Showing 426001 words to 429000 words out of 641791 words

Chapter 143 - HALYSAAH COMPLETE

03 Sep 2026

154

/>
r evidence via 07087865788*

HALYSAAH

Khaleesat ta kwace bakinta cikin gigicewa, letting out another loud scream of pain tana turasa da duk karfinta cikin kuka take cewa "Plsss it's hurtful, nace maka bazan iya ba wallahi" Da kyar ya fada gefenta yayi r

ub da ciki yana maida numfashi, ita dai kuka kawai take tana jan duvet tana rufe jikinta da ke rawa tana kallonsa, taga kawai ya sauka daga kan gadon ya shiga bandakai, duk da azaban da take ji har a lokacin but she felt bad she couldn't bear the pain for

him, tana jin sa yayi wanka a bandakin sannan ya fito ya fita parlor, ta hade kanta da gwiwa tana kuka a hankali, bayan kusan minti sha biyar ta jawo rigarta a hankali ta saka sannan ta sauka daga kan gadon tana tafiya da kyar ta shiga bandaki, ruwan zafi

ta bude a pampo ta tara sannan ta sirka zata yi amfani da shi, after some minutes ta fito daga bandakin har sannan a hankali take tafiya ta zauna gefen gado hawaye na taruwa idonta, can dai ta mike ta daure ta fita zuwa parlon kwance ta samesa kan kujera,

wutan parlon ma dim one ne a kunne, walking slowly ta karasa har inda yake kwance ta durkusa tana kallonsa hawaye na sauka idonta, cikin sanyin murya tace "Don Allah kayi hakuri" Idonsa na lumshe calmly yace "Da me?" Ta kasa cewa komai tana shesshekan kuka

, taji ya jawota jikinsa a hankali, ta kwanta saman faffadan kirjinsa tana jin bugun zuciyarsa, shi dai bai ce komai ba but duk tunaninsa sake jiki kawai taki yi, she didn't let him pass through even a bit duk ta takure jikinta, but even at that he is stil

l a bit confuse at her tightness duk da ba wai ya sa mata force bane he was being very gentle but as a Gynaecologist he knows of Vaginismus and with what just happened har yayi diagnosing hakan as Secondary Vaginismus, where by an ta

ɓ

a saduwa da mace a ba

ya but due to Abuse from partner or Sexual Trauma or even emotional factors shi ne take acquiring Secondary Vaginismus where by vaginal muscles dinta will involuntarily or persistently contract, balle in her own case da bata son auren da aka mata.... murya

can kasa taji yace "Do you have other plans?" Ta

ɗ

aga kai da sauri ta kallesa, sai kuma ta girgiza masa kai hawaye na zuba idonta tace "Wallahi a'a" Bai sake cewa komai ba, taga ya tashi ya koma cikin dakin ita dai ta bi sa da kallo, babu abinda ya fado m

ata a rai sai zaman da tayi gidan Abdul da kalubalen da suka dinga samu exactly yanda wannan ya faru yanxu, nan kuma taji hankalinta ya tashi sosai, could it be that something is wrong with her, tafi minti ashirin tana duke a parlon cikin tashin hankali, t

a ma rasa wani tunanin zata yi, daga karshe ta dake ta tashi ta bi bayansa zuwa cikin dakin, ta gansa kwance kan gado ya juya baya, tana tafiya a hankali ta karasa ta hau kan gadon ta zauna kusa da shi amma ta rasa abinda zata ce, after a while ta juya a h

ankali ta tafi edge din gadon ta kwanta, tana goge hawayen idonta, ji tayi ya koma kusa da ita ya jawota jikinsa ya rungumeta ta baya yana cusa fuskarsa cikin lallausan gashinta at the same time yana shafa cikinta, ta juya a hankali ta kwanta kan kirjinsa

ta lumshe ido tana kara shigewa jikinsa, a haka ta fara bacci tana jin warmth din jikinsa, shi kam ya kasa bacci saboda arousal da yake ji da yafi na ko yaushe, ya saka hannu rigarta yana caressing dinta, a hankali ta bude ido, ya hade forehead dinta da na

sa murya can kasa yace "I can't sleep" ta lumshe ido ta daura lips dinta kan nasa tana shafa kirjinsa a hankali, kissing dinta ya fara yi passionately, she tried her best to give him satisfaction by flowing with him duk da bai kara attempting kusantar ta

ba, but the romanced each other intensely.... Da asuba Khaleesat ce ta fara farkawa daga bacci, har sannan kuma tana jikinsa yaki saketa, they slept all through the night clinging to each other, ta zame jikinta a hankali sannan ta kunna wutan dakin ta jawo

