Showing 522001 words to 525000 words out of 641791 words

Chapter 175 - HALYSAAH COMPLETE

03 Sep 2026

203

Faridah suka koma kano tare da kayanta kala uku kacal. Mami ta fito bangarenta wajen karfe biyar na yamma ganin tun da gari ya waye Jay bai shigo ba, a kwanakin baya part dinta ya dawo kwana gaba daya yace mata he is having nightmares, wani lokacin ma a d

akinta yake kwanciya duk da baccin nasa rabi da rabi ne, sai ya kai karfe uku bai yi bacci ba, wani lkcin har kusan asuba, yanxu kuma all of a sudden taga ya koma

ɓ

angarensa, kuma sai ya kai yamma bai fito ba, tana isa ta bude kofar parlon ta shiga, breakf

ast dinsa ta gani a parlon da lunch da aka shigo aka ajiye duk babu wanda ya ta

ɓ

a a ciki, tayi ta kallon abincin, sai kuma ta karasa Bedroom dinsa, knocking tayi hade da sallama tace "Jawwad" jin bai yi responding ba ta bude kofar dakin ta shiga, sai taji

yana bandaki yana wanka, ta kalli saman gadon taga alamar tashinsa kenan, satchets din pills da ta gani kan gado ta karasa ta dauka tana juya satchets din tana kallon maganin, ta kalli kofar bandakin sai kuma ta juya ta fita daga dakin ta koma part dinta t

ana ta kallon maganin, wayarta ta dauka tayi snapping pills din sannan ta tura ma Likitan dake duba Khaleesat tana tambayarta magungunan menene, after a while Likitan ta tura mata feedback, Mami ta dinga kallon feedback din Dr din with shock, sosai jikinta

yayi sanyi, lokaci daya hawaye ya cicciko idonta ta dafe kanta da taji yayi mata nauyi, ta fi minti goma zaune parlon cikin tashin hankali daga karshe kawai ta mike ta tafi bedroom dinta tana hawaye, After almost 30 minutes taji sallamansa a bakin kofar d

akin, ta amsa tana ci gaba da gyara kayan da take yi a press dinta, ya shiga dakin ya

ɗ

an kalleta sai kuma ya sunkuyar da kai ya zauna, a hankali yace "Ina wuni Mami?" Mami bata kallesa ba tace "Lafiya lau, sai yanxu ka tashi?" Ya gyada mata kai kawai, Tac

e "Tun safe?" Ya sauke idonsa yace "Ina tashi inyi sallah" Mami bata sake ce masa komai ba tana ta gyaran kayanta, a hankali yace "Mami kin shigo part dina ne?" Mami ta kallesa a karo na farko tace "Me ka gani?" Yayi saurin sunkuyar da kansa yace "A'a kawa

i tambaya nayi...." Tace "Ban shiga ba" Shiru yayi yana tunanin ko Hadiyah ce ta shiga, duk da har sannan bai maidata ba amma ta kan shigo tayi masa gyare gyare ta share ko ina ta goge, barin idan yana part din Mami idan ya koma zai ga ta gyara ko ina, to

amma bai ga anyi gyara ba a part din ai tunda yana ciki, kuma yasan ta shigo taga yana baccin shi yasa bata yi gyaran ba, Mami tace "Ka ci abinci ne?" Duk da bai ci ba ya gyada mata kai kawai alamar ya ci, don yasan ba iya ci zai yi ba, Mami zata yi magana

aka bude kofar dakin ta juya tana kallon kofar, Khaleesat ce ta shigo dakin tana tafiya kamar iska zai kadata ta fadi, da mamaki Mami ke kallonta har ta karaso cikin dakin ta zauna kasan carpet looking so tired, ta kwantar da kanta jikin gadon Mami, Mami

ta karasa kusa da ita ta zauna gefen gado tace "Halysaah" Khaleesat ta daga idanuwanta a hankali ta kalleta, Mami tace "Daga ina kike?" Murya can kasa tace "Kwana uku ai aka ce zan yi" Mami ta dinga kallonta don shekaranjiya suka tafi, can dai tace "To ke

da wa kika dawo yanxu?" Tace "Ni kadai" Da mamaki Mami tace "Ke kadai? A mota suka sa ki kika dawo? Ki gaya min gaskiya Khaleesat, basu sani ba kika taho ko?" Lokaci daya hawaye ya cika idonta, ta fara kuka a hankali tace "To baza su bar ni in dawo ba Mami

