Showing 378001 words to 381000 words out of 641791 words

Chapter 127 - HALYSAAH COMPLETE

03 Sep 2026

238

din bata sake yi ba duk da tasan Umma ta ajiye mata sako, a haka Safiyyah ta zo gidan ta sameta, Safiyyah n

a kallonta bayan ta bude mata kofa tace "Ikon Allah, me ya faru?

Why are you like this?" Hawaye ya cika idon Khaleesat tace "Kinsan daukar wayata yayi ya goge number Housemate dina?" Safiyyah ta zaro ido irin tayi mugun mamakin nan tace "Ya goge number Hou

semate din ki kamar yaya? Ya san password din ki ne?" Khaleesat na shesshekan kuka tace "Nima ban sani ba, kawai i can't find the number again, har chat din mu an goge gaba daya" Safiyyah ta zauna gefen kujera still looking surprise tace "Amma ta yaya kika

san shi ya goge ne wai?" Khaleesat tace "Ba na zo downstairs debar maki kayan shayi ba, and we left him upstairs? To ni da na koma na dau wayar naji yana kamshin turarensa beside in ba shi ba aljani ne zai dau wayar ya goge min number?" Safiyyah ta gwalo

ido tace "Kika sani? Idan aljanin ne fa yaga kina neman kai kanki wuta ya goge lambar?" Wani shegen kallo Khaleesat tayi mata, Safiyyah ta sauke wani ajiyar zuciya tace "To Allah ya kiyaye amma abu bai yi dadi ba, ta yaya za a goge number a whole Housemate

din ki just like that a wayarki?" Khaleesat ta wani harareta, sai kuma tace "Ni dai bani wayar ki in dau number" Safiyyah tace "Wani number?" Khaleesat tace "Na Housemate

na"

Safiyyah ta gyara zama tace "Tabb, ai tun da naga yanda ya dinga rungume matarsa

suna makale juna kamar za su dawo daya na goge lambarsa a wayata don ina taya ki kishi, ta yaya ke kina nan kina gantalar da aurenki saboda shi, shi kuma yana can yana bidirinsa da matarsa? Ke kina ganinsu kinsan an dirji amarci yanda ya kamata, shi yasa

naji haushi na goge numbersa" Khaleesat ta hade rai tace "Me yasa za ki goge don Allah? Me yayi maki?" Safiyyah ta mike tace "Kinga yunwa nake ji kamar in ci babu, don Allah ki taimaka min da abinci, in kin dawo sai mu duba call logs nasan zaki gane number

ai, ko da na goge yana nan call log" Khaleesat tace "Toh bari in dafa maki Indomie" Tashi tayi ta tafi kitchen feeling so much relieved, Safiyyah ta tabe baki ta fiddo wayarta ta canza saving din number Housemate, can kuma tayi tunanin kar kuma ace Khalee

sat ta san farkon numbers din nasa tana dialing ya fito, hakan yasa kawai tayi copying numbersa tayi pasting ta WhatsApp number dinta ta bar shi wajen, sannan ta goge contact din nasa a wayarta, har ma da chat dinsu na WhatsApp sai da tayi deleting ta yand

a dai Khaleesat bazata ga number ba ko ta duba....

Khaleesat was so disappointed bayan ta duba wayar Safiyyah gaba daya babu alamar number Housemate dinta, ga dai shi tana ganin number a idonta amma in ta rubuta sai taga ba haka yake ba, ita dai Safiyyah t

ayi tagumi tana kallonta with serious face, sai kuma tace

"Wallahi da na sani da ban goge ba, ni kuma nan taya ki kishi nake tun da naga hotunan Convocation din da suka yi da matarsa, ban san ke ko a jikin ki ba, baki ma ji haushi ba, ai da ban goge ba in

nasan haka" Khaleesat tayi mata banza ta kauda kanta trying hard not to cry, Safiyyah ta tabe baki a ranta tana mamakin halin Khaleesat. Khaleesat na zaune department dinsu tare da Safiyyah, fitowar su daga aji kenan sun gama group discussion don exams din

su is around the corner, Safiyyah ta gama wayar da take ta juya tana kallon Khaleesat ganin fuskarta babu walwala kuma tayi nisa tunanin da take, Safiyyah tace "Me kuma ya faru?

Sarkin 'yan damuwa, Why is ur face like this?" Khaleesat ta dan yatsine fuska

tace "Nothing, kawai na gaji ne sosai" Safiyyah tace "Kin gaji ranan Monday?

