Showing 597001 words to 600000 words out of 641791 words

Chapter 200 - HALYSAAH COMPLETE

zaune kan tabarman kaba, yarinyar ta mike a hankali tana kallonsa babu ko kiftawa, mahaifiyarta dake fifita wuta a murhu ta saki maficin hannunta ita ma ta mi

ke tsaye tana kallon Ajay da wani expression a fuskarta, da gudu yarinyar ta tafi ta fada jikinsa ta rungumesa, Jay ya dinga kallonsu, Ajay ya sauke idonsa, slowly hugging the girl in return, a hankali yace "Amisoh...." Hawaye suka fara zuba idon yarinyar,

Khaleesat ta dauke idonta daga kallonsu, Ajay ya sake yarinyar yana kallon babanta da ya fito daga cikin hut dinsa yana kallonsa babu ko kiftawa.

HALYSAAH

Ajay ya kai hannu ya debi roasted ground nut da aka ajiye masu kan tabarman da suke zaune yana

ci a hankali abubuwa da yawa na dawo masa kai na rayuwar da yayi cikin gidan da duk dawainiya da hidimar da suka dinga yi masa without knowing him, he could remembered ya bude idonsa ya tsinci kansa a gidan nan although he was semi conscious for a very lon

g time amma yana tuna abubuwa da yawa, after a while Jay ya debi gyadar ya fara ci shi ma yana bin karamin tsakar gidan da kallo, Khaleesat dai na zaune kan wani tabarma daban ita ma ga gyadar a gabanta an zuba mata amma ko kallon gyadar bata yi ba wayarta

kawai take dannawa fuskarta babu yabo babu fallasa, lokaci lokaci take daga kai ta kalli Amisoh dake gaban murhu ita da mahaifiyarta tana tayata fifita wutan girkin da suke yi, fara'a ce sosai shimfide fuskar yarinyar kana kallonta kasan she is very happy

, Ajay ya juya ya kalli Khaleesat a karo na hudu tun zamansu a compound din gidan, duk da basu fi minti goma ba amma taki kallon inda yake, calmly yace "Baki son gyadan ne Jeeddah?" Ko kallonsa bata yi ba balle ta basa amsa sai ma daure fuska da tayi tana

ta danna wayarta, Ya dauke kai bai sake ce mata komai ba, Ozhi ya gama fasa kwakwan da yake gyara masu ya wanke kwakwan a cikin earthen bowl ya kai masu kan tabarman ya ajiye sannan ya zauna shi ma, zaman shiru suka yi a wajen, kowa da tunanin da yake a ra

i, Ajay ya

ɗ

aga kai yana kallon Ozhi yayi breaking silence din, ya nuna masa Jay a hankali yace "Wannan

ɗ

an uwana ne na jini, sunansa Ahmad shi ma" Ozhi yayi murmushi yace "Na gan ku iri daya sosai, nayi tunanin haka a zuciyana" Ajay ya kalli Khaleesat yac

e "Matata ce wancan" Ozhi na gyada kai da mamaki yace "Dama kana da aure ko sai da ka tafi kayi yanxu?" Ajay ya

ɗ

an yi murmushi yace "Ina da aure dama" Ozhi ya girgiza kai yana kallon Khaleesat yace "Allah sarki, sannu fa, sannu" Ya juya Ya kalli direction

din da matarsa take yayi mata magana da yarensu, sai gata ta taso ta nufo Khaleesat da fara'a sosai fuskarta tace "Sannu fa, sannu da zuwa, sannu..." Khaleesat tayi murmushin karfin hali tace "Yauwa nagode" Komawa matar tayi ta ci gaba da abinda take, Ami

soh kuwa sai kallon Khaleesat take tana murmushi, Khaleesat dai bata kalli direction dinta ba, Ajay na kallon Ozhi yace "Ina mutumin nan me magani?" Ozhi yayi murmushi yace "Dochu kenan... Ya tafi wani daji jiya" Ajay ya sauke idonsa, they were all silent