" Mami ta dafe kanta, can tace "Yaushe kika bar gidan?" Tana goge hawayen dake zuba idonta a hankali tace "Da safe" Mami tace "A ina kika hau mota?" Shiru tayi, sai kuma ta daga ido ta kalli Mami tace "Bani da kudin mota, sai na tafi tashar Mariri da kafa,

wata mata ce ta biya min kudin mota a tasha da nace mata banda kudi" Mami ta kasa cewa komai, shi dai Jay ya jinginar da kansa da kujera yana kallonta cike da tausayinta, Mami ta jawo wayarta don ta rufe layin da aka santa da shi tun jiya ta bar personal

line dinta a kunne, tasan kilan su Aunty Farida na ta kiranta, ta kalli Jay tace "Wayar ka a kashe yake ne?" Ya gyada mata kai, Mami na bude layinta sai ga kiran Aunty Farida ya shigo, suna gaisawa Mami tace "Wallahi yanxu ta shigo Farida shi ne ma har na

kunna wayar nasan kuna ta nemana...." Mami ta kasa cewa komai tana sauraron Aunty Farida, can ta sauke wani ajiyar zuciya tace "Za mu yi magana Farida" Daga haka ta katse wayar tana kallon Khaleesat dake hawaye, cikin rawan murya tace "Mami ni nafi son in

zauna a nan har sanda zai dawo, don Allah ayi hakuri a bar ni in zauna a nan, kar ya dawo bai ganni ba" Tana fadin haka ta fashe da kuka a hankali, Jay ya mike kawai ya fita daga dakin walking slowly, ya koma parlor ya zauna rike kansa, Mami dai ta kauda k

ai jin idanuwanta sun ciko da kwalla, can Mami ta share idonta tace "Yaushe kika fito daga gidan Halysaah?" A hankali Khaleesat tace "Ana sallan asuba" Mami bata sake ce mata komai ba ta mike ta nufi bandakinta tana share hawayen dake zuba idonta, ga damuw

ar Jay dake neman lalata rayuwarsa ga kuma na Khaleesat yanxu, duk abun ya taru ya hade mata, ruwan wanka ta hada ma Khaleesat a bandakin ta sannan ta fito tace "Ki je kiyi wanka, bari in sa a kawo maki abinci..." Khaleesat ta mike ta nufi bandakin tana ta

fiya a hankali, tsabar wahala har wani disashewa haskenta yayi.....

HALYSAAH

Mami ta zauna gefen gadonta cikin yanayi na damuwa tana tunanin inda za su samo Yakumbo, don gaba daya Yakumbo ta bar masarautar tace bazata iya ci gaba da aiki ba ta koma g

arinsu, babu wanda zai ce ba

ɗ

an da ta haifa ne ya bar duniya ba saboda irin halin da ta shiga, da farko ita ma rashin lafiya ta dinga yi a gidan kullum cikin kuka, daga baya kuma ta tattara tace bazata iya ci gaba da zaman masarauta ba, aka yi considering

dinta aka barta ta tafi, Mami ta sauke ajiyar zuciya ta mike ta dau kwayoyin da ta gani dakin Jay ta fita daga dakinta, fita tayi daga part din gaba daya, hoping zata samu ganin Sarki tunda zamansa a fada ya ragu sosai yanxu, cause his health is deteriora

ting day by day, har sannan he is not stable karfin hali kawai yake since he have to rule.... Jay na komawa

