Showing 387001 words to 390000 words out of 641791 words
faduwa wondering who was inside the room ta
ɗ
an leka cikin dakin before going in, wani ƙara tayi tana zaro ido with surprise ganin Aunty Farida zaune cikin dakin, bata san sanda ta nufeta da gudu ba
ta tafi ta fada kanta ta kankameta.
HALYSAAH 121
https://chat.whatsapp.com/GqcHBlRTeNv6UgkAQHLc3x
Tsabar farin ciki Khaleesat kawai fashewa tayi da kuka don bata ta
ɓ
a zaton ganin Aunty Farida a Maryland ba, she thought she was dreaming, ta kara rungume
ta muryarta na rawa tace "Wayyo Aunty baki gaya min zaki zo ba ai" Aunty Farida ta
ɗ
an yi murmushi tace "Ai na zata Junaid ya gaya maki" Ita dai Khaleesat bata ce komai ba tana hawayen farin cikin ganin kanwar Ummanta, tuni Ajay ya fita ya bar dakin, Aunty
Farida na kallonta tace "Ya karatun?" A hankali Khaleesat tace "Alhamdulillah, za mu fara jarabawa sati na sama in sha Allah Aunty" Aunty Farida tace "Maa sha Allah, Allah Ubangiji ya baku nasara" Cike da shagwaba Khaleesat tace "Aunty ina Ummata da Baba
har da Nenne?" Aunty Farida tace "Duk suna gaishe ki" Khaleesat ta gyara zama tace "Amma yaushe kika zo? Yau ko jiya? Kuma naga you look dull, ko dai gajiyan hanya ne?" Aunty Farida tace "Daxu da rana ya dauko ni Airport, dama dolw akwai gajiya mana...." K
haleesat ta sauke ajiyar zuciya a hankali tace "Aunty naji dadin ganin ki sosai" Aunty Farida na kallonta tace "Bakya cin abinci ne kika rame" Khaleesat ta marairaice tace "Karatun final exams fa muke yi" Aunty Farida tace "Haka ne, Allah ya baku Sa'a" Sos
ai taga Khaleesat ta kara kyau, fatar ta sai wani sheki yake amma kuma ta rame, abincin da Ajay ya siyo ma Aunty Farida ta dau daya a ciki ta fara ci, don abinci kala hudu yayi ordering mata daban daban, Aunty Farida dai sai bin ta da kallo take, har aka y
i magrib Khaleesat taki barin dakin sai labari take yi ma Aunty Farida, she look so excited don ma dai taga Aunty Farida kamar bata son magana don sama sama take amsa ta, kawai tayi tunanin saboda gajiyan hanya ne, dakinta ta tafi zata dauko extra darduma
ta kai dakin da Aunty Farida ta sauka, tana shiga dakin taga wayarta saman gado a ajiye, daukar wayar tayi tana turo baki ta duba ko ya fashe taga ba abinda yayi, number Safiyyah tayi dialing babu bata lokaci ta
ɗ
aga, cike da murna Khaleesat ke sanar mata
da zuwan Aunty Farida, duk da Safiyyah ta san Aunty Farida na hanya dama amma tayi pretending tace "Ke haba dai? Da gaske Aunty Farida ta zo??" cike da murna Khaleesat tace "Wallahi in gaya maki" Safiyyah tace "Ai ko gobe da safe ina nan zuwa gidan, Aunty
Farida a Maryland?? Lallai mun yi babban bakuwa, zan mata girki kuwa in taho mata da shi gobe" Khaleesat na murmushi tace "To sai kin zo goben, ki zo da wuri plss" Safiyyah tace "In sha Allahu kuwa" A haka Khaleesat ta katse wayar ta fita daga dakin tana r
ike da darduma, ido hudu suka yi da Ajay ya taho daga part dinsa, ta hade rai ta wani cinno baki kamar ba ita ke murmushi ba ta juya tayi tafiyarta dakin da Aunty Farida take, ya bi ta da kallo. Karfe tara da rabi na dare Aunty Farida ta kalli Khaleesat da
ke zaune kusa da ita tana danna wayarta tace "Ki tashi ki tafi sai da safe, ni kwanciya zan yi" Khaleesat ta ajiye wayar hannunta tana kallonta da mamaki tace "Aunty in tafi kuma, nan zan kwana ai muyi hira" Aunty Farida ta hade rai tace "Hiran uban me za