for some minutes, Ozhi yayi breaking silence din yace "Naji rashin dadi bayan da ka gudu, wannan ranan ban yi bacci ba, na damu sosai, haka ma family na, dama wasu mutanen garinmu suna ce min kai kana da lefi, don me lefi kadai ake yi ma harbi, suna ce min

in bar ka ka mutu, amma ban ji kowa ba, saboda ina son in ceci rayuwar ka da na tsince ka cikin ruwa, ranan nan da ka gudu na dawo garin mu mutane da yan uwana suka ce dama suna gaya min ni ne ban ji magana ba, sun ce baka da gaskiya, ni da familyna mun j

i rashin dadi sosai, amma kuma zuciyana bai yi believing kai me lefi ne, ina ta yi maka tunani me kyau a zuciyana" Ajay ya sauke ajiyar zuciya yace "Bayan na bar garin nan mun tafi asibiti a America ne aka min aiki, 3 days ago muka dawo daga America, ko gi

da bamu je ba muka zo nan, saboda ina son in gan ku" Ozhi yace "Allah sarki, ni zuciyana yasan kai me gaskiya ne, yanxu ka warke sosai ko?" Ajay na murmushi yace "Na warke" Da ido Khaleesat ta bi Amisoh dake rike da babban clay bowl dauke da manyan kifaye

an masu farfesu, yarinyar ta karasa har gaban su Ajay ta ajiye bowl din sannan ta mike ta tafi ta dauko wani bowl cike da shinkafa ta dawo ta ajiye tana murmushi ta kalli Ajay, murmushin ya mayar mata, Jay ya saci kallon Khaleesat yaga idonta na kan su, so

sai hakan ya basa dariya, Amisoh ta mike ta bar wajen, a hankali Ozhi yace "Tun bayan da na dawo garinmu ni kadai babu kai sai yau ne Amee take yin dariya haka" Ajay dai kallonsa kawai yake kamar yanda Jay da Khaleesat ke kallonsa su ma, Ozhi ya girgiza ka

i yace "Ina ta damuwa halin da yarinyana ta shiga saboda ta saba da kai, kuma ita daya ne yarinyana da Yesu ya bani, bata son ta ci abinci da ka tafi, sai dai tana kuka da safe da rana da daddare, na zo na gane kai yaro ne da ke shiga cikin zuciyar mutum,

don nima kana cikin zuciyana...." Ajay was quiet, Jay na kallon Ozhi yace "Sabo ne yasa ta shiga damuwa" Ozhi yace "Dama sabo ne ai, ita ne ke yi masa abinci fa idan mamanta ta tafi Benue zuwa program dinsu a coci, idan na tafi fishing ko tapping din Palm

wine tana nan kusa da shi a zaune kullum don yana yawan bacci, har beard din fuskansa tana aske masa yanda taga ina yi, tana kulawa da shi sosai, ta yi sabo da shi sosai fa" Jay ya daga kai yana kallon Amisoh da ta nufo inda suke zaune ta ajiye kwanon da z

a su debi abinci ciki, sai cups biyu, mikewa tayi ta shiga cikin wani hut sai ga ta ta fito da calabash din palm wine ta karasa ta duka gabansu ta ajiye masu, Jay ya

ɗ

an bude ido yana kallon palm wine din, ta dau cup duk ta zuba masu, Ozhi yace "Fresh Burk

utu ne..." Ajay ya

ɗ

an yi murmushi bai dai ce komai ba, Amisoh ta dau plate ta debi abincin da farfesun kifi ta kai ma Khaleesat ta ajiye mata a gabanta, hade rai Khaleesat tayi taki kallonta tana ta danna wayarta, Amisoh ta kalleta tace "Abinci" Kallon ab