ɓ

angarensa ya tarar da Hadiyah a parlor ta kwashe both breakfast da lunch da masu aiki suka ajiye masa ta kai kitchen ganin babu abinda ya ta

ɓ

a a ci

ki, tana gyara parlon, ya tsaya yana kallonta yace "Ina maganin da kika dauka saman gadona?" Juyawa tayi ta kallesa, sai kuma ta girgiza kai tace "Ban shiga dakin ba" Ya tsaya for some seconds kafin ya karasa cikin bedroom dinsa, sosai ya sha jinin jikinsa

don ya fara zargin Mami ta shigo dakin nasa. Aunty na zaune a second parlor din Sarki tayi tagumi tayi nisa cikin tunanin da take, Mami ta shigo parlon da sallama, Aunty ta gyara zamanta tana amsa sallaman sannan suka gaisa, Mami tace "Za a samu ganin Mai

martaba yanxu kuwa Fulani?" Aunty ta kalli kofar dakin that is slightly open tace "Ina jin bacci yake yi, da yake bai ji dadi ba yau gaba daya" Mami tace "To Allah Ubangiji ya kara masa lafiya" Mami zata bar parlon taji muryar sarki yana mata izinin ta ka

raso cikin dakin, Aunty ta kalli kofar dakin da mamaki don tuntuni yace kar ta shigo masa bacci zai yi, ashe Idonsa biyu all this while, damuwar yanda baya son tana kasancewa kusa da shi ne yasa ta zauna parlon tayi tagumi, Mami ta karasa har Bedroom din M

ai martaba ta shiga ciki da sallama, yana zaune edge din gado ya kunna wutan dakin don duk labulayen a sake suke kuma irin labulen da baya nuna hasken waje ne, Mai martaba yace ta tura kofar dakin, kulle kofar tayi akan idon Aunty dake zaune parlor tana ka

llon ikon Allah, sannan Mami ta zauna kan Carpet ta gaida Sarki tana yi masa ya jiki, yace "Alhamdulillah Fulani" Tace "Allah Ubangiji ya kara maka lafiya Mai martaba" Yace "Ameen" Tace "Dama magana na zo mu yi ranka shi dade, amma tunda jikin ba dadi yau,

zan bari ka ji dama dama sannan sai in maka maganar in sha Allah" Mai martaba yace "A'a yi maganarki Fulani, kullum a haka ake ai, sai dai ace Alhamdulillah" Mami ta sauke ido tace "Haka ne ranka shi dade, Allah ya bamu ikon cin jarabawa" Ya gyada kai yac

e "Ameen" Ta ajiye masa satchets din magungunan hannunta ya dauka yana kallo yace "Wannan fa?" Ta sauke idonta cikin sanyin murya tace "I saw this in Jawwad's room daxu da na shiga, kwana biyu naga ya dena zuwa part dina don can ya koma yake kwana kwanaki,

sai naga for weeks ya dena zuwa, kuma sai ya kai yamma bai shigo ba, yau sai naje har part din nasa, shi ne naga magungunan nan kan gadonsa shi kuma yana bandaki" Sarki na jujjuya magungunan yace "Na menene wannan din Fulani?" Mami ta kasa cewa komai at f

irst, lokaci daya hawaye suka kawo idonta tace "Shi ne na dau hotonsu na tura ma Dr din dake duba Halysaah, sai take sanar min Hard drugs ne" Tana goge hawayen dake zuba idonta ta karasa maganar, Mai martaba yace "Innalillahi wa Inna ilaihi raji'un, hard d

rugs Fulani?" Mami dai bata ce komai ba tana goge hawayen da yaki tsaya mata, Sarki yayi shiru, nan da nan damuwa sosai ya bayyana a fuskarsa, after a while Mami tace "Jiddah kuma ta dawo, ko sani iyayenta basu yi ba ta biyo hanya babu kudin mota babu koma