Karatu kika yi throughout weekend ne?" Khaleesat ta girgiza kai tace "Laundry nayi kawai jiya" Safiyyah ta dan kalleta tace "To jiya din ya je apartment din?" Khaleesat ta juya ta

kalleta kamar jiran tambayar take ta girgiza mata kai a hankali tace "Bai zo ba" Safiyyah tace "To wai ba nace ki kirasa ba Khaleesat?" Khaleesat tayi shiru don tun last week Safiyyah ke fama da ita ta kira Ajay don rabonsa da gidan tun ranan da ya ajiye

mata foodstuffs da Household items, washegarin ranan kuma ya tura mata 5k dollars ta account dinta, and this was almost 2 weeks ago, amma tayi ta nuna ma Safiyyah ita bazata kirasa ba, Safiyyah tace "Ke in an gaya maki magana kwata kwata baki ji, nace ki k

irasa don this is so unusual of him ace har sati biyu bai je apartment dinki ba to see if you are alright" Khaleesat kamar bazata tanka Safiyyah ba kuma sai ta bude jakarta ta ciro wayarta ta shiga call logs ta nuna mata, amsan wayar Safiyyah tayi taga ta

kirasa har sau hudu a ranaku daban daban last week, amma duk bai daga ba, Safiyyah ta daga kai ta kalleta tace "Are you sure he is okay?" Khaleesat ta bude hannu alamar bata sani ba ita ma, bayan few seconds a hankali tace "Har WhatsApp message fa nayi mas

a but he didn't reply" Safiyyah tace "To amma dai nace ki je gidan ranan Friday kika ki, kika san ko bashi da lafiya ne all this while? Kema kinsan no matter how annoying you can be haka nan yake maki duk duk abinda ya kamata, meyasa baza ki je gidan ki du

ba if he is okay ba" Khaleesat ta zaro ido tace "What if stepmom dinsa da aunties suna nan har yanxu? ni dai bazan je ba tsoro nake ji" Safiyyah ta wani kalleta tace

"What's ur business with them? Ai dai ko suna nan sun san ba wajen saurayinki kika je ba"

Khaleesat ta tabe baki tace "Ba inda zan je ni dai, i am afraid of them" Safiyyah tace "To kin huta" Canza topic din Safiyyah tayi, ita dai Khaleesat tayi shiru bata cewa komai, kana ganinta kasan she is not herself kawai gata nan gata nan dai ne, Safiyyah

tace "Yauwa wai har yanxu baki samu number Housemate din naki ba, ina ta son in tambayeki sai inyi ta mantawa" Khaleesat taki tanka ta, Safiyyah ta mata kallon gefen ido, she could see how disturbed she is, a ranta kuwa taji dadin kin picking calls dinta

da Ajay yayi gashi ta damu ta rasa sukuni, after half an hour Khaleesat tayi ordering Lyft da zai maida ta gida don gaba daya bata ma san hiran da Safiyyah ke mata ba she is not just assimilating, ta ma rasa me ke damunta this past days don ko abincin kirk

i bata ci, karatun ma ko ta fara sai taga bata fahimta, haka tayi weekend kamar mara lafiya taji gidan ma duk ya isheta, har ta isa gida bata sani ba cause she was just sitted absently a motar har sai da drivern Uber yayi mata maganar sun isa, bayan ta sau

ka daga motar ta shiga apartment dinta ta zauna kan kujera ta jingina da kanta, kullum ta dawo gidan keenlv take kallon ko ina na apartment din ko zata ga alamar da zai nuna ya zo amma sai taga babu ko wani alamar da ya nuna hakan, after almost 10 minutes

of sitting down at the parlor ta bude jakarta a hankali ta ciro wayarta, numbersa tayi dialing ta tsura ma screen din wayar ido, amma har ya katse bai daga ba, turo baki tayi ta ajiye wayar gefen kujera. Ranan laraba Khaleesat sun fito daga lectures Safiyy

ah sai bata labarin Get together din da za su hada bayan exams take, don har da ita a masu shirye shiryen get together din, ita dai Khaleesat kawai tana zaune gefenta ne tana kallonta, Safiyyah ta rike haba tace "Ai ko ranan karya zan ma Ya Musty ince zan

je apartment din ki baki da lafiya kuma mijinki ya je Nigeria, don kusan till down fa za mu yi a partyn..." Safiyyah ta gaji da surutunta ita kadai ganin Khaleesat ba biyeta zata yi ba tace "Ni dai tunda ba mu da abinda za mu yi gobe a makarantar nan bazan

shigo ba gaskiya bacci na zan vi, ko ke za ki shigo?" Khaleesat ta sauke boyayyen ajiyar zuciya ta girgiza kai tace "Ko ran Friday ma ni bazan shigo ba na gaji, zan yi karatu a gida" Safiyya tace "You look pale kamar baki da lafiya" Khaleesat tace "I am h

aving headache" Safiyyah tace "To Allah ya sauwake, in kin koma gida sai ki sha magani" Khaleesat bata ce komai ba tayi order din Lyft da zai maidata gida,