duvet tana rufe jikinta ta juya tana kallonsa, tun daga thick eyebrow dinsa zuwa dogon hancinsa down to his lips that got all the qualities, kallonsa kawai take ko kiftawa babu, a hankali taga ya bude idonsa suka yi ido hudu, da sauri ta boye fuskarta a P

illow tana murmushin kunya, tun bata kai ga boye fuskar ba ya rigata juya kansa, bai ma san dalilin da yasa shi saurin juya kai ba bayan sun hada ido da ita, can ya mike zaune, still not looking at her yana shafa kansa a hankali, bayan ya gama addu'an tash

i daga bacci ya mike ya nufi bandaki, a nan bedroom din yayi sallah tana bin sa jam'i a baya, bayan sun idar shi dai bai iya ya kalleta ba, ya koma jikin gado yana addu'o'in sa, ita ma dai kanta na kasa taki dagowa saying her supplications a zuciyarta, aft

er almost 10 mins ta

ɗ

an daga kai a hankali ta saci kallonsa dai dai sanda shi ma ya

ɗ

an kalleta suka hada ido, tayi saurin rufe fuskarta da gado a hankali tace "Ina kwana" shi dai kallonta kawai yake babu ko kiftawa, ta samu ta tashi daga wajen ba tare da

ta yarda ta kallesa ba ta tafi karshen gado ta kwanta ta lumshe idonta ta juya masa baya, sauke idonsa yayi kasa a hankali, bai ta

ɓ

a tunanin zai iya bacci daren jiya bayan abinda ya faru ba, baccin ma wai me nauyi kuma babu ko wani tunani a ransa, bai yi

zaton zai tashi looking hale and hearty like nothing happened ba, for the first time a rayuwarsa gashi an masa abu da ya ta

ɓ

a sa sosai har cikin ransa har ya kamata yayi weighing dinsa down but he slept over it and woke up feeling strengthen and lively lik

e nothing, it look like magic to him don haka bai ta

ɓ

a faruwa ba duk iya rayuwarsa, ya

ɗ

an daga kai ya kalli Khaleesat da har bacci ya fara dauketa don daren jiya bai bar ta tayi bacci da wuri ba, they spent hours cuddling each other don sai da suka yi wan

ka before sleeping, wurin baccin ma duk ya makalkaleta kamar zai bude ido ya ga babu ita.... Knocking kofar parlor aka yi, Khaleesat ta bude ido a hankali don baccinta bai yi nisa ba, sake knocking aka yi ta mike zaune, yace "I will check" Tce "A'a let me

check" Sauka tayi daga kan gadon ta nufi kofa don hijab dinta na jikinta ya bi ta da kallo har ta fita, karasawa kofar parlon tayi tace "Waye?" Muryar Jay taji yace "Good morning" Bude kofar tayi ta koma gefe without looking at him tace "Ina kwana" Yana ka

llonta yace "Lafiya lau, where is he?" Still not looking at him tace "Ya koma bacci bai tashi ba" Shi dai kallonta kawai yake ganin yanda take maganar kamar dole, dai dai sanda Ajay ya fito parlorn, ta daga kai ta wani kallesa, can ta tura baki ta jira Jay

ya karasa cikin parlon yana sake kallonta kawai tayi ficewarta zuwa kitchen, ita tsakaninta da Allah bata son ya hadu da kowa na cikin gidan a wannan moment din banda Mami sai ko Mai martaba, tun da Jay suka hada ido da Ajay ya sauke idonsa ya karasa kan

kujera ya zauna yana juya wayarsa dake hannunsa, sosai yayi mamakin ganinsa kamar babu abinda ya faru sabanin yanda ya sansa, he was looking like nothing ever happened, Ajay ya zauna kan kujera yana kallonsa Calmly yace "Congratulations on ur new title, Al

lah ya taya riko" Jay bai kallesa ba for few seconds, sai kuma ya

ɗ

aga kai ya kallesa yace "That is ur title, and it still remains urs, na zo ne ka gaya min abinda ya hadaka da Walid kayi masa abinda kayi?" Ajay ya jingina da kujera ya

ɗ

aga kafada yace "No

thing serious, na kuma amshi hukuncin Mai martaba wholeheartedly, so there is no need" Jay na kallonsa yace "You are not mad to beat Walid that way, sai dai ko shaye shaye ka fara, me yayi maka that warrant such merciless beating?" Ƙin cewa komai Ajay yayi

kuma yaki kallonsa yana jin tambayar ma na sa xuciyarsa na tafarfasa, ganin yaki cewa komai kuma babu alamar zai ce komai yasa Jay bai sake cewa komai a parlon ba, suna ta zaune har na fin minti biyar, Jay ya mike without looking at him ya fita daga parlo

