Showing 627001 words to 630000 words out of 641791 words
ta zauna kan kujera sannan ya zauna kusa da ita yace "Are you okay Jeeddah?" Ta langwabar da kai tace "I am fine, kawai na gaji ne, da wur
i zan yi bacci yau" Ya kamo hannunta a hankali yace "If you are feeling pain anywhere ki gaya min fa wife, under water birth za mu yi in sha Allah, I guess ur labor is starting either tomorrow or next in sha Allah, za mu je hospital gobe" Ita dai murmushi
kawai tayi, a daddafe Khaleesat ta jira har aka yi sallan isha'i duk da ba bacci take ji ba, she just want to lie down, da kansa ya kai ta har inda take kwanciya, ta kwanta sannan tace ya kashe mata wutan dakin, ya kashe wutan ya fita parlor ya canza chann
el zuwa na kwallo, can wajen karfe goma Khaleesat na jin sa ya shigo ya zauna kusa da ita, ya gyara mata kwanciyarta a cikin pregnancy pillow dinta, sannan ya kwanta gefenta, ba a wani dau lokaci sosai ba taji alamar yayi bacci, da kyar ta mike zaune ta ya
nda bazata tashe sa ba ta dau pillow a saman gado ta fita zuwa parlor don yau ji tayi bata son jin sa a kusa da ita, tana kwanciya a parlor bacci ya dauketa, amma ko minti sha biyar bata yi tana baccin ba ta farka. Cikin bacci Ajay ya ji kamar Khaleesat na
kiransa, lokaci daya ya bude ido yayi saurin tashi zaune yana duba gefensa yaji babu ita a nan, mikewa yayi da sauri ya kunna wutan dakin yana nemanta a dakin, yaji ta kara kiransa daga cikin parlor tace "Ya Junaid" Although she was calm while calling him
amma haka nan ya fita da hanzari zuwa parlon, ya kunna switch din wuta ya ganta a duke ta dafa kujera duk ta hada zufa a goshinta, da sauri ya nufeta ya duka kusa da ita ya rikota cikin kidimewa yace "Are you okay Jeeddah? Let me get my car key" Runtse id
o tayi ta kasa ce masa komai, within few seconds har ya shiga daki ya dauko makullin motarsa ya fito, zai
Ι
agata ta girgiza masa kai tace "I can feel the baby...." Zaro ido yayi ya duka da sauri yana dubata yaji Ζan baby, bai gama recovering daga shock ba
sai ga babyn gaba daya ya fito ya saurin tallabosa da hannu biyu, lokaci daya kukan new born ya cika parlon, Ajay ya Ζasa motsi a wajen kamar dai ba likita ba, shortly after sai ga mahaifa ya fado.....
*This particular special page goes to all mutanen Et
hiopia wato dangin Ajay, iyayen Ajay, yau dai kun yi jika
ππ
, Su Aunty Zahrah Mai gari, Mom twins, Maman Janan, Mamata Zeenaru, Maman Faruk, Aunty Maryam, Oum Aayan tawa
π
, Aunty Amzaj, Mrs Muhammad, Hajjaju Sumy, Hajiya Rukky Bjw, Ma'ani, our mother Mama
n Zahrah, Aunty Fattu, My Admin Rabi'ah, Hajiya Kulthum, Namecy Jeeddah, My lovely fan from Bauchi wato kawar Bafillatanar Conversation
π
, Moon, Soffys cake and more, Maryam Ibrahim
π
, Naimaatuu, sis Naphsat Sanda, Autar Yaya, da ma duk dangin Ajay dake ci
kin Conversation da bata ga sunanta a nan ba doo Allah tayi hakuri ita ma pejin nata ne, i can't recall all names, gaba daya na mallaka maku Pejin yau halak malak, ina kuma yi maku fatan alkhairi a duk inda ku ke, Allah ya raya maku zuri'a ya kara maku zam
an lafiya da kwanciyar hankali a gidajen ku...
