Showing 432001 words to 435000 words out of 641791 words

Chapter 145 - HALYSAAH COMPLETE

03 Sep 2026

118

sauri Safiyyah ta boye uban break din da ta jido sannan ta dawo ta zar tana amsa sallaman sa, bude kofar da yayi Safiyyah na dan sunkuyar da kai tana washe baki tace "Ina kwana Yaya". Ajay" Yace "How was ur night?" Tace

"Alhamdulillah" Yace "Zata kai ki wajen Mom din Jawwad ku gaisheta...." Safiyyah tace "Toh yanxu zan shirya" Juyawa yayi ya bar bakin kofar bayan ya dan kalli Khaleesat da taki kallonsa, Safiyyah tsabar zumudin taje taga uwar Jay ko breakfast din bata yi b

a ta tafi tayi wanka da sauri ta fito ta saka kaya ta feshe turare ta yafa mayafi tana kallon Khaleesat tace "Mu je, na shirya" Khaleesat tace "To breakfast din fa?" Safiyyah tace "Mu je dai in na dawo zan yi" A tare suka fita daga parlon Safiyyah na kallo

n Khaleesat ganin yanda tayi kyau don dama kawartata in ta so dai iya dressing ba kamar ba a Mari taso ba, suna fita Main parlor Khaler tace ma Safiyyah tana zuwa ta da abu, parlon Ajay ta bude slowly tana leka ciki taga bai taba breakfast din da ta ajiye

a ba, shiga parlon tayi tana tafi kali ta bude kofar bedroom dinsa

ta shiga ta kulle, bacci ta tarar da Safiyyah take yi saman gado, ta karasa cikin dakin ta kwanta kan darduman dake shimfide, a haka bacci ya dauketa... Sai ji tayi Safiyyah na tashin ta

wajen karfe bakwai da rabi, ta mike zaune tana murza ido, Safiyyah tace "Meye na kwanciya a kasa kuma? Yaushe kika shigo nan?" Khaleesat ta mike tsaye jin Sallaman Yakumbo, kofa ta nufa har ta mance ciwon da take ji in tana tafiya, sai da ta dan yi jim sa

i kuma ta ci gaba da tafiya slowly, Safiyyah dai ta bi ta da kallo, a ranta kuwa ta fara addu'an Allah ya sa abinda take tunani ne ya faru cause sarai taji ihun da Khaleesat ta kwala jiya don bat bacci ba lokacin, to in abinda take tunam ne ya za ayi da Ne

nne da tace zata k hanyar Bauchi ana idar da sallan asusa, Safiyyah ta jawo wayarta da sauri ta kira Layin Nenne, yana fara ringing ta daga tace "Salamu alekum" Safiyyah ta gaida Nenne, Nenne tace "Safiyah ce?" Safiyyah tace "Eh ni ce Nenne" Nenne tace "Ai

gamu nan dab da shigowa Bauchin yanxu haka" Safiyyah tace "Ikon Allah ke da wa Nenne?" Nenne tace "Ni da Noor, na sa an kira Murja tayi maza ta tsaftace mana dakinta kafin mu karasa, kuma ta mana girki" Safiyyah tace "To shikenan Nenne, zan kira idan kun

karaso" Nenne tace "To Allah ya maki albarka er nan, ina naga ta zama, kuma kar ki kuskura ki ce masu na shigo garin sai na gama abinda ya kawo ni zuwa gobe" Safiyyah tace "In sha A Nenne" A haka Safiyyah ta katse wa ta ajiye, bayan Khaleesat ta gaisa Yaku

mbo da ta shigo da ma'aikatan suka kawo masu breakfast ta dibar ma Ajay duk da haushinsa da take ji ta dora masa kan tray zata je ta ajiye masa a parlor in ya gani ya dauka, tana bude kofar dai dai sanda yake fitowa daga dakinsa, taki yarda ta kallesa ta a

