Showing 621001 words to 624000 words out of 641791 words
bai ce mata tare suka dawo daga asibitin ba, Mami da Aunty Farida ce kadai suka
san sun dawo asibiti amma har Hadiyah ma bata sani ba. Jay na fitowa daga dakinsa Khaleesat ta mike, Jay ya
ɗ
an kalleta yace "Mami ma sun ce a kai su asibitin amma sai karfe takwas da rabi ake bari a shiga wajensa don haka kiyi hakuri har zuwa sannan, yan
xun nan zaki ga karfe takwas din yayi, so be patient kin ji" Kasa ce masa komai tayi but she look restless, Hadiyah ta karaso parlon da tray din abinci da taje dauko mata ta ajiye kan table, Jay yace "Yauwa ga abinci an kawo maki ki zauna ki ci kafin mu je
asibitin, nasan yunwa kike ji" Kamar zata yi kuka tace "Wallahi bana jin yunwa"
HALYSAAH PAGE 216...
Har wajen karfe tara Khaleesat na zaune parlon Hadiyah tana jiran Jay ya shigo su tafi asibiti don tun da ya fita sallan isha'i bai dawo bangaren ba,
nan kuma yana can part din Ajay da ya sa ma last drip dinsa a bedroom dinsa, Hadiyah dai na kwance kan 3 sitter bacci ya dauketa, bude kofar parlon aka yi Khaleesat ta daga kai da sauri, Jay ya shigo parlon da sallama, ya dan bude ido yána kallonta yace "N
a zata kin kwanta ai Halysaah, baki yi bacci ba har yanxu kenan" Kallonsa ta dinga yi babu ko kiftawa, lokaci daya hawaye suka cika idonta cikin rawan murya tace "Don Allah ka gaya min me yasa baka son ka kai ni wajensa?" Jay ya dan yi murmushi yace "Ni na
isa in ki kai ki wajen mijin ki Halysaah, kawai dai nasan halin ki ne, ana iya kai ki kije ki cika mutane da koke koke, and he needs much rest now...." Cikin sanyin murya tace
"Wallahi bazan yi ba" Yace "Ke din" Ta marairaice masa tace "Da gaske nake plss
, Allah bazan yi ba" Yace "To jirani, bari in dauko makullin mota...." Tace "In jira ka a waje?" Yace "A'a ba sai kin je can waje ba, you can stay within this part, I will come out now...." Mikewa tayi ta nufi kofa ta fita daga parlon, yayi murmushi ya kar
asa kusa da Hadiyah dake bacci ya zauna gefenta yana kallonta ya kai hannu forehead dinta a hankali, bude ido tayi, yayi kasa da murya yace "Have you taken ur medicine?" Gyada masa kai tayi, yace "Should I take u inside the room?" Tace "Na fi son nan" Bin
parlon tayi da kallo tace "Halysaah ta tafi ne? Ko har kun je asibitin kun dawo?" Jay na shafa girar ta yace "Ajay fa yana bangarensa, mun dawo gida tun before magrib, yanxu ma daga wajensa nake, ya ci abinci nayi masa allura na sa masa raguwan drip dinsa
ya koma bacci, i don't want her to stress him shi yasa na ce mata yana asibiti" a hankali Hadiyah tace "Haba ai tunda tasan ba shi da lafiya babu wani stressing dinsa da zata yi, don Allah ka barta ta tafi wajen mijinta ta kula da shi ko hankalinta zai kwa
nta, shi n idan ya ganta he will feel much okay" Jay na murmushi yace "l am taking her to him now, although he is sleeping" Mikewa yayi yace
"Sai na dawo" Ta gyada masa kai ya nufi kofa ya fita daga parlon, tsaye ya tarar da Khaleesat a corridor tana jiran
sa, yace "M) can part din na ku in dau car key dinsa, ni na bar motata a hd ban dawo da shi ba, let me use his car" Ita dai bata ce komai ba ta bi bayansa zuwa part din Ajay, duk ta kagu taga sun bar gidan ta hakan ne zata yarda za su tafi asibitin, suna
shiga parlor Khaleesat ta tsaya a main parlor, Jay ya nufi second parlor din Ajay, sai da ya bude kofar parlon ciki sanan ya juya ya kalleta yace "Ai ke zaki shiga ki dauko makullin Hajiya" Bata ce komai ba ta karasa ta shiga cikin parlon, shi dai yana tsa
ye bakin kofar parlon, ta nufi bedroom din Ajay ta bude kofar ta kunna wutan dakin idonta ya sauka kan Ajay dake bacci kan gado, juyawa tayi a hankali ta kalli jay, ya sakar mata murmushi murya can kasa yace "Do not wake him pls bai dade da fara bacin ba,
sai da safe..." Ita dai kallonsa kawai take har ya juya ya fita daga parlon ya jawo kofar gently ya rufe, Khaleesat ta dinga kallon Ajay babu ko kiftawa, walking slowly ta shiga cikin dakin ta duka kan gwiwowinta kusa da gadon hawaye cike idonta tana kallo
nsa, ta kai hannu tana goge hawayen dake sauka fuskarta a hankalli, ta fi minti sha biyar a haka, shi dai bacci kawai yake, ta daga idanuwanta ta kalli drip din da aka sa masa wanda da alama ba a dade da sa masa ba, daga karshe ta mike jiki babu kwari ta j
