Showing 582001 words to 585000 words out of 641791 words
"I'm sorry, I missed u so much" Gefe ya koma ya kwanta ya rungu
mota jikinsa ya kankameta tana shesshekan kuka, duk kukan da tayi jiya bai ce mata uffan ba har bacci ya dauketa, yanxu kam lallashinta ya dinga yi calmly, ya dago kanta suka hada ido, a hankali yace "I love you so much" a haka bacci ya dauketa a jikinsa d
on dama bata samu isasshen bacci jiya ba. Wajen karfe goma Ajay ya fito zai je gaida Mami, he just woke up from sleep ya tuna bai gaida Mami ba, yana isa kofar dakin da take yayi sallama sannan ya bude kofar ya shiga, bai ganta a dakin ba, ya karasa ciki y
a zauna don duk tunaninsa tana bandaki, after sitting for 10 mins ganin bata fito ba ya mike ya fita daga dakin, yana isa main corridor sai ga Jay ya fito daga dakinsa, daga sama har kasa Ajay ya dinga kallonsa, can yace "An samu fitowa kenan su Jawwad, sa
llan asuban za mu yi yanxu ko kuma mu bari mu hada da na gobe kawai don naga kamar lokaci ya wuce" Jay yaki kulasa har ya wucesa sai kuma ya dawo yace "Kuna da pain reliever a bangaren ku?" Ajay yace "What pain are they relieving?" Jay yaki tankasa ya nufi
bangaren sa, knocking kofar parlon Jay yayi, Khaleesat da ta fito daga bedroom zata je gaida Mami amma duk kunya take ji don tun da ta zo bata ta
ɓ
a zuwa gaisheta this late ba, walking slowly ta karasa ta bude kofar parlon, tana ganin Jay tace "Ai baya cik
i Ya jawwad" Jay yace "Ba wajensa na zo ba, wajen Halysaah na zo" Tana murmushi tace "To ina jin ka Ya jawwad" Yace "Dubo min pain reliever a ciki pls" Tace "Ohk, tohm" Juyawa tayi ta koma cikin daki, ba a dau lokaci ba ta dawo da maganin ta mika masa ya a
msa yace "Thanks" Daga haka ya juya ya tafi, ta zauna kan kujera tana murmushi ita kadai, after a while ta mike ta fita daga part din zata je gaida Mami sannan taje ta masu breakfast. Ajay na zaune downstairs Khaleesat ta sauko tana kallonsa tace "Kasan Ma
mi bata gidan nan kuwa?" Ajay ya juya ya kalleta, sai kuma ya mike yace "How?" Tace "Ba gashi na je gaisheta ba ina zaton tana bandaki ina ta zaune dakin, kawai sai nayi noticing babu box dinta a dakin" Ajay yayi shiru yana kallonta, Khaleesat ta karaso ci
kin parlon ta zauna tace "Uhmmm kilan fa ta gane Hadiyah har ta tare ne, tunda dakin Ya jawwad isn't far from her's ai, innalillahi ni dai wallahi har naji kunya" Ajay ya zauna yana dariya, Khaleesat ta wani kallesa don da kyar ka gansa yana dariya in ba n
a shakiyanci ba ko na mugunta. Mikewa Khaleesat tayi zata bar masa parlon don har cikin ranta taji kunya duk da ba ita bace, jin Footsteps a sama ta daga kai taga Jay ne ke saukowa kasa, juyawa tayi ta wuce kitchen tun bai karaso cikin parlon ba, Jay na sa
ukowa ya nufi Ajay yace "Where is Mami, naga bata dakinta" Ajay yayi keeping serious face ya gyara zama yace "To gida da ango da amarya ba dole tayi tafiyarta ba, da na sani kawai hotel na kai maka ita, kaga da har yanxu tana gidan nan bata je ko ina ba, y
anxu ina za mu fara neman Mami Jawwad...."
