Showing 495001 words to 498000 words out of 641791 words

Chapter 166 - HALYSAAH COMPLETE

haifa a duniya, kinsan what they went throug

h before suka sameni? Su yaya Musty, ya Shuaib, Aunty Salaha, Aunty Naja, ya Ahmad, duk a gidanmu suka taso ake sponsoring dinsu ba don iyayensu basu da shi ba, tun ba a haifeni ba suke gidanmu because of my parent desperation na samun yara amma Allah bai

basu ba, shi ne suke rike yaran yan uwansu, har Allah ya basu ni bayan sun ma cire rai, to shine ke Allah ya baki da wuri zaki ce bakya so? Don wannan da Allah kike yi not ur Husband tunda shi yaga dama ya baki" Khaleesat ta rufe fuskarta da pillow ta fara

shesshekan kuka cikin rawan murya tace "Cewa fa yayi zai rabu da ni Safiyyah, what's the need of the pregnancy da zan bari..." Safiyyah tayi tagumi tana kallonta, can tace "Ke kina tunanin Ajay zai iya rabuwa da ke? Ya gaya maki duk abinda ya gaya maki ne

out of confusion da frustration Khaleesat" A fusace Khaleesat ta

ɗ

ago kanta tace "Sai yaje yaji da confusion din nasa da frustration, ni kuma ya bar ni in ji da rashin son cikinsa a jikina, in ma na yarda na haifi cikin babu abinda yaron zai yi da ya wuce

yayi bakin jini a masarautar nan irin yanda shima yake da bakin jini, yanda ba a son uban cikin haka zalika baza a ta

ɓ

a son cikin ba, ni kuma bazan haifi abinda za a zo a tsana a saka shi a gaba ba duniya tayi masa zafi wataran idan babu ni, har yaji yana

da ya sanin haifosa da aka yi duniya" Safiyyah ta

ɗ

an yi murmushi tana kallonta, a hankali tace "You are telling the sad story of ur husband, sai naga kamar you are mocking him Khaleesat, amma nasan bai ta

ɓ

a da ya sanin haifosa da mahaifiyarsa tayi zuwa d

uniya ba, ko ba komai yana bin mahaifiyasa da addu'a kullum, haka zalika

ɗ

an da za a haifar masa ma bazai yi da ya sanin haifosa duniya ba, in sha Allah

ɗ

an nan ne zai zama strength din Ajay a duniya, and Ajay will be proud of him...." Aunty Farida ce ta s

higo dakin, Khaleesat tayi saurin goge hawayen idonta, ta karaso kusa da gadon tace "Khaleesat ashe yau za ku koma Bauchi, Junaid din na waje tare da Jawwad" Khaleesat ta daga kai ta kalli Aunty Farida tace "Kwana biyu fa zan yi, kuma ya sani" Aunty Farida

tace "A'a tunda suka zo tafiya dake ki tashi kawai Khaleesat" Sai ga Nenne ta shigo dakin tace "Duk yanda aka yi daga masarautar ce za ace su dawo da ita, banda haka meye laifin zamanta a nan har ta samu sauki, a gaskiya zan ce ma Ahmad su ce bazata iya z

aman mota ba kurum, haka kawai a mayar da ita su bata mugun abu mu shiga uku don ma dai na yarda da kakar nan tasu Hajja" Aunty Farida tace "Don Allah ki rufa mana asiri Nenne, tun da suka zo tafiya da ita ta tashi su tafi kawai, ba mu da ikon hanata tafiy

a" A fusace Nenne tace "Muna da iko wallahi tunda er mu ce, wa yace maki ana wasa da batun ciki, cikin ma karami haka? Yanxu ko hanya da za su bi da ita ai hatsari ne babba tunda hanyar garin nasu rubabbiya ce ba wai hanya bace sambal" Safiyyah ta bude bak

i tana kallon Nenne, Aunty Farida ta dauko handbag din Khaleesat da Hijab har kasa ta mika mata tace "Tashi ki saka Safiyyah ta rakaki waje Khaleesat" Wani zagi Nenne ta kundumo tace "Zan ga ko ke kika haifar min Ali har ya haifota, ko Zahra'u bata isa ta

nuna min iko da Khaleesat ba balle ke karan kada miya, in kuma bakin ciki ku ke da karamin cikin jikinta ne sai in sani, shi Junaidun ba likita bane ko kuma zai ce bai san illan bin hanya ga mai ciki karami ba, duk yanda aka yi flanning haka yi ta dawo su

lalata cikin tunda sun ga matar Yarima me jiran gado zata haifo karamin yarima" Khaleesat dai ta jingina da gado tana kallon Nenne, wato har yanxu bata san an saukesa ma daga Yariman ba, ficewa Aunty Farida tayi ta tafi parlor tayi zamanta, Hajiya Zaliha d

ake parlon duk tana jiyo masifar Nenne ta

ɗ

an yi murmushi tace "Nenne Gwamnati" Safiyyah dai har ta fara reason da Nenne don ita kanta zata so a bar Khaleesat ta