πππ₯°
Au ashe fa har da Meenah parrot dita, uwar Aseeyah er Jawwad
π
, to duk mu hade Emirate Ajay na gayyatar mu Suna* _Ex team Jay, su Deejah me lamurje, Maman Manal, Oum Noor, Chamo, Saleey, Oum Nabila, Zero
zero, Sis Rukky, duk an baku contract din fito da ankon sunan Babyn Ajay, kala uku za ku fiddo mana, wanda za mu sa da safe, rana, da yamma_
ππ
Halys
a
ah
Da sauri Ajay ya dora Babyn dake tsala ihu a saman Hijab dinta that is close to her, he was full
of emotions at this moment, ya rungumota sosai a jikinsa amma ya kasa ce mata komai, kawai hawayensa taji a bayanta, cikin breaky voice yace "You are the best thing that have happened to me Jeeddah, God bless you Jeeddah, Allah ya maki albarka, Allah ya m
aki albarka" Lokaci daya ya saketa after realizing she is bleeding, ya mike da sauri zai bata taimakon gaggawa.... Ajay ya shigo Bedroom dinsa rike da cup din tea ya nufi Khaleesat da ta fara bacci a kan gado, ko minti biyar bai yi da zuwa hado mata shayin
ba amma kafin ya dawo har ta fara bacci, har lokacin kuma bai sanar ma kowa cewar ta haihu ba a gidan, ya ajiye cup din ya zauna gefenta ya saka hannunsa cikin nata yayi pecking lips dinta a hankali yace "Wife" Ta bude idonta slowly tana kallonsa, cikin s
anyin murya yace "Allah ya maki albarka Jeeddah, thank you so much for this precious gift, thank you for making me a father....." Ta lumshe ido ta bude, dagota yayi zaune ya sa mata pillow a bayanta ta jingina jiki, cikin kwantar da murya yace "Take the te
a before sleeping" Tun bayan da ya taimaka mata ta gyara jikinta tayi wanka sannan ya gyara babyn take jin wani irin bacci kamar an aiko mata shi, ta kwantar da kanta jikin pillow tana lullumshe ido, a tare suka juya jin kukan jaririn dake gefensu yana ta
mutsul mutsul da baki alamar yunwa, Ajay bai bi ta kansa ba cause he gat to attend to his wife first, ya dauko shayin da ya ajiye zai fara bata da kansa, ta amshi cup din a hankali tace "Zan sha da kaina, ka dauki babyn" Juyawa yayi ya kalli babyn dake tsa
la kuka ya hade rai yace "Kayyy" Khaleesat ta wani kallesa, murmushi yayi, yayi kasa da murya yace "He have to be patient let me attend to my wifey first, yaushe na san shi da zan kyale ki saboda shi...." Yana ganin ta
Ι
ata rai ya tafi da sauri ya dau yaro
n dake kuka, iya rabin cup kawai khaleesat ta sha shayin, duk da Babyn dake hannunsa haka nan ya kwantar da shi ya karbi cup din hannunta yayi dropping akan bedside drawer sannan ya taimaka mata ta kwanta ya ja mata duvet ta lumshe idonta, shi dai kallonta
kawai yake, he still can't fathom that she delivered her baby her self, bai ta
Ι
a zaton karfin halinta ya kai haka ba, he never knew she was this strong, throughout today ashe nakuda take amma ta boye masa, ya sauke wani ajiyar zuciya yana kara jin sabon s
onta a ransa, tana fara bacci ya fita parlor da babyn ya zauna don kar ma kukan sa ya dinga interrupting baccinta cause she needs rest, kallon agogo yayi yaga karfe biyu har da kusan rabi na dare, ya maida dubansa kan jaririn hannunsa ya dinga kallon yaron