ki min?" Ganin babu wasa tattare da ita yasa Khaleesat ta mike a sanyaye tayi mata sai da safe tana tafiya a hankali ta nufi kofa ta fita daga dakin, hawaye taji ya cika idonta, tun zuwan Aunty Farida taga ta ki sake mata fuska har tana tunanin ko duk gaji
yar hanya ce, magana ma sama sama kawai take yi mata, haka nan Khaleesat ta koma dakinta cikin sanyin jiki ta kwanta tayi lamo kan pillow. Washegari da asuba Khaleesat ta shiga gaida Aunty Farida, Aunty Farida ta amsa gaisuwarta, Khaleesat na wasa da hijab
din jikinta tace "Ya gajiyan hanya Aunty?" Aunty Farida tace "Lafiya lau" Kwanciya Aunty Farida tayi don dama zaune take saman darduma tana azkar, after some minutes Khaleesat ta mike a hankali ta fita daga dakin ta koma dakinta, zaunawa tayi gefen gado t
a fara tunanin to ko dai Ajay yace mata tayi masa wani abu ne bayan babu abinda ta ta
ɓ
a masa tunda take, hawaye ya cika idonta ta kwanta gefen gado tana goge hawayen, bata koma bacci ba har karfe takwas sannan ta shiga bandaki tayi wanka ta fito ta shirya
ta dau hularta ta saka sannan ta sauka downstairs zata shiga kitchen ta dora breakfast, zaune ta tarar da Ajay da Aunty Farida a parlor suna hira, tana hada ido da shi ta wani hararesa fuska daure ta wuce kitchen, shi dai ya ci gaba da maganar da yake yi d
a Aunty Farida, har aka yi azahar Aunty Farida bata yi wani hira da Khaleesat ba sai ma voice note da take tayi da Umma suna hira, duk jikin Khaleesat yayi sanyi don har ta gama concluding akwai abinda Ajay ya gaya mata, wani azababben haushinsa ta dinga j
i a ranta, tana kitchen tana duba abincin da ta dora wajen karfe biyu Safiyyah ta shigo kitchen din da warmers din abinci a hannunta tana washe baki tace "Su Khaleesat yau a kitchen ga kamshi duk ya cika gidan nan, sai fa Aunty Farida tayi zaton cikin luma
na ku ke zaune gidan nan ke da Ajay, sai kace girki kika saba yi a gidan" Ita dai Khaleesat bata ce komai ba ta amshi warmer din hannunta daya ta ajiye, Safiyyah na kallonta ganin mood dinta tace "Lafiya? Ya na gan ki haka? Me ya faru" Cikin rawan murya Kh
aleesat tace "Wallahi ban ta
ɓ
a ganin devil kamar mutumin nan ba Sophie, gashi nan ban san me da me yaje ya gaya ma Aunty Farida ba don tun da ta zo taki sake min fuska alhalin shi tana ta hira da shi, ni kuwa da kyar take amsa min magana idan nayi mata, sh
i bayan iskanci har da gulma dama ya iya ban sani ba" Safiyyah ta bude baki tace "Kai haba? To ke baki tambayeta me yasa take amsa ki haka ba?" Khaleesat ta fashe da kuka tace "Wallahi taki kula ni mu yi hira tun jiya, alhalin shi sosai take magana da shi
har da dariya, wallahi nasan sharri kawai ya laka min a wajenta, dama manipulator ne shi ban sani ba ashe" Safiyyah ta sauke ajiyar zuciya tace "Amma anya kuwa Ajay na da wannan lokacin Khaleesat, yaushe zai je yace masu ai kin hanasa hakkinsa?" Khaleesat
ta mata wani kallo ta tsuke fuska, Safiyyah ta rufe bakinta da hannunta da sauri tace "Au, to... cewa zan yi yaushe zai ce masu baku zaune lafiya bayan magana ma sai ya ga dama yake ma mutum, kema kin san ba shi da wannan lokacin sai dai ki masa sharri, mu
tumin da ko magana ma sai ya so yake yi, ni dai bari in je in sameta, Allah ya sa kar laifin ki ya shafeni, bari in tafi mata da shinkafar sai ki taho da miyan" Daga haka Safiyyah ta fita daga kitchen din sai kuma ta dawo da sauri tace "Dakin ki ta sauka?"
