iri n

e" Ajay bai ce mata komai ba ya gyara mata pregnancy pillow dinta yace "Kwanta ki huta wife, this is not worth stressing ur self" da taimakonsa ta kwanta ya gyara mata pillow dinta, yayi making sure she is comfortable before switching off the room's light.

The next 7 days was a very busy one in the Emirate saboda hidimar sunan babyn Hadiyah, yan uwa da abokan arziki duk sun zo daga kusa da nesa domin taya Mami murna da samun first grandchild from her only son, Ummi sai da aka yi haihuwan da kwana hudu sanna

n ta shigo masarautar, taro na gani na fada aka yi ranan sunan Babyn da aka sa ma sunan Mami wato Aseeyah, irin gifts din da jaririyar nan ta samu ba na wasa bane, Ajay kadai siyayyan da yayi ma yarinyar ba a cewa komai kuma duk designer baby wears ya siya

mata, he spent soo much on the baby, ga siyayyan da Mai martaba ya bada ayi mata shi ma, kana gani kasan babyn nan er gata ce from every angle, Nenne da kishiyoyin Umma da Aunty Murja duk sun zo ranan suna da sha tara ta arziki for little Aseeyah, ranan s

unan ma dai haka Hadiyah ta yini babu wani walwalan kirki, Khaleesat dai na part dinta all through the naming ceremony don ciwon mara ya sakata gaba fiye da kullum, duk bayan wani lokaci yake tasar mata don ma tana da bala'in dauriya, da ya fara kuma yake

lafawa, Mami da kanta ta kai ma su Nenne abinci iri iri da aka yi for the ceremony a nan parlon da aka sauke su cikin girmamawa, kuma iya su kadai ne a babban parlon, Hajiya Shafa'atu ta kawo masu babban Cooler cike da peppered chicken ta ajiye ta fita, ta

sake kawo tsire da soyayyen cow meat, ga small chops da sauran kayan makulashe, ga kuma carton carton din lemu da aka ajiye masu, bayan sun fita Nenne ta gyara yafin tsadadden gyalenta ga sarkan zinari a wuyanta da dankunnensa wanda Aunty Farida ta siya m

ata, tace "Ko ya za mu yi da wannan abinci haka Maa sha Allah" Su kansu Mama Zubaida da Mama Shatu shiga ta kece raini suka yi ko wacce da zoben gwal a yatsan ta, baza ka ta

ɓ

a cewa sun ta

ɓ

a rayuwa a slum din Mariri ba, Aunty Murja ita ma shiga me kyau tayi

babu wanda zai renata, Nenne ta debi kaji a plate tayi kasa da murya tana kallon Aunty Murja tace "Cikin Faridah zai yi wata nawa yanxu wai?" Aunty Murja tayi murmushi tace "Gaskiya ban sani ba Nenne, amma dai nasan zata kusa sauka ita ma yanxu" Nenne tac

e "Amma ina ga Khaleesat zata riga ta, don ta rigata samun cikin" Ita dai Aunty Murja murmushi kawai tayi, Nenne tace "Kuma a can kasar wajen zata haihu?" Aunty Murja tace "Ehh ta ce min can zata haihu" Nenne tace "Atoh, ai da biyu ta koma kasar waje abun

ta, ga er ta da ciki, ga ita wannan da ta haihu, sannan ga ta duk a gida daya, kin ga ai bazata zauna cikinsu suna jan ciki tana ja ba ita ma, shi yasa tun cikin bai fito ba ma tayi tafiyarta kasar waje sai dai Sarki yaje ya dubota bayan

ɗ

an lokaci, sannan

ga masu kula da ita sun fi biyar ta ce min a can, har da wannan jakadiyar tata mutuniyar kirki suka tafi" Mama Shatu ta marairaice tace "Ba dai mu da rabon zuwa suna idan Farida ta haihu" Nenne ta wani kalleta tace "Ku kuma a su wa? Wannan ma ai don kar y

an gidan su ga bamu yi ma facalar Khaleesat kara ba shi sa na taho da ku, amma da ni kadai zan zo abina, Murja ta zo ita ma ta sameni a nan...." Mama Shatu bata sake cewa komai ba, Mama Zubaida tace "To Allah Ubangiji ya sauketa lafiya dai, ita ma Khaleesa

t Allah ya rabasu lafiya, naga ita haihuwar ma ko yau ko gobe tashi da kyar zama da kyar, Allah dai ya rabata da cikin lafiya" Nenne tace "Ba komai fa ake bude baki a fada ba Zubaida, ina ruwanki da cikinta da har zaki ce haihuwa ko yau ko gobe kamar ke ki

ka bata cikin, wannan da wasu yare kika yi ma haka yau da sai an daure ki idan abu ya samu cikin nan, ai ba a sa ma ciki ido haka, shi ido guba ne" Mama Zubaida bata sake cewa komai ba a parlon, a ranan su Nenne suka bar masarauta, babu yanda ba ayi da su

su kwana ba suka ki, Nenne ta gwammace su tafi gidan su Aunty Murja su kwana..... Bayan sati daya da sunan Babyn Hadiyah Khaleesat ta tashi da matsanancin ciwon mara ranan juma'a, duk da it was so intense amma yana yi yana lafa mata ne, ko kadan bata wani

nuna ma Ajay halin da take ciki ba don due date dinta is in 5 days time kuma bata yi noticing rupture of membrane ba, sannan bata son tayi ta masa complain din ciwon mara, amma he was very watchful for any sign of distress a tare da ita shi yasa ma baya ni

sa da ita kwata kwata, tuni Jay ya koma aiki shi kam yaki komawa don bai son barin ta a condition dinta duk da Mami na sa mata ido sosai, a ranan da safe haka ta marairaice masa ita tana son yin aikin da masu aiki ke yi a bangaren nata duk safiya, haka nan

ya kyaleta tayi amma duk da haka sai da yayi assisting dinta duk aikin da zai yi stressing dinta bai bari tayi ba, daga karshe with his help tayi wanka tayi breakfast din da ya kawo mata sannan ta kwanta, all through that day yana parlor kuma jifa jifa ya

ke shiga daki ya dubata, da yamma yana tafiya masallaci, ita ma ta daure tayi sallah sannan ta tafi part din Hajja zata je ganin Baby Eeman duk da Ajay kan kawo babyn part dinsu, ko daxu da safe sai da ya kawota bangaren, a takaice Hadiyah ta gaisa da ita

sannan ta mika mata babyn ta ci gaba da labarin da suke yi da Hajja, Khaleesat dai na ta zaune tayi shiru tana dauke da Eeman dake ta bacci, ta dade a dakin har sai da Ajay ya zo dubata ya ganta normal sannan hankalinsa ya kwanta ya fita, wajen karfe shidd

a Khaleesat ta kwantar da babyn tayi masu sallama ta koma part dinta ta tarar da Ajay a parlor, ya mike with his help

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login