babu ko kiftawa at the same time abinda Jay yace masa ya dinga dawo masa kai, and he realized Jay only deceived him, a hankali ya dago babyn ya kai bakinsa saitin kunnensa ya lumshe ido yana masa rada, bayan minti daya ya maida bakinsa daya kunnen also mu
rmuring into his little ear, har asuba Ajay na zaune parlor da jaririn a hannunsa yana dirka masa ruwa don sai kukan yunwa yaron yake, shi kuma bazai tashi matarsa ta fara basa nono ba don tana bukatar peaceful sleep, jin za a tada sallah a masallaci ya ta
fi Bedroom din Khaleesat ya kwantar da babyn don kar ma ya kai sa nasa dakin motsinsa ya tashi wife dinsa, ya duka yayi kissing dogon hancin babyn, before entering into the bathroom, bayan an idar da sallan asuba Ajay ya fito masallaci tare da Jay, ya
Ι
an
kalli Jay yace "I have to show you something" Jay ya kallesa yace "Something?" Ajay yace "Yea, mu je part dina" Jay bai yi musu ba ya bi sa but he was wondering me zai nuna masa da asuban nan, ganin Jay ya tsaya a main parlor bayan sun isa bangaren, Ajay y
ace "Mu je ciki" Jay yace "Look, ka gaya min menene? What's happening?" Ajay bai tankasa ba ya nufi corridor din dakuna, Jay ya bi sa da kallo, kawai ganin Ajay is very calm ne yasa hankalinsa bai tashi ba but still his mind is not at rest, bin bayansa yay
i daga karshe, Ajay ya bude kofar dakin Khaleesat gently, tana zaune gefen gado rike da babynta da ta kafa ma ido babu ko kiftawa, ta daga kai ta kalli kofar da aka bude, Jay ya zaro ido sosai yana kallon Ajay with so much surprise, at the same time ya bar
bakin kofar dakin cause her body is not fully covered, ya koma parlor ya tsaya yana kallon Ajay da ya biyo sa yace "Wattt?? When did she put to bed Junaid??" Ajay na murmushi yace "Ina can ina bacci, she delivered her self bruh...." Jay ya bude baki ba ta
re da yasan yayi hakan ba with shock, kawai ya nufi dakin sanin yanzu dai ta kintsa, Khaleesat na sanye da hijab dinta har kasa ta koma can edge din gado ta zauna ta kyale babyn Jay ya shigo ya sameta, Jay couldn't hide his joy yana kallonta yace "Sannu Ha
lysaah, sannu...." Direct ya nufi jaririn yana kallonsa with happiness yana murmushi ya duka ya daukesa ya dinga kallonsa babu ko kiftawa don kamar Ajay yayi khaki, komai nasa na Ajay ne har complexion din, Jay ya lumshe ido ya manna masa kiss a soft cheek
s dinsa, sannan yayi masa rada a both ears dinsa, ya daga kai yana kallon Ajay dake ta kallon Khaleesat kamar zai hadiyeta, ita dai kanta na sunkuye, Jay na murmushi yace "He is little Mai martaba...." Ajay ya girgiza kai a hankali yace "He is Ahmad Jawwad
(Lil Jay)" Jay dai ya dinga kallonsa, sai kuma ya maida dubansa kan jaririn hannunsa, and he immediately felt the connection between him and the little baby, bazai iya misalta irin soyayyan yaron da ya mamaye zuciyarsa tunda ya dora ido a kansa, Khaleesat
dai ta sauke idonta bayan taji sunan da Ajay ya sa ma yaron, and she was very okay with it, Jay ya juya ya kalleta a hankali yace "Thanks for bearing us a little prince Halysaah, Allah ya maki albarka, Allah ya baki lafiyar shayar da shi" Ita dai kanta na