n, duk da ya ga Khaleesat that is almost near the door zata shiga parlon hannunta rike da tray din Hot chocolate da cookies a gefe amma haka ya ja kofar ya kulle yana kallonta yace "Wato ke me miji sau biyu kika ce yana bacci whereas idonsa biyu ko?" Bata

san sanda tace "Ehh, since he is always made to look like the black sheep and unwanted person of the family, no one is even willing to consider or reason with him, no one is giving him a listening ears, no one cares about his feelings ban san offense dinsa

ba, thank God title dinsa kawai aka rabasa da shi not his life, Kilan he will now be free from everyone's hate henceforth...." Muryarta na rawa ta kare maganar cikin zafi, Kallonta kawai Jay yake babu ko kiftawa, can ya juya ya bar wajen, ta bude kofa tay

i shigewarta parlor ta kulle, Bata ga Ajay a parking ba ta karasa bedroom ta gansa zaune gefen gado gaba daya mood dinsa ya canza, tana tafiya slowly ta karasa har kusa da shi ta ajiye tray din kan beside drawer tana kallonsa tace "Baka ci abinci Jiya da d

addare ba, i made you some tea" Ya kalli tray din shayin da cookies sai kuma ya daga idanuwansa ya kalleta sosai taji gabanta ya fadi kuma bata cire idonta a nasa ba sai shi ne ya dauke idonsa, ya dau cup din shayin yace "Ba kazanta ciki dai" Murmushi tayi

tace "Ba yawa..." Ya

ɗ

an bude ido yace "What?" Ta langwabe kai tace "To cup din ne kawai ban wanke ba ai, kuma bayan na hada shayin i wanted to taste if the sugar is okay, ban san da zafi ba shi ne ya ƙona min bakina, ni kuma na juye na bakin a ciki da sa

uri" Bai san sanda yayi murmushi ba don ba karamin dariya ta basa ba, ita dai kallonsa kawai take don murmushin look cute on his face, iya dariya kawai ta ta

ɓ

a ganin yayi sau biyu kuma irin dariyar mugunta na Boss, ranan da ta yanke hannunta a kitchen suna

Maryland lkcin tana apartment dinta together with him, sai kuma a hotel room da zata cijesa, tace "Ko a zubar kawai?" Ya ajiye cup din kan tray din yace "Ok" Ta mike zata kai hannu ta dauka ya jawota ta fado jikinsa ta sakar masa kukan shagwaba.... Wajen

karfe bakwai da rabi Mami ta zo bangaren, Ajay ya fita zuwa parlor ya zauna ya gaisheta don tana zaune parlon, Khaleesat kuma na zaune kan Carpet bayan ta gaisheta, Mami na kallonsa ta amsa gaisuwarsa tace "How was ur night?" Yace "Alhamdulillah" Sosai tay

i mamakin ganinsa kamar babu abinda ya faru, he looks bright, shiru Mami tayi, bayan

ɗ

an lokaci tace "Junaid, ka gaya min me ya hadaka da Walid?" Ya sauke idonsa a hankali don har ransa baya son ana masa maganar Walid don hakan kara saka masa wani radadi y

ake a zuciya barin idan ya tuna yanda ya zo ya samesa har ya gama cire belt, ya girgiza kai calmly yace "Mami abinda ya faru kenan na gaya maki jiya, we had issues in the mosque a sanda mu ke karatu" Ita dai Khaleesat kanta na kasa, Mami sai kallon Ajay ta

ke kafin tace "To amma menene yasa kai baka iya kai zuciyarka nesa ba? Yanzu meye amfanin irin haka?" Ajay dai yayi shiru, Mami ta sauke ajiyar zuciya tace "To Allah ya kiyaye, kun gaisa da Mai martaban ne?" Ajay ya girgiza kai kawai, Mami tace "Ka tafi ka

gaishesa" A hankali Ajay yace "A'a zan bari har sanda zai huce, zai ga na kara disobeying din abinda yace idan na je yanxu, and I know he won't take it likely" Mami tayi shiru don tasan gaskiya ya fada, tasan yanxu dai kawai sai dai ayi jiran zuwan Hajja

ranan talata don tun jiya da daddare ta kirata bayan ta bar fadan sarki, Mikewa Mami tayi tana kallon Khaleesat tace "Kin basa breakfast ne?" Khaleesat tace "Shayi ya sha kawai" Mami tace "To ki zo ki amsar masa abinci na girka yanxu saboda shi" Khaleesat

tace "To Mami" Kofa Mami ta nufa ta fita daga parlon. Aunty na zaune dakinta idonta ya kumbura don kuka, Hajiya Nafisah dake zaune dakin bayan Aunty ta kirata ta taho tun daga Kano tace "Don girman Allah ki dena wannan kukan fulani kar ki tado Migraine hea

