Showing 240001 words to 243000 words out of 641791 words
masa kai cikin karfin hali tace "I won't... as far as it's ur choice i will never turn it down, i trust ur choice, and i know it will be the best for me, nasan baza ka min zabin da bazai yi favouring dina ba, i know this..." Magana take amma Allah yasa
ni karfin hali kawai take, she was very very heartbroken deep inside her and she can't even say why, Jay dai bai fasa kallonta ba yana tunanin what he is about to voice out and how she will react to it, jin shirun nasa yayi yawa ta daga idanuwanta da har s
un fara ja suka hada ido, kamar me rada yace "Za ki iya aurena Halysaah?" His question almost took away her breathe cause it hit her unexpectedly, she was stunned into silence at the same time paralyzed with surprise, she couldn't stop staring at him with
wide eyes, shi ma kallonta yake babu ko kiftawa kamar yanda take kallonsa, and she realize they've been staring at each other for almost 30 seconds, da sauri ta dauke gaze dinta daga idonsa zuciyarta na bugawa, cikin dubara ta fara kokarin mikewa zata bar
masa parlon, yana gano abinda zata yi yayi saurin rike hijab dinta yana kallonta murya can kasa yace "Ba inda za ki je without giving me my answer Halysaah" Boye fuskarta tayi jikin kujera da sauri taki yarda su sake hada ido tana jin kamar ta nutse cikin
kujeran, ta dade bata ji irin wannan kunyan da take ji a yanxu ba, yana kallonta yace "Halysaah" Taki dago kanta tana kara shigewa cikin kujeran tace "Uhm" Yayi kasa da murya yace "Look at me plss" kamar zata yi kuka tace "Uhm ni bazan iya ba" Gaba daya ta
gama narkar da shi a wajen, ya duka gabanta yana kallonta as if he is whispering yace "Pls say something Halysaah, i want to hear you say something" Khaleesat dai taki yarda ta dago kai su hada ido da shi, she can't even explain what she is feeling at the
moment, slowly yace "To tashi ki je ki kwanta, sweet dreams Dear, I love you so much...." Sake gigitata yayi da kalamansa, ta fara kokarin mikewa daga kan kujeran tana rufe fuskarta da Hijab din jikinta, saboda saurin da take ta bar wajen ta take dogon hi
jab din jikinta kiris ya rage ta fadi har zai rikota kawai ya hana kansa yin hakan, tayi regaining balance dinta within a twinkle of an eye har ta isa staircase ta wuce sama da sauri ta shiga dakinta ta kulle kofa ta jingina jikin kofar tana sauke ajiyar z
uciya kamar warce tayi tseren gudu...
Daren ranan Khaleesat bata yi baccin kirki ba, she can't even explain her emotions, da gari ya waye har karfe sha daya na safe ta kasa sauka downstairs gashi karfe takwas suke da class ranan, har ta gaji da kiran da Sa
fiyyah ke ta doka mata tun daxu, da sauri ta juya jin ana knocking kofar dakinta, ta kasa tashi ta bude kofar, ita kanta bata san kunyanta ya kai haka ba sae yanxu, da kyar ta mike jin an sake knocking kofar, ta dau veil dinta ta yafa kamar sabuwar amarya
ta karasa bakin kofar, nan ma sai da ta tsaya for almost 30 seconds kafin tayi karfin halin bude kofar kanta a sunkuye, yana tsaye bakin kofar calmly yace "Good morning Housemate" Still not looking at him cikin sanyin murya tace "Ina kwana" Yace "Lafiya la
u, baki da lectures ne?" Kanta a kasa tace "Ina da" Shi dai kallonta kawai yake ganin wani sabon kunyansa da ta tsira kuma, ya
ɗ
an yi murmushi ya mika mata karamin tray din hannunsa yace "Here.... Idan kin gama sai inyi dropping dinki a school din" Iya abi
nda yake mika mata kawai ta
ɗ
an kalla sannan ta amsa, shi dai kallonta kawai yake ta juya ta koma cikin dakin sannan ta kulle kofar, Hot chocolate da cookies ta gani a saman tray din, ta zauna saman carpet din dakin da breakfast din a gabanta, bayan Khalee
sat ta gama sai da ya kira wayarta sannan dai ta karasa shirinta ta dau handbag dinta da tray din breakfast dinta ta sauka downstairs, yana zaune parlon ta samesa, kanta a kasa ta wuce kitchen ya bi ta da kallo, bayan ta wanke utensils din ta fito daga kit
chen din ta tsaya bayan kujera tana wasa da fingers dinta a hankali tace "Na gama" Mikewa yayi ya dau makullin motarsa yace "Ohk mu je" Kofa ta nufa yana biye da ita a baya zata bude kofar taji a bude yake ta fita sannan shi ma ya fita, ta tafi garage ta j