Khaleesat ta goge hawayen dake makale idonta ta girgiza mata kai sannan ta mata describing dakin da Aunty Farida ta sauka, Safiyyah ta fita daga kitchen din ta wuce sama, a stairs suka hadu da Ajay ta gaishesa ya amsa sannan ta wuce sama, da fara'a Aunty
Farida tayi welcoming din Safiyyah, Safiyyah na murmushi tace "Kin sha hanya Aunty, ya gajiya?" Aunty Farida tace "Alhamdulillah, ya mutanen gidan naku?" Safiyyah tace "Lafiya lau wallahi, ya su Umma da Nenne?" Aunty Farida tace "Umma suna gaishe ku gaba d
aya" Safiyyah tace "Ai mun kusa gamawa da Maryland in sha Allah mu koma gida" Aunty Farida tace "Allah ya baku sa'a Safiyyah" Safiyyah tace "Ameen Aunty" Aunty Farida ta sauke ajiyar zuciya tana kallonta tace "Tun da mu ka yi chatting dake few weeks ago Sa
fiyyah hankalina yaki kwanciya har yanxu, dama kuma Junaid yana ta insisting in zo Maryland tun bayan sun dawo babu dadewa amma naki saboda naga kamar yayi wuri ace na zo, wannan abun da kika gaya min yasa nayi accepting na taho yanxu, ashe dama abinda Kha
leesat take yi kenan Safiyyah? Me yasa tun da kika yi noticing hakan baki gaya min da wuri ba?" Safiyyah ta
ɗ
an yi murmushi tace "Aunty ai ina ta kallon ko zata canza ne amma sai naga abun nata gaba yake yi, ga kuma chatting da naga tana yi da Jawwad, i tr
ied my best in sa ta a hanya taki, kuma kin san ta da taurin kai" Cike da takaici Aunty Farida tace "Don bata da kunya har fa message ta min bayan mun yi magana dake da kwana daya wai in tura mata number Jawwad zata gaisa da shi ta WhatsApp tayi misplacing
number sa, da baki min magana ba bazan kawo komai a rai ba zan tura mata, kuma ko da baki riga kin min magana ba nima zan ga ai Junaid ya kamata ta tambayi number Jawwad ba ni ba, yanxu abun kunya Khaleesat ke son ja mana a idon duniya kamar bamu bata ili
min addini ba? Allah ya rufa mana asiri tana neman tona mana??" Safiyyah tace "Amma dai baki gaya ma Umma wannan maganar ba ko Aunty?" Aunty Farida tace "Ban gaya mata ba, don zata shiga damuwa ne sosai" Safiyyah tace "To Allah ya sa komai ya canza a dalil
in zuwan ki, amma kam Khaleesat tayi nisa bata jin kira, kuma fa duk da haka Ajay bai fasa yi mata duk abinda ya kamata ba just to make her comfortable in this country" Aunty Farida tace "Tsinuwar Allah take ta kwasar ma kanta kuma idan bata yi hankali ba
tun ba aje ko ina ba zata gane kurenta, duka duka shekarunta nawa da ta san salon shaidanci haka? Wato rayuwar da tayi da Abdul bata dau darasin komai ba sai ma dodewa da kwakwalwarta ya kara yi" Safiyyah tace "Yanxu da na shiga kitchen take min kuka wai d
uk yanda aka yi Ajay ya laka mata sharri a wajenki, wai tun da kika zo kin ki kulata in ta maki magana da kyar kike amsata, ni dai Aunty kawai ki nuna mata kamar ba komai sai ki sa ta a hanya kawai idan ba haka ba zata sake kullatar Ajay ne" Shigowar Khale
esat dakin yasa Safiyyah ta gyara zama tana murmushi tace "Allah sarki, amma dai kina nan har mu gama exams ko Aunty? Nan da kwanaki kadan za mu fara jarabawan" Aunty Farida tace "A'a gaskiya, ina ni ina zama har ku gama exams, few days zan yi in koma in s