ɗ

an yi kwari a gida kafin ta koma wannan masarautar tasu na fitina, to amma tana ganin kamar A

jay bai san da cikin nan ba fa, don da ya sani shima bazai fara komawa Bauchi da ita ba tunda yasan halin yan gidan nasu kuma yasan ba son matarsa suke ba, Hajiya Zaliha ce ta shigo dakin ta tsaya a bakin kofa tana kallon Nenne dake ta bala'i tana cewa ko

nan da gate Khaleesat bazata fita ba sai cikin jikinta ya zama mutum, Hajiya Zaliha tace "Nenne su fa gidan sarauta ba a yi masu haka, kiyi hakuri don Allah tunda suka zo tafiya da ita ki bari su tafi da ita, kilan umarnin yin hakan aka basu daga masarauta

barin kin ga mijinta ne me jiran Gado, tunda daxu fa ce min kika yi ya dawo da ita gida ne har cikinta yayi kwari, to duk yanda aka yi an umarcesa ya maidota masarautar shi yasa ya zo tafiya da ita sai ayi masa uxuri Nenne, sannan kince kakarsu na da kirk

i, kinga babu abinda zai sameta da izinin Allah tunda kakarsu na nan...." Nenne tace "A'a Hajiya tsorona Allah tsorona lamarin gidan sarauta, kin ga dai ita ce ta farko da tayi ciki har zata haifa ma Mai martaba jika a gidan, kuma akwai facalarta har yanxu

shiru ba labari, kin ga kuwa ai komawarta gidan nan hatsari ne babba, kinsan hassada da bakin ciki dake tattare gidan sarauta kuwa? Haka kawai su asirce min jikata da yaya ma aka samu aka yi cikin banda dai a bar kaza cikin gashinta, ni dai na saba jin ma

ganar ki amma wannan gaskiya bazan ji ba Zaliha don zancen cikin mutum ake" Nenne na kai wa nan ta juya ta kalli Safiyyah tace "Ke tashi ki je ki kira min Yariman a kofar gida, ai mu ma er mu ce kuma muna da iko da ita, ana kyalla ido aka ga cikin nan a g

idan sarauta to jikata na cikin hatsari kuma" Safiyyah ta mike ta dau gyalenta ta fita, Nenne na cewa "Kar ki ce masa komai, kawai cewa zaki yi ya shigo ina son magana da shi" Safiyyah tace "To Nenne" Hajiya Zaliha ta sauke ajiyar zuciya ta fita daga dakin

, Nenne ta kalli Khaleesat tace "Tashi mu tafi dakina" Da yake ita ma ba son tafiyan take ba kuma cikin ma bata yi na'am da shi ba tuni ta sauka daga kan gadon, Nenne ta kama hannunta suka fita daga dakin ta tafi da ita dakinta, Khaleesat ta kwanta kan gad

o a hankali tace "Ni dai bai san bani da lafiya ba kuma kar a gaya masa abinda yake damuna don Allah, kawai ce masa zaki yi ai bani da lafiya bazan iya tafiya a mota ba" Nenne ta zauna gefen gado tayi kasa da murya tana zaro ido tace "Bai san da cikin ba k

enan?" Khaleesat ta rungume hannu ta kauda kai tace "Ni dai kar a gaya masa" Nenne tace "Ikon Allah, ai na zata ya sani, to saboda me baza a gaya masa wannan abun farin cikin ba Khaleesat?" Khaleesat tace "Nace dai kar ki gaya masa don Allah, ta yaya ma za

ki fara gaya masa wannan maganar?" Nenne tace "Yo to ni ba kaka bace? Ai ba komai idan na gaya masa" Khaleesat tace "Don Allah ni dai kar ki gaya masa, ko fa dubawa ba ayi ba, idan kuma ba shi bane ba fa?" Nenne tace "To zan dai ce masa baki da lafiya sosa

i, ya bari ki kwana biyu, idan ya so anjima da daddare ki saka likab mu je asibiti ayi gwaji, balle ma shi ne wallahi" Safiyyah ce ta shigo dakin tace "Nenne yana parlor" Nenne tace "To Sapiya" Nenne ta dau gyalenta ta fita daga dakin, Safiyyah ta zauna ge

fen Khaleesat tana murmushi tace "Mijin ki fa bai san ciki gare ki ba, yanxu nace masa baki da lafiya baki ga yanda ya rude ba har ya bani dariya, wai nan bai ma san rashin lafiyan menene ba" Khaleesat tace "Ai dai ba a aike ki kije kice bani da lafiya ba,

kuma ina ruwansa da rashin lafiyata har zai rude" Murmushi kawai Safiyyah take yi bata ce mata komai ba, Nenne na zaune parlor da Ajay bayan sun gaisa ta kwantar da murya tace "Wallahi tun dai da ku ka zo jiya ne jikin nata ba dadi, shi ne nace ko zata