irasa ya kulle apartment din, as usual shi ya bude mata door din motar bayan ta shiga ya kulle, sannan ya zaga ya shiga driver seat ya tada motar ya fara Reverse, sai da suka dau hanya yace "We saw our dad off to the airport in the morning, na san kilan ba
cci kike lokacin da na fita" A hankali Khaleesat tace "Ya koma Nigeria kenan?" Jay yace "Yeah in sha Allah" Khaleesat tace "Toh Allah ya kai su lafiya" Jay yace "Ameen" duk wannan maganar da take taki yarda ta kallesa balle har su hada ido, ya
ɗ
an yi murmu
shi kamar bazai ce komai ba sai kuma yayi kasa da murya yace "Ko sai mun yi auren zan cire maki wannan kunyan naki?" Wani sabon kunyan ne ya kara lullebeta a motar, ta kauda kanta kamar zata yi kuka tace "Ni dai bana so" Yana murmushi ya gyada kai yace "Za
ki yi bayani" Gaba daya Khaleesat ta zama so uncomfortable a motar, Allah Allah take su isa makaranta ta sauka, shi dai lokaci lokaci yake kallonta yana kara admiring din irin kunyarta, can dai yayi murmushi yana gyada kai, suna isa makarantar bayan yayi
parking Khaleesat ta bude motar, a hankali yace "Halysaah" Bata fita ba amma kuma bata kallesa ba tana dai jiran jin abinda zai ce, taji yace "To kalleni mana" Ta girgiza masa kai still looking outside, yayi kasa da murya yace "Please" Ta marairaice tace "
Bazan iya ba" Yace "Please" Shiru tayi tana jin kamar ya hadata da wani gagarumin aiki kallonsa da yace tayi, da gasken gaske kunyarsa take ji yanxu, a hankali tace "Don Allah nayi latti fa" Yace "To me yasa baza ki kalleni ba" Cikin sanyin murya tace "Zan
kalle ka anjima" Yace "A'a ni yanxu nake so" Shiru tayi tana
ɗ
an murmushi tana kallon wajen motar, shi dai kallonta kawai yake, sai da tayi gathering buhun courage sannan ta dake ta
ɗ
an juya a hankali ta kallesa suka hada ido, she could see nothing but he
r love in his eyes, sai yanxu ta kara fahimtar irin kallon da yake mata tun bayan dawowarsa daga Nigeria, kallon so ne tsantsarta yake mata, ya kashe mata ido daya yana murmushi yace "I love you" Ta rufe fuskarta da mayafinta da sauri, sai kuma ta bude mot
ar cikin hanzari ta sauka ta kulle without turning back ta bar wajen ya bi ta da kallo, Jay was sitted in the car for almost 15 mins ya kasa tafiya, nan kuma duk tunanin inda Khaleesat zata zauna har ta gama Exams dinta yake don shi dai yasan a yanxu dai b
azai iya zama under the same apartment with her ba, he just can't, a sanda suka zauna gida daya he had no feeling toward her, ganinta yake just as his normal Housemate and nothing more, babu komai game da ita a ransa har ma sanda suka samu encounter din fa
rko da Abdul a apartment din, he is just being kind and nice to her as a Housemate sannan kuma matsayinta na er uwarsa musulma from Nigeria, ko a sanda ya biya mata kudin jirgi taje duba Ummanta yayi hakan ne kawai saboda shi yasan girman mahaifiya don bay
a wasa da tasa, but outside of their apartment bayan abubuwa sun faru tsakaninta da Abdul ya maidata gidansu he gradually started developing feelings for her from nowhere, shi kansa bai san ta yaya ba amma yafi tunanin tausayinta da ya saka a rai ne ya ja
hakan, he can't even say how everything happened all of a sudden and he fell deeply for her tun period din da suke Exams dinsu, yanxu kuma bazai ce zai kai ta gidansu ta zauna ba don baya fatan wani family member dinsa su sake ganinta a gidan, Ya jinginar
da kansa jikin kujeran motarsa ya lumshe idanuwansa cause he is so confuse, yasan yanxu kam ba
ɗ
a bane and he won't risk staying in the same apartment with just the both of them inside, yeah she need him to protect her from her Ex amma zuciyarsa bazai jure
zama gida daya da ita ba don yasan lallai na ukun su Shaidan zai zama, and getting another apartment for her is not even an option, bude ido yayi jin wayarsa na vibrate yana dubawa yaga Ajay ne ke kiransa, picking call din yayi ya kai kunne kafin Ajay yac
e komai yace "Are you at home?" Ajay yace "Did you come across my debit card?" Jay yace "Tare muke amfani da card din... Are you home now cause i need to speak to you Ajay" Ajay dake sauraronsa yace "Bout what?" Jay ya sauke boyayyen ajiyar zuciya yace "I
will be home now, kar ka fita ka jira ni" Yana fadin haka ya katse wayar ya tada motarsa ya kama hanyar gidansu......