uya ta fita daga dakin bayan ta kashe fitila, ta tafi nata dakin don ko sallan isha'i ta kasa yi daxu da take part din Jay. sai da tayi wanka sannan tayi alwala ta fito daga bandakin.... Kafin karfe sha biyu Khaleesat ta je dakin Ajay ya fi sau goma duba s
a, kuma duk zuwa sai dai ta tsaya bakin kofa tayi ta kallonsa, idan ta gaji da tsayuwa ta juya ta fita ta koma parlonsa ta zauna, wajen karfe daya da taje dubasa taga ya canza position din kwanciyarsa, kashe wutan dakin da ta kunna tayi, tana tafiya a hank
ali ta karasa ciki ta zauna gefensa ta jingina kanta jikin gado tana kallonsa cikin duhun, sai kuma ta lumshe ido a hankali. Wajen karfe biyu da rabi Ajay ya bude idonsa jin gashi a fuskarsa, ya kai hannu yana tattaba kanta, bude ido tayi ta fara kokarin t
ashi zaune don bata san sanda bacci ya dauketa ba har ta kwanta, jawota yayi jikinsa, yayi kasa murya yace "Har kin huce?" Bata ce komai ba, Ikci daya haw masu zafi suka fara zuba idonta, yana jin saukan hawayenta jikinsa ya cire drip din hannunsa ya rungu
mota gaba daya, ciki sanyin murya yace "l... i know | hurt you, kiyi hakuri pls ki yafe min" Ita dai bata ce komai ba hawaye kawai ke zuba idonta, bai sake cewa komai ba bayan hakan da ya fada, after some seconds ta fara jin saukan numfashinsa a hankali na
n ta gane har ya bacin, lumshe idonta tayi tana jin yanda zuciyarsa ke buga haka bacin ya dauketa ita ma. Can cikin bacci Khaleesat ta]i
hannu cikin rigarta ana laluba ta, ta bude ido a hankali, bai daina abinda yake ba har sai da ya kai hannun saman kirji
nta yana cuddling gently, taji ya maidata kasa ya dawo sama ya zame rigar
-haanin iilinta han -....n looon teniat dinta nita ida tene da poneei din baccin jikinta har zuwa kasan waist dinta, rufe ido tayi da sauri jin fuskarsa a kirjinta, bata san sanda ta
rungumo kansa ba da sauri jikintana rawa, giving him full access, he took his time so well romancing her deeply, after a while ya koma waist dinta ya zame kayan baccin ya cire gaba daya ya ci gaba da romancing dinta, he made sure sai da ta mance kanta a w
annan moment din before having her, sai da aka fara kiran sallan farko sannan Ajay ya kyaleta bayan ya tara mata gajiya, ko kadan kuma bata nuna masa ta gaji ba, but she was really exhausted gashi kamar wanda aka yi ma alluran karin strength ko gajiya bai
yi ba kawai saboda condition dinta ya kyaleta haka, yana rungume da ita kamar zai maidata jikinsa yana maida numfashi a hankali yace "I am sorry for hurting you Jeeddah, I soo sorry piss, Kiyi hakuri don Allah" Ta rufe fuskarta a kirjinsa a hankali tace "N
i ce nayi hurting din ka, ni ce ya kamata in baka hakuri ba kai ba, kayi hakuri don Allah, i don't know what came over me nayi haka Tana fadin haka hawaye ya fara gangarowa gefen idonta zuwa saman kirjinsa, Ya lumshe ido yana massaging dogon gashinta kamar
me rada yace "Matata bata laifi ai, sai dai ni in yi mata laifin bisa kuskure, you are one in a million Jeeddah, bazan taba ganin laifin ki ba, kullum zan ta addu'an kar Allah ya bani ikon ganin laifin ki" Lumshe ido tayi ta kasa cewa komai, yayi kasa da
murya yace "I am created for you and just you alone on earth, ko da kin gan ni ina mu'amala da wata kar ki damu kanki Jeeddah, it's either mu'amala ce ta mutunci, ko kuma discipline dina ne ya hada mu'amalar, bazan taba hadaki da ko wacce 'ya mace ba harts
ufan mu, i am all urs and urs alone, bani da ra'ayin aure biyu, i am promising you this wife alkawari kaya ne, you are my first and my last in sha Allah, in ki fiye da yanda kike tunani Jeeddah, ke din haske ce da ta s rayuwata a sanda nake cikin duhu, a s
anda bani da wanda na gani inji dadi sai Jawwad, billah you are the best thing that ever happened to me in life, I bless the day I set my eyes on you" Hawaye kawai ke zuba idonta ta kasa ce masa komai, a hankali yace "Allah ya bar min ke mu mutu tare" Ciki
n sanyin murya
"To yaran mu fa?" Yayi murmushi a hankali yace "They Jawwad" Ta lumshe ido tayi lamo jikinsa bata ce komai ba. Da asuba knocking din Jay ne ya tashe su ko sallah basu yi ba,Khaleesat ta saka hijab dinta ta kwashe kayanta ta shige bandaki da
sauri, Ajay ya sauka daga kan gadon ya saka pajamas dinsa yana kallon drip din da ya cire tun jiya, gashi ko kusa da rabi drip din bai yi ba, kofa ya nufa bayan Jay ya sake knocking, ya bude kofar, Jay ya rungume hannunsa yana kallonsa yace "Drip g kare?"