ɗ

a

n kwana biyu a nan kar ta koma masu masarauta da cuta, ina ga gwara ta warware kan ta koma...." Ajay da yaji hankalinsa ya tashi ya dinga kallon Nenne, can ya sauke ido yace "Zan iya ganinta Kaka?" Nenne ta bude baki tace "Me zai hana ka ganinta kuwa Ahama

d? Tana cikin dakina ka shiga ka sameta" Yace "Nagode" Mikewa yayi ya nufi kofar dakin da Nenne ta nuna masa, bude kofar dakin yayi da sallama, Khaleesat na jin muryarsa tayi saurin kwanciya kan gado ta juya baya ta hade rai, ya shiga dakin yana kallon Saf

iyyah dake murmushi, ta mike ta nufi kofa ta fita daga dakin ta kullo masu kofar, ya karasa kusa da gadon ya duka cikin sanyin murya yace "Jeeddah" Banza Khaleesat tayi masa tana kara daure fuska idonta a kulle, yana ta duke a kasa yana kallon bayanta kafi

n ya mike ya zauna gefen gadon ya dagota, a fusace ta fara turasa da karfi tana cewa "Bana so, stop holding me bana so" Not minding her reaction ya juyo da ita, nan ya dinga kallonta babu ko kiftawa ya ma kasa cewa komai, bai san sanda ya rungumeta ba kama

r zai maidata jikinsa su zama daya, trying not to be emotional yace "Good Lord.... you are carrying my Baby Jeeddah, you are carrying my child...." Ji tayi kanta ya wani sara saboda irin rikon da yayi mata, nan da nan taji amai zai taho mata ta fara turasa

amma yaki saketa sai sambatun farin ciki yake mata, without hesitation ta kwarara masa aman a kirji.

HALYSAAH PAGE 167...

Khaleesat ta fito daga bandaki tana dafe bango bayan taje ta wanke bakinta da fuska, yana zauna gefen gado yanda ta bar sa hannun

sa rike da rigarsa da ya cire ya bi ta da kallo babu ko kiftawa, deep down yana shakkar mata magana don bai gama recovering daga tsawan da tayi masa ba daga zai taimaka ya kai ta bandaki, ko kallonsa bata yi ba har ta karasa kan gadon tana yi tana dafe ban

go sannan ta kwanta ta juya masa baya tana sauke numfashi, ya kalli singlet din jikinsa, dakewa yayi cike da karfin hali ya koma kusa da ita yayi kasa da murya yace "Ya zan yi Jeeddah?" shiru tayi taki ce masa komai, cikin sanyin murya yace "Jeeddah" A tak

aice tace "Oho ni nasani, kuma ni dai ka matsa kusa da ni bana son turarenka" Tana fadin haka ya matsa daga kusa da ița a hankali yana kallonta, after some minutes ya ciro wayarsa a aljihu yayi dialing number Safiyyah, yana fara ringing Safiyyah ta daga, y

a rasa abinda zai ce mata at first, sai kuma yayi karfın halin cewa "Can you hear me Safiyyah?" Safiyyah tace "Eh ina jin ka" Sai da ya fara kame kame sannan yace "She threw up on my shirt, and...." Safiyyah quickly saved him the stress of looking for what

to say, tace "To yanxu ya za ayi? Kamar boxes din ku suna mota ko?" Yace "Sure Safiyyah" Tace "Ohk, let me meet Ya Jawwad" Daga haka ta katse wayar, Nenne na kallon Safiyyah tayi kasa da murya tace "Yace ki shigo da akwatin nata ne?" Safiyyah tayi murmush

i tace "A'a wai amai tayi, shi ne ta bata masa riga...." Nenne tace "Innalillahi wa Inna ilaihi raji'una, shi yasa nace a bar ta a nan ni da uwarta mu yi ta fama da aman, ba ko wani namiji bane ke iyawa da kazantar me sabon ciki, ita ma dai son jikinta yay

i yawa wallahi, wa yace mata ana yayin kwarara amai a duk inda ka samu saboda kana da juna biyu, to ko dai a basa mayafına sai ayi maza a wanke rigar tasa, nan da nan zai bushe tunda ga rana" Safiyyah tayi dariya tace "A'a Nenne ai kayansu na cikin mota, z

an je in samu Yaya Jawwad sai ya duba masa riga a akwatinsa" Nenne tace "To yi maza, Alhamdulillah tunda da kayansa a mota" Mikewa Safiyyah tayi ta fita zuwa kofar gida, Jay na zaune gaban mota yana danna wayarsa ta samesa, gaishesa tayi yace "Dama kina ci

