Showing 357001 words to 360000 words out of 641791 words
karasa kusa da ita ya yagi babban tissue dake kitchen din ya daure fuska ya mika mata alamar t
a goge hannunta bazata ta
ɓ
a wayarsa haka ba, ta
ɓ
e baki tayi ta amshi tissue din ta goge hannunta sannan ya mika mata wayar, yana tsaye har suka gama gaisawa da Hajiya Shafa'atu, duka bai wuce 2 minutes ba sannan ya karbi wayarsa ya fice daga kitchen din, H
ajiya Shafa'atu tace "To yaushe za ku shiga England din naji satin nan da za a shiga ne convocation din ko? ni dai ba lallai ma in je ba don ina da wani babban uxuri, but idan na samu sarari sai in iya zuwan" Ajay yace "In sha Allah ranan zan je ni" Hajiya
Shafa'atu tace "Kai kadai zaka je?" Yace "Eh in sha Allah" Hajiya Shafa'atu tace "Jiddan bata da Visa halan? Ai da kayi mata all this long while da aka dauka da komawar ku Amurka" Ajay yace "An mata ai" Hajiya Shafa'atu tace "To shi ne zaka je kai kadai k
uma? A'a hakan bai yi ba Yarima, Ai yana da kyau ka kai ta duk ta hadu da yan uwanka su santa ta san su don nasan za su je ko ba duka ba, kuma ba kowa yasan ta ba kaga wannan wata dama ne da za tasan dangin ka, going without her isn't an option" Ajay dai y
ayi shiru, but to bring an end to the conversation sai kawai yace "To in sha Allah Mama, za mu je tare" ya fadi hakan ne ba don zai je da ita din ba don babu wannan niyyar tare da shi, a haka suka yi sallama da Hajiya Shafa'atu ya ajiye wayarsa, banda ma r
ashin zuwansa zai zama wani issue din shi me ma zai je yi wajen convocation din Hadiyah......
Karfe goma saura na dare Khaleesat ta gama karatun da take don ta gaji da karatun, ta kashe laptop dinta tayi plugging dinsa sannan ta dau wayarta don dubawa ko U
mma tayi mata reply din message din da tayi mata tun da rana amma taga bata ma hau WhatsApp din ba, Sophie tayi ma reply din maganar da tayi mata few hours ago, sai kuma taga Ajay yayi updating status tun daxu, once a while yake uploading status or may be
ita ce bata lura da ko yayi status din ko bai yi ba, ta bude status din nasa taga hoton Inteesar ne yana wishing dinta happy birthday, tayi ta kallon hoton da kamar ta masa reply tace ya tura mata numberta kawai dai ta fasa, sai kuma taga status din Jay, s
ai da gabanta ya fadi don it's been a while bata ga status dinsa ba, ta bude status din tana kallon IV da yasa na Convocation din Hadiyah that is taking place in Oxfordshire England on Tuesday, caption dinsa ne yasa taji hawaye ya kawo idonta and she wishe
d bata ma bude status din ba, ajiye wayar tayi ta kashe wutan dakin ta kwanta tana jin hawaye me zafi na zuba idonta. Wajen 12 na dare Ajay ya gama abinda yake yi a laptop dinsa ya kashe wutan parlon ya wuce sama, har ya nufi part dinsa sai kuma ya dawo ya
bude kofar dakin da Khaleesat take, Flash din wayarsa ya kunna yana haska ta, bacci take amma bata rufe har fuskarta da bargo ba kamar yanda ta saba yi, ya karasa kusa da ita har sannan yana haska ta da fitilar wayarsa ya kai hannu ya cire hulan kanta, ga
shin da yace ta cire ya gani still a kanta, ta kurma wani ihu a mugun tsorace jin hannu a kanta, ta fara kokarin tashi zata bar wajen jikinta na rawa kuma bata fasa ihun da take ba tana cewa "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un" Yayi saurin rikota yace "Ke,
meye haka?" hannunsa ta riko bayan da taji muryarsa ta fashe da kuka sosai har lkcn jikinta na rawa tana cewa "Innalillahi wa Inna ilaihi raji'un" Gaba daya ta gigice har zufa ya keto mata a goshi, yayi saurin zaunawa kusa da ita bayan ya ajiye wayarsa ya
kunna fitilar gefen gado yana kallonta yace "Are you alright?" Kalle kallen dakin ta ke yi har sannan tsoro ne kwance karara a fuskarta ga wani heaving da kirjinta yake ta matsa kusa da shi, shi dai kallonta kawai yake, har sai da ta yi calm down after al
most 2 minutes, and everywhere was very silent, a hankali ta daga kai tana kallonsa kamar zata fara sabon kuka tace "Me yasa zaka bani tsoro? What are you looking for?" Ya hade rai yace "What did I tell you about the hair?" Ta marairaice tace "Which hair?