*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa bello jidda*
Ur evidence 07087865788
https://chat.whatsapp.com/B5uR4Jfj6fZIIN0EIIHegM
HAL
YSAAH
76
Ajay na cin strawberry dake gefensa idonsa a kan movie din da ake yi a TV, Jay ya dinga kallonsa kafin ya fixge remote ya kashe Tvn, Ajay ya juya ya kallesa yace "Wai kunne ke ji ko ido? Ina fa sauraronka Jawwad" Jay yace "If you are not giving m
e ur attention i will leave this parlor, tun daxu ina magana hankalin ka na wani waje daban, what's all this pls" Ajay ya tabe baki, sai kuma ya juya yana kallonsa direct in the eyes yana ci gaba da cin Strawberry dinsa yace "Oya be fast pls" Mikewa Jay ya
yi zai bar parlon Ajay ya fixgosa yace "Kai matsala ta da kai kenan banzan zuciya, ba gashi ina sauraron ka ba" Jay yace "Kar ka rena min hankali mana Malam" Ajay dai ya ci gaba da cin fruit dinsa yace "Ka kashe Tv din ai, i am listening" Jay ya koma ya za
una, for peace to reign yasa Ajay ya maida hankali yana sauraron maganar da Jay ke yi masa, can ya
ɗ
an yi murmushi ya jawo grapes dinsa zai fara sha yace "This is weird... All of a sudden sai ka ji bazaka iya zama gida daya da ita ba, why is that? Meye dal
ilin ka? Da ba apartment daya kake zaune da ita ba some months ago, ko ni ban san gida daya ku ke ba sai ranan da baka da lafiya, meye kuma ya canza ra'ayin ka all of a sudden...." Jay yace "To yanxu bazan zauna ba, period! in zaka kawo Suggestion din yand
a za ayi ka kawo ina sauraron ka...." Ajay yace "Ai ni dalilin hakan nake son sani" Jay yace "Ni dai babu ruwan ka da dalilina kawai solution nake nema, just tell me yanda kake ganin ya kamata ayi.... Tunda kaga we are not going to make the mistake of acco
mmodating her again in this House" Ajay yayi shiru, kamar bazai ce komai ba can dai yace "Kai din dai ya kamata ka zauna a apartment din tare da ita, that's the only solution for now tunda jarabawa za su fara, ko da za a samar mata sabon Apartment definite
ly sai ya bi ta can din ma kamar yanda ya gano wannan, da mun san haka kawai da a cikin makaranta aka biya mata accomodation to avoid all this, wannan wawiyar kawar tata mara hankali kuma will just worsen the situation idan aka ce taje can gidansu ta zauna
, beside no one loves being inconvenience in this state...." Jay ya sauke ajiyar zuciya, after a while ya fixge remote din da Ajay ya dauka yana kokarin kunna TV alamar ya gama maganarsa, Ajay yace "Na fa baka solution din da ka zo nema, ka bar ni in ci ga
ba da abinda nake yi" Jay yace "I told you staying in the apartment with her isn't an option Ajay, kaga kenan har yanxu babu solution" Ajay yace "Wai saboda kana gudun ka ci gaba da rungumeta ne yasa ka kasa zama gida daya da ita? To ai wannan norms ne a w
ajen ku tunda iya runguma ce kawai..." Jay ya dinga masa wani kallo, Ajay yayi murmushi yana gyara zama yace "Ko kuma kawai ka kira gida a daura maku auren, ko ni sai in rakaka ka tare a can apartment din kawai" Jay yace "What is this u are saying?" Ajay y
ayi dariya yana shan grape dinsa bai ce masa komai ba, Jay dai kallonsa kawai yake, can Ajay ya daga kafada yace "Or better still idan kanwar Baabarta na da Passport kawai ka nema mata visa idan Allah yasa an bata sai ta zo ta zauna da ita har ta gama jara
bawan....." Jay yayi shiru kamar me nazarin abinda Ajay yace, after some seconds yace "What if ba a bata visa din da wuri ba, sannan before Everything is process kasan zai
ɗ
an dau lkci may be kafin nan ma sun fara jarabawan" Ajay yace "To ni iya shawaran d
a zan iya badawa kenan, ban san kuma yanda zaka yi ba, stop stressing me with ur problem plss" Jay yace "Why not stay in the apartment with her, har zuwa sanda kanwar Mom dinta zata zo" Ajay ya daga kai ya kallesa, can yace "Wa zai zauna a apartment din?"