dache din ki kinsan baya maki da sauki Sai anje asibiti" Cikin kuka Aunty tace "Ta yaya zan daina kuka Nafisah ace duk effort dina ya tashi a banza kenan ya tafi in vain, mulkin ma sai kara nisanta zuri'ata yake fisabilillahi, wai Jawwad sabon Yarima? Me y

asa Sarki zai min haka duk baya son jinina, wallahi ban ta

ɓ

a kawowa zai ba Jawwad Yarima ba bayan ga

ɗ

an sa na cikinsa, kawai ya maida min Walid

ɗ

an banza kamar ba

ɗ

an gidan nan ba ya maida shi kamar ba shi ya haifesa ba rikonsa ake a gidan, dama ba Allah

ke shirya yaro wanda ya so ba? Ai bamu fidda rana Walid zai nutsu ba, duka duka nawa yake da har baza ayi masa uxuri ba? Kowa fa da irin yarintarsa, ni dama can wallahi Jawwad din nan a tsane yake a raina ganin yanda Sarki ke fifita shi kamar shi ne

ɗ

an ci

kin nasa na asali, ko Junaid baya sa wa a lamarinsa yanda yake sa Jawwad, to gashi yayi me gaba dayan yanxu wai ya ba Jawwad Yarima, ba gwara ma Junaid din ba sau dubu tunda ina jin kamshin sarautan kusa da mu Nafisah? Wallahi gwara Junaid yayi ta zama a Y

ariman da dai wannan abinda Sarki ya min, na ma fi tsanar Jawwad din akan Junaid duba da yanda Sarki yafi fifitasa kawai saboda Yarimancin ne yasa na sa Junaid a gaba maimakon shi" Nafisah tace "Fulani ki tsaya ki saurareni, ba fa wani abu bane na tashin h

ankali, aiki ne kawai zai dawo mana sabo ba wani abu ba, amma yanda Sarki ke passing passing title din Yariman nan haka nan zai passo shi ya dawo kan Walid ki sha kurumin ki, me yasa har yau ba a ci galaba kan Junaid dari bisa dari ba?? Ba don ance yana da

ibada cikin dare ba, to kawar da Jawwad har wani wahala zai mana?? Balle ma da bakin ki kike gaya min uwar tasa ma ya juya mata baya sai yanda matarsa tayi da shi, kuma kika sa aka maki bincike kika ga ba banza ba ashe Maimuna aiki take ta zabgawa akan er

ta ta mallakesa tunda an ga irin shegun dukiyoyin da Marigayi Sarki Ahmadu ya bar masa, ai sai dai in ke kika ce kar a kawar da shi ne baza ayi irin aikin ba Fulani" Aunty na huci tace "A kawar da shi kawai ko nawa zan bayar wallahi, yau in babu shi ai do

le Walid za a ba Title din tunda babu ta yanda za ayi Dethroning Junaid sannan a sake mayar da shi kamar wasan yara... Walid din dai za a nada daga karshe" Nafisah tayi wani dariya tace "To an gama hasken idaniyan sarki, in sha Allah ina komawa za a fara a

iki, sai dai don Allah ki saki ranki ki nuna kin yi murna sosai, ki nuna gwara da aka kwace hannun Junaid dama Jawwad ne yafi cancanta ta yanda babu shegen da zai zarge ki a Masarautar nan" Aunty da har taji wani irin sanyi a ranta tace "In Allah ya yarda

Nafisah, zuwa anjima zan je in ma uwarsa Allah ya sanya alkhairi faram faram, sannan in nuna mata takaicin da nake ta yi dukan da Junaid yayi ma Walid duk tunanina sarki zai sa Dogarai su rama masa amma sai naga akasin haka shi yasa raina ya sosu sosai wat

o ya doki banza kenan, ga karaya biyu a hannu, ga hakorinsa daya na girgidi ya kusa faduwa, ga targade kusan biyar a kafa, hatta kwankwasonsa yau da ya tashi ya kasa zama wallahi yana can a kwance, jikin duk yayi masa tsami baya iya motsin kirki" Nafisah t

ace "Yauwa, haka za ki yi mata kawai, su ma tsinannun yan uban dake gidan nan ki nuna masu kinyi farin cikin dethroning din Junaid ko ba komai Jawwad yafi cancanta don ya fi sa hankali" wani makirin murmushi kawai Aunty take tana goge hawayen idonta.

*O

um Aabid luxury scents*

Hajjaju wai ko kinsan shi kamshi Rahamane?

Ko babu ko sisi aljihunki kiyi kokari ki rika kamshi,kamshin turaren wuta ya kama gidanki hajia.

Munada kabbasa set (VIP Halut and spray)

Munada turaren wuta na VIP Halut 2in1 ne Zakiyi ka

bbasa dashi Kuma ki turara gida 4k

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login