Ajay bai yarda ya kallesa ba yana sosa kansa yace "Eh
HALYSAAH...
END
🙌
Daga sama har kasa Jay ke kallon Ajay yace "Dauko min roban drip din" Ajay yayi dariyar da bai yi niyya ba yace "You can check the waste bin, na riga nayi disposing dinsa, why wil
l i leave it inside the room" On a serious note Jay yace "In dai kasan cire drip din nan ku ka yi kai da ita, to ka sa ta ta maida maka shi" Ajay dai kawai dariya yake, Jay yayi masa wani kallo ya juya ya fita daga parlon. Da safe har karfe goma da rabi Kh
aleesat na kwance a bedroom din Ajay cikin duvet, breakfast din da ya kawo mata ma bata taba ba, ya shigo dakin ya ajiye wayar hannunsa sannan ya karasa kusa da gadon ya zauna gefenta yana kallonta yayi kasa da murya yace
"Jeeddah" Bude idonta tayi a hanka
li tana kallonsa, yace "Baki yi breakfast ba har yanxu wife" Tayi shiru bata ce komai ba, ya duka kusa da fuskarta yace "Or are you still angry?" Ta dan yi murmushi ta girgiza masa kai, a hankali tace "Kawai na gaji ne" Yayi shiru yana kallonta, ya kamo ha
nnunta cikin nasa yace "Nayi stressing din ki jiya da daddare ko?" Tayi wani murmushin tana girgiza masa kai, yayi kasa da murya yace "Are you sure?" Ta kara gyada masa kai, tashi yayi ya tafi inda ya ajiye mata breakfast ya hada mata tea sannan ya koma ku
sa da ita ya dagota ta zauna, ya dauko mata tea din ya bata, ganin zai dibar mata wainar shinkafa ta girgiza masa kai da sauri tace "Zan gama shan shayin tukunna" Ya mayar da murfin warmer din ya rufe sannan ya dawo kusa da ita ya zauna yana kallonta, ita
dai shan shayin take a hankali amma da kyar take hadiyewa, Ajay na kallonta a hankali yace "l spoke to a palace guard this morning about Baaba Yakumbo don naga suna mutunci da shi, shi ma tunda ta tafi yace bai yi reaching dinta ba ko ta waya, number dinta
baya shiga, amma ta taba gaya masa garinsu, so na aikesa gobe zai je garin nasu in sha Allah, Allah dai ya sa ya sameta" Khaleesat ta ajiye cup din hannunta da sauri kan bedside drawer don ta kasa ci gaba da daurewan da take, yace "You want to throw up?"