jiye tray din hannunta da sauri zata fita yayi hanzarin rikota, ta samu ta kwace kanta ta gudu ta fita daga parlon ta shige dakin da Safiyyah take tana turo baki, zaunawa tayi gefen gado tayi shiru don har ta tsorata, Safiyyah dai sai kallonta take, ganin

kallon da Safiyyah take mata tace "Ga breakfast can parlor ki je ki dau abinda kike so ki ci don varieties ne..." Safiyyah tace "Ohh da kaina ma zanyi serving abinda zan ci babu ko k Khaleesat ta tabe baki tace "Ai ke bakuwa bace" Mikewa tayi ta bude p ta

ciro kayan da zata sa don wanka take son shiga tayi, har Khaleesat ta fito wanka Safiyyah bata je ta debi breakfast din ba, cikin shiryawa Safiyyah ta saki "Ina jigidar?" Khaleesat dake shafa mai tace "Wani shegen Jigida" Sosai ta ba Safiyyah dariya amma t

a hadiye tace "Ban gane shegen Jigida ba?" Khaleesat tace "Ke ban so... na cire, in kina so sai in baki ki tafi da shi" Safiyyah tace "Tabdi, ko dai tsinkewa yayi dai?" Khaleesat ta wani kalleta tace "Ban gane tsinkewa yayi ba" Dariya Safiyyah tayi tace "A

tohh na sani? Daga tambaya, ai yakan tsinke at night" Banza Khaleesat tayi mata ta ci gaba da shafa cream dinta, nan Safiyyah taji zuciyarta ya raya mata cewar abu ya kankama tsakanin kawarta da Ajay, to yanxu ya zata yi da Nenne da tak hanya tun da asubar

fari, kar fa Nenne ta tsigaleta a garin mutane gashi Ner tace mata kar ma ta gaya ma Khaleesat din tana zuwa, mikewa Safiyyah tayi ta fita zuwa parlor tana duba Breakfast din da kawo, ciki taga bai taba breakfast din da ta ajiye masa ba, shiga parlon tayi

tana tafiya a hankali ta bude kofar bedroom dinsa tana leka ciki ta gansa zaune kan kujeran dakin yana danna wayarsa, kin shiga dakin tayi ta sauke kanta a hankali tace "Baka yi breakfast din ba" Without looking at her yace "An bani ne?" Ta wani kallesa t

ace "To ba gashi a parlor ba" Still not looking at her yace "Ban gani ba" Bude kofar tayi tana nuna masa inda Tray din ke ajiye, yace "I can't see it" Ta tura baki ta juya ta bar bakin kofar, fita zata yi daga parlon amma ta kasa, after some seconds ta juy

a ta dau tray din ta nufi Bedroom din n da shi, tana shiga ta dan saci Kallonsa karasa can ciki ta ajiye tray din kan Ca kafin ta dago taga ya mike, hayewa saman king size bed din nasa tayi da sauri ta koma can daya bangaren ta sauka kamar zata yi kuka tac

e "Ni wallahi bana son irin haka" Duk da dariyar da ta basa yaki yi kawai ya dau laptop dinsa kamar dama shi ya mike ya dauka, ganin bai sake kallon inda take ba sai ma bude laptop dinsa da yayi, ta fara tafiya a hankali zata gudu daga dakin, still yayi ka

mar bai san abinda take ba, sai da yaga ta kusa kofa bayan ta wucesa a guje sannan yayi hanzarin cafkota, ta durkusa da sauri ta marairaice tace "Wayyo na shiga uku, meyasa kake haka" Dagota yayi duk da she is backing him don ta baya ya kamota ya jawota ji

kinsa ya rungume, murya can kasa yace "Bed dina kika taka kinga new bedsheet a kai?" Kamar zat kuka tace "Plsss kayi hakuri" ta zaro jin inda yake kai hannunsa cikin rax murya tace "Don Allah ka kyaleni Sop na jirana a parlor za mu je wajen Mami faa" Juyow

a da ita yayi yana kallonta, tayi in rufe fuskarta saman kirjinsa tace jin hannunsa saman waist dinta bayan ya dage doguwar rigar jikinta, ya dago kanta murya can kasa yace "Why did you remove the bead?" Kamar zata yi kuka taki yarda su hada ido tace "Tsin