HALYSAAH
Bayan Khaleesat ta gama girka masu breakfast ta fito daga kitchen taga babu kowa a parlor, gashi dai ba ita bace Hadiyah amma har ta gama girki a kunyace take a kitchen, tashi tayi ta wuce sama ta nuf
i part din Ajay, tana ganin takalmin Jay a bakin kofa ta ki shiga parlon, taji Ajay yana cewa "Malam kai dai zaka kira ta mu ji inda take, ta yaya zaka ce in kirata bayan ba ni na koreta ba, ni fa tunda na kwanta jiya bayan isha'i ban farka bacci ba sai as
uba shima saboda sallah, kai dai da ka raba dare kana ibada kai ya kamata ka kira mana ita mu ji inda ta tafi cikin snow...." Jay dake ta kallon Ajay yace "Karya kake, ni idan raba dare nayi ina ibada kai kwana kayi kana yi..." Ajay yace "A'a gaskiya, ana
idar da sallan isha'i nake bacci, ko sallan dare bana tashi yanxu, sau da yawa ba kai kake tashina sallan asuba ba, amma yau ko sallan asuban ma kai baka samu kayi ba, saboda ka samu sabon ibada, shi ne zaka zo kace sai ni zan kira ta, to ai ba ni ne babba
a gidan ba" Wani kallo Jay ya dinga yi masa, Ajay yaki bari su hada ido, dariya suka ba Khaleesat ta juya kawai ta bar wajen tun basu yi noticing dinta ba, bedroom din Jay ta nufa tayi knocking sannan ta bude kofar a hankali tana kallon ciki, kwance ta ga
Hadiyah tana danna wayarta, Khaleesat ta karasa ta zauna gefenta tana murmushi, tun kan ta ce mata komai Hadiyah ta mike zaune tayi kasa da murya tace "Don Allah Mami tasan ina dakin nan Halysaah?" Khaleesat tace "Wace Mami, Mami ai bata gidan nan, kuma b
abu akwatin ta a daki" Da mamaki Hadiyah tace "Why?" Khaleesat tayi tagumi ce "Uhmm how will I know, kawai na shiga dakin in gaisheta naga ta tafi, wa ya sani ko ke da ya Jawwad ku ka korata, don dai haka kawai Mami bazata fita babu sallama ba, kuma da sas
safe ana snow for that matter" Hadiyah ta dinga kallon Khaleesat babu ko kiftawa jiki a sanyaye, a hankali tace "Ta yaya muka korata kuma?" Khaleesat tayi er dariya tace "How will I know, bayan ba nan side din na kwana ba" Hadiyah ta fara kokarin recalling
abubuwan da suka faru tsakaninta da Jay daren jiya, but she was lost don fargaba yasa ta kasa recalling komai da ya faru, but Jay isn't even the type that speak out while having intimacy, amma daren jiya kam tabbas taji yayi, Hadiyah ta marairaice tace "W
allahi Halysaah har ce masa nayi ni dai na yarda mu tafi hotel zan bi sa duk don ya kyaleni cause nasan Mami's room is close to this room amma ya ki ya saurareni, to ni yanxu don Allah da wani idon zan kara kallon Mami? Don Allah ki gaya min yanda zan yi H
alysaah, da wani ido zan kalli Mami" Khaleesat tayi wani dariya har da kyakyatawa tace "Da idon da kike kallona yanxu mana, why didn't you cover his mouth da kika ga tonan asiri na neman shigowa cikin lamarin, cikin snow fa Mami ta tafi" Tana fadin haka ta
mike da sauri zata bar wajen tana dariya, Hadiyah ta rikota tace "Dama haka kike Halysaah, ki dinga wani abu kamar warce bata san komai ba ashe ke crook ce" Khaleesat ta zaro ido har sannan bata dena dariya ba tace "Wallahi ba abinda na sani kar ki min sh