Safiyyah tace "Wai kar ki ce min har yanxu Ajay bai je apartment din ki ba?" Khaleesat ta daga kai t

a kalleta tace "Ko ki rakani can gidan nasu yau?" Safiyyah ta rike haba ganin yanda tayi request din da sauri kamar tana jiran tayi mata tambayar, Can Safiyyah tace "Uhm, ni kaza? Salon Yaya Ajay ya kora ni ko ya hadani da karensa in shiga uku" Khaleesat t

ace "Saboda me zai kore ki? Abinda ke ce ma kika fara assuming ba shi da makarantar nan bazan shigo ba gaskiya bacci na zan vi, ko ke za ki shigo?" Khaleesat ta sauke boyayyen ajiyar zuciya ta girgiza kai tace "Ko ran Friday ma ni bazan shigo ba na gaji, z

an yi karatu a gida" Safiyya tace "You look pale kamar baki da lafiya" Khaleesat tace "I am having headache" Safiyyah tace "To Allah ya sauwake, in kin koma gida sai ki sha magani" Khaleesat bata ce komai ba tayi order din Lyft da zai maidata gida,

Safiyya

h tace "Wai kar ki ce min har yanxu Ajay bai je apartment din ki ba?" Khaleesat ta daga kai ta kalleta tace "Ko ki rakani can gidan nasu yau?" Safiyyah ta rike haba ganin yanda tayi request din da sauri kamar tana jiran tayi mata tambayar, Can Safiyyah tac

e "Uhm, ni kaza? Salon Yaya Ajay ya kora ni ko ya hadani da karensa in shiga uku" Khaleesat tace "Saboda me zai kore ki? Abinda ke ce ma kika fara assuming ba shi da ba shi da lafiya? Kilan kuma hakan ne, don ni ban taba kiransa bai daga ba ko bai bi kiran

a ba, even the messages i sent him on Whatsapp tick just once, he is not online for more than a week, kuma karen baya gidan yanxu ai"Safiyyah tayi shiru tana kallonta ganin damuwar dake fuskarta, can tayi wani murmushi tace "Toh amma duk kinsan this is unu

sual of him amma kika ki zuwa gidan ki dubasa yau kusan sati uku?" A hankali Khaleesat tace

"Allah tsoro nake kar inje su Aunty suna gidan har yanxu, ni tsoronsu nake da gaske" Safiyyah tace "To bari in baki shawara, bakin ki alekum ki shirya ki je da dadd

are, kinsan dai da daddare definitely suna daki balle wannan katon gidan ma har ki shiga ki fita babu wanda zai sani" Khaleesat tace "Tabdi, da daddare fa,Aa ni bazan iya zuwa da daddare ba" Safiyyah tac shikenan ke kika sani, tunda baki jin magana, kar ya

sa ki je" A haka suka rabu Khaleesat ta koma gida gaba daya bata da walala, tana komawa nan parlor ta kwanta kan 3 seater saboda azababben ciwon da kanta ke mata, sai take jin kamar zazzabi ne ma zai rutera

gashi ruwan shayi kawai ta sha kafin ta fita dax

u, don ko girkin ma bata yi yanxu.

HALYSAAH

PAGE 118

Sai kusan karfe hudu Khaleesat ta iya mikewa ta bar parlor tana tafiya da kyar ta wuce sama zuwa dakinta tana rike da wayarta a hannu, ta zauna gefen gado ta sake dialing number Ajay tana kallon scree

n din wayar babu ko kiftawa, yanxu ma dai har ya gama ringing ba ayi picking ba, ajiye wayar tayi ta kwanta gefen gadon tana jin kamar tayi kuka, bata san sanda kukan ya taho mata ba, ita kanta bata san dalilin kukan ba, tayi me isarta ta gaji sannan ta ta

shi tayi karfin halin shiga bandaki ta dauro alwala ta fito zata yi sallan la'asar, sai karfe bakwai da rabi na dare Khaleesat ta iya sauka downstairs daga kwancen da take zata je kitchen ta dafa taliya, rabonta da abinci har ta mance sai dai ta sha shayi

da cookies, ko kuma ta sha lemo da snacks, bata iya ta ci taliyar da ta dafa ba kawai ta rufe don baya mata dadi ma a baki, ta shiga bandaki ta wanke bakinta tayi wanka sannan ta dauro alwala ta fito, ta kwanta kenan wajen karfe takwas da minti sha biyar t

ana replying message din Ummanta da tayi mata tun da safe sai ga kiran Safiyyah ya shigo wayarta, picking call din tayi ta kai kunne, Safiyyah tace "Ya ciwon kan yayi sauki?" A hankali Khaleesat tace "Alhamdulillah..." Duk da har sannan tana jin ciwon kan

ga sanyin da take ta ji tun da ta fito wanka, Safiyyah tace "Ajay din ya kira ki ne?" Khaleesat tayi shiru bata ce komai ba, Safiyyah tace "Hello" a hankali Khaleesat tace "Bai kira ba" Safiyyah tace "Sai yanxu na sake tabbatar da mafarki na" Khaleesat tac

e "Na me?" Safiyyah tace "Na ce maki da nayi bashi da lafiya mana, kinsan ba sallah nake ba, ai ko tun karfe shidda bacci ya daukeni farkawata kenan, to mafarki nayi da gaske ba shi da lafiya wannan driver din nan me kai ki school ne ke kula da shi don su