Ni fa gashi na ne" Ya mata wani kallo yace "Do i look like i am joking with you?" Bai jira me zata ce ba ya kai hannu kan gashin yana ta
ɓ
a soft scalp dinta, kauda kanta tayi da sauri tana komawa baya daga kusa da shi ta hade rai tana masa wani kallo tace "
Meye haka? Saboda zan yi karyan gashina?" She could see the startle in his eyes yana kallon gashin, sai kuma ya sauke idonsa bai sake cewa komai ba kawai ya mike ya dau wayarsa ya nufi kofa ta bi sa da kallo har ya fita daga dakin, ta tura baki ta dau hula
rta ta mayar sannan ta kashe wutan bedside lamp da ya kunna har sannan tana jin kirjinta bai dawo dai dai ba. Washegari Lahadi Khaleesat ta gama duk abinda zata yi ta shirya, tun karfe takwas ta tura ma driver din da ke kai ta school text message tace masa
karfe sha daya zata fita, tana rike da handbag dinta ta sauko downstairs tana ma Ajay kallon gefen ido, yayi ending call din da yake ya juya ya kalleta babu yabo babu fallasa yace "Ina zaki?" Ba tare da ta kallesa ba tana ci gaba da tafiyarta zuwa kofar f
ita daga parlon tace "School" Ya mata wani kallo yace "School on a Sunday? Are you sick in the head?" Ta hade rai ta tsaya sannan ta juya ta kallesa tace "Reading material dina da na manta ranan Friday zan dauko sbda gobe muna da Course din and I need to s
tudy before the lectures" Ajay ya mike yace "Mu je school din since you are a liar" Wani kallo ta dinga masa don gidansu Safiyyah take son zuwa, ya hade rai yace "Baki ji me nace bane?" A takaice tace "Bazan je ba kuma, na fasa" Tana fadin haka ta juya zat
a koma sama ya mata wani tsawa yace "Keee na fara wasa da ke ne? Zo ki fita kafin ki sha mari" Tsayawa tayi sai kuma ta juyo, kamar zata fashe da kuka ta nufi kofa ta fice daga parlon ya bi bayanta, makullin motar ya amsa hannun driver dake jiranta, fuskar
ta a daure ta shiga motar, har suka bar gidan bata kalli direction dinsa ba, bayan sun isa school yayi parking yace "Go and get the material ki dawo" Rungume hannunta tayi without looking at him taki cewa komai, Yace "Are you daft?" A takaice tace "Ba wani
material, kuma ni ba school zan zo ba gidansu Sophie zan je za mu yi karatu tare a can" Kallonta ya dinga yi, ita kuwa taki kallonsa, kamar zata yi kuka tace "Bayan kace kar ta zo inda nake ni kuma sai ka dinga hanani zuwa wajenta bayan tare mu ke karatun
mu during the weekends" Kuka ta fara yi ta rufe fuskarta da gyalen jikinta, shi dai har sannan Kallonta yake, can ya tada motarsa duk tunaninta zai yi considering kukanta ya kai ta gidansu su Safiyyah amma taga ya dau hanyar gida direct, wani mugun haushi
nsa ne ya cika ranta tuni ta dena kukan da take ta daure fuska, har suka isa gida yayi parking bai kalleta ba, ta bude motar ta fice daga cikin motar ta nufi cikin gidan kamar zata tashi sama, har dare bata sauko downstairs ba ranan balle ta nemi abinda za
ta ci, shi ma ya kyaleta tunda ba cikinsa bane yayi ma Driver order din abinci, shi kuma ya hada salad for himself for dinner.