kasa tana wasa da yatsun ta. Mami Jay ya fara zuwa ya sanar ma haihuwan with excitement, Mami was shock da taji Khaleesat da kanta ta haihu, ko second daya bata kara a dakinta ba ta ajiye carbin hannunta ta nufi bangaren Ajay da sauri, Jay ya tafi part di
n Hajja don tana gidan har sannan, suka gaisa da Hajja dake rike da Eeman, Hajja dai sai kallonsa take ganin yanda ya shigo da fara'a kamar wanda aka yi ma wani albishir me dadi, Hadiyah dai na kwance idonta a rufe, Jay na murmushi calmly yace "Halysaah ta
sauka lafiya Hajja...." Hajja ta zaro ido tace "Ta sauka? Yaushe?" Hadiyah ta mike zaune jin abinda Jay yace don dama ba bacci take ba, Jay na murmushi yace "Jiya Friday kenan za ace, wajen karfe sha daya da wani abu ta haihu" Hajja ta saki kabbara ta mik
e tsaye tace "Allahu Akbar, shi ne ba a sanar mana ba tun a jiyan bayan har kusan karfe biyu idon mu biyu Aseeyah ba ta bari muyi bacci da wuri, suna asibiti ne?" Jay ya girgiza kai yace "A gida ta haihu...." Hajja tace "A gida ya amshi haihuwar? Me ta sam
u?" Jay yace "Namiji" Hadiyah ta dinga kallon Jay babu ko kiftawa jin abinda yace, Hajja ta zaro ido tace "Namiji? Alhamdulillahi, Alhamdulillah, Allah mun gode maka" Hajja ta fara matsar kwalla tace "Allah me kyauta da Ζari, kwanaki sha biyar tsakaninsu d
a Hadiyah, Allah mun gode maka da wannan ni'ima da ka mana, Allah mun gode maka" Komawa Hadiyah tayi ta kwanta, Hajja ta tafi ta kwantar da Eeman kusa da ita ta fita daga dakin zata tafi part din Ajay, Jay ya karasa ya zauna kusa da Hadiyah ya dau Eeman, y
ana kallon Hadiyah yana murmushi yace "Kin ji Halysaah ta haihu ko...." A takaice Hadiyah tace "Allah ya raya" Jay ya dinga kallonta, after some seconds ya ajiye Eeman ya mike ya fita daga dakin, Hadiyah ta bi sa da kallo hawaye suka fara zuba idonta, da s
auri ta rufe fuskarta da pillow tana kuka a hankali..... Kan kace me labarin haihuwan Khaleesat ya karade duk masarauta, aka dinga shigowa ganin baby ana mata barka, farin ciki gun su Kilishi ba a cewa komai barin da suka ga namiji ta haifa, burin su kawai
dama bakin ciki ya kashe Hadiyah da uwarta a gidan, karfe takwas na safe Mai martaba ya shigo har part din Ajay yayi ma Khaleesat barka sannan ya dau grandson dinsa yana kallo, babu abinda ya zo ransa sai ranan da aka haifa masa Ajay, don yaron sak Ajay a
sanda aka haifesa, shi ma kuma a gida mahaifiyarsa ta haifesa ita kadai a daki kuma ranan juma'a, sai jin kukan yaro jakadiyarta tayi, and this memory really broke the king down, he wish his beloved wife is around to see her first grandchild, a hankali ya
yi ma yaron addu'a sosai sannan ya kalli Ajay, calmly yace "What did you name him?" Ajay ya sauke idonsa a hankali yace "Ahmad Jawwad" Mai martaba yayi murmushi cause that is the name he have for the baby also, yana jinjina kai yace "Allah ya raya sa a bis
a tafarkin addinin Muslunci" Jay dake zaune kusa da Ajay a parlon yace "Ameen ranka shi dade" Mai martaba ya mika ma Jay yaron sannan ya fita daga parlon, Jay sai kallon babyn yake yana murmushi, he is so in love with the little boy, can ya kalli Ajay yace
"To wani bola za mu kai sa tunda ba mace bane?" Ajay ya jefa masa wani kallo yace "Wallahi sai ka maido min dubu dari na, kaji na rantse" Jay ya dinga dariya don shi kansa bai san ma ya aka yi ya shirya masa wannan karya ba a cikin few seconds kuma ya yar