arri, i am very innocent, I just suggest what I don't know" Hadiyah tace "Hmm, amma where did you get those aphrodisiac da kika bani jiya?" Khaleesat ta koma ta zauna tana murmushi tace "Yana da kyau ko?" Hadiyah ta wani harareta tace "Oho" Khaleesat tace
"To shikenan tunda Oho" Mikewa tayi Hadiyah ta kara rikota da sauri tace "Don Allah ki gaya min" Khaleesat tace "A'a ai sai kin gaya min dalilin tambayar ki" Hadiyah dai kallonta kawai take, sai kuma tayi kasa da murya tace "Ai maganin ne yasa har Mami ta
jiyosa kila fa, don ni dai ba ni ta jiyo ba" Khaleesat couldn't stop laughing tace "Haba dama ni dai bazan boye maki ba na zargi haka, har ke din ma ta jiyo ki you can never convince me bata jiyo ki ba, ba yayana kawai zaki lafta ma sharri ba" Hadiyah ta w
ani harareta, Khaleesat ta dakatar da dariyar da take tace "To maganin da Mami ta bani ne a Nigeria na taho da sauran" A hankali Hadiyah tace "Bai ta
ɓ
a min reacting yanda yayi jiya ba during all the period we were married, kin san jiya bai bar ni nayi wani
baccin kirki ba, ya ban wahala sosai" Khaleesat na murmushi tace "Uhm ni dai ban tambaye ki duk wannan ba, kawai cewa za ki yi anjima in baki magani ki kara sha" Hadiyah bata san sanda ta zaro ido ba tace "Waa? To har yanxu i am still uncomfortable, kawai
maganin da ya ban na sha ne daxu na relieve yasa naji
ɗ
an sauki fa" Kamar zata yi kuka tace "Yau sai dai Ya Junaid yayi hakuri wallahi i am sleeping in ur room, nothing will stop me from sleeping in ur room..." Dariya ya taho ma Khaleesat ba tare da ta sh
irya ba ta dinga yi, Hadiyah ta wani harareta tace "Ai kema maganin da kika sha ne yasa kika je kika makale ma Ya Junaid, da muka zo gidan nan fa ina lura dake gudunsa kike, saboda zaki min mugunta shi yasa kika tarkato magungunan kika sha wai duk don kiyi
convincing dina in sha nima, sai gashi kina ta makale ma miji" Bude kofar dakin aka yi duk suka juya da sauri, Khaleesat na hada ido da Jay ta mike kamar munafuka tana kallon Hadiyah tace "To ko kawai in maki oat meal sai ki dinga sha a hankali tunda baki
son Irish din?" Sosai ta ba Hadiyah dariya amma ta gintse fuska bata ce komai ba, Khaleesat bata jira Hadiyah ta bata amsa ba tace "Bari in je in maki" Da sauri ta juya ta nufi kofa, taki yarda su sake hada ido da Jay ta fice daga dakin, Jay ya karasa yan
a kallon Hadiyah da taki kallon inda yake, ya zauna kusa da ita yana kallonta yayi kasa da murya yace "Gulmata ku ke yi da Halysaah ko, what did you tell her?" Hadiyah ta wani kauda kai taki basa amsa yace "Kin zauna kina tona min asiri a wajen ta kenan" N
an ma Hadiyah taki tanka sa, Ya kara yin kasa da murya yace "To kin kori Mami daga gidan nan hankalin ki ya kwanta" Hadiyah ta juya da sauri ta kallesa jin abinda yace, ya daga kafada yace "Rakin ki ya sa ta tattara ta tafi bata yi mana sallama ba" mikewa
yayi ya nufi gaban mirror ya dauko takarda ya dawo ya zauna, Hadiyah ta dinga kallon takardan gabanta na faduwa don takardan da ta rubuta ma Halysaah styles ne, yana mata wani shu'umin kallo yace "Style number 4 will be next" Zata warce takardan ya mike y