ha Allah" Khaleesat ta ajiye warmer din miya dake hannunta sannan ta juya ta fita daga dakin fuskarta babu walwala, parlor ta sauka suka sake hada ido da Ajay dake zaune parlon yana shan fruit, ta zabga masa wata uwar harara kamar yanda tayi sanda zata wuc
e sama ta kai coolern miya, mikewa yayi fuskarsa a murtuke tana ganin haka ta juya da gudu ta koma sama. Bayan tafiyar Safiyyah da yamma Aunty Farida ta sa Khaleesat ta dauko mata madara da cup a kitchen, tun da Safiyyah ta bar gidan sai sannan Aunty Farid
a tayi mata magana, ta tafi kitchen ta dauko mata madaran da Cup ta kawo mata tana kallonta cikin sanyin murya tace "Aunty shayi zaki sha in dauko maki Milo?" ba tare da Aunty Farida ta kalleta ba tace "Haka nace maki" Khaleesat dai na zaune tana kallon ab
ubuwan da Aunty Farida ke cirowa can kasan akwatinta har ta gama fiddo su, kauda kai Khaleesat tayi, can ta mike zata fita daga dakin Aunty Farida tace "Ina za ki?" A hankali Khaleesat tace "A'a dama gyara kaya nake a dakina" Aunty Farida tace "Dawo ki zau
na" Ba musu ta dawo ta zauna, daya bayan daya Aunty Farida ke mixing mata magungunan da ta ciro akwatinta tana bata, ita dai sai dai ta amsa ta sha don bata ga alamar wasa fuskar Aunty Farida ba balle har tace A'a, amma a ranta takaici take me yasa ba a ga
kayan a Airport ba sanda ta shigo kasar, a haka har ta gama shan magungunan matan fuskarta babu walwala ta mike ta fice daga dakin ta koma nata dakin. Khaleesat na ta kwance dakinta har kusan karfe bakwai tun bayan da ta ga Aunty Farida zaune downstairs d
a Ajay suna hira wajen karfe biyar, beside that gaba daya yanayinta ya canza kamar dai yanda taji shekaranjiya, she was just restless from what she is feeling, har fruits salad tayi niyyar hada ma Aunty Farida amma taji bata da strength din zuwa tayi mata,
bayan ta idar da magrib tana sanye da hijab dinta har kasa tana tafiya a hankali ta tafi dakin da Aunty Farida take, zaune ta sameta kan darduma ta idar da sallah ita ma, taga har Ajay ya mata order din abinci, gefen kujeran dakin ta zauna a hankali tace
"Aunty a kawo maki fruit ne?" Aunty Farida tace "A'a, Cup zaki dauko min kitchen" Khaleesat ta mike ta fita daga dakin ta sauka downstairs, tana shiga kitchen din taga Ajay a tsaye yana making cup of coffee, ko kallonsa bata yi ba ta dau cup din da zata da
uka ta nufi kofa ya bi ta da kallon gefen ido, tun da Khaleesat taga Aunty Farida wani maganin matan zata bata ta hade rai, sai kuma ta juya zata fita Aunty Farida tace "Gidan uwar wa za ki?" Ta juyo kamar zata yi kuka tace "Ni fa Aunty zuciyata tashi yake
yi tun daxu" Aunty Farida tace "Yayi fiffike zuciyar, dalla zo ki amsa gantalalliya kawai" Khaleesat ta tafi ta zauna ta amshi cup din hawaye har ya cika idonta, bayan na cup din Aunty Farida sai da ta kara mata wani daban, tun a nan ta fara jin wani iri
jikinta...