kewa yayi" a hankali yace "A ina ake siyarwa?" Ta turo baki tace "Nima ban sani ba" Kallon bakin kawai yake, can yace "In kin je yanxu ki ce Mami ta baki wani" yana fadin haka ya hade bakinsa da nata ya fara kissing dinta passionately hannunsa a waist dint

a yana caressing, nan da nan taji kafafuwanta sun kasa ci gaba da daukarta kuma ta kasa hanasa, lokaci daya taji yayi unzipping din gown din jikinta letting the gown fall do barrier din da ya rufe chest dinta ma ciresa, kawai sai jin su tayi samang yana sm

ooching dinta, ya dau lokaci yana kissing dinta before slowly coming down her chest yana kallo, gaba daya Khaleesat ta mance da wani tsoro haka nan ta bari ya lulata zuwa wani world din yayi yanda ya so da ita cause he romanced her deeply daga karshe ya ka

nkameta jikinsa yana shafa gashinta da ya cire ribbon dinsa tuntuni, that was when she realized he off his wears too jinta a bare body dinsa, rufe fuskarta tayi kan chest dinta tana kara shiga jikinsa, a haka bacci ya dauketa.... A hankali Khaleesat ta bud

e idonta after almost an hour, ta gansa tsaye gaban mirror din dakin ya gama shiryawa yana sa wrist watch dinsa, gaba daya kamshin turarensa ya cika dakin, suna hada ta madubin ta rufe fuskarta da saun duvet tana jin wani irin kunyansa, ba ya gama abinda y

ake without looking her yace "I am resuming work today...." Ta kara bude ido a hankali tana kallonsa, ya dau wayarsa da makullin mota ya fita daga dakin, a hankali ta sauka daga kan gadon ta shiga bandakinsa babu komai jikinta, sai bayan da ta fito wanka t

a tuna Safiyyah da ta bari a parlor, zaro ido tayi tana kallon agogo da sauri taga karfe goma, cikin hanzari ta maida kayanta da ya ajiye mata kan kujera ta dau veil dinta ta fita daga dakin da sauri, tana fita Main parlor ta tarar da Safiyyah zaune ta raf

ka uban tagumi har sannan Mayafin data yafa a jikinta bata cire ba.

HALYSAAH

https://chat.whatsapp.com/H8FZ2mPvfCd7Pcu1PbRr3R?mode=wwt

Khaleesat ta sauke idonta ta karasa cikin parlon tana tafiya a hankali, ji take kamar kasa ya bude ta shige kawai,

kwata kwata taki yarda su hada ido da Safiyyah, nan ta fara tunanin abinda zata ce mata, sai kuma tace "Maimakon ki kira ni Sophie, i slept off in his parlor ina jira ya bude kofar dakinsa in dau abinda zan dauka, kuma da na tashi yanxu sai naga kofar dak

in a bude... Ko dai ya fita ne??" Bata jira cewar Safiyyah ba ta nufi kofar fita daga parlon tace "Ki taso mu je wajen Mamin mu gaisheta" Safiyyah ta cire mayafin jikinta a takaice tace "Ban zuwa, tafi ki ci gaba da baccin ki, nima baccin zan yi kawai" Sai

a sannan Khaleesat ta juya ta kalleta suka hada ido, taga yanda Safiyyah ta cika saura kiris ta fashe, Khaleesat bata san sanda ta kwashe da dariya ba ta dawo parlon tace "Ke bacci fa nayi da gaske, baki ga idona ba, wallahi Allah bacci nayi" Safiyyah tac

e "Eh ai dole kiyi bacci kin je kin amshi sleeping pills a inda ya kamata, ai in kika kara ganin shegun ƙafafuwana a inda kike kiyi min fiye da haka, ni zaki walakanta ki shige dakin miji ki shanya ni parlor for almost 2 hours kamar gantalalliya ina raba i

do, ina lefin ki leko kice min ba yanxu zaki fito ba, mijin da ake ta mana iyayin ba a so ana koke koke ana cewa an tsanesa har ba a son zama gida daya da shi...." Khaleesat ta wani harareta da sauri tace "Ji sharri yaushe nayi haka? Ni dai ban ta