a bar wajen, nan da nan hankalinta ya tashi taji kamar ta fasa ihu, ko dai kasheta Ya Jawwad ke son yi ne. Sai da Khaleesat ta kai zuciyarta nesa bayan ta koma bangaren Ajay sannan ta iya kiran Mami don da gaske kunyarta take ji kamar ita ce Hadiyah, bayan
sun gaisa Khaleesat tayi kasa da murya tace "Mami naje zan gaishe ki da safe naga bakya nan, kuma babu akwatin ki a daki" Mami tace "Ehh kawai nayi deciding ba sai nayi rescheduling ticket dina ba Halysaah, i left for Canada" Khaleesat ta
ɗ
an kalli Ajay d
ake kusa da ita yana kallonta, sai kuma a hankali tace "Amma Mami yaushe za ki dawo" Mami ta
ɗ
an yi murmushi tace "A'a Halysaah ni ban ce maku zan dawo America ba dama, ke dai kawai ki ci gaba da kula da mijin ki kamar yanda kika saba kin ji...." Cikin san
yin murya Khaleesat tace "Mami mu ma ai zamu koma Nigeria soon" Mami tace "To Allah ya kai mu lokaci lafiya, Allah ya maku albarka, sai ayi ta hakuri da juna, zaman aure dama zo mu zauna zo mu sa
ɓ
a ne, kuma ku yi ta ma mazajen ku biyayya gaba dayan ku" Kha
leesat taji wani kunya ya rufeta on behalf of Hadiyah, da gaske dai Hadiyah da Jay ne suka sa Mami tayi tafiyar ta, a haka Khaleesat suka yi sallama da Mami ta juya tana kallon Ajay dake murmushi don duk yana jin abinda Mami tace, Khaleesat ta hade rai tac
e "Ai duk kai ka jawo, da baka kai ta dakinsa ba ai da ba ayi haka ba" Tana fadin haka tayi saurin tashi zata bar wajen ya jawota ta fada jikinsa. Wajen karfe takwas na dare Khaleesat na zaune parlon Ajay tare da Hadiyah da ta makale a parlon tun da taga y
amma tayi, har ranta take fargaban gamuwarta da Jay daren yau shi yasa ma taki barin part din Ajay tun daxu, Ajay ya shigo parlon for the second time, yana kallon Hadiyah yace "Kee, tashi ki tafi sai da safe, ko daren ki bai yi bane" Ta marairaice tace "Ya
ya kallo fa muke yi, ka bari a gama Film din plss" Yace "In 15 mins time za a gama bana son in dawo parlon nan in sake ganin ki" Ta gyada masa kai a hankali, ya juya ya fita daga parlon, nan da nan mood din Hadiyah ya canza, ta kalli Khaleesat a sanyaye ta
ce "Wallahi Halysaah i am afraid of another encounter with Ya Jawwad, ya ban wahala jiya sosai wallahi, har yanxu ban gama recovering ba, kuma kinga duk kofofin gidan nan ba key duk inda na shiga nasan sai ya bi ni" Khaleesat tayi kasa da murya tace "To na
ce ki kara shan magungunan nan yau kin ki, it's for your own good ai, da gaske in kika saki ranki bayan kin sha maganin baza kiji wahala ba" Khaleesat ta mike tace "Ki tashi mu tafi kitchen in baki, you won't feel any discomfort trust me" Hadiyah tace "Ash
e ma Ina son abun kenan idan na sha magani" Khaleesat tace "Ai ba wai kina so ba, wahalan da kike complain ne baza ki ji ba, it will really help you" It took Khaleesat almost 5 mins kafin tayi convincing Hadiyah suka fita daga parlon suka sauka downstairs,
Ajay da Jay na zaune parlon suna kallon kwallo, daga Khaleesat har Hadiyah basu yarda sun kallesu ba har suka shiga kitchen, yau ma Khaleesat haka ta tula ma Hadiyah magungunan mata ta bata ta sha, ita kuwa taki sha cause tun da garin Allah ya waye har ya