*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah* ur evidence via
07087865788
HALYSAAH
PAGE 1
10
Ajay na kallon foo
tball wajen karfe sha dayan dare kiran Mai martaba ya shigo wayarsa ya rage volume din TV din ya sauke kafafuwansa kasa daga kan kujera sannan yayi picking call din, cikin ladabi ya gaida Sarki, bayan sun gaisa sarki ya tambayesa Khaleesat, yace "Tayi bacc
i ranka shi dade" Sarki yace "Ohk, goben za ku tafi UK for Hadiyah's Convocation which is on Tuesday?" Ajay yayi shiru, can yace "I thought Wednesday ne ranka shi dade...." Mai martaba yace "A'a, Jawwad din bai tura maka Invitation din bane?" Duk da bai tu
ra masa ba Ajay yace "Ya tura, ban kula bane da date din" Mai martaba yace "It's Tuesday not Wednesday" Ajay yace "Toh Allah ya kai mu lafiya ranka shi dade, nasan ba lallai ka samu daman karasowa ba ko?" Mai martaba yace "Za a wakilce ni, beside Hajja ma
gobe za su tashi zuwa England din in sha Allah, Kai ma ya kamata kai da matar ka should leave tomorrow ba sai ranan talatar ba" Ajay yayi shiru at first, sai kuma a hankali yace "Abba i think ba sai na je da ita ba, she will stay with her friend kafin in d
awo" Mai martaba yace "Ko saboda me?" Shiru Ajay yayi, Mai martaba yace "To ku je tare, she will get to meet most of ur relatives da basu san ta ba, there is no point leaving her behind shi yasa nasa ayi mata Visa" Ajay ya sauke idonsa yace "Toh Abba, we w
ill go together in sha Allah" Mai martaba yace "Good, Walid ma tun shekaranjiya ya tafi England din" Ajay yace "Ehh he was here yesterday, amma ya tafi yau" Mai martaba yace "Really, America ya tafi dama?' Ajay yace "Eh nan ya zo" Mai martaba yace "Wani ir
in tafiya ne wannan yayi? Shi da zai tafi England that is just 7 hours from Nigeria me ya kai sa America tafiyar kusan awa sha shidda?" Ajay yace "May be he have something to accomplish here, but ya tafi England din daxu da safe" Mai martaba yace "Ohk then
, take care" Ajay yayi masa sallama sannan Mai martaba ya katse wayar, ajiye wayar yayi ya jinginar da kansa jikin kujera yana nazarin ta yanda zai fara tafiya England da Khaleesat, shi ma ba da son ransa zai je ba balle ya wani je da ita, mikewa yayi kawa
i ya kashe kayan kallon ya wuce sama. Safiyyah da ta rike ha
ɓ
a tana kallon Khaleesat da mamaki tace "To hakan yana nufin kishi yake da ni kenan ko me? Banda haka me yasa zai hanaki zuwa wajena bayan tare ya gan mu? Ji min mutum, Ko don saboda yasan ni Team
Housemate ce? To dole ne sai na goyi bayan cin amanar da yayi yake nufi ko me? Ni dama tun asali kowa yasan Housemate nake yi shine nawa, kuma bazan ta
ɓ
a canza ra'ayina ba, har gobe bazan dena cewa ba a kyauta ma Housemate ba an ci amanarsa an cucesa, she
karanjiya ma naga ya saka status wai amaryarsa zata yi convocation a Oxford, caption dinsa ne yasa jikina kuma yayi sanyi qlau" Khaleesat ta daga ido tana kallonta, Safiyyah ta ta
ɓ
e baki tace "Ko meye na wani sa wife dinsa a caption bayan kowa yasan wife d
insa ce ba sai ya gaya mana ba, ni dai kaddai fa ace har yayi move on ya bar ni nan da jiye masa takaici kullum ina babatu, su fa maza ba tabbas gare su ba, zuciyarsu ba shi da tabbas yanxun nan sai su canza in suka samu wata daban, tun da naga ya sa kalma
r wife din nan a status jikina yayi sanyiiii, kinga alamar ya dirji amarcinsa yanda ya kamata kenan har da referring dinta to as his wife a status dinsa, to ai shikenan" Ita dai Khaleesat tayi shiru bata ce komai ba tana jin zuciyarta na mata zafi, Safiyya
h ta ta
ɓ
e baki tace "Duk da dai shi ma Ajay din ba mutumin banza bane mutum ne me shegen class da personalities masu kyau, kuma dama can yana burgeni yanda baya daukan wargi yanxun nan kana raina masa hankali zai kai maka naushi ya hada maka jini da majina
, ba irin mijin Surayyah da Housemate ba masu ba namiji
ɗ
an uwansu hakuri, tun daga nan suka sire min wallahi naga inaaa ba gwarzaye bane" Khaleesat ta kalli wayarta jin shigowar sako, sai kuma ta kalli Safiyyah a hankali tace "My driver is around Sophie,