ɓ

a cewa h

aka ba, ai kema kinsan muna shiri da shi right from time he is not my enemy, kilan dai lokacin Abdul kike nufi, ni dai ki taso mu tafi" Tana fadin haka ta kara nufar kofa ta fita, Safiyyah ta bude baki ta bi ta da kallon mamaki, dariya sosai Khaleesat ta b

ata, wato har ta mance iskancin da ta dinga laftawa a Maryland akan bata son Ajay, eh lallai Ajay ya cika aiki dole Khaleesat ta mance duk cika bakin da ta dinga yi a America, Safiyyah ta girgiza kai tana murmushi, but deep down she is happy yanda taga kaw

arta ta folla ma Ajay lokaci daya kamar ba ita ba, even daga labarin da ta bata jiya na abinda aka yi masa a masarautar she could see the pain she was wearing on her face and even the pain in her voice gashi har da hawayenta, dama can tana sonsa ita ce bat

a gano hakan ba saboda taki kwantar da hankalinta tana ta hauka, amma fa ba don wajen Uwar Yaya Housemate za aje ba da babu abinda zai sa Safiyyah ta bita don babu wanda ya ta

ɓ

a mata wannan azababben walakancin da Khaleesat tayi mata sai Surayyah, ita ma h

aka take ta janye miji su shige daki a bar ta a gantale, barin in ta ganta zaune parlor da Ya Mustyn suna hira, abinda ya kara shock din Safiyyah yanda gogan ya zo wucewa yayi pretending bai ma san tana parlon ba cause he wasn't expecting to see her there,

har ya fita ya kulle kofa kamar bai ganta ba, ai ko gobe da sassafe zata tattara

ɗ

an akwatinta ta karasa Gombe wajen Cousin sister dinta duk da ba shiri suke ba, don in ta ci gaba da zama a gidan nan bata san wani walakancin zata kara fuskanta ba tunda ya

nzu suke honeymoon dinsu, kwafa tayi ta yafa mayafinta ta mike ta bi bayan Khaleesat, tsabar Khaleesat ta raina mata hankali haka ta dinga jan ta da hira kamar babu abinda ya faru har suka isa part din Mami, Khaleesat ta bude kofar a hankali ta shiga cikin

parlon da sallama Safiyyah na biye da ita, Jay na zaune parlon ya jinginar da kansa da kujera idonsa a lumshe, Khaleesat tayi masa kallo daya ta karasa ta zauna kan kujera, Safiyyah saura kadan ta tuntsire da dariya ganin ashe har yanxu yana bacci a duk i

nda ya samu, ita ma ta zauna kan kujera, after some seconds Khaleesat ta mike ta tafi hanyar dakin Mami, tsaye tayi bakin kofa tayi sallama, Mami ta amsa daga ciki, bata shiga ba har sai da Mami tace ta shigo sannan ta shiga dakin, ta karasa har gun Mami d

a ta mike zaune daga kwancen da take, ta duka kasa ta gaisheta Mami ta amsa tace "Kun tashi lafiya?" Khaleesat tace "Alhamdulillah, ya karfin jiki Mami?" Mami tace "Na ji sauki" Shiru Khaleesat tayi, Mami tace "Junaid ya tafi aiki ko?" Khaleesat ta gyada k

ai tace "Eh ya tafi daxu" Mami tace "To in dai baya nan ki dena zama can

ɓ

angaren ke kadai, ki dinga dawowa nan, ko kuma Yakumbo ta koma can

ɓ

angaren naki ta zauna da ke har sanda zai dawo" Khaleesat ta sauke kanta kasa a hankali tace "To in sha Allah Mami