nxu tana jin effect din wanda ta sha jiya a jikinta, ko kallonta Ajay yayi sai taji wani iri, ko kuma idan yana mata magana, ko da kuwa normal magana ne sai ta ji yanayinta ya canza, shi yasa ta rufa ma kanta asiri taki sha yau, Hadiyah ce ta fara fita dag
a kitchen din sannan Khaleesat ma ta fita suka koma upstairs a tare, duk tunanin Khaleesat a corridor za su rabu da Hadiyah amma sai taga Hadiyah na kokarin sake bin ta zuwa parlon Ajay, Khaleesat ta hade rai tace "Ba yace maki ki tafi dakin ku ba dare yay
i wai" Hadiyah taki tankata ta wuceta zuwa parlon Ajay, murmushi Khaleesat tayi ta bi bayanta, a haka suka isa parlon ta nemi waje ta zauna, sun kusa another 1 hour a parlon, Khaleesat ta kalli Hadiyah da ta mike tace "Sai da safe na fara jin bacci Halysaa
h" Khaleesat tace "Tohm, better don't suffer ur self ki ce zaki je wani daki, kawai kiyi tafiyarki dakin Ya jawwad daga nan cikin sauki" Hadiyah bata tanka ta ba ta fita daga parlon, ba wai don tana jin baccin da gaske ba sai don kawai reacting da jikinta
ya fara yi saboda maganin da ta sha, a corridor ta hadu da Jay da ya hauro sama from downstairs, zata tafi wani bedroom din yayi saurin rikota ya ja ta zuwa dakinsa, tun Hadiyah na turje masa har daga karshe ta kasa, kawai ta bada kai bori ya hau, sosai ma
gungunan nan suka yi contributing wajen basa hadin kai, and all her actions shows how much she misses her Man, bata ta
ɓ
a ganin Jay ya saukar da girman kansa yanda yayi a wannan daren ba, ta sha kalamai masu makalewa a zuciya da narkar da zuciyar, ko kadan
bata nuna ta gaji da shi ba, she made sure he was more than satisfied, daga karshe ta rungume abun ta kamar za a raba su. Tun da Hadiyah ta fita parlon Ajay Khaleesat ke kwance kan 3 sitter bacci ya dauketa, juyawa taje yi wanda hakan yasa saura kiris ta f
ada kasan carpet, ta mike zaune a firgice tana bin parlon da kallo tana murza idonta, agogo ta kalla taga karfe daya har da rabi, ta sake bin parlon da kallo taga alamar Ajay bai shigo ba tunda babu takalminsa a kofar bedroom dinsa, ta tashi ta fita zuwa d
ownstairs, yana kan 3 seater shi ma yana bacci ga remote a hannunsa, alamar yana cikin kallon baccin ya daukesa, sosai parlon yayi dumi saboda heater da ya kunna, ta
ɗ
an yi murmushi ta karasa kusa da shi ta duka, a hankali ya bude ido saboda kamshin turare
nta da ya daki hancinsa, ya jawota ta fado jikinsa yayi kasa da murya yace "I love ur scent Slushie" Tayi murmushi tana kallonsa babu ko kiftawa, sai kuma ta turo baki zata sauka daga jikinsa tace "To da ban sakko ba fa, shi ne zaka wani kwanta a nan ka ba
rni ni kadai a sama" Ya riketa don kar ta tashi yace "Ina gama baccina dama zan je in sameki ai" Lamo tayi a warm body dinsa ta lumshe ido, mikewa yayi ya maidata ya kwantar kan kujera suka canza position ya cire hijab dinta yana bin jikinta da kallo, jawo
sa tayi ya fado kanta ta fara shafa gashin kansa tayi kasa da murya tace