sai gobe" Safiyyah tace "Ni dai ki kwantar da hankalinki ki dena damun kanki wallahi, tun da Allah yayi Housemate ba mijinki bane don gashi can har ya rungume er matarsa to kema a gaskiya zan baki shawara kiyi hakuri ki fara kula mijinki duk da
ɗ
an rainin
hankali ne shi amma to ya za ki yi? Nasan shi ma wallahi daurewa kawai yake yana pretending amma ya gama macewa a kanki, yana zaune gida daya dake yana kallon ki matsayin halaliyarsa da wannan shape din naki da glowing skin har ya isa yace baya jin komai a
ransa? Ai sai dai ya yaudari kansa wallahi, kawai daurewa za ku yi ku sauke hakkin juna a wuce wajen" Mikewa Khaleesat tayi without answering her fuskarta daure ta dau jakarta tace "Bani textbook dina zan tafi gida" Safiyyah tayi er dariya tace "Ranan da
zai nuna maki ke halaliyarsa ce may be you will come back to ur senses that day, bar ganin yana kyaleki, ba dai namiji bane? wataran ko yace zai kyaleki bazai iya ba a sannan ne zaki dawo hankalin ki" Takaici yasa Khaleesat ta juya kawai tayi tafiyarta ta
bar wajen, cikin bacin rai ta nufi inda driver ke parking yana jiranta. Khaleesat na isa gun motar ta bude back seat zata shiga, still tayi tana kallonsa, yana zaune driver seat ya saka Black glasses irin no respect din nan yana kallon gabansa kamar bai sa
n ta bude motar ba, ta
ɗ
an ta
ɓ
e baki ta rufe back seat din ta bude front seat ta shiga motar, Without looking at him kamar ana tilasta ta tace "Good evening" Bata ji ya amsa ba ya ja motar suka bar wajen, ba hanyar gida taga ga nufa da ita ba, ita dai tana
ta kallon hanya wondering where he is taking her to, sai da suka yi tafiyar kusan awa daya sannan yayi parking a wani babban Mall, ya kashe motar ya sauka, ganin bata sauko ba yace "Don't waste my time" Bude motar tayi fuskarta babu walwala ta sauka, yana
gaba tana biye da shi suka shiga wajen, Abayoyi masu tsadan gaske da dogayen riguna ta dinga gani, ita dai tana biye da shi a baya, without looking at her yace "Pick the ones u need" Ta daga kai ta kallesa, yana duba agogon wrist dinsa yace "Do not waste
my time" Ita dai tayi shiru bata ce komai ba, can ta daga wani Abaya da take ta kallo tun da suka shigo wajen, tana ganin price dinsa bata san sanda ta mayar da sauri ba, taga ya dau Abayan yana dubawa, ita dai kallonsa kawai take, ya duba size din, daga h
aka bai sake bin ta kanta ba ya ci gaba da duba Abaya da tsadaddun dogayen riguna yana daukan wanda yaga yayi kyau, sai da ya dau riguna biyar duk masu shegun tsada a wajen, don mamaki ma abun ya bata, yayi payment suka fita wajen ya shiga wajen takalma da
jakunkuna designers, ta buda ido sosai tana kallonsa, nan ma duk shi ya zabar mata kala uku uku har tayi mamakin ta yaya yasan size din takalminta ga riga ma da ya siya yasan size dinta, sosai jikinta yayi sanyi ganin prices din items din da yake dauka ba
na wasa bane, bayan yayi payment suka fita daga wajen takalman kuma duk shi ke rike da kwalayen da aka zuba masu kayan, ta wani zaro ido ganin wajen designers jewelries zai shiga, ita dai a hankali take tafiya tana bin sa a baya, nan ma set din jewelries
lafiyayyu uku ya daukar mata ita dai tana ta kallon ikon Allah, taga ya kara mata da zobuna biyu duk designers, sai wristwatch, zoben ne ma ya bata ta gwada without looking at her, daga nan ya biya kudaden suka fita daga wajen, inda ake siyar da hair acces
sories irin na turawa ya gani ya shiga wajen tana dai biye da shi cikin sanyin jiki, hadaddun ribbons din gashi ya siya mata iri iri bayan ya biya suka bar wajen sannan suka fita babban Mall din gaba daya, she don't even want to start calculating the amoun
t he spent in just this shopping cause the money was huge especially when converted to Naira, millions masu dama kenan fa in anyi lissafi, bayan mota ya bude ya ajiye kwalayen kayan hannunsa sannan ya bude driver seat ya shiga, ita ma ta shiga gaban motar
ta kulle, sae da suka kusa gida after almost an hour and 15 mins ride sannan ya tsaya wani eatry ya siya abinci takeaway biyu, daga nan kuma suka wuce gida wajen karfe bakwai na dare.... A nan parlor Ajay ya bar mata kayan a takaice yace "Get ready za mu y
i tafiya gobe karfe biyar na asuba, iya wa ennan kayan zaki tafi da" Yana kai wa nan ya wuce sama