incin Khaleesat tayi a takaice tace "Ohk" Ozhi na murmushi ya kalli Ajay yace "Tana yin Hausa kadan kadan yanxu, saboda yanda ta shaku da kai shine tana ta koyon Hausa wurin kawayenta bayan ka tafi" Ajay ya daga kai ya kalleta yana murmushi yace "Kin iya H

ausa yanxu kenan" Murmushi kawai tayi bata ce komai ba ta zauna kan tabarman da Khaleesat ke zaune, Khaleesat ta juya ta kalli Jay, sai kuma ta dauke idonta tayi dialing numbersa, Jay ya ciro wayarsa a aljihu yana ganin numberta ya daga kai ya kalleta, ta

katse kiran sannan ta tura masa message wai zata yi magana da shi, mikewa tayi bayan ta tura message din ta fita daga compound din, Jay ya mike ya bi bayanta, Ajay ya bi sa da kallo, Khaleesat na kallon Jay bayan ya iso inda take tsaye, a hankali tace "Don

Allah Ya jawwad yaushe za mu tafi, na gaji ina son in kwanta ne, naga kuma yamma yayi, ruwa fa za mu tsallaka" Yana kallonta yace "Halysaah, this is where ur husband spent 2 years taken care of by this people, basu san sa ba, basu san ko shi waye ba, but

they stood by him and gave him all the care he needs, so now what is all this attitude you are giving for?" Lokaci daya hawaye ya cicciko idonta tana kallonsa tace "Shikenan sai aka ce ya rungumi wanda ba muharramarsa ba Ya Jawwad? Rungumarta fa yayi, kana

kuma kallon yanda yake ta yi mata dariya kamar muharramarsa...." Kasa daurewa tayi ta fashe da kuka sosai, kiris ya rage Jay bai yi dariya ba don ba karamin dariya ta basa ba, ya dake yace "But Halysaah a gabanmu fa ta taho ta rungumesa ba shi yaje ya run

gumeta ba" Cikin kuka tace "To ba sai ya koma gefe ba da sauri tunda yasan ba muharramarsa bace, ni wallahi na gaji tafiya nake son yi, ai Allah ne zai basu lada ba mu ba, in ma shi bazai tafi ba ni dai mu tafi Ya jawwad, wallahi jiri nake ji" Jay yace "Am

ma sai da nace ai kar ki biyo mu ki ka ki ji...." Ta kara fashewa da kuka ita kanta a zuciyarta tana mugun da ta sanin biyo su da tayi, cikin rawan murya tace "I am sorry for not listening, pls kar dare yayi Ya jawwad, mu tafi don Allah" Yace "We are not h

ere to rush things Halysaah, we are not in a haste, they patiently accommodated ur husband and took care of him with no complain, so we have to be patient and show our gratitude without rushing" A fusace tace "To ni dai mu je ka dora ni a kwale kwalen da z

ai fitar da ni daga garin nan ko in tafi ni kadai" Jay yace "Ohk baza ki ji magana ta ba kenan?" Ta marairaice tace "Kwanciya fa nake son in yi Ya Jawwad, kuma zazza

ɓ

i nake ji wallahi" Yace "In dai zan maki magana ki ji to juya mu koma ciki, and stop frown

ing ur face, in baki gode masu ba baza ki daure masu fuska ba" Ta kasa cewa komai tana jin kamar ta kurma ihu ko zata ji saukin zafi da take ji a zuciyarta, da kyar ta goge hawayen idonta ta juya ta koma cikin gidan, suka tarar da Ajay yana cin abinci Amis

oh na zaune kan tabarman alamar ita ta zuba masa, Ko kallonsa Khaleesat bata yi ba ta tafi ta zauna, Ozhi na kallon Jay yace "Babu damuwa dai ko? Ko tana son wani abu ne?" Jay yace "Bata da lafiya ne, tana son zata kwanta" Ozhi yace "Ayya, sannu fa" kiran