Calmly Jay yace "Kai....." Ajay ya ajiye fruit din hannunsa yace "Amma ka ma raina min hankali Jay, ni ne zan zauna da ita a apartment din ga ni Bodyguard ko? Can you even hear ur self? kawai sai in koma apartment dinta in zauna gadin ta saboda ni bani da
aikin yi, in da gaske neman me gadinta kake ka sa Salem ya koma apartment din da zama mana tunda ya gama masters dinsa, after all she was sharing an apartment kafin ka santa a kasar nan, so yanxu ma zata iya sharing da Salem as her Housemate" Jay ya dinga
kallonsa babu ko kiftawa, har ransa yaji zafin abinda Ajay yace wai ya hada Khaleesat da Salem a gida daya, duk da ba wai Salem na da wani mugun hali bane amma yaji haushin hakan sosai, har Salem din da bai masa komai ba sai da yaji ya fara jin haushinsa a
zuciya, mikewa yayi ya fice daga parlon kamar zai tashi sama, Ajay ya ta
ɓ
e baki ya ci gaba da shan fruit dinsa ya jawo remote ya kunna TV.
Khaleesat na zaune tare da Safiyyah bayan sun gama lectures wajen karfe shidda saura na yamma, ita dai sai kallon Sa
fiyyah dake bata labarin yanda Mustapha yace zai nemi Abdul duk inda yake ya basa hakuri don shi baya son fitina a kasar mutane, cikin bacin rai Safiyyah ke bata labarin tana cewa "Mustapha
ɓ
ata mana sunan family kawai zai yi a zata mu coward ne matsorata,
abun duk ya dameni wallahi, har da cewa in na sake kula Abdul zai kira babana ya gaya masa, ni kuma tsoron old Man dina nake wallahi...." Ita dai Khaleesat kallonta kawai take ba don tana sauraron abinda take cewa ba, infact gaba daya ma bata san me take
cewa ba, kawai memories din jiya da daddare ne ke dawo mata a kai, ko karatun ma yau bata san abinda aka yi ba sunan ta zo school ne kawai, kana ganinta kasan she is in a very happy mood today, Safiyyah tace "Wai yau naga sai fara'a kike kamar warce aka bi
ya ma kujeran mecca, meye sirrin kawata, wallahi na zata idan na shigo school zan ga idanuwanki sun kumbura don kuka tunda aikin ki kenan, amma naga sai farin ciki kike kina nishadin ki, yau har da kula Coursemate dinmu a Hall kamar ba ke ba" Khaleesat tay
i murmushi tana wasa da zoben hannunta tace "To saboda me zaki ga idona ya kumbura don kuka?" Safiyyah tace "Akan issue din Abdul mana, ai nasan halin ki sai ki iya kwana kina kuka" Khaleesat ta ta
ɓ
e baki har sannan tana murmushi tace "That was then, I don
't have time for that now Safiyyah, ni fa na ma dena tsoron nasa yanxu, kuma ba abinda ya isa yayi min...." Safiyyah ta kyalkyale da dariya tace "Nagode tawan, don Allah a wani kasuwan kika siyo liver din nan naki me shegen kyau?" Khaleesat bata san sanda
tayi dariyan ba ita ma tace "Allah da gaske i am not afraid of him any longer Safiyyah" Safiyyah tace "Ko ke fa, yanzu tun asali da haka kike ai babu me taka ki kawata, amma naji dadin wanda ya siyar maki da liver din nan har kika samu kwarin gwiwa...." Sh
iru Safiyyah tayi ta daga kai tana kallon Abdul that is coming toward them, tuni Khaleesat ta hade rai bayan ta gansa ita ma, ta fara tattara reading materials dinta a jaka, ta dau jakar tana kallon Safiyyah tace "Mu je Sophie" A tare suka mike Safiyyah na
ta
ɓ
e baki, Khaleesat na fara tafiya Abdul ya riko veil dinta yana kallonta yace "Don Allah ki bani minti biyar mu