da. Sai wajen karfe goma Hadiyah ta shigo yi ma Khaleesat barka a part din Mami don an maida ta can, a haka ma Hajja ce ta matsa mata taje tayi barkan don cewa tayi bata jin dadin jikinta ko kadan, ko breakfast bata yi ba, haka nan dai ta tafi saboda addab
ar ta da Hajja tayi, tana rike da Eeman a shoulder dinta ta shigo part din Mami ta tafi har dakin da Khaleesat take, Kilishi da Hajiya Habibah ne a dakin a zaune sae jakadiyar Khaleesat dake ta jera kayan baby, Kilishi kuma na rike da babyn, Hadiyah ta gai
shesu ba tare da ta kallesu ba sannan ta zauna kan kujera tana kallon Khaleesat tace "Congratulations Halysaah, Allah ya raya baby...." Khaleesat tace "Ameen, Nagode" Hadiyah bata ce a bata babyn ba, Kilishi ma bata mika mata shi ba, dama kuma ga Eeman a k
afadarta, Kilishi sai kallonta take kasa kasa, Khaleesat na kallon Eeman tace "Bacci Eeeman take?" Hadiyah tace "Ehh" Kilishi tana murmushi ta kalli Hajiya Habibah tace "Yaron sak ubansa wallahi kamar an tsaga Ζara" Hajiya Habibah tace "Kwarai kuwa, Allah
dai ya raya mana Ahmad (Jawwad) Ahmad Yusuf...." Hadiyah ta
Ι
aga kai ta kalli Hajiya Habibah jin sunan da ta kira yaron, Kilishi ta sumbaci kumatun yaron tace "Ahmad Jawwad karamin yariman masarautar mu in sha Allahu, Allah ya sa ya gaji masu sunansa, wato
takwaransa Jawwad, ga kuma ubansa ma Ahmad, sannan wan kakansa Ahmad Allah ya kai rahama garesa, wannan yaro
Ι
an gata ne ta ko ina, tsabar sarki yasan muhimmancinsa sai da ya tako har nan don ganinsa, Allah dai ya kai mu ranan bikin sunan ka, anko kala uk
u za mu fitar in sha Allahu don ba karamin taro za mu yi ba" Hadiyah ta mike tace "Sai na leko anjima Halysaah, zan je inyi breakfast...." Khaleesat tace "To Nagode" Juyawa tayi ta fita daga dakin tana dauke da Eeman a kafadarta.....
Halysaah is now say
ing good byeee fa.....
π₯°
HALYSAAH..
Ana gobe naming ceremony din little Jawwad Khaleesat ta fito daga dakin Mami da daddare bayan Mami tace mata taje Ajay na jiranta tun daxu, throughout ranan bai shigo part din ba saboda mutane, hatta su Nenne da kish
iyoyin ummanta har da Hajiya Zaliha da Baaba Gaje duk suna masarautar sun zo sunan little Jay, ga kareren dangin Ajay yan Ethiopia su ma part guda aka basu a masarautar su kwana, tawagar Kilishi na zazzaune parlor ana ta hira da raha Khaleesat ta wuce su t
a nufi bedroom din da Ajay ke shiga duk sanda ya shigo part din Mami, tana shiga dakin ta samesa tsaye kusa da window yana danna wayarsa with full attention, ta dinga kallonsa don babu abinda ya zo mata a rai sai farkon rayuwarsu na Maryland tun daga sanda
ta fara ganinsa, who could have thought Ajay will one day become her husband and the father of her child, ya daga kai ya kalleta, ta sauke idonta ta rufe kofar ta nufesa tana tafiya a hankali, kallonta kawai yake babu ko kiftawa har ta iso gabansa, red he
nna din hannunta yayi masa kyau sosai, ya sauke idonsa kan kirjinta da suka kara ciccikowa, jawota jikinsa yayi a hankali, murya can kasa yace "Jeeddah" Ta kwantar da kanta saman kirjinsa ta lumshe idonta