matarsa dake cikin bukkanta yayi sai ga ta ta fito yayi mata magana da yarensu, sannan ya kalli Khaleesat yace "Zata kai ki daki ki kwanta" Khaleesat ta kasa cewa komai, matar kuwa sai kallonta take tana murmushi, Jay na kallonta yace "Tashi ku je" Kasa yi

masa musu tayi ta mike da kyar ta bi bayan matar Ozhi suka shiga Bukkan ta, Ajay dai sai cin abincin gabansa yake Jay na kallonsa, can ya daga kai ya kalli Jay yace "Ain't you eating?" Yana fadin haka ya kalli Amisoh yace "Ki zuba masa shi ma" Tayi murmus

hi sannan ta dibar ma Jay abincin ta ajiye masa a gabansa, ko minti sha biyar Khaleesat bata yi a bukkan matar Ozhi ba ta fito ta nemi waje ta zauna, Ajay dai yaki kallonta sai hira yake yi da Ozhi. Wajen karfe biyar da rabi Ajay yace ma Ozhi za su koma Be

nue, Ozhi na kallonsa yace "Ina ce za ku yi bacci a nan ai tunda yamma yayi sosai yanxu" Ajay na murmushi yace "Zan dawo gobe...." Ozhi dai yayi shiru, lokaci daya hawaye ya cika idon Amisoh dake kallon Ajay, kuka ta fara yi kawai ta mike da sauri ta bar w

ajen ta zagaya can bayan gidan duk suka bi ta da kallo, uwarta dake zaune tsakar gidan ta mike ta bi bayanta, Jay dai mamaki ya sa ya kasa rufe baki, Ajay ya kalli Ozhi a hankali yace "Ka gaya mata ba tafiya zan yi ba, zan dawo gobe da safe" Ozhi ya sauke

ajiyar zuciya yayi shiru, Sai ga matar Ozhi ta dawo tsakar gidan tana kallon mijinta tayi masa magana da language dinsu, sannan ta tafi ta zauna inda take zaune, kana iya jiyo shesshekan kukan Amisoh, a hankali Ozhi yace "Tana tunanin idan ka tafi kuma shi

kenan" Ajay ya sauke idonsa bai ce komai ba, after some seconds ya mike, Khaleesat ta dinga kallonsa babu ko kiftawa, ya nufi inda Amisoh ta zaga, ya tafi har gabanta ya tsaya yana kallonta yace "Zan dawo gobe Amisoh, ba tafiya zan yi ba" Cikin kuka tace "

Zan tafi da kai" Ajay yayi shiru, sai kuma yace "To dena kuka, za mu tafi tare" goge idonta ta fara yi, ya juya ya bar wajen ta bi bayansa yana komawa cikin gidan ya zauna yana kallon Ozhi yace "Da ina son idan na koma garinmu za mu dawo tare da Babana ya

gan ku, amma yanxu ina son mu tafi tare da ku garinmu tunda kun yarda da ni, Babana shi ne Sarkin garin mu, idan na kai masa ku zai yi farin ciki, ina son ku san garin mu da kuma gidanmu, da mamata da yan uwana gaba daya " Ozhi yayi shiru yana kallon Ajay,

Amisoh ta duka kusa da babanta tana masa magana da yarensu hawaye na zuba idonta, Ozhi ya sake kallon Ajay yace "Na yarda da kai abokina, amma a ina garin ku?" Ajay yace "Idan mun je Abuja za mu hau jirgin sama ne zuwa garin namu" Ozhi da matarsa duk suka

bude ido sosai suna kallon Ajay.