i, ina bedroom ta shigo a galabaice yanxu" Nan ma Sarki ya kara lumshe ido ya bude yace "Innalillahi wa Inna ilaihi raji'un" Mami dai bata sake cewa komai ba, bayan kusan minti uku da shirun da Sarki yayi ya sauke ajiyar zuciya, ya fara magana with calmnes

s yace "Fulani, don't you think it's best Jawwad ya auri Jiddah, may be they will get to move on by so doing" Mami ta daga kai tana kallon Mai martaba, wasu hawayen suka fara sauka idonta tace "Tun ba yanxu ba nake wannan tunanin Mai martaba, sai dai matsa

lan ina ga ba lallai Hajja tayi na'am ba saboda Hadiyah, kaga har yanxu bai maida Hadiyah ba...." Mai martaba yace "Zata amince, ni zan mata magana in sha Allah, wannan ne kadai mafita for their sanity both" Mami tace "To Allah ya sa Hajjan ta amince, don

nima zan yi farin ciki da haka" Mai martaba ya dau wayarsa yace "Bari in kira Jawwad din" Mami tace "Ai kamar wayarsa a kashe yake in dai ba yanxu ya kunna ba" Sarki yayi dialing numbersa, yana fara ring Jay ya daga, Mai martaba yace "Ka taho Bedroom dina

ka sameni yanxu Jawwad" Daga haka ya katse wayar, not too long after sai ga Jay ya bude kofar dakin da sallama, yana ganin Mami a dakin sai da gabansa ya fadi sosai, ya karasa cikin dakin ya tafi har gaban Mai martaba ya zauna a kasan carpet kusa da Feet d

insa cikin sanyin murya ya gaishesa, Sarki dai kallonsa kawai yake, sai kuma ya kauda Idonsa don duk sanda yaga Jay sai ciwon rashin Ajay ya dawo masa sabo a zuciya, kullum a haka yake a masarautar sai in bai ga Jay ba, Satchet din drugs din sarki ya nuna

masa calmly yace "Meye wannan Jawwad?" Jay ya dinga kallonsu babu ko kiftawa, lokaci daya ya sunkuyar da kansa ya kasa cewa komai, Mai martaba yace "Hard Drugs Jawwad? Since when did this start?" Jay ya kasa cewa komai, sai kuma ya daura fuskarsa a kan Kne

e din Mai martaba idanuwansa suka ciko da hawaye trying not to breakdown amma muryarsa na rawa yace "Bana iya bacci ne Abba, i keep on hallucinating each night, during the day kuma i can't think straight...." Yana magana ne hawaye na zuba idonsa zuwa knee

din Mai martaba, Mami ta dauke kanta jin nata hawayen sun fara zuba, Mai martaba ya kasa cewa komai, dama Mami na gaya masa Hard Drugs ne yasan dalilin da zai sa ya dinga sha don ba halinsa bane, After a while Mai martaba ya dake yace "If all this is happe

ning to you Jawwad me yasa baza ka tsananta Ibadarka ba ka nemi mafita wajen Ubangiji? You think taking this harmful drugs is the way out for you Jawwad?" Da kyar Jay yace "Wallahi ina addu'a Abba, kullum ina yi" Sarki yayi shiru, sai kuma ya kwantar da mu

rya yace "Jay ina tunanin hadaka aure da Jiddah, nasan ta haka in sha Allah za ku yi move on da kai da ita" Lokaci daya Jay ya daga kai yana kallon Mai martaba babu ko kiftawa, sai kuma ya fara girgiza kai da kyar cikin rawan murya yace "This will be the l

east thing I will do on planet earth Abba, ta yaya zan auri matar Junaid? Ta ya zan auri matar