ki" Tace "Eh wallahi nima ban dade da zuwa ba" Ya maida dubansa kan wayarsa yace "Ohk, how are you?" Tace "Alhamdulillah, brothern ka ne ya aiko ni wajen ka" Ya kalleta yace "Waye brother na?" Er dariya tayi tace "Ya Ajay mana, wai shirt dinsa zaka dubo a

akwatinsa..." Jay yace "I don't understand" Tana murmushi tace "Khaleesat ce bata jin dadi, shi ne tayi masa amai a riga daga ya shiga daki dubata Jay ya gyara zama kamar bazai ce komai ba, sai kuma yace "I think boxes din suna cikin booth ai..... Ta dan b

ude ido tace "Ta yaya zan san nasa Ya Jawwad? Ai kai zaka duba" Jay yace "Nima ta yaya zan sani? Kawai dubawa zaki je kiyi" Safiyyah tace "A'a gaskiya kai ya kamata ka duba" Kyaleta Jay yayi yana ci gaba da danna wayarsa, can ya juya ya kalli bayan motarsa

ya dauko Carrier bag da ke back seat ya bude, designers shirt ne uku da yayi ordering aka kawo masa package din kayan daxu daxu, ya cire biyun ya ajiye back seat sannan ya bude motar ya mika mata Carrier bag din dake dauke da shirt daya, ita dai kallonsa

kawai take wato akwatin ne bazai bude ba, ta amsa tace "Ohk" Daga haka ta juya ta koma cikin gidan, dakin Nenne ta nufa ta tsaya tayi knocking a bakin kofar, Ajay ya daga kai ya kalli kofar, juyawa Khaleesat tayi ta kalli kofar ita ma, sai kuma ta kallesa

don iya singlet ne jikinsa da dogon wando, sai ga kiran Safiyyah ya shigo wayarsa ya daga, tace "Am at the door..." Yace "Ohk Safiyyah" Da kyar Khaleesat ta daure ta sauka daga kan gadon ta nufi kofar dakin ta bude slightly tana kallon Safiyyah, Safiyyah t

ayi murmushi tayi kasa da murya tace "Sannu da aiki, Allah ya sa ba da gangan kika kwarara masa amai ba" Khaleesat ta wani daure fuska, sai kuma ta amshi bag din hannunta, Safiyyah dai ta juya tana murmushi ta bar bakin kofar, kulle kofar Khaleesat tayi ta

koma dakin shi dai Ajay bin ta da ido kawai yake, taki ko kallon inda yake ta tafi nesa da shi ta ajiye jakan ta koma ta kwanta ta juya baya, ya sauke ajiyar zuciya ya mike ya dau jakan ya ciro rigar ciki yana kallo, after some seconds ya cire label din j

ikin rigar ya saka, ya maida tasa cikin jakan, karasawa yayi kusa da ita ya zauna yana kallonta yayi kasa da murya yace "I know you are angry Jeeddah, nasan kuma baki son ganina kusa da ke which I clearly understand, But i will still say i am truly sorry f

or hurting you wife, idan ma baza ki hakura yanxu ba take ur time i will be patient, Amma plss do take care of what u are carrying for Allah's sake, tunda baki son komawa Bauchi zan bar ki a nan ki zauna for the meantime, i will be coming every week ends t

o check on your health in sha Allah" Khaleesat dai bata ce komai ba duk da tana jin duk abinda yake fadi, kuma bata juyo ba, after a while ya lumshe ido yayi kissing gashinta murya can kasa yace "I love you so much wife" Daga haka ya mike ya fita daga daki

n, sai da taji fitar sa sannan ta juya tana kallon kofar dakin, sai kuma ta mike zaune ta jingina da gado, hawaye ta ji ya kawo idonta ta fara gogewa a hankali da hannunta tana kallon kofar dakin. Tunda suka baro Kano Ajay ke zaune cikin mota idonsa a lums

he kamar me bacci amma ba bacci yake ba, he just can't get enough of his own happiness, he now feels that he belongs, ya dade bai ji sa cikin wannan yanayi na farin cikin da ya mamaye zuciyarsa ba, Khaleesat is just the best thing that have happened to him

, he can't believe she is carrying his child, he can't believe he is going to be a father one day, on the other hand kuma idan ya tuna fushin da take yi da shi sai jikinsa yayi sanyi sosai, bai san ta yanda zai fara shawo kanta ba, daga shi har Jay that wa

s driving babu wanda yace ma wani komai a motar all through the journey to Bauchi, kusan karfe uku suka isa masarauta, bayan Jay yayi parking without looking at Ajay yace "220$ is the price, convert and send me my money" Ajay ya juya ya kallesa, sai kuma y

a bude motar kamar bazai ce

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login