, dama tare muke da kawata ta zo zata gaisheki...." Mami tace "Kawarki daga Kano?" Khaleesat tace "Eh, tare muka yi karatu a Baltimore da ita, Coursemate dita ce" Mami tace "To maa sha Allah, bari in fito" Khaleesat tace "Toh Mami" Daga haka ta mike ta fit

a daga dakin ta koma parlor, dai dai sanda Jay ya bude idonsa a hankali, yana ganin Khaleesat ya gyara zamansa ita kuwa taki kallon inda yake ya bi ta da kallon gefen ido, ta tafi ta zauna kan kujera abun ta still not looking at his direction, Safiyyah dak

e washe baki ganin ya tashi tace "Ina kwana Yaya Housemate" Juyawa yayi da sauri zuwa side din kujeran dake gefen wanda yake zaune, ya

ɗ

an bude ido yace "Ohh Safiyyah" Tana murmushi tace "Ai mun shigo kana ta bacci abun ka" Da sauri yace "A'a ba bacci nake

ba, i was just meditating" Dariya Safiyyah tayi tace "Saura kadan fa kayi minshari" Murmushi yayi yace "Na ji shigowar ku fa Safiyyah, kawai dai ban gama abinda nake yi bane shi yasa ban bude ido ba, zuwa Bauchi babu announcement?" Safiyyah tace "A'a ni d

a kayi blocking ta WhatsApp ta ina zan gaya maka, na dena ganin status dinka kwata kwata dama in an maka magana ba reply kake ba in ma an kiraka baka picking, nace to kilan ka goge number ta ne" Yayi er dariya yace "C'mon Safiyyah ta yaya zan goge numberki

, i have ur number mana...." Wayarsa ya dauka ya bude ya shiga contact ya nemo number ta yana nuna mata screen din wayar yace "Isn't it?" Ta mike ta tafi zata amshi wayar aka bude kofar parlon sai ga Hadiyah ta shigo cikin shiga ta alfarma ta sha gwala-gwa

lai, tun da aka ce title din Yarima ya zama na Jay yanxu ta fara ire iren shigar nan ita matar Yarima me jiran Gado, kallo daya Khaleesat tayi mata ta dauke kai, Safiyyah ma ta kalleta sannan ta maida dubanta kan Jay ta amshi wayar hannunsa tace "Ai kuwa g

a number na nan, kilan network ne" Jay dai yayi shiru bai ce komai ba may be because of Hadiyah, Hadiyah dake ta kallon Safiyyah babu ko kiftawa tana karasowa cikin parlon cikin wani expression tace "Ke wacece?" Safiyyah ta juya ta kalleta, Mami ce ta fito

daga parlon, wannan yasa Hadiyah ta fasa sauran maganganun dake makale bakinta ta fixge wayar Jay dake hannun Safiyyah, tana kallon Jay fuska daura tace "Ka tashi mu je, Ummi na son zata yi maka magana tun daxu" Jay ya sauke idonsa sai kuma ya mike, Mami

dai kallonsu kawai take, Hadiyah ta tasa keyarsa fuska murtuke suka fita daga parlon, rabonta da parlon Mami tun ranan da Mami ta koreta da ta nemi Khaleesat da fada, kuma tun ranan rabon da ta gaida Mami a gidan, yanxun ma taki yarda ta kalli inda Mamin k

e tsaye ta tisa ƙeyar Jay suka bar parlon, Mami ta karaso ta zauna kan kujera, saboda bakin ciki yasa tayi tafiyarta daki ta kwanta don tana parlon Jay ya shigo ya sameta tun daga gaisuwar da yayi mata ta amsa a takaice bai sake ce mata komai ba sai ma ya

ɓ

ige da bacci abun sa a parlon, shine ta tafi dakinta cike da damuwa, Safiyyah ta zauna kan Carpet tana kallon Mami ta gaidata da fara'a, Mami ta amsa da murmushi tace "Sannu da zuwa yan mata" Safiyyah tace "Fatan mun same ku lafiya Mami" Mami tace "Alhamd

ulillah,

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login