ɗ

an uwana? Wallahi bazan ta

ɓ

a yin haka ba no matter what" Mai martaba have to gather enough courage kafin ya iya cewa "Ina Junaid din yau?" shi kansa da ya fada

hakan sai da idanuwansa suka sauya kala, Jay ya rufe fuskarsa a kafar Mai martaba hawaye na zuba idonsa yana girgiza kai cikin rawan murya yace "Ko baya nan bazan ta

ɓ

a aurenta ba Abba, Wallahil Azeem bazan iya aurenta ba, babu aure tsakanina da ita har aba

da, da ace yana nan yau ni me bar masa duk ma abinda na mallaka ne ko da goman Halysaah yace yana so kuma ina da, to zan bar masa ne har abada, don Allah ka gafarceni ranka shi dade kayi min rai kar ka min wannan maganar kuma it will make me loose my mind,

instead na yarda zan maida Hadiyah ko yanxu aka ce in maidata zan maidata, Amma babu aure tsakanina da matar da Junaid ya aura till the end of life" Mai martaba ya juya ya kalli Mami dake hawaye, after some seconds yayi patting bayansa gently yace "Shiken

an in sha Allah babu wannan maganar kuma Jawwad, amma kai Musulmi ne idan baka sa ma ranka dangana har yanxu ba sai yaushe kenan zaka yi haka? I want you to come back to ur normal life ka ci gaba da aikinka da duk wani abu da kake yi Jawwad, ta haka ne zan

kara samun kwanciyar hankali amma shirun nan naka da damuwar da kake ciki for this long is also destabilizing me, ina son ka ci gaba da zuwa wajen aikin ka, ka ci gaba da harkokin rayuwarka, with or without Ajay life have to move on" Jay bai ce komai ba h

awaye masu zafi na zuba idonsa, yasan bazai ta

ɓ

a move on without Ajay ba, it will going to take him forever to heal, sai yanxu yasan cewar Ajay was always part of him, shi din wani bangare ne na jikinsa da bai sani ba sai yanxu, Mai martaba yace "Ka tashi

kaje ka kwaso min duk sauran abubuwan da kake sha" Babu musu Jawwad ya mike yana share idonsa ya nufi kofa, Mami ta bi sa da kallo har ya fita. Gradually Khaleesat ta fara loosing all hope after waiting and waiting with no sign of Ajay, amma duk sanda taji

she is loosing hope sai tayi maza tayi renewing hope din nata da kanta, har yau taki yarda her husband is gone, she believe he is alive and will come back soon, a yanxu kukanta ya karu a kan na da, damuwarta ya karu, rashin baccinta ya karu, gashin kanta

kuwa duk ya lalace kamar bata ta

ɓ

a gashi har gadon baya ba, she is always looking pale and not healthy, duk wani halin da take ciki tun bayan da taji mijinta is late ya ninku kan na da, kullum da safe sai ta bada labarin abinda Ajay yace mata a mafarki don

ko baccin minti goma tayi sai tayi mafarkinsa, tana tashi zata ba likitan ta labari, har Mai martaba ta sha zuwa har parlonsa ta gaya masa abinda Ajay yace ta gaya masa a mafarki, ko gaisuwa ko kuma ya kusa dawowa, a haka kuma Sarki zai biyeta cike da tau

sayinta, ana zaune kawai haka zata tattara duk wasu kananun kayansa da suke a wanke ta kara wankesu sannan ta linke ta mayar masa cikin press, dakinsa ma haka zata gyara duk ta fesa turarensa in every angle, likitan ta sai dai tayi ta kallon ikon Allah, lo

kaci daya Khaleesat ta fara fama da matsanancin ciwon kirji, gashi baya tasar mata sai cikin dare, Dr dinta ta fara tunanin Ulcer ne ya kamata saboda bata cin abincin kirki, ita dai a duk shekarun aikinta na likitanci tayi attending to cases iri iri amma b

ata ci karo da irin na Khaleesat ba, almost 2 years amma abunta sai gaba yake yi, gashi in tana

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login