*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah, ur evidence via 07087865788*
HALYSAAH
123
A hankali Khaleesat ta bude idonta wajen karfe shidda da rabi na asuba cause she slept like a baby, ta mike zaune da sauri don gari har ya
ɗ
a
n fara washewa bata yi sallah ba, duvet ta jawo tana kara rufe jikinta da shi cause she is wearing nothing, abubuwan da suka faru jiya da daddare suka fara dawo mata daya bayan daya a kai, ta turo baki tayi saurin komawa ta kwanta ta rufe har kanta da duve
t ta ji ina ma kawai tayi disappearing daga dakin ta ganta a dakinta saboda kunya, a hankali ta sauke duvet din tana jin wani sabon kunyan, sai kuma ta mike zaune tana dube duben inda zata ga towel da tayi wanka da daddare amma bata gansa a dakin ba, cikin
rashin kuzari ta sauka daga saman gadon still covering her self with the duvet ta nufi bandaki, daya daga towels dinsa ta kara dauka sannan ta maida duvet din cikin daki ta koma bathroom din tana kallon sleeping dress dinta da inner wear da ya wanke ya sh
anya, wanka ta sake yi cause she felt the need of doing so, ta kuma yin alwala ta fito bandakin tana goge dogon gashinta da wani towel din daban, har lokacin ita dai a kunyace take sosai har bata son tuno abinda ya faru, nan ta fara tunanin yanda zata yi s
allah saboda babu hijab a dakin, a hankali ta nufi wajen press din kayansa ta bude duk da bata ma san me take nema a ciki ba, ta
ɗ
an bude ido ganin uban kayan da yake da shi kamar wani karamin boutique, haka ta dinga bude buden ko ina tana kallon kayansa,
and the press was well organized, komai da inda yake ajiyewa, da mamaki take kallon well ironed hijab dinta dake ajiye cikin press din, nan ta tuna hijab din da ta saka ranan da Legend ya biyota har dakin ne, daukan hijab din tayi ta ajiye kan kujera ta ta
fi gaban madubi tana ci gaba da goge gashinta don bai bushe ba hair dryer dinta kuma na daki, ribbon dinta har biyu dake gaban madubin take kallo, sai kuma ta dauka ta daure gashinta da shi, kilan wa enda ta bari ne sanda ta kwana dakin, ta saka hijab dint
a ta nufi kofa ta bude a hankali tana leka cikin parlon don so take ta koma dakinta, kwance ta gansa kan kujera yana bacci kuma bata ga alamar shi ma yayi sallah ba, ta fito daga dakin tana tiptoeing yanda bazata yi making ko wani sound ba ta fice daga par
lon da sauri, tana shiga dakinta ta kulle ta jingina da kofa tana sauke ajiyar zuciya ta lumshe idonta... Wajen karfe bakwai da rabi Khaleesat ta fita daga dakinta zuwa wanda Aunty Farida take, hijab ne har kasa sanye jikinta, a hankali ta bude kofar ta sh
iga ciki, ta tarar da Aunty Farida zaune dakin da littafin addu'o'i a hannunta, Khaleesat bata yarda ta hada ido da ita ba ta zauna kan Carpet ta gaidata a hankali, Aunty Farida ta kalleta ta amsa gaisuwarta dai dai sanda Ajay yayi sallama bakin kofar, Aun
ty Farida ta amsa ya shigo dakin, sosai gaban Khaleesat ya fadi jin muryarsa, yana