Bata tsaya basa amsa ba tayi cikin bandaki da sauri tana toshe bakinta, ya mike ya bi bayanta, duk sai da ta amayar da dan shayin da ta sha yana rike da shoulders dinta ta baya yana mata sannu, ya wanke mata baki ya fito da ita daga bandakir she was alread
y shivering, ya rufa mata duvet ya zauna kusa yana mata sannu da damuwa a fuskarsa don duk tunaninsa he stressed her yesterday night, ita dai ta kasa amsawa tana rawan sanyi, kan kace me jikinta ya dau zafi, temperature dinta yayi sama sosai. Daga wannan r
ana Khaleesat tayi bankwana da lafiyarta, ita
da ta zo jinya sai ita aka bige da jinyarta, rashin lafiya sosai ta fara yi na laulayin ciki, a dan kankanin lokaci ta fice hayyacinta ta dawo kamar ba ita ba, bata iya cin komai, ko ruwa bata son gani kusa da
ita, ba kadan ba take jin jiki, duk ta sa Ajay ya dawo wani iri shi ma saboda tausayinta, ya ji kamar ya zubar da cikin ta huta kawai, ko da yaushe zaka sameta ana mata karin ruwa, duk da ita ma Hadiyah ba lafiyarta ce da ita ba amma gwara ita sau dubu ka
n
Halysaah tunda ita tana cin abinci tana komai, da yamma ne zazzabi ke rufeta shi ma tana bacci shikenan sai kuma gobe, Mami ce ke jinyar Halysaah don sosai take bata tausayi saboda ita ma haka ta ji jiki da ta samu cikin Jawwad kamar bazata yi rai ba, da
ga karshe Mami ta maidata part dinta gaba daya tana kula da ita, ba kullum Aunty Faridah ke shiga duba Khaleesat ba a part din Mami tunda babu abinda Mami bata mata beside ita ma is not as if she is okay, sannan yan gidan ma duk suna zuwa dubata a part din
Mamin, Hajja kuma duk ranan Laraba da lahadi take shigowa gidan saboda Khaleesat. Ranan wata friday Ajay ya shigo dakin Mami don a nan Khaleesat take tunda Mami ta maidota part dinta, as usual tana kwance, ko juyawa bata yi ba taga wanda ya shigo dakin, y
aga Jay bai sa mata drip ba ranan don duk shi yake mata karin ruwa idan na zuwa asibiti ne shi da Mami suke kai ta for scan and everything, Ajay ya karasa cikin dakin yana tafiya slowly yana kallonta don tun da ta fara rashin lafiya ta dena kwanciya saman
gado sai dai a kasa, dukawa yayi gabanta yana kallonta, ta bude ido a hankali tana kallonsa, sosai ta rame har da kashin wuya, sosai zuciyarsa ke karaya a yanda yake ganinta, ya dagota yana gyara mata gashinta don hulanta ya cire, hawaye suka fara zuba ido
nta a hankali ta kwanta a jikinsa, cikin sanyin murya tace "Na gaji...." Zaunawa yayi kusa da ita ya rungumota yana patting bayanta ya ma rasa me zai ce mata, he wish zai iya maida abinda take ji zuwa jikinsa, a hankali yace "l am sorry for making you go t
hrough all this Jeeddah" ita dai hawaye kawai ke zuba idonta tana sauke numfashi a hankali, shigowar Mami dakin da Custard a cup yasa Ajay ya kwantar da ita kawai ya mike ya fita daga dakin yammacin ranan wajen karfe shidda saura Ajay sun dawo gidan Hajja
shi da Jay sun je gaisheta, Ajay ya sa Jay ya tsaya a wani pharmacy don shi ke driving din, Jay na kallonsa yace "Me zaka siya?" Ajay yace "| think | am having sore throat zan siya magani" Jay bai ce komai ba yayi parking Ajay ya sauka ya shiga
zaka siya?
" Ajay yace "I think 1 am having sore throat zan siya magani" Jay bai ce komai ba yayi parking Ajay ya sauka ya shiga pharmacy din, bayan wani lokaci sai ga shi ya fito, ya bude passengers seat ya shiga, ya ciro lozenges da ya siya for sore throat ya bude
ya jefa daya a baki, Jay dai kallon aljihun gaban rigarsa kawai yake ganin Pouche din magani a aljihun, har ya tada mota kawai yayi taking din sa unaware yayi saurin ciro Pouche din dake aljihun, Ajay zai fixge Pouche din Jay ya mayar bayansa yace
"Me ka s
iya kake boye min?" Ajay ya hade rai yace "Dallah ka bani, kai komai sai ka sa ma mutum ido" Jay dai kallonsa kawai yake, although yasan halin Ajay, yasan abinda zai yi da kuma wanda bazai yi ba, but at this point sai kawai yayi tunanin ko dai Ajay ya canz
a halin nasa ne dąga yanda ya san sa, babu abinda yaje mind dinsa dake 'cikin Pouche din da ya wuce Prophylactic don shi dai bai ga alamar yana sore throat ba, kuma tun suna gidan Hajja ya kagu su bar gidan wai akwai inda zai je anjima, ya kuma ki fadin in
da zai je din, Ajay zai amshi Pouche din hannun Jay amma Jay yaki basa, wani kallo kawai Ajay yake ma Jay, Jay yace "Kafin in duba menene a ciki gwara ka fadi menene da bakin ka" Ajay yace
"To bazan fada ba" Jay ya bude motar ya sauka don ta haka ne
kadai
zai duba takardan maganin ba tare da Ajay ya karbe ba, Ajay ma ya