Stepmom dinsa ma sun tafi da dadewa, daga shi sai Dreba ne a gidan in gaya maki, kinsan ni bana mafarkin banza ko tatsuniya, don haka wallahi idan har abu ya samesa hatta Mai martaba bazai ta

ɓ

a yafe maki ba don kece ya kamata idan kika ga jikinsa yaki dadi

ki kira gida ki sanar masu, yanda aka basa amanarki ku ka taho kasar nan haka Mai martaba ya damka maki amanar magajinsa ko da bai bude baki ya furta ba, amma yau sati biyu da kwanaki baki san halin da bawan Allah yake ciki ba gashi ya dena hawa WhatsApp

kwata kwata sannan baya iya daga kira, amma kina apartment din ki hankalin ki kwance tun da ya cika maki gidan da Foodstuffs sannan ya tura maki isassun daloli a account din ki, wallahi ki ji tsoron Allah Khaleesat" Khaleesat da ke ta sauraronta ta

ɓ

ata fu

ska tace "To wai ni ya zan yi ne bayan nace ki rakani gidan kin ki, ko daxu fa sai da na sake kiransa bai daga ba, to ya zan yi?" Safiyyah tace "Aikin banza kenan ai, baki san inda gidansu yake bane da za ki yi ta doka masa kira ki damesa, kila ma bai san

inda wayar yake ba yana fama da kansa" Khaleesat ta mike zaune ta jingina da gado looking so disgruntled, Safiyyah tace "Wallahi ki ajiye batun wasa mafarkin da nayi kenan da magariban nan, don haka ki dau wayarki yanxu kiyi order din Lyft ki tafi gidan ki

dubo halin da yake ciki, kina ta wani tambayar ya za ki yi sai kace baki san hanyar gidan ba" Khaleesat ta wani bude ido tace "Da daddaren nan?" Safiyyah tace "Kakan dare, karfe takwas da rabi ne dare? As far as zaki samu Uber ina ruwanki da lokaci?" Khal

eesat tace "Ni bazan iya zuwa da daddaren nan ba sai dai gobe da safe idan Allah ya kai mu" A

ɗ

an fusace Safiyyah tace "Ke kika sani, dama ba a ta

ɓ

a baki shawara ki dauka, kuma ni dai babu shegen da zai ce kawarki bata gaya maki gaskiya, i know i am trying

my best, rashin lafiya ai ya take komai ko da kuwa mutum enemy dinka ne, amma ke duk yanda za a sa ki a hanya sai kin nuna taurin kai kin maida mutum

ɗ

an banza, ke na gaji da halin ki wallahi, haba na kiraki ina kona

ɗ

an katina amma sai jan magana kike ya

yi tsayi, idan abu ya samesa nasan hankalin ki zai fi na kowa kwanciya tunda dama mijin wata kika dauka kika makala a ranki" Daga haka Safiyyah ta katse wayar, Khaleesat ta ajiye wayarta a hankali ta koma tayi kwanciyarta, she made up her mind to go to the

house tomorrow morning, ta yaya za ta ce mata taje da daddaren nan, after some minutes ta jawo wayar a hankali ta shiga WhatsApp, dubawa tayi ko Umma ta mata reply amma taga bata hau ba, instead sai message din Aunty Farida ta gani tana tambayarta Junaid,

ajiye wayar tayi, tayi lamo kan pillow kamar me tunanin, bayan kusan minti goma kawai ta sauka daga kan gadon ta bude press din dakin ta dau hijab dinta har kasa ta dora kan red color Chemise dake jikinta, ta dau wayarta ta fita daga dakin ta sauka downst

airs, zaunawa tayi parlor tana danne dannen wayarta, after almost 15 mins ta mike ta kashe wutan parlon ta kunna Flash din wayarta ta nufi kofa ta bude da makulli ta fita daga parlon sannan ta kulle kofar da key din, tana rike da makullin a hannu ta nufi L

yft dake jiranta, ta bude bayan motar ta shiga, wajen karfe tara da minti ashirin suka iso gidan, gabanta sai faduwa yake bayan ta sauka Lyft din ta shiga cikin gidan tana tafiya a hankali har ta isa entrance din parlon, bude babban kofar tayi ta shiga cik

i sannan ta tura a hankali ta rufe

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login