HALYSAAH

Bayan Magrib Ajay suka isa hotel din da suka yi lodging a cikin garin Benue, Jay dai kallonsa kawai yake bai ce komai ba ganin ya biyo sa hotel room dinsa, tare suka yi sallah a dakin sannan Ajay ya fita zuw

a ya siyo masu abinci, Ajay na fita Jay ya dau wayarsa dake ringing ya ga Khaleesat ce ke kiran sa, picking call din yayi ya kai kunne, daga daya bangaren tace "Ya Jawwad i want to ask you for something pls" Jay dake sauraronta yace "Ina jin ki" Tace "Ina

son zan siya wani abu ne, pls i need 100k cash, ban taho da Atm card dina ba, kuma wayar da nake transfer na bar sa Bauchi sanda za mu yi tafiya" Jay yace "Me za ki siya?" Kame kame ta fara yi, ya bari ta gama kame kamen ta sannan yace "Halysaah" Ta

ɓ

ata f

uska tace "Na'am" Yace "In dai kika saka kafa kika bar hotel din nan babu ruwana da ke on a serious note, so duk abinda na gaya maki sun shiga ta right ear din ki sun fita ta left ko?" Khaleesat dai ta hade rai bata ce komai ba, yace "Yanda muka taho tare

haka za mu koma tare...." Ta dake don kar tayi kukan dake neman kubuce mata tace "To ni ai ban ce tafiya zan yi ba, kawai wani abu nace maka zan siya fa" Yace "Abinda za ki siya ba shi da suna?" Da kyar tace "Shikenan, i will buy it tomorrow" Yace "Better"

Katse wayar yayi, Khaleesat da taji wani abu ya tokare mata a zuciya ta kife kanta ta fara kuka a hankali, all this while sai yanxu tayi kuka, sosai take jin zuciyarta na mata zafi, a haka Ajay ya shigo dakin, dama tana jin ya bude kofa ta dena kukan da t

ake ta goge hawayenta da sauri tayi kwanciyarta, ya karaso cikin dakin ya ajiye ledan takeaway din abincin hannunsa sannan ya kalleta yace "Ga abinci" Bata kalli inda yake ba balle ta tanka sa, ya juya ya fita daga dakin, dakin Jay ya koma, Jay ya bi sa da

ido har ya gama cire kayan jikinsa, ya dau sabulun Jay ya shiga ban

ɗ

aki, bayan Ajay ya fito wanka ya shirya zai kwanta Jay yace "I don't understand?" Ajay ya kallesa yace "You don't understand what?" Jay ya gyara zama yace "Tun da muka tafi America har zu

wa yanxu da muka dawo ni da kai muna kwana daki daya ne dama?" Ajay yace "So?" Jay yace "Wallahi baza ka kwanta min a nan ba, tafi inda ka kwana jiya" Ajay yayi dariyar da bai yi niyya ba yayi kwanciyarsa, Jay ya hade rai yace "Billah baza ka kwanta a nan

ba da gaske" Ajay yace "Ai kuma sai kayi, naga dai ni na biya hotel rooms din, so duk inda nake son kwanciya nan zan kwanta" Jay yace "Da katin wa ka biya hotel room din" Ajay yayi dariya don ya mance da katin Jay yayi payment a hotel din, shi Atm card din

sa ko tafiya da shi America bai yi ba, Jay yace "Seriously ka tashi ka tafi wajen matar ka" Ajay yace "I am sleeping here, so kar ka bata bakin ka" Jay bai sake ce masa komai ba, after a while ya bude abincin da Ajay ya kawo masa yace "Kai ina abincin naka

?" Ajay yace "I am full" Jay yace "Ka ci shinkafa da kifi why won't you be full, Wai Ajay where is ur OCD?" Ajay yayi murmushi a hankali yace "I got the right therapy to it, but ai har yanxu ba ko ina nake cin abinci ba, these people where part of me for 2

years...." Jay bai ce masa komai ba, can yace "Ai bana shan drink din nan da ka siyo min" Ajay yace "Sai ka bar shi" Mikewa Jay yayi yace "Mu je in siyo drink da gasasshen kaza" Ajay yace "I don't think I have the strength to go out now" Jay yace "Dalla M

alam ka tashi mu je" Kamar Ajay bazai tashi